Showing 3001 words to 6000 words out of 71894 words

Chapter 2 - YARIMA ASHMAN

19 Oct 2024

58545

abakin titi yaganta,duk yarufe ta tafi da imaninsa.

Cikin kwana2 yyi bincike akanta yagano komai har da mutuwar ubanta da cutarsu da Kawu bala yyi ,yajikuma Kawu bala Nada son kud'i,ai sai yaji dadi sosai.

Nan yaje har gida yafadamasa bukatarsa nan Kawu bala ido ga kud'i ya yarda ,had'e da cewa duk runtsi sai ya auri yasmeen ne bar gidanba Saida yana Kawu bala dubu Dari biyar yace wannan somun tabine."

Shikuwa Kawu bala yagama shawara soyake kawai ya fidda rana yaje yasanar da umman yasmeen dan yagama yanke hukunci,Ammafa injisa.

Kuma sun yi da alh jamilu bayan kwana2yadawo yaji abinda ake ciki.

Cigaban labarin...

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

Wannan page din nakine FATIMA ZOIS marubuciyar ZARAH TAWACE kiyi yadda kkso dashi ina mugun jidake irin sosai dinnan???i???i

I'M SICK PLS I NEED YOUR PRAYERS???a???_???i???i

??T7&8

Cigaban labarin..

""" bayan yasmeen ta idar da sallahne,suna zaune da Umma suna fira yah Omar yashigo d'akin,da sauri yasmeen ta tashi tana masa sannu da zuwa ta karbi ledar hannunsa."
Budewa tayi ,murmushi tayi tace Yayana nid'aya nagode,zama yyi yana yar dariya yace baby (dayake haka yake kiranta)duk mijin da kka aura yabani da zaryan siyan fura any time.
"Keko gundurarki batayi?" Murmushi tayi tace ni bata wani gundurata wlh ,ko umma nah?
Girgiza kai umma tayi tace eh hakane tunkina karama kike sonta.
"Tashi tayi tace barama nadama abata,nan tafita tsakar gd", umma takalli yah Omar tace ga abincinka nan!to yace had'e da jawo kular yyi bissimilla yafara ci,saiga yasmeen ta shigo da kwano da ludayi.zama tayi suna fira abin kwanin sha'awa,yah Omar be fitaba sai da aka kira isha'i.

**** **** *****

Washe gari byn yasmeen ta gama ayyukan gd ta shirya dan xuwa skul,tana fitowa dg gida yah Omar zai shiga nan tafara masa shagwaba adole saiyakaita skul.
" yar dariya yyi dan yah Omar akwai saukin kai yace to baby muje."daa,kayan sana'ata zanfito dasu amma muje nakaiki,turo baki tayi,shikuwa gd yakoma yafito da mashin ta hau suka wuce skul.
"Yana ajeta ,kubra data hangosu da sauri ta nufosu dan jiya tunda yarima yatafi da yasmeen bata runtsaba."
Kallan yah Omar tayi tagaidashi cikin sakin fuska ya amsa had'e da yiwa yasmeen bye bye yatafi abinsa.
"Kubra taja hannun ta tace my friend wai ina yarima yakaiki jiyane?"dan wlh banyi baccin kirkiba nayita addua ALLAH yasa kada yyi Repin dinki. wata doguwar tsuka yasmeen ta ja had'e da cewa ni wlh har ma na manta da wannan sarkin girman kan,nanta labartamata yadda sukayi dashi.
" ajiyar zuciya kubra tayi tace to Alhmdllh tunda baimiki komai ba, nima nayi tunanin bazai mikiba k'ila sbd gsky mutumin kirkine haka naji abakin jama 'a.
"Yatsina fuska yasmeen ta yi tace can ta matsemasa", amma nayi alk'awarin duk sadda Muka sake haduwa dashi saina masa rashin mutunci"wlh."
Kubra tayi y'ar dariya tace hmmm kibidai ahankali wlh nidama yace yana sonki don zakuyi matukar dacewa da juna wlh,zaro ido yasmeen ta yi had'e da bankawa kubra harara tace ALLAH yakiyaye dan natsanesa wlhy kadama kisake wannan tunanin. ta fad'a rai bace, had'e da cewa ni ba sa'ar soyayyarsa bace!sbd ni talakace ba yar kowaba,kuma ko ba hakaba bazan soshiba,inkika sake mun irin wannan maganar to zamu rabu wlhy.
"dafa kafad'arta kubra tayi tace ALLAH yabaki hkuri ,ban fadaba dan inbata miki raiba ALLAH yahuci zuciyarki,nan taja hannun ta had'e da kara bata hkuri suka wuce dan daukar lectures.


___________________

da misalin karfe 12:30pm su yasmeen neda kubra zaune a cikin k'awayensu,bayan sunfito dg lecture. Sai fira suke kafin ashiga wata .

" kamar dg sama yasmeen ta ga bash gabanta ,yana wani cika yana batsewa."

Sai wani cin magani yake shiga Wanda ake tsoro a skul din.

"3quarter ne da t shart ajikinsa yyi wani dan iskan aski,irin na tantiran yan duniya,cikin isa yakalli yasmeen sama da k'asa yace ke zo ina son magana da ke.

" banxa tayi dashi ta nunama batasan dashiba."

Sukuwa k'awayen su jininsu akan akaifa yake kada bash yahad'a dasu dan sunsan bashshida mutumci ko kad'an.

"Koda yaga taki kulasa, cikin fushi yace ke dabbar inace?" ina miki magana zakimun banxa.afusace yasmeen ta tashi tsaye had'e da nuna sa da yatsa tace kai wawa Wanda baisan ciwon kansaba,me ruwanka danine?da har kake shiga rayuwata haka ajeni kayine da zaka kirani duk sadda katashi to ni yasmeen nafi karfin hakan ga kowane jaki kuma inason kas.....wani wawan mari bash yyiwa yasmeen har Saida tafad'i k'asa ta kife bakinta ya fashe ya na jini.

"Azuciye bash yyi kanta yana cewa yau zaki son koni wanene ,zaki gane gwamma kid'a da karatu dan ko wannan sakaran Omar din be isa ya kwaceki a hannunaba ni zakiyiwa rashin kunya ,yafad'a yana tunkararta,ji yyi an rik'e masa hannu wa ta baya...."

Yasmeen kuwa sbd galabaita kasa tashi tayi,jitayi ankama hannun ta and'agowa tana d'agowa wazata gani...?

Hmmm tosu wanene suka rik'ema bash hannuwa?


Shin wa yasmeen ta gani?

Domin jin amsar wannan tambaya muhadu a page nagaba...

Yawan comments yawan typing....???i???i

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

Sakallahu bi khairan ga masoyana aduk inda kuke .hakik'a adduo inku sunkarbu nasami sauki .wadanda suka kirani da masu text message ngd ana tare??B惙B?.

??T9&10

Afusace yasmeen ta k'wace hannun ta da k'arfi ganin yarima ne tacigaba da galla masa harara.
"Wani mugun kallo yyi mata dan Saida tad'ago yagane itace dan dayasan itace wlh dabazai taimaka mataba sbd sadda yahango abinda ke faruwa yana nesadasu,sadda ya iso har yamareta ta fad'i."
Itakuwa yasmeen kallon dogarawa da guards din yarima take ganin sun rurruk'e bash dogara natamasa bulalai masu rai da lfy .
"Cikin kasaita had'e da Jan aji yarima yyimusu alamar su daina su biyoshi", nan yanufi gun motarsa da sauri akafito da kujera yazauna aka matsa da bash gabansa,nan yyi kneeling yana ahi da tuba yana bada hkuri.
Kwata kwata yarima beso bimata hakkintaba dandai kawai ga idon jama'a inyafasa yyi karanta kuma dan ALLAH yyi.
" kallon bash yyi yawani yatsina fuska kamar yaga kashi yace shot up your mouth "!
Tsit bash yyi yana tsoran kada asake tozartasa agaban mutane ,dan dayasan haka zata faru dayabarta yasameta har gd yyimata rashin mutunci.
" cikin kakkausar murya yarima yace kaji kunya kato dakai kana sa insa da mace harka daketa wato kune bata gari to zansaka akoreka dg skul din nan."dukawa bash yyi yana k'ara bada hkuri",nandai yarima yyi masa last warning inyasake kamasa saiya yabawa aya zakinta. Nan bash yatashi yana godiya yatafi."

Yasmeen kuwa tabbas taji dad'in taimakonta da yarima yyi amma sai fa tacika alk'awarinta datayi nayi masa rashin mutunci.

"Koda tahango yasallami bash kawai saita dauki viju milk din dke gabanta ta nufi gunda yarima yke."

Wani murmushin mugunta tasaki data iso gunsa,shikuwa yatsina fuska yyi yana mata kallon tsama yace ke stupid girl lfy zakixo kina mana wani iyayi naki.

"Ahankali tace nazo nayimaka godiyane."

"Cikin jin haushinta yace banyi dankeba dan ALLAH nayi."

Kafin yasake magana tayi wuf tawatsa masa viju milk ajiki har fuskarsa Saida tasamu.

Wani mugun bakin ciki,haushi ,kunya nadamar saninta da taimakonta da yyi duk yaji azuciyarsa.

Da sauri yasmeen ta fara k'okarin guduwa sbd tsoron hukuncin dazai mata.

"Yarima kuwa ko afuska be nuna yaji haushin abinda tamasa Co's aitayine dan tab'ata masa rai ,dayake namijin duniyane saibai nuna yadamuba.

dogarawansa yaga sun nufeta da sauri yyi musu alama su kyaleta.

Cikin mamakinsa yasmeen ta bar gun jiki asan yaye.

"Shikuwa yarima cikin bak'in ciki yabar gun yashige mota 'dan dama gun wani lacture ne abokinsa yazo besamesaba yahango bash nayiwa yasmeen haka shine yaje dan yataimaka mata yaga itace.ga idanun jama'a akansa ana mamakin rashin mutunci irin na yasmeen ace mutum yyimaka wannan taimakon amma tasaka masa da haka."

Itakuwa yasmeen tayi tsantsar nadama da Dana sani akan abunda tamasa .

"Cikin bacin rai kubra ta bud'e mata wuta tana mata fada da nuna mata rashin kyautawarta ga yarima ."

Fad'awa jikin kubra tayi tana kuka had'e da cewa wlh nasan ban kyautaba da nasan inda zan gansa da wlh naje nabasa hkuri wlh.

Tsaki kubra tayi tace bakin alk'alami ya bushe ,ki saurari hukuncin dazai miki agaba in kunhad'u.

Tuni yasmeen ta k'ara tsorata da nadama ,dan gsky bata kyautaba da yanxun bash yyi mata abinda yaga dama dabai cecetaba.

Nan kuma taba kubra tausayi,ganin tadamu sosai nan ta kwantar mata da hankali har akatashi dg skul suka tafi gida,yesmeen gaba d'aya da damuwa ta yini.

********
6angaren yarima kuwa kamar yahad'iyi zuciya dan bak'in cikin tozarcin da yasmeen tayasa.

Wani mugun tsanarta yasakeji hade da haushinsa ,amma yadauki mummunan kudiri aduk lokacin dasuka sake had'uwa da ita.

"Koda suka isa gd part din sa ya wuce yaje yasake d'aukar wani babban wanka cikin kananun kaya yyi masifar kyau duk macen data gansa dole ta k'yasa,saidai fuskarsa bbu walwala."

Koda ya ida shirwa part din amminsa yawuce.

A parlourn ta yasameta ta d'an kishingid'a kuyanginta namata fita da tausa ga kayan marmari agabanta."

Sallama Yy ya zauna ,nan kuyangin suka fita bayan sun mik'a gaisuwarsu ga yarima.

Amminsa ta kallesa atake tagane yana cikin damuwa.

Cikin kula tace my son lfy naga kamar kana cikin damuwa?

"girgiza kansa yyi yace ah ah kainane kemun ciwo."

Badan tayardaba tasharesa,can tafara jansa da fira nan tace my son akawo maka fura mutuniyarka?

Aibaisan sadda yyi murmushi ba sbd yanason fura arayuwarsa baya gajiya da Shanta,da sauri yace eh ammi nah zan sha.

Nan ta Danna wata karaurawa saiga wata guyanga,tazo ta xube gabanta t ana cewa ALLAH shi taimakeki ,nan ammi tace ta kawo fura batafi minti3tadawo da kwaryar fura ta aje ta fita.
"Nan yarima yabude yyi bissimilla yafara cika ludayi bebar furarba Saida yaji cikinsa kamar zai fashe tukum sannan ya aje,sai dariya amminsa ke masa."
Fira suka fara jefi jefi shida ammi har Auta salim yadawo dg skul yazauna ana firardashi.
Duk sai yarima yaji azuciyarsa wasai yadaina jin wannan b'acin ran da yasmeen ta haddasa masa.
___________________
Bayan kwana2 Kawu balane zaune yana tunani,can yace bari naje ayita takare da zafi zafi ake dukan k'arfe.

"da sauri yafita yaja mashin bai tsaya ko inaba sai k'ofar gidan su yasmeen."

Kafe mashin din yyi zai shiga ciki,saiga yah Omar da yahangosa yazo yaduk'a yagaidashi,ayatsine ya amsa yana wani harare harare.


Shikuwa yah Omar yagaidashine sbd umarnin umma amma badan halinsa ta horesu da su cigaba da bashi girma da daukarsa uba duk abinda yyimusu shida ALLAH.

Amma yah Omar yaji fad'uwar gaba sbd duk sadda Kawu bala zaizo to bazun alkhairi yakeba da sharri yake xuwa.

"Haka yah Omar yazauna jiki asan yaye."

Shikuwa Kawu bala ko sallama bbu ya kutsa kai cikin gidan da wata roba yaci karo beyi wata wataba yatakata had'e da yin kwallo da ita.

Umma dke zaune tsakar gd koda taji haka tasan balance dan duk sadda zaixo to haka yake yi inxaishigo.

Saurin rufe jikinta tayi ,yana shigowa tace Yayana ina wuni ?

Tsaki yaja yace kirike gaisuwarki tamiki amfani,dalilin xuwan nan shine dan insanar dake matsayina nah uba ga yasmeen nazaba mata mijin daya dace da ita.

Wato alh jamilu bushasha kenan.

Cikin bacin rai umma tace bala! bala!! baala!!!cikin kakkausar murya dan yakaita bango tace wlh ! Wlh!! Wlh!!! Abinda bazai taba faruwa kenan ba matukar ina Raye bbu Wanda ya isa yasiyarmun da y'ar mutumin da ake zarginsa dan mafiyane dan zalinci zaka aurawa yasmeen.

Baki sake Kawu bala ke kallon umma dan Saida yau tayarda mai hkuri bai iya fushiba.

"Cikin boron kunya yace kisaka ido kiyi kalllozan nunamiki na isa da yayan d'an uwana,yana dadin haka yafita afusace.

Yasmeen dke daki Ta's tagama jin komai da gudu tafada jikin umma tana kuka Dede nan yah Omar yashigo yana tambayar lfy dan yaga Kawu bala yafita afusace.

Nan umma ta labarta mai komai hade da cewa yamaido kayan siyarwarsa gd yanxuN zasu tafi yola shida yasmeen sai komai yadaidaita sudawo.

Ba musu ya fita nan umma ta had'a musu kayan su acikin akwatai ,yana dawowa tace kaje zan kira baba mlm away a kafin Ku isa ALLAH yakiyaye nan yah Omar yaja hannun yasmeen suka fita.

Ita kuawa umma suna fira ta fita tanufi gidan aminiyarta atika.

Bayan sun gaisa ta zaiyana mata abinda ke faruwa had'e da cewa meye shawara?

Arika tace abu mai sauki kije gun yaron nan yarima indai Kika masa bayanin komai to insha Allah zaibi miki hakkinki.

Zaro idanu umma tayi tace aibamuda abinda zamu biyasa ,atika tace abu mai sauki ai kyauta zai miki shifa taimakon talakawa yake kuma dan ALLAH.

Kibari ga Yahaya nan zai fito da adaidatarsa saiya mikaki offishinsa ai yasani indai akabarki Kika gansa tofa insha ALLAH damuwarki ta kare.

Nan Yahaya yafito mahaifiyarta tace yamika umma babu musu yace to nan umma bisa waje sukayi sallama da atika.

Yahya yabudema umma ta shiga?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? yaja adedetar had'e da Baron anguwa r....

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

??T13&14

Jiki ba kwari suka nufi cikin kotun .
Yarima yakalli umma yace mama kije ganinan xuwa,to tace ta shiga cikin kotun.
Shikuwa yarima gun mota ya wuce yadauko rigarsu ta lauyoyi yasaka aisanaga ,haibarsa da kamalarsa had'e da kwarjinsa sunsake bayyanah.
"A cikin kotun kuwa kowa ya hallara alkali da barrister's kawai ake jira."
Kawu bala kuwa inbacin harara bbu abinda yake aikawa da Umma dan tunani yakefa kada allura ta tona galma.
Alk'aline yashigo kowa ya mik'e tsaye bayan ya zauna kowa yazauna.
Megabatarda da kara yagabatar had'e da tambayar lauyoyin masu kariya su fito.
"Cikin takun kasaita yarima yashigo sai kallonsa ake " wani mugun kallon tsana da k'iyayya Kawu bala da alh jamilu suka aikama sa,sarai yagansu amma sai yanuna be gansuba dan tunda yashigo idanshi ke Kansu musammun alh jamilu dan besan balaba amma ganinsu tare yasa yagane balane.
Nan shima barrister saminu yazo yabaiyana agun.
Alkali da abukaci ganin umma gabanta,bbu musu ta fito alk'ali yyi mata tambayoyi akan abinda take kara nan ta sanar da shi kamar yadda yarima yafad'a mata.
Sannan aka bukaci Kawu bala yafito ,cikin fad'uwar gaba da muxurai bala yafito nan alkali yyi masa tambayoyi yana amsawa cikin inda inda.shikanshi alk'alin yalura bbu gsky atare da bala.
"Yarima kuwa sai murmushi ykeyi yana cewa good".
Bayan alkali yagama yiwa bala tambaya ,yabukaci ganin alhj jamilu.
Bayan ya fito alk'ali yakallesa yace Kaine Wanda bala yabawa auren diyar k'aninsa ? Alh jamilu yace eh!
Alk'aliyace kuntab'a magana da yarinyar kunsan juna?yace ah ah ,alk'ali yace yaje ya xauna.
Bayan yyi yan rubuce rubuce yace lauyoyin masu kariya ko kunada tambayoyin dazakuyi?
" da sauri yarima yad'an rusuna yace akwai yahmai girma mai shari'a ,alk'ali yace kotu tabaka dama barrister.
Nan yarima yace inason ganin bala agaban kotu.
Nan Kawu bala yafito kamar zaiyi xawo sbd yadda yatsorata ainun lol..
Yarima yakallesa yace inason kagabartawa da kotu sunanka da matsayinka agun yarinyarda zaka aurawa alh jamilu bacin kasan yarinyar bata sons....upjection my lord barrister saminu yakatse yarima had'e da cewa, yah mai girma mai sharia yakamata lauyan mai kariya yasan abinda zai rik'a tambaya sbd koba komai ai yarinyar diyar k'aninsa sace kuma yana da iko akanta tunda mahaifinta baya Raye...alk'ali yace k'orafi be karb'uba barrister ,dole ya amsa wannan tambayar.
Wani murmushin mugunta yarima yyiwa barrister saminu.
"Kawu bala cikin in,ina yasanar da kotu sunansa da matsayinsa gun yasmeen."
Yarima yace bayan rasuwar k'aninka wane taimako ko kulawa kabawa wannan bewar ALLAH da y'ayanta?eh...nah ..ban ..banida haline shiya sa.
Yarima yace sadda alhj jamilu yazo Neman auranta gunka kayi shawara da mahaifiyar yarinyar kafin ka amince?ah ah banyiba.
Yarima yace good ,to amatsayinka na Wanda besan cinsu,shansu,iliminsu ,tufafinsu,farat d'aya sai kace dole sai yarinyar tamaka biyayya ta auri Wanda bata so....da sauri barrister saminu yace up jection my lord yakamata lauyan me kariya yadena jifar Wanda ake tambaya da laifi kokuma ko kuma d'ora masa laifin dabai aikata ,koba komai ai sai inyanada halin taimaka musu zai tammaka musu..
Al'kali yace barrister akiyaye."kwafa yarima yyi yabukaci ganin alh jamilu nan yafito, yarima yabuk'aci yyiwa kotu bayani wanene shi? Nan yagabatar da kansa ,yarima yakallesa yace Kaine Wanda bala yabawa auren diyar k'aninsa? Yace eh yace to yanxun kun hadu da yarinyar kunyi mgn yace ah ah.yarima yakalli alk'ali yace yamai girma mai shari'a da waddannan hujjoji nike so wannan kotu me adalci tabiwa Mariya da yarta hakkinsu gun hana Wannan auren da bala kawunta yabawa Wanda bataso ,yin auren zai iyasa Rayuwar yarinyar tagaiyara,yanxun haka Tana karatune dan taimakon kanta kasancewarta marainiya ,inason kotu tahana bala koda yawan xuwan dayakeyi gidan Mariya sbd yana daga mata hankali ita da yaranta na gode yamai girma mai shari'a..

Alkali yakali barrister saminu yace ki kanada abin cewa,yace eh yanason yayiwa umma tambaya ,alkali yace Mariya ta fito kotu nasan ganinta gabanta.nan ta fito.

Barrister saminu yakalleta yace ke mecece gun yarinyar?

"Tace mahaifiyarta".

Yace miyasa bakya son aurenta da alhj...up jection my lord yarima yakatse barrister saminu,had'e da cewa lauyan Wanda ake k'ara yasan irin tambayoyun da zaiyi, ai ba dole sai yaji dalinlintaba wannan sirrin xuciyartane . alk'ali yace barrister akiyaye.

" wani mugun kallo barrister saminu yyiwa yarima,shikuwa ko ajikinsa."

Nan brr saminu yace Umma taje ta zauna .

Alk'ali yyi gyaran murya yace ko akwai wasu tambayaoyi da lauyoyi zasu sakeyi ga mai kara da waddanda ake tuhuma?

Sukace ah ah.

duk'awa alk'ali yyi yacigaba da yan rube rubucensa ,sannan yad'ago yafara magana kamar haka ,bayan korafe korafe daga bakin lauyoyi musammun barrister Ashman isma'il khaleed wannan kotu ta zartar da ........???i???imenene kotu ta zartar????9惙9?

Share pls
[1/22, 6:34 PM] It'z B Y ebrerheem: YARIMA ASHMAN
???`???`???`???`???`???`

Story & written by mmn fareesa

??T11&12

Wannan page din nakune mmn shukra novels comments dinku na jiya yafi nakowa nagode sosae da nuna kaunarku gareni ana mugun tare???i???i


Basu tsaya ko inaba sai office din yarima,byn Yahaya yyi parking umma ta fito yanuna mata gun da zataje tanemi iso sannan yatafi.
"Nan tanufi gun cike yake da securities", nan umma taje ta rakub'e tana yan kalle kalle tama rasa mezata ce ne?
Can wani yakalleta yace hjy lfy?
" ahankali tace dan ALLAH inason ganin y'allab'ai ne",nan yace ok xokibi layi nan to tace ta tsaya bayan mutum 6itace ta7.

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login