Showing 12001 words to 15000 words out of 30805 words
dubata..
*Bayan Wata d'aya*
Hankalinsu yakwanta ganin Innar tasamu lafiya, duk nacin da Usman keyi akan tayadda yazo taki, seda aka sallamosu sannan ta amince yazo harma yaduba Innar. Haka kuwa akayi, ranar batada Sch. Bayan la'asar yazo, suka gaisa da Alh, sannan tafito.
Akan bench suka zauna dasuka gaisane yake tambayarta miyasa take wahalar dashi haka? Hmmm tace "ni bana wahalar dakai miyasa kace haka?".
Hakane mana kowayanki nakira kullum akashe,
Kasande bana zama asalima bana cikin nutsuwa tinda kaga haka, se a 'yan kwanakinnan nasamu kaina. Amma kayi hkr,
Wane mutum ai "Amarya bata lefi kota mari uwargida".
Rufamin asiri "Bata marabane",.
Sukai tahira abinsu, tafahimci sauk'in hali gareshi, anan yagaya mata ainahin waneneshi, tsokanar ta yake amma yata6a Aure sede matar ta mutu yazo haihuwa ita da abinda kecikinta. Zam baki labarinta bayanzuba amma. Taimasa jaje, yashiga yaduba Innan, itama asannan taganshi.
Yamusu sallama yatafi. Itama tacigaba da harkokinta.
Mutara danjin cigaban labarin.
*Aneesa_Didi*🍼🍉😜
[2/18, 10:48 AM] +234 703 962 5239: [14/11, 3:41PM] Didi
♡ *DUTSEN CIKIN RUWA......* ♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
*33-34*
*Bayan wata biyar*
Takammala makarantar ```school of science``` cikin nasara, cikin lokacin sunyi shak'uwa sosai da Usman Galadima, duk rashin magana irin tata saida yai nasarar koyamata hira, musammanma dashi. Soyayya suke cike da aminci bege da k'aunar juna.
Dawowar yayansu, Bilal d'an Goggo Safiya daga karatu, a k'asar Ethopia inda ya had'a degree insa nabiyu, a 6angaren Agric, hakan yasa 'yan gidan suka shirya masa walima.
Tunda safe wasu daga cikin 'ya'yan gidan suka fara zuwa, anata harhad'a abubuwan dazasuyi.
Niyyarta a ranar taje gidansu Hafsa taga kayan lefanta. Amma walimar da aka shirya dole tahak'ura, badan tasoba. Har d'a da jika suka had'u gidan yacika mashaAllah, kowa ya hallara sede wanda basa gari.
Yammacin ranar bayan gama Walimar, Rumaisa yayarsu tasa Naja takai 'ya'yanta mata kitso su biyu, shiga d'aki tayi kamar taafashe da kuka. Ganin haka yasa Inna tambayarta "Allah Inna ni banasan shiga gidan Yawa.
Gashi yaya Rumaisa tace nakai Aisha da Nana, "kiyi hak'uri kikaisu.
"Haka tasasu agaba suka tafi, inta kaisu seta dawo in angama musu ta d'akkosu.
Gidan Yawa gidane dake cikin Unguwarsu, gidane dake d'auke da sassa daban-daban kowane 6angare da irin Sana'ar dasuke, wasu daga cikin mutan gidan kuma Bak'in ciki da hassada taimusu katutu.
Basa k'aunar subud'e idanu suga wani yafisu, inda wasu kuma suke Rayuwa dabasu da mai fad'a musu suji.
Sale d'ane agidan, yazo yace yanasan Bahijja, ita kuwa tai masa tatas gani shikansa baida wata cikakkiyar tarbiya, daya takura mata ma tahadashi da mazan gidansu sukai mai magana anyi d'auki badad'i bakad'anba, Dalilin dayasa suke cewa 'yan gidan su Naja'atu masu girmankai, dad'i da k'arin basa Auren talaka sai mai kud'i.
Yanzunma badan tasoba tashiga gidan kaisu kitson, tinda ayanzu channe kad'ai zata kaisu susami kitson.
Seda tai wuce-wucen hanya da lunguna duk acikin gidan, kanta kai 6angaren Magajiya mai kitso, dasallamarta tashiga sashen, ganin Magajiyar tai cikin shirin fita unguwa.
"Ah ah! Yau kune a gidan namu? Inji mai kitson
"Gaisawa sukai, Naja tace "bazasu samu kitson ba kenan naga fita zaki?
"Bakomai se ai musu ai tafad'i. "Masamu na karin safe.
"To angode inji Naja'atu ta mik'a mata kud'i da man kitson, tace zata dawo in angama ta d'aukesu.
"To shikenan sekin dawo.
Tin shigowarta suke ta munafincinta, sam bata kula dasuba, se yanzu dazata tafi, taga se harararta wani Rabi'u yake, itadai tawucesu batace komaiba se Addu'a data karanto acikin ranta.
Gidansu Hafsa kawai tashiga, bata koma gidaba, suka bud'e dandalin hira ta shantake acan.
Yaya Rumaisa kuwa ganin magriba takusa basu dawoba, ta Aika Bahijja taganosu, dazuwanta angama musu kitson, suka taho.
"Innalillahi Hafsy se anjima nabar yara gurin kitso, gashi magriba taka kai kin rik'eni, hmmm kinga natafi, tarakata sukai sallama.
Gidan Yawa takoma, yawanci basa nan, gidan yayi shiru, tanata sauri, tawuce lungunan ganin bakowa gurin sekukan tumakai da kaji.
"Jitai an janyota had'e da toshe mata baki, kici-kicin tak'wace take amma takasa, ga ba halin ihuu an rufemata baki.
Shikuwa lalubar yadda zai yaye hijabin jikinta yake.
Ihu take tana k'arawa amma babu maijinta balle aka mata agaji, yadda aka rufe mata baki
😳Waiyo Naja'atu lovers!!
© *Aneesa_Didi*
[2/18, 10:48 AM] +234 703 962 5239: [15/11, 5:30PM Didi]
♡ *DUTSEN CIKIN RUWA.....* ♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
*35-36*
Tsam yarungumeta a jilinka, yana sauke ajiyar zuciya, Rik'o yamata bata yadda za ai tak'wace, kyakkyawan motsi kasawa tai, ambaton Allah kawai take azuciyarta yakamata d'auki.
Kici-kicin yadda zata k'wace jikinta take. Wani k'arfi taji yazo mata, Gwiwar hannunta tasa tabugamai a fuska.
"Beyi aune ba yaji bugu a idansa, ihu yake yana k'arawa ganin haka yasata gudu bata tsaya ko ina ba sai d'akin Inna.
Kan meye wannan mutan gida duk sun firfito, ganinsa sukai rik'e da ido yanata zunduma ihu, seda yayansu Sale yazo yajanyeshi.
Kallo duk mutan falon suka bita dashi wasu daka cikin yayunta dabasu gama tafiyaba, ganin tashigo ba sallama kuma se kuka take, toilet tai saurin shigewa dankada ma su tambayeta abinda yafaru.
"Kuka take kamar an aikomata da sak'on mutuwa, ganin abin nata bana k'are bane yasa Inna tashi tabarta, hannun Innar ta rik'e tacigaba da kukan, ganin haka Innar takoma tazauna, lallashinta takomayi hartai shiru, asannan tagayawa Innar komenene.
"Hankalinta ba k'aramin tashi yaiba, dajin abunda yafaru abinka da mahaifiya 6oye tata damuwar tai tareda lallashin, Naja'atun tayi mata nasiha mai ratsa jiki. Kwantawa takoma tayi tanata juyayin abun cikin ranta.
"Cikin kwanakin da suka biyo baya, zancen tsiyayewar Idon Saminu duk yabaza unguwa, Naja'atu kamdamuwace fall aranta, duk tabi tarame abinci ma dak'yar takeci. Ko bacci take arazane zata tashi, ganin yanayin nata yasa Inna tasa akaitamata addu'a da zamzam tanasha, hartafara dawowa nutsuwarta, niyarta takoma Islamiyya, amma ita kanta fitar baso take ba.
Zaune take tana karanta novel mai suna *'Yar Baba*tanata nishad'i abinta, k'arar wayarta taji Inna ta mik'omata, ganin Usman ne, cikin raha tace "yau antuna mu kenan"
"Hmmm yaja gauron numfashi yace "hakanema? Ke kin tunani ko saud'aya, gara nima za amin uzuri, tinda karatu yarufeni.
"To amun afuwa banji dad'i bane kwana biyu.
"Subhanallah! Miyasami ```Q```ueen of my ```H```eart? No wonder jikina yaban, kinsan yanzu kominmu d'aya. Kifito kawai kekad'ai nakesan gani, shiyasa daka dawowata ko 'yan gidan bamu ida gaisawaba nataho gurim Zuciyata.
Hmmm cike da kunya kaman yanaganinta, dukni kad'ai? Banganeba yaushe kadawo? Tace tana zaro ido alamun mamaki.
"Kifito zakigan, inba so kike nashigo cikin gidanba, kinsan nine d'angidan kekuwa haya kike.
"K'yalk'yalewa tai da daria " kai ya Usee" tunda cikin raha take yasata fad'in haka,
"Baki yaddaba kenan to natafi, dama Mama tanatamin tsiya, nazo kuma kinmin haka Nagode.
"Laaah! Afuwa DanAllah, Ina zuwa takashe wayan. Tareda mik'ewa. Band'aki tai saurin fad'awa, Inna ko tahau fad'in, " Badai wanka zakiba, mutum yayo tattaki yazo amma sekin 6atamasa lokaci.
Murmushi yai tareda shafa kwantaccen gashin bakinsa. Yasamu Bench daka gefe yazauna, kamin tafito.
Afuwa plss makaranta,
Kutaya mu addua plss Allah yabama Uncle lafiya.!!!
© *Aneesa_Didi*🍼🍉😜
[2/18, 10:48 AM] +234 703 962 5239: {21/11, 2:00PM, Didi}
♡ *DUTSEN CIKIN RUWA* ♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
*37-38*
Da hanzarinta tafito daka toilet in, fuskarta fayau Hijabi kawai tasa tafita.
Tun kafin ta k'araso murmushinsa yake mata maraba, ganin yayunta sun shigo gidan kunya kaman k'asa tabud'e tashige.
"Tasowa Usman yayi sukai Musaba ha da yayunnata. Itama tagaidasu tawuce.
"Nesa dashi tazauna bayan taimasa sallama.
"Ai nazata bazaki futo ba, yace.
"Hmm to ai kaine nasan ko zolayata kakiyi.
"Au hakane ma abun?
To yahak'uri ai gani. Fatan kazo lafiya?
"Lafia lau, Queen, nasameku lafiya, yasu Innata dakowa na family?
"Alhamdulillah kowa sunane lafiya ya,mutan gida? Ina yaya Yusra?
"Kowa lpy tunda kika ganni, Ah tace mun kuna waya ai. Amma kink'ki yadda ku gaisa da Mama, gashi ita Sis Yusy har waya kukeyi.
"Sunkuyi dakai tayi tana wasa da abun Hijab inta. K'arfin hali kawai tai tace "to zangaidata amma ba yanzuba, nasan yanxu saika kirata" Kede wannan kunyar naki keda zaki zama matar d'anta inhmm!
"Hmm! To ai *kunya adon 'ya mace* (littafin My Feedo-Deedo). Hakane kinyi gaskiya shiyasa kike k'ara shiga raina Najata.
"Harma nazama takan? Tafad'a tana karamar dariya.
"Dariya ma kike to ai kinkusa zama, yad'an sha mur tareda fad'in "Naja'atu yau nazo da magana, dukda nasan anrigada anyi abaya, amma yanzun za akuma jaddadata.
"Ganin datai yadan sha mur seta tattara duk nutsuwatta tana sauraransa, tinda taji ya ambaci sunanta tasan muhimmin abu zai fad'a.
"Naja'atu yakira sunanta akaro na biyu, AURE nakeso, kinga niba yaro bane, lokaci yayi tinda nakusa kammala komai gameda karatuna course in da aka turamuma miyi saura wata uku mugama. To sonake dana dawo lokacin ayi Auran, koya kikace?
"Nannauyan numfashi taja, tace "wannan maganar ai ba a hannuna takeba. Wurin manyana zaka, su zasusan abinyi.
"Nasan da haka ai, amincewarki kawai nake nema. Inkin yarda sai ak'arasa magana. Ad'aura aure kinzama tawa.
"Kasa cemasa komai tayi ta duk'ar da kanta tareda cewa "Allah yatabbatar da alkairy yashige gaba. Amma kuma.
Ameen. Amma kuma me? Kifada kinji bazan cutarda keba kome kikeso ki fad'a kunyarnan arik'a rage ta kaman ba mijinkiba yace yana darawa.
"Bawani abu bane, cigaba da karatuna kawai dama zance.
Indai dan wannanne karki damu, karatu sekince ya isheki, keda zaki aure likitan mata, kinga sekina tayani nima ko nadubaki kidubani, batare da wani yagane miki miji ko angane min mata ba.
"Dariyar da take 6oyewa saida tafito fili, wayarshi yazaro yashiga d'aukanta a hoto, bak'aramin kyau tamaiba jiyai kamar yajawota k'irjinsa koya samu sassaucin da azazzalar da zuciyarsa keyi akanta. Yai k'ura mata ido yana kallan kyakykyawar zagayayyar fuskarta. Komai kamar ita ta za6awa kanta.
Ganin abin nasa nayau yasa tace masa inyaje gida yagaida su Mama da K'annanta.
"Kawai dai kice korata kike, kingaji dani be ida rufe bakiba sega su Fawad sundawo daka Islamiyya, Salim da gudunsa yazo hannu yabashi suka gaisa, sauranma duk suka gaidashi suka wuce gida.
"Aranta taji dad'in dawowarsu, koba komai yanzu zetafi dan yau ta fuskanci da zolaya yazo mata.
Shima Usman ganin dawowarsu yatabbatar mai da lokaci yaja. Badan yasoba yai mata sallama, had'e da mik'a mata k'aramin buhun bagco daukeda Plantain, Kwakwan-manja, Kwakwa da Agushi. Mamaki tai tayi tace Haba danAllah kai kana Student hadda wani tsaraba, kaida za abama amma kaine mai kawowa? Cikin shagwa6ar data zamemata jiki hadda turo dan bakinta.(Maryam Speaker😜)
Usman kuwa galala yai yana kallanta, bak'i su dauwama a hakaba. Lallai Allah yasoshi daya had'ashi da kalan matar dayakeso, wadda komi tahad'a, "Sokike mukwana anan naga Alama,? Danai me kajika tace, toshikenan zanwa Mama waya nace 'Yarta ta rik'eni.
"Nidai baruwana ban rik'eba, angode wannan kayan dukmu kad'ai. Allah yasaka da alkairi. kiran sallar magriba dole yasa sukai sallama, yana mai jaddada mata da kadata kashe wayanta.
"Murmushi kawai tamasa tashige gida shima yatafi.
"To bayan Sallar magriba sannan taiwa Inna bayanin kayan takarkasa tabawa kowa nasa, gudun k'ananun magana irin ta mutan gidan.
Afuwa plss makaranta.
© *Aneesa_Didi*🍼🍉😜
[2/18, 10:48 AM] +234 703 962 5239: [24/11/16, 6:22PM] Didin Anee😍
♡ *DUTSEN CIKIN RUWA.....*♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
*39-40*
Cikin watannin da suka biyo baya Soyayya sike kaman yacinyeta yakeji, dama ita kunyarsa datake matuk'ar ji yake hanata maida masa da martanin irin zafafan kalaman dayake gaya mata.
Saranar biki akai nanda sati shida.
"Cin lokacin duk tabi tarame ga ciwan Inna yatashi jikin ya matsa mata, hakan yak'ara sanyayarwa da Naja'atu jiki.
"Duk dare kafin su kwanta bacci se Innar tai amfani da wanna damar taita musu nasiha gameda rayuwa. Tak'ara had'awa da bata makamai na addu'a yadda zata bi da arun dazasu taimaketa a sabuwar rayuwar dazata shiga.
"Ba abinda takeyi se kuka dazarar Innar tafara, gani take kaman wasiyya Innar take basu.
"To ganin Innar tafara warwarewa yasa hankalin Naja'atu kwantawa tad'an fara walwala har take samun damar karanta wasu daka cikin littattafan da Innar tabata:
*ZINAREN MA'AURATA*(MY ANEE😍)
*WASIYYATUL-UMMI*
*ZAMANTAKEWAR MA'AURATA*(DIDIN-ANEE)
Dawasu sauran littattafai dasuka shafi Rayuwar Aure da Tarbiyar Yara a Musulunci. Uwa tagari kenan.
"Gyaran jiki da akema Amarya kuwa Innar ce da kanta take mata tun tana jin nauyi har tasaki jiki take gyara 'yarta duk abinda yadace takemata.
Ana cikin turareta da Dukhan Usman yabugo mata waya, gata a lullu6e badaman d'aga wayan, dole samiha ta d'aga tasa mata a kunne, wata sassanyar dariya tasaki, meya gaya mata tace "nide baruwana a shagwa6ance, tama manta da Inna tana gurin, "mezan fad'ama to? Usman yace kina ina yanzu?
"Ina gida Allah yasa lafiya? Naja'atu tafadi.
"Yace to mekikeyi, kinmaci abinci kuwa?
"Naci mana mikagan?
"Nikam kinganni dangatan Mamata gyara miki ni take tayi. Tahad'an wani abu mai dad'i konazo nakamaki?
"La la! nids banceba baruwana. Hhhhhh
"Kinji ai ke kita kunya abundama kinkusa zama tawa, itadai shiru tamai yanatayi. Da abun ya ishetane tace ana kiranta.
Bawani kiranki da ake zaki kashen waya dai? Usman yafad'a yana murmushi abinsa. Kinga nama san komi ai da akeyi inma kin 6oyen. Sema na fad'o miki basu .......
"Ai bata yadda yakai k'arshen zancenba takashe wayan tanata murmusawa. Inna kuwa tabita da kallo tana me addu'ar Allah yasa Farincikinsu yad'ore a zaman dazasiyi.
Sunkuyar da kanta tayi ganin irin kallon da Innar kebinta dashi.
"Hada-hadar biki ta kankama, danma Amaryar tace it ba bidi'ar daza ai. Komi bisa tafarki za ayishi.
Ana saura kwana uku afara biki dangi na nesa suka fara zuwa mutan getso da Gusauma ba abarsu abayaba. Anty husna itada Ummi farin zuwa, suka cigaba da shirye,shiryen biki. Ita dai Amarya duk tak'ara sanyayewa abincima se Inna ta matsa mata takeci, setakoma dama Kunun Alkama da Madara. Dukdan kada tai rama dayawa. Bayan daffaffiyar Madarar shanu safe da yamma, tun bata iya shanyewa harta hak'ura shiyasa jikinta yai lumi, fatarta tak'ara santsi da taushi. Se shek'i take irin na Amaren da suka sha gyara.
"Ana i jibi d'aurin auren laraba dasassafe suka tafi k'unshi k'awatenta biyu Sady da Hafsa dan Nafisa a lokacin tayi nauyi. Juwairiyya Samiha harda Anty Husna suka tafi. Sun babbaje anata hira agidan lallen itakuwa seda taga anfara mata Jan lalle jikinta yakuma mutuwa ya tabbata takusa barin Inna da 'yan k'annanta jita hawaye masu d'umi sunabin kuncinta. Ganin haka itama Samiha tafara hawayen, Anty Husna kuwa mezatai inba dariyaba.
Tahau yimada fad'an ai Aure shine DARAJAR MACE. Kumashi Katangane babu wani mahaluk'i dazai kamiki wargi matuk'ar girman nan ya hauki, Rigar mutunci tamiki lullu6i duk inda kika samu kanki za abaki girma da MARTABARKI(Ummi-Aishha) ta D'IYA MACE(Khadija Sidi). Taita mata ita kuwa tak'ara rushewa da kuka. Sauran kuwa sukai ta tsokanarta. " ```Ke kikacw kinaso Amarya dabaki so da ba abaki shiba``` sukaitayi suna dariya.
"Meyi mata k'unshi kuwa dakatawa tai, tanata ganin ikon Allah. Wannan shagwa6a ta Amarya har ina.lalla6ata sukai tai shiru akagama mata lallen sannan suma akayiyyi musu.
"Bayan la'asar suka dawo mutane dayawa sun zazzo anata aikace-aikace, shigowarsu tasa aka kaure da hayaniya masu gud'a nayi abokanan wasanta suna tsokananta, kowa da abinda zaice aikuwa meneman kuka anjefishi da kashin awaki(inji hausawa) aikuwa tasa kuka. Seda wata k'anwar Babansu tazo tajanyeta, suka k'yeleta.
"Alhamis akaimata kamu irin na Al'ada, dayamma kuwa Walima akashirya Matan aure zallah se Ango da abokanansa. Kuzo kutayani ganin Amarya cikin shiga ta alfarma wata had'dd'iyar gown ce ajikinta gold colour da veil inta and'ora shi akan Top Knot inda akaimata jikinta rufe ruff light make-up aka mata ba k'aramin kyau taiba.
Malam Auwal Muhamnad da Malam Nazifi sunyi fad'akarwa sosai akan Aure. Da matakan daza subi subi su mallake junansu. Ba Boka ba Malam musamman ga ita Amarya da sauran mata. Walima cikim tsari ba hayaniya akai lectures sosai kan Addini. Kafin magriba akai addu'o i da neman Albarka acikin Auren. Akatashi itade Amarya Murmushi kawai take.
Sunda gida taga se had'a mata kayanta ake jikinta yak'ara mutuwa kamar anzare mata laka.
Ranar jumu'a Takama 24 ga watan 10 dubban jama'a suka shaida d'aurin Auren *USMAN BELLO GALADIMA* da Matarshi *NAJA'ATU ABDUL-MU'IZ AUWAL* bayan Sallar Jumu'a bisa rangwamen sadaki.
"Yinin biki aka zarce dayi bayan angwaye sunzo gaisuwar dangi akayiyyi hotuna. Amarya masha Allah kamar kasace ka gudu. Nikaina Didi ba k'aramin burgeni Amarya dashi kansa bikin yaiba. Lek'e nake tayi chan na hango su Haleema da Maman Ansar ansha anko. Sukuwa su Ukty yadda zasu Amshi take away suke. Nakallesu nace daga Take kuma se Away mukasa dariya dukanmu.
"Kuka take kaman ranta zai fice, anata shiryata wankanma dak'yar tayi.wankan turaruka Anty Husna da yar Babansu suka mata nakaima dabanne Aka nad'eta da yalwataccen Mayafi, gurin Babansu aka kaita yaimata iya tashi Nasihar yahad'a mata da Al-Qur'an charbi da babbar Dadduma, shima jiyake kaman yasa kukan.
Zagayawa da ita akai gurin sauran matan gidan suma sukasa Albarkacin bakinsu. Masu yada maganganu nayi kowa da abinda yadameshi.
"Itadai Inna k'arfin hali kawai take, "Allah