Showing 3001 words to 6000 words out of 30805 words
da Iman autarsu.
Mukhtar kyakyawane, kamar shiyai kansa sede bak'i ne shi domin 6angaren mahaifiyarsa dake kathoun a Sudan yayi.
Dan wasuma Bak'in-Balarabe suke kiransa a family. Sede yakasance gagararren Yaro ne, duk irin yadda Iyayen nasu suka jajirce akan tarbiyassu. Amma abin nasa k'aruwa yake. Sabida muggan abokai daya had'u dasu. Gangs guda garesu. Na 'ya'yan masu hannu da shuni.
Shaye-shaye suke kamar ba gobe. Kotayaya kuwa se annemo kayan maye. Bawanda besansuba. Musamman M.M Ateek dawani Shanto. Shikuwa Maude 'yan zugane. Tinda iyayensa bamasu kud'i bane. Yawanci kullum suna hanyar Gwazaye. Ko kamasu akai yasan abokan zasi belinsa. Shiyasa yake biye masu.
Ganin haka se suka yanke shawaran akaishii karatu Dubai. Duk dan arabashi da abokanansa na nan dasuke k'ara janshi cikin sharholiyar rayuwa. Aikam bata chanja zaniba. Sema Wak'a dayaje ya koyo.
Sau biyu Alh M Ateek yana kaishi gidan mari, dan yasamu Horo yabar shaye-shaye dayakeyi.
Bayan anfito dashi akaro na biyu. Se sukadena bashi kudi akai-akai.
Yakoma indai zaiga kud'i saiya d'auka, kowani abu dazaika kudi' tokuwa zai d'auka su siyar da abokanansa. Kawai suse kayan maye.
Yanzunma Motar gidan yad'akko ba asaniba, tunda ko mota andena barinshi yahau shi kad'ai..
Yanata Falla gudu, aikam yabige Kamal. Futowa sukai shida abokinsa Wizzy, Mukhtar kuwa yahau Masifa "kawai yara ansakeku a hanya kaman dabbobi. Bakusan me kukeba. Yanzun ni gashinan anjamin 6ata lolacina, a wofi" yanata sababi.
Calm down abokina, wixxy yafurta hakan. Suka k'arasa gurin, Samiha kuwa mizatai inba Harararsuba. "Kobakada ido ai se haka malam har dazakana had'a mutane da dabba, sabida bakasan darajar mutaneba" dantasan im Naja ce bazata ce komiba.
Shikuwa Mukhtar Mamakine yacikashi. Wannan 'yar yarinyar dabatafi sa'ar Ummi k'anwarshiba take gayamasa magana.
Gani sukai yayyansu biyu sunzo ya, Hafiz da Isma'il. Domin sunkusa kaiwa gida. Salim yaruga yafad'a agida.
D'aga Kamal in sukai subiyi, yasami gocewar kashi a k'afarsa gashi duk ya kukkuje. Ganin hakan yasa Mukhtar in cewa susashi a motar. Suka tafi kaishi, Asibiti.
Ita kuwa Naja'atu k'wak'k'waran motsi kasawa tai, se Hawaye dake tabin fuskarta😪
Ahaka suka k'arasa gidan. Samiha kua se mita take. Dashigarsu Mutan gidan wasu na tsakar gidan sukaimasu jaje da Allah yakiyaye. Masu jaraba kuma, suna tayi. Itadai sum-sum tashige d'aki.
Tanaji samiha tanata maidama da Inna yadda akai, da mita akan sanyin yayartasu, abin yai yawa. Wataran ma ko taresu akai za amasu duka ita sedai tai. Shiru.
Murmushi Innar tayi. Tace bakomi daka Allah ne. Ai "kema Samiha kidinga hakuri kina rage fad'a da maganannan taki."
Ai shikenan Inna, Allah yak'ara kiyayemu, tai band'aki abinta.
Bayan magriba, sukaga shiru, basu dawoba. Itadai duk jikinta yai sanyi. Tahau bama Inna hak'uri, "Wallahi Inna Kullum anatafiya shi baze tsayaba sede yaita gudu. To yau tsautsayi se wani d'an unguwannan yabigeshi."
Bakomi ai Yayar-Salim Innar tafad'i. Tareda Addu'ar Allah yamasu Albarka yak'ara kiyayewa. Suma su kuma kulawa dakansu suduka...
Allah kakara tsaremu Ameen!!!😄
*Aneesa_didi*🍼🍉😜
[2/18, 10:41 AM] +234 703 962 5239: ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA.....*♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
1⃣3⃣-1⃣4⃣
Su yaya,Hafeez da Isma'il kuwa basu suka daba se wajen 9:PM.
Shikuwa kamal Annad'e inda yasamu gocewar, da dressing inda yajijji ciwo. Kwantar dashi sukai d'akin inna. "Ga kayan mak'ulashe da MM Ateeqs yasiyamai, daya saukesu yak'arasa gida".
Itakuwa Naja'atu d'aya d'akin inda su Saleem da Deedat suke can takoma tai kwanciyarta. Tabarma Kamal sukwana tareda Inna da Samiha, akan gadon.
Shikuwa Mukhtar, duk irin abubuwan dasuka dad'e suna aikatawa, Yau kad'ai yafarajin badad'i abinda yake, yafara tunanin yadda yarinya k'arama zata tsaya tana mayar masa da magana, kuma yakasa d'aukan Action akanta. Duk rashin Mutuncin dayakema 'yan matan dasuke nemansa. Baya biye masu. Duk iskancinsa baya neman mata, abarshi da shaye-shayensa,na syrup tabama se ransa yai mugun b'aci zeta busawa. Yanzun gashi ga Taba amma yakasa busata.
Jiyake inama yazama Mutum cikakke, yadda ba mahaluk'in dazai kamasa Raini.
Rana ta farko da Mukhtar yaji Nadama tafara shigarsa. Kallan kansa yatsayayi a madubi, meya nema yarasa? Dazai jefa rayuwarsa cikin wannan hali! Harhada duk wasu tarkacen kwalaben syrup wanda yasha da wanda bema bud'asuba yai duk yasa a shara.
Tareda gark'ame K'ofar d'akin nasa danma karwani yaxo yadameshi.
*Washegari*
Da asuba na idar da Sallah, Liman yayi khud' ar daya saba, wadda duk tak'ara Sanyayama Mukhtar da jiki. Seda gari yafara shaaa, kowa yai Hanyar gidansa.
Mustapha da Abbannasu sunrigashi shiga gida, k'arar rufe k'ofar get inne yajuyo dasu. Azatansu Mlm,Madu megadine, ganin Mukhtar cikin fara k'al in Jalabiyya, ba k'aramin mamaki sukajiba.
Musamman Abban nasu, tsayawa yai kawai yana binsa da ido. Bek'ara Mamakiba seda yaji Mukhtar in yadurk'usa yana Abba barka da asuba, be amsaba yaigaba abinsa. Ganin haka yasa Mukhtar in mikeya, suka Musabaha da Musthapa. Shima yanata mamakin yaushe rabon da sugan yatashi da asuba ma balle haryaje masallaci. Kowa yai hanyar d'akinsa. Dukda Mukhtar yaso gayamada abinda yasameshi.
Abbansu kuwa murna fal ciki yashiga gida yana bama hajia Uwani labarin d'annasu, tareda Adduan Allah yasa Adduar da sukeyi ce ta amsu. Musamman Mukhtar d'in.
``` Wannan kenan```
Tsaye take abakin get in sch insu ```School of science```tana jiran Napep ko Taxi, dan yau lecture d'aya garesu.
Jidda Ja'o k'awarta tayafito ta tace tazo su sauketa. Murmushi Naja'atu tai tace suje kawai bakomai.
Karta 6ata musu lokaci ga napep nan zata hau yakaita. Tai musu godiya suka wuce.
Usman yana gefanta duk wani motsi dazatai idansa nakanta, tasha kamashi yana kallanta. Se yai fuska. Ita tarasa meta tare masa duk yabi ya takurata a 'yan kwanakinnan. Sam kuma da bata ganinshi. Seyanzun.
Fitsarin da take ta rik'ewa taji kamar yazubo. Ga napep yataho tanata tsaidashi, segani tai yatsaya agurinsa. Batasan sanda ta galla musu hararaba, tareda cuno d'an tsukakken bakinta.
Murmushi kawai yayi harseda kumatunsa ya lotsa, dan duk abinda take idanunsa nakanta. sukai magana dame napep in, yayo inda take, shigewa ciki kawai tai batare da ta fad'a masa ina zaikaitaba, seda sukai nisa tasanarmai da d'orayi Babba zai kaita.
*waye usman dinnanne*???
*Aneesa_didi*🍼🍉😜
Anisadidi.pun.bz
[2/18, 10:41 AM] +234 703 962 5239: ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA*♡
*Na*
*Haleema G khaleel*
1⃣5⃣-1⃣6⃣
*Waye USMAN*??
*Usman d'ane ga Alh Muhammad Bello Galadima. Dabinai.
Asalinsu fulanin k'auyen Dabinai ne dake Gabasawa cikin jihar kano. Alh Muhammad bello da akafi kira da Bello Galadima. Shine Galadima nabakwai agarinnasu. Bayan rasuwar Mahaifinsa Malam Ishak Galadima, tinda yafara jinya se akabawa Bello Rikon,k'warya, saboda shine Namiji duk yayunsa Manya Matane. Seshi dasauran k'annansa.
Bayan Rasuwar Mahaifinsu, sarautar Galadiman tadawo kansa. Dukda shi besoba. Alokacin yana aiki a Ministry of Health.
Suna zaunane a Unguwar Sharad'a, Matan Aurensa Biyu.
Hajiya-Hafsatu itace Uwargidansa, 'ya'yanta shida.Yusra itace babba se Usman da k'annansa, Abdullah, Sadiq, Anas da Shukra.
Itakuwa Amaryar tasa daka gwale ya aureta seyamaida ta Dabina. Da 'ya'yanta uku. Al,Ameen, Umaima da Hajara. Saboda su duk k'arshen mako yakeyi acan. Yatafi juma'a da yamma yadawo litinin dasafe.
Wataran kuma yatafi dasu hajiya Hafsatu da 'ya'yanta. In sun kwana biyu basujeba.
Mahaifinsu yadage akan karatun 'ya'yansa. Hatta Yusra babbar 'yarsa. Seda tafara nisa dakaratu sannan akamata Aure bisa yarjejeniya da akai da Abbas mijinta zebarta tak'arasa. Inda take karantar *Food science.* Ayanzu haka tana shirin shekarata 3.
Bayan Usman yai diploma a ```sch of science``` se mahaifinsu yaturashi Igbedion universty dake edo *Medcine nd Surgery* yai specializing a 6angaren Gynecoligist.
Usman dogon namijine, ba alamar kiba atattaare dashi. Wankan tarwad'ane hancinsa zarkaded'e kamar biro👃🏾 irin na fulanin Dabinai. cikin zagayayyiyar fuskarsa daukeda dara-daran,sexy idanuwansa. Da d'an faffad'an bakinsa.
B'oyayyen jiki ne dashi. Inkin ganshi bazakice yabama shekara 30 bayaba.
Dalilin Had'uwarsu da Naja'atu kuwa! " Visiting lecture yake zuwa" makarantar. Dan tunda yabarta ya k'udurce aransa seya taimakawa makaranta musamman 6angaren practical.
Idan yashige cikin d'aliban yana k'ara guide insu seka zata shima d'alibine. Baruwansa kowa nasane.
Wataran yashigo sch in dawuri.yasamu gurin zaman d'alibai yaxauna, kafin agama gyara office inda suke zama.
Ganinta yai tanata sauri kamar takifa. Kanta a k'asa, yai mamakin saurin metake haka? Abinda bakowana Malami ne yagama zuwaba. Inma tsoro take kartai missing lecture.
Wasu maza yagani su biyu abayanta."seda takusa shan kwana ta tsaya ta juyo.dukda rawar da jikinta yake. D'aya yakai hannu zai shafo fuskarta. Batasan sanda ta d'aga hannu tabashi mari a fuskaba.🙄. Niba 'yar iska bace irin yadda kukema sauran mata. So mind ur self tai wucewarta tabassu a tsaye. Cikeda takaici.
Usman Jiyai tai matuk'ar birgeshi, koba komai takare MARTABARTA. Ta 'ya mace ga nutsuwa a tattare da ita.
Tundaga lokacin yafara bibiyarta a sch har yagano awani depertment take. Seda yasan yayai yake zuwa depertment in kuma class insu. Yashige cikinsu kamar d'alibi.
Presentation zasiyi akan wani practical dasukai. Kowa anbashi mezeyi akai. Toseka cike wani foam daduk wani details inka har contact, anan yaga sunanta. *Naja'atu Abdul-mu'iz Auwal*.
Kawai sede taji yafad'o sunanta. Taita tunanin aina yasanta.
Hartakai ga *Yayi gamo* Abinda baitab'a tunanin zai sakeba.
*cigaban labari*
Naja'atu kuwa tana sauka daka napep naira d'ari tabashi tashige gida da sauri, ko chanjin bata tsaya kar6a ba.
Allah yataimaketa bakowa a toilet, tashige tanata sauke numfashi.
Seda tada nutsuwarta sannan takula da mutane a falon Innar.
Harara Innar ta biyota dashi. Suka gaisa da mutanen, tai cikin d'aki. Wanda ya bige Kamal ne sukazo dubashi tareda 'yan gidansu.
Mustapha daya tuk'osu , dan Mamantasu tace bazata hau tuk'in Mukhtar ba, seya k'ara hankali.(kujifa kamar MM Ateeqs ace baida hankali! Waya jawo😌 in bashiba).se shi yakasu su hud'u da iman.
Mustapha yabi Naja'atu da Kallo. Kamar betab'a ganin mace ba. Naja'atunce akwai shiga rai😂.
Koshima *Yayi gamo* irin na Usman galadima😍???
*Aneesa_didi*🍼🍉😳
Anisadidi.pun.bz
[2/18, 10:41 AM] +234 703 962 5239: ♡ *DUTSEN CIKI RUWA.....*♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
1⃣7⃣-1⃣8⃣
Hajiya Uwani tak'ara bawa Inna hak'uri. Tare da fad'in gangancine irin na yara. Siyita gaggawa acikin lamuransu.
Inna tace " Ai bakomai" haka Allah ya k'addaro saita faru. Bawanda ya isa yak'etare hukuncin ubangiji.
Sukai tahira kamar sun dad'e dasanin juna.
Mukhtar kuwa yabiyewa Kamal da Deedat, kaman wasu abokanansa. Deedat kuwa se farinciki yake za a d'anashi a mota.
Seda yasan yadda suka saki jiki dashi. Dawayo da dabara yatambayesu sunan, yayarsu. k'aramarfa? Yaya Samiha? Kamal yace yana karkatar dakai.
Samiha! Yamaimaita sunan. Dan baita6a jin irin sunanba.
Itace 'yar yarinyar dabatafi 16-17yrs ba. Amma har ta furta masa maganganunnan. Ya shafo gemunsa, yana tunanota lokacin datake tsiwa akan ya bige k'aninta.
Ya Mustapha kuwa yanata baza idanu yaga ta ina zata 6ullo. Yarinyar da ko sunanta beji an ambataba.
Ahaka har sukai masu sallama suka tafi. Bayan sun cikasu da abin arziki. Da nufin se Mukhtar in yadawo maida Kamal Asibiti.
A k'ofar da zata sadaka da waje, suka had'u da Ibrahim, sukai musabaha. Mukhtar yace Isma'il, munzo duba jikin Kamal ne, Ibrahim yai murmushi, yace Ibrahim ne, Isma'il bedawoba. Da mamaki Mukhtar yace amma kunyi tsananin kama.
Ibrahim yace "Ai twins ne mu". No wonder kaman yai yawa. Sukai sallama yawuce yana mamakin dama akwai 'yan biyu maza masu kama haka!.
K'arfe 2na dare, ta idr da sallolinta, tanata addu'a. Harta idar. Jingina tai da jikin gadansu. Tajanyo hand-out inta ta Medical Rehabilitation, tana k'ara bibiyarta domin test in course in zasiyi a wayewar garin.
Vivration na hud'u kenan da wayarta tayi. Zatanta Alarm in data sakane, sa6anin tunaninta tagani.
Bak'uwar numba ce dabatasan wayeba. Kira aka kumayi, dukda haka batai received ba. Koma waye yagaji yabari. Da talatainin darennan adamu mutum da waya.
Kaman zata kashe wayan seta ajeta, tacigaba da karatunta.
Zim-zim taji wayar tayi alamun shigowar sak'o. Barinta tai batareda ta dubaba.
Ba ita ta runtsaba, seda tai sallar asbah ko Azkar bata iya k'arasawaba bacci yai awangaba da ita.
Inna inaji yau Ya,Naja bazata Makarantaba. Samiha tafad'a tana gyarawa Salim safar k'afarsa. Bayan sun karya sukaima Inna sallama sukatafi sch insu. Kuntau science acadamy.
Inna taga har takammala gyaran d'akin taiwa Kamal da Deedat wanka, har 8:30 ba Naja ba alamunta.
Dakinnasu tashiga, can tahangota a kan sallaya ta k'udun-dune tanata bacci abinta. Cikin ranta tace "ko lafiya"?. Bubbuga k'afarta tai tana Yayar-Salim2 lafiya kiketa bacci kobakida makarantar yau?. Ahanzarce Naja tatashi tana fad'in Hasbunallah Inna! Jiya karatu nazauna. Bayan nai Sallah bacci ya kwasheni. Tai zumbur ta mik'e. Tayani addu'a Inna test zami kuma 9 zamu shiga. Bashiri tai band'aki tai wanka ko futa bataiba. Agurguje tashirya cikin yellow Jallabiya, tayane kanta da purple mayafi.
Ruwan shayi kad'ai ta kurb'a tai waje.tanata addua. Yau Ko tsayawa bataiba, tana tafiya tasamu Napep tashiga sai school.
Dashigarta makarantar, Jidda Ja'o tanema a waya tasanar mata da venue in daza ai test in tunda general course ne basu kad'ai zasiba harda 'yan wasu department in.
Kai tsaye tai A,block. Gabanta yai mugun bugawa ganin mutane atsaitsaye, gashi duk bataga 'yan class insuba. seda taje kusada wasu taji ashe venue inne yacika. Aka fara rarrabasu, har akazo inda take.
Kwankwasiyya,block akace suje. Duk nawarta setaji yau tanata sauri. Gashi duk bata saba da wanda suke tareba. Suka fara shigewa. Seda tafuto da abubuwan dazatai test in dasu sannan tashiga. Ta ajiye sch bag inta tanemi seat tazauna.
Seda duk suka nutsu sannan tafahimci waye invigilator innasu.
Todama wannan ba student bane? Tafad'i tana kalloshi. Caraf idanunsu yahad'u dana juna! Saurin sunkwi dakai tayi, tahau rubuta sunanta. Ganin irin kallan dayake mata.
Mss xoxo ko kingane waye???😜
*Aneesa_didi*🍼🍉😜
[2/18, 10:45 AM] +234 703 962 5239: ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA*....♡
*Na*
*Haleema G Khaleel*
1⃣9⃣-2⃣0⃣
Har tayi ta kammala bata k'ara kallo inda yakeba.
Daya sungaggama, ganin anfara submit yasa itama ta mik'a tai waje batareda takalleshiba.
Common room tanufa, taga kosu Jidda sunacan, dabata gansuba tazauna zaman jiransu, "dan se 12 sukeda lecture.
Wayanta ta 'dauko tana duba lokaci, alamu tagani na message da bata bu'daba. Ganitai tin karfe uku saura nadare aka turo sak'on,
"Kiyi karatu sosai, kuma banda ru'dewa, Allah yabada sa'a"
Abinda tagani cikin,sak'on kenan batareda tagane mai number ba.
Tana zaune harsu Jidda da Meeno suka k'araso, sunata comment akan test in da akai yanzun. Itakuwa se murmusawa take, meeno tace aidole ki dara, "tinda bame takura ne yai maku invigilating ba". Tafa'da cikin sigar wasa.
K'arar shigowar sak'o ne, yadakatar da ita daka dariyar da take.
"Hope bakiji wuyan test inba? Dukda naga kinyi saurin gamawa".
Number sak'on jiyace. Itakuma batasan wayeba. Komadai waye yagaji yabari. Tinda ba amsa.
Yatsine fuska tai ta aje wayan, tareda kishingi'da, tanajin su Jidda sunata surutu taimusu shiru kamar me bacci. Har bacci mai dad'i yakwasheta.
Seda 12 tayi suka tasheta dansu tafi class za a shiga lecture, yunwa taji tana saka'dar ta, harsun shiga class ganin Malamin nasu baik'arasoba wato Malam Es-Bala tace Jidda tarakata koda biscuit ne tasiyo, zaro ido Jidda tai tace " Sokike mi biyu babu? Kinsan Es,Bala baya missing yin lecture" sede yazoko a makare,
Yunwa nakeji Jidda ruwan tea kad'ai nakur6a nafito. "Kinga in yashigo bezama lallai nafahimci karatun ba". Gashi ba futa zai dawuriba. Bari inyi sauru nadawo ga seat ina nan, inkuma kannadawo yashigo to shikenan.
Biscuit da ruwa tasiyo. Aikuwa tana doso class in taji muryarsa, tabbacin yashigo. Juyawa kawai tai tatafi masallaci. Taci biscuit inta tasha ruwa, (kun sandai rayuwar makaranta zuma da mad'aci ce😂 sai hakuri). Ita dama bamaisan yawan cin abincin cafteria ceba. Ko zuwa sukai saidai taci wainar fulawa😋 itama ba kullumba.
Sallah tai tanata zaman jiransu, basu suka fito ba sai 1:40 narana. Taji takaici sosai narashin samun lecture dabatai ba.
Sukai sallah suka hau cin abinci suma. Fita tai tabarsu. Tatafi gurin Aminu wani 'dan ajinsu, dan yakoya mata abinda akai batanan. Kamin 2:30 su shiga lecture insu ta k'arshe a ranar.
Dr Usman kuwa,