Showing 30001 words to 30805 words out of 30805 words

Chapter 11 - DUTSEN CIKIN RUWA Complete Hausa Novel

12 Oct 2024

4641

ina kallon Aljannar duniya.
Varender ce dazata sadaka da Falo mai Girma d'auke da Kitchen, Dining Area Toilet sewani D'aki da toilet ahad'e. Daga gefe nagano Stairs dabasu dayawa duk cikin falon zubin ginin Indiawa. Inka haura Saman d'akunane manya guda uku da aka k'awatasu kowanne d'auke da Toilet aciki launi daban-daban se Varender tasama itama.
Gidan gaba d'aya abin kallone 'yan kai amarya se san barka suke dasa albarka. Amaryan nagano cikin wata Gown zubin Qatar anrufeta sinkif se walainiya take da tashin k'amashi. Wani _Purple bedroom_ aka ajeta akan gadon da Fulalluka suka yawaita akai. Nikaina nadad'e ina santin d'aki (Lol).

Kafin Maghriba kowa yatafi akabrta se wasu daga cikin dangin Sulaiman, kukan dataitayi hartagaji tabari har ango yazo yasameta. Nafila suka gabatar tareda 'yan Tand'e-tand'e da lashe-lashe Nakaji da lemuka harda Tsiran Tsira da Soyayya, nima Uncle mai Zane yaban K'unshi d'aya yace nasanwa Miss xoxo da besty miss Fais ceeda, danyaga abimnamu iri d'ayane.
Tsayawa nai abakin k'ofa gan Sulaiman yafara Rud'a Naja'atu da sak'on Soyayyarsa mai girma, fuskarsa yake kuma cusawa jikinta yana k'ok'arin rabata da kayan jikinta azafafe yake shafarta har tausayi sukaban, se numfashi suke saukewa suka Lula Kogin Soyayya mai Sanyi da Wahalar Nink'aya. Bashiri nai waje. Tsiran Tsira da soyayyan da akabam nawarware nafara ci. Kuma Makaranta ganaku. Hhhhhh.

************

BAYAN WASU LOKUTA

~~~Soyayya suke gwadawa Junansu mai tsafta. Dukda ZAMAN TARE zomu zaunane zomu sa6a. Yaransu masu kyau. Namiji tafara haifa maisuna Sufyan, Zuwa lokacin Hassan da Husna sunk'ara girm. Babu tayadda zakace ba 'yan gida bane, kowa sansu yake adangin Sulaima. Suntaso da soyayyar dangi da gata.

Haihuwar Safiyya takumayi 'yar Babynta gwanin sha'awa mai gashi da ita ba inda tabaro Umman Sulaiman.
Zama suke maitarin Aminci K'auna da Soyayya dakuma Hak'uri da Juriya akomi na Rayuwa dayasamesu medad'i ko akasin haka.

Girki tagama takuma salla wanka wata Fitted Riga da Zani tasa na Atamfar Vilisco launin sky blue da maroon ahad'e tasha _Makeup_ sek'amshi take takuma cika sabida jegon datake 'yar Chafai da ita. Bazakace tayi yara Hud'u ba. Hutawa take ita kad'ai se Baby Safiyya(yadda su Hassan ke gayamata) sauran yaran duk taturasu gurin Umman, tagyare gidan dataimakon Sulaimam kafin sufita. K'amshin turaren data sa a electric burner ketashi cikin gidan. Safiyyan tana kan jikinta anmata gayu itama tasha hoda b'angala dariya take, dahaka tasamu talalla6ata tai bacci. Kusada ita takwantar da ita.
Wani Novel take karantawa maisuna JANAN na (CHUCHUNA AYEESH) sallamar Maul'ainain(Ruwan idonta) taji Sulaiman nagano yakuma girma, Sumar kanashi se k'yalli take gawani Zagayayyen gemu daya ajiye wanda yakuma k'awata fuskar tashi da 'yan mata kerubibi, basusan Naja takafa ta tsare kuma taraka.

Sama da ita yai sukaita zagaye falo sannan yadireta. Tabaya yarungumota tsam har tanajin bugun zuciyarsa. Farar takadda yafito da ita yace tarik'e, akunne yarad'a mata "nagode Allah matata mai sa'ace gashinan and'aukeki aiki a General Hospital, so get ready nanda 1-2month zaki fara attend" wani juyi tai takuma rungumo mijinnata "Alhamdulillah Nureena, Wht a Suprise Habibi" nagode sosai mijina na har abada hak'ik'a KAINE GATANA kuma FARIN CIKINA. Allah yabiyaka da d'umbin alkairy yafarantama ka kamar yadda kakemana. Nakuma Godewa Allah yadda mukazama DUTSEN CIKIN RUWA DABAI SAN ANA RANA BA. Dagamu har Mahaifiyarmu tayi hak'uri muma tad'oramu akai. Tabbas Hak'uri Ribar Rayuwane. Ba irin nacin dabanyiba kabarni nai Aikin kak'i yanzu kaga nasamu amincewarka 100% nagode Allah dasamun miji irinka. In sha Allah zanyi aiki sabida Allah zantaimakawa Al umar musulmi kuma zankare DARAJA DA MARTABAR AURENA. Allah yak'aramana lafiya dazama Lafiya.

_Deep french kiss_ tashiga aikamasa sak'on kuwa yashigeshi yafara fita hayyacinsa yana ba Amsa danasa salon Sak'onnin. Cak yad'auketa sukai samansu d'aki sukai tareda rufo k'ofa. Dole najuyo nace asha soyayya lafiya.

_Soyayya gaskiyace Allah yabarmu da masoyanmu ako ina suke_

Alhamdulillah!!!

Anan nakawo k'arshen wannan labari. Kurakuran ciki Allah kayafemana kazama jigonmu.

*$adarkrwa garekune*
Hafsat GL (Miss xoxo)
Masoyiwa kuma 'yar uwa
Aneesa A Rimi (Mamyn swty Ayman)

Haleematu Bukar Saje
Kinfi kowa san littafinnan. Allah yabar k'auna da zuminci.

'Yan uwa marubuta inamuku fatan alkairy. Allah bar zuminci.

Duk wanda ya isa gareshi nagode sosai da tarin sak'onne da soyayyarku. Inbabu ku babumu. Allah yahad'amu da rahmarsa.
K'arshe.
Semun had'u asabon labari.......
Taku maik'aunarku
Haleema Sadiya g Khaleel.


© *Aneesa_Didi*🍼🍉😜
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login