Showing 51001 words to 54000 words out of 94417 words
shine nazarin da zuciyarshi keta nazarta masa.
Wani nannauyan ajiyan zuciya ya sauƙe mai ƙarfi lokacin da yaji an kwaɗa kiran sallan forko na a masallacin Masarautar Joɗa, wanda haka yake nunin saura awa ɗaya lokacin salla asuba tayi.
"Ya ilahi, ya mujibadda'awati".
Ya fara maimaitawa a zuciyarsa.
Ita kuwa Aysha har lau bacci takeyi tare da sabke ajiyoyin zuciya a jere a jere.
Tsawon mintuna talatin yayi yana addu'o'in a zuciyarsa,
Kamar a fizge yaji bakinsa ya buɗu ya furta.
"La'haulawala ƙuwta illabillah aliyul axeem".
A bakinshi, dai-dai lokacin kuma ladanin masalacin matsarautar Joɗa yayi kiran assalatu.
Wani irin tsuma yaji jikinsa nayi, zufa mai zafi ta karyo masa.
A hankali ya muskuta, kana ya ɗan ɗago hannunsa ya ɗaurasu tsakiyar bayanta,
cikin sanyi yace.
"A'ish, Ahh'ihch".
shiru babu, amsa. Sai shessheƙan,
jin kuzarin jikinsa kaɗan yasa a hankali ya mirgina da ita ya kwantar da ita, kana ya ɗan ja baya.
sannan ya buɗe borgon ya fita, ita kuma ya rufeta.
A hankali yasa hannunshin ya kunna wutan ɗakin.
Gajeren wondon sa dake gefe yasa hannunsa ya ɗauka kana ya zira a jikinsa.
Miƙewa yayi tsaye.
"Waiyyyy, daɗi Alhamdulillah".
Yace a saman lips ɗinsa ya ƙare zancen dasa hannun ya shafa mararsa da tayi mishi sakayau ba nauyi ba tauri ba ciwo,
taku ya farayi a nitse ya shiga bathroom.
Kai tsaye wurin wonka ya shiga.
Ruwan ɗumi ya sakarwa kanshi, tare da sunkuyar da kanshi.
Cike da mamaki ya zaro kekyawan idanunsa ya zubawa ƙasan baf ɗin ido, inda yaga ruwan nabi sawunshi da kalan ja.
Da sauri yasa hannunshin ya rufe shawan.
Cike da mamaki ya sunkuyo ya kalli boxes ɗinsa,
da sauri ya sunkuyo yayi ƙasa da ita,
idonshi ya rumtse da sauri sabida ganin gaba ɗaya matse-matsin cinyoyinsa jini hakama joystick ɗinsa duk jinine a jikinta.
ga boxes ɗin ya ɓaci.
A hankali yayi ƙasa da baxes ɗin ya cireshi, gefe ya ajiyeshi.
Karon farko kenan a rayuwarsa tun bayan girmansa da zaiyi wonka tsirara haihuwar uwarsa.
Haka yasa yakejin kunyan kanshi da kanshi.
Sabulu da soso ya jawo, wonka ya farayi soso da sabulu ya murje jikinsa tsab ya solle ko ina.
Daga nan kuma yayi wonkan tsarki inda yayi suppatul kamal wato wonka tsarki mai haɗe da al'wala.
Da sauri ya fito cikin jakkuzin.
Drower'nshi dake cikin bathroom ɗin ya nufa.
cike da kunya, da sauri ya zaro towel ya ɗaura a ƙugunsa,
Sannan ya dauko baby towel ya fara tsane ruwan jikin nasa, yana gama ya ɗan shafa mai kana ya zaro farar jallabiyarsa sabuwa dal ya saka bayan yasa farar boxes da singilet.
Wata farar al'kyabba sabuwa dal itama ya zura a jikinsa kana yasa hirami.
OudKareem dake cikin drower'n ya fesa tako ina na jikinsa kana ya fito.
Yana sako ƙafarshi a bedroom ɗin ana tada iƙama,
hakane yasa da sauri yanufi hanyar fita jin jam'i zai wucesa.
Juyowa ya kumayi, wayarshi ya ɗauka ya zura a aljihu kana ya iso bakin gado, cikin ya ɗan ɗaga murya yace.
"Aish tashi lokacin salla yayi".
A hankali ta buɗe kekywawan kwayar manyan idanunta da suka rine sukayi jazir kana suka kumbura.
A hankali ya ɗan sunkuyo kan goshinta ya manna lips ɗinshi yayi kissing nata tare da cewa.
"Gud gerl, jazakallahu khairan yah Aysha tashi kiyi wonka kiyi salla."
Shar-shar haka yaga wasu tafasassun hawaye sun kwaranyo mata, ba tare da ta motsa ko yatsarta ba.
Da sauri ya sunkuyo kanta da kyau cikin murya mai cike da kulawa da tausayawa yace.
"Sannu Aish kiyi haƙuri kinji kibar, tashi kiyi wonka kiyi salla kinga lokaci yayi".
Ya ƙarashe mgnar yana juya ya fita jiyo ana tada kabbara.
Kai tsaye masallacin ya nufa.
Ita kuwa Aysha da kumburarrun idanunta ta bishi da kallo duk da dishi-dishi take gane.
Cikin rauni ta saki raunataccen kuka murya na rawa take kukan tare da cewa.
"Gud gerl ko? Ta ina zan iya tashi, kamin fyaɗe kace na tashi,
rufe idanun tayi sabida duhun da taga yana meye ganinta, kana ɗakin yayi mata duhu gaba ɗaya.
Shi kuwa Sheykh da sauri ya isa tuni an karance fatiha ta raka'ar forko har an fara suratul Al-Burooj, yana isa kuwa ya wuce sahun forko.
miti bakwai tsakani aka tafi ruku.
A hankali ya sunkuyo dan yin rukun, sai kuma ya rumtse idanunshi da ƙarfi sabida wani irin masifeffen ciwo da yaji cinyoyinsa sunayi,
Ciwon da duk na mijin da bai taɓa kusantar maceba kuma yazo yayi katari da yage cikekken (tattani) budurci tofa dole yaji wannan sauyin da ciwon cinyoyi.
A hankali ya taso daga ruku'un sabida sosaifa cinyoyinsa da ƙugunsa sukayi sami da fitinar gwatson da yayi daren jiyan wanda bai taɓayi ba.
Taune lip ɗinsa na ƙasa yayi lokacin da aka tafi Sujjadar forko.
Sabida ciwon yafi na rukun.
A haka dai akayi sallan aka idar.
Bayan an idarne, kamar koda yaushe ya fara Du'a'u Azkar.
Abbansa da Lamiɗo da Galadima suna gefensa.
Suma sunayi koda suka ida
a hankali ya miƙe tsaye ganin Abbanshi ya yafitoshi da hahhunsa.
Bayan Abba da Lamiɗo da Galadima da Baba Kamal yabi.
Affan, Jamil, Jalal, Ya Hashim, Imran, Sulaiman, Laminu. Suma suna biye dasu can baya da sauran zaratan jikokin Lamiɗo da sauran ahlin masarautar Joɗa.
Kana jan baya kuwa dogaraine.
Side ɗin Lamiɗo ya nufa Abbansa da Galadima da Lamiɗo na gabansa.
Suna shiga suka wuce can cikin special Side ɗin Lamiɗo.
Bayan sun zauna ne ya kalli, Abbansa a hankali yace.
"Abba ina kwana".
Tsura mishi ido yayi tare da cewa.
"Lfy lau Muhammad ya gajiyan hanya".
A hankali ya gyara zamanshi ya tonƙoshe sawunshi kana yace.
"Alhamdulillah, Jiya naje mu gaisa sa Hajia Mama tace baka nan".
Kallonshi Abba yayi tare da jijjiga kai.
Shi kuwa Lamiɗo ya ɗan kalla da Galadima kana yace.
"Kun kirani kunyi shiru, kunata bina da kallon tuhuma, me yake faruwa in da wani abune ku faɗa kawai mana ku dena min kallon tuhuma".
Murmushi sukayi dukansu kana a hankali Galadima yace.
"Babu komai, kawai dai yau ɗin ranace da al'amarin auren ka ya tabbatar da nuna kanada damar mulkar masararutar Joɗa".
Fuska ya taɓe tare da cewa.
"Bafa nason kuna min haka, bani son haka, nace bani da ra'ayin wannan abun ku dena alaƙantani dashi.
Me haɗina da sarauta, kuma me ruwanku da lamuran gidana".
Cikin Murmushin Lamiɗo yace.
"Uhumm toh ai ba mune muka kiraka ba, Abbanka ne ya kiraka.
Kuma ba mune muka alakantaka da Masarautar Joɗa da sarautarba Allah ya alaƙamtaka dasu tunda ka fito a jininmu.
Mu dai ya nuna mana alamomin dole watan wata rana zaka mulki masarautar Joɗa."
Cikin tsuke fuskarsa yace.
"Uhum zadai a tarwatsa min rayuwa, tunda kuna sane Galadima kawai aka bawa Yah Jafar cikin mako biyu, aka rabamu da gatanmu aka birkita masa rayuwa.
Shin Jalal da Jamil ma sun tsirane, kallon me akeyi musu.
Jamil mazinaci mai yawon bin mata, Jalal mashayi ɗan shila, nima ɗin dole ana wani abin, da ƙudurar ubangiji kawai nake tsira, kuma wanda ake nema gabas da yamma kudu da arewa wata ranafa zasu cimmin musamman in suka samu zantukanku".
Dafa kafaɗarshi Galadima yayi kana a hankali yace.
"Uhum Muhammadu ai sunyi nasara a kanka tun a baya yanzu dai karyewar al'ƙadarinsu ne kawai ya rage.
Tashi kaje ka kula da matarka, muna sane da gyallen yarinta, kada kace zaka ɓoyeshi ko zaka wonkeshi, a ma'ajiyin tarihi za'a ajiyeshi shaidar yarinta da tarbiyyar matar sarki uwar wani sarkin kuma a wata rana".
Kanshi ya sunkuyar cike da takaici yace.
"Wai meyasa kukeyi min hakane? Shin bani da wani sirri a rayuwata da iyalina ne dole sai kunbi diddigin komai kun sani".
Haɗe fuska Abbansa yayi kana yace.
"Tashi kaje, kada a wonke komai a ka bawa Umminku ta kawoshi.
Umarnine ba shawara ba".
Cikin sanyi ya miƙe ya tafi.
Shiru babban falon ba kowa,
sai dai bisa alamu Ummi na Kitchen dan yaji motsinta.
A nitse ya wuce Side ɗinsa.
Idonshi ya rumtse sabida jin suna mishi wani yaji-yaji dan rashin baccin da baiba tun na yammacin jiya na tsakanin azahar da la'asar ɗin daya zame mishi jiki da kuma na daren da bai samu yayi ba.
A hankali ya tura ƙofar Bedroom,
da sauri ya ƙarasa bakin gadon cike da mamakin ganin tana kwance, kuma kuka takeyi.
Sunkuyowa yayi kanta tare da cewa.
"A'ish Ahh'ihch kuka kuma? meya saki kuka. meya sameki?".
Ɗago jajayen idanunta tayi ta kalleshi hawaye na kwaranya murya na rawa tace.
"Meya sani kuka? Bayan kai, kaji min ciwo, bazan iya tashiba, ƙafafuwana ba ƙarfi, jiri nakeji yunwa nakeji kaina ciwo, kafata ciwo, idona ciwo, komaina ciwo, zogi nakeji".
Ta ƙarashe mgnar murya na rawa alamun zazzafan zazzaɓi da zafin ciwo.
Cikin wani irin rauni da tsananin tausayinta yace.
"Afwan kiyi haƙuri, sannu ko ki gafarceni".
Da sauri ya juya ya nufi Bathroom, ruwa mai ɗumi sosai ya cika baf dashi, kana ya fito.
Al'kyabbar ajikinshi ya zare tare da hiramin kana ya matso bakin gadon.
Hannunshi yasa ya fara janye blanket ɗin.
Da sauri tasa hannu ta riƙe hannunsa a raunace tace.
"Banda sutura a jikina".
Kanshi ya ɗan kauda kana a hankali ya janye borgon tare da cewa.
"A'ish gani kuma wanne suturan zaki nema bayan ni, yanzu baki da wata sutura sama dani, kiyi haƙuri ki dena kukan kinji ko bana son jin kukanki".
Ya ƙare zancen yana cicciɓota.
Da sauri ta rumtse idanunta tare da cusa kanta cikin ƙirjinsa.
Bathroom ya wuce.
A hankali ya sauƙeta cikin ruwan ɗumin.
Wani irin zillo tayi tare da yarfa hannun da kuma sakin ihu mai sautin rauni.
"Wash Allah na Yah Sheykh zafi- zafi."
Cikin sanyi yace.
"Sorry kiyi haƙuri zakiji daɗin hakan, yanzu zaki worke".
Ina sai zillewa take son yi.
Da sauri yasa hannunshin ya danne ta cikin ruwan ta zauna daɓas.
hannunta ta fara yarfawa tare da zubda hawaye,
Bakin baf ɗin ya zauna,
kanta ya jawo ya manna da jikinsa, kana yayi shiru yana jin yadda jikinta ke karkarwar tamkar mazari.
Wata fitinenneyar zuface ta fara karyo mata tako ina na, jikinta, sai kuma ta fara sauƙe ajiyan zuciya.
Ummi kuwa, ferfesun zabi tayi, tare da dama kekyawan kunun kanwa mai ɗan karen daɗin yaji citta da kanamfari da kanwa.
Kana ta daka mazarƙoila ta zuba a ciki a madadin Sugar.
Babban flacks ta cika da kunun.
Kana ta juyo ferfesun zabi guda biyu cikin Foodflaks mai kyau.
Tuƙeƙƙen tuwon masarar tsari, mai tauri tayi, da kuma miyar ɗanyar kuɓewa da man shanu sai kifi da nama yasha citta da yajin daddawa sai ƙamshi yakeyi.
A Foodflaks ta saka,
sai kuma gashesshen jan nama, anyi Normal gashi irin na mutanen da.
Wanda murhun garwashi ta hura ta gasashi.
Sai kuma tea data tafasa ta tsula zuma da citta a ciki.
Shi kuma tasa a ƙaramin flacks.
Jerasu tayi a manyan tray guda biyu.
Sai lokacin kuma Sara ta iso nan suka fara haɗa wani girkin.
Sheykh kuwa a hankali ya kamo hannunta ya miƙar da ita tsaye.
Tana cikin bathtub ɗin shi kuma yana ta woje.
Zubda ruwan yayi tare da ruggumeta a hankali yace.
"Zamu ƙara wani ruwan ɗumin kinga wannan duk kinyi masa fitsarin jini a ciki, duk kin ɓatashi raguwa kwai sakaliyar Ummey".
Ƙara tsune kanta tayi jikinsa, tare da manne ƙirjinta da nashi wai bata son yaga breast ɗinta.
Wani ruwan ɗumi ya kuma sawa, kana ya zaunar da ita ciki.
Sannan a hankali yace.
"Aha Gud gerl kiyi wonka da kyau, in kin gama jin ɗumin ruwan sai kiyi wonkan tsarki, kin iya ai ko?".
Ya ƙare mgnar yana kallonta, cikin sanyi ta gyaɗa mishi kai still hawaye na zuba, a hankali yace.
"To niyar wonkan me zakice".
Shiru tayi bata kulashi ba kuma bata kalleshiba sai hawayen da takeyi.
"Okay to bari in shigo muyi wonkan tare sai in koya miki".
Ya faɗa yana sako ƙafarsa cikin bathtub ɗin da sauri tace.
"Na'iya".
fuskarta ya ɗan tallabo tare da cewa.
"Kin iya me?".
"Wonkan tsarkin".
Ta bashi amsa ido a rufe.
shafa fuskarta yayi tare da cewa.
"Niyan wonkan me zakiyi".
Idonta ta ƙara rumtsew wasu hawayen suka zubo a hankali tace.
"Wonkan Janaba".
murmushi yayi mai faɗi kana yace.
"Eyeh Gud gerl, kin girma yanzu kin zama big gerl ai, tunda har wonkan Janaba ya hau kanki, sannu ko Aish Allah ya miki al'barka".
Tafin hannunta tasa ta kare fuskarta.
Shi kuwa miƙewa yayi tare da cewa.
"Bari inje in ɗauko miki wasu kayan, ko in baki aron al'kyabbata?".
A hankali tace.
"A a ɗauko min".
To yace kana ya fita.
Ba kowa a falon, dan haka da sauri ya wuce falonta har bedroom.
drower'nta ya buɗe,
hannunsa yasa ya zaro wani abu da ya gani Royal blue shi kalan yabi.
Sai kuma ya samu ashe doguwar rigace ta shaddar wagambari mai masifar kyau.
daga ita bai kuma ɗaukan komaiba ya juya ya fita.
A babban falon ya samu Ummi tsaye,
cike da tsananin kunya ya sunkuyar da kanshi kana a hankali yace.
"Um Uhmm Barka da safiya Ummi".
Ganin alamun kunya yasata kauda kanta kana tace.
"Barka dai Muhammad".
Ci gaba da tafiya yayi.
Da ido ta rakashi, tana murmushin jin daɗin. Muhammad ɗinta ya zama cikekken magidanci,
daga yawau zasu fara hango nasarorinsu. Tabbas akwai kwan da zai fashe nan kusa a tsakiyar masararutar Joɗa.
Shi kuwa yana shiga bathroom ya sameta zaune bakin bathtub ɗin ta ɗaura towel a jikinta.
A hankali yasa hannunshin ya kamo nata ya tsaida ita, kana cikin sanyi yace.
"Wanne irin wonka kikayi?".
A hankali tace.
"Da al'wala a haɗe".
Na'am yace kana ya zira mata rigar.
Saida ya dai-dai-ta mata rigar kana ta kwance towel ɗin ta ɗaura ɗan kwalinta.
Sannan ya nuna mata hanyar fita da hannunshi.
A hankali ta ɗago ƙafarta ta taka, ido ta ɗan rumtse tare da cije laɓɓanta, kana ta ɗan ware ƙafafuwanta tare dacewa.
"Wash".
Ido ya ƙurawa yadda take tafiyar.
Kanshi ya jinjina sannan a hankali ya biyota cikin kauda kai yace.
"Y.M.D.G ko dai kin ƙarune?".
Shiru batayi mgna ba, sabida sosai takejin zafin.
Buɗe mata ƙofar yayi ta fita.
Da sauri yabi bayanta suka fito.
Sallaya ya shimfiɗa mata, tare da miƙo mata hijabinta, hannun ta miƙa zata amsa tana mai ɗan kallonshi.
yana kallonta yace.
"Kiyi salla sai in dubaki inaga ko na buɗa ƙofar da yawa.
Gwara in gani da wurin in na buɗata ne in ɗinketa".
Hawayenda ya zubo mata sanadin rumtse idanunta ne, ta share da hijabin kana ta juya ta fuskanci al'ƙibila.
Shi kuwa Sheykh bakin gadon ya dawo, da nufin gyarawa yana janye blanket ɗin yayi maza ya maidashi tare da cewa.
"Subahanallahi har haka ta zubda jini".
Gaba ɗaya tausayinta ya rufeshi wani irin abu na musamman yakeyi a kanta yana ratsa dukkan jikinshi da zuciyarsa.
Ita kuwa Aysha tana idarwa ta zauna tana sharce hawayenta dake silalowa tana mamakin wasu zantukan Yan Sheykh yana abu ko a jikinsa kamar bashi yayi wannan abun ba.
Tana shafa addu'a yace.
"Taso zo muje kici abinci in dubaki, tafiyar kin nan batayi minba, akwai matsala".
A hankali ta yunƙura ta tashi dan tabbas yunwa ke son hallakata.
Da sauri ya isa gareta sabida ganin ta dafe kai ta rumtse idanunta tayi baya alamun zata faɗi.
Ruggumeta yayi a jikinsa tare da tallabe kanta.
Luuu yaga idanunta na tafiya alamun suma zatayi.
Murya can ƙasa tace.
"Yah Sheykh duhu nake gani, jiri nakeji kaina ciwoooo".
Da sauri ya tallabota jikinshi.
Kan gadon babu inda zai ajiyeta dan haka ya wuce falo da ita.
Bisa 3 str ya kwantar da ita dai-dai lokacin kuma taja wani dogon numfashi ta fara wani irin karkarwa da rawan sanyi alamun tana gab da sume mishi.
Cikin ɗan ɗaga murya yake kiranta yana ɗan marin kumatunta.
"A'ish! A'ish!! A'ish!!! Tashi! Ummi! Ummi!!". Ya ƙare kiran Ummi da ƙarfi dan gigice
Ummi dake bakin ƙofar falon zata shigo musu da breakfast ɗin su ne, tayi sallama tare da shigowa da sauri, bisa santa table ta ajiye tray'n tare da isowa inda suke a kiɗime tace.
"A subahanallahi Sheykh sata a jikinka, sata a jikinka".
Da sauri ya jawota jikinshi ya ruggumeta gam-gam.
Ita kuwa Ummi gefe ta tsaya tana cewa.
"Subahanallahi".
Kar-kar haka jikinta ke rawa har nashina na rawa.
Da sauri Ummi ta juya falon.
Wayarta ta ɗauka da sauri ta kira Dr Kubra tace suna buƙatar taimakon gaggawa.
To Dr Kubra tace kana ta fara shirin tahowa.
Ita kuwa Ummi falonshin ta koma.
Cikin mamaki ta iso kusa dasu.
Ganin jikin Aysha ya dena karkarwan ta kuma buɗe idonta.
a hankali ya sauƙe numfashi kana ya medata kan kujerar ya ajiyeta, sannan ya gyara zamanshi a hankali yace.
"A'ish".
Kauda kanta tayi daga kallonshi ta kalli Ummi.
Cikin sanyi da disashewar muryar tace.
"Ummi yunwa nakeji, kaina ciwo jiri nakeji'.
Da sauri Ummi ta ɗauki cup kunun kanwan nan mai haɗin mazarƙwaila da citta kanamfari.
Ta zuba a kofin da yakeda da girma saida ta cikashi.
Kana ta matso kusa da ita,
kofin ta miƙa mata, amsa tayi da sauri takai bakinta.
Kafa kanta tayi ta fara sha, tanayi tana ɗan cire kofin dan zafin kunun.
Shi kuwa Sheykh matsawa gefe yayi, ya fara daddanan wayarsa idonshi kuma na kanta, kunyar Ummi ya sashi ɗan matsawa.
Ita kuwa Ummi sannu take yiwa Aysha. Da sauri ta juyo ta kalli Sheykh jin yana ce mata.
"Ummi Abba yace ki kaiwa Lamiɗo beshit".
Cikin kauda kai tace to.
Ta lura kunyar ta kusa tasashi ya maida kanshi cikin wayar da yake dannawan.
Kai tsaye bedroom ɗin ta nufa.
Cike da farin ciki take kallon shimfiɗan.
Ture blanket ɗin tayi ta haɗe beshit ɗin kana, ta shimfiɗa blanket ɗin, sannan ta fito.
A falon ta wucesu yana sunkuye kamar yadda ta barshi yana danna wayarsa,
Ita kuwa Aysha kunun take sha, tana mai jin daɗin shi a bakinta.
Kai tsaye Side ɗin Sarki Nuruddeen ta wuce.
Har cikin ɗakin Gimbiya Aminatu ta wuce.
Durƙusawa gaban Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa.
"Allah hokke sabbugo Ga tabbacin tantanin Aysha uwar gidan Sheykh."
Wani sihirtaccen Murmushi Gimbiya Aminatu tayi kana ta tashi zaune daga kishingidar da take, cike da farin ciki tace.
"Alhamdulillah mafarki mu nata dabbata kamar yadda muke dako, yau Allah ya nuna mana dare mai cike da ruwan sama da walƙiya da rugugin tsawa.
Kana ga tabbacin kyakkyawan budurcin bafullatanar daji, zantu kan malam Musa na baiyana ɗaya bayan ɗaya."
Sai kuma ta kalli zanin gadon da jinin ya ɓatashi sosai.
Cikin ƙasaita tace.
"Maza a haɗa tukuicin budurci, domin ta bawa Jabeer kyauta mai tsada a bata tukuici mai girma."
To Ummi tace kana ta miƙe ta fita ta nufi ɗakin tukuicin.
A can Side ɗinsa kuwa, bayan ta shanye kunun sai ta koma ta konta bisa kujerar tayi lib, wani irin zufane yake tsastsafo mata tako ina na jikinta limshe ido tayi tana jin raɗaɗin jikinta.
Shi kuwa Sheykh da alamun wani abu mai mahimmanci yakeyi a wayarsa.
Koda ya ɗago kai yaga ta lumshe idonta sai yayi zaton ko bacci tayi.
Gimbiya Aminatu da Lamiɗo da Galadima ne zaune a falon Lamiɗo,
Ummi na zaune a gabanta da wasu manyan ƙore da daro irin nada.
Cikin girmamawa ta jawo ƙwaryar dake kusa da ita,
A hankali ta fiddo wasu manyan al'kyabba irin na matan sarakuna guda uku.
sai kuma ta fiddo wasu kekyawawan yan kunne da sarƙa mai masifar kyau, na gold.
Wasu aworworo ta fiddo na asalin azurfan masarautar Joɗa, wanda yake da sirruka,
domin matuƙar mutun mayene in ya leshesu zaiyi bayani da kansa.
murmushi Gimbiya Aminatu tayi tare da cewa.
"Tun bayan Ayshancan ba, sake danƙawa wata mace sarƙar tamɓarin Masarautar Joɗa ba, gashi da ita dashi