Showing 15001 words to 18000 words out of 60244 words
kallo snn yace plss dan Allah yayata kuma antyna kefa kikace mom mamarki ce kuma ni kaninki ne ke nn gidanku kike gudu kuma kinga mom tace ke yartace fa yafada shima yana shagwabe fuska kamar me shirin yin kuka gaskiya kamal shagwaba tanayi masa kyau sosai ba kadan ba tafada a ranta.
gaskiya ni ba yanxuba xe wata rana.
hade rai yyi yatashi yyiwa iyya salama xetafi gida tunda suka fara mgn tanajin su batasa bakinta ba saboda tasan ba'a shiga tsakanin su.
harya fara tafiya takirasa anjima kaxo mu tafi da sauri ya dawo cike da murna yeeah anty na to kiyi sauri yanxu xan dawo xan gayawa mom xakixo yau xan hutawa gorin ta kulum setace inamta rowarki.
Alhji na Allah sosae yyi mmkin kudin dayasamu cikin kwanakin da basu wuce 25 ba ga riba dasuke kasawa kashi uku yana jin dadin aiki da mutumin.
alhji cikin mmki yake tanbayar mutumin kace baka da mata eh alhji Allah yyi mata rasuwa amman tabarmin yara biyu mata kuma ina zaunw ne da mamana awnn gidan daka gani kuma Almdllh yanxu na fara gini sede basu da masaniya
kashh aida baka farama inji alhji inada gidaje ko ann gidan ai xaka iyya xamanka wani part cen bbu kowa don ni wlh jinka nake kamar dan uwana amman sede kai basan meka daukeni ba
haba Alhji aini wlh jinka take kamar dan uwana ai anxama daya bbu komai xanyi shawara da ita mahaifiyar tawa to bbu komai Allah yasa naji alheri amin
toni xan yuce nifa fitar xanyi cewar alhj dake tashi muje na rage maka hanya kaima ya kamata kasami mota saboda xirga xirga amman wnn satin akwai wasu motoci da nake saran xuwarsu seka dauki 1 Alhji nakan rasa wani irin kalma xanyi anfani wajan nuna ma tsartsar godiya ko dan uwana iyakacin abinda xeyimin kenn Allah ya daukaka ka kaida zuriyarka Amin alhji yace (siyasa sam baya kashin yiwa bawan Allah nn alheri kobabu komai ya tsare masa dukiyarsa ga komi kankan tar kyauta seyayi maka adu'a) xasu fita kamal yake shugowa seda yaje suka gaisa dasu dad.
mom! mom!! tundaga fallo yake kala mata kira tana kitchen tajuyo shi dasauri tafito ta menene seda ya rumeta tukun yace yarkice xataxo yau karka cemin yusrata yasaketa yana eh ita mom kin canka hk tabiye masa sukayita dokin xuwanta secen mom tace kayi saurin dakomin ita to mom bari nayi wanka ko to kayi sauri dan Allah shifa gani yake mom tafishi xumudin ganin antyn tasa.
haba Adamu ai bbu komai ni wlh nayarda to yaushe yake son mu koma dan duk wanda yace mk xomu xauna to baya nufinka da shari hakane iyya sede fatan alheri amman mutanan nn sunyi min halarshi kuma masha Allah naci ribar rige amana.
to Allah ya temaka yauwa kaga yaron nn kamalu danake baka lbr eh ayya ai haryau Allah beyi xamu hadu ba kulum semuta sabani.
hade wlh dama cewa yyi xasuje gaida mmnsa shida asra kuma iyya kina ganin bbu matsala gaskiya banada shakka wajen yaron amman iyya dukda hk samira ta rakasu to Adamu bbu matsala.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
bama se shigaba iyya ta bata masa lkc a waje yacoge kamar wanda yaxo xance wayarsa ya dauko
_hello_
tana cikin fesa turare
_hy_
seda ya kyara tsayuwa sann yace _ina waje inkin gama_
gyale ta rataya snn tace _to_
ya katse warya yana kallon kafar bulowarta kawai yake jira xuciyarsa naci gaba da harbawa kamar matan FASAHA WRITERS suna wa admn surfen kero (😂)
4r cmt
08161594233
[1/29, 12:19 PM] +234 812 621 1372: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
30
by
Anty Rukie
&
Halima Auwal
cike da kunya taraba ta gefanshi ta wuce.
yauwa asra iyya tafada
kai iyya dan Allah yusra
fa akecewa wai menene wuya yusra ai asra ma yafi wuyar fadi.
yauwa kamaluu au kamal fadin iyya kenn.
dariya duka sukayi banda kamal haba iyya kita batawa mutane suna ji wai kamaluu dariya yusra tayi ai kamalu yafi dacewa dakai lallai iyya kin iyasa suna.
a shagwabe yace ke da ddi nace miki anty asra dariyarta ta hadiye kamal bana so
ya kuwa kwashe da dariya snn yace iyya gaskiya kin iya sa suna dan wnn sunn yafi kama da ita.
samira kuwa bata dawani aiki se dariya wai ita Allah ya temaketa dede iyya take kiran sunn ta.
dagyar yusra ta yarda xata bisu seda iyya tanuna mt bacin ranta tukun (su iyya anji yawo)
samira a gaba ita da iyya suna baya mudubinsa ya saita dede gun datake xama se wani tura baki take murmushi kawai yake saki inya tare da ita yana kasancewa cikin nishadi da kwanciyar hankali.
dede shoprite ( Ado bayaro mall) yyi birki
shida samira da iyya suna gaba yana rike da hannun samira yace amaryata me kke so yauwa yaya kamal irin wnn sweet dinda kke suyomin me dadin nn
iyya me kke so
kai nifa kallo naxoyi dariya iyya tabashi ya kuwa dara.
yusra dake biye dasu kallon ko ena take kai gurin ya kona mata ruwan kanta gaskiya kano karshen city ne (funny) bare dasuka xo wucewa ta gadar kwankwasiyya dake kofar nasarawa kadan yawu ya xubo ( hmm wa yaga jamila mmn A.K ai ita setace a makka take 😂)
se biyawa samira yake duk abubda tace tanaso seya siya kuma dayawa.
da gaske iyya kallo take .
yusra ko takasa daukan komai se rarraba ido take
yayata taji muryar kamal ke bakyason komai ne ko kin bani gari na xabarmiki duk abunda ya dace dake.
shuru tayi mai
yauwa to menene sixes dinsu rai ta hade suwa wnn mana ya nuna mt da baki
kamal kaifa gundumemen dan iska ne ta fada tana mucimuci da ido alamar xatayi masa rashin mutunci Allah baki hakuri anty to ya tsuguna snn yace curo takalmin ingani tunda inna tabayi sixes dinsu nayi iskanci (hhhhh)
shuru tayi kunyace kawae take dibarta ashe shi takalmi yake nufi Allah sarki kai daxun nn ta gama jin kunya gashi yanxun ma ta sake ji.
dariya yake sosae lkc daya tsuguna bbu yanda ta iya hk ta bashi ya duba.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=
gaskiya sun gaji sosae dan sune har yahuza suya kamal yyi yawo dasu sosai kuma kowa yaji ddin fitar
iyya naga manga ruba tayi barin nayi sallah tukun yau yaron kirki muma bari muje muyi namu.
asra ke bakyayi ko naga bakiyi sallar asuba ba iyya take gayawa yusra.
seda yusra ta kalli kamal wadda yake ta murmushi tace haba iyya meto na fadar hk a gaban mutane tana fada ta turo baki shide kamal bece komai ba amman se murmushi yake xubawa na irin naji komai itade yusra kamar ta nutse tsaki taja bayan kamal ya tafi sallah haba iyya ke komai sekin kwafsa a gaban *dalibi na* kina bayar dani.
to bari yadawo se na karboki kinji tunda na badake inji iyya.
iyyace take ta faman bude kayayyakin da kamal ya jido tanata sabbada mai albarka me wnn mume ya hadamu da pampas kode yyi mantuwa ne yusra da kallo tabi abinda iyya take ta juyawa pad ne kamal ya dibo takaici ya hanata magana wata ledar ta sake dagawa aiko kayan ciki suka xubo 😳 in shock take kallo lallaima kamal dede nn ya shugo idonsa suka kai kan brexia harda wanduna wani kallo anty yayar tasa takeyi masa shide ko a jikinsa sema samira da yake ja dahira.
iyya ta gama kallon kaya tayi gefe dasu nanfa aka shiga ciye ciye da shaye2
idonsa kanta duk wani tauna da take ji yake kamar harda hrt nasa take taunawa bakinta me dimautasa se aikin kora ruwa yake iyya kuwa baki yamutu ansami kaji ita da samira.
ganin yajima tofa motarma baxe iyya janta ba yasashi mekewa iyya dare nayi xan tafi ayya yaron kirki bbu abinda kacifa bbu komai iyya ruhuna da idanuna sunci ko baki baciba ai ba matsala tunda xanyi kwann dadi.
bbu wanda ya gane me yake nufi.
^°=^°=^°=^°
yyi shuru yana kankame da mutuniyar tasa wato pillow Antynsa yake tunawa shifa tana burgeshi kota ina tayine sosai kai masha Allah wayarsa ya cire daga chaji snn ya koma ya kwanta se online sexy antynshin kuwa itama tana online
_hy yayata kuma antyn na_
tana kwance dama kuwa shi takejira ya hau ta sauke me
_yayata kayan sunyi_
sexy anty is typin
dariya yyi yasan dama seta magantu
_😎 ban sani ba_
murmushi yyi
_sunce zasu cenxa inyyi yawa_ tama kasa fadan kamal kenn tace kayan ta shiga budewa gaskiya sunyi kyau kuma dama dukansu tana da bukatarsu
tashi tayi tana gwadawa d'os sukayi mata kamar ya gwada
shurun da yajine yasa ya kira ta
sallama yyi ta amsa dan Allah yayata inkiyi fushi kaina bisa wuyana tuba nake
ayimin afuwa xanjure komai banda fushinki.
dosae taji dadin kalamansa gaskiya yana burgeta baki ta turo kamar yana gabanta cikin shagwaba tace ai wlh baka da kunya kamal
wani abune ke fuxgarsa dan bata tabamai irin wnn mgn ba bakinsa har wani rawa yake tsabar kidima dakyar yace mata nade..na ..seda safe.
idonsa ya runtse Allah sarki sake janyo pillow sa yyi yanata juyi a hk yyi baci.
bataso dena jin muryar tasa ba hk de itama ta kwanta amman me abinma har yana bata mmki wai inta rufe ido *dalibinta* ne yakeyimata murmushin burgewa hk tayi bacci cike da dokin gari ya waye taga *dalibinta* tofa
yanxu bello menene abunyi
mom hankalinta atashe sunje kasuwa ga motar ta chaskare musu a hanya ga magarib ya doso kai ta kira baban kamal yana busy yauwa kira idris ko Allah xesa yana kusa
kash yaki shiga
madam takin tsari napep (adedeta sahu) kin hau kafin nikuma xanje na taho dame kyara cikin sabulewar jiki mom tace to
yauwa ga wani nn
sarkanta tacire da dan kunne se awarwaronta duk na gold ne taxuba cikin jakarta kafin su karasa duk ta galamaita xuciyarta tana tashi suna xuwa ko sauraron me napep batayiba tayi gida sauri sauri dan wani amai takeji ita bata taba hauwa napep ba sai yau
ve tsaya karbar kudinsa ba yyi gaba yana tausaya mata.
garin yaya kika bar jaka cikin abin hawa yanxu ta ina xamu fara nemansa
kumafa guduwa yyi tunda kafin na aiko me gadi harya gudu shuru dad yyi Allah yasa rabone amman gaskiya duniya bbu imani kasan abu banaka bane amman baka tsoron cinshi.
^°=^°=^°=
washagari kamal da mom ne keta jaje dan mom dakyar tayi bacci kamal kasan meyafi damuna bafa kudin ne suke damuna ba yan kunne tane da sarka har dubai kayimin su na musanman gaskiya nakashe kudi ba kadan ba ayya mom Allah ya mayar miki mafi alheri
amin amin tace
me gadi meya faru wani mutum ne yake neman ki nikuma ko Alhji hajjiya ke yake nema seda ta kalli kamal snn tace je ku leka.
Allahu'akbar mom taketa nanatawa snn ta dauki waya baban kamal kaxo kaga abin mmki na Allah dama baya karewa wnn me napep dinn ne ya dawomin da jakata wlh ko nera be taba ba to kayi sauri.
ai irinku muke nema yanxu baxan barka katfiba malam kafarka kafata kamal xomu bishi muga gidansa...
muna godiya masu kira damasu yimana mgn ta prvt da wadda muke haduwa aza grp
Allah yakara kauna
4r cmet
08161594233
[1/29, 12:20 PM] +234 812 621 1372: [12/22, 11:40 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
32
by
Anty Rukie
&
Halima Auwal
sake gyara tsayuwarsa yyi har yanxu idonsa kan kofar gidan
da gudu ta fito kansa tayo rana dariya shuma dariyar yake rungumota yyi yabata sunba ( kiss) kumatu snn yace beautynmu ba yayarmu ta hanaki guduba... kafin ta bashi amsa sukaji takinta a bayansu da sauri ya dago idanun nn nasa
seda yyi tasbihi tsavar yadda tayi kyau bbu wani kwaliya da tayi power ce se pink din janbaki
atanpace dinki riga da siket mayafin ta mai dan girma kallan takaminta wato fari yyin da kayan jikinta ya kasance purple gaskiya tayi mai kyau sosae.
harta karaso yana binta da idanunsa da basa gajiya wajen kallon nata.
muje ko seda ya sauke ajiyar hrt tukun yace to anty yayata gaskiya kinyi kyau thnk u tace masa.
^°=^°=^°=
suna shugowa gidan ji yyi dama ace taxo dindin din wani farin ciki yakeji
yakasa boyewa
da sallama suka shiga mom dake jiran xuwansu dan suna hanyan ya sau 3 tana kiransa wai yyi tuki a hankali saboda yarta karkayi gudun kada iska tasa mata mura
sede yace hb mom nifa nake kaita makaranta fa
ato de nagaya ma.
mmki ne yakama yusra ganin yadda mom da danta suke batukar sonta itama soyayyarsu yakeji sosae ( daman ance so me sonka).
sannu da xuwa mom takeyiwa diyar tata
har kasa yusra ta xube tana gaida mom da sauri mom ta dagota snn ta xaunar da ita kan kujera kamal duk yana kallon su cike da birgewa tsan tsar kauna yake ganin mom nayiwa yusra.
anan da nn aka cika musu gurin da kayan ciye2 da shaye2 tofa samira yar rakiya bbu ruwanta komai hanunta yakai se baki ko tasansa ko bata taba itade kawai tauna take banda yusra da gaba daya ta takura kunyar mom take ba kadan ba shiyasa mom ta bata damar cin abinci tayi tafiyarta madafa (kitchen) dan ita batayar da yan aiki suyi mt gikiba.
matowa yyi kusa da ita kici mana dan Allah kinga in bakici ba mom xataji bbu ddi ya fada yana rausar dakai irin na lallamin nn..
nifa kunyar mom nakeji ta fada tana turo baki seda ya kallin bakin tukun yace to muci tare tare sukeci se murmushi sukeyiwa juna ga kamal ko kifta ido bayason yi wajen kallonta kamar yau ya soma ganinta.
anty yusra ina xaki gun mom tabashi amsa me xakiyi tayata aiki mana to kinsan inda take ne mtsww ka fiya questions din nn nuna min da hannu yyi mt nuni samira ina xuwa kinji ki xauna banda rashinji to yaya.
kibarshi mn
mom dan Allah ki barshi tunda bbu yawa tafada kanta a kasa tana murxa yaxunta don tunda sukaxo bata hada ido da mom.. ba hk suka gama aikin tare kadan kadan mom ke janta da hira tana bata amsa amman duk akan karatunta ne da kuma aiki mom ta yaba da yusra ko a mgnar ta xakasan tana da hankali ga kunya
kai yarinyar akwai ladabi Allah yasa hangenta ya tabbata mom keta fada cikin ranta.
4:30 pm
suna xaune a Palo samira da mom ne keta hira mom se biyewa shirmen samira take yusra kuwa se murmushi kamal yana daki sa.
text teke rubutawa kamal kan yaxo su tafi yamma tayi ga baba yace karsu dade
wayarshi ce tayi kara daman dan kartace masa su tafine ya gudo daki shi jiyake marsu dawwama a cikin gidan kulum ysna tashi yafara toxali da ita ya wuni yana ganin murmushinta.
dubawa yyi
_dan Allah kaxo mu tafi yamma fa tayi_
bbu yadda ya iya.
mom xan mayar da ita gida harararsa tayi sann tace tun yanxu eh mom yamma tayi fa kai kamal ita tace tana son tafiya ?
cikin kunya yusra tace eh babana ne yace karmu kai yamma to shike nn sai yaushe kuma mom take tanbayar yusra
xanxo wataran insha Allah to Allah y kawomin ke yar albarka amin tace.
kamal zonn mom tayi kiransa to yace sukati part din mom sukuma suka fita ita da samira domin jiransa.
wani bakin kare ne yatsaya bayan yusra se shin shinata yake koda taji ana jamata gyale bata juyo ba se cewa tayi samira bari bana taji anci gaba dayi a kufule ta juya da nifin yiwa samira tsawa... wayy..0 na.. shiga.. uku way..yo.. iyya da.. babana ganin karan be dena jan mayafin ba yasata sake tsorata seda ta tatare gyalen snn tanufi ciki da shegen gudu.
karaf suka tade hartana neman faduwa yyi saurin tarota tana ganin kamal ta kankame shi wayyo nashiga uku bbu inda baya rawa ajikinta.
menene kamal yace yana girxata dan ta dimauce da yawa anty kinutsu ina samira
kare tace masa ajiyar xuciya ya saki ya xaci wani abune ma ya sami samira kuma kankame sa take tana shigewa cikinsa take yaji duk wani jijiya dake jikinsa ya tsaya cek luuu suka tafi Allah ya temaka yana kusa da bango da se sunkai kasa kafin ya fusgo karfin hali da juriya tuni haduwar girjinsu ya kuma har gitsa shi.
hannu yasa ya kuma matseta a jikinshi numfashin shi ne ke kaida komowa tuni ya dena ganin komai shafa bayanta yake snn ya dago kanta idanunta rufe dan ta gama tsorata da wann bakin kirin din karen me jajayen ido ita bata taba ganin katon kare irinshi ba bakinta ya kallah