Showing 9001 words to 12000 words out of 60244 words

Chapter 4 - Dalibina

kwanakin nn ganin kamal yyi hankali wataran ma baya tashinsa xetafi kuma kamal din yana xuwa)

kamal yaji ddin tafiyar da dad yyi batare daya jirasaba danfa shi se yyi wanka tukun.

wanka yake idanunsa a lumshe gawani mutuwar jiki dayake kawo msa farmaki saka makon tuna mafarkin sexy antynshi da yyi jiya abinma mmki yake basa
hk yagama wankan yyi tafiyarsa masallaci kasan cewar masallacin manne da gidan su yake.

^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

no need mom kawai bani black tea shi kadai ma is ok.
mom dake shinyi svng
nashi ta dakata kamal ko bakajin dadi ne am fine mom kawae de jiki nane yyi min nauyi to kayi hkuri ko kadane kaci kaji
se kasha magani
magani kuma mom ba ni gaskiya allura xakitimin kai kamal anya jikinka fatane kode karfe ne tafada tana muko masa tea din murmushi kawae yyi shan tea din yake amman sauri kawae yake ya gama yawuce farawa gindan yayarsa.

kamal kasha a hankali to mom
yaufa bbu inda xaka naga baka jin ddi fuka ya marairaice kamar xeyi kuka mom.... saurin katsesa tayi dt say any think...
^°=^°=^°=^°=^

kode yau baxe xo bane kose anjima oho
iyya da samira dasuke ta hirarsu suka fara bata haushi su bbu ruwansu ma ko bashi da lafiyama be damesu ba se hira suke harda wani dariya tsaki taja.
tasake cewa sekace danima suke hiharar suyakamata suji kewa baniba amman nafisu damuwa dashi jiyadda hakalina yaki kwanciya
amman su se dariya suke shekawa ko dani *dalibi na*ne shiyasa nafisu damuwa.... bini2 ta kali agogo mtssw tsaki tayi har 6:30 fa... iyya ce ta kwada mata kira asra!!! yau bazaki ci abinci rana ba gashi har na dare yakusa sauka kuma dan iskanci ba dan wake nayi niyaba ke kikasa nayi amman kinki ci.
shuru tayi mata bata tanka ba
iyya kuwa takuma daura da yau ko iskar ma bakishaba alwala ce kawai ke fito dake ko bakya jin dadi jikinki ne... ai iyya bata karasaba ta ganta tsaye agabanta sanye da hijjab au ina kuma zuwa clinic dani kaina ne ke ciwo
ayya aida kin gayamin iyya inma nagaya miki surutu kawai xaki cikani dashi... goro ta gani a gaban iyya turmus dayawa iyya a ina kika samu goron nn
hmmm ai wlh bari yaron kirki nn ne ya kawomin shi jiya danma na bayar da saura..
cikin son karin bayani yusra tace "wa " kamaluu mana seda yusra tasha dariya snn tace iyya kowa sekin bata masa suna yanxun menene wani kamaluu harda wani ja luuu dariya takuma yi.
jaxaki tafine kokin tsaya kisani tsinin baki
harta futa tana dariya itafa lafiyarta kalau dubawa xaayi ko xataga kamal yana xuwa aiko har bakin titi bbu kamal bbu me kamarsa intaga mota har sassarfa take da tafiya ko kamal ne tasan inde shine xeyi mata mgn amman hk motocin suke wucewa.
hk ta dawo gida kamar tayi kuka iyya xaune se aikin cin goro take
haushin iyya ya kamata tana cin abinsa amman ta tunawa dashi.

wasa2 har 11:00 bexoba haka tacire ran xexo wayarta ta janyo son kira take amman takasa yauwa bari na hau what's app ko xan ganshi tafada a bayyane sann ta gyara kwanciyarta kan katifarta ita d samira
kahhhh tun jiya raban da yahau online karamin tsaki tayi snn tace Allah yasa de lafiya hk bacci ya kaimata xiyara.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^° D NEX DAY
*S.O.S COLLAGE*
7:00 dede ta karyo kwana idanunsa kan kwana burinshi ganinta kawai dan jiya kawae amman yyi miss maganin ta bakadan ba.
Alhamdulillah tace sann tace ashe lafiyarsa kalau duk cikin xuciya take maganar gaskiya ena da tausayi ji yadda nadamu kamar wani nawane bangani ba ( haba malama yusra wnn yabon kai hk 🤔 ) jike da matsewa irin bata gansa ba taxo giftashi da sauri shima ya bita suka jero kamar yadda tasaba bbu wani hira se gaisuwa har office ya rakara bayan ta xauna ne.
yyi narai2da ido gaskiya ni xandiga dauko ki inkuma mai dake kinga fa hanyace
shi wann se shagwaba komai yyita narkewa mutum kamar wani dan yaye.
kinji anty inhar kin daukeni a matsayin kani da gaske dan Allah karki hanani.
tana cewa bata yardaba shikuma yana dada nacewa naccinsa ne yasa ta amince. ai kamal bade naciba inya tace tofa seyayi.

^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

tofa ranaku sun kare antafi lisafin satikai suma sun wuce ankoma wata yanxu shiryawar kamal & yusra kusan wata 2 kenn sun fara shirye shiryen tafiya hutun (holiday) xangon karatu na biyu ( second time) a matakin ajin karshe (ss3)
duk tsayin watanin nn kamal ke kaita skul snn ya maryarda ita gida.
shakuwa ne yashiga tsakanin iyya, samira kamal banda malamar tasa kulum yaxo tana daki.
wataran ko karyawa bayayi se yaje gun iyya suci dumame ko taliyar yar hausa ( ta murji) ko koko da kosae sosae yakema malamar tasa mmki dakuma birgeta.
in week end ne yana gidan su yini suna tsokanar yusra ita kuma intaga dama ta kulasu ko tayi musu banxa .
bbu abinda ya ragu a gun kamal dangane da abida yakeji dabe san ko menene ba dafa amman yanxu tuni yagano matsalarshi kuma yasan meke damunshi kan anty yusran tasa.
ta bagyaran mom kuma sosai sukejin dadin dan nasu.
hata baban su yusra da yasan da xamansa a gun iyya kulum se kaji yadda take suburbada masa albarka kamar wadda ke bata kyautar kujeran maka duk sati.

^°=^°=^°=^°=°^=^°=^°=^°

mom sena dawo kamal yau dinma bbu brkfs xaka tafi eh mom sauri nake na kakara har 7:35 yyi ok seka dawo yaron kirki amman ko kun futo brk ne ka daure kayi kaji to mom yyi fucewarsa da sauri yana me adu'a Allah yasa bata tafiba dan yasan bata wasa da lkc.

kashh meyasa xatayimin hk iyya amman ai tasan xanxo ko shine ta tafi ta barni kayi hakuri kamaluu au ta manta kamal kasan halinta da shegen taurin kai seda nagaya mata karta tafi aman tayi burus dani.
ransa harwani suya yake yanxu hk xata hau a dedeta sahu da wasu maxan bbu ruwanta batasan inyaganta kusa da wani wani irin hali xe shigaba ( to ina ruwaka🙄) haka yakarasa cikin skul ko office dinta be nema ba yyi shigewarsa class bash ne yace yaya yace bbu komai abdul kam ido ne nasa dan dama bawani kulasu yake sosae ba yanxu dama bawata abokanta ne takuxo mu ganiva.
yana ganin ta shigo ajinsu yau kam ko kallonta beyi sosai seta gefan ido.

a kofar gidan ya ajiyeta yyi tafiyarsa ko se gobe bbu dan yau dimma juma'@ ce
dataga yana fushi da ita sekuma taga rashin kyauta wartata ai hausawa sunacewa ka gaishe da me gaisheka ko bare amsaba hk ka damu da wanda ya damu dakai

^°=^°=^°=^°=
mom, dad and kamal ne suke xaune dad yana bawa mom wani lbr daurin aure dayaje.abiya birgeshi sosae ji yyi dama angon kamal ne. baban abokinsa ne yyiwa yaronsa dan shekara 19yrs aure yyinda amarya take da shekara 21 tabawa ango shekara 2
kinsan Allah dad yake gayawa mom shide kamal ya daura kansa cinyar mom bece komai ba sede yana jinsu amman hakalinsa yana kan sexy antyn shi maganar dad ne tasasa saurin mikewa zaune.
yaron nn yana candy aure xanyi masa Aure!! kamal ya fada da karfi dad yakuma cewa Aure inkana da wace kakeso to.. inma baka dashi ni xan samo maka mom yake kallo kamar xeyi kuma murmushi yaga mom nayi sann tace Alhamdulillah wlh bban kamal shawara tayi dede
wlh dad ni yarone dan Allah karkayin hh
mom abinma dariya yabata sann tace ko jiya seda kace ingawa babanka kaifa ka girma kace kai ba yaro bane
eh na fada mom amman ni girman drvng nayi mana aure ba.
aiko tunda kayi girman drvng kawuce ma girman aure.
dad yyi shashin sa mom ma bin bayansa tayi suka bar kamal da tufka da warwara.
^°=^°=^°=^°=^°=
ABIN YAXO
WAYE KAMAL??
WACECE YUSRA?

dan Allah wadda muke turawa ta prvt dan Allah kuyi hakuri aikin xaiyi mana yawa ga grps da muke turawa.
domin hk ne muka yanke shawarar sabamda duk me so a grp dimu
game bukata xe tuntubemu ta wann number kamar hk

08161594233👌👌

kaunace xallah tsakaninmu masoya 😻😻
[1/29, 12:13 PM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
24 to 26

by
Anty Rukie
&
Halima Auwal


haka kuwa akayi kamal ya fara xuwa sos cike da rashin kunya bare malamai mata sekina tafiya ya fara uku! uku!!
bbu me kulasa dan ga wani shegen eyeglss black da yake sawa a fuskar sa.
wandonn dinki ya wani dame (pencil) seda kamal yana da ban dariya ga ban haushi.
bbu ruwansa da yan mata harkar gabansa kawae yakeyi. baya kula kowa se wasu Bash & Abdl suma tasuce taxo daya sede bawani sosae yake kulasuba amman insuka hadu xasuyi wasa suyi dariya.

principal din skul inyamuri ne amman asalin makarantar wani bature ne dan (Mexico) shiyasa wayancin tsarin skul irin nasune.

sosae akayi mata interview ( gwaji) kuma alhdllh ta cencenta.
saura rules din skul.
kiyi hkr da student dnki sosae bbu duka kai ko tsawa inyaro yyi ba dede ba ki kawo sa xamu hukuntasa.
xaki sanya uni4rm ido ta xaro yes pc ya tabbatar mata kuma bbu afrcn tym 7:30 yakasan ce kina office dinki yanxu xa'a mayar da sunn ki gun na wace ( wanda ya bata aikin) kuma gobe xaki fara xuwa.


iyya ji dan girman Allah gafa kayan. ash colour ne kayan dogon wando ne medan fadi. se riga karama fara tass me dogan hannu se wata me kama da suit karamin hijjab fari dashi. haba iyya nide gaskiya baxansa wnn ba infita ba.
hk iyya tayi ta lalabata har ta yarda amman harda kukanta.

^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
Allah ya shirya mun kai kamal yanxu karfe nawa kulum kai se 12:00 ko 11:30am xakana xuwa skul kome xaka tsinta made
kai mom nifa gaskiya... yyi shuru yana tura baki wato kamal ninake ta kura maka ko ?
yanxu kamal baxakawa kanka fada ba sau uku fa kana maimaita ss3 nasan duk skul dinku bbu me shekarunka danma uni4rm akawai boye shekaru haba mom dukaduka nawane shekarun nawa 21 yrs nefa kike ganin girma na.
mom lallashi da nasiha ta fara ganin bayajin fadar.
^°=^°=^°=
S.O.S cllg

yauwa idi jirani yauma base antashi ba (snn drnr da yake kaisa skul )
angama oga idi yace.

yauwa wnn itace sabuwar antyn ku daga yau ita xata ke koyardaku english.

ahankali ya turo kofar class din
dede sukuma ita da pc xasu futa karaf idinsa cikin nata da sauri ya lumshe ido snn ya bude su kanta da sauri yyi gun xamansa.
seda pc yanunamata ko iina snn ya kaita office din malamai mata amman kowace fa office dinta.
snn yace kinga yaron daxu kai ta daga masa bbu ruwanki dashi kome yyi. yaci gaba da ai bata munanan halin kamal yakara dacewa suna lallabashi dan babansa ne.
itace dasu kuma daga ita se tashi.
rubutu take kamal ya tsurawa bayanta ido komai cikin sanyi take
juyowa tayi danyi musu bayani dan karamin bakinta ya tsurawa ido yadda take motsashi kamar bataso
gaskiya kayan sunyi mata kyau farace sede ba irin kar dinn ba bata d jiki kuma ba siriya mace daguwar fuskace da ita se garamin lips nata masu sheki da kyau dukda bbu jan baki amman suyi kyau dagon hancinta shiya yakuma atsitsita kyayunta masha Allah hips nata dede jikinta
se dukiyar fulaninta daya dada kawata duk wani sura nata.
lips nasa ya sude wani iri yakeji inyana kallonta cikin xuciyara yaxe sexy anty.
ido suka hada yakuwa dage gira ya mike ya hau saman kujera bata bi takansa ba kuma batayi mmkin abunda yyi ba jin irin lbrn da wasu malamai sukayi duk akansa.
kulli!! killi!!!
aka buga tashi
samun kansa yyi da dubawa ko gobe suna da ita kuma karfe nawa dan muryarta tayi masa dadi kallonta na sasa nishadi

^°=^°=^washe gari°=^°=
12:00am tayi mata cikin class dinsu kamal
tana shiga ya shigo kamar wanda aka biyo yana kallonta yyi ajiyar xuciya.
sit tacewa yan class din tare suka xauna dashi yyi shuru ya nutsi bakinta yake ta kallo ga muryarta me tafasa dukkan wani jijiya ta jikinsa daga karshe lumshe ido yyi yana sauraronta be ankaraba ta fice shima fita yyi amman tsayawa yyi yana kallon takunta me sasa kasala harta kure wae me yakeji ne hk oh nima bansani va duk shi kadai yake surutun sa murmushi yayi snn yace sexy anty gida ya nufa.
^°=^°=^°=^°=^°=
yau yusra tayi sati 2 ciff a makarantar bata kula kowa ita kadai take harkanta.
tana xaune office taji anturo kofar.
sanye yake cikin uni4rm dinsu na dalibai
farar t.shet ce jikinsa me guntun hannu se wando ash babancin na dalibai light ce malamai kuma dark
shi bafari bane bakuma baki bane chcklt ne amman kana kallonsa xakaga asalin kyau da safta uwa uba gayu.
lafiya tace masa
ita takawo hk shima yace kana kallonsa kaga tantirin yaro mmki ne ya kamata ashe yafi yadda ake gaya mata ma to Allah ya rabani da kai lafiya ta fada cikin hrt dinta
kallonta yake tayimai banxa kamar tasan dashi agurinba yagaji yafice da kallo tabisa snn tace rashin mafadi ne wlh
bare ya bata haushi ita tasayin shima taji dama xe dau shawarta dako ta gayama gaskiya wata hrt din tace me ruwanki tace aiko ba komai *dalibi na*ne dole nadamu..


^°=^°=^°=^°=^°=^°=
12:00pm bacci yake sonyi amman ya kasa wnn lips din nata sun tsone mai ido fa gaskiya yanason yyita kallonta yasan baxe gaji ba pillow ya jawo ya matse kawai so yake ya ganta hala yaji damama.
oh wai meyake damuna ne bbu amsa
ido ya lumshe idonta sanda yaje office dinta ta dago tana kallonsa yake hangows wani irin son sake ganinsu ya kamashi bakadan ba pillow ya kuma matsewa da mutum akayi masa wnn dankar tofa jiki xayi ciyo sexy anty kawai yake ganin komanta dan dakyar baci ya kayo masa fafara ya kuwa fafare shin.

tunda yyi sallah suna dawowa daga masalaci ya fara shirin tafiya skul jima yake baya saurin shirin Allah Allah yake yagansa a gabanta kawai harwani tsuma yake tsabar shauki da ishiki.

^°=^°=^°=

asra haka xaki tafi bakyajin ddi eh iya xansha magani innaje kuma karki sake cemin asra tana fada ta turo baki to anji
hhhhhhh samira ce take dariya snn tace kulum se anyi bata kuma ayi agyara a gidann amman duk da hk gobema se anyi hhhhh
ah ah yusra aifa kwann baki da lfiya ki hakura mana cewar baba dake shinrin fita dattijo me kamala dukda be wani manyanta ba.
sufa ba'a fashi inxakayi to dole seka samo me tayaka to Allah ya sauwake amin sukace snn yace iyya nafita adu'a tayita xuba masa harya fita shima yana fita yana amin

wnn ne narda kamal ya fara zuwa skul da wuri
ena nufin page one shine cigaban karshen wnn
MUN DAWO LABARIN MU XAMU DORA INDA MUKA TSAYA.

nagaida yan gidan albarka
FASAHA WRTRS
4r cment
08161594233
luv u vry 1 my fans
[1/29, 12:14 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/16, 11:52 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
20 to 23

by
Anty Rukie
&
Halima Auwal

YUSRA ADAM SANI
shine cikakken suna na
babana shine adam sani shi haifaffan dan kano ne a unguwar mandawari.
babana su ukune gurin iyayensu Yana da yaya Auwal shine na farko snn se babana Adam se kanwar su babana harira itace yar auta babana yana da shekara 10 yrs aka kaishi alma jiranta kaduna.
yayansa kuma lkc yana da shekara 12yrs shima aka mikasa bauchi.
muhaifiyarsu wace suke kira da iyya taci kukan rabuwa da yayan nata guda biyu hk mallam sani yayita lallashinta.
haba xaynab (sunnta na gaskiya kenn) karatu fa xasu tafi bara iyanxu sundawo insha Allah hk yyita lallashinta hartayi shuru.
seda babana suka share shekaru 7 tukun aka barsu xuwa ganin gida murna gurin iya ba'a magana bayan suyi wata uku suka koma.
kwatam aka kawo musu gayawar Auwal Allah yyimasa cikawa aifa iyyatasha kuka.
bayan shekara 5 babana yadawo yaji mutuwar dan uwan nashi sha kuka.
nan yake gayawa su yya da babansa cewar gidan da yake aiki sun bashi yarsu sosae sukayi mai murna.


bayan biki da shekara biyu Allah ya albarkaci safiya da samun yarta mace.
nanar suna akasaka wa jinjiniya yusra.
yusra yarinya kyakyawa kamar mamarta kasan cewar asalin su safiya fullanin katsina ne yarinya masha Allah nasu sake haihuwaba har yusra takai shekara 7 a duniya tafara zuwa makarantar islamiya da boko kasan cewar bawani karfine da babana ba a kasuwar dare yake seda kayan miya amman hkan baya hanamu cin me kyau masha Allah.
ina da shekara 12 yrs ne Allah yayiwa kakana mlm sani rasuwa saka makon anobar kalara da akefa da ita a shekarar Allahu akbar.
bayan sadakar 7 harira yar autan su babanmu tabisu kai iyya da baba sunga jarabawa.
bayan mun dawo ne Mamata (safiya) Allah ya albarkaceta dasamun ciki amman mai laulayi sasai.
Allah ya sauketa lafiya sede jariri bexo darai ba.
hk naci gaba da karatuna cikin gata dan iyya yena suna matukar sona dan nibana hayaniya irin na yara masu kiriniya hk nake komai cikin saibi.
ranar danayi candy ranar nayi saukar alqur'ani mai kirma lkc ina da 19yrs.
nasami saka mako me kyau hk babana ya dage da nemarmin gurbi a jami'a Allah cikin ikonsa nasamu nce, Allah yasake albarkata mamana da wani cikin murna ni da baba ba'a magana iyyama daji lbr sosai tayi murna se fatan Allah ya sauketa lafiya.
babana bashi da wani arxiki amman akwai wadatar xuci dan shi har aikin gini yanayi bayan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login