Showing 27001 words to 30000 words out of 60244 words
tanajin ajiyar xuciyar sa sann yyi mata godiya ya kashe wayar.
tana budewa yana bakin kofa
hijjab tasa dogo dan slpdrs ne a jikinta
be yimata mgn ba se wani irin kallo da yake bin jikinta dashi ya dire kan lips dinta ( da xesamu dama daya dama dan yadda yakeji)
gajiya tayi da tsayuwar tace xan tafifa.
seda ya lashe lips dinsa tukun yace to na gode seda safen.
to kurum tace ta rufe kofa
a tunanisa ganinta xe rege masa yadda yakeji ne ashe ya tsokano rashin kwanciyar hankali ne dan yasha wuyi d mafarkan yana shan wann bakin nata da kuma.... ( ku gane π)
koda asuba daya tashi dolesa yyi wanka duk kuwa da irin sanyi da ake kwadadawa (hunturu)
[1/1, 12:30 PM] Haleema Awwal π: ALLAH ME DEDETA LAMURA.
ya dedeta tsakinin baba da binta ( kanwar mom wadda mijinta Allah yyi masa rasuwa ya barta da yara uku biyu maxa daya mace sede dangin mijin sun karbi yaran dan har macen basu bar mata ba)
kowa yaji ddin wan nn lamari mata me kirki halinsu daya da mom wajen don mutane ga yadda takeji da yusra, samira kai kace itace ta haifosu.
abinka da soyayyar manya bbu bata lkc Alhj sadeeq ( Alhj na Allah) da kansa yaje gurin surukan nasa kuma sunyi na'am dan sati daya aka tsayar.
iyyah murna bbu adadi dan har kuka tayi dan farin ciki.
ranar juma'a kuwa aka daura auren baba &mama (binta)
masha Allah xama yakara ddi da shakuwa tsakanin familyn guda biyu
soyayyar da kamal ke nunawa yusra yana bata mmki ta wani bangaran kuma takan gani kamar da kunya ta auri *dalibin*ta dan cewarta yaro ne bbu abinda xeyi mata se rigima, shirme ( hmm)
^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=
kowa ya hallara saboda taron da dad da baba suka gayyaci y"an cikin gidan ciki kuwa harda iyyah, samira,mom, mama, kamal,yusra se su baba d dad
dad ne yyi gyaran murya snn yyi adu'a ya dora da cewa daman ba komai yasa muka taraku ba mgnce kan yaran nn ya nuna yusra d kamal.
mun yanke hukuncin nan da sati 2 insha Allah xamu daura muku Aure
wayyo kamal jiyake kamar bashib ba kowa cikin gurun kana kallon fuskarsa kamar gonar auduga dan murna mama d mom ba'a magana.
iyya ce ta fashe da kuka ashede tana da rai xataga wan nn ranar.
yusra baxaka iya tantance wani yanayi ta shiga ba.
yakuma da cewa san nn kai kamal nan da 1 mth xaka tafi U.S dan ci gaba da karatu dan na gama komai san nn 3 yrs ne bbu yawa inyaso kana dawowa se ayi bikin.
( ga koshi ga kwann yunwa) wani gumine yake ketowa kamal
wani irin tashin hakali ya shiga mgn xeyi mom dake lura dashi tayi saurin katse sa dacewa subar gurun.
^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=
xaka iya kamal shekara ukun ai kamar yaune be a man mana se mom ce ke lallaba kamal
mom yanxu shekaru nafa 22 yrs shine baxan iya rike mace ba wlh mom xan iya mutafi tare da matata mom se kallon kamal take wae ita yake cewa xe iya rike mace harda wani cewa wae matarsa.
da kyar mom ta lallamasa yabar dakin cikin kasala.
itama sexy anty tashi lallashin sa take kamar xeyi kuka yake cemata daman ke ai baki damu dani ba dan naga sanda dad yace xan tafi harda murmushinki dariya ya bata sede tasan halin rigimarsa shiya sa ta cinye dariya
nafama fika damuwa kawae de dauriya nafika kallon banga alama ba yyi mata
snn yace to kicewa dad tare xamu tafi.inke kika ce xebari kinji dan Allah hararar sa tayi kai meyasa kaki gaya ms aini baxe yarda ba to nima ina gaya masa baxe yarda ba
bakinta ya kallah yyi murmushi saura kwana nawa anty na me tace masa inga abubuwa na suma su ganni π oho wai ni menene abun nn naka xaki gansu nn da sati daya
bari ma nafita a dakin nn kinsan ance in aski yaxo gaban goshi yafi xafi dan kwanan nn bana bacci kulum tunani na yadda xan malake matayin mata nake ( samun matsayi wato xa'a tashi daga dalibi xe koma miji )
itama kallonsa take to baxata ce kamal be hadu ba kuma itama tana jinsa a ranta sede har gobe yana matsayin *dalibinta*
anty yusra kinajin yadda nakeji inmuna tare ko munawa ya ritsata da madedeta idanunsa wadda saboda xaman su tare yanxu suka kara shigewa ciki dan in suna tare soyayyarta xukar shu take kuma hkn ba karamin galabaitashi yake ba.
murmushi take *dalibi na* shike son rinewa zuwa min miji
karki damu ni xan iya xama dake dukda ke din baki da lafiya (cikin xolaya) duka ta kaimasa da pillow din ta fita yyi yana dariya....
YAU NE!! YAU NE!!!
duk da yan uwa da abokan arxiki ne kawai suka sheda daurin auran da ko I.V basu bugaba amman mutane kamar ba'a mutuwa
hk gidan mom d mama anata shiri abinci kala kala wae hakan ma ba biki suke ba kawai daurin aure ne.
tunda yusra taji andaura take kwance Allah sarki ummanta Allah yaji kanta da tana nn ko wani farin ciki xataji.
se kuma mmki take tare da jinjina lamari na Allah *dalibi na* ya xama mijina .
saboda kukan da tayine ya haifar mata wani xxxabi me xafi ya rufeta
wayaga kamal baki kamar ya tsage se wani murmushi yake
sauri yake yajishi jikin sexy antyn tashi yana tafe amman hagowa yake yau zeje mata a matsayin miji yau xeji dumin jikin antyn tashi.
yana tura kofar ya hangota kwance tsakiyar gado........
MUNA MIKA SAKON GAISURMU GA MASOYAN MU
MUMA MUNA KAUNAR KU
in dedicated to ol FASAHA WRITERS ππ members
4r cmet
08161594233
[1/29, 12:28 PM] βͺ+234 812 621 1372β¬: π―π―*DALIBI NA*π―
46 to 50
by
Anty Rukie(mmn Abdljl)
&
Halima Auwal
idonsa ya rufe burin shi shan duminta gani gake
wani uban nisa kan gadon yyi masa.
babbar rigarsa ( garin maza) ya cire da hula
cikin gudu2 ya karasa kan gadon bargon ya shike cikin shi har rawa yake.
wani wawan matsa yyi mata dukda tana bacci sede tayi nishi dan ta matsu haduwar skin dinsune yyi sanadin daukewar numfashin kamal nawasu scns
bayan dawowar nufashin ne ya kaima wani kiss ( sumba) a gadon baya jinshi yake kamar baya cikin duniya iya kacin rudewa yyi abinka da (22yrs sabon balaga)
garin birkitota ya tasheta juyi xatayi tajita kam jikin mutum afirgice ta mike da karfi tayi gefe hular bacin ta xame kayan baccin da tasa suka bayyana masa surar da take boyewa wajen sa hijjab
ga gashi har gadon bayya
cikin mmki yake tunani dama hk take ashe shi baya ganin komai tabb
dukda baya cikin hakalinsa hkan besa yaki yiwa Allah godiya daya mallaka masa wnn bayyawa tasa ba.
kallon kallo suke duk ta birkice ganin kallon da *dalibin*ta kebisa dashi yacenxa mata kamar bashiba gawani kwarjini da yau ya sake yimata ( kwarjinin Aure ke nn)
kanta yayo baya tasake yi.
gani yyi xata bata masa lkc danshi wann lips din yakeson tsotsa
dankota xeyi tayi saurin kuma yin baya ( hhh kamar xaki ya kama akuya cikin daji )
kamal dan Allah kayi hakuri banaso ta fada tana neman gujewa harin nasa da yake ta kawo mata.
cikin xaguwa da kalabaita yace dan Allah kece xaki hakura kibarni plss kamar seyi kuka dan ya gama kosawa jiyake inde bayi kiss dinta sose ba mutuwa xeyi.
kuma kallonta yyi itama shi take kallo cike da tsoro dan yau yabata storo yada taga idanunsa suka rine se wani nishi yake dan tana iya jiyowa daga inda take.
batan san ya akayiba kawae taganshi ya manne ta da bango yana kokari tura bakinsa cikin nata aiko yyi sa'a kafin tayi yunguri tuni ya hade bakunsa da nata tsotsa yake.
tun tana bigeshi da hannunta ta gaji
hannunsa ya xura cikin rigarta.
xubewa sukayi kasa kamal ido ya rufe wani irin numfashi yake futarwa rigar yake neman cirewa ta rige gamm!!
kai jama'a se sha aninku kuke bbu me tambayar amarya inji mom
mama tace kai ni dana ma nake nema mom ta harare kanwar tata san nn tace ai shi ya karya itafa ko idonta ban gani ba yau bari naje naji lafiya
seda mom ta hada mata kayan brk tukun tayi pt din iyyah
ko iya tana pt din mom saboda yan uwan maman yusra na kaduna duk gurun mom suka sauka.
^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=
knowkn mom take taji shuru kode baci take har xata juya ta tuna ko brkfst batayi ba sake bugawa tayi tana kiran sunn ta.
kamal da bayaji baya gani gogarin cire rigar yake itako se kokuwa take dashi mitsinin sa take ko a jikinsa kamar daga sama yusra taji buga kofa cen kuma raji muryar mom tana kiran sunan ta
dabara ce ta fado mata harshen shi dayake jiyawa cikin bakinta ta kama cixo ta caskara masa me xafi.
cikn sauri yasake ta yana kallon bakin nata idanunta lumshe kamar ba ita tayi cixon ba bakin sa xe kuma mayarwa dan ko kwana xeyi baxe gajiba cikin axama ta ture shi idosa tam hawayen luv
yyi wani ja sun k"ank"ance
itama kallonsa take cikin tsoro d raxana da yadda taga ya koma.
yusra suka sake jin muryar mom daga waje tana kira.
a sukwane ta lalabi hajjab dinta kamal dake tsaye kamar bishiya da ido yake rakata wani sabon sha'awar ta ne ke fixgarsa
hanyar kofa tayi shima binta yyi ya rugumeta ta baya hannunsa yana dafe kan hips dinta wani ajiyar hrt ya sauke.
kamal kasake ni dan Allah kaga mom tana jira a bude mt na kokarin ture sa cike da jin zafinsa take mgn ga tsoro fal fuskarta xuciyarta tam kunyan mom.
wani gurnani taji ya fara da numfashi me karfi.
cikin tsoro ta hanka dasa yyi baya da sauri ta bude kofar
mom na tsaye da sauri yusra ta karbi bskt din hannun mom kallonta mom take ita kuma kanta a kasa y"ata bigewa kikayi a baki ne naga ya dan kunbura ko sanyin ne??
eh...eh.. xamewa nayi a toilet daxu..... kamal ne ya fito cikin babban rigarsa ya raba mom ya wuce be bari sun hada ido ba.
da kallo mom take binsa dashi har ya kule san nn ta dayo da kallonta kan yusra da kanta ke kasa se wasa take da yatsun hannunta.
yanxu kiyi wanka kinshirya to tace mom tayi gaba.
^°^=^°°^°=^°=
wanka take cikin toilet ta mirror take hango yadda lips tanata suka kunbura ga wani ja da suka sake.
kirjinta yyi ja shima dan beyi da wasa ba
bita take tayi ( ji kamar xe cirewa mutum lebe ni wlh tsorsnsa nakeji ji yadda jikina yyi ja shi hk ake luv din)
^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=^Β°=
kwance yake akan gado idanunsa ya lumshe yana tuna abinda ya wakana shida anty, yaya kuma matarsa
wani shauki d ishki ne ke dibarsa
mikewa yyi xubir dAya tuna nan da 2 week's xebar kasar
gaskiya shi xe gayawa dad bbu inda xeje inde bada matarsa ba (hhh)
daren ranar darene da kamal baya fatan Allah ya kuma memeta masa a rayuwa dan yasha wuya kwann xaune yyi dukda yasama amman wan nn dare nasa daban (sarai gaci shike kawo kwana nn yunwa)
ai kuwa da sasafe yyi shashin su dan ita kawai yake son sanyawa a ido dakuma kwadayin sekeyin memeci kai harma wadda yafi memecin.
kicibus sukayi a fallow wani irin firgici ne ya saukarwa yusra dan gaskiya bata shirya ganinsa a wan nn lkcin ba.
ido ya kurama yau bbu gyale bare hijjab atafa tasaka dikin riga da siket yyi mata cakas sosae duk wani kyan dirinta ya bayyana
itama shi take kallo shiga yyi na kanan kaya ya hadu harda kwalin amarci yakr lol.
hannunsa a cikin aljuhu yake tunkaro ta sabanin ita da ta cake a gurin daya ganta
k"ugunta ya ruko yana mannata a jikinsa
turesa tayi kamal me hk fallow ne fa bakajin kunya su baba ko mama su ganmu.
yauwa to xo muje daki kinga seki tarbi mijinki da kyau hararar satake
au baki yarda ba ke nn ko? nifa kamal banason wnn fitanar taka
fitina kuma tun yanxu kike ganinta tabb gaskiya xakiyi raki malamar makaran tarmu π
hade rai tayi saboda kar yaga fuska yace xe kuma yimata rashin ta idon jiya.
dariya ta bashi san nn yace nifa yanxu ba *dalibin*ki bane ni mijinki ne
yaso bata dariya dukda haushinsa take amman ta dake
ai nagaya maka ba'a cenxawa tuwo suna kaidin de *dalibi na* ne koda kana matayin miji na tafada tana banka masa harara
bari na nuna miki nidin ba *dalibi* nake ba yanxu wani hari ya kaimata aiko cikin tsoro tayi dakinta da gudu ππππ
shima baya ya rufa mt
dede xata rufe ya ya danna kofar shima ya shigo
toilet takumayi shima binta yyi tsakiyar dakin ya kamata se kan gado nishi take shima ya maida nufashi yana samanta kallon fuskarta yyi san nn yace gaskiya kin iya wayyo wato shine abin jiya yyi miki ddi kika kawoni dakin ki
ya shagwabe fuska kinga ni yaro ne kiyimin a hankali mgna xatayi yaki bata y"ancinyi ta hanyar hade musu baki
tsotsan yau yafi na jiya xafi har wani shidewa kamal yake bakin yasaki wuyanta yafara kaiwa kiss
itama tagama birkicewa dan yau ta karbi wan nn tayin nasa sake rik"esa tayi gam ta matsoshi itama idanunta lumshe wani irin abu da bata tabaji bane tunda take shi yau yake kai mata xiyara cikin sassan jikinta.
kamal anyi gaba ba'a jin kira salon takunsa yake son cenxawa.
da sauri ta turesa yyi gefe mikewa tayi da sauri tabar dakin hartana hadawa da gudu ( tsoro da kunyar biye masan da tayine fall ranta)
dan Allah kibari karki tafi ina ko jinsa batayi kidawo dan Allah bbu baxan garaba kinji... se nishi yake yana juyi sallati adu'a ko wace yi yake.
tana shiga shashin mom ta tsaya seda ta nutsu tukun ta shige acen duk ta gansu harsu iyya da y"an uwansu na kaduna dan yau xasu tafi sunata shiri ga kayan tsarabar da mom, mama, baba, dad suka hada musu dan iyya ma ba'a barta a baya ba wajen kayan tsarabar.
da daddare yaxo xe wuce yaji hayaniyar su mom da mama a dakin momdin dan yau ko nemansa bbu wanda yyi shiga yyi karaf suka hada ido d saurita
ta kauda kanta wani dadi yaji sanadin ganinta da yyi kawae.
ya gaishesu suka amsa atare mama ya kalla shine ko nemana baki mama kuma baccin abincin dare bafa
π³habade ayya wlh sha anin biki ne bari nasa akawoma mom tana jinsu
seda ya kalli yusra yace to mama inxa'a kawomin ina daki na
to mama tace
kinga kai masa abincin sa yana dakinsa ( na shiga uku yusra tace)
kiyi sauri kinga yunwa yakeji jiki bbu kwari ta dauka amman da kudurin a bakin kofa xata ajiye masa baxa ta shiga ba
aiko bakin kofar ta ajiye xata juya tayi karo dashi ta tsorata
ai dama nasan baxa ki shigaba shiyasa nima na labe a nan gurin yanxu de karasa ladanki ki shigarwa mijinki da abicinsa san nn kiyi feeding dinsa Allah xe baki lada
bana son irin wan nn abun kamal ka matsamin na wuce.
laaah sunan mijin naki kike kira hk?
nifa nace maka har yanxu kai..... shuru tayi sanadin tuna daxu abinda yyi mata.
inajinki ki karasa mana wlh da nikuwa daren yau sena nuna miki banbanci wacen ~kamal~ din dakuma wan nn kamal din
seda ya tusata har dakinsa san nn ya kulo kafa da sauri take kallonsa tace yada rufe kofa kuma
shima cikin kwanciyar hankali ya karbi abinci
san nn yace ai anan xaki kwana.... π³π³π³
luv u ol
by
FASAHA WRTRS ππ
4r comment
08161594233
[1/29, 12:30 PM] βͺ+234 812 621 1372β¬: [1/7, 2:06 PM] Haleema Awwal π: π―π―**DALIBI NA*π―
61 to 65
_xuciyar mu baxata_ _taba gajiya ko kosawa_ _da sonku ba_ _masoyanmu π»π»_
by
Anty Rukie(mmn Abdljl)
&
Halima Auwal
dan Allah kamal ka bari kadena min irin wan nn abun kana takurani fa.... ya katse wayar dan ya kuma sauraron ta xuciyar sa xata karye.. kuma inya fasa xe cutu...
tana budewa kamal yana bakin kofa
duk yarda ta fito da bacin rai seda ta hadiye dan yadda taga kamal din yyi wani xuru2 abin tausayi.
yana kallonta ya sau ajiyar hrt idonuwan sa nakaiwa kan lips nata yyi hadiyar yawu....
_kiyi hakuri enna bata miki ko na takura miki_
_ba lefina bane nayi_ _iyakacin dauri yanxun_ _ne na gaxa da kasa jurewa ena ma ace_ _wani yana da ikon gani xuciyar wani toko_ _dakinsha mmki xakifi yarda da jarumta ta_
tausayi ya bata dan kana ganin yadda yake mgn kasan iya gaskiyar ke nn
batada niyar mgn se kallonsa da take shidin ma ita yake kallo
hannunta ya ruko muje ki xubamin abinci yunwa nakeji cike da shagwaba yyi mgnar
gaskiy... xatayi mgn sukaji motsi a fallow
cikin tsoro tayi gaba hartana tuntube.
kamar jela hk yake binta kamar da gan2 take kada masa hips gani yyi yau sunfi kaya tuwa
bayanta ya kalla dan