Showing 33001 words to 36000 words out of 60244 words

Chapter 12 - Dalibina

tsoro yusra ta dago kai tana kallonsa shima ita yake kallo idanusa sunyi ja ainun ka fuskarsa duk wani bula na gashi ya sake budewa ya kumbura ( tsikar jinki ) numfashin sa me dumin gashi yadda yake futa kamar bagenda ta kama bera yake son gudun mata

cikin tsoro tace kamal wlh ban shiryaba
ni..na..shir..ya
kokarin rabata da duk kayan jikinta yake
kuka tasa masa ( laah yauga abin kunya mlm dawa dalibi kuka 😂😂)

jin kukanta yasashi saurin sakinta yyi baya yana nishi da danke ciki kiyi hkuri ki dena kuka banaso abinda ya keta fada ke nn cikin biryar wahala
kukanta take ita yanxu kanta na tausayin kamal ne daxata iya bbu abida xesa ta hanasa

kusa dashi xataje yyi saurin tsayar da ita tahanyar daga mata hannu yace dan Allah ki fita haryanxu tana tsaye kifita nace yasake fada da ragowar karfinsa

jikinta duk yamutu amman hakan ta fita


^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

washe gari da dan fushi kadan kamal ya tashi ya wucesu a kitchen ita da mom suna hada brkfs mom kawai ya gaisar yyi gaba da kallo yusra tabishi taji ta damu da rashin wawalwalarsa
wasa2 suka yini cur bata sake ganinsa

shiko yanacen se bawa kansa wahala yake
sosai idanunsa suke damunsa dan ganinta shi kanshi yana bukatarta ya kwanta ya gudundune dan yyi bacci amman ina baci yaki tashi yyi xaune yana karanta algur'ani mai girma

gaskiya tana son sanin halin da kamal yake ciki

tura kofar tayi har yanzu yna karatun alqur'ani cikin muuryarsa mai dadi da mamaki ne ya.kama yusra yaushe kamal ya lya... dago idonsa yyi yasalm yaji dadin wan nn ganin nata mazewa yyi kamar be gantaba yaci gaba da karatunsa ckin nutsuwa baki ta wangale kusa dashi ta matsa sa yakoma kanta shiyasa ya ajiye algur'anin ba karamin ba wajen kauda kansa shi alale mai fushi *dalibina* tace cikin son tsokana banxa yyi mata amman ckin xuciyarsa ji yake mar ya rungumota bayansa taxo rugumosa tayi tsam lebansa ya cije



_kuyi hakuri da yanayin typin dinmu na rashin yawa_

FASAHA WRITER'S🖊🖊

4r cment
08161594233
[1/29, 12:33 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [1/9, 10:53 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯

65 to 70

by
Anty Rukie(mmn Abdjl)
&
Halima Auwal


kuma rugumosa tayi harda lumshe idonta ( hmmm)

shuru ya sake yimata amman shi yasan me yakeji gani tayi da gaske yake baxe kulataba cikashi tayi bakin gadon ta dawo kusa dashi ta xauna dama ka iya karatun gur'ani hk 🤔 shuru y sake yimata
murmushi tayi ganin da gaske yake fushi hannunsa ta kama
iya kacin dauriya yau kamal yyi kam

ita kuma so take ta kure iya jarumtar tashi sede a dan tsorace take.

kiss ta kaiwa goshinsa
dakyar ya samo numfashin sa dan gaskiya kiss din ya shigesa ( shine karo na farko da tayi mai hkan)

rugumosa tayi wan nn kamshin nata ya kuma jefashi cikin rudani fuskarsu ta hade bakinsa ta kama cike d tsoro take dan tsotsan bakin nasa
amfa xo gurin daxe iya jurewa ba

kara rugumota yyi shima tuni ya manta da yanayin wani fushi
bakinsa ya cire cikin nata kissng nata yake kota ina xaman ne ya gagaresu suka xube kan gadon seke haukace mata yyi jikinsa se rawa yake tun daga kafa yake yimata wasu miyagun kiss har kan lebanta nishi kaiwae suke kansa ya tura cikin gashinta yana xuba mata wasu shirmen xantuka ganin xe xake ne yasata saurin tsaida shi yauma da kyar ta ceci kanta

haushinsa ya huce kan filo wani wawan naushi ya bawa filo din san nn ya rike da hakorinsa ya cixa da karfinsa ya kuma cusa kansa a karkashin filon
tana gefe kwance wani irin shauki takejita a ciki..

wayar kamal ce duk ta katse su da tunane2 nansu.

dad ya gani jiki bbu kuxari ya dau wayar kamal kuxo muna son ganinku a babban falo
to kamal ya iya cewa
su dad suna neman mu to muje mikewa sukai tana gaba yana biye da ita bayan nata yake kallo
kofar xata bude taji ya hadeta da kofa bayanta xuwa hips dinta yake shafawa wani irin numfashi yake fitarwa kamal su dad fa suna jiranmu ta dan turasa da bayanta dan har yanxu bata jiyoba kofar tayi sauri budewa ganin beda niyar bari da sauri tayi gaba.


^°=^°=^°=^°

duk iyayen suna kan kujera kamal d yusra suna xaune a kasa idanunsa na kanta kanta akasa tana dago ido suke hadawa
alama tamasa na kallon ya isa hk shima kafada ya dage harda shagwaba dariya ya bata tayi murmushi kawai

kamal dad ya fada seda gabansa ya tsinke ya dago ido yana kallon dad din insha Allah jibi xaka tafi karatun dan na gama yimaka duk wani abu daya kama sauran naka shirin

dukda yasan mgnar tafiyan seda gaban sa yyi axababban faduwa kallonsa ya kai kan yusra da baxaka tantance wani hali take ba san nn ya kali mom itama idonta kanshi hakuri take bashi da ido alamar kar yyi mgn

xuciyarsa tafara yimasa xafi jiyake kamar d numfashin sa xa'a rabasa
to dad Allah ya saka da alheri kanajin mgnar kasan iya lebe take

bbu wanda beyi mmkin kamal ba dan sunyi tunanin xayi daru

san nn yakara da cewa nima dad ina neman alfarma se yanxu baba yyi magana munaji

ba komai bane dama so nake yaya yusra ta bar aiki
baba yace ai bbu komai kana da ikon hanata din tunda kai mijinta ne kaji
to nagode Baba
xaku iya tafiya dad yace ita dashi suka fice dama iyya da samira banda su.

auwa asra yanxun nn nagama cigiyar kamaluu nace kwana biyu bana ganin Sa seda ta xauna tukun tace iyya kita batawa mutane suna ni yaxu nawa baya ban haushi akan na kamal kita bata masa suna haba iyya

kujin yar dadi miji wato ke me jiko iyya ta fada harda tafa hannu
yusra tana dariyar iya ta wuce dakinta

tana kwance tuna duk wani abu da yashiga tsakaninta da kamal take abinda yafi bata mmki irin wada tayi masa daxun kode ta fara san abin ne
wata xuciyar tace kawaide bakyanson ku rabu yana fishi dake kumama ko bbu komai ai mijikin ne dukda kina kallonsa yaro

kwana nn saboda jimamin rabuwa dashi ko bacci kirki batayi
wan nn shakuwa ce ta fada cikin gasgata kanta ( mude je xuwa sexy anty lol)
[1/9, 6:52 PM] Haleema Awwal 👌: iya tashin hankali kamal ya shiga
shi yana ganin baxe iya rawuwa bbu ita kusa dashi ba kuma su dad sunka fahimtarsa bbu me tausayinsa ko ita dayake dominta bata gani shi yaxeyi yasan mutuwa xeyi rayuwa bbu ita tamkar raba gangar jiki da numfashine
ranar bega bacci ba hk yyi nafilfi yana rokan uban giji ya rangwata mai.

washagari dakin mom ya shiga bayan sun gaisa yyi shuru da tausayi ta kalesa san nn tace kayi shiru

matsawa yyi kusa da ita cikin wasa yace baby mom dita tare sukayi dariya tasa de ta yakece
kaci gidanku nice yau kuma babyn eh mom bakya tsufa ai
yata ni tayo shiyasa kafita kantanci
yauwa antabo masa inda yakeyi mai kaikayi
mom daman kuma xuwa nayi ki sa baki nide gaskiya abani matata mutafi tare banajin xan iya tabuka komai inde banasata a indona ba mom kinfi kowa sanin halin da nake shiga inde bata tare dani
mom ki tausayawa halin daxan shiga kumani matata tunda ya fara mgn take kallonsa dan iya gaskiyarsa yake fada mt

kamal kayi hakuri kwana nawane ka gama ka dawo kamar yaune fa kajure kuma a rayuwa ba kowani abine kake samu ta dadi ba hk tayita tausarsa shide jinta yake yasan baxa sutaba gane yadda yakejin radadin wan nn lamarin ba

itama yusra yau hk ta tashi jiki bbu laka sam taki walwala dan ko brkfs batayi ba wani irin daci takeji a cikin xuciyarta kewar kamal ne ke damunta batason yyi mata nisa

mamace ta turo kofar bakin gado ta xauna har wan nn lkcin yusra batasan ta shigoba seda ta dan tabata xubur ta mike san nn ta gaisheta kinyi brkfs kuwa ah'a yanxun de nake sonyi to yar albarka maxayi kije kitaya dan nawa shirya kayansa kinji kuma har kulum ita mace ita take karawa mijinta karfin gwiwa ki nusar dashi gaba basan ranshi ba kimji kai ta dagawa mama idanunta har sun kawo ruwa...

ko abinci bata saura raba ta wuce dakin kamal din
a tsaye ta sanesa ya hada kai da bango hannunsa ya dungulesu suma ya axasu bisa bangon
tausayin sa ne yakamata ko bbu komai duk dan ita ya shiga wan nn halin

hawayen idonta ta goge

juyo dashi tayi
a hankali ya bude idonsa da suka rine xuwa kalan tashin hakali
yana gani itace ya rugumota bayansa tadan bubuga san nn ta jayeshi daga jikinta fuskarta ya kama yana neman hade musu baki tace masa mgn xamuyi to yace amman be fasa abinda yake son yiba seda ya tabbatar wada kansa nutsuwa kadan tukun ya saketa bafa dan yaso ba sadan mutsu2n da take ne taki bashi hadin kai

har bakin gado ya jayota seda ta xauna tukun shima wae xai xauna cinyarta batsawa tayi tana hararar sa shima murmushi yake ya xauna gefanta ina nauyi ne oho tace
yasake cewa kin yarda xaki bini dan Allah mutafi tare kinji baxan iya jurema rashinki ba duk yadawo kallar tausayi kamar ya fashe da kuka idanunsa tabb kwallah
ta fara mgn cikin sanyinta kamar yadda na baka shawara wancen lkcin yanxun ma xan sake baka yau ni malamarka ce kaima kaxomin matsayin *dalibina* karatu shine gatanka gaskiya ina da burin kayi karatun saboda ni dakuma yaranmu da fa kaine gatanmu to taya xaka kula damu
da kake cewa baxaka iya ba xaka iya kamar yadda karabuda wancen halin wan nn ma inde kana son xama dani dole ka koyi kokari d jarumta

na rokeka kamayar da hankali kayi abinda xamuyi alfahari dakai

magani take gaya masa wanda sukasa yaji gwarin gwiwa sede dakamar wuya ya jure

kansa ya daura kan cinyarta hannunta ta daura a kan nasa tana shafawa hkan yasa masa nutsuwa

nagode xan gwada kuma insha Allah baxan baku kunya ba kinyarda xaki xama uwar yayana ya dago yana kallonta kai ta daga masa idinsa ya lumshe a fili yace wayaga biri ya hau bishiyar ayaba.
yyi kwafa 😂

bata gane me yake nufi ba tace tashi mufara shirya mk kayan

tana shiraya kayan shikuma se faman barna yakeyi mata a ciki banxa tayi masa taci gaba da kyara kayan tana shiryawa cikin jakar tasa

yana rugume da ita ta baya ita kuma tana aikinta
yaude tare xamu kwana ko
shuru tayi masa
hannu yakai cikin rigarta ya shiga wasa da kirjinta yana neman xuge xip ta juyo haba dan Allah ka bari mana baka aiki nakeyi ba.. kallon da yabi bakinta dashine yasata saurin juyawa cikin xaguwa ya juyo da ita kafin tayi mgn yarigata wajen hade bakinsu

dakyar yabari ta karasa kyara kayan

yinin ranar bebarta ta hutaba ko sallah jam'i sukayi abinci ma tare sukaci

wanka fa xanje nayi to kiyi mana anan se naje dakinki indauko miki kaya banason kiyi nisa dani yau kinga gobe bana nn yafa kwallah tabb idonsa
tausayinsa takeji sede ya cika rigima inta biye masa tam dinsa
bani 5mns xan dawo
kai yakada mata alamar to


sauri take tasa kayanta dan yanxu xe iya shigowa tana kokarin xuge xip ya turo kafa
da sauri ta xuge
kallonta yake cike da so dan tayi kyau atamfa ce riga daxani shekarunta suka sake buya
kinyi kyau hk ya tusata suka koma dakinsa
da daddare ma hanata tafiya yyi hartayi fushi yadda ya damu ne yasata sakowa ga wani irin tausayi yake bata

basuyi baccin kirki ba kamal ne ya birkice mt sosae da yaga tana neman yi masa kuka ya hakura bawan Allah sedefa tasha matsa dan jikinta har ciwo yake mata
[1/10, 10:58 AM] Haleema Awwal 👌: damo yyi lalata da yahau kan dami duk da be ciba

tun kiran sallah farko daya tashesu be bari sun koma bacci ba

da ga karshe satayyi a gaba yana hawaye su dad basa sonsa itama bata son sa shi kadai yake son kansa
abin dariya abin tausayi

rarrashin sa take tana kara karfafa masa gwiwa hk tasamu yasake basuyi aune ba sukaji noking din dad mikewa tayi tana rarraba idanu gurin buya take nema
sake bugawa yyi san nn yatafi yasan de yatashi tunda bashi da nauyin bacci

kamal ne ya riko hannunta ya xaunar da ita har yanxu tana rarraba ido ki nutsu ki dena irin wan nn rudewar bbu kyau xata iya taba miki kwakalwa ki rika kokrin saita kanki kinji
to tace masa kumatun ta ya latsa yauwa matata

beje masallaci ba yau a gida yyi sallah itama sallar tayi da kayan sa

seda ta idar tukun yace ya kikayi sallah bbu wanka wankan me xanyi au baki ma saniba kina nifun duk ddin da kka sha abanxa ya tashi

cikin fushi tace duk ka wahalar dani yanxun hk ma jikina ciwo yake
gaskiya ke ba jaruma bace dan wan nn abin kin fara raki mema akayi

shuru tayi masa shiko se xancen yake tayime banxa
dabara tayimasa ta gudu dakinta Allah yaso bbu wanda ta hadu dashi a hanya

^°=^°=^°=^°=^°=^°^°=^°=

yana gama shiri dakin mom ya shiga ya gaisheta karasowa tayi har inda yake tseye hannunsa ta kama kamal ya kiyaye dokar Allah sallah kan lkc banda shashanci muna yabonka k daure a hk xaka xama abin faharimu inka tsaya wasa ko ka dawo baxan baka yata ba cikin wasa shima murmushi yyi mom xanyi miss naki ya shagwabe fuska xo muje gun dad dinka
nasiha sosae dad yyi masa me kashe jiki
aiko jikin kamal ya mutu baba ma da mama sunyi nasu nasihar

jikinsa duk ya mutu hankalinsa ya tashi yaga fa da gaske suke son rabashi da matarsa

yana shiga yaga kaka da samira a falo suma jikinsu duk a mace samira ta tashi da gudu tayi kansa tsugunawa yyi yace beautin mu inaje na dawo xaki aureni kinga lkcin anty yusra ta tsufa kuka tasa masa san nn tace kaima ka tsufa ni banxan auri tsoho ba ta karasa mgnar da dariya ga hawaye a fuska iyya ma murmushi tayi ga hawaye a fuskarta

yusra da sauri ta koma dakinta dukda bbu wanda yasan taxo godanta ta fada kuka tasaki me ban tausayi kowa na gidan ne yake bata tausayi dan kamal akwai baikonci gasan bada dariya

turo kofa taji anayi yasata saurin goge hawayen nata dan tasan kamal ne

a kanta ya kwanta dan yasan yanxu xata turesa wae yafiya nauyi.

aiko turesan tayi nifa bantaba ganin matar da take cewa mijinta yana da nauyi ba se ke... xaune ta mike shi kuma yana kwance yada ta rure sa

kuma janta yyi ta koma ta kwanta san nn ya matso da ita ya matse washi tace kai komai se kayi mugunta ni bataba jin anyiwa mutum kiss baki ya kumbura ba se a kaina yar rugumar nn ma kulum se gashina yyi kara
dariya yyi sosae yadda ta dage da gaske take

san nn yace duk da hk kinajin dadi tunda kema kina tayani

turesa take sonyi ta kasa Allah kamal baka da kunya nifa yayarka ce kuma Antyn ka..

be bari ta karasa ba ya hade bakinsu
hannunsa ya tusa cikin rigarta shagalinsa kurum yake yau kam bata ko musaba sede bata tayasa ba dan ta tsorata ran nn
a yunwace yake komai da xafi2 yyi nisa sosae yaji ana buka kofa cikin jarumta yana maida numfashi yace wa..ye.. har yanxu be daga taba

yaya kamal dad yace wae ku ake jira yusra ce tayi saurin cewa gamu nan xuwa samira

komawa xeyi ya ci gaba da gashi tace su dad fa suna jiranmu muyi brkfs kuma kaga ana gamawa xamu rakaka

shareta yyi yaci gaba ka bari mana se sun gane

idonsa dasuka kankance ga wani irin ja da sukayi har abin ya bata tsoro
ki bari wan nn cefa dama ta karshe dan nasan rabani dake xasuyi kabar kadan xan kara kwata2 baya cikin haiyacin sa dan bema san me yake fada ba

to naji kaxo muje in mukayi brkfs kafin su gama shiri se muje dakin ka
yasan wayo take sonyi masa sauka yyi daga kan gadon xe futa tayi saurin tsayar dashi hk xaka futa ta ? taso tana gara masa rigar tasa duk ta cukurkude ga botiran duk sun cire lips nata yake kallo ya kama hips nata har ta gama
jeka to nikuma xanxo daga baya..

kowa na gidan beyi wani karin jumalo na dadi ba hasali ma abincin cacakala kawai suke

jika bbu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login