Showing 6001 words to 9000 words out of 60244 words

Chapter 3 - Dalibina

xauna amman ta kasa komai
koda ta shiga clss dinsu hk tagan sa sukuku Bash d Abdul harsun gaji da tabbayarsa kawai ce musu yyi bbu komai.

da sallama ya tura dakin mom.
tana xaune a bakin gado gabanta wasu files ne take dubawa wasu kuma tayi rubutu akai.
sallamar tasa ta amsa sann takai idonunta kansa takowa yake jiki bbu kwari har yakarasa durgusawa yyi Kamal lfy beyi magana va sema daura kansa da yyi kan cinyarta hannunta tasa tana shafa masa kansa cike da tsantsar kauna irin na uwa.
( tun ranar da bashi da lafy yyi mata maganar antynsu bata sake yimasa mgnar tataba shima kuma be kuma yimata ba)

Kamal mom takira sunn sa na'am ya amsa cikin sanyi jiki.
baka da lafiyane
lafiya kalau
yusra ce
eh mom
meya faru
mom ya kirata
[12/12, 12:46 PM] Haleema Awwal 👌: bata amsaba seda ta tatara masa hankalinta mom nasan na naki jin mgnarki, kinyi min nasiha shima banji ba amman yanxu nayi nadama kuma na gane gaskiya.

~kamal~ wai akan me kake mgn ne
mom ki gayawa dad dis yr xan xana NECO & WAEC...
😳 masha Allah abinda mom take tafada kenn tsanani murna ya kasa boyuwa afuskarta se murmushi take sann ta dago fuskarsa tana kallon cikin idanunsa kamal wani irin tunani kayi waye ya cenxa min Kamal dina????
murmushi yyi snn ya gaya mata yadda sukayi da antynsu.

mom kinga tazama yayata kema xaki dauketa a matayin yarki da sauri mom tsanani murna ya bayyana a fuskarta mexe hana tun ranar dana fara ganinta tashiga raina naji ena sonta sosae ta shiga raina .
kamal se ddi yakeji mom tace tana sonta ta kalli kamal kokasan ddin dankeji kokasan farin cikin dana shiga nasani to yanxu wacece yusra tambayai da mom tayi masa kenn gaskiya bansani ba ko gidansuma bansani ba.
ya kamata tasanmu muma musanta tunda taxama yayarka nikuma y"ata Ko tafada da xolaya murmushi kamal yyi snn ya fita.
°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=

*S.O.S COLLEGE*
yana saman mota ya xubama hanya ido ita kawae yake son fara toxali.
tafe take cikin uni4rm dinda aka tanada dan malamai ( tsarin mkrantar kenn) dan yanxu akan kwanar mkrantar take sawa asaukea. ido ya xuba mata gaskiya kayan suna yimata kyau ba kadanba sede ta daura hijjab me hannu har gwiwarta ya kai mt.

itama ta gansa yitayi kamar vata gansaba taci gaba da tafiyarta me cul.
seda taxo kusa dashi tunkun ya duro daga kan motar
monng yace
itama tace mornng
bata sake mgn ba shima shuru yyi sukaci gaba da tafiya dede xasu shiga ta cire hijjab din wani karamin hijjab ne fari shima ya bayyana kansa yyi saurin daukewa daga kallonta
ta ninke tasa cikin jaka office dinta tayi har yanxu yana biye da ita
ta bude tashiga shima shiga yyi kallonsa tayi taga shima kallonta yake karamin tsaki taja ( ya fiya kallo ko hk yake oh) mommy na tana gaishe gajeran murmushi tayi sann tace ina amsawa
se anjima anty yayata Allah ya kaimu tace masa
[12/12, 4:24 PM] Haleema Awwal 👌: ^^=^°==^°=^°==°^°=^°=^°

dan Allah yaude ki bari nakaiki gida
na gayama ni baxan shiga motarka ba meyasa niba kaninki bane ya fada kamar xe samata kuka kai shide wnn yafiya shagwaba. to naji gobe seka kaini ai kin manta yau Friday ne gobe kuma ai wknd bbu skul
yauwa dabara ce ta fado mata" kai baka xuwa masallaci ne
ai lkc beyi ba yace mata
yaushe ka kaini har katafi gida snn katafi
xanyi sauri ai plss yafada yana marairae cewa kinga ma da wnn durutun da tuni mukusa xuwa gidan naku..
kai nifa baguwace bansan ta inda ake shiga unguwarmu da mota ba
yauwa kinga se in ajiyeki a hanya ko
kai wlh Kamal kafiya naci ta fada tana yamutse fuska
eh naji inde xa kibari na kaiki inkinga dama kicemin dan ANACE ma dariya sunn yabata ta kuwa dara shikuma ya tsaya kallonta..
to muje amman a hanya xaka ajiyeni to yace wata inguwace farawa
ah ai hanyace ina hotoro ina farawa
naji muje banaso karasa jam'i d"an kanina kuma *dalibi na* sunn ddi yake mai murmushi yyi mata yace yauwa anty na kuma malamata....

tafiya suke ba meyiwa dan uwansa mgn se shine dake kallonta yana kallon hanya ita ko hanya ta tsirawa ido yyi ajiyeni anan ma to yace snn ya tsayar da motar
tana fitowa shima ya fito snn ta juwo da murmushi na gode bbu komai yace mata
kayi sauri naga har anfara tafiya masalaci to insha Allah
se monday ko eh yace tajuya tana tafiya shima ya mara mata baya alamar taku taji a bayanta da sauri ta juya da mmki da kallesa baka tafi bane ena yace gida mana tabashi amsa gashi xanje
xatayi magana yarigata nima ramawa xanyi me din tace xuwa gidanmu da kikayi mana hhhhh tayi dariya ai dan baka da lafiya ne naje
nima ai dan kina d lafiya xanje.
amman kasan ce maka nayi ka saukeni abakin hanya xan karasa ba
yanxu dan Allah a hanuna kike
murmushi tayi taci gaba da tafiyarta shima ko yaci gaba da bin bayata

kafar wani gida kana ganinsa kasan namasu karamin karfi ne da kofar gidan langa2ne gidan block ne ko fulasta bbu kana gani bulallukan har wani gurinma sun bubbule dan yadan tsufa.
birki taja ta tsaya kamar meyin rada tace masa to se monday kafada ya noke shifa seya shiga ya gaida su baba
to ai baba baya nn mama fa shuru tayi.
kararf.... sukaji xa'a bude kofa 😳 ido ta xaro tana kallon kafar aiko wata yar datti juwa ta fito
ah'ah asra harkin dawone seda tacona baki wai ni iyya kulum sena ce miki yusra da masifa tsohuwar tace to baxan fadaba hk naga damar fada..... ba ganar ta tsaya yyin data hango kamal gefe da alamar tsohuwar ta bashi dariya dan dariyar yake sonyi.
seda ta kalli yusra snn ta kalli kama
hannu ta fara tafawa snn tafara salati....



GAISUWA DA FATAN ALHERI MASOYAN KAMAL & YUSRA

4r cment
08161594233
[1/29, 12:08 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [12/12, 10:08 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯 ** DALIBINA*🕯

15
by
Anty ruki
&
Halima Auwal


tana gama salatin
tasa hannunta daya a haba
daya kuma ta dora akanta.
dukkan su kallonta suke baki sake.
asra yanxu dan bakin hali irin naki kiyi bako ki ajiyeshi tsakiyar rana dan sabon wulakanci hala shima malamine a mkran tar taku shima na gansa sanye da kaki ( uni4rm) bata jira cewarsu ba takara da tambayar kamal

yaro ku mkrantar ku taya ake gane malamai da dalibai kowa da kaki.
kamal mexeyi inba dariya ba.
shigo yaron kirki kaji.

se lkcin yusra ta samu bakin mgn iyya masalaci xeje fa.
kamal yyi saurin yin gaba yana muje iyya ai da sauran lkc duk ko da hararar da yusra take maka masa.
tana gaba yana biye da ita.

ai ingayamaka ita rann dataje gwaji aka hadota da kakin ( uni4rm)nn harkuka tayi bare da taga karamin hijjabin nn shide kamal yana biye da ita se dariyarsa yaketa shekawa.
yusra kam haushi da takaicine suka kamata ai tasan xa'ayi haka shiyasa taso hanasa xuwa amman dan nacin tsiya seda ya biyota gaskiya iyya tana kwafsa mata seta sa *dalibin*ta ya rainata 😀😀😀

har tsakar gida iyya ta kaisa ta shimfida masa tabarma
ai yan matan yanxu kwata2 basu tattali saurayi basu iyaba sam.
tsakar gidan bbu lefi yasha suminti gashi a share karkar dashi bashi da wani girma sede dakuna uku ne acikin gidan biyu suna tare daya kuma yana gefe.

dede nn yusra ta shugo.
haba iyya daga ganin mutum se kifara xuba wayace miki saurayi nane.
seda iyya ta firxar da goron bakinta sann tace yoo inba saurayin ki ba menene
*dalibi na*ne fa haba iyya ta fada cikin kuluwa kalan ki janyo min raini gunsa.

laaah ai seki gayamin kin barni tayita xuba.
shide kamal dariya yake ta kwasa.
yusra ta harari kamal shi ko a jikinsa snn tacewa iyya kina taxuba ai baxakiji ba kona gayamiki.
seda iyya takali kamal snn tace yoo ni ai nazaci shima malamin ne to yanxu iyya inma malamine seki dage kiyita xuba dan Allah.
ai asra sede kiyi hakuri kinsan halina sarai da bin gaskiya tsaki tsaki.
wayyo kamal shikam dariya yake tayi.

haba iyya hakane gaskiyar..... salama sukaji samira ce ta shigo da gudu yaya yusra kin dawo,
eh nadawo bana hanaki guduba... laaah yaya wann ne saurayin naki
basaban ba su yaya anyi saurayi.. wayyo yau yusra takaici xe mt yawa.

cikin maxewa yusra tacewa kamal wlh kabiye ta iyya seka rasa jam'i.
to ai kinga ko gaisuwa bamuyi ba tsaki taja tayi cikin wani daki tana dankarawa samira gargadi da ido
ashe samira ba'aji ba.


gurin kamal tayi da sauri
ya sunnka kamal
kefa samira amman yaya yusra tana cemin beauty .
haba yace mata Allah kasan meysa take cemi hk yace ah ah saboda kamarmu daya da ita.
ita de iyya tayi tsit se aikin kallonsu take cen kamar abin ya mitsine ta tace yaro kamal ya juyo yana kallon iyya dake ta kifkifta ido alamar gulma xata suburbuda masa tana kallon dakin da yusra ta shiga
ko kana ganin tana kula wani malami cikin makaran taku??? ta kaffeshi da ido cikin son jin amsarta caraff... samira ta dauka da cewa ai yaya bata da saurayi kuma baba yace inbata fito da mijiba sadaka xe badata.


yusra dake daki tanajinsu kunya da takawaici ne suka kamata jitake kamar ta nitse gaskiya sungama da ita wlh tsabar takaici bacci kawae tayi dan batason cigaba dajinsu har kamal ya tafi bata saniba.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
yana shugowa dariyar suce tayi masa lale da xuwa a kujera ya xauna yana washh
se yanxu duka ankara dashi.
dad sannu da xuwa inji Kamal yauwa yace
snn mom tace sannu itama amsawa yyi sann tamike takawo
masa xobo me sanyi

lafya hk kashigo ko salm bbu ta fada tana mika masa xobon data xuba cikin glsscuf seda ya karba tukun yace ya axa ayi kuji salm kunata kwasar dariya.

dariyar mom tayi snn tace wlh ai bari nida dankane wai wani gida yaje shine yake ban lbr
ya kai kallonsa kan kamal snn yacewa mom kinga dann naki hankalin girma yake tare sukayi dariya.

^°=°^°=^°=^°=^°=^°=^°=^
8:11 pm
kamal ne yyi baje2 akan masha hurin gadonsa kai kace na kwann mutane 7 ne .
seda ya kuna data snn ya hau whatApp
sexy atyn shi yaga tana online yauwa yace sann yace.
[12/12, 10:50 PM] Haleema Awwal 👌: _salam_
shuru shuru bbu amsa
se cen yaga ta duba amman bbu amsa
tunani me xece mata xeyi yadda seta kulasa.

_anty gobe xanxo_
_ena xaka xo_
dariya yyi a fili naga yasata mgnar.
_gidan mu_
_kai gobe bana nn_
_yauwa ddin hira da iyyama kenn_
_wlh kamal kar kaxo_😡
ssae hirar yakeyi masa ddi ji yake kamar da bakinta take firta kalaman

_to ni aiba gurinki xanxo va gun iyya d sanira xanxo_
yasan yanxu a kule take.
_basa nemanka_
_to_ yace mata
_inkiraki dan Allah_
_me xanyi maka_
_plss yaya anty na_
_kamal meyasa kafiya futina ne_
_laaaah nifa ba hk nake ba toma taya kika san nidin me futina ne_😉
mtsssw gaskiya kamal baxe taba cen xawa duka ba ji wnn ai maganar iskanci ne itafa bahk take nufi ba

yasan me yyi shiyasa yaketa murmushi kuma son kiranta yake koyyi baci me armashi.
seda yakusa tsinkewa snn ta dauka.
sallama tarada
seda ya fugo numfashin shi
snn ya iya amsawa.
kamal mekake nufi dani daxu.
seda ya rugumi fillow ya kara gyara kwanciya hoton lips natane yake yimai yawo a city of eye's dinshi.
wani irn lamari yakeji aduk jikinsa.
jin yyi shurune takuma daurawa d tun baka tafasa ba xaka kone ko Kamal??

cike da shauki, ishiki yakeyin maganar
nifa yaro ne tunani na bekai nanba tuku nifa ina nifun rikima
ammanki wani samin tunani irin naku manya.

kashi meyasa nayi masa irin wnn maganar karma yace ko nice yai iskar...
yaya anty kina jina
shuru tayimai amman yasan tanajinsa kuma sata mgn yyi niya
anty.

kinsa daxu nasha dariyar iyya kuwa
mtssssw inde iyace wlh xatasaka ma kuka
ta katse wayar..
shi kuwan dariya yyi.
[1/29, 12:10 PM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
16

By
Anty rukie
&
Halima Awwal



Asra! asra!!baxa kixo ki dau shayin ba seya huce
Hhhhh Samira da sheke d dariya iyya kulum se Yaya yusra tayi miki gyaran sunn ta amman bakya kiyayiwa mtssw iyya taja tsaki to naki nakiyaye din uwatace ita din.
Ita de samira she dariyar ta take Dan Kusan kulum se anyi HK
Yusra ta fito tanata kubura baki tadau tea da bread dinta ta koma daki tana Mita kulum sekin batamin suna......

°^=°^=°^=°^=°^=°^=°^=°^=^
Wann kamshi da kke tayi fa ina xaka murmishi yyi hb mom wani kanshi take daban parfume dina nefa tode naji yanxun ina xuwa fara yace mt OK itama tace bata sake cewa komai ba
Mom kiban carkey dinki mn
Jamal kulum se dad dinka yyi min fadar kana driving d danka
Plss mom kiban kuma ai tun ranar nn nace ki gayawa dad nafa girma
hmmm tace snn Taya masa gurin da ta ajiye.

Bakin wani supermrkt ya tsaya chclate masu dadi wa Samira a hanya yaga me goro duka goron ya siye.

iyya kuma take tabayar yaron da aka aiko dan kiran nata eh yace mata kuma kace saurayi eh yaron yasake bata amsa to muje dann gyalenta dake rataye bakin kofa da dauka suka fita.
Mukutt.. ta hadiyi yawu ganin wata zabgegiyar mota kai yaro bann gidan bane... ai bata karasa ba kamal ya fito cikin Sauri ganin xata koma
Baki ta rike auuu gaji shine baxa ka shugo ba seka wani aika naxo innaxo kinkimar ka xanyi inshigar dakai ko me
Shide murmushi yake dan iyya dariya take bashi ba kadan ba.
In banda abinka ai anxama daya (kaji iyya 😄)

shinfa tayi mai irin najiya yau kam hadda ruwa a kwann sha dan chaina
Bayan sun gaisa yake.tambayar ta iyya ina Malama me kaki (uni4rm)
Hhhh dariya iyya tayi harda tafa hannu
Sann tace hmm na aiketa tambayo mana a wata nawa xamu dauki adashi saboda biyan Haya.... sallamar samira d yusra ne yasa iyya yin tsit tana kit2ta ido
Tare suka amsa sallamar.
Tun axaure ta cire mayafinta saboda tasan bbu wadda xata samu se iyya ko baba inya dawo.

tana shugowa yasa mata ido numfashin shine yake faman yin sama daker ya Jan Yoshi,duk ya futa hayyacinsa yama manta ida yake.
Iyya idanunta nakan kamal lkc daya kuma ta Mayar kan yusra dake kokarin mai da gyaleta cikin sauri.
Iyya tayi murmushi snn tace harkun dawo.
Eh tace
wlh iyya naga alamar kwann ko toilet nashiga sekin gayawa kamal
Yanxu har gidan dashin seda kika gayamasa
Kamar wani mijina alhalin *dalibi Na*ne se sann kamal ya sauke idonsa daga kanta ya kai kan Iyya dake kallonta
Daki yusra ta shiga kamal ya bita da kallo harta shige yadda gugunta yake juyawa jiyayi ta sake nakasta sa.
Snn yacewa iyya waini yarone cikin shagwaba iyya tace inafa ai ko itama din nn dake ganinta cika idone kawai da ita bbu wani shekaru

Tana kwance a daki Amman mita take ji iyya tafiya jaye2 jiyafa sukasan juna amman ta sake se xuba take tayimasa.

tanajin su suka karaci hirar su harda samira itako kwanciya ta gyara tana juyo muryar kamal
Gaskiya bata taba tunanin kamal yana da saukin kai hkba gasu talakawa amman yasake se hira yake batare d kenkemin suba gaskiya ya burgeta .

dayaxo tafiya sosae yaso sake ganinta sede taki iyya har daki taxo tana gaya mt xe tafi tayi masa rakiya tyi kamar bacci take
HK ya tafi yana me begen sake ganinta.

Samira ta shiga dakin da gudu Yaya yusra kinga Yaya kamal yaban sweet kuma yace karna samiki.

^°=°^=°^=°^=°^=°^=°^=°^=°
Juyi kawae yake gana sake kankame pillow a kirjinsa idonsa a runtse
Wayyo mom xan mutu
anty yusra abinda nakeji game dake ki tausayamin wlh baxan Iya dauka ba bankai matakin ba plss & plss ki tausayamin hk ki ragemin






SRRY FANS
SE 6:00PM NA DAWO DAGA
SKUL.

4r cment
08161594233
[1/29, 12:11 PM] ‪+234 812 621 1372‬: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯
17 to 20
by
Anty Rukie
&
Halima Auwal




sann yafara salati ba'ajima ba bacci mai cike da xugi da radadi yyi nasara wajen kai masa chafka.

knocking din kofar yakeji anayi kmar a mfarki hankali cikin kasala yafara bude ido tarr ya ware kan agogon bangon daki 4:40am yagani dasauri yasako muryar dad yaji yana cewa kamal ni natafi sekayi sauri karka rasa jam'i be saurari me kamal din xece ba yyi gaba ( kulum hk dad yake tusa keyar kamal su tafi masallaci amman yan

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login