Showing 45001 words to 48000 words out of 94661 words
tana cigaba da Ware masa cinyoyin ta tana furta “ Yauwa yauwa aaaaashhh Ciki Yauwa Uhumm uhuuummm uhuuummm Ohhhh cigaba daɗi so sweat aaaahhh Yessss Ohhh Yessss ....Hannun sa yakai yana marin ɓarayi ɗaya na kuncinta kamin yayi mata kallon yi mun shiru ......Taɓ babu girma bare Arziƙi duk da haka masu bin mazan suke 🤔 marin da tasha idan matar sa ce ta sunnah ina zai mata haka ai sai dai rarrashi . Tare da kalaman soyayya masu riƙita ƙwaƙwalwa .
Ban san iyaka lokacin da suka ɓata a wannan aika aika ba , sam ya manta da lissafin Ma'eesha da punishment ɗin da ya bata . Har wuraren 6:00pm . Kamin ya sallami Nasreen yana wucewa Toilet don ya kimtsa kan sa ya taho gidan Mami ”.
Sosai mami ke kaiwa da komowa don a yau ne Da wannan yammacin Khalil ya sanar mata da zuwan Shi da Budurwar sa Maryam wanda kamin ya koma aikin sa ta soja za'a sanya baikon su . Wannan yasa take shirya masu dinner da kanta take ta kaiwa da komowa . Ƙamshin turaren sa ne ya fara shaida mata isowan sa , Wannan yasa ta cike da fara'a kallon hanyar shigowan sa . Don Ma'eesha take so tayi ma Albishir da tahowar Ya Khalil da matar da zai Aura wato Maryam... Kallon Aliyu tayi tana dan Sauya fuska kana tace “ Ina Ma'eesha take ?. Zuba mata idanun sa yayi yana ƙoƙarin mata magana Muryar Jidder ya katse su da take tahowa da cewa “ Ina kuwa zata tafi yafi tana can wurin motsa jini ai kin san da safe da maraice Ya Aliyu ke sata exercise to Meye na tambayar sa inda take ? .
Wani irin hade fuska Mami tayi cike da nuna fushin ta ta furta “ Wai niko Ali na tambaye ka Ma'eesha Soja zata zama ne ko yaya kake nufi? Wannan Wahalar War yafara Issa ne fa? Kai namiji ne kuma Soja don kayi training ba wani abu bane ,amma ita macece . Mami matar Soja kyau itama ta zama kamar sojan ce ? . Saurin kallon sa jidder tayi haka mami da har tayi gaba ta dawo tana furta “ Me kace ban .....Wayyo Allah na shiga uku Mami ki taimake Ni ƙafana wayyyooo.....Muryar Ma'eesha ya katse su cikin ihu daga can wuri mai nisa da suka rasa gane a ina take . Sakin plate ɗin hannun ta mami tayi a ruɗe take kiran sunan Ta“ Bab..baby Ma'eesha....! Kina ina ne? Maii...? Banzama Mami tayi tana kokarin barin falon a tunanin ta tana bayan gidan ne inda suke exercise ɗin . Amma sai muryar Aliyu ya katse ta yana cewa “ Tana cikin Bedroom ɗina................!
*To masu buƙatar cigaba da karanta Wannan littafi na rainon soja na kudi ne Daga Wannan ba zaku kara ganin wani page ba , idan kina so ki kasance cikin wannan tafiyar a sakaki a group ga yanda tsarin yake .... regular group ₦500...Vip group ₦1000... SPC payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank shaidar biya ta wannan number 08081202932 yan Niger katin Artel 500f*
*#Aunty Ayshatou Mamanteddy✍🏻*
[1/13, 7:33 AM] +234 704 512 5150: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
23
Barkan mu da dawowa wannan tafiya da muka ɗan jinkirta wurin kawo maku shi ,hakan ya faru ne Sakamakon ɗan rashin lafiya da nayi ,amma yanzu jiki alhmdlh komai normal💃🏻 ina sauraren sharhin ku tare da fatan Alheri ina kuma godiya sosai . Taku Ayshatu Mrs Usm...(Maman-teddy).
*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biya kudin littafin ba . Masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 yan Niger katin Artel zaku tura na 500f*
Wani irin zafi Zuciyar Aliyu keyi ganin yanda Khalil yasa hannayen sa biyu yana rungume Ma'eesha cike da kulawa . A hankali Zuciyar sa ta fara tambayar sa da “ Me yasa kake jin zafi a duk lokacin da kaga Ma'eesha da Wani ɗa namiji bayan kai koda kuwa jinin ka ne? . Ɗan lumshe dulu-dulun idanun sa yayi yana ba kansa amsa da cewa “ Saboda ina son kare mutuncinta ne ,don babu wanda yasan darajarta da ya wuce Ni . Su duka sauran ganin ta suke kamar kowacce ƴa , Ni kuma a jinin jiki na ke jin ta . Wannan shine banbancina da su . Shi kuma yasa nake jin zafi a duk lokacin da na ganta tare da Wasu maza . Saboda maza basu da tabbas.
Ma'eesha ya kamata kiyi barci yau da Wuri kar gobe kiyi mun barcin mota . Don NDA zamu fara zuwa daga can mu wuce Aviation .
Muryar Aliyu ya katse su , yana mai zuba idanun sa zuwa inda Ma'eesha take zaune a jikin Khalil suna magana ƙasa ƙasa wanda babu mai jiyo su . Wato yarinyar nan har Tasan ta rinƙa irin wannan maganan amma bata iya girki ba? Zata sani ne? Duk wani kalan girki sai kin iya shi haka Aikin cikin gida , don ko Bedroom baki iya gyaran shi ba . Wannan ɗabi'un naki duka basu yi mun ba dole na sauyaki zuwa yanda nake SO .
Duka maganan yake a zuciyar sa , yana yi yana ɗaura yatsunsa bisa pillows din dake Daga saman Cushine ɗin da yake zaune ,yana matsasu ji yake tamkar bakin Ma'eesha yake matsawa da ƙarfi haka don ya ɗau Aniyar ganin ya saita ta yanda yake So, don a ganin sa Sangarta ta Mami tayi ba tarbiyya ta bata ba . Muryar Mami ne ya katse su inda take cewa “ my baby A tashi haka nan , nasan ki da son barci kinji tun yanzu sharuɗan da ya fara yi Miki . Nifa Ali indai wannan tafiyar taka da Ma'eesha da takura wahalar mun da ƴarinya zaka yi Tom a haƙura , Nima ba SO nake nayi nisa da ita ba ” . Mami ta ƙare maganan tare da Watsa ma Haidar kallon uku saura ƙwata .
Cike da Ƙwantar da kai da murya Ya furta “ Mami please ki daina tunanin komai fa , Ma'eesha tawace! ....gigif Khalil yayi yana miƙewa daga kishingiɗen da yake bisa ga jin Furucin Ali Haidar ...Muryar Aliyu ne ya cigaba da cewa “ Ba zan Wahalar Miki da ita ba , cool your mind please ” . Hummmm ... Mami ta sauke wani gauron numfashi kana tace “ Alright ga Amanata nann” . Uhmm Mami kenan . Nifa mamaki kike bani wallahi ...Haidar ne zaki ba Ma'eesha wai kuma kike tunanin ba zai wahalar da ita ba? Ai kima bar wannan tunanin Allah dai ya bata ikon cinye jarabawa ”.
Dariyar Mugunta ne ya kusa kama Jidder don ita a rayuwar ta bata da Burin da ya wuce Taga Ma'eesha cikin mawuyacin hali . Amma sai ta dake tana cigaba da latsa Wayar ta tare da karƙaɗa ƙafa ɗaya .
Buɗe baki Mami tayi tana shirin magana Muryar General Saleh Yelwa ya katsesu da cewa “ Ya kamata yanzu fa kusan kun girma haka nan. Khalil Haidar , wai yaushe saɓani ya fara shiga tsakanin ku? Ƙwata² babu jituwa kaman ba kaine Ali haidar mai tausayin Yayan ka ba . Mai kuma haƙuri da masa biyayya....Kai kuma Khalil kamar ba kaine babban Yaya ba , Wanda koda ya ɓata maka kake dannewa Bama kason mu sani . Please ku cigaba da yanda kuke a da baya . Abun naku yana neman zama sakarci kuma na rasa gane menene ya kawo maku wannan rikicin haka!
Tsit...!!
Falourn yayi har Daddy yayi maganan sa ya gama , sai Muryar Mami da ta furta “ Suma dai yi , Ni nawa ido , zasu daina ,abin da basuyi farkon shi ba ai baxasu yi ƙarshen sa ba. Ma'eesha na taho muje kiyi barci .
“Da sauri Ma'eesha ta miƙe tana kallon Mami kana ta saki Murmushin nan nata tana cewa “ No mami zan ƙwanta ba sai kinzo ba . Wankan kuma fa? .
Muryar mami ya katse ta , wanda jin haka yasa ta saurin juyawa tana kallon inda Ali Haidar yake , gabanta na bugun uku² , a Zuciyar ta tana cewa “ Na shiga uku kar Fa Uncle yace Har Wankan ma ban iya ba naja ma kaina ”. Shagwaɓe fuska Ma'eesha tayi tana cuno ɗan mitsulun bakin ta tare da cewa “ Mami nifa ba kya mun wanka tuntuni Ni nake yin abu na ”. Dariya Daddy da mami suka saka harda Khalil .....Wannan yasa Ma'eesha juyawa tana barin falourn , Don sun fahimci Ma'eesha ba son zancen wanka take yi ba a gaban su Khalil da Haidar .
Kaman mintuna biyu Khalil ji yake tamkar ana tsingulunsa , Abubuwa da yawa na cunkushe a cikin Zuciyar sa . A hankali yakai hannun sa yana dafe ɓarayi guda na Zuciyar sa kana ya rintse idanun sa .... lokaci guda Idanun sa sun sauya kala sunyi jah....miƙewa yayi yana kallon Su mami kana yace “ Ammmm Bara na duba Ma'eesha ta ƙwanta kuwa! . Uhmmmm aifa duba mun ita , don kwana biyu bata barci sai Game a laptop ɗinta tun da suka samu Hutu itama take Hutawa abinta. Mami tayi maganan tana bin bayan Khalil da kallo don tuni ya nufi hanyar da zai kaishi zuwa Bedroom ɗin Ma'eesha ”.
Ɓangaren Aliyu kuwa tun da Khalil ya miƙe yaji jikin sa bai basa ba , wannan yasa shi Oga ne 😎 bai tsaya yi ma kowa magana ba yayi gaba yana nufar Bedroom ɗin kansa tsaye.
Hannun sa yasa a Handle Door din yana ƙoƙarin murɗawa yaji furucin Khalil daga ciki wanda sai da Ƙirjin sa ya buga da ƙarfi . Wannan yasa shi dakatawa yana Sauraren kalaman Ma'eesha ”.
Ya Khalil Menene? Meke faruwa ya Khalil? Tana maganan Muryar ta na rawa alamun kuka ....Muryar ta ne ya cigaba da Amon cewa “ Ya Khalil ƙwallah ne fa nagani ko nace hawaye a ƙwance a idanunka . Hummmmmmmm Jan Ajiyar zuciya yayi yana saukewa kana yace “ Yessss Ma'eesha hawaye ne wannan sannan kar kiyi mamakin ganin su” .
Ya Khalil menene ya saka ka kuka? Mene ya faru? Kukan......Shiiiii ɗaura yatsarsa yayi bisa laɓɓanta yana katse zancen nata kana yace “ Sorry dear Kece kike saka zuciyata wannan kukan tuntuni wanda a yanzu ta kasa daurewa da jurewa har idanuna sun fara zubda Ƙwallah ” .
Jikin ma'eesha ne ya hau Rawa , ƙwallah na ciko idanun ta . Cikin kuka ta fara furta “ Ya Khalil me nayi maka Ni? Ka faɗa mun na baka haƙuri ”.
Numfasawa yayi kana cikin wani irin sarƙaƙƙiyar murya ya furta “ I love You Ma'eesha.... Nasani ya Khalil nasan kana so na , nima ina Sonka. No! Ba Wannan soyayyar ba. Son ki nake Don Allah Ki Aure Ni mu rayu tare A matsayin miji da mata😱 yayi maganan yana zubewa Gwiwowin sa ƙasa a gaban ta😢 . Wani irin bugawa ƙirjin ma'eesha keyi ....cikin Muryar kuka ta furta.........................!
*Ban yarda ki karanta mun wannan labarin ba tare da kin biyani ba . Don Allah kar a soma ayi hakan . Masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 ƴan niger katin Artel 500f zaku turo🙏🏻.*
[1/13, 7:33 AM] +234 704 512 5150: *🕊️RAINON SOJA🕊️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
22
*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biya kudin littafin ba . Masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank shaidar biya ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 yan Niger katin Artel zaku tura na 500f*
Tana cikin Bedroom dina....yayi Maganan hankalin sa ƙwance tamkar bai yi wani Abu ba . Baya Mami da ƙafarta da take shirin bin wata hanya da ban tana juyowa a fusace tare da jifan sa da Wani irin kallo , sai kuma ta nufi hanyar Bedroom din nasa cikin sauri tana kiran Sunan Ma'eesha ”. Dariya ne ya kusa kama shi ganin yanda duka mami ta ruɗe tamkar wanda yayi ma Ma'eesha wani mugun horo , gashi daga can Ma'eesha sai ƙwaɗa kiran Mami take itama mami na kiran sunan ta. “Mtswwww”. Jidder ta ja wani dogon tsaki tana hararan ɓangaren da take jiyo Ihun Ma'eesha kana tace “ Shashancin Banza da wofi ɗan riƙo yafi Ɗan gida . Yanda Mami ke kulawa da Wannan yarinyar dukan mu yayan ta bata kulawa damu haka ”. Duk maganan da take yi Aliyu zuba mata ido yayi fuskar sa yana nan yanda yake baka fahimtar cikin sa bare ka gane meyake nufi .
Motsin tahowar Mami yasa su duka kallon direction ɗin nasu . Rungume take da Ma'eesha da gaba ɗaya ta narke a jikin ta , ƙafarta kuwa Ɗingisa ta take yi fuskar Ma'eesha duka ya kacame da Hawaye , kumatunta har girma suka ƙara suɓu-suɓu gashi sunyi jah na tsaban dirjan hawaye . Wallahi Ali duk abun da kake yi kanka kake mawa! Sannan nasha faɗa maka ka daina kula mun Ma'eesha babu ruwan ka da ita , tun da baka da imani gaba ɗaya ka zama irin mugayen sojojin nan wanda basa tausaya ma mata ko kaɗan suna ma mata kallon maza ne . Wallahi har tausaya mawa matar ka nake Haidar don zata axabtu.
Kalli kalli yanda a yini ɗaya ka sukurkuta mun yarinya ka fitar mun ita daga Hayyacin ta . Aliyu Are You out of your mind? Baka da hankali ne ? She is small baby girl kawai saurin girma tayi?. Kallon Ma'eesha Aliyu yayi yana bin ta da wani irin kallon ƙasa-ƙasa kana yace “ Mami I'm sorry, raina ne ya ɓaci da lamarin Ma'eesha, Mami ko fa girki bata iya ba . Nasata tayi mun indomie kin ga Haukar da tayi mun wai ta kawo mun tana tunanin na iya cin sa . Ai Ya Aliyu sam ba laifin ta bane ba , Baka ji mene Mami ke cewa yanzu ba? She's small baby girl means all what she did wrong bata isa hukunci ba , babu mai hukunta ta tun da ƙaramar yarinya ce , to Mami yaushe zata girma don Allah kullum Kice yarinya ce yarinya ce ....aaaaa haba ! Shiyasa take tsiyar da take so . Har takai ma idan tayi laifi ita da kanta cewa take wai saurin girma tayi ayi haƙuri ....Mami ne ta katse Jidder ta hanyar ɗaga mata hannu kana tace “ Ba karamar yarinyar Bace hala shekarun ku ɗaya ne da ita ? Kin ba Ma'eesha kyawawan shekaru takwas ko ma nace fiye , don haka ku kama kan ku babu ruwan ku da yarinya ta. Aiki kuma daga yau na cire maku kusa mun ita bare har tayi ɓarna kuce tace maku ita yarinya yanzu kowa ya samata ido . Nafi san haka kawai .
Kai kuma Ali kar ka ƙara saka mun yarinya knee down har ƙafafunta su kumbura irin haka! Fatan ka jini da kyau?. Gyaɗa kai yayi tare da cewa “ Yess mami ”. Juyawa tayi tana dafa Ma'eesha tare da cewa “ Lets go baby”. Fuska a narke don har a lokacin kuka take yi sosai don ƙafarta zugi yake mata zugin da bata taɓa jin irin sa ba .
Mami anya babu kuskure anan? Muryar jidder ya katse su tana kwantar da murya a makirce kana ta cigaba da cewa “ Common thing indomie Ma'eesha Bata iya girkawa ba ,aƙwai matsala fa a ƙasa ”. Aure zan mata! Nace Aure zan yi mata da zan damu ta iya indomie ko bata iya ba . Bare yanzu fa take ɗagawa wannan duk mai sauƙine nasan zata iya nan gaba .
Muryar Haidar ne ya katse su yana saƙo da maganar sa cikin hikima da dabara “ eh zata iya don datayi na farkon baiyi dadi amma na biyu yayi daɗi sosai kamar kar ya ƙare. Shiyasa ma nake so gobe mu tafi Lagos tare tayi hutun ta Acan.
🙀Buɗe baki Mami tayi tana waro manyan idanun ta wanda Aliyu ya ɗebo su waje kana tace“ Wannan dai yarinyar tawa Ma'eesha ce zan baka ita Ali ka tafi da ita kake nufi? ”. Kallon Mami yayi yana gyaɗa mata kai Alamun eh jikin sa yana dan sanyi don dama yasan za'a kai ruwa rana wurin Amincewar Wannan tafiyar nasa da Ma'eesha ”...To baka isa ba, Ba zan yarda da Wannan tafiyar ba . Mami ita ce take so , Ma'eesha bakya so mu tafi tare ? Yayi maganan yana sauke Muryar sa tamkar ba shine mai bata horon nan ba ”.
Ɗago da ido Ma'eesha tayi tana kallon Mami kana ta kalle shi tsoron gargaɗin da yayi mata ne ya dawo mata ka....Wannan yasa ta gyaɗa kai hawaye na kwanciya a idanun ta kana tace “ Mami ina so zan bi Uncle ”. Nasan zai kula dani sosai ’. Hummmmmmmm ..... Numfasawa Mami tayi kana ta rungume Ma'eesha tsammm tana furta “ Allah sarki Aiiiii na . A'isha na Ma'eesha . Yau zamu fara shiri ,amma yanzu zan fara gasa ƙafarki ne ya saki sai kiyi barci gobe sai ayi shirin tafiya da Uncle . Aliyu.....!!! Mami ta kira sunan sa har sau uku kana tace “ Ka kula da Ma'eesha tana budadden zuciya tana jin ka sosai a ranta da zuciyar ta . Ma'eesha ƙanwa ce a gare ka .
“Ohhh Mami ” ki daina faɗin haka , Ma'eesha ba ƙanwata Bace mami nine fa Aliyu , Ai Ma'eesha ƴa ce a gare Ni . Wanda na ɗauke ta da hannu na kuma na Raine ta . Mashaallh Uban san girma , na baka Ma'eesha a yanzu ma ....