Showing 18001 words to 21000 words out of 65883 words

Chapter 7 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14192

Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
2??_/Q4??_/Q&2??_/Q5??_/Q

""""Innalillahi wa inna ilaihirraji un mai shari'a ya'ce "haba USTAZ taya za ai haka akan budurwa.

USTAZ ya'ce auran ta zanyi kuma kwalliyar ni zataimawa, to nace banaso ba shikenan ba. yafada rai a'bace dan sosai zuciyarshi ke suya da abunda AYSHA tamai..

Jiki a'sabule mai Shari'a ya tashi ya fita daga shagon,yana kai k'ofa Mujaheed ya kawo kai zai shigo, mai Shari'a ya raf kamai wata harara. Mujaheed yayi murmushi ya shiga shagon ya zauna tare da ba USTAZ hannu suka gaisa,fuskar USTAZ a tamke.

Mujaheed ya'ce" ya akai ka keta cika kana ba tsewa? ko bakaji da??in ganin nawa bane?

USTAZ yace Allah masani! ya juya ya d'akko mai kati guda d'aya tal ya'ce" gashi."

Mujaheed ya d'auka ya dudduba sosai cikin mamaki ya'ce" kamar sunanka nike gani."

USTAZ ya'ce" eh hakane na wane Aure zanyi..

Mujaheed yayi Murmushi ya'ce na gani Allah yakaimu lokacin dama shigowa nai mugaisa naga kwana biyu.

Ustaz yace amyeen nyagode.

Mujaheed yatashi yafita yana mamakin a'bunda USTAZ yakemai.

Bayan fitar USTA Aysha ta k'arasa karatun ta ta rufe littafin, ta d'auki wayar ta taci gaba da karatunta cikin farin ciki, dan sosa take jin nishadi saida taka sha d'aya kana ta tashi ta d'auki hijjob inta ta fita zata gidan Aunty Maryam tinda dama ta samu, tana fita taga get din gidan su rufe saita tina da tana Asibiti , har'zata dawo ta hango Al'majirin Aunty Maryam kwance.
ta kirashi da sauri ya taso ta'ce" kason kasuwa ?

Yaron ya'ce" eh nasani .
AYSHA ta'ce" zaka iya yo man sayayya?

Yaron yace eh nikema Hajiya ma.

Aysha ta koma gida ta ??akko dubu biyar ta bashi ta'ce ka zuboma kaji k'osassu guda biyu, sai Aya rabin tiyya da kwakwa kwallo ukku, Dabino kwata kayi maza ka kawoman ka d'auki ku??in mashin..

Cikin murna yaron ya tafi yayo sayayya ya dawo ya kwankwasa ta fito ta karb'a,taga a'kwai cikin d'ari hud'u tace rike kasai Alawa, nagode tashige gida ta maida ta rufe.
Shape-shape ta fara ai'kinta cikin natsuwa zuwa awa biyu ta shirya kunun a'yarta data markad'a da blender da kanta, yayi dadi sosai yayi kauri ga shinkafa da miya da coslow ta had'a, abun sai wanda yagani tai masu miya da kaza d'aya, d'ayar ta soyamasu.tana gamawa ta d'auki na yaran ta tayi makarantar su ta kaimasu tare da bud'emasu ta gwadamasu, zo kaga murna wajansi Usman yace laaa kaza,Sadeeq yace laaa Dajaja Wallahi, nan sukaita murna tabasu robar kunun aya kana ta tafi gida,tana isa ta hadoma USTAZ nashi bata samai tsokar nama ko d'aya ba, ta aje mai ta fa??a wanka tana fitowa ta ??auki wani gajeran pant ta sanya tare da bra dinshi tai fitowarta haka, tai zaune tana latsa waya, bata jima da zamaba USTAZ ya dawo cin a'binci tanajinshi ta tashi ta d'auki Humra ta da tiraruka ta fesa,ta shiga kiching ta zubo a'bincinta tare da zubo uban nama a'miyar ta zubo soyayye a flat ta fito kwas! kwas! kwas! gabanta na rangaji, dai-dai shigowar USTAZ baison lokacin da yasaki Doyar da yasiyo ba yayi tsaye yana kallon AYSHA. da kyal yace wato Wa'alaikumus Salam..

Aysha ta kallai ta'ce bangane ba? s6allama kai ko am'sawa kai?

Cikin d'imaucewa yace Affuwan Assalamu Alaikum.

Aysha ta amsa tana zama fuska ba walwala, tace ga abincin ka cen.

Idon USTAZ kamar ya fad'o kasa ganin soyayyun kaji dakwl-dakwal soye gwanin kyau, kutt-kutt USTAZ ya hadiye yawu, yace abu goma da a'shirin kenan, yau akwai ciyayya Wallahi.

Aysha tace kace mene?
.yace bakomi yau Da??i zamuci kenan, BISSIMILLAHI bari dai in'fara wanko hannu, kinsan nama Sayyadi ??a'amin ne .

AYSHA ta sakarmai harara! saida ya wanko hannunshi ya dawo y acire rigarshi da wandonshi yabar na ciki )?anana, kana ya bu??e kular miyar ha??e da basmala,anan yaga wayam bakomi, ya bu??e shinkafar yaga ita ka??aice yace ya Subhanallahi A'ish yanaga abincina haka Salaf?

AYSHA ta'ce ba zanso kana matsayin uban yarana ba in'baka abunda cuwul wuta zata kamaka ba,kaga inka kwanta jinya zuciyar yarana zata cika da fargaba, kuma bazasu taba yafeman ba, dan nacutar dakai tinda nason bakaso...


Ustaz ya luliya kanshi tare da runtse idanuwa! ya'ce" wai mike faruwa da kene Aysha?

Aysha ta cika baki da tsoka ta'ce kamar yafa?

Idon Ustaz cike da kwalla ya'ce wai miyasanya bakya sona?bakya kishina kenan, ada Kara kikeman a'yanzu kinfara fiddo abunda ke cikin ki. miyasa kike b'ataman rai jiya zuwa yau ? wato ke baki da asara sai yarana ko? miyasa bazaki bari insamu sukuni inyi hidimata lami lafiya ba, tinda naje kasuwa bansamu sukuni ba. a'yanzuma gashi kin sake d'oraman wani.


Aysha takalleshi kana ta saki murmushi! ba tace komi ba taci gaba dacin abincinta, naman ma kasa ci tayi takai kayan kichin ta dawo, ta fara tsalle-tsalle kamar yarinya kota ina jikinta gilgizawa yake.

Ustaz ya bita da kallo baki a'sake wato bata da lokacin bashi am'sama kenan! Aisha wai miye kike hakane kamar yarinya?

Aysha tace baka lura a'binci naci ba, ko so kake in lalata rayuwata bayan bansan abunda gaba zataiba, inje inyi katon tumbi, to ina motsa jikine dan insamu abincin da naci ya fada...


Nan fa a'keyinta inji Ustaz! yafara raba ido kamar b'era yace am ban gane nufin kiba.

A'isha ta'ce" kar ka wani damu yah Haj.


Ustaz ya mike tsaye tare da yo wajen Aysha yana rike mara.

Aysha ta bishi da kallo tare da cewa ko lafiya?

Yace am dama nawin dake kanki nawa nike so ki saukeman, dan a'bukace nike da kasancewa dake yanzu..

Ahayeeeeeee chassss! inji Aysha, ta'ce ai'kuma an'dade da wuce wannan wurin Wallahi, kabari ka kusa samun mai godiyar, Allah, a'duk sadda kaso ka zomata kuma in barcin abunka ba ango zaka zamaba? ai killace kanka yakamata kayi ta yanda duk ranar da tazo in zaku gaisa ta jika da kwari ba a'yasheba .


Rai b'ace Ustaz ya'ce" ke banason cinfuska da wulakanci, ke kinson ba tsoronki nikeba balle inji shakkar fad'amaki muradin raina, ko dan kinga inata lallab'aki,shi yasa kike son kawoman raini,lallai maganar Mai Shari'a gaskiyane dama sai ranar d'aurin aure na fadamaki sai inga yazakiyi, akan hakkina nike tsaye gabanki ina rokonki,bakima tsoron Allah Wallahi, maza shige ciki muyi abunda zamuyi inaso inkom da wuri, kana ki fad'aman wane k'ato ne ya shigo gidan nan ya sawomaki kaji?


Aysha ta'ce kayi Hakuri dan Allah muje to...

Ustaz yayi tsaki ya'ce maza fara kawoman naman inci abincin kana..

Aysha taje kiching ta d'e bomai takawomai ya amsa fuska a'daure. Aranshi dad'i yakeji wato sakin fuska ke kawo raini kenan, aiko yagama.
Ya faracin soyen idanshi alumshe, gaskiya yana da wahala a'samu macen da zata kara da Aysha wajen iya girki, bayan ya gama tabashi kunun ayar yasha yayi tatul tare da tashi tsaye ya'ce biyoni...

Aysha ta bishi suka fada d'aki,Ustaz ya'ce ki d'anyiman abunda ki kaman jiya.

Ayaha ta'ce''insha Allah..

Nan ta fara gigita Ustaz yace ya isa hakanan kwanta...

Aisha tai tsaye..

Ustaz ya mike tsaye bindigarshi sai naushin iska take ,takai karshe yace magana fa nike maki..?.

Aysha tamai kallon ukku saura kwata ta'ce" kai nan kayi tinanin tsoronka nike ko?
To wallahi Wallahi ina dad'a jaddadama an'wuce wurin tin ran gini tin ran zane,ni zaka da kama tsawa? haihuwata kai, ko an fad'ama ko Amarya kashigo da ita raina zaib'aci? ko kanada labarin saida tsananin so ake kishi, tin yaushe ka lalata dan d'igon son danike ma, kaza kuma bazanma bayaniba tinda har saida kagama ci kana, ka yanke duk hukuncin da kaga yayima a'shirye nike da d'auka, aduk sadda kashirya biya zaka iya sakeman ku??i, nikuma zankwanta kaci iya cinka mtsss ta fara k'ok'arin barin d'akin.

Da mugun karfi Ustaz ya jawota tare da rarumo hannunta ya damka akan alkalminshi, ya'ce" wace irin Macace ke marar tausayi, ko kinson abunda kike Allah bayaso, duk Sadakin da nabiya sai kiceman saina biya ki ku??i, danvkinga ke kad'aice ko? to tafi ki rike kije kici bazan biya ba,wuce kiban wuri ya fada a'tsawace..

Aysha ta cire d'an pant din ta! tare da rigar ta jujjuyamai kayan aikinta tare da bank'aromai kirjinta ta'ce" tati nono fari, kuma banson kayi zuciya ba sainaga ka maida wannan abun yanda kashigo dashi! ta cafki bindigarshi tarr da ja da k'arfi tayar takama gabanta....

Sunan wani waishi isa zangai ???i


Hankali ta she Ustaz ya fara zagayen d'akin, ya d'akko jallabiya yasanya amma abu yaki kwanciya, wayarshi tafara ring cikin kasala ya d'auka yaji muryar yaronshi na maigida sun iso kayan kuma Alhaji na bukatar ganinka..

Ya ilahil a'lamina Ustaz ya'ce" yason bazai taba kwanciyaba inba shiga yayi ba ya tsiyaye, ga fita ya zama wajibi yayi,to yanzu ya zaimata gashi ya korata, ko dai inbata ku??in yay ta shawararshi shikadai zuwa cen ya zari dubu biyu yayi d'akin Aysha, ya isketa kwance ya jefamata dubu biyu ya'ce bani inci...

Aysha tace ai'ba Atasha mukeba balle kaman wannan rainin hankalin, ba a'kwararo ka ganniba balle kace zaka bani yancanji ka kwanta dani, ba shadda kasuwabace ni balle kayi tinanin juye bukatarka duk sadda ta tuk'oka,dubu da6ri biyar zakaban kamar jiya?

Roko iya roko fad'a iya fada Ustaz yayi amma Aysha tai kunnan uwar shaggu dashi,daga baya ganin wayar da a'kemai yasa ya bata ku??in cass kana ta bashi,sai bayan laasar kana yafita..

Mai shari'a zaune shagonshi yana waya da yayar shi, tana maseefa itafa bata gane irin wannan bikin ba, yaza ai ace har yau ba a'kawo lefe ba?

Cikin in ina mai Shari'a ya'ce" kinson Ustazai gani suke bidi'ane, d'azu ya kaini gidanshi nagansu Aunty wai kinga akwatina? kala Ashirin da hudu abun ba acewa komi.
Murna takama Aunty nan tafara waya tana sanar ma yan uwa da abokan arziki.

Bayan kwana bayan sati d'aya yakama bikin ustaz saura kwana biyar! da yamma Aysha na kwance palo ta farajin jiniyar motar yan Sanda, sosai hankalinta ya tashi "tace ko lafiya? kan tadawo tinanin a'kafara ma get dinta mugun duka! sosai jikinta ya d'auki rawa tasa hijjob tayi hanyar get...A??]
{
1/13/22, 09:55 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
??T??? 2??_/Q6??_/Q&2??_/Q7??_/Q

""""" Cikin tsoro da furgici Aysha ta'ce" waye haka?

Daga waje taji ance "Auta Saif ne.

Cikin farin ciki da jin Dad'i ta bud'e! Idonta ya sauka akan Yayan ta mqi tsananin kama da ita sanye yake da kayan sodoji sun maseefar yiwa farar fatarshi kyau k'arfaffan mutum ne jikimshi amurde yake aisha tayi tsalle ta rungumeshi dan kusan shekara biyu batasashi idoba tasaki kukan ahagwaba tace sai yau zakazo? Bayan kamanta dani.....


Saif yashafa bayanta yace yi hakuri Auta umma yanayin aikinane amma yanzu ai gashinkomi yado cikin sauki....

Aysha ta leka waje taga xugar motovin sodoji kusan guda ukku tazaro ido tace yah saif wayan nanfa.

Saif yayi murmushi yace masu tsaron lafiyatane kinson nasamu matsayi babba..

Aysha tace muje ciki na barka tsaye..

Saif yabiyota suka shigo yanata k'arema palonta kallo fuska adaure yace auta dama haka wancen mutumin ke baki wahala ne? Yau nashigo garin sun maidani kaduna da aiki abdul ke ban labarin komi dan haka nazo inganema idona bayan iskancin dayake maki kuma harda karin auren da bakisaniba ko to wallahi zanci bura'ubanshi yafada cikin karyewar halshe....

Qysha tai dariya tace soja mazan fama kabarshi yah saif ai saida so ake kishi kuma duk wani iskancin dayake harda tirawar wani abokinshi mai SHARI'A....

Saif ya k'ankance ido ya'ce" waye haka? au shike tirawa ana cimaki mutunci?aikuwa sai yaci ubanshi..

Aysha ta kama hannunshi tarik'e tana shagwaba! had'e da diddira k'afa ta'ce'' yah kabarshi mana, rana dubu ta b'arawo d'aya tak ce ta mai kaya, kuma Allah zai biman hakkina! nan takwashe abubuwan da suka faru tasake fad'amai...

Saif ya sake rungumeta zuciyar shi kamar ta fito, ya'ce" Wallahi banason mutumin nan, bana sonshi, ko kad'an,Ni dama tin farko Wallahi Abdul ne ke tausayin shi , ni bawani burgeni ya keba...

A'uzu billahi mina shaid'ani rajim, ya Subhanallahi, la'anatul lah! la'anatul lah!la'anatul lah!!suka ji anata fa??a daga bayan su.

Da sauri suka juya su duka! Aysha taga Ustaz tsaye jikinshi na rawa, ya'ce" Aysha k'ato a'gidana? ashe da gaskiya Malam Shamsu Liman da yace man gidana ba lafiya, yaga motar hukuma wato kwartanci kazoyi shiyasanya kataho da motoci dan ka furgita yan unguwa , dan kar kowa yaki zuwa gabanka ko tinda ka debo motoci , to yau kam zakason ka shiga hurumin da ba na kaba.....
Tass! tass !tasss !.

Saif ya d'auke fuskar Ustaz da mari, ido jajur jijiyoyin kanshi sun'mike illahirin jikinshi rawa yake, ran maza ya baci Allura sodoji ta motsa ...

Ustaz ya fara tagalniya cikin palo yana ganin gilmawar wasu k'ananun halittu masu wuyar fassarawa! cikin gigicewa yace Anta Waliyinah wa maulana....

Saif ya sake yin kanshi gadan-gadan Aysha ta rikoshi da karfi tasaki kuka ta'ce" Dan Allah yah saif kabarshi ko dan darajar yaran dake tsakaninmu....

Saif ya tsaya jikinshi na rawa ya nuna Ustaz da yatsa yace wallahi tallahi ni baruwana da surukuta ko ubanka yaman zanci bura'ubanshi gabanka, kai kason tsanar danamakane? saboda bakin halinka wawa kawai mai ilinmin da bai am'faneka da komiba, ni zaka kalla kacema kwarto,, wato iskancin naka har yakai kafara jifan yar uwata da zargi kenan, to narantse da Allah yau baccin Umma ta data saman dokar kar in rabaka da Aysha, Wallahi! wallahi! da saika raina kanka, da daga yau baka ba ita banza kawai, na tsaneka Wallahi.

Ya juyo yace ma Aisha ke wayan nan kayan d'akin naki tin wayanda aka kawoki da sune?..
Aysha tace eh sune Yayah amma zan canza wasu...

Saif yace Wallahi kaji kunya, da ilimin ka da hankalinka da ar'zikinka amma bazaka iya canzawa iyali kayan d'aki ba kusan shekara biyar.. da hannu d'aya ya fara jan kujerun d'akin yana kaisu bakin baran da ...

Ustaz ya bishi da kallo kanshi a'k'asa dan sosai nawie da kunya ya kamashi, baita b'a tinnin yan uwan Aysha sun gane halin da take ciki ba, tsawa da aka dakamai yasa ya tashi da gudu yayi d'akinshi yasanya key.

Saif ya kwashe komi na ??akin cikin lokaci ya fita yakira wasu yaranshi biyu, ya'ce" a'kwashesu akaisu gidan Umma yana zuwa...

CIKIN lokaci akayi abunda yace suka samo mai mota aka lodamai. ya cema Aysha ina zuwa.

Bayan kamar awa d'aya sai ga saif ya shigo cikin gidan shida wasu ma ai'kata su hud'u aka fara shigowa da wasu hamshakan kujeru,cikin awa d'aya aka gyara palon Aysha da dama yasha sabon fenti,aka zubamata daka-dakan kujeru dai-dai da tv saida saif ya kwasheta aka kai gidan Umma ya sama Aysha wata makekiya, show glass zabgegiya mai mahaukacin kyau da daukar hankali, bayan an'gama komi Aysha dake sake da baki tana kallon ikon Allah, ta rungume Saif ta fashe da kuka tace duk ni d'aya Yayah ....

Saif ya'ce karki damu babu abunda bazamuyi maki ba,saura kayan d'akin gobe za azo a'kwashe wayancen asamaki sabbi..

Aysha tace aa yaya Wallahi babu a'bunda sukai kabari sai nan gaba kana, dama gujerun sunfi tsufa....


Saif ya'ce" aa kindaiji abunda na f'adamaki, ya zaro kudi dubu d'ari ya bata,, ya'ce" ungo kiyi hidima.

Aysha ta zaro ido ta'ce" Wallahi ina dasu yayah...

Saif ya sakar mata harara ya'ce" ina ki ka samesu? bayan Allah ya had'aki da matsolon mutum...

Aysha ta sosa kai ta'ce" yo ba wurinshi ba, nima ai nafara ramawa duk abunda nason yanaso saina hanashi nace sai yaban kudi...

Saif ya d'anyi shuru zuwa cen yasaki murmushi tare da jan kumatunta yace wannan ma damace, amma yind6a nashi daban ,nawa daban ungo, ta k'arba tamai godiya yace Abdul na nan shigowa an'jima zai kawomaki sakwo kinji.



Ayaha tace to nagode Yaya, Allah yakaremanku ya tsaremanku yasanya kufi haka...

Saif ya'ce" Ameen bakomi bye yaficce cikin sauri zuciyarshi fall tausayin Aysha...


Ustaz ya fito da sauri sashen fuskarshi jawur kamar an'samai janbaki, ya tsaya gaban Aysha yana huci, yace wato D'an uwanki kika kira kika fadamai abunda ke faruwa ko? to abunda zan fadamaki Allah ya tsinema macen dake bayyana sirrin gidan auranta wallahi,yanzu ke jin da dinki ne daya wulak'antani ina mijinki?
1/13/22, 09:55 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
??T???2??_/Q8??_/Q&2??_/Q9??_/Q


"""" Aysha ta'ce" daga baya kenan anyi sadaka da karuwa, an'gayama dan kayi ciwo ka warke zaka ba mutuwa haushine? To iliminka ya tsaya nan karka nemi cewa zaka zarce akan abunda kwalwarka da karamin tinaninka bazai D'aukaba! ta tashi ta shige d'aki tana juya baya..

Ran USTAZ ya b'aci matuk'a ,yasanya kai ya ficce ya hau motarshi yayi kasuwa .

Yana isa ya iske mai Shari'a a rikice sai waya yake.

Mai shari'a ya'ce" yawwa gashinan ungo USTAZ Aunty na magana...

Ustaz ya k'arba fuska a tunkushe yace na'am..
Aunty ta'ce''yauwa Abdullahi dama kayan da zata sanya ne a'wajen kamu da kuma Dinner da zasuyi shine nace kasamo mata masu kyau, ko in'turo k'anwata ta d'auka, ko kazo dasu kaba mai Shari'a ya kawo.


USTAZ ya'ce" Subhanallahi!bidi'a kuma? gaskiya iyalina Aunty ba zasuyi wanna a'bunba, kaya kuma kinji sak'o wajen Mai Shari'a ya datse wayar tin kamin ta'ce komi.

Mai shari'a ya dinga ma USTAZ kallon tsana! sai yan'zuma yake nadamar had'a shi da khadija.cikin murmushi yak'e mai Shari'a ya'ce" yawwa A'bokina kad'an bata ko wayanda zasuyi yinin biki da walima, sai akai a'd'inkamata , kuma ya kamata ka bada kudin da zasu siyi abunda zasu ba bak'insu gaskiya, kana gobe suke so suje suyi jere yana da kyau kasiyi kaji da lemuka kaba Aisha ta soya masu tayi masu girki mai rai da lafiya...


USTAZ ya sakarma mai Shari'a wani kallo ya'ce" kai karfa kaga zakaban diyar yar uwarka kace sai yanda ka zab'aman,kaifa kace man Kaji Allurai ake masu sunayin wannan girman shiyasa ake kamuwa da cuwul wuta, kana kace bai kamata a'nakashe kud'i akan abunda ba wajibi bane, a'binci kuma bance kowace mace taje ba balle a'shiryaman al'fahari da kayan abincina ba,dan bazanma bari ba, ni dakai zamu mu jeramata kayanta kawai,dan ba zanso aje a'cikaman gida ba a'naman kace nace.

Mai Shari'a ya zaro ido ya'ce kai wai kana nufin ba zasuje bane? akan mi? aa wannan kuma ba hurumin mubane gaskiya.

USTAZ ya'ce Hmm zaka gani kuwa..

Rai bace mai shari'a yabar shagon sai tsinema bakar ka'idar Ustaz yake anya bazai kira aunty yafadamata gaskiyaba afasa auran nan kar wani abu yaje yadawo kuma asamu matsala baikarasa tinaninshiba wayarshi tafara ring ganin sunan aunty ne yasa yayi tsaki yadaga yace aunty nah ninkadai...


Aunty tace ashe da gaske kake dakaceman anyi kayan nan dazu ai yakeceman naji karin bayani awajenka to Alhamdulillah nidama nason bazai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login