Showing 3001 words to 6000 words out of 65883 words

Chapter 2 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14205

gida da duwatsu, ko ba a'fadamai ba yason su sadeeq ne ,afusace ya jefamata rigarta yace tirrrr inama amfani kije dan kanki, amma kisani awannan halin ina tausayamaki Wallahi in mutuwarki ta riskeki ,mijinki zaki hana hakkinshi harkiman tsaye kyam kamar gini, kika ki taimakaman Aisha, kuma kizo kiyi bacci lfy inah inahhh.... bakida kirki Wallahi baki da mutunci kuma Wallahi ina mai tabbatar maki dacewa aure zanyi ke kuma kitai kijika abunki kisha.....

Ko kallonshi aisyha batai ba saima rigarta data zira tafito, tana jujjuya mai manyan halittu ta, tai wajen kofa ta bude su usman suka shigo ta durkusa ta rungumesu tana masu sannu da zuwa....

Suka mike tsaye sukace UMMY munga motar Abba yana ina? da hannu tanunamasu kofar dakinshi suka tashi da gudu suka shiga suna Abbaaa..

Afusace USTAZ yace kai miye hakane daga da wowarku zaku faraman hayaniya ...

Usman ya daure fuska yace Abba ina wuni, Abba baka hanamu wannan kwanciyarba kai miyasanya kayi ne??


USTAZ da cikinshi ya dauremai sosai harta kaishi ga kwanciyar ruf da ciki yacemasu, dan Allah ku kyaleni banason hayaniya kuje wajen ummy ku.

Usman yajuya y atafi sadeeq ma yabishi!" Usman yacema sadeeq karmu kara zuwa wajenshi daga yanzu, kullum.mukazo sai yace mufita kaji ko?
Sadeeq yace to yaya....

Suna zuwa suka iske ai6sha zaune palo ta ciremasu kayansu ta shiga dasu d'akinta ta masu wanka, tace suyi Alwallah bayan sungama suka fito tasamasu kaya marar nawi suka dawo palo, taji ana kiran Sallah tasasu sukayi sallah tabasu abinci bayan sungama taz auna sukayi fira da yaranta, ana isha'i takamasu sukayi fitsari ta kaisu dakinta ta kwantar dasu itama ta fada wanka, tayi wankanta sosai ta sanya rigarta marar nawi ta fesama jikinta tirare tai ??akin USTAS tana zuwa ta iskeshi kwance yana bacci ta dan sunkuya tare da huramai iskan bakinta tace ustaz kamar bakai salla ba ko?
Agigice yatashi yana salati ya kalli a'gwogwo yace Aisha har takwas da rabi banyi salla ba, Aisha alhaki nakanki wallahi bantaba kai wannan lokacin ace ban gaisa da ubangijina ba, yatashi yana layi illahirin kayan da yasanya sunbaci yafa??a toilet ya yayi wanka tsarki yayo alwallah yafito, yafara ramuwar sallah bayan yagama yajingina da gado yana tino wani mafalkin da yayi yanzu daga kwanciyarshi, afiki yace ikon Allah!! Allah ka aminceman. Kodan in nunama yarin yar nan kuranta ....


Asalinsu.

Littafin USTAZ na kudine akan naira dari ukku kacal ga mai bukata saiya tuntubeni ta wannan layin kamar haka 070-3842-3451
1/13/22, 09:07 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
AURAN USTAZ
??c??c??c??c??c??c??c??c
NA UMMY AYSHA
5??_/Q &6??_/Q
""" USTAZ" yakasance ??a ga Alhaji Abba mai Jama'a, Mahaifin USTAZ Shaharar'ran D'an Kasuwane Yayi fice a'Harka saida Filaye da Gina Gidaje ya siyar. Matarshi D'aya Hajiya Asiya, Sun haifi yara Bakwai Maza ukku Mata Hud'u ,daga nan haihuwar ta tsaya 'mata, Babban d'ansu Abdullahi, Umar, sai Aliyu, Haka ta jero su ras, bayan Aliyu sai ta haifi Maryam da Ni'imatu Habiba sai au'tarta Bilkisu.
"Rayuwa suke mai cike da wada ta da farin ciki, yayin da Yaran Alhaji Abba suka samu Ilimin Boko da Arabic mai Zurfi, Allah kuma ya sanya suna anfani da Abun da suka samu, suna kammala karatun su Alhaji Abba ya bud'ema su manyan shagu na a'cikin kata fariyar Kasuwar Central Market Katsina, haka ya jarema su shagunan su gwanin kyau, ya lafta masu Dukiya. Ya ta rasu ya basu key din shagu nan" ya cema su ga shinan ya basu Halak Malak", Ya na so su zama masu zafin nema, k'arsu zama masu rauni a'hanyar neman halak d'in ku, kar kuga nawada ta rayuwar ku hakan ya zama sanadin da zakuyi ta shar holiya, Kwara ku nemu naku dan in ganta rayuwar ku data lyalinku nan gaba, Ya'kara dayi masu nasiha a'kan suji tsoron Allah karsu yarda suyi al'mubazzaranci dan sunga suna da dukiya. Sosai maganarshi tashi gesu, Musamman Abdullahi dake da ra'ayin rikau, tinda yagama karatunshi yazama USTAZ d'in karfi da yaji ko magana ba Yayi sosai, Kullum ka ganshi da cas'baha a'hannu, "Abun harya fara damun Mahaifiyar shi....
"Wani hali ya tsiro dashi! ba damar a'zauna ana fira sai ya fara fad'a dan ya tsani yaga ka zauna da wani kuna fira yanzu ya fara cewa kaji tsoron Allah, ka daina maganar wani, ko Hajiyar shi tai ba'kuwa yaji sun fara magana Aminnata yanzu ya dakko Radio shi ya k'ure Volume na Wa'azin dake nuni da illolin yi da mutane," a tak'aice dai USTAZ haka zai kashe masu firar nan ,sai dai ai mata Sallama a tashi... Tin tana k'yale shi harta fara mai magana, sai ya jawoma ta aya dake nuni da haram cin hakan dole zatai shuru ta kyale, ko kallo ba damar yazo gida ya iske a'nayi da gudu zakaga ya k'araso yana rike jallabiyar shi data zama kayanshi na yau da kullum yanace masu laa Al-haram, yamaida Sunna TV ko Africa, dole zasu Hakura ko su zauna ko su tashi wani lokacin "kan'nanshi mata kam babu wadda ke anfani da waya ya hana, ko k'awayen su
Bilkisu yaga sunzo gidan yanzu yadawo palon ya zauna da Radio shi dake cike da Wa'azi ya kunna masu ya 'kure volume dole su fece,cikin... Kan'kanan lokaci rayuwar su ta dawo ta takura, Mafarin Hajiya ta bada shawarar a bude masu shago kenan dan ta samu ta sarara, ita kanta yaron nata na masifar ta kurata.

Bayan sun karb'a sunyi godiya suka koma gida, Washe gari ko wannan su ya fito ya bud'e shagonshi.

Cikin ikon Allah zuwa shekara d'aya shagunan su Allah yasama su Albarka suka habba ka, yayin da Abdullahi ya fisu samun customer's danshi harya sake bude wani shagon kusa dashi, ya samu wani Yaron k'anan Abokin shi Mai Shari'a ya sanya shi ciki..." Cikin lokaci a'kason shagon Abdullahi USTAZ dan in Mace zata shigo sayayya kanshi na kallon gefe haka yake cinikin dan duk karya taka Shari'ar Allah, Yan Mata da dama na sonshi saboda dukiyar da Allah ya mashi da kuma kyan da Allah ya bashi dan farine sol gashi da yalwar galgasa, musamman sajen da yayi wa kyakyawar fuskar shi 'k'awanya ga geme dai-dai na Malamin sunna ya aje... Duk budurun su bai tab'a kallon suba balle ya tanka, da tafiya tai tafiya ya samu Yaran Unguwar su guda biyu ya kawosu shagon nashi, ya koyar dasu yanda ake Kasuwanci, sai Mace sama da Ashirin ta shigo ba ima sani ba yana cen yana karatun shi ko lazimi, kullum idon shi a'lumshe kamar sabon makaho, dan duk karya bude ya kalli Haram, dan Yace kasuwa matattalar sharrice.

Wata rana suna zaune da Abokin shi Mujahid Dan Allah Yayi USTAZ da son farantama Abokin shi sai dariya yake kamar bashi ba" Yace wai da gaske ka'ke mujahid?"

Wanda aka kira da Mujahid ya kwashe da dariya "Yace Wallahi da gaske nike" kai ma ka jaraba ka gani, ka ganni nan cema ta nai ni dan
Gwamna ne, wawuyar har'ta yarda yanzu jira take int'uramata kudi zata kitso.

USTAZ ya kwashe da dariya Yace kai Allah ya shirya man kai Abokina, ko nace karka yi da mutane baka bari sai kayi .
Sallama sukaji daga bayan su cikin wata tattausar murya mai da??in a'mo, USTAZ baison sadda yajuyo gaba dayan shiba harda ta shi tsaye ya kure wata budurwa da bazata wuce Y'ar shekara 17 ba da ido, halshen shi yamai nawi a'wajen magana yakasa koda amsa mata Sallama.

Yarinyar ta 'bata fuska tace yadin Hijjob nikeso Ash ko zan'samu?

USTAZ bai cemata komi ba sai kanshi daya kada mata.

"Tace aban yadi hudu."

Ya karbi kudin tare da mikama Ahmad Yaron shi Yace ya kamata. ya koma kujerar daya ke ya zauna tare da dafe kanshi.

Mujahid ya dan rankafo da kanshi "yace miya faru Abokina ko kana ciki ne?

Da sauri Abdullahi ya d'aga kanshi danshi bai iya boye Abun da ranshi ke soba,gashi da gaggawa.

Mujahid "Yace ta kwana Gidan sauki kasanya a'ranka kamar anyi an'gama, yau zata had'u da Mazan fama, Abun da ban taba jiba kace kana son wata yau ka furta kai kanka ai'kason akwai kura wallahi.

Abdullahi baice kami ba ya dukar da kanshi kasa .
Mujaheed "Yace mai amma dai baka )?arbi kud'in ta ba ko?

Abdullahi yasakar mai harara Yace kawai dan nace ina sonta sai inki kar?a hakkina ,miye a'lakar soyayya da kasuwanci .

Mujahid yayi tsaki Yace ai kaji, kai matsalar ka kenan Abdullah, baka iya hada ala kar ku??i da komi, maimakon ka k'ara mata kala biyu ka hadama ta da kudin ta kabata. ai Wallahi da sai tafi ganin mutun cinmu ta tsaya..

Abdullahi ya ??agamai hannu Yace daka ta dan Allah, abar soyayya haba, yo haka kawai hakki nane fa, kuma nema nike ba dare ba rana, sai kuma in'bata in ni nayi niyya ai zanba ta..

Ran mujahid ya ?aci "Yace to na fasa bin nata kai ka bita, dan bazan iya da wannan Matsolanci naka ba, inama anfani ya kara sa yana ficcewa daga shagon baki ??aya.

Abdullahi naji nawin ya mike ya bita ya naji yana gani aka gama mata ta fita ta barshi zaune sun'kuye da kai.

Bayan sati biyu Abdullahi yayi wata mahaukaciyar rama idon shi ya koma kamar kwan-kwala'to, sunyi mai luhu-luhu ba K'aramar azabatar dashi son Yarinyar da ganin farko da yamata yaji ta shiga ranshi ba.
Ganin zai hallaka kanshi a banza ya yanke shawarar zuwa shagon mujahid dan yabashi shawara .

Bayan ya dawo Sallah yayi tsinke shagon Mujahid tare da cewa shikenan sai kaman yajin a ko?

Mujahid dake waya ya datse wayar ya d'ago yazu bama Abdullah harara Yace Wallahi USTAZ baka da kirki,kanason abu amma baka jin zaka iya kyautar ban girma.

USTAZ yabata fuska "Yace kai ni fa duk ba wannan ba! bakaga yanda na koma ba, Wallahi ko abinci bana iyaci dan Allah Abokina ka taima kaman ka tayani neman Baiwar Allah nan.

Mujahid ya kalleshi take yaji tausayinshi yakamashi!!" Yace karka damu an'jima ka shirya zaka raka ni wajen wani Abokina bayan mangari ba..

Ustaz Yace haba nace kayi hakuri mana, ya ina maka magana Yarinya kana man magana Abokin ka, ko bakayi hak'urin bane?.

Mujahid Yace ya wuce kaidai ka shirya in kuma baka zuwa ba matsala.
Abdullahi ya tashi yana fad'in ba damuwa Allah yakaimu. ya koma shagonshi

Bayan mangariba USTAZ yayi shigar shi ta yau da kullum farar jallabiya da hular shi ta'bani kaji hadith, ya hau mashine d'in shi dan shi baida ra'ayin mota sosai! yayi Unguwar su Mujahid .
Yana zuwa ya faka kofar Gidan su ya ??akko K'aramar wayar shi yakira Mujahid, bai da gaba sai gashi ya fito da sauri yasha wanka harda babbar riga yasanya,da farin glass yayi kyau sosai.
Mujahid "yace Affuwan Aboki n....

Bai karasa ba yasaki baki yana fad'in wai miyasa ka'ke wulakanta rayuwar ka ne Abokina, Ya Allah ya maka sitira kai kema sai data maimakon aga sam'fari jikinka Amma za agan ka haka kullum da hula kamar ka kifa fo, sai Jallabiya kai ba limamin kwartaye ba..

Ustaz "Yace sub'hanallahi ya kake ai banta shiga ta, bakina kaga da goro ko jikina kaji yana tsami ?duka ba ko ??aya hasalima kayan nan yau na fasasu nafara sawa.

Mujahid "Yace to Wallahi na fasa zuwan, koma gida kaima tinda baka shirya zuwanba.

Ustaz yayi shuru dan haka nan yaji yana son fitar, da Mujahid yasa mai rai"cikin sanyin murya shi Yace shikenan hau muje in'canza kaya.

Mujahid Yace Wallahi harma mota saika dauka, da kudi, koda dubu biyar ne dan ba karamin wuri zamu ba.

Ustaz yace kai a'bar tafiyar haba sai me, yafara ko'karin tada mashine Mujahid Yace ba matsalata bane, matsalar kane dan wajen wadda zata nemo maka Yarinyar da kake So zamu, ka kauga )?aruwar kace.

USTAZ ya jinkira ta yana na zari zuwa cen" Yace muje bakomi. Mujahid ya haye suka komo Gidan su USTAZ, suna zuwa suka isa har palon su Mujahid ya tsaya gaida Hajiyar Ustaz.
Ta amsa cikin farin ciki tare da fadin Mujahid dan Allah ka dinga cema Abokin ka Yayi shiga irin taka, Wallahi ni ban'ma gane yana canza kaya koda yaushe Jallabiya kuma fara kamar gawa, ko ??an canji babu.

Mujahid "Yace yanzu ma Abin da ya maidomu kenan, dan wata Yarinya ya gani yana so kuma yanzu zamuje wajen ta, da haka zaya nace mudawo ya canza.

Hajiya ta rike baki tare da fadin Alhamdulillah USTAZ yakusa Aure muhuta, Allah yabashi wadda zatai hak'uri da halinshi.
Mujahid yace Amin tare da tashi yabi Ustaz ??akin shi.

Yana zuwa ya iske USTAZ ya sanya wata bakar Jallabiya data haska farar fatarshi, sai dogon wando shima baki ya ??auki hularshi yasan ya.

Mujahid ya shekamai harara tare da fadin Wallahi baka isaba, haba saika ce kwarto, kai in'bama ita kasaba bakajin dad'i.

Ustaz yayi shuru baice komiba.

Mujahid ya k'arasa wajen wadrobe d'in Yace "Masha Allah ganin kaya wane guda ??ari, Wadrobe din mai shidda ce cike take gam da kaya, sai gefe guda kuma duk Jallabiya ne, haka Mujahid yaza ?omai wata dakekiyar Wagambari Ash color, tasha aikin hannu mai masifar kyau, nan ya fiddo mai ita, ba yanda Ustaz ya iya haka yasan ya kayan Mujahid ya mikomai takalman suma yasanya, Masha Allah itace kalmar data fito daga bakin Ustaz d'in da kanshi" Yace " Abokina babu Abun da zance da Ubangiji na sai godiya"gaskiya Alhamdulillah.

Mujahid da yaketa zubama Ustaz photo batare da yasani ba ya kallai "Yace kai ke neman kashe kanka, ko laraba suna surka kaya amma kai kullum da jallabiya kamar wanda a'kaima shayi..

Ustaz yaka??a kai yayi murmushi.

Mujahid ya ??akko tiraran USTAZ ya fesamai sosai ajiki, ya zaro key din jeeb din motar USTAZ yace to muje.

USTAZ yabiyo shi yana gyara babbar rigar data maseefar dace da kyakyawan jikinshi, suna sakkowa gabaki dayan k'annan shi suka saki ihu!! da gudu suka tashi suka Makal kaleshi suna murna" Bilkisu Tace" ku tsaya in'maku photo mana, dan Allah ya'ya Abdallah ka tsaya in maku?.

USTAZ yadakamasu tsawa tare da fadin miye haka? zaku wani kan kameni kamar ba man yaba, karfa kuga Uwar mu ??aya uban mu ??aya kuce zaku dinga Abun da bashi bane, wannan bai dace ba.

Take suka sha jinin jikinsu suka fara neman matsawa.

Hajiya data shagala da kallon d'an nata "tace kai tsaya ai'maku kaji nace, ai shi Photo ana yinshi ne dan tarihi dan haka ka tsaya nace Umarni na baka ba shawara ba, nima bari in'yaso amamu.

Abdallah ya sunkuyar da kanshi Yace kiyu hakuri, kuta so.
Cikin murna suka tashi suka jera cikin natsuwa Mujahid ya dinga hask??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????asu harsuka gama suka fita...

Suna fara tafiyar mujahid yami komai hannu "Yace bani nan, ya fad'a yana daure fuska".

USTAZ ya zaro 5k yabashi "Mujahid yafita yashiga Jifatu ya yo sayayya kayan zaki da yason Mace naso ya dawo ya aje.

USTAZ kad'an-kad'an Yace subhanallah dan zuciyar shi mugun duka take.

Sunje wata Unguwa mai suna Dutsin safe saman low-cos suka tsaya. Mujahid ya ??aga wayar shi Yace nazo wajen gidan ruwan dakika fadaman

Ba aji'maba wata Budurwa ta bud'e wata ma dai-dai ciyar kofa ta fito, tasha bakar Hijjob dinta har kasa, ta k'araso wajen motar, da sauri Mujahid ya fito yana fad'in Ranki ya da??e.

Nan suka gaisa Mujahid ya kwan-kwasa glass din yacema USTAZ fito mana.

USTAZ ya bude yafito yana tafiyar shi cikin natsuwa ya iso wa jensu, kanshi a'kasa, yayi tsaye.

Mujahid yace ka d'ago kan mana USTAZ.

Ustaz ya gilgiza kanshi tare da cewa hakama Masha Allah

Mujahid yace A'isha baki gaida Abokina ba!

Ta d'ago kyakyawar fuskarta, ta zubama USTAZ da kanshi ke kasa Ido" Tace ina wuni ya kasuwa?

Da sauri USTAZ ya d'ago fuskar shi dan bazai taba mantawa da wannan muryar ba a'karo na biyu cikin tarihin rayuwar shi ba.

Ya amsa yana kallon A'isha" Yace dama nan kike ?

"Tace eh"
Yayi shuru baice komiba dan baison mizai furta ba.

Mujahid Yace toni na sauke nawa saura naka! yajuya zai koma mota da sauri USTAZ da dukkan jikinshi ke rawa ya jawo rigar Mujahid yana gil-gizamai kai alamun roko karya tafi," Mujahid ya kwabe hannunshi ya shige motar yana dariya.

Aisha duk ta lura da Abun da yake yi dan illahirin Hakinshi mujahid ya fad'a ma ta, dan ranar data bar shagon Mujahid ya ta reta ya samu yashawo kanta harta Amince tabashi number wayar ta, daga lokacin ya fad'a mata Abun da Abokin shi yace. Tace ta Amince ya fadamata Abokin shi USTAZ ne saita bayar da gudun muwar ta, Tace Babu matsala ta yarda tana son shi. shiyasa Mujahid ma bai tsaya sauraran shi ba yayi gaba .

Aisha tayi gyaran murya tace sannu USTAZ ka kasa cewa komi.

Ustaz da jikinshi ya sake ??aukar rawa yace am... am..dad..da..ma ke ke nike jira yafa??a cikin ina ina.

Aisha ta bushe da dariya tace hala kai sabon shigane USTAZ ?

USTAZ da bai fahimce taba yace aa sanyi nikeji kawai ,da sauri Yace As'tagfurullahul zakisa inyi karya..

Aisha ta sake kwashewa da dariya!! USTAZ ya ??ago idonshi yana kallon ta, kyakyawace ajin farko, farace sol ga dogon hanci idonta manyane sai ??an karamin bakinta da jajayen lips d'in ta sukai mai 'kawanya in'tai dariya zakaga wushiryar ta mai kyau gata ma abociyar fara'a aganin farko zaka ganta kamar tana da fa??a, amma inka zauna da ita zaka fahimci bata da matsalar rayuwa .

Ustaz yace dama nace ina Sonki ?

Aisha tasaki baki tana kallon shi wai dama nace ina sonki ta maimaita a'ranta.

Tace to Nagode zanshiga gida.

Ustaz yace to bakice komi ba, kuma in Baban ki na nan kifa??a mai gobe iyayena zasu zo..

A'isha ta zaro ido tace suzo a'yimi?

Ustaz Yace to nidai ba wasa ya ka woni ba gaskiya, Auran ki zanyi nan da wata daya ko sati biyu..A??]
{


"JUMARE" KI KIYAYENI WALLAHI ???j???j???j

Zance nafasa littafin sai inga yazakiyi???j



Sakwanni sunzoman daga )?annena Amina da Amina sun ceman ana zagina to ku kuka sani masai don Jumare tace kuzageni bakomi zamu hadu kotu gobe daku
1/13/22, 09:07 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
AURAN USTAZ
??c??c??c??c??c??c??c??c
NA UMMY AYSHA

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login