Showing 39001 words to 42000 words out of 65883 words

Chapter 14 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14193

dakai jiya, khadija tace tana fitowa hannunta rike da farar takadda."

Saif ta mik'amawa tana kallonshi tana lasar baki kamar mayya! tace ungo jiya yaceman baya kaumar matar nan har abada, daga baya ya rubutamata wannan takaddar ya bata ko bahakaba.?
USTAZ yabude baki zai magana.
Ta da kama mai tsawa tare da zuramai idonta da suka koma bakake baki ??aya.
" Hakane "
Cewar Ustaz cikin gigicewa.
[1/7, 3:44 PM] Amina Dahiru Book: "Saif yace Masha Allah hakan ma yayi dai-dai sai nazo kwasar kayanta anjima yasanya kai ya ficce ."
Ustaz ya fash da wani irin kuka mai tsuma zuciya, yazo tashi ya fita Khadija ta mayar dashi da karfi ya zauna itama ta zauna tana huci.

Saif bai wuce ko inaba sai Asibiti! yana zuwa yaga su umma bakin k'ofa sunata kai kawo hankalinsu a'tashe.
Dasauri yak'arasa wajensu yace Umma lafiya.

Cikin kuka Umma tace "Aysha ta tashi tana ta buge-buge Saif ina tsoron abunda suka fada ya tabbata."

Take idon Saif yayi ja har wani shining suke ! yace Umma kodai inyi magana wajen aikina subani Albashina na tsawon shakera d'aya mu fitar da ita k'asar waje.

"Abdul yace ku??i ba matsala bane, tinda akwai ku??in Tsohon gidan mu kawai likitan yace ajirayi farfad'owar ta kana.
Suna haka likitan da yaje du bata y afito fuskarshi fall da fara'a "yace mama a'gode Allah abunda muke tinani zai faruwa Allah ya kiyaye, yarinyarki tadawo hayyacinta yanzu hakama ke take nema."

Alhamdulillah sukace su Duka! Abdul ya rungume Saif sai murna suke .

"Likitan yace kishiga kukuma kuzo zamuyi magana."

Da sauri umma ta fad'a D'akin..

Karar Bud'e
K'ofar yas anya Aysha dake zaune d'agowa da k'arfi ta fasa wani mahaukacin ihuuu...
[1/7, 6:48 PM] Amina Dahiru Book: 5??_/Q8??_/Q&5??_/Q9??_/Q

Salati umma tasaki da gudu tayi kanta

Aysha ta fad'a kanta tana sauke ajiyar zuciya.
Cikin gigicewa Umma tace lafiya Auta?

"Umma tsoro naji ashe kece! Cewar Aysha".

Mamaki ya kama Umma sosai .
"tace daga bud'e kyaure Aysha sai sakin wannan ihun! Kinji kuwa yanda kirjinki ke dukan ukku-ukku bakya tsoron ki raunata hannun ki?

"Aysha tace wallahi umma nima hakanan naji na tsorata.
Umma tace to Allah yasanya lafiya dai.

Ameen Aysha tace tare da sakkowa tace Umma zanyi Alwallah in wanke bakina, yaushe nazo nan?

"Umma tace to! yau kwananki biyar."

"Ido Aysha ta zaro tace kuma duk baki ta dani ba .?

"Umma tace kedai jekiyi Sallah kidawo kana, kinama iyayi kuwa".

To AYSHA tace tare da cewa zan iya da hannu ??aya, shigewa toilet tayi ta cire pant dinta kenan wayarta ta fad'i, wani irin ihu ta saki jin k'arar abu.

Aguje Umma ta shiga toilet din.

"Tace wai lafiya kike kuwa Aysha"?
Ko hannun kika fama?

Kuka AYSHA ta saki tace nima hakanan naji na k'ara tsorata, ba shibane .

Umma tace to miye ya baki tsoro?

"Da hannu ta nuna wayarta data fad'i k'asa.

"Umma tace to yaushe kika shigo da waya.

Aysha tace a pant d'ina take .
Umma ta kad'a kai ta fita ta jamata k'ofa.

A'hankali take komi dan batason miyasa batason k'arar komiba,har tayi wanka ta gama komi ta fito, tare da bud'e k'ofar a'hankali .

Ta gumi ta iske Umma ta buga .
"tace Umma miye"?

"Umma tace bakomi Aysha sannu."

"Yawwa inasu Usee" ?
AYSHA tace
Umma tace suna tare da uncle's d'insu..

Sallah ta kabara ta fara ramuwa Umma nata binta da ido zuciyarta fal tinani kala-kala..

Su Saif ne suka turo kofar suka shigo, yayi dai-dai da sallamewar Aysha ta kwaso da gudu tayo wurin Umma.

"Salati Umma ta d'auka dasu Abdul!" umma ta fashe da kuka tace kodai ??iyata tayi gamo da Aljannu ne .?

Saif ya k'araso wajen Aysha ya tadota tare da cewa "sannu y jikin."?

Da sauki yah saif ashe kune.?
"Eh "
Yabata amsa a'gajarce.

"Umma tace Abdul mike damun yar uwar kune? ka kuwaga yanda abu kalilan ke sata zabura!so ukku kenan fa tanayi....

"Saif yace haka likitan ya fad'amana cewa dolene in dai a'naso kwalwarta ta dai-dai ta a'nisantata da wurin hayaniya, dan ko k'arar cokali baza aso ya fad'i inda take ba, ko tv bai kamata ana kunnamata da volume sosai ba, saboda yanzu kwalwarta tata bata da wani kwari sosai sakamakon buguwar datai, saidai muyi wa Allah godiya ma da duk abunda suka fad'amana bai faruba.

Hakane Allah ya kawoman karshen abun nan, Amma yaron nan ya illatamana yarinya Wallahi.

Yaza muyi sai Hakuri ai cewar Saif ya fiddo takarda yaba Umma" yace gashi yabata.

Umma ta karba $ta'ce to masha Allah ai kwara haka dai."

Aysha ta kalleshi tace takardar miye ne?

"Saif yace wani abu."

"Aysha tace dan Allah takardar miyene.?

Abdul yace ta sakin kice ko bakiso ne.?

Wani irin yalwataccen murmushi suka gani a fuskar AYSHA" cikin natsuwa ta tashi tare da hawan kan abun sallah tayi raka'a biyu ta dayga hannu ta tindagayiwa Allah godiya tare.
"Ta juyo tace amma bazan bashi yarana ba ko?

"Yama isa! ai'bama zai son inda kike ba balle yace kibashi yara cewar Saif"

Yaranta ta Rungume cikin farin ciki bayan sungama murnar ta tashi da hannunta dake sargafe da kafadarta ta ida sallolinta Umma ta hadamata break tayi .
" saiga Aunty maryam ta turo kofar a'hankali k'afarta sanye da wasu slipas masu taushi .
Sallama tayi cikin k'asa da murya. Aysha ta d'ago ta kaleta ta sakarmata murmushi.

Itama maryam murmushin ta mayar mata, ta karasa wajenta kawai ta fashe da kuka. ta kamo hannun AYSHA mai lafiya tace Alhamdulillah mungode Allah da wani abu bai faruba AYSHA, kullum afurgice nike da halin da zaki falka a'ciki ,ko asibiti nadaina shigowa sakamakon zazzabin da nayi.

Aysa ta rungumeta.
" tace bakomi nagode sosai da kulawa Allah yabarmu tare."

Maryam tace Ameen.
" zanmaki allura fa.

Aysha ta yatsina fuska tace wallah banaso saidai a'hannu.

Maryam tace ba matsala ko akai kikace zanmaki.
"Dariya kad'an AYSHA tayi akamata alkur6a cikin lokaci bacci yayi gaba da ita.

Ajiyar zuciyar maryam ta sauke tace umma sai kikaja kuma matsala data biyo baya ko?

Umma tace bari kedai yar nan amma Alhamdulillah da ba babba bace, Allah ya yayemata itama da wuri, kuma Insha Allah muma zamu kiyaye.

Aunty maryam tace hakane ! Ameen suka dan taba labari ta fita.

Saif yaji wayarshi na ring ya fiddo tare da cewa yane Bala?

Daga cen bangaran akaimai maganar da banjiba, da sauri naga ya zira wayarshi Aljuhu yacema Umma ina zuwa.
A'hankali ya bud'e k'ofar yafita! motarshi ya hau yafita har zuwa lambun daya aje mai Shari'a.

Anan yaga su Bala !da sauti ya k'arasa wajansu yace kai wallahi namanta! kukuma bakuyi min magana ba,anama bashi abinci kuwa?
"Bala yace aa yallabai ba abunda mukabashi, ai'naga akwai kayan lambu yadan damal malama bakinshi...

Wata irin dariya Saif yasaki yace nanma duk cikin horone.

Atare suka shiga ciki suka hango mai SHARI'A tsaye yanda yake kamar tsohon Rago, inda yake duk ya lalace sai mugun wari yake."

Saif ya k'arasa wajenshi yace haka kadawo kamar karyayya dabba, kazamin banza duk ka lalata wuri.

Cikin jigata mai Shari'a yace dan Allah dan annabi kamin rai yallabai! wallahi tallahi na wahalta na nakasa duk awajan nan, dan Allah kataimakaman ka sakeni..

Saif yacema Bala kwanceshi?

Bala ya kwance Shi yana Dad'e hanci.

Saiga mai Shari'a yabaje gaban Saif ya fad'i, dan yakasa mikewa ma.

Kuka ya fashe dashi saif yayi saurin Dade hanci. "yace ubanmi keyin wari haka."?

Mai Shari'a ya sake sakin kuka" yace bakinane Wallahi bakina ke wari yallabai, kason ka nakas taman hakora, kuma ko gashi ban masuba sai da tumatar".

Dariya saif yayi yace kason miyasa namaka haka.?

Mai shariya yace aa.
Saif yace na farko dai kai din azzalumin kanwatane, ta dalilinka kaja mijinta yaganamata wahala duk dakason anama mace,dan akuntatamata yamata, daga karshe ya fasamata Kai, tare da karyamata hannu..

Mai Shari'a ya zaro ido yace badai USTAZ ba?
[1/7, 6:49 PM] Amina Dahiru Book: Mari saif yakaimai" yace au kamasani kenan, to bayan naganamai wahala shine yaman kwatancen shagonka yace kaima inzo mugaisa dakai, shiyasa kaga namaka hakka..

Kuka mai Shari'a yasa "yace amma Ustaz akwai mats,iyaci maci amana yo inbanda yana jahili da karatunshi bai am'fana mashi komi ba, sai ya'd'auki abunda ba Allah da manzonsa yasa ayiba. Wallahi sai naci mai uwa ashe shine ya turoka.

Saif yamai banza dashi ya kyale .

Bala yace kamin in kilga goma ka yi maza kabarmana lambu, inba hakaba wallahi zamu rufeka anan har abada dan gobe zamuwuce kaduna.

Karcet mai Shari'a ya fara rarrafe yana tafiya har yabar lambun, yakasa mik'ewa. Yadade yana rarrafe kana yasamu kafarshi ta fara d'aukarshi.
Tafiya yake yara na janshi sunamai wakar mahaukaci.

Dakyal yafita bakin titi duk abun hawar daya tsaida kasa tsayawa suke, kasa ya k'arasa gidan shi.

Yana zuwa ya iske gidan cike da mutane da yan uwan matarshi da nashi .

Mata naganinshi suka fara darewa ana ga mahaukaci ya shigo gidan, ciki kuwa harda matarshi Safiyya da tasha abaya da casbaha, tayanka d'aki karcet, mata wasu busa wasu haka sukaita ihu suna ga mahaukaci.

Bakin cikin abunda sukecewa yasa mai Shari'a yimasu tsaye bakin kofa ya kasa cemasu komi .
Duk wadda ta juyo tahyanahi saita sake lutsawa k'asa.

"Dayagaji ya dakamasu tsawa safiyya ta dago ahankali ta zubamai ido.

Da suri ya karaso wajenta ya jawota ya rungume tare da tura bakinshi cikin nata yana i miss you my wife......
1/18/22, 20:15 - Buhainat: 6??_/Q2??_/Q&6??_/Q3??_/Q

Abdul ya Rungume Usman yana dariya.
" tare da cewa D'an Uncle Saif kenan wannan duka halin Uncle ??inshi garai Wallahi, da alama shima Soja za ayi,gadai USTAZ cen ya nuna sadeeq dake zaune baice komi ba."

"Umma tace Allah dai ya gwadamana girman su lafiya."

"Abdul yace Ameen umma nah."

Umma" tace gobe fa su kawunku zasuje gidan su Bilkisu insha Allah,kuma wata biyu za asa sukace."

Cikin farin ciki.
" Abdul yace shikenan Umma an'gama."

Aysha ta fara dariya tana zaulayarshi da Ango! Ango!!.

" kunya tasa ya ruga da gudu yana latsa wayarshi yafita.."

"Umma tace Auta kin koranma yaro fa."

Aysha tayi dariya" tace Umma waishi yah Abdul kunya, yah Saifullahi ya fishi wayewa Wallahi".

"Umma tace yo kowa da kalar halinshi ai ake halittar shi."

"Aysha tace umma zuwa lokacin nawarke Dukama ko?

"Umma ta'ce insha Allah! Aysha ga hannunki nan garas kamar bakiyi ba, sai dan zafin da bazaki rasaba, furgicin kuma yanzu ai da sauki ko?

"Sosai ma kuwa Umma AYSHA tace."

Yawwa to ALLAH yajaramana lafiya baki d'aya.
"Ameen UMMATA tace."


Gidan USTAZ

Zaune yake cikin d'akin khadija ta hakimce akan kujera shikuma zaune k'asa,kanshi akan wayatai, hannun shi an'kwance d'aurin amma asagale yake alamun bai K'arasa warkewa ba.

"Tsawa Khadija ta dakamai tace bakaji minace ba ?katashi muje in kaika ka tsaya kana wani latse-latse banza da bazai am'faneka da komi ba.
1/18/22, 20:15 - Buhainat: "USTAZ ya d'ago jajayen idanu wanshi yace khadija ittakillah ! kiji tsoron Allah, miyasa kika zab'i wannan rayuwar? ni mijinki kike kuntatamawa?
Khadija tinda na aureki baki taba bani kwanciyar hankali na wuni d'aya ba, Khadija dan Allah yajarabceki da Aljannu shine kike am'fanin dasu kike azabatar Dani,kalli yanda kika sanya hannuna ya baule! kin kwanceman d'auri batare da likitoci sun amince ba danmi ? Kin kwasheman kud'i kin sai mota,in maki magana kitada Aljannu ki hanamu zaman lafiya, nida gidana zaki sanya a'yimiki girki mai rai da lafiya amma bakya bani khadija, sai dai kiban garin kwaki! jibifa yanda na koma, kibar ni ko fita inyi amatsayina na namiji, inga yanda har kar kasuwancina ke tafiya, ga ai.."

"Kai dakata malam kaji dan rainin wayo! harni zaka cema inji tsoron Allah azzalumi dakai,to minaima da Allah zai sakamaka? Ina cewa duj abunda zan amsa wurinka hakki nane a'matsayina na matarka.

Kai kace ba kacin abun Dad'i saboda cuwul wuta, dan nabaka garin kwaki kuma shikenan baimaka ba,ba irinshi kake soba? Wanda bazakayi cuwul wutana?

WALLAHi USTAZ bantaba Son ka dai-dai da rana d'ayaba ! Duk abunda kakeman acen baya sane nike kuma duk cikin tarkone Wallahi shiyasa na kyaleka, amma kar nike kallonka kafinma in fita saina tabbatar wannan gemen naka mai kama dana zakara saina askeshi Wallahi, dan kagama tara geme kana lakabama kanka suna USTAZ kana zalinci mugu kawai.

Da sauri tashiga d'aki sai gata da reza da.omo mai yawa tayi wurin USTAZ sosai yake matsawa tana binshi har ya hakura ya tsaya,ta dirzanai omon har cikin kofofin hancinshi tasanya reza ta kwashe dan gemen da baifi guda talatin ba .

Kuka ustaz yafashe dashi yana yah Allah! yah Allah!! ka kawoman karshen maseefar nan, ya rabbil a'lamina ka dawoman da matata yar arziki, ya Allah kayafeman laifikan danayi ya Allah, banba iyalina ba masu mutunci da martaba, ga yar duniya na hadu da ita sai kwasheni take ya Allah kafitar da bawanka abdullahi daga wannan mugun kulli da nike ciki, abu harya kai ga ki tusaman omo cikin hancina dan kinga banda hannun da zan kwaci kai na.....

"Dariya khadija tayi tace kad'anma kagani! kuma Wallahi ka k'ara minti goma bazaka fita ko nan da get ba yawwa..

"Da gudu USTAZ ya tashi yana tallabe hannushi ya fito, hannunshi d'aya rike da mai ciwon,yazo wajen get yayi tsaye wani irin farin cikine ya kamashi yaushe rabonshi da tako nan,duk sadda zaizo nan sai wasu halittu sun furgitashi,tin ranar da akatafi akayomai d'auri baikara fitaba.

Khadija ta k'araso wajen tace bud'emun get ??in mana...

Ustaz ya kalleta yace taya zan bud'eshi bayan bani da hannun da zan iya.

Tsawa ta dakamai had'e dacewa to dawo gida na fasa kaika wajen gyaran hannu, komo nacema! Ta fa??a cikin tsawa ...

Da sauri ya samu yasanya kafad'arshi yatura kad'an kana yasanya bayanshi ya karasa turashi da karfi.....

"Aguje ta fito da sabuwar motar da ta siya" .
"USTAZ ya daka tsalle ya koma gefe dan takusa bi takan yatsun kafarshi....
1/18/22, 20:15 - Buhainat: 6??_/Q4??_/Q&6??_/Q5??_/Q

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Innalillahi wa inna ilaihirraji un!!!
Kalmar data dinga fitowa daga bakim USTAZ kenan ,yayin da yaji wato ai'nafin kalamul khabihi daga bakin Malama Maryam.

Hankalinshi tashe zuciyarshi a tafashe gangar jikinshi ta d'auki karkarwa jin koke koke da kuma tsukuwar dawakin polo da akemai abayanshi,hannu asabule yamaida wayarshi Aljihu tare da mikewa tsaye Addu'o i yahau yi masu tsayi kamin cikin kuzari yafara tafiya cikin dakiya da jarumta.
Sosai haniniya da akemai take furgitashi amma ko alama tsayawa baiba .

Cikin faduwar gaba yafad'a masallacin dake kusa dasu ya zauna ciki tare da dafe kanshi dake saramai, sai yanzu yasamu sawaba ihun da akemai AKA daina, "wai mike damuna ne"? ya tambayi kanshi!

Kenan AYSHA dama soyayyar wannan d'an tatsitsin yaran na kwance aranta, shi ta rainama wayo kenan shiyasanya take yawan am'batamai kalmar kiyayya da nuna rashin so da kulawa,saboda wancen shine muradinta! kai inaaaaa!!! yas aki ihu da karfi "cikin sauri ya zaro wayarshi yafara latsawa !amma baida kati, tsaki ya saki hade da kara hawan on-line da yaje duba status din Maryam sai jikinshi ya hau rawa, number mujaheed ya lalubo cikin ikon Allah yaga yana on-line
1/18/22, 20:15 - Buhainat: Cikin mamaki Mujaheed yafara bashi reply ta voice din shima.

"Kayi hakuri USTAZ bazan iya zuwaba gaskiya, saboda inada abu mai mahimmanci da zanyi, rabon ma muyi magana yasani aje aikin da nikeyi namaka magana,kana iya kiran abokin arzikinka mai sonka da nunama hanyar data dace sai kamashi magana da ka keso, amma ni a:matsayin wa? kaga saukata sai anjima ya sauka baki dayama on-line din ranshi a bace ..."

"Kai USTAZ ya dafe hade da fadin Allahumma ajirni fi masibati wa Akhlifni khairan minha."

Karabani da kowa mai sharia, kowa ya tsaneni babu mai sona ba mai ganin mutuncina,katusaman matsiyaciyar mace mai bakin hali katafi ka barni da jidali,ya Allah narokeka kabani hanyar fita daga masallacin nan lami lafiya ya rabbi.

Wayarshi yasake d'auka Nafi'u ya yimai please call me...
Ya kwashi mintina da yawa kana ya kirashi.
Da sauri USTAZ ya d'auka yana fa??in gidan" ubanwa katafi sai kiranka nike ka kyaleni .?

"Nafiu ya'ce mai gida gani nai kamar in kaine bazakaman please call me, ba nace kila yarane yanzuma hakanan nakira."

Hmm nidama yaran miye banbancinmu ! kayi maza kazo nan wurin gidana kason Masallacin dake kusa da gidana ko?

"Eh nasanshi."
Cewar Nafi'u.

To kazo yanzu ka daukeni zanje wani wuri Ustaz yace cikin isa.

Ayyah mai gida kayi Hakuri bana gari nazo Abbah sayayya, yanzu hakama ina cikin kasuwa mota zan fita in hau,atayamu Addu'a kason hanya ta lalace!.
1/18/22, 20:15 - Buhainat: "Tana fita ya fara k'ok'arin mai da get din amma abu ya gagara, duk iya k'ok'arin shi yakasa, tsaye yayi bakin kofar get ??in yama rasa a'bunda zayyi .
"Cikin tsawa khadija tace bazaka rufebane in wuce wata."?

"Ustaz yace nakasane bazan iyaba Wallahi".

Ok to kabarshi hakanan mana, ko ka koma gida kajirani sai nadawo, bance kuma kafitaba! ta kunna motarta tayi gaba...

"Salati USTAZ ya sanya ganin yanda tayi gaba gashi ta bad'eshi da kura! takaici yasashi kin komawa gida ya d'auki wayarshi ya yiwa Najib please call me, bai jima da yiba ya kirashi.

"yana d'auka USTAZ ya fashe mai da juj6a tare da fa??in yanzu shikenan haka A'ish zataiman ta tafi?
tabarni cikin kuncin rayuwa Najib dan girman Allah ka taimakaman kabani Maryam muyi magana dan Allah.
Wallahi Aisha itace rayuwata, rasata bakaramin tashin hankali bane aguna, kafad'amata halin da nike ciki ni mijinta uban yayanta wallahi inason ta, kuma a'wannan karan komi tace inyi zanmata, bantaba sanin Aisha abincin ruhina bace sai yanzu data gujeni,itace sirri na ,banga macen dazata maye man gurbin Aisha ba, inama
zansameta? babu ita duk fadin Najeria da Duniyar mu baki D'aya, ku taimakam kaida matar ka Wallahi nason kason inda take Najib...

"Najib ya'ce to wallahi bansaniba,kason muna nan kaduna bata yanda za ayi inson gidansu Wallahi, amma bansaniba ko Maryam din tasani kai bazakaje bane?.

Ustaz" yace to kabata wayar dan Allah, in magana da ita.mana, taya zan iya tafiya gidansu yanzu ahaka.

Najib yace bana gida amma in kana WhatsApp ka hau online zanturomaka number ta sai kuyi wayar."


Godiya USTAZ ya hau yimishi kamar yamai wata kyauta! shi harya ma manta dawani hawan what's app da sauri ya hau online dan yana da wadatar ta data! message nagama shigowa saiga number Najib , da sauri yayi save Number Maryam din, saikuma ya tino da bashi da kati gaya baya da ko sisi,duk yawan kudinshi khadija ta kwashesu tass.

"Najib yama magana akan bayada kudin da zai kirawota.

Najib yace kayi save din number tata sai in mata magana zatamaka magana yanzu ta online.

Ustaz yace nayi kaimata magana Dan Allah.."

Najib da suke tare da Aunty's Maryam suka kwashe da dariya aunty maryam tace Alhamdulillah mutuminka yafara gano gaskiya,2 nima yanzu zanyi save number tashi zaikauga abunda zai haukatashi.

Najib yayi dariya tare da cewa adai rangwantamai Dan Allah.

Maryam ta karbi number USTAZ tayi save kana ta D'ora sabon status tamai Sallama .

Cikin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login