Showing 54001 words to 57000 words out of 65883 words

Chapter 19 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14157

shagon zinarai, shiya nace kaine mutum na farko da zanfara kira dan bazan tab'a mance ALKHAIRI da kamanba.

"Wai dagaske kike diyata."

Mai sharia ya fad'a cikin tsantsar farin ciki.

Haha uncle natab'a kiranka kazo da kanka kagani, saboda shima yasamu karaya a'hannu wan matarshi wani soja ya karyashi to yau dai suntafi Kano kazo maza- maza mukwashe ku??in muce barayine ko kuwa?.

Ganinan-ganinan yar albarka mai shari'a" yace yana gwale baki har wata yar rawa yake takawa ta farin ciki,jallabiya kad'ai yasa yafito bakin hanya ya hau machine sai fara'a yake.

Kai USTAZ ya kada yafita daga dakin ya rufe d'akin number yallabai yakira bauaj ya d'auka" yace na cemata ta gayyatosu gidana dukkansu sun amsa gayyata yallabai, yanzu ya kake ganin za ayi.

Yallabai yace bani address din gidan naka zamuzo mu ukku yanzun nan kamin su k'araso zamushigo ciki ta yanda da sunzo zamuyi ram dasu.

Da sauri USTAZ ya fad'amai yallabai yakashe wayar .

Cikin minti goma sun iso kasancewar basu da nisa da station dinsu, da gidan USTAZ.

Nesa da gidan suka aje motar su suka shigo Area. USTA ya fito ya masu iso cen bayan gidan shi suka zauna suna tattaunawa.

Kimanin 15mint suka ji wayar khadija na Ring. Ustaz ya nunamai yallabai yace mai shari'a ne.

Yallabai "yace d'aga sai kayi shuru kaji mene zaicemaka".

Ustaz ya d'aga sai jiyayi mai sharia yace Cakwala dad'i ganinan bakin get, maza ki bud'eman in an'tayo karki dad'e fa, banaso wani ya ganni kinji Baby Uncle.

Ustaz ya tsinke wayar yacema yallabai yana k&ofar gida.

Da yallabai da wani sukatashi sukatafi yallabai ya makale bayan get din ya bud'e kofar.

Mai SHARI'A ya shigo yana in kaji kira samune amma banda Kiran D'an Sanda.

Boom yaji an rufe k'ofar da mugun k'arfi, yallabai da abokin aikinshi suka kamashi tare da nunashi da bindiga, USTAZ ya fito daga bayan gidan yayo wurinsu kallon-kallon suka tsaya yiwa junan su ko wane fuskarshi cike da tsanar d'an uwan shi.

Ustaz yace rana 99ta b'arawo daya tak ta mai kaya, yau dai gani gaka Mai shari'a, a'matsayin b'arawi da mai kaya,kuma a'matsayinka na asararre matsiyaci, Mai fuska biy, la'ananne in Allah ya yarda bakai ba sake samun jin da??in rayuwa munafuki maketaci ..

Mai Shari'a ya kalli bindugun da aka d'oramai akai yace tanan ka biyoman kuma?

Awannan karan sai naga bayanka Wallahi, in yaso nima akasheni.

Kyakyawan mari yallabai yayi mishi "yace yakamata kason gaban hukuma kake bawai cikin kasuwaba, dan haka kayimana shuru .

Shuru mai shari'a yayi gabanshi nata bugawa da mugun karfi..

Suna haka suka sake jin wayar khadija na k'ara dauk'a USTAZ yayi tare dayin shuru.

Cikin muryar yan daba Ma'aruf" yace yane Baby! in wuntsilo ta sama ko-ko ke zaki wangalemun kofar in sheko ciki? Kai tindama bakowa layin kawai budan kofar in faso kingane ai.

Latse kiran USTAZ yayi ya fad'ama yallabai.

Gudan d'an sanda yayi bayan gidan da m6ai shari'a d'ayan kuma shida yallabai suka sake isa bakin get din kamar yanda yayiwa mai SHARI'A, haka yayima Ma'aruf, sai gashi sunyi ram dashi.

Ihu ya fasa yana bagidan bane ashe, na dauka gidan Inna Abida mai k'uline, kusakeni in wuce.

Marinshi yallabai yayi yatasa keyarshi gaba har zuwa barandar khadija, sai gashi an'fido da mai shari'a shake da wuyanshi, ido Ma'aruf ya zaro yace kaima harda kai.

Ustaz yashiga ciki saigashi yataso keyar khadija gaba sun fito...
1/23/22, 12:40 - Buhainat: 8??_/Q0??_/Q&8??_/Q1??_/Q

" Godiya sosai USTAZ ya mishi "yace dani niyyata harsai na warke kana zan hukuntasu Wallahi,".

Dattijo yace aa kwara hukuma ta hukuntasu shine dai-dai ko a'yau kaso a'kamasu tsab za a'kamasu..

USTAZ yace eh Wallahi a'yau yakamata a'rikesu Yallabai, bari inje gidan nawa sai an'iima namaka waya yanda yakamata ayi ko.

Yallabai yace ba matsala Allah yataimaka, amma tabbas yakamata ace irin wayan nan sun shiga hannu, saboda barin irinsu masifane a'doran duniya, kwara a'hukuntasu in'yaso gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah.

Wannan haka" cewar Ustaz" sukai sallama USTAZ yatafi ko bakomi zuciyarshi tamishi sanyi sosai akan lamarin nan, babban bakin cikin shi in ya tino yanda a'kasa ya yanke igiya d'aya dake tsakaninsu da matarshi, sai yaji duk wani k'uncin duniya yakawomai ziyara, tafe yake yanata tinani har yakawo wajen titi zai tsallaka, kamar daga sama yaji wata murya ance Abbah! Abbah!!.

Cikin d'imaucewa USTAZ yakai kallanshi ga wata dalleliyar motar dake parker gaban wani tangamemen shago, yarane zazzaune a'ciki, muddum idon shi ba gizo yamaiba yaran cen nashine, tabbas muryar sadeeq dinshine k'ara murza idon shi yayi yakara kallonsu sadeeq ne da Usman zaune gaban motar sun zubamai ido Usman fuskar nan a'hade ,shikuma mammalakin motar ya duk'ar da kai k'asa alamun wani abu yake, cikin tashin hankali yace Usman Sadeeq kune.

Da sauri Abdul ya d'ago kanshi jin muryar da bazai tab'a mantawaba. Yaran ya kallah yaga fuskar Usman a'tunkushe shikuma sadeeq sai cewa yake Abbah zo! Abbah zo!!.

Kamin USTAZ ya ,tsallako titi Abdul yasakarmai harara yaja motar da mugun k'arfi suka tafi.

Hannu ustaz ya d'ora a'kanshi yafara dibar gudu bisa hanya kamar sabon kamu, yanabin bayan motar Abdul, yace katsaya Abdul dan girman Allah, kamin yasha kwana ba motar Abdul ba ba alamunta, tsayawa yayi hannunshi akanshi yafara hawaye, wannan wace irin bakar rana ce, yau gashi ga yaranshi amma an nisantashi dasu.
1/26/22, 16:15 - Buhainat: 8??_/Q6??_/Q&8??_/Q7??_/Q
Bayan USTAZ ya koma gida yayi zaune wani irin k'unci yakawomishi ziyara, da yanzu da yaranshi a'gabanshi da matarshi mai hakuri, miyasa nayi amfani da shawarar A'boki banyi am'fani da abunda Allah yace ba?gashi nan Aboki da ba k'aunata ko kad'an aranshi yakaini ya baro, Innalillahi wa inna ilaihi rahiun, ya zama wajibi in'zama maison duk abunda iyalina keso, yanzu ace har Abdul yafini son yarana ,nida nayi uba-uban Gohon da aka haifesu duniya, kuka yasaki yatashi yana halhad'a kayanshi baki d'aya da hannu d'aya. ya zama dole yabar gidan nan saboda babu ranar da gidan zai mishi in babu iyalinshi, saida ya tabbatar duk wasu abu mai am'fani ya kwashesu tas ya kammala kana yayima Aliyu waya akan yazo gidanshi ya d'aukeshi.

Aliyu ya amsa mai da Insha Allah zaizo.

Bayan 30mint ya iso USTAZ yamishi iso har cikin gida" yace ya shiga ya kwasomai kayan daya had'a gidan Hajiya zai koma.

Aliyu baice komi ba ya kwasomai ya d'urasu a'mota, kana USTAZ ya fita suka rufe gidan suka tafi police station wajen yallabai dan karb'a ku??i.

"Ustaz ya karbi kudinshi baki d'aya tare da yima yallabai kyauta mai tsoka shida makarrabansa, kyautar da ko Aliyu yayi mamaki da yakasa b'oyuwa, dakyal yallabai ya karb'a, sukama USTAZ godiya yace masu bakomi shidai fatanshi a'musu hukuncin musulinci .

Yallabai yace bakomi Insha Allah munama gayyatar ka kotu dan ganema idonka aranar da za a'gurfanar dasu Insha Allah.

Ustaz" yace wannan ba matsalabane, Allah yakaumu lafiya sukai bankwana suka fito.

Aliyu ya kasa daurewa ya'ce" yah ustax kason nawa kuwa ka bayar wa yan sandar nan kuwa?

Ustaz yace nasani Aliyu dubu dari shidda ne, na yima kaina alkawarin nagama kuntata rayuwata, Data mutane, zanyi duk abunda nikeso da ku??i saboda baza a'mun matashin kai da suba a'cikin kabari, in wadata iyalina itama in koyamata kasuwanci dan ko bayan ba rai ita zata kula da yaran mu, zankuma yiwa iyalina iya iyawata.

Badan bayin Allah nan ba da shikenan k'attin banza zasuci kudin nawa ba gaira ba dalili, ni banciba banba iyalina ba, Aliyu inaso kamin in'gano inda Aysha da yarana suke gobe muje filayen dana saya shekara ukku data wuce nan G.R.A inaso in had'esu baki d'aya in farama Aysha katafaran gini,kwara tayi rayuwar farin ciki ko hakan zaisanya ta yafeman duk wani laifin da namata abaya.
1/26/22, 16:15 - Buhainat: "" farin ciki marar musultuwa yakama Aliyu" yace kenan ko mu yanzu sai munson ka canza?.
Ustaz yayi murmushi yace kuyi Hakuri yan uwana insha Allah duk zakuga canji, nason atare aka bud'emana shaguna amma cikin ikon Allah ni nafiku samayya to bakomi duk wani wanda keda wata bukata yamun magana za muson yanda zamuyi insha Allah.
Da??i sosai Aliyu yaji harda rungumeshi yace Wallahi tini mukeson ka koma haka amma yanzu da alama Allah ya amsa Addu'ar mu.

Ustaz yace hakane karka damu komi dama lokaci gareshi wata rana ma sai labari.

Sosai akiyyu yaji Dadi haka suka isa gidan Hajiya sunata labarinsu gwanin ban sha'awa sukaima Hajiya bayanin komi tayi tagumi" tace bakomi nidai kam bani da tacewa saidai abunda Allah yayi, amma gaskiya cike nike da jin kunyar matarka Abdullahi, aduk sadda tace Zata dawo banson ya zamuyi da itaba takarasa tana fashewa da kuka.

Ustaz'' yayi kasa da kanshi yace Allah ne kadaui zai yayyafama abun nan ruwan sanyi, amma nikaina Wallahi irin matakin da suka dauka akan Aisha harda barin inda na sonsu dan kar inje ya tsorata ni, amma inda rabo kuma gaba Hajiya komi zai wuce.

Hajiya tace hakane to Allah yataimaka ya bada sa'a.

Ustaz ya'ce ameen nagode ya tashi cikin natsuwa ya haye Tsohon d'akinshi ya kwanta ya fara latsama Nafi'u kira a waya.

Bayan ya d'auka suka gaisa yace Nafi'u katuroman number "BUHARI KWARAI".

Nafiu ya amsa da to insha Allah yakashe wayar .

Cikin lokaci saiga number tashigo USTAZ yayi save ya kira.

Bayan sungaisa yagabatar mai da kanshi tare da abunda yakeso, na son amai aiki mai maseefar kyau cikin wata biyu agama .

Kwarai yace ko cikin wata daya kakeso bakomi Yahaj muddum zaka bud'e bakin Aljihu.

Ustaz'' yayi murmushi yace baka da matsala da wannan Insha Allah..
1/26/22, 16:15 - Buhainat: Washe gari yakama ranar da USTAZ zai koma Asibiti k'arb'ar sakamako, tinda safe USTAZ ya tashi zuciyarshi nata tsinkewa, yarasama mike damunshi kodai karyaje ne yayi zamanshi haka?

Wata zuciyar kuma tabashi shawarar kwara yaje shida ke muradin iyalinshi sudawo gareshi in baijeba taya zai san matakin da yake ciki.

Akasalance ya tashi yayi wanka ya fito ya sama fuskarshi mai kawai dan bazai iya shafawa ko ina ba, da kyal ya sanya wando da farar vest sabuwar yar shara ta gizna dake goge cikin kayanshi fara tas ya ??auka yasanya,ya ??auki wata bakar hula yayi kyau sosai a'cikin kayan, wasu bakaken takalma yasanya da suka haska farar kafarshi, ??an gemanshi da baifi talatin ba yad'an taje tare da yin tsaki,yace Wallahi kubrah sai an'biyani diyya gemena da kika datsa, muguwa kawai, shi Yah Saif Yayan matatane dole in kyaleshi, bayan yagama komi ya d'akko turaranshi da rabon Daya fesa Shi harya manta. ya fesama jikinshi take D'akin ya ??auki ni'im taccem sanyi daya had'e da sanyin AC, sai D'akin yabada wani sanyin dad'i.

Bayan ya gama ya fito falon cikin natsuwa kamar ba USTAZ ba,da sai ya had'a step ukku yana cewa Nawa da shiririta sai mata.

Sosai Hajiya ta zubamai ido tana ganin ikon Allah, dama USTAZ ya dawo sanya kayan mutane kenan, ba sai jallabiyaba?ikon Allah lallai abu ya gawurta.

Bayan sungaisa yasha tea sama-sama suka fita shida Aliyu.

Addu'a sukayi sukayi ya tada mota suka tafi har Asibitin su Dr Najeeb.

Ustaz ya dafe kirjinshi sosai yanajin yana mishi wani dan banzan bugu ba gaira ba dalili,
Addu'a yayi" yace Allah ka tabbatarmun da ALKHAIRI .

Aliyu yace Ameen ya USTAZ.

Kai tsaye office din Najeeb suka nufa suka iskeshi rufe alamun bai k'arasoba .

.ustaz yace ko zamuje mudawone?

Aliyu yace aa ustaz mutsaya mugani ai tara ta wuce,nason yanzu yana hanya insha Allah.

Reception suka samu wuri suka zauna USTAZ ya d'ora k'afa d'aya kan daya yana gilgizawa, hadda samun siririn glass yasanya ya fara latsa wayarshi.
Bai jima da zamaba yaji
Wani sihirtaccen kamshin mai maseefar dad'i yakawoma k'ofofin hancinshi ziyara .

Daga kasa ya fara k'arema ma'aboci ni'imtaccen kamshin nan kallo har sama, wani irin zaro ido yayi a'furgice yana nunata da yatsanshi yace"...
1/31/22, 10:10 - Buhainat: 8??_/Q0??_/Q&8??_/Q1??_/Q

" Godiya sosai USTAZ ya mishi "yace dani niyyata harsai na warke kana zan hukuntasu Wallahi,".

Dattijo yace aa kwara hukuma ta hukuntasu shine dai-dai ko a'yau kaso a'kamasu tsab za a'kamasu..

USTAZ yace eh Wallahi a'yau yakamata a'rikesu Yallabai, bari inje gidan nawa sai an'iima namaka waya yanda yakamata ayi ko.

Yallabai yace ba matsala Allah yataimaka, amma tabbas yakamata ace irin wayan nan sun shiga hannu, saboda barin irinsu masifane a'doran duniya, kwara a'hukuntasu in'yaso gani ga wane ya ishi wane tsoron Allah.

Wannan haka" cewar Ustaz" sukai sallama USTAZ yatafi ko bakomi zuciyarshi tamishi sanyi sosai akan lamarin nan, babban bakin cikin shi in ya tino yanda a'kasa ya yanke igiya d'aya dake tsakaninsu da matarshi, sai yaji duk wani k'uncin duniya yakawomai ziyara, tafe yake yanata tinani har yakawo wajen titi zai tsallaka, kamar daga sama yaji wata murya ance Abbah! Abbah!!.

Cikin d'imaucewa USTAZ yakai kallanshi ga wata dalleliyar motar dake parker gaban wani tangamemen shago, yarane zazzaune a'ciki, muddum idon shi ba gizo yamaiba yaran cen nashine, tabbas muryar sadeeq dinshine k'ara murza idon shi yayi yakara kallonsu sadeeq ne da Usman zaune gaban motar sun zubamai ido Usman fuskar nan a'hade ,shikuma mammalakin motar ya duk'ar da kai k'asa alamun wani abu yake, cikin tashin hankali yace Usman Sadeeq kune.

Da sauri Abdul ya d'ago kanshi jin muryar da bazai tab'a mantawaba. Yaran ya kallah yaga fuskar Usman a'tunkushe shikuma sadeeq sai cewa yake Abbah zo! Abbah zo!!.

Kamin USTAZ ya ,tsallako titi Abdul yasakarmai harara yaja motar da mugun k'arfi suka tafi.

Hannu ustaz ya d'ora a'kanshi yafara dibar gudu bisa hanya kamar sabon kamu, yanabin bayan motar Abdul, yace katsaya Abdul dan girman Allah, kamin yasha kwana ba motar Abdul ba ba alamunta, tsayawa yayi hannunshi akanshi yafara hawaye, wannan wace irin bakar rana ce, yau gashi ga yaranshi amma an nisantashi dasu.
1/31/22, 10:10 - Buhainat: 8??_/Q2??_/Q&8??_/Q3??_/Q

""" Zuba ma khadija mari yayi yace zube kasa Azzaluma kike sunkuyar da kanki,to kwartayenki ne ba wasu ba k'iba, aiba yau kika saba bad'ala da suba balle ki kasa kallonsu, in kunje cen sai kucigaba da walwashewarku cikin cell, gaki ga kwarata har biyu yar iska mai zubin Akuya,ace yar busassa dake haka wai namiji d'aya bayamaki, Wallahi kin cuceni .

Yallabai Dan Allah karka had'esu wuri guda basu tsoron Allah,inba hakaba Wallahi sai kuna zaune zakuga wurin yakama da wuta, kuma yanzu kamin ku wuce a'fara bani hakkina baki d'aya Wallahi ko sisina bazayayi ciwo ba..

Yallabai yayi murmushi "yace karka damu USTAZ dole subiyaka kudinka kuma dama bama had'e maza da mata ko wane da bangaranahi hakama kowane da hukuncin shi, yanzu zamubiya ya fiddomaka kudin ka,sai a'kawoma abunka insha Allah, sauran bayanai kuma sai munhad'u Azaman kotu...

Jin ya am'baci kotu mai shari'a ya saki kuka" yace dan girman Allah USTAZ kayi hakuri nayi nadama USTAZ bakason bala'in dayasameni bane shiyasa har kake ganin kwara akamani, amma Dan Allah kayi Hakuri kasa a'sakeni.

Ustaz ya mishi kallon tsana "yace yallabai afi cima wannan uwa, kuma a'hadamai da hukuncin kisa saboda yakaita an fiddamata ciki.

Jinjina kai yallabai yayi tare da cema nakusa dashi ya rubuta.

Kuka sosai Mai shari'a yakeyi da khadija duk sun gigice.

"Ustaz yace ni banma ki ka wuce dasu kotun Abuja ba Wallahi, dan anan basu adalcin daya dace.

Yallabai baice komiba sai kad'a kai da yayi yana sake yabawa kyab'o magana irinta USTAZ, duk yanda sukayi K'ok'ari baima ganiba kenan koda yake zaimai uzuri tinda ba a'hayyacinshi yakeba.

Haka suka tattarasu suka fita dasu, USTAZ yamaida gidan yarufe ya koma bakim baranda Aysha ya fashe da kuka, yace na cuci kaina daga cin Dad'i na ciwo bala'i ni ban mason ya zamu kaye ba in naje ganin likita wallahi,tinowa yayi da Najib da sauri ya lalabu number shi ya kirashi.

Bayan ya d'auka "ya cemai Najib ka taimakaman kazo kaiman awon k'anjamau yanzu kamun ta cinyemun garkuwar jiki.

Da Najib da Aunty Maryam jin banban bala'in da ustaz ya ambata ma kanshi yasasu fadowa daga kan gado .
"Kanjamau fa kace ustaz anya kana cikin natsuwarka"?

Najib ya tambaya.

USTAZ" yace rass nike Wallahi kanajin mace d'aya na tarayya da kwarata biyu taya za a'kisamun kanjamau jikinsu,ina tsarkakakena najawoma kaina bala'i.

Ajiyazr zuciya Najib ya sauke" yace ina zuwa bari inyi wanka zanfito muwuce Asibiti.

USTAZ' yace yawwa hadda awon Infection zakaman dan Wallahi ni inamajin kamar baniba, in duk wata jijiya gabana ta fara saki..

Dariya.Najeeb ya kwashe da ita" yace ba komi, koma na ciki kace ai'maka za amaka karka damu sai nafito.
2/2/22, 17:46 - Buhainat: 8??_/Q6??_/Q&8??_/Q7??_/Q
Bayan USTAZ ya koma gida yayi zaune wani irin k'unci yakawomishi ziyara, da yanzu da yaranshi a'gabanshi da matarshi mai hakuri, miyasa nayi amfani da shawarar A'boki banyi am'fani da abunda Allah yace ba?gashi nan Aboki da ba k'aunata ko kad'an aranshi yakaini ya baro, Innalillahi wa inna ilaihi rahiun, ya zama wajibi in'zama maison duk abunda iyalina keso, yanzu ace har Abdul yafini son yarana ,nida nayi uba-uban Gohon da aka haifesu duniya, kuka yasaki yatashi yana halhad'a kayanshi baki d'aya da hannu d'aya. ya zama dole yabar gidan nan saboda babu ranar da gidan zai mishi in babu iyalinshi, saida ya tabbatar duk wasu abu mai am'fani ya kwashesu tas ya kammala kana yayima Aliyu waya akan yazo gidanshi ya d'aukeshi.

Aliyu ya amsa mai da Insha Allah zaizo.

Bayan 30mint ya iso USTAZ yamishi iso har cikin gida" yace ya shiga ya kwasomai kayan daya had'a gidan Hajiya zai koma.

Aliyu baice komi ba ya kwasomai ya d'urasu a'mota, kana USTAZ ya fita suka rufe gidan suka tafi police station wajen yallabai dan karb'a ku??i.

"Ustaz ya karbi kudinshi baki d'aya tare da yima yallabai kyauta mai tsoka shida makarrabansa, kyautar da ko Aliyu yayi mamaki da yakasa b'oyuwa, dakyal yallabai ya karb'a, sukama USTAZ godiya yace masu bakomi shidai fatanshi a'musu hukuncin musulinci .

Yallabai yace bakomi Insha Allah munama gayyatar ka kotu dan ganema idonka aranar da za a'gurfanar dasu Insha Allah.

Ustaz" yace wannan ba matsalabane, Allah yakaumu lafiya sukai bankwana suka fito.

Aliyu ya kasa daurewa ya'ce" yah ustax kason nawa kuwa ka bayar wa yan sandar nan kuwa?

Ustaz yace nasani Aliyu dubu dari shidda ne, na yima kaina alkawarin nagama kuntata rayuwata, Data mutane, zanyi duk abunda nikeso da ku??i saboda baza a'mun matashin kai da suba a'cikin kabari, in wadata iyalina itama in koyamata kasuwanci dan ko bayan ba rai ita zata kula da yaran mu, zankuma yiwa iyalina iya iyawata.

Badan bayin Allah nan ba da shikenan k'attin banza zasuci kudin nawa ba gaira ba dalili, ni banciba banba iyalina ba, Aliyu inaso kamin in'gano inda Aysha da yarana suke gobe muje filayen dana saya shekara ukku data wuce

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login