Showing 6001 words to 9000 words out of 65883 words

Chapter 3 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14150

??T???7??_/Q8??_/Q


""""Wata irin dariya t'akama Aisha jin abunda yace, take ta maida USTAZ mahaukaci tai ta mishi dariya," duk yabi ya diririce yama rasa ina zai sa kanshi,dan gani yake kila yasaki layi shiyasa take mai haka.

Da kyal Aisha ta tsaida dariya ta "tace wato aure nan da sati biyu ko?
Saboda gani d'iyar roba, to gaskiya bazan iya ba, in sauri ka'ke zaka iya zuwa Masallaci a'kwai wayanda ake sanarwa a'naso ayi gaggawar aura dasu. ta juya zata shige gida dan take taji bazata iya zama dashiba lokaci guda yafita ranta, ita da ke karatun novels na hausa tanajin yanda ake zab'ga soyayya shikenan daga zuwanshi yau kawai zai maganar aure.

Cikin sauri USTAZ yabita tare da "fadin dan Allah karki barni mana, ni banson mizancemaki ba, sannan ba iya soyayya nan nai ba, nidai burina ki Amince'man kawai in Aure ki.

Aisha ta juyo a'fusace dan yafara k'uleta "tace haba banayi dan Allah Malam ko dole ne. haka kawai, to bari kaji akwai wanda nike so ya kesona, Wallahi bazanyi AURAN kashe kai ba, kai ga USTAZ baka iya kalamai ba ko? wato kwara kawai ka Aure ni kasani cikin gidan ka katafi ka kyaleni, to gaskiya bazan iya ba ta shige gida..


USTAZ yacire hular kanshi tare da fadin Hasbunallahu wani imal wakim, Hakika akwai Mishikila anan,wato a'she kazama ai'nafin d'an duniya ma yana da rana, toni mizan ce da Aishatu? ya subhanallahi, hakika bazan iya barin kiba malama Aisha, saboda ina wato ai'nafin son yar kakkaura Mace...


Daga bayan'shi yaji an'saki dariya.

"USTAZ "yace sub'hanallahi ya Allah, wanene ke ai'nafin son rikita ni.."

Mujahid yasa ke kwashewa da dariya "yace ash'sha ya USTA, Affuwan, na wato ai'nafin tsorata ka..

USTAZ yayi tsaki tare da "cewa a'zahirin gaskiya baikamata kana tsorata d'an uwanka musulmi ba, dan sarai nason cewa kason hakan Hara'munne, amma ba mishkila na ya'fema...
Mujahid yayi dariya tare da fadin A'bokina sai haka ta faru? hahahaha ya saki dariya, ashe kaga ranar mu kenan,Wallahi ina al'fahari da kalamai na, ni na'son bankai ka kud'i ba, amma wallahi zaka iya zuwa wajen diyar Shugaban K'asa taki kulaka, nikam da bankai ka kyau da ku??i ba tsab zata kulani, harma in naso inyi am'fani da damar in'gasamata Aya a'tafin hannu, saboda Mace na son ka nuna mata kulawa, ka tararraye ta, kanuna'mata babu na d'ayan ta, kazama mai iya rarrashi a'duk sadda kaga zata shiga damuwa, da haka zakaga kaza'ma zakaran gwajin dafi a'wajenta, amma kai kullum kai a'cikin tulu, bama dole ba tak'i Son ka ba, saika wuce muje Allah ya had'aka da Ustaziya yar uwar ka, tinda ita wannan yar soyayya ce..."

USTAZ da idonshi yayi jawur sakamakon kanshi daya fara saramai,saboda ko kad'an bayajin zai iya hakuri da soyayyar Aisha, musamman yanzu daya kara kallonta mikin soyayyar'ta yasake mikewa a'cikin zuciyar shi, bazai taba yarda ya yiwa kanshi babba ilaba ta hanyar rasata ba,bai tsaya komi ba yafad'a gidan da Aisha ta shiga, tare da rafka Sallama..

Mujaheed ya dinga dariya ganin USTAZ yafara zama soko akan So,harda fad'awa gidan mutane.

Ustaz yayi sallama takai goma kana yaji an'ce waye?

Yace Abdullahi bin ABBA Mai Jama'a ne..

Wata Dattijuwa da bazata wuce shekara arba'inba tafito sanye da hijjob inta har kasa.

"Tace daga ina bawan Allah?"

USTAZ da baiji da??in ganin taba,yaso ace mai gidan ne yafito zaifi sakewa kanshi a'kasa "yace dan Allah in'ba damuwa Hajiya mi zai hana mai gidan yafito in'fadamai abunda yakawoni, amma in'nace inyi wato ai'nafin magana dake, hakika na keta dokar musulunci.yafad'a yana kara matsawa cen bakin kofar waje.

Cikin bacin rai matar "tace au USTAZ muka samu to maza makabarta low-cos ka kirashi sai kuyi magana bom ta turo k'ofar da karfi.
USTAZ bai son sadda ya yo waje a'guje ba yana Hasbunallah....A??]
{
1/13/22, 09:07 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
AURAN USTAZ
??c??c??c??c??c??c??c??c
NA UMMY AYSHA
??T???9??_/Q&1??_/Q0??_/Q

""Mujaheed ya kwashe da dariya tare da Ce'wa Subhanallahi USTAZ mi ya faru ko jefo ka akai?
USTAZ ya dafe kanshi tare da Ce'wa shikenan in an'ganka USTAZ baza a'taba Son ka ba, ana maka ma kallon wani gara-gara dan kawai munabin k'aidar Addinin mu..

Mujaheed ya'ce Hmm Ruwa ka'ke tsullugudum wallahi,a'wannan zamani Mace Kalamai ta kebi ba wai kyau ko kudi ba, dan haka in'ka shirya yanda zakai yak'i da soyayyar Aisha, zaka iya tsayawa in tsarama ka yanda ya dace, in kuma baka shirya ba to zaka iya sanyo Jallabiya da Cas'baha kullum kazo ita kuma ta koraka
yawwa wuce muje..

USTAZ ya'ce ya Subhanallahi!! hakika na shiga cikin wato ai'nafin shauk'in K'aunar ki ya Aishatu, Insha Allah zan kauce hanya ta ai'nafin ko yan kalamai dan in faran ta ranki,Allah ma shedata ne zanyi hakanne dan faranta ran iyalina. Insha Allahu.

Mujaheed ya'ce kan'ka a'keji Mahaukaci yafa??a Rijiya ya'ce ni wanka na nike." haka suka shiga mota suka tafi." USTAZ ya buga uban tagumi tare da rasa a'bunda ke mai Dad'i dan illahirin kirjinshi ciwo yake mai." a takaice dai kan sukai gida USTAZ ya fara sakin tari ba kak'kautawa."tin Mujaheed na tsokanar shi har ya fuskan'ci abun na gaskene kan ya an'kare USTAZ ya sume mashi a'mota..
Agigice mujaheed ya saki salati tare da gilgiza kan Ustaz amma shuru. bai tsaya komi ba yaja motar da mahaukacin gudu yayi Asibiti da yason suna da family cart cikin gaggawa aka tar'besu, aka fara ba USTAZ taimakon gaggawa sama da awa biyu kana numfashinshi ya dawo suka kaishi D'akin hutu tare da D'aura mai drive.mujaheed ganin an fiddoshi yasanya hankalinshi kwanciya ya D'aga wayarshi tare da kiran Alh Abba ya fad'amai halin da d'anshi yake ciki,abunka ga mai kula alamarin y'ay'anshi cikin lokaci suka karaso kusan su duka hadda kan'nan USTAZ maza da matan. a'gigice suka shugo Mujaheed ya koramasu bayanin akan abunda yasani .

Hajiya asiya ta fashe da kuka tare da fad'in mi yasa za tace batason Abdullah, bayan yana da nagartar da yakamata kowane namiji a'soshi dan su...

Mujaheed yayi shuru dan bazai iya cemata D'anta baison komi ba a'harkar soyayya. Ya nada ilimi Sosai Amma bai da kalamai.

Hajiya Asiya ta'ce dan Allah muje ka kaini gidansu yarinyar yanzu..

Alh abba ya zaro idonshi ya'ce haba Hajiya akan mi zakice zakije gidan mutane yanzu, kiyi Hakuri mana sai zuwa gobe in sha Allah zamu son abun yi..

Ba dan Hajiya ta soba ta koma ta zauna tana kallon Abdallah da lokaci k'ank'ane yayi wani irin mahaukacin kyau. ya k'ara fari ga hancinshi yasake fitowa zarr dashi" Hajiya tace miye ai'bunka Abdallah da har za ace ba a'sonka a'wannan lokacin,samun Namiji kamar ka ma ai ai'kine Wallahi.
Mujaheed ya kalli Hajiya baice komi ba,dan yason ita kanta Hajiya tason D'anta mutum ne mai wani irin rikitacen hali. amma yanzu gashi ba laifinshi take gani ba na yarinyar take gani.

Washe gari Asubar fari USTAZ ya tashi yana salati, ganinshi akan gado ya sashi fad'in ya Allah miyafaru da nine.
Da sauri ya sakko tare da fisge K'arin ruwan." acen gefe yaga mutum lullube bai tsaya bi takan ko waye ba ya zura takalmanshi ya fita, ya tsaya yayi Sallah Masallacin Asibiti yana gamawa ya fita, a'kafa ya dinga tattakawa har yakawo unguwar su Aisha, dan asuba ne ba abun hawa, yana zuwa kofar gidan yaga wani saurayi zai shiga gidan, da gudu USTAZ ya karasa tare da fashewa da kuka yana durk'usawa kasa.

Ad'imauce Saurayin'nan ya fara k'okarin shiga gida dan gani yake ko sharri USTAZ zai jamai shiyasa ya zube gabanshi.
USTAZ ya rikoshi yana fad'in dan Allah ka taimakaman inga Aisha, wallahi mutuwa zanyi in'ban gantaba,dan Allah ka roket a ta soni koda cikon cokali ne. kajifa hannuna kaga jini yake zubarwa, daga asibiti nike ba wandama yason na fito Wallahi," ya k'arasa yana kuka sosai kamar yaro .."

Saurayin yayi shuru tare da cewa to kayi hakuri ka tashi kaga gari ya fara wayewa yanzu bari in'shiga gidan in'kirama Aisha....


Ayi hakuri ba yawa a'tari gobe Insha Allah inada uzuri
1/13/22, 09:53 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
AURAN USTAZ
??c??c??c??c??c??c??c??c
NA UMMY AYSHA
1??_/Q1??_/Q&1??_/Q2??_/Q

"""USTAZ ya kad'a kai kamar yaro "ya'ce Dan Allah kar ka barni tsaye."

Saurayin ya ??agamai yatsu biyu tare da shigewa gidan yayi sallama. "Dattijuwar nan ta amsa" yakarasa wajenta tare da cewa Umma ina kwana?.

Umma "ta'ce lafiya lau Abdul ya kuka tashi?

Abdul yace Alhamdulillah .dama Umma wani saurayine yazo nan kofar gidan......
"Ya fada mata komi" ta rike ha?a tare da fa??in anya kuwa Abdul lafiya yake? zuwa gidan su Budurwa da sanyin safiya haka, kamar biyan Bashi..

Abdul yace umma wallahi yaban tausai, bakiga Hannun shiba sai zubar jini yake, da alama da gaskiyarshi da yace daga asibiti yake.

Umma" ta'ce jeka ??akin A'isha ka kirata inji ko ta son shine.
Abdul Ya'ce to. tare da tashi yashiga ??akin A'isha ya isketa zaune tana shafa mai ga jikinta ,"yace AYSHA kizo inji Umma."

YAysha ta taso ta fito har wajen Umma" tace Umma na ina kwana? yanzu dama zan fito in gaisheki ,ya Abdul Ina kwana.
Umma da Ya Abdul suka ce lafiya lau.
Umma _ta'ce A'isha waye kukai dashi zai zo gidan nan kamar yanzu?

A'isha ta zaro manyan fararan idanunta" ta'ce Wallahi Umma bance da kowa ya zoba, sai dai in yah Abdul ya tambayo mana yaji waye.

Umma ta'ce Abdul jeka ji ko waye, ka mace ya shigo kawai, ke Aisha je ki sanyo Hijjob ki fito.

Abdul ya'ce to. ya fito ya iska USTAZ tsaye bakinshi nata motsi a'lamun Azkhar yake. yana jin motsi ya tashi da sauri ya na "fadin alhamd7ulillah malama A'ish.. bai karasa idon shi ya fad'a ga yah Abdul. ustaz ya saukar da kanshi kasa tare da fadin bazata zoba ko?

Abdul "ya'ce kashigo ciki inji umma mu."
Ustaz "ya'ce to muje ka shige gaba.
Abdul yayi murmushi dan ya fahimci USTAZ akwai a'kida, haka suka shiga har bakin Barandar tsakar gidan nasu, USTAZ yayi tsaye tare da cema Abdul ka "fada mata gani nan."

Daga ciki yaji Umma na "fadin shigo mana bawan Allah.."

Ustaz ya sanya kanshi gabanshi na faduwa. sai shafa kanshi da yasha rattali ya koma kwal kamar Gidauniyar sulba yake, yayi sallama yashiga .

Umma ta amsa tana Binshi da kallo kamar ta sonshi, Aisha kam mikewa tsaye tai tana fadin ikon Allah USTAZ dama kaine?

Ustaz ya d'ago ya tsuramata ido yanata kallonta kamar ya tashi ya rungumeta, yamayar da ita cikin shi ya keji, shi ya son Allah ne ya jarabceshi da son Aisha, gashi itace first love dinyshi bai tab'a soyayya da kowa ba hasalima baya kallon matan balle ya fahimci ya suke.

Umma tai gyaran murya. da sauri USTAZ ya sunkuyar da kanshi kasa yana As'tagfurullah na tsare a'bunda ba halaliyata da ido ba, Allah kayafeman..

Umma tayi murmushi dan sai yanzu ta fahimci wanda ya zone jiya" tace muntashi lafiya?.
USTAZ ya zabura tare da fadin ina kwana hajiya, Wallahi mantawa nai aman Affuwa.

Umma "ta'ce bakomi lafiya kake neman Aisha?

USTAZ yashafa kanshi ya'ce am dama..dama ..nazo jiya shine.. amm..hmm ya fara kam- kame .

Umma da yake wayayyar Macace daga ita har y'ayanta "ta ce ok kaine kazo jiya son Aisha kake ne?

Da sauri USTAZ ya k'ada kanshi cikin jin kunya matuka "yace hajiya dan Allah a'man a'fuwa zanyi magana da wancen in maharraminta ne.

Umma tayi murmushi!!"ta'ce to ba damuwa sai dai abunda nikeso in fadama Aisha marainiyace, mahaifinta baida rai tin tana karama ya rasu, kuma akwai wani saurayi da take tare dashi amma har yanzu bai maganar aure ba, yana ma makaranta Zariya, amma muna sanya rai da yagama zasu turl insha Allah,dan haka ina mai baka Hakuri da kajanye tinda a'matsayinka na USTAZ kason neman Aure kan Aure haramunne. tat ashi tashige d'aki tare da cewa Aisha rakashi waje, kaima Abdul in ya nemi karin bayani kai mashi..


Tin sadda ta am'baci akwai wanda keson Aisha ji da ganin USTAZ suka ??auke, ya dukar da kanshi k'asa bai da goba kuma bai ta shiba, hazbunallahi wani imal wakim kawai yake am'bata, tare da k'ok'arin saita kanshi nason yaga ya mike yafita amma zuciyarshi taki bashi hadin kai, adai-dai lokacin bugun saba'in saba'in zuciyarshi kemai, masanin sanin sirri halayyar d'an adam da zaiga USTAZ a'dai-dai wannan lokaci dole ya yankemai wanda ya k'ishi hukunci,mai imani dole ya zubar da hawaye, saboda zaka iya ganin yanayin tashin kirjinshi da yanda yake kokowa da numfashinshi, baida burin daya wuce ya fita gidan nan lafiya batare da ya jama yan gidan far'gaba da tashin hankali ba da farar safiyan nan, a'daddafe hannunshi dafe da kirjinshi yasamu ya mike ya fara k'ok'arin fita yanajan kafa, daga Aisha har Abdul sun tausaya mai, a'yanayin da suka ganshi da a'lama bai iya soba baki d'aya yake an'tayawa, haka suka biyoshi baya dan sumai Rakiya. isowarsu gab da kofa USTAZ ya fara sakin tari yi yake ba kak'kautawa, tin yana dauriyar ya karasa ficcewa har abun yakaishi ga zaman dirshan, ya fara kwararo a'mai amma baka ganin komi sai y'allow y'allow, kak'ari yake sosai cike da galabaita, kan kace mi jini yafara tittilomai ta hanci da baki, ihu Aisha tasa tai kanshi tana k'ok'arin kamoshi. cikin fitar hayyaci yafara d'agamata hannu yana Al-haram ya Aisha la'ana muharramiki.(Ni ba muharraminki bane)

Abdul ya saki ihu yana Umma zo kigani dan Allah, karya mutu gidan mu mushiga ukku.

Aguje umma ta fito ta karaso wajen.jikinta ya d'auki rawa" tace Abdul ka kira Saif kukamashi a'kaishi Asibiti mana.

Abdul ya bude baki zai magana sai ga Hon din mota sunji da karfi. dole Abdul ya fita dan yaga mike faruwa, yana fitowa Hajiya Asiya na K'ok'arin ta shiga ta kusan tureshi garin tashiga gidan su. Alh Abba dasu Aliyu Mujaheed duk sukai tsai'tsaye kofar gida kamar zabbi ,suna fatan Allah yasanya nan USTAZ yazo. dan Aliyu yakwana Asibiti da safe sai waya ya masu baiga USTAZ ba, mafarin binciken nemanshi ya biyo tanan dan mujahid yabasu shawara hakan.

Hajiya Asiya nashiga taga an'rurrufe mutum gabanta ya tsananta faduwa. da gudu ta isa wajen tana Addu'a aranta. mizatagani USTAZ kwance bakinshi da hancinshi na bleeding.ihu ta kurma da yasa su Alhaji Abba suka manta da gidan matan Aure ne sukashigo da sauri. suma idonsu yasaf ka akan USTAZ da yafara fita hayyacinshi,. a'tare sukayi kanshi suka d'aukeshi a'kasashi mota sai Asibiti, bayan isar su aka karbeshi likitan daya dubashi sai fada yake .

Su mujaheed ba suce masu komiba haka suka turashi wani d'aki sama da a'wanni biyu aka fito dashi kamar sabuwar gawa. aka kaishi D'akin da ya bari . Mujaheed naganin su Hajiya zasu fara magana ya zame yafita daga Asibitin ya hau motar USTAZ sai gidansu Aisha. yana zuwa yayi sallama Aisha ta fito da sauri tana fadin ina kwana?

Mujaheed ya d'aure fuska ya ce shikenan ko hankalinki ya kwanta? dama kin son bazaki So shiba kika Amince'man da muzo, bayan na kwashe sirrin shi na fad'amaki, karfa ki manta Aisha ke macace, aduk irin yanda ki keso zaki iya maida Abdullah, amma ranar farko ki kamai wannan cin mutun ci kika nunamai bai iya komi ba, bayan na fad'amaki ko kallon mace bayayi dan mi zakaimai haka? yafad'a a'fusace..

Afusace Aisha ta fara Ce'wa taya zan Auri Dad'i minal liki a'fan nin soyayya,?"mutumin da bai son ta yanda zai magana da niba to inaga zamuyi zaman aure. in'cuci kaina a'banza in'dawo ina dana sani .
To bari kaji mujahid shi aure akanyi shine bisa fahimtar juna dan samun zaman lafiya azaman takewa, amma daga ni harshi babu wanda yafahimci wani sai maganar aure,to ni dama akwai wanda nikeso gaskiya abokin ka yayi Hakuri dan ba kyau ko dukiya zan'biba son atattaleni akula dani shinafi bukata ,ni Marainiyace ban samu gatan da kowane mai Uba yake samu ba yayyena biyu sai mahaifiyata tattalinsu da gatan su nasani,dan mi bazan tsaya insamu minin dazai mayeman gurbin uba ba ? In samu wanda duk inya ganni adamuwa zai zauna yaman kalaman kaunar da zasu mantar dani halin danike ciki bazan iyaba gaskiya So daya ne tak kuma Musty nike mawa zankuma jirashi har lokacij da zai gama karatun shi yasamu aiki.ta juya tana k'ok'arin shiga gida mujaheed yace duk naji abunda kikace kuma hakan ba matsala bane sannan shi Musty kin tabbatar AURAN shi zakiyi?

A'isha tace insha Allah wannn shine burina. amma gaskiya bazan iya AURAN USTAZ ba, nidama akeceman USTAZai sun iya soyayya ya akai wannan yazo haka ne?

Mujahid ya'ce Aysha Abdallah nada ilimi sosai na Addini dana Zamani amma bin A'kida yasanya yakasa wayewa kana Abdallah nada sanya abu a'ranshi fatanshi inyanaso yasamu, amma Wallahi duk zaki iya canzashi cikin yan kwanaki k'alilan,kasancewarki mace, Macen ma wadda yakoso da muradi kinga kenan zai iya yin komi domin ki.

Aysha tace naji sai yaji da halinshi ta juya kenan taji an'turo kofar gidansu anshigo cikin mamaki ta juyo dan ganin waye ido ta zari tare dafadi'n kai ne dama.......A??]
{
1/13/22, 09:53 - Buhainat: ??c??c??c??c??c??c??c??c
AURAN USTAZ
??c??c??c??c??c??c??c??c
NA UMMY AYSHA
1??_/Q3??_/Q1??_/Q4??_/Q

""""Mujaheed ya zuba ma in'da ta kallo ido. idon shi ya sauka a'wani Ha??a????an saurayi da yasha wani irin wanka mai gigita yan uwanshi maza balle mata. sanye yake da yellow ??in Riga da wando Black ga yellow din takalma ya sanya idonshi toshe da glass baki wanda ya dace da chocolate skin ??inshi.

Aisha ta zaro fararan idanuwanta tare da cewa Honey nah kaine yanzu abun babu ko sanarwa, sai tashi na kamaka?

Saurayin ya k'araso kusa da ita ya tsaya fuskarshi ba walwala ya'ce" Sweety tah kiyi hakuri da zuwan da na maki, da kuma sakkon da nayo maki, zuciyata taka daurewa ta kasa yar'jeman in'kara sama da awa biyu ban'saki a'ido naba," Aysha ki yafeni !!kiyafeni!!ba asan raina ba Aysha, amma ina fatan kiman Hakuri kitayani biyayya ga iyayena sannan kibani hadin kai wannan kaddara karta zama sanadin da zamu rasa junan mu. ya fashe da kuka tare da durk'usawa a'kan gwiwarshi ya dafa k'afafuwan Aisha data saki baki tana kallonshi, ya'ce"

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login