Showing 30001 words to 33000 words out of 65883 words

Chapter 11 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14276

da ya kema USTAZ baiba, ya dakama khadija tsawa tare da cewa ficce dan ubanki..

Ai a'guje ta fita tana waiwaye, jikinta sai rawa yake, D'aki ta ta shige ta rufe ta lalubo wayarta.

Hannun USTAZ zugi kawai yake !cikin kuka yace kamin lamani malam Saifullahi dan Allah, ha)?i)?a banson na yimata hakaba, nason shai??ani ne ya karyata dan ya ha??ani daku.

Saif ya kasa magana sai idonshi da keta sake rinewa yanayin jajawur! jin abinda USTAZ Ya'ce'' yasashi sake fita da mugun sauri yayi magana da yaran shi ya kar?o wani abu ya dawo, cikin sauri ya samu kujera ya zauna tare da jawo USTAZ kamar kayan wanki gabanshi, ihu USTAZ ya saya jin hannunyahi na shirin ficcewa.

Saif ya kama fuskar USTAZ tare da fiddo wata aska baishafa ruwa bai shafa mai sabulu ba ya sanya askar nan da karfi ya fara shi??e ma USTAZ geme,ihu USTAZ yasa yana fa??in lahh karka yankeman mutuncina, da kamalata, da Sunna ta.

Saif bai saurari USTAZ ba saida ya tabbatar yamai kwal, fuskar nan tayi fari fari kamar ta ??iyar baby.

Ustaz ya shafo fuskarshi yaji salaf ya fashe da kuka ya'ce" shine zaka mayar man da fuska haka kamar bayan sabulun wanka.

Cikin murya Basawa Saif ya'ce" Wallahi Wallahi na?Yara ganin wannan ko ??a??d'ar fuskar taka irinta jemage da gashi sainaci uwar ubanka, saina ma mugun duka, na halbarmaka k'afa Azzalumi makiri mai takama da ustazanci kana zalinci, ayau sai naci kutumar bura ubanka Wallahi, ga takadda maza sakar man k'anwa dan baka ba ita har abada.....
1/13/22, 09:55 - Buhainat: 4??_/Q0??_/Q&4??_/Q1??_/Q

Ustaz ya gwalo ido ya'ce" a'zahirin gaskiya komi zakayi bazan saketa ba, dan babu tsarin saki a lamarina, komi kau mace zataman,tinda na Aure ta niketa hakuri da ita, dan Aisha bata da D'a'a,sai ka'zo ka bata babbar waya ka ida lalata mata rayuwa, kai tsaye zance tayi tace batayi,kai kanka akwai sakayya mai, girma tsakaninmu dakai wallahi dan bakin gwalgwado ina mata a'dalci, ina bata abinci Available, ga store na nan ka duba akwai garin masara, akwai Doya, akwai mai, akwai shinkafa, taliya makaroni indomyi, babu abunda bandashi, kaje kagani !nan kuma bayan mu in kabi akwai wayan da suke ciyar da kansu, mazajen su sun gudu, sun kyalesu da yara,ko tanan basai ta k'ara gode man ba, yaushe rabon da asamu nagartattun maza a'wannan zamanin irina, masu tsayawa bin dokar Allah, jibi taf keken. Mahallin da k'anwarka take ciki,ban:tsaya duba da kabarin daza a'sataba bayan mutuwar ta ba, na keta hakkin shara'a na wangala wannan taf keken palon,kaga ni kaina na sab'ama Allah, dan da shari'a zanyi wallahi Akurki, zan ginamata, dan ya kasance kullum zuciyar ta a'raunane take, ta k'ara k'aimi wajen ibada, kar ta shagala da duniya....



Afusace Saif ya kaima hannun USTAZ mai rauni duka! Ihu USTAZ ya saki sosai dan jin kamar an b'allamai hannu.

Sosai Saif ke huci yace" kama mayar dani dan iska abokin wasan ka ko? shiyasa har'kake fada'man magana, wawa jahili kawai,gidan ka da ko tsokar nama mutum bayasawa bakin shi saboda mak'un a'sara irin naka, shine kake ganin har wani burgewa kake, ka takura matarka kamar ba saida ka kusa hauka aka baka ba,ko abanza ka sameta?da haka kake? kaida ko sitira baka iya sawa saida ta koyama, amma dayake kai dan a'kuyane kasameta ka rabata da kowa saima wulakanci da yake biyo baya ko? to dan kanka duniyace, kuma Wallahi tallahi saika bata takardarta.

Ustaz yace" nacema ko kasheni zakai bazan bataba, ya fad'a yana kuka dan hannunshi mugun zugi yake mai.

Saif ya tashi tsaye yace nabaka nan da sati biyu ka kawomata takardarta dan Aysha bazata dawo gidan nan ba, inba hakaba ni dakaina zan makaka kotu.

Ustaz ya'ce" wallahi bazan bata ba,akan nama! naman banza! masana cinshi sunce yana sanya ciwo, sai in d'auka inba iyalina, inta asara kudin magani kai kanacen bisa table bakasanin mike faruwa, ni kuma inata safa da marwa Asibiti, ana lalikeni a'banza, aini Wallahi duk duniya banda abokin kwarai dake d'orani bisa madai-dai ciyar hanya kamar mai Shari'a, da ba ina sawo naman ba, saida yaban shawara nagane gaskiyane,tinda su zuri'a sarkin fawa ne masana nama kenan, ba gayanan ba yama kanwarka illah har yanzu ko dakwaye bata sake haifaman ba,wanda taci ya tunkushe mata mara jinjiri yaki kwanciya, inka rabamu wazai rufamata asiri ya zauna da juya, iyee? kuma ma baccin nan wallahi ba wanda ya isa in fara noma har in samu al'barkarta kuma wani dan a'kuyan yace zai shiga har yayi k'ok'arin ya dasa tashi, saboda ni ba Addayus bane, ina da kishi matuk'a.


Saif yaji wayarshi na ring yasa hannu ya fitar tare da saka speaker ya'ce," inaji."

Umma cikin kuka tace" saif haka wannan d'an iskan yaron yama yarinyata? ga likita nan yana fad'amana mu yita Addu'a yana ganin kamar Aysha ta bugu sosai, kamar abun zai shafi kwakwal warta, in kam har bai shafaba sai ya sata ciwon mantuwa, kuma zatakai wata shidda kamin ta dawo dai-dai, ta karasa cu6kin kuka! a'fusace Umma tace ka gwarama shege kai, kasa kulki kacima shegen kan'nan nashi mai kama da kwaryar kauye uwa, kaima kanshi muyvun dukan da sai kaga jini ya had'e da kwalwarshi kamin ka kyaleshi, in'yaso yanda Zanyi jinyar ??iyata itama uwarshi tayi jinyarshi haka..

Saif a'jiyar zuciya kawai yake saukewa, jin bala'in da yasamu k'anwar shi, cikin karaji yace ma USTAZ kaji dai ko? kaji da bakin ka ko? Amazhabar ku miye hukuncin wanda yayi kisa.?.

Jikin USTAZ na rawa ga zugin hannun shi ya'ce" a'mai hakuri kawai.

Saif ya dakamai tsawa tare da cewa in'baka ban am'saba Wallahi saina raunata lakkar bayanka, zanbi umarni uwata inma abunda nike so dan ubanka kuma Wallahi ba akomi.

USTAZ ya'ce" a'kasheshi.

Saif yace "wanda ya raunata wani shi miye hukuncinshi.?

Ustaz ya kad'a kai yace" akyaleshi dan Allah tinda aikin shed'an ne, bana mutum ba.

Saif yace Wallahi tallahi zamu jirayi falfad'owar Aysha duk a'bunda sakamako ya bada Wallahi haka kaima zanma, muddum k'anwata ta zama mai mantuwa ko mai tab'in kwalwa Wallahi kan fanka zan mayar dakai, ai'kason kan fanka ko? Karshen wanda baida hankali ko, to Wallahi mahaukaci zan mayar dakai, sai kayi tsirara zaka dinga bin hanya.

Auzubillahi ya saifillahi, wannan wane irin bakine, da bad'ala,ya ka keman wannan fatan taya zakaiman fatan komawa gilu,kuma shawaraki, ka yimata fatan ALKHAIRI mana shine yafi wannan fadace fadacen...

Saif ya'ce" tabbas na biyema agidan nan yau Wallahi saina halbeka,ya jawo hannun USTAZ keeeeee marar lafiya yafara ja.

Ihu ustaz ke kur'mawa baji bagani, ba salati ba komi sai ihu .saif bai kyaleshiba saida ya fito dashi har wajen motarshi, kana ya watsar dashi ya shiga d'akin AYSHA har bedrom d'inta ya tsaya yana kallon, mima zai tattara !da yaga bazai iyaba kawai ya rufe ko ina ya sako key din aljihu ya fito, tare da shurar ustaz daketa ihu da kafa ya ficce.

Saif na zuwa zai fita yaga sodoji sun zagaye mijin Maryam da bindiga sunce ya k'ara motsi sai sun halbeshi, dan burin shiga gidan yake, yaji ihun ustaz.


Saif yace ku barshi muwuce, suka kyale shi suka hau mota suka wuce suna sakin jiniya. da sauri Najib ya fa??a gidanz cen wajen motar ustaz yaga ustaz zaune kamar murhun gawayi yana kuka, har Najib zai gif tashi ya dawo dan yaga kamar ba USTAZ ba, da sauri ya k'araso ya d'ago fuskar USTAZ ya'ce" lah ashe kaine? miya had'aka kai ko USTAZ da sodoji....?

Cikin kuka USTAZ ya'ce" ka kirawo man Alhajin mu dan Allah, a'taimakaman a'dubaman hannuna, Wallahi ya karyani na shiga ukku ina Ango, kwana biyu kacal an'man babba ilah, Amarya da illah Ango da illah, nashiga ukku ni Angon kubrah, kubrahhhhhh!!!! ya kwalama khadija daketa wayarta hankali kwance k'ira.

Sauran ka??an dariya ta kama Najib ganin fuskar ustaz yanda tayi ba kyan gani, lallai saje ga namiji a'done matuk'a, sai hancishi da yasha duka ya kumbura kamar tattasai, Najib yace kai kodai yan kidnapped ne suka shigo? to kuma ai in'sune tafiya zasuyi da kai,to mi yakai na aski kamar yan 419...

Ustaz ya dakamai tsawa ya'ce" kai bansani ba, duka yaushe na sonka da zankwashi sirrina in'baka, kodan kaga d'azu na fadama? shima dan nason abunda ya shafi aikin kune,maza ka Kira iyayena ko ka duba man hannun.

Dariyar da kecin Najib ya saki ba kakkauta wa,yace"kai dai gakanan an'maidaka mace anma kace sai kayi koyi da zaratan maza, har fad'a ka keman, ina ita matar taka take ?ko ince ina wayar taka?

Ustaz ya tina da wayar na ciki ga khadija saikiranta yake shuru .

Najib ya mike tare da cewa bari a kwankwasamata k'ofar.

Ustaz yace kull karka soma, bazan yar jema kowa ba!yaci gaba da kwala mata kira .
Zuwa cen sai gata ta fito daga ita sai vest da D'an zani.

Ido ustaz ya zaro ganin ta haka,baison sadda yafara k'ok'arin mikewa ba,amma ya kasa, dakyal ya dafa motarshi ya mike tsaye, Najib da baison mike faruwaba saiji yayi USTAZ ya cimimiyeshi yaa da d'emai idanuwa....
1/13/22, 09:55 - Buhainat: 4??_/Q2??_/Q&4??_/Q3??_/Q

Sosai Najib ya rikice da hannu d'aya ya tura USTAZ! take ya fad'i bisa hannunshi ya saki ihu .

Cikin sauke tagwayen numfashi Najib ya'ce" baka da lafiyane da zaka rufeman idona? sai kace marar ha=^...

Bai k'arasaba idonshi ya sauka kan Khadija, itama ta kalleshi! karcet tayi d'aki da gudu jikinta na rawa, ta D'ora hannu akanta tana nashiga ukku, miye hadin mutumin nan da USTAZ?.

Najib cikin rawar murya ya cema USTAZ kai wannan yarinyar itace matarka?

Ustaz ko kulashi baiba sai kuka yake jage,-jage da hawaye .
Karcet Najib ya fita daga gidan, bai jima ba ya dawo ya bashi wani abu akwali,yace" ka gwada ka ganema idonka, sauran bayanin ba yan zuba.

Cikin kuka ustaz ya mika hannu ya kar?i abun da aka bashi yasa cikin al'jihunshi, tare da cewa kaiko baka da mutunci kason hannuna tsami kawai yake, amma ka kasa taimaka man matsayinka na likita.

Najib yace" gaskiya ba fannin karaya nike ba, kuma akwai buk'atar atai da yan sanda,sannan akwai aikin da zanyima wata nama makara, amma bari in kamaka in kai ka bakin )?ofar ka, sai ta fito ta shiga dakai.

Ustaz ya ??aga kanshi, ya kamashi ya kaishi,Najib ya ficce yana mamakin ya akai yarin yar nan ta zama matar USTAZ.?

Acikin gidan USTAZ ya dage ya nata buga Kofar sosai kana khadija ta fito a'furgice ta bu??e, ta kalli wajen da taga Najib taga bayanan cikin rawar murya ta'ce" miye ya cemaka?miya fa??amaka? Wallahi sharri yake man.

Ustaz Yace bansaniba, ashe haka kike?bakida hankali bakison ciwon kanki ba? saiki fito haka ?
Yakamata kenan?
Daga kawoki ko kwana biyu baki cikaba amma kifito haka,ya dace, koda kuwa ni kad'aine agidan..
Khadija ta sauke ajiyar zuciya tare da sakar mai harara , ta'ce" yo nida gidan aurena, in ban sakata na walaba ya zanyi, kuma ai laifin kane, da kabani kayan da zansanya ai da hakan bai faruba, ni ku??i ma nikeso kaban a'yiman sayayya .

Ustaz dake zaune ranshi ya ?aci da abinda tace yace maza ki ??akkoman waya ta, bakiga abunda yasameni ba?

Khadija ta yamutsa fuska tace naga ka koma yaro,wallahi sai najima duk kaban haushi da akaima kwal ??in nan,ga wani kanka yayi wani tsururu kamar gwangwanin madara Wallahi mtss inama amfani,saje sai ma'a....

Mikikace.?
USTAZ ya am'bata da sauri .
Cikin in ina tace nace saje sai masoyina USTAZ nada,amma ba na yanzu ba, miyasa ka aske abun wasana.

Ustax yace bansaniba maza ??akkoman wayar.

Khadija ta juya ciki tana yatsina fuska ta ??akko mai ta kawomai, ya karba ya lallatsa tare da kangawa da kunne, ya naji an ??aga yasaki kuka yana Hajiya an mayar dani musaki a'taimakaman akawoman mai gyara, an'karyaman hannu an man gudun-gutsun kamar naman rago har cikin ??akina wallahi Hajiya..
Agigice Hajiya ta tashi tsaye ta'ce" kace mine? Abdullahi waye ya karya ka ?kuma mi kai mai?

Ustaz Yace" sai dai kunzo, ya kashe wayar yana yarfe hannu dan sosai yanzu hannunshi ke mai zafi.

A?angaran AYSHA tin bayan tafiyar su hankali tashe ga yaranta da Abdul yasa a'mota ya tafi da su da Aunty Maryam suka kaita Asibiti, ganin tare suke da Maryam aka karbeta aka shiga da ita A&E aka rufu akanta dan sosai kanta ke zubar jini.

Aunty Maryam ta fito taga Abdul rike da yaran sunata safa da marwa, sosai yabata tausai dan daga ganinshi baida hayani, ta'ce" malam Abdul mizai hana kaje gida ka kaima Umma su, ko ka zo da ita nan.

Abdul Ya'ce" banaso umma tasani Wallahi, hankalinta zai tashi ne".

Aunty Maryam ta'ce" sai Hakuri dole ne ta sani, duba da yanda AYSHA ta samu matsala ba yau zasu sallameta ba gaskiya.

Abdul Ya'ce" to "yaja yaran suka fita ita kuma ta koma ?akin da ake duba AYSHA.

Bayan sun isa sabon gidan dasuka koma wanda a'kaba Abdul yayi parking bakin tangamemen get din ya fiddo su Sadeeq suka shiga ciki, yaran suka fara raba ido Usman Yace" inane nan uncle"?

Abdul ya shafa kanshi yace sabon gidan Umma ne .?

Usman ya'ce wancen fa?..
Abdul yace an siyar dashi my son.

Sadeeq ya'ce" yee umma tayi sabon gida yafi namu kyau."

Usman ya dakamai tsawa Yace" bazakai shiru ba, UMMY mu bata lafiya kake dariya, ka daina sai ta warke sai muyi murna sosai.

Sauran ka??an kuka ya kwacema Abdul, dan matukar tausayi yaji yaron sunbashi, wato har yason farin cikin mahaifiyarshi kenan, Allah ya tada kafa??arki AYSHA.

Usman Yace" amin Uncle! dama muyi zaman mu anan kaita siyomana kayan da??i mubar Abbah acen shi ka??ai ko.?

Abdul ya ka??a kanshi yace" haka za ai."

Sunatamai surutu harsuka iso part din Umma, dan tangamemen gidane part biyu, suna shiga Abdul ya kwankwasa kofar Umma ta taso ta bu??e" ta'ce wai harka dawo .?"
Abdul" Yace eh."

Usman Yace" ina kwana.

Umma ta kallesu baki sake tace kai daga ina kuke haka? banma lura da kuba,ina UMMY ku?


Usman ya'ce" UMMY na Asibiti Abba ya karya mata hannu inji Aunty Maryam, ya kuma fasamata nan" ya nuna kanshi..

Salati Umma ta d6auka jikinta ya ??auki rawa ta'ce" haba-haba nidai nason ba lafiya Auta ta take ba Wallahi, tinda na tashi zuciyata tacika da tinaninta, gashi duk bayan lokaci gabana na fad'uwa, yanzu haka shirin da nike Wallahi yau gidanta nace zani in ganota, ta fashe da kuka ta'ce" Abdul miyafaru.?"

Abdul ya fa??amata yanda Usman ya fa??amai.

Umma ta jawo Hijjob inta ta'ce" muje "haka suka rufe gidan suka fito har bakin get din, kana suka hau mota sukayi Asibiti, hankali tashe Umma ke sauri sauri tana Abdul ina ?akin?.
Abdul Ya'ce" basu fito da itaba inaga, ya lalubo wayarshi ya kira Maryam ta ??auka tare da fitowa ta gaida Umma, tare da jajanta mata ta'ce" Umma dama babban likita nason ganin ?ba?banta.

Umma tace ai harda nima za a'tafi an fiddo AYSHA ne.?

Maryam ta'ce" aa tukunna dai,shidai ya fara fitowa."
Abdul Ya'ce inane office din nashi.?

Maryam ta masu jagora har inda office ??in yake, suka nemi izini suka shiga.
Likitan na zune suka gaisa ya ??ago ya kallesu yayi shuru.
Umma tace ya jikin ??iyata ne?

Likitan Yace" Alhamdulillah, amma gaskiya akwai damuwa, duk da bamu tabbatar ba sakamakon buguwar datayi gaskiya jini yataba kwalwarta ka??an, in allah ya taimaketa sai ta tashi garas, in Allah yaso ta tashi da mantuwa, in Allah yaso ta tashi kwalwarta ta bugu,ga karaya ta samu a hannu, yanzu duk wani Aune-Aune munmata amma result zai fito nan da sati biyu, dan lagos nikeso akaishi sun fimu Wada tattun kayan aiki, Dan haka k udage da Addu'a Allah ya kiyaye gaba ya bada lafiya, ku kuma rabata da mijin nan nata dan nasamu cikaken bayani wajen sst Maryam, zamu barta nan da sati biyu mugani .

Kuka sosai su Umma keyi.shiyasa ta dauki waya ,takira Sa'id ta?ashi umarnin raunana USTAZ.

Suna zaune aka fito da Aysha kamar gawa akayi wani d'aki da ita, bayan an'kwantar da ita Aunty Maryam ta fito ta sanar ma Umma, suka shiga suka ganta kuka sosai Umma keyi ganin yanda fuskar yarta ta koma, suna zaune Maryam ta dawo tace ana bukatar jini, Abdul ya shiga aka auna nashi akaga ba matsala, aka ??iba aka samata, bayan sun fitone Saif ya shigo fuskar nan jawur kamar )?osai, cikin tafiyar sassarfa ya fara magana cikin sauri, ya'ce"ina AYSHA?.
Da yake Aunty Maryam ce cikin sauri ta gwadamai ??akin, ya shiga ya iske Abdul zaune shida Umma, gasu Usman akan cinyoyinsu, sosai Saif ke safa da marwa hannunshi goye a'bayan shi !

Ya'ce" umma wai tinda AYSHA tai aure take cikin wahala bansani ba?

Umma tace aa Saif in mukace haka bamu gode Allah ba, a'gaskiya da babu laifi akwai jajirtaccen a'bokinshi daya tayashi neman Auran ta wato Mujaheed, yana ma yawan zuwa gaidani, shiyayi tsaye akan lamarinta yake ganar dashi Abdullahi abubuwan rayuwa saboda shi mutum ne mai a)?ida ,to saikuma lokaci guda ya zubda wancen mai ?orashi akan dai-dai da ganar dashi gaskiya, yaha??u da wannan wanda ya bashi diyar yar uwarshi, ta kwashe komi ta fa??amai....

Rai a'?ace yace saima yanzu na fahimci mikike nufi, a??azu da ina hora mijin AYSHA naji yanaman maganganu akan wanda ke ?orashi a'turbar gaskiya,nayi tinanin cikin haukanshine amma bakomi ina zuwa.

Kan umma tayi magana Saif ya fita suka hau motoci dan sarai yasan shagon Abdullahi, haka suka isa buya guda cikin kasuwa ,sai kallonsu ake cikin sassarfa ya fa??a shagon Abdullahi tare da shak'o yaran shagon! ya'ce" gwadaman shagon mai SHARI'A, a'bokin mai gidan ka, cikin rawar jiki Nafi'u yace to yallabai yabar shagon wangale suka tafi jikinshi na rawa ,, haka har suka isa shagon mai SHARI'A suka iskeshi da wata yarinya da ganinta sai a'hankali,sunata kwasar Dariya kamar ba gobe .

Nafi'u ya nuna mai SHARI'A yace wannan ne ranka ya Dad'e .

Turashi Saif yayi ya fa??a shagon yayima mai SHARI'A shaka ta mutunci,wadda tasa idanuwan shi baki daya fitowa .

Cikin zafin rai Saif ya'ce ashe haka kake ma D'an guntu da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?kai kamar battery, sai ha??in bala'i, ??an haka dakai kamar maruru,sai hada fitina ko, zakasani,zakason kai ba kowabane Wallahi a fagen hada sharri,sai na nunamaka ni ubanka ne, zan iya had'ama tuggun da har kabar duniya bazai taba warwarewa ba, a'yanzu inna so zan iya jefamaka bindiga a'hannu in maka photo in watsama Duniya ince kai dan ta addane, kanaji kana gani zansa al'umma su dora maka taya a'babbakaka kayi kurmuss dan uban ka, in naso in'hadama balai in dakanaji kana gani za a'ratayeka, in kana

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login