Showing 51001 words to 54000 words out of 65883 words

Chapter 18 - AUREN USTAZ

22 Oct 2024

14187

na son abun duniya, koda.kaga nadamu akan kayan dakama matarka duk cikin tsarine, azahiri bandamuba saboda nayi Al'kawarin kwashe ka tasss.

Shiyasa bayan na d'aukeka photo nadawo na mulke hannuwana da magani nayi kwance, ba bacci nikeba dama kai nikejira,dan nayi Al'kawarin kassara rayuwarka sabida lokacin dana d'ibarmaka yayi, to banson miyasanya bayan na gindayamaka sharad'iba akan karka fita kak'ibi harka fita, shine yanzu kana shigowa nazo d'aukar maganin dan bana rabuwa dashi kullum ahannu, amma katsoratani ya fashe wannan shine gaskiya abunda nasani ta fad'a tana fashewa da kuka..

Wani irin gigitaccen kuka USTAZ ya sanya yana murgina k'asa yana As'tagfurullah! As'tagfurullah!!
As'tagfurullah !!!

Kalmar dayakr ta maimaitawa kenan,yana halba kafafuwa kamar karamin yaro, burgima yafara yana gwara kanshi da bango yana ihu...
1/21/22, 14:14 - Buhainat: "Afusace Ma'aruf ya ceman amma banson dak'ik'iya bace ke sai yau, nida bani da komi sai tsohuwar motar nan! kuma dama ta samemu kitsaya kame-kame, taya za'ayi kice dani kad'ai dama kike tarayya, bayan ni dake duk yan barikine, to bari kiji Wallahi bantab'a zama wuri d'aya ba saboda tsaro ba dan tsoro ba, dan haka kema kiyi am'fani da wannan damar kice mai shiyamiki ciki kawai yabaki kudi ki zubar kinji na fad'amiki.

Anya kana sona Ma'aruf? kuma kana kishina?

A fusace yace Ke babba bura ubaki kinji keda So d'in! ma'aruf ya dan namata ashar.
Cikin tsawa yac6e zaki kirashi ko sai namike nabar garin nan, kinemeni ki rasa.

Nima a'fusace na cemai to ai'shi ya fika tinda duk sadda zai kusanceni sai yabani magani,ka kauga babu ta yanda za'ayi in'jemai da maganar ciki ko?

Ma'aruf yace to ubanki ke bani kudin daz anje in'dinga siyomiki ko-ko? yafada yana k'ok'arin mikewa .

Saurin jawo hannunshi nayi nace bari in'kirashi.

Haka nakira Mai shari'a nafadamai komi.

Ba k'aramin mamaki ya shaba" yaceman amma kodai da wasu nike tarene dan dama ai ba cikakkiyar budurwa ya sameniba .
Ban'boyemai ba nace mai gaskiya wanine yaman, amma ya gudu ya taimakaman.

"Yace bakomi yana zuwa" .

Washe gari Mai shari'a ya d'aukeni ya kaini wata Asibiti! b'oyayyace bama kowa ya santa ba suka zubar mun da cikina, dakyal nasha dan nasha bakar wahala ban taba d'aukar zan tashiba.

Bayan shekara biyu ina tare da maza biyu munata rarakawa! Ba wanda ya K'ara ceman zai aureni gashi Ma'aruf komi ni kemishi, nima kuma ta hanyar Aljihu mai SHARI'A.
Dan na daina barin yana cin banza.
Wata rana muna zaune bayan mungama abunda muka saba, Mai Shari'a keceman yana neman alfarmar in Auri wani abokinshi mai suna USTAZ.

Cikin kallon baka da hankali nacemai dan mi? naima kama da MATAR USTAZ ne?

"Yace aa inaso ne kishiga rayuwarshi dan ki rusamai duk wani farin cikin da yake tattare dashi, saboda na tsaneshi baida mutunci, duk ya kwaceman customer nah yanzu sai inkwana biyu banyi cinikiba, gashi da dukiya ta maseefa, in kika amince zakije kiciye duk wani ar'zikinshi sai kidawo.kiba saurayinki kuje cen wata kasar kuyi auranku....
1/21/22, 14:14 - Buhainat: 7??_/Q6??_/Q&7??_/Q7??_/Q

"""Halin da USTAZ yake ciki bak'aramin d'agama khadija hankali yayi ba. cikin sauri tafara laluben hanyar da zatabi ta ficce, cikin sand'a tasanya k'afarta ta dama tana k'ok'arin kai ta hagun USTAZ yai wata sukuwar da saida ya watsomata k'afafuwa k'asa , ihu ta fasa cikin azaba.

Muhun cafka ya yimata yashaketa sosai, kumatunshi sai rawa suke, idanuwanshi jawur , illahirin jikinshi kyarma yake, yama rasa miyema yakamata yayiwa khadija ko zaiji Dad'i, afusace yace shi "ina kwarton naki? Yatab'a zuwa gidan nan ne ko baizoba? Kana kuna tare dashi kenan haryanzu ko ba hakaba"?

"Kasakeni zan fad'ama"

Khadija tace cikin murya azaba .

Sakinta Ustaz yayi yajuya baya hannunshi mai lafiya yasa ya rike kyauran k'ofar yana hawaye..
Bama tare dashi USTAZ tinda nayi Aure na rabu dashi. khadija tace cikin rawar murya...

Kwalbar tiraren dake kan mirronta USTAZ ya d'akko yafasa shi da mugun karfi, yayi kanta cikin karaji "ya'ce Wallahi billahi zan maki mummuna illa a'kumatu kika sakemun karya. Azzaluma mak'etaciya, yazama dole gobe Insha Allahu inje inga likita dan Wallahi ko Infection kika gogaman kin illatani, balle nason dole asamu manyan cututuka daga jikin ki, yakarasa yana fashewa da kuka.
Cikin kuka yace shikenan! Daga cin Dadi ni Abdullahi USTAZ naciyo bala'i, ina zaune da matar arziki ina kuntatamata tana Hakuri dani ,naje na aure matsiyaciya shugabar karuwan duk duniyaaa....

Kayi hakuri USTAZ dan Allah ka sawwakeman inkama gabana salin alin, Dan Allah! amma ni bani da cutar komi Wallahi..

Wayar cazar dake kusa dashi ya d'akko ya dinga zubamata tana ihu.

KUKA yake sosai yan jibgarta tare da fadin la'anatullah! la'anatullah!! la'anatullah!!!

Cikin kuka tace katsaya! katsaya!! zan fad'ama wallahi,muna tare dashi, hasalima kud'ad'anka duk suna wajenshi, nabashi yana taramana zamu gudu muyi aure, kuma Wallahi so d'aya yatab'a zuwa gidan nan, kaji na rantsema....
1/21/22, 14:14 - Buhainat: "Hankain USTAZ ya tashi matuk'a, tomi Najib yake nufi? ko+ko shine likitan da yace bazai zubar ma khadija da ciki ba? Toko shiyasa ranar da suka had'u ta gigice ,kai USTAZ ya gyada "yace ba shakka yanzu za afara wasan, yazama wajibi ki karb'i abinda kika shuka, saura kai babban fasiki mai SHARI'A,

Data shi ya kunna yana latse-latse kamar wasa yaga Maryam onlin, kamar yamata magana saikuma ya tino yazama dole yabi abinda Najib yace,saboda yanaso su had'a kai sukawo karshen khadija damai SHARI'A da saurayinta .

Sabon status yaga anyi jikinji har rawa yake wajen kai hannu ya duba, ganin na Maryam yane kuma just now yasa jikinshi na rawa ya duba.

Photon Aysha ne itada yaranta duk sunsa shadda iri daya blue black, wani irin mugun zillo zuciyarshi tayi , da yayi arba da kyakyawar fuskarta da sauri yayi save ya duba na gaba ita kadaice zaune cikin flower's tarikosu tayi murmushi, kya,kya murmushi,dogon hancinta yabayyana ga siririyar wushir yarta tafito, bakinta sanye da big boom tana sha sanye take da Ash din riga mai dogon hannu sai black din wando da hula mai masifar kyau itama black, kwantaccem
N gashin goshinta yayi luf-luf kamar wanda a'kajik'a da ruwa, A'takaice photo yayi masifar kyau,duka jikin USTAZ rawa yake "yace inaa waya isa yana kallonma iyali, kenan har mijin Maryam din da yahanani kula matarshi shu sai yaduba photo matata A'ish d'ita, kana kattin da Maryam din ke aiki dasu duk sai sun'ganki, ido ya zaro ganin rubutun da Maryam tayi daga k'asa tasanya (Mrs Musty Insha Allah , banda kamarki Aminiyata, insha Allah dani za afara hidima kuma dani za akare, ina nan zuwa gareki Baby Musty???0)

'Inaaaaaaaaaaaaaaaa".

Ustaz ya fada da mugun k'arfi, har khadija dake kwance saida ta tsorata ta shige cikin wadrobe.

Dafe zuciyarshi yayi data faramai wani mugun halbi.

Baison sadda yafarama.Maryam voice ba, cikin tsananin fushi..

Maryam mijinki ya hanani ma a'mullah dake dan zalinci, dan haka yazama wajibi kema ki fita harkar iyalina Wallahi, sabida bani bake kuma Wallahi kifad'ama A'ish akwai aure na akanta, ba d'an iskan daya isa ya Tara da matata, inaaaa karma ta fara, kuma kituroman duka photo ta saiki goge baki daya na wayarki Wallahi dan bana bujatar alaka dake da ita, inba hakaba zankai k'ararki court, haka kawai dan gani Addayus(marar kishi) sai inyi labe-labe kina d'oraman mata akan duniya mutane nagani najin Dad'i, yaturamata yana dafe kanshi..

Maryam data duba wata irin dariya suka kwashe da ita ita da Najib .

Cikim d'aure fuska tafara kaidamai reply ta'ce matarka fa kace ada kenan amma a'yanzu k'awata sai Musty Wallahi, saboda a'jiya data gama idda an'kawo ku??in Auranta, inka lura babu abunda ke tattare da fuskarta sai zallar farin ciki takusa fad'awa sabuwar rayuwa da abun sonta,dan kason dama adalci tamaka dakuma tausayi,dan haka kakama kanka kuma kason maganar dazakayi akanta, dan yanzu MATAR wani ce, muddum mijinta yason wanna labarin sai yamakaka court yawwa???j...
1/23/22, 12:40 - Buhainat: Washe gari tinda Asuba USTAZ na gama sallah ya fita daga gidan shi, ya sama ko ina kwad'o bayan karb'e wayoyin khadija da yayi ya fita, a'kafa yake tafiya ko gari bai'gama wayewa ba, haka ya dinga sauri ga hannunshi tsak'ale da kafad'arshi sai nishi yake CIKIN tsabagin wahala, amma burinshi dai yakai gidan su Aysha ko yasamu wani Abu daya shafeta, yakai awa d'aya yana tafiya kana ya iso unguwarsu lokacin har gari ya fara wayewa, tsaye yayi bakin k'ofar ya fara rafka sallama ba k'ak'k'au tawa. kamar jiya dattijon nan yafito cikin shiga ta kamala ya kalli USTAZ sama da kasa yace au kaine kenan?

Eh nine Baba ina kwana? USTAZ yace yana duk'awa.

Dattijo yace lafiya lau Alhamdulillah kana lafiya ya iyalin naka?

Baba itace nike nema Wallahi mafarin sake zuwana gidan ka kenan, durkushewa k'asa USTAZ yayi idon shi fal da hawaye,"yace Baba Dan zatin Allah ka fad'aman inda wayanda suka sai dama gidan nan suka koma Dan Allah badan niba, Wallahi harda matata suka tafi.

Dattijo yace "Wallahi Billahi yaro bansaniba, Allah nagani basuceman ga inda suka komaba saboda samari biyune kawai kamar yanda na fad'ama, kaga kau tinda nasaya na biya mi zaisanya ince sai nason muhalli su?

Hawaye USTAZ ya share yace shikenan nagode yatashi yana layi yafara tafiya.

Sosai yaba dattijon nan tausayi haryayi nisa ya kwalamishi kira" yace zonan saurayi".

Da sauri USTAZ ya k'araso wajenshi yana tinanin ko zaifad'amai wani abu.

Datijon nan" yace ka ganni nan aikin police nikeyi ,matata guda da yara biyar,tinda nayi aure nike gidan haya sai a'wannan karan nayi gidan kaina, ganin farko danamaka kabani tausayi,kuma nason kana cikin damuwa, dan haka indai har ka yarda dani kafad'aman abunda ke damunka,watakil in'baka shawarar dazata am'faneka dan nason na girmema tinda ni a'yanzu shekaruna 47 kaiko daga gani bazaka wuce 30 ko da 32 ba hakane.

Hakane Wallahi ban ma cika talatin d'inba, Baba amma balain duniya duk ya hayeman ni yanzu kobaka rokeniba zanfad'ama damuwata, saboda a'yanda zuciyata take cike da kunci Wallahi banki na samu speaker ba na fadama kowa na duniya damuwata, dan duk a'taru ala'anci mai sharia da shi da kubra ba, yafashe da kuka sosai bayan yayi ya gaji yafara ba dattijo labarin komi daga Auran shi da Aysha da bakar wahala dayasha kamin ya sameta har zuwa yanda sukayi da Najeeb yau da safe.
1/23/22, 12:40 - Buhainat: "Shuru dattijo nan yayi zuwa cen yayi murmushi ya kalli USTAZ" yace gaskiya malam USTAZ akwai damuwa babba .

Na farko dai akwai babban sakaci irin naka ta hanyar rashin iya rike sirrinka kaje ka fallasashi kasuwa, kwara ka zauna majalisar samari yan zaman banza kafad'i damuwarka ko banza zasu baka shawarar data dace saboda basuyi Auran ba balle susan matsalar dake cikinshi,hasalima cikin gautsar sonshi da begenshi suke, saboda kasuwa madaddalar sharrice a'yanda aka ga Allah ya bud'amaka dole kasamu makiya gaba da baya, damasu nemanka da sharri kota ina, kai wanima inda zai samu dama wallahi rayuwarka zayyi hari, shi yanzu mai SHARI'A yayi amfani da USTAZancinka ya shiga rayuwarka yason komi saboda yason bazakamai karyaba, dangane da abunda yashafi rayuwarka, kai kuma ka zauna kafad'a mai gaskiya lamari dan gane da zaman takewarka, gaka mutum mai masifar yarda sirrinka ko d'aya baka rageshi da shiba, ka fad'amai. Na tabbata yau in akwai wadda tafi khadija shaid'anci tinda baya sonka Wallahi sai ya had'aku, kana banga ai'bun abunda yan uwan Aysha sukamakaba, ko bakomi sun'maka halacci tinda sunson halin da yarsu keciki agidanka na halin kunci amma basu taba bi ta kaiba, ka kauga dole ayanzu sunana maka suna fason abunsu alkunya sukaima, saboda so sone amma son kai yafi, Abdullahi gaskiya ka tafka kuskuran da gyaranshi sai Allah, amma shawara anan ka kyale zancen dawowar Aysha yanzu ka fara gyara kuskuranka ta hanyar gyara halinka dakuma sanin abunda zaka furta a'duk sadda zakai magana, kawon ance falyakul khairan auli yasmut(ka Fadi Alkairi ko kayi shuru) dan haka shurun yafi ba dole saika tankaba, ga number wayata in Allah ya yarda zan taimakama akama wanna mai sharia da ita matar taka dashi saurayin nata, kuma Ayimusu hukuncin dai- dai da laifinsu.
1/23/22, 12:40 - Buhainat: " Dawowa baya Ustaz yayi har shagon da yaga suntsaya, shiga shagon yayi yama mai shagon sallama .

Amsamai yayi yace miza abaka?
Ustaz yace bakomi dama Abdul naga yabar shagon yanzu nace shin ko ka sonshine.

Mai shagon yace ai mutane da yawa, taya za'ayi inson wane Abdul.

Ustaz yace haba bawan Allah wani D'an fari haka, ba bakin shagon nan naga ya tsaya ba, da yara yan makaranta.

Ok Haji Abdul zakaceman, mai babbar gayya, naganeshi Wallahi .

Yawwa dan Allah inane gidansu inda suka koma? cewar Ustaz.

Mai shago ya gwalo ido yace kai bawan Allah nikam inba yazo yaman sayayya ba ya tafi ina ruwana dashi, ka ganshi nan sai yacika but da kayan makulashi na yarancen nashi ya kama gabanshi, bazan sake ganin yadawoba har sai sunciye su,dan haka bansaniba nima.

Ustaz ya zaro ido yace wai kana nufin yarancen kadai yakema sayayya cike da boot din mota?

Eh wallahi ai mugun sonsu yake, yoni nama tab'a ganin ubanda keson yaranshi kamar Haji Abdul, ai koni dana bud'e shagon nan saisa-saisa dai nikema iyali..

Harara USTAZ yasakarmai yace sai anjima daga yanzu duk mutumin da zai nunaman bayayima iyalinshi hidima dan ni ya rufzani bani bashi Wallahi, ya ficce yana tsaki.

Mai shago yace kaji dan ba'ura harda harara kai kasani ..

Har USTAZ ya fita shagon yadawo ya fiddo naira hamsin yace bani garin rogon naira arba'in gishirin goma, ka zuba gishirin cikin garin basai kayi leda biyu ba.

Ido mai shago ya zaro yace kaiko mai ?allallan hannu kason mikace kuwa ?yo wannan basai yan hanjinka su tsinkeba, bari dai abaka mai Star yafi wannan gishirin, ah azakwakwara kenan. cewar mai shago.

Bancemaba in bazaka had'aman abunda naceba kabani kudina inyi gaba,akwai shaguna da yawa inje in siya. inji USTAZ.

Aa wa salam wakitabihi. bari in baka abunda kakeso,nasani ko gidan yari ka zauna akaimaka horon gishiri,bari in zubomaka ko omo kace kanaso shizan baka .

Banza ustaz yayi dashi ya kyale .

Mai shago kam ya zabgo gishiri da garin rogo d'an kad'an yaba USTAZ, kallon ledar USTAZ yayi yace yayi kyau,yayi gaba abinshi.
1/23/22, 12:40 - Buhainat: "Machine ya hau har gidan shi aka saukeshi yabiyashi kud'in ya tafi. yana k'ok'arin bud'e get din yaji an kwalamishi kira.

Saurin juyowa yayi yaga Najeeb, ido ya zaro yace ashema ka dawo kaceman baka da woba?

Aa yanzu muka dawo muma da yake jirgi muka biyo hanya ta lalace yanzu.

Ustaz yace kundawo lafiya?

Najib yace Alhamdulillah.

Masha Allah! Allah ya huta gajiya, cewar USTAZ yana k'ok'arin shiga ciki.

Najib yace kamarfa fushi kake dani ko?

Ustaz yace aa wallahi inaso ne dai inyi abu acikin gidan ne, shiyasa.

Ok to sai munyi magana anjima cewar Najib.

Allah yakaimu USTAZ yace yana rufe get ??inshi ya shige ciki, k'ofar palon ya bud'e ya shiga ya bude ta bedroom ??in khadija.

Tanajin an'bud'eta ta tashi da sauri illahirin jikinta rawa yake, cikin kuka ta'ce USTAZ yunwa Wallahi, mituwya zanyi yunwa nikeji.

Yace ungo wannan maza kici muyi magana, ya nunama ta ledar garin daya aje .

Da sauri ta d'akko ledar ta fasata idon ta yasauka akan gari rogo, tace haba Dan Allah saikace akuya zakaban wannan abun.

Kan ta karasa yakama kanta ya gwara ga m
Bango "yace in bakiciba zan d'auke, kuma wallahi kowa ya tsayamiki na rantse da Allah bazan baki wani abuba, kiyi sauri nace, minahika tsawon wata nawa nayi inacinshi,gashinan ko abinci bani iyaci ya zu cikina yayi sumfut,kowace kafar sadarwa ta yan hanjina ta toshe da garin kwaki...

Bata da yanda zatai dan yunwa ta keji ta d'auka takai bakinta, wani irin ihu ta sanya tace nashiga ukku halshena .

Wayar wuta ustaz ya dauka yafara tsulamata saida yamata takai goma kana yace maza kicinye in'kika kara magana Wallahi saikin sani, yawwa kina b'ataman lokaci.

Cikin kuka khadija ta d'auka ta faraci tana k'ok'arin amai, duk sadda tayi niyyar maidoshi sai USTAZ ya zubamata bulala,da haka harta kusa cinyewa tace na yarda ka kasheni amma wannan gishirin dayayi kwance bazan iya cinshi shi kad'aiba Wallahi.

Shiru USTAZ yayi ya lalubo wayarta yace ungo kira kwarton naki kicemai ga wasu Dalolinan jiya ankawo kuma yau antafi dani kano za agyaraman hannu, yazo kukwashesu ku gudu, ki saki muryarki inba hakaba kikayi wani abunda zai fahimci wani abu wallahi billahi sai na fidda miki Hakora.

Cikin kyarma khadija tace Wallahi zanfad'amai .

Wayar USTAZ ya bata ta gano number da tasama Rabin Raina bakaramin batama ustaz rai sunan yayiba, yace wato kwarto kikasama rabin ranki, ni kumafa ina tawa.

Khadija ta fara sosa kai" tace banda taka ai."

Anshe wayar ta ustaz yayi yasanya number wayarshi saiga sunan HUHULAHU yafito, kanshi yadafe yasake sanya gudan number shikuma ansa SHAWARAKI.

Mari yasakarma khadija" yace zakiga huhulahu Wallahi, maza kiyi abinda nace kinji na fad'amiki.

Kiran Ma'aruf tayi sai gashi ya d'auka" yace baby love yane madara muka samu ko no-no?

Khadija jikinta ya d'auki rawa ustaz ya d'akko reza ya d'orata akan kumatunta yana zaro mata ido..

Hankali tashe tace ai yau zumace farar saka Rabin Raina jiya aka kawomai wasu mahaukatan daloli wai zinari zai fara sarowa,to kuma yau yayi tafiya agyaramai wannan nakasashen hannu nashi shine nace a'wannan karan yakamata muyi b'arnan karshe mugudu ko-ko?

Wata mahaukaciyar dariya ma'aruf yayi a'ranshi yace ashe dana ma gudun da nayi niyya yanzu danayi gwari, ai'ko zakiga b'arnan karshe yar iska .
Kanajina kuwa khadija ta katseshi.

Eh inaji Baby ganinan zuwa kinji, yau namayi miki alkawarin sai munyi abunda bamu tab'ayiba tinda kikayi aure, fatanadai kisamu magunguna masu shegen kyau da zakiyi zam-zam kisha,bani 20mnt ina nan zuwa gareki.

Tace yawwa Rabin Raina saika iso ta sauke wayar..

Rai abace ustaz ya amsa yace sauran tsohon D'an iskan cen shikuma kice mai Kinkira ki gaisheshi, shima kicemai yazo kamar wancen yafad'a yana latso number Mai SHARI'A, ta wayata datasama Cakwala Dad'i.

Kai USTAZ ya gyad'a "yace zakikau ga cakwala Dad'i, munafuka yar busassar banza kawai .

Dan nama mai SHARI'A kira yayi sai gashi bata jima tana ring ba ya d'auka .

Khadija t???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ace Uncle dina ni kad'ai.

Afusace Mai sharia yace yimin shuru munafuka, mak'etaciya, wato duk bala'in danashiga bakimasaniba ko? ko kikirani kimin jaje ko? Narabu da matata abar sona nikadai nike rayuwa kamar tsohon maye,ga zubewar hakora duk ta dalilin wannan dan iskan mijin naki,da wani dan iskan gemenshi kamar jelar MASARA , Wallahi sai naga bayanshi kurkusa.

Subhanallahi uncle bansaniba kason tinda nazo gidan naira goma bansamu ta shigo hannunaba da zan sanya kati sai jiya, aka kawomai daloli wai zai bude

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login