Showing 9001 words to 12000 words out of 26141 words

Chapter 4 - ADALILIN 'YAR TSUNTUWA Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

1611

Falon yau cikin mamaki tadubi hajja tace,hajja inasu aunty fadeela ne?
Saida hajja ta sauke wani ajiyar zuciya sannan tayi Jim tadubeta tace,ayya ai sunkoma gida dazu,dazu mahaifiyarsu ta Aiko driver dayazo yadaukesu.
Shiru tayi gabadaya tanajin babu Dadi tace,toh hajja.
Hajja tadubeta tace, kiyahaquri jummy nasan irin sabonda kukayi dasu tashi kije ga abin karyawa can kikarya.
Miqewa tayi tareda nufar inda breack fast din yake.

Gabadaya yinin ranar a hargitse tayishi.

******
Sukuwa su fadeela bayan sunkuma gida,shiga Falon sukayi suka cidda ummiey a zaune akan kujera,Sai karkada legs take. Gwangwanin maltina ne a hannunta tanasha.
Gaisheta sukayi gabadaya,ummiey kuwa ko kallonsu batayiba.
Zuwa can tadago tare da dallah musu harara tace,Sai yau kukaga damar dawowa?
Fadeela tace, kiyahaquri Ummiey pls don Allah,ita kuwa fareeda Banda latse latsen wayarta babu abinda take .
Ummiey tace,kutashi kukoma inda kuka fito,miqewa fareeda tayi tare da nufar qofar fita daga Falon.
Duk cikansu dubanta suke,Ummiey tace,fareeda zonan aidama nasan rashin mutumcinki Zaki aiki fita,koki dawo ko yanzunnan nakira shuraaim a wayata.
Juyowa fareeda tayi ta dubi Ummiey tace,Ummiey abunda kike bedacewa tunda mundawo menene Kuma nayimana barazana da mukoma,Kuma Ummiey meye lepin jumaima don Allah?
Ummiey sakin baki tayi tace,to fitsararriya bari nazo saikiji dadin yimun bayanin.
Da gudu fareeda tayi hanyar steps din don tasan halin Ummiey saita iya marinta.
Nan kuwa Ummiey tasamu abinyi fada take sosai itadai fadeela Banda haquri babu abinda take Bata.
Duban fadeela tayi tace,yawwa fadeela yarinyar kirki kokin San meyasa banason huldarki da yarinyar?ni sam banason huldarku da talakawa.
Fadeela tace,Ummiey gsky kidena haka wallahi is bad haba,Kuma maganar talaka da mai kudi duk Allah yayisu,sannan ma maganar da kike jumaima ba 'yar gidan talakawa bace.
Ummiey tace Taya kikasan ba 'yar gidan talakawa bace?
Fadeela tace,labarin ta tabamu harda ma su Abbiey.
Metsewwww! Dogon tsaki Ummiey taja tace,qaryar banza ta yaudare ku dai ta sanarda ku qarya.
Fadeela tace,Ummiey wallahi ba qaryane gskiya ne,Aiko yanayinta Kika kalla kinsan ba yar gidan wahala bane.
Ummiey tace,naji tashi kibani waje masu zuciyan tsiya,zuciyan nakasa,miqewa fadeela tayi tace,Ummiey ina Abbiey?
Ummiey tace,bansaniba. Allah yahuci zuciyarki,kalmar da fadeela tafada kenan ta wuce.

********
Mommah ce zaune a gaban mahaifiyarta tana kuka,matarda ke lallashinta da kadanne batakai hajja ba.
Ammi ya zanyi da rayuwata yariga yagama salwantar da rayuwarmu ya cutar damu,sanna yabatarmun da tilon yata,tasake fashewa da kuka maicin rai.
Ammi itace mahaifiyar mommah,ammi tace kiyahaquri maryama Allah Yana tare dake,Kuma duk inda jumaima take zata bayyana Allah zaibayyanata,wallahi inaji ajikina tana hannu nagari kiyahaquri kidena kuka kinji maryama.
Mommah tace,toh Ammi,don Allah kicema mal sani maigadi yazo ya'amsa kudi aqara yawan abincin sadaka,Koh Allah zai bayyanamun 'yata.
Ammi tace,to shikenan ki shiru nace pls.

*******
Wata mata nahango hakimci akan kujera 2sitter ta Dora qafa daya kan daya tana taunar cingam daka ganta,to kaga gogaggiyar yar Tasha.
Sallama akayi akashigo falon,wa idona keganimmun kaman abba,tabbas Abba ne mahaifin jumaima.
Amsa sallamar tayi ciki ciki,fuskarshi dauke da damuwa.
Zama yayi a kusa da hjy Rabi yace,Rabi ya akayi kinje kuwa waken Doctor Saleem?
Dubanshi tayi,duba irin na na rainakannan tace,uhm naje Kuma yace babu wata matsala,yace zamu haihu lokaci ne beyiba,Murmushi Abba yayi yace to alhamdulillah.
Dubanshi hajy Rabi tayi tace,daga ina kakene haka?
Marairaice fuska Abba yayi tamkar yaro yace,am am uhm.......kada kakuskura kamun qarya,domin idan kayimun qarya kasan sauran, Hajy rabi ce tayi wannan maganar.
Abba yace,naje gidan baba alhj ne yauma,Kuma duk sunqi saurarena,na rasa lefin danamusu idanma natambayesu basu bani amsa.
Hjy Rabi tace,to saime basaika rabu dasuba tunda haka suka za6a.
Iyayena nefa Rabi tayaya zan rabu dasu haba.
Ok to shikenan jeka sunamaka wulaqanci,kaga ni wannanma ba matsalata bace malam kudi nakeso.
Abba yace kudi Kuma?har nawa ne? Tace dubu dari bakwai.
Tirqashi wallahi inason sanarmiki gabadya kudin account Dina babu komai Sai dubu dari biyar,kamfanonina komai yatsaya cak,ma aikatan sungudu,gidan maina babu mai gabadaya natsinci kaina cikin masifa,narasa lepin danayiwa Allah ya jarabceni haka,ga rashin haihuwa ya qarishe maganar hawaye masu zafi suna zubomishi(Readers Abba Fa yamanta da jumaima da mommah a rayuwarshi,gabadaya anshafe masa tunaninsu).
Kutumar uba! Kayyasa! Wallahi wallahi habeeb baka isaba,nizaka rainawa wayau? Duk yawan kamfano ninka dai dai har uku kace duka a rufe,ga gidan mai babu kudi?wallahi idan jikina duk kunnuwane bazan yardaba,malam kafita duk inda zakasamo kudi kasamo kabani,domin bazan lamunci wannan tatsuniyar nakaba.
Abba cike da mamaki yake duban hjy Rabi yace,haba Rabi wallahi ba qarya nake mikiba,kitausayamun.
Malam bari kaji bazaiyuwu ina zaune a cikin wanna danqareren gidan ba nafita bikin qawaye banyi zarra ba,katashi kasiyar da daya daga cikin motocinka kawai malam.
Abba zaune yake kawai yakasa magana,yanason tunano abubuwa dadama saiyakasa,da yafara tunani zaiji kansa yasara,still yanzuma abunda yafaru kenan,miqewa yayi tare da nufar tsoho part din mommah don Nan yakoma da Zama,a cewarsa duk sanda yashiga yakaneamu relief.
Hjy Rabi kuwa Banda harara babu abinda take binshi dashi,Saida tatabbatar da ya qule sannan tadauki shewa tare da tafa hannu,hmmm lallai mutuminnan nizai rainawa wayau ko? Tabbas zanyi maganinshi ,lokacin rabuwa da qwallon mangoro yayi,Kona huta da qudaje,taqareshe maganar tare da daukar car key nata da mayafinta tafice.

******
Jumaima ne itada hajja suna zaune suna Hira,doguwar rigane a jikinta,Wanda ake Kira da streetgown kanta Kuma dankwalin kayanne ta daura,tayi kyau sosai.
Sallama akayi duk cikansu suka juya,atake anan qirjin jumaima yafara beating saboda Wanda tagani,shima anasa bangaren hakane, Ya Salam! Yafurta tare da cizan lips nasa naqasa.
Qarisawa shigowa Falon yayi ya zauna.
Muryanrsa cikin sanyi tare da dadin sauraro yace,barka da safiya rigimammiyar tsohuwa.
Daquwa hajja tamasa tace,kabarta acan gaskiya ja'iri kawai,Murmushi yayi Wanda yasa point nashi lotsawa.
Jumaima ce taduqa tare da gaisheshi,amsa wa yayi tare da dallah mata harara.
Nandai suka gaisa da hajja,tareda tsokanar juna kamar dai yanda suka Saba,duban hajja yayi yace,
Hajja fura nakeso,kwana biyu banzo nashaba Kuma duk Wanda nakesha sainaji Sam babu Dadi,hajja tace Aiko kaci sa'a da ragowar najiya da nasha bari adaukoma yanzu don nasan yayi irin sanyin dakakeso.
Jumaima! Jumaima!!hajja takwala mata Kira,fitowa tayi tare da cewa gani hajja.
Yawwa bude firij kidaukoma yayanki furar da Kika damamun ita jiya.
Miqewa jumaima tayi,Jima kadan saigata riqe da jug da cup a hannunta,ijewa tayi kusa dashi,miqewa tayi zata wuce yace,kee!
Juyowa jumaima tayi,,,,,,,,dauki cup din kiwuce dashi kidaukomin ludayi.
Daukar cup dintayi takawomasa ludayi,miqewa tayi zata wuce still sake kiranta yayi,wannan Karan Bata jiyoba tsayawa tayi zuciyanta Yana beating cike da tsoro.
Dawonan! kalmar da ya fada kenan,dawowa tayi tare da zama kusa da hajja.
Haba hajja yaza'ayi yaran musulmai sudinga dressing irin wannan,jibi wata dananniyar dinkin banza da yarinyar Nan tasaka ajikinta.
Hajja tace,wallahi dinkin da fadeela tabada a mata kenan,ga atamfa turmi guda tasa anlalata mata,itama dazu haka tayita complain.
Ya shuraaim harara ya dallama jumaima,cikin sauri taduqar dakanta a qasa a cikin ranta tace,(munafuki komai yakai idonshi jikina oho).
Yace,hajja idan da laifin fadeela itama da nata 'yammata yanzu sunason dinkin banza,bari kiji kimaza maza kije kicanza Kaya yanzu kinajina?yayi tambayar tare da hade gira.
Cikin sauri ta miqe tare da wucewa tafiya take jikinta Banda shakking babu abinda yake.

Har yagama Shan furansa,suka gama maganarda zasuyi da hajja yamiqe yatafi,jumaima Bata fitoba.
Tanajin sanda yatada motarsa, leqowa tayi ta window n bedroom nata tace,ga mutum har mutum Sai baqin halin tsiya,lallai Aunty Ni'ima na haquri dakai,tayi maganar tare da dannama motarsa harara.

_Comment dinku da sharhinku nasani nishadi matuqa tnx so much masoya_ *_A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_*β€οΈπŸ’žβ£οΈ

Ur lovely Xahran kuce.✍🏼✍🏼✍🏼

Lallai AlqalamiπŸ–‹οΈYafi takobiπŸ—‘οΈ



[4/24, 8:10 PM] Zarah Bae: πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯
*_A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_*
πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯

*TAMBARI WRITER'S ASSOCIATION*

*_πŸ”±((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

*T.W.A*

_LABARI/RUBUTAWA_
*_PATEEMA XAHRA LAWAL_*

_This page is dedicated to oll masu suna Pateema Xahra(Jumaima)_

*Bismillahi-rahmanir-raheem*

πŸ…ΏοΈ:19-20

Yanzu Kinga wannan hijjab dinnaki yadi hudu ne na islamiyar.
Cikin sauri jumaima tadubi hajja tace,hajja yadi hudu Kuma?saikace nazama matar limamai.
Toh Kinga yayanki yakawo miki,Kuma yayanko Miki.
Jumaima tace,toh hajja,su aunty fadeela islamiyar suke?
Hajja tace tunda sukayi sauka sundena zuwa,sunce makarantar tafiye tsanani.
Bata fuska jumaima tayi,to Amma hajja shine kikabari asani,kinsanfa banason bulala wallahi.

Hajja tace to yaya zanyi? Abbieynku yace a nemamiki islmiyya mai kyau,shine Shuraaim yace yagama Miki komai,gobe Zaki fara zuwa.
To shikenan hajja Allah yakaimu goben,Ameen jummy na.


Washegari wajen qarfe takwas saiga drivern Abbiey yazo gidan hajja wajejen 3:30,sallama yayi,hajja tabashi ikon shigowa.
Bayan yagaida hajja ne yake cemata Oga Shuraaim yaturoshi yakai jumaima islamiya,hajja tace madallah yakuwa kyauta Ashe Yana sane? Amma naga kamar lokaci baeyi bane yanzu Koh?
A'ah hajja yanayin islamiyar ne haka.
Hajja tace,to shikenan .

Bayan jumaima tashiryane suka miqi hanya,duk inda suka wuce Sai ta tambayi isah sunan wajen,yanzuma tambayanshi take.
Isah me sunan unguwar Nan?Murmushi yayi yace ai hajiya Nan Tukur/Tukur kenan yanzu haka munkusa Isa islamiyar,Kuma Kinga daganan idan aka miqe sosai za'aje gidan Alhj.
Jumaima tace wa kenan?
Gidansu fadeela nake nufi.....cikin sauri jumaima tace ,don Allah dagaske?
Isah yace,Allah .
Aiko bari idan zaka maidani gida saimuje nagasu aunty fareeda da fadeela.
To shikenan hjy.

Anmata komai anbata class,ajinsu ne qarshe a makarantar tunda jumaima tayi sauka.
Kowa kallonta yake cike da sha'awa anmata interview nata duk taci.
Wani malami ne tunda tazo yake shisshigemata yanzuma dubanta yayi.
Masha Allah Ashe ma dalibar tamu hafeeza ce,wani islamiyar kikayi?
Jumaima tace,ba'anan bane a bauchi ne(Madrasatul Abu Ubaida Ameer bn jarrah).
Ok Masha allah,to munan sunanta( Mu'az bn jabbal)ne.
Saikije aji koh,jumaima tace to akabata ajinta babu ruwanta da Kowa.

Wajejen 6:00 dai dai akatashesu,isah baiwuce da ita ko inaba Sai gidansu fadeela a gaskiya layout.
Gsky gidansu fadeela yaqeru saikace ba 9ja ba,tsayawa musaltashi wasting time ne.
Adai adai parking lot ya'adana motar.
Su fareeda ne suka fito farfajiyar gidan Dan duk a zatonsu Abbiey ne,cikin sauri Isah yabudema jumaima motar tafoto a guje tare da nufar inda su fareeda suke.
Suma cikin gudu suka saki ihu na murna,duk kansu sukayi hugging nata tamkar zasu maida ta ciki.
Jumaima tace, Aunty's Dina I mhiss yhu so much.
Muma munyi missing naki Cweat jumaima.
Riqemata hannu sukayi sukashiga da'ita tamqamemen falonsu.
Ummiey ce zaune tana amsa waya,samun daya daga cikin kujerun falon sukayi suka zauna dukkansu faces nasu dauke da smile.
Ummiey tace,wow mah daughter a ina kukasamu wannan beauty haka?
Cikin ladabi jumaima taduqa har qasa tareda gaida Ummiey......dai dai nanne Ya Shuraaim yayi sallama tare da shigowa falon.
Ummiey amsawa tayi face nata dauke da Murmushi,tadubi su fadeela tace a ina kukasamu qanwa me kyau haka?
Shuraaim samun daya daga cikin kujerun falon yayi masu qirar( Royal Chairs) yayi yazauna,duk cikansu gaisheshi sukayi.
Face nashi babu annuri ya amsa,ga wani saje baqi sidik daya zagaye face nashi,yayi kyau sosai tamkar balarabe.
Fadeela tace,Ummiey jumaima cefa na gidan hajja da nake fada Miki.
Cikin sauri Ummiey tamiqe daga kan kujeran tahade face,tamkar Bata taba dariyaba tace, wat!!!
'Yar tsuntuwa a cikin gidana?tayi tambayar tare da zarewa jumaima idanuwa,duk cikansu sunfirgita but Banda Shuraaim hankalinshi kwance Sai daddana phone nashi yake.
Ummiey tace,don ubanki da uwarki bakiji kunyar shigomin gida ba?
Jumaima kuwa Banda rawa babu abinda jikinta keyi,ga hawaye Wanda batamasan yazuboba.
Ummiey tace,yau kuwa zanci uwarki,daganan Kuma saidai kisan inda dare yayimiki domin baki babu fam Dina.
No wonder kyanki s too much,maikama da zubin mayu.
Haba Ummiey don Allah kiyahaquri,fareeda ce ke maganar tana kuka,ita kuwa fadeela tama kasa maganar sai kuka da yaci qarfina.
Janyo codewire na TV Ummiey tayi,tace yau saina zaneki sannan insa aje a yarda ke,bazaki lalatamun fam ba wallahi,tayi maganar tare da nufi inda jumaimar take
Qara tasaka tare da juyowa da gudu....Bata ankaraba taji tafada jikin mutum,sake qanqame jikinta tayi tare da cewa,don Allah kiyahaquri wallahi zantafi ,pls don't beat me tayi maganar numfashinta na wani irin fisga.
Sake rungumeta taji anyi tsam.
Ummiey tace Shuraaim kasaki yarinyar Nan kamiqomin ita naci ubanta.
Haba Ummiey yanzu mezaki daka a jikin yarinyar nan? Kina fada tamkar kinayi da agemate naki,a tunanina kosu fadeela bazaki dunga showting akansu haka ba,bare wannan gurl din,like babe.

Fareeda ce ta Ankara cike da tsoro tace,bro kaman batayin numfashi fa(jumaima nada matuqar tsoro da yawa Yana daya daga cikin dalilin dayasa iyayenta basu fiye dukantaba kenan,duk abinda zaibata tsoro yanzu saita nemi ta sume).
Cikin sauri Ya Shuraaim yadagota,saiyaga tayi luuu zata fadi.
Koda mutuwa tayi Sai kundauketa kunbarmin gidana da ita,kadan kenan daga cikin aikin 'Yar Tsuntuwa,sunsan kan bariki kala-kala.
Shuraaim yace,kubani ruwa.
Fareeda ce ta kawomasa gorar ruwan faro,diba yayi a hannunsa yashafa mata a face nata,but babu alamun farfadowa a tattare da jumaima,sake debowa yayi ya shafa mata,still dai babu bayani.
Tsaki Ummiey tayi tare da nufar hanyar steps,but jikinta yayi sanyi saidai babu yanda zakayi kagane,tsoronta daya kada yarinyar mutane ta mutu dalilinta.

Wata dubarace tafadowa ya shuraaim,Shan ruwan yayi batare da ya hadiyeva,yabude bakinta yahada danashi yadunga zubamata ruwan mouth nashi kadan kadan(lallaima Ya Shuraaim dinnan kiss dai kakeyiwa jumaima da wayau),haka yadunga mata.
Kamar a cikin mafarki jumaima tadunga Jin Abu nashiga mouth nata,gashi tana neman qwarewa.
Tari tafara,tare da alamun bude face nata.
Dagowa Shuraaim yayi daga abunda yake still tana jikinshi,cikin sauri tatashi daga jikin tafashe da kuka tace.
Don Allah kukaini wajen mommah na pls,kuka take sosai.
Ya Shuraaim daure face yayi yace,ke! A tsorace ta kalleshi cuz haryanzu tunano Ummiey take.
Tashimun a jiki fitsararriya mara kunya,kinsaba hawa jikin maza shiyasa nima yanzu Zaki gwada a kaina.
Kallon kallo akafara tsakanin fareeda da fadeela,fadeela aranta tace,kaikuma kadan daga cikin naka sharrin kenan!
Fareeda kuwa a ranta cewa tayi,kaidai kasani munafiki anaso ana kaiwa kasuwa.

Kiraye kirayen sallan magriba akafara,dubanta Shuraaim yayi yace,
Tashi namaidake gida.
Miqewa tayi still hawaye bedena fita a eyes nata ba,su fareeda lallashinta suka dinga dabata haquri.
Harbakin mota suka rakata budemata gaban motar fareeda tayi tace,shiga kizauna sis anjima zamuyi magana dake da phone din hajja.
Muryarta ashaqe tace,toh fadeela sake hugging nata tayi.
Nandai suka mata sallama,ya shuraaim ya tada mota yadaga Sai titi.
A motama hawayen ya kasa tsayawa.
Miqomata handkerchief Ya Shuraaim yayi batare da yayi magana ba.
Amsa tayi tashare hawayen face nata tass dashi,fuskarta duk tayi wani iri.
Sun Isa gidan hajja,bayan yafaka motarshi ne tafita,tashige ciki.
Shiko Ya Shuraaim daganan masallaci ya wuce.

Da sallama tashiga Falon,hajja tarafka tagumi tanajin sallamarta tai maza ta miqe.
Haba jummy ina kikatsaya ne ga dare yayi daga fara zuwa islamiyar yau yau dinnan harkin fara dadewa??
Kiyahaquri hajja motar ce ta lalace,a hanya Saida isah yakira Ya Shuraaim sannan yazo ya daukoni.
Hajja tace to alhamdulillah aini da nashiga dumuwa matuqa.
Jumaima tace, kiyahaquri hajja nima inacan ina tunanin ki,sannu da gida.
Hajja tace,oh sannu jummy ya karatun naku?
Jumaima tace,lafiya Lou bari naje nayi sallah.
Hajja tace,maza kije kidawo ga faten shuwaka can yau shinamana sai fura.
Jumaima tace,to tamiqe tare da nufar hanyar bedroom zata shiga kenan hajja takuma cewa,meyasami fuskar kine tamkar wacce tayi kuka?
To su jumaima dama ananeman sanadi aituni taqara barkewa da kukan,cikin sauri hajja tanufo inda take tace,subhanallah meke faruwa ne?
Jan hannunta tayi suka shiga bedroom din.... Dai dai lokacin Ya Shuraaim yashigo falon,but su basusan yashigoba.
Allah dai yasa yarinyar Nan kada tafadama hajja gaskiyar lamarin,inva haka sai Allah,qila zaman Ummiey yaqare a gidan Abbiey don naga akan yarinyar Nan babu abinda bazatayiba.
Duk a zuciya yake maganar Nan.

A bedroom kuwa da qyar hajja tashawo kan jumaima tafada mata gaskiya,ce mata tayi tunanin mommah Nata take,tanajin kewarta ne sosai,gashi kwana biyu tana mafarkin Abban ta Yana kiranta.
Share mata hawaye hajja tayi tace karkifmdamu suna cikin qoshin lafiya da yardar Allah kinji?nandai ta rarrasheta sosai,harse da taga tashiga bathroom tadauro alwala tatada sallah sannan tafita.

Komawa falo hajja tayi ta cidda ya Shuraaim,bayan dungaisa ne take fadamai damuwar da jumaima takeyi akan iyayenta.
Ajiyar zuciya yayi a ransa yace Kai Ashe gurl din tanada sirri?
Nandai suka gama firansu,duk jumaima najinsu.
Bayan yasha furane,yama hajja Saida safe sannan yatafi.
Tashi hajja tayi tare da nufa dakin jumaima don tajita shiru,tasan bazata fitoba idan taji Shuraaim na falon.
Koda taje dakin hangota tayi acan tsakiyar gado ta qudundu e alamun tayi bacci.
Addu'o'i hajja tasake mata,dukda tanada tabbacin tayi,don talura yarinyar irin fadeela ce akwai azkar sosai,Amma qa idan hajja duk Wanda yazo a jikokinta saita qara musu addu'ah ko sunyi.

Kashemata glob din dakin tayi,tare da ragema ta fankar tajamata qofar.


_Asuba tagari jumaima_.



*_Inason naga comments naku, Idan naga comment sosai,Insha Allah anjima zanyi typing. Sabida comments dinku ke bani karfin gwiwwa da sharhinku_*

*Tnx*πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ
Lallai alqalamiπŸ–‹οΈYafi takobiπŸ—‘οΈ
Ur lovely Xahran kuce✍🏼✍🏼
πŸ’žβ£οΈβ€οΈπŸ’ž
πŸ’œπŸ’™πŸ’š
❀️
[4/24, 8:11 PM] Zarah Bae: πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯
*_A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_*
πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯πŸ₯

*TAMBARI WRTER'S ASSOCIATION*

*_πŸ”±((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al'umah))_*

*T.W.A*

_LABARI/RUBUTAWA_
*_PATEEMA XAHRA LAWAL_*

*Bismillahi-rahmanir-raheem*

πŸ…ΏοΈ:21-22

Washegari Koda jumaima tatashi normal taji yanayin jikinta,duk abubuwanda tasabayi sutayi yauma,hakanan taji tatashi da Sha' awar cin danwake.
Zuwa tayi suka gaisa da hajja kamar yanda suka Saba,sannan tafadamata tanaso suyi breakfast da danwake.
Hajja "tace to shikenan babu damuwa itama ta kwana biyu Bata ciba.
Miqewa jumaima

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login