Showing 1 words to 3000 words out of 26141 words
Chapter 1 - ADALILIN 'YAR TSUNTUWA Complete Hausa Novel
ο»Ώ[4/24, 8:07 PM] Zarah Bae: π *A DALILIN Ζ³AR TSUNTUWA*π
*INTELLECTUπ
°οΈL WRITERS ASSOCIATION*
*_(Home of experts and talented writers, kawo gyara da cigaba ga al'uma shine fatanmu)_*
*I.W.A*
*RUBUTAWA:*
*PATEEMA XAHRA LAWAL*
_BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM_
π
Ώ 1_5
Tafiya take tare da kuka tanayi tana waege-waege tamkar wata mara gaskiya.
Duk inda ta wuce binta ake da kallo tamkar wata mahaukaciya,uniform din dake jikinta is very dirty.
Ananne tasamu wani masallaci tafake dukda bawani fakewa tayiba sbd ruwa ake tamkar d bakin qwarya,don haka ruwan yanadukanta daedae musali.
******
Hakimce yake a set din baya,babban mutumne mae kimanin shekaru sittin ba biyu a duniya,
Wani matashin
Saurayi kejansa a motar qirar *Prado* Wanda suke kama d wannan mutum koba tambayaba kasan 'da da mahaepi ne,bazaewuce shekara 33 ba a duniya kyawawa ne first class gunin ban sha'awa.
"Shuraem" dakata! Umarnin da yabashi kenan. Tuni yaja burki yatsaya tare d juyowa yadube mahaepinnasa , yace Abbiey meyaparune?
Alh basheer yace "kasa ido kagani temakon danasaba shine xanyi...... Kokafin yace wani abu ya balle murfin motar yafita, Shuraem yabi bayansa.
Koda Alh BAsheer suka qarisa sunciddata kwance tamkar bata numfashi,cux ruwan yamata dukane matuqa.
Cikin daga murya Abbiey yace" maxa kadauketa kasata a mota muje hospital mafi kusa damu,,,,dasauri yadauketa suka wuce A B U teaching hospital Tudun wadan xaria.
******
Ansamata drip tare d alluran bacci.Dr Ahmad shine yafito tare da goge zupan daya fitomae yadubesu yace Alhj kaene mahaepinta? Bakin Abbiey na rawa yace"Eah Dr nine!
Dr Ahmad yace OK kusameni a office,Abbiey yace"OK babu damuwa muje.
Haka suka shiga office yadubesu tare da cewa have a sit Alhj ,byn sun xaunane yadubesu daya byn daya yace to mgnr gsky Alhj yarinyanku tana fama da hypertension da nermonia.....beqarasaba Abbiey yace"watttt?
Dr Ahmad yace ofcourse Alhj abinciken da mukayi tana fama d yunwa da damuwa nayi mamaki da ulcer baekamata va.
Shidae Abbiey banda goge zufa bb abinda yake, shuraem ko baxakace yana office dinba cux yana Abu like bb ruwansa a haka don bayason Abbiey yamasa fadane.
Abbiey yace yanxu Dr wat's solution pls? Dr Ahmad yace no problem Alhj calm down xata samu sauqi idan tanashan drugs sannan ana kwantarmata d hankali to komae xaetafi yanda akeso.
Abbiey yace to shikenan Dr tnx so much tare da shaking hand,Dr Ahmad yace bb damuwa alhj nansuka fita dg office din sukaje sallar isha'i
*****
Bayan sundawo ne dg sallah abbiey yaciro waya xaekira hjy hapsat wato mahaepiyar shuraem,shuraem ne yadubi mahaepinsa yace "abbiey nakira ummie nasanar mata tace gasunan tare dasu fadeela.
Kae kawae abbiey ya iya dagama shuraem cux yana cikin damuwa.
Ba'afi 10 mint ba tsakani saega shigowar hjy hapsat a hargitse tare da yammatan yaranta kyawawa dukda su ma fararene basu kae Kyan shuraem ba saedae hausawa nacewa jini daya yawuce wasan yaro.
Tadube abbiey race" wae wanene bashi da lpy alhj?muryarta a hargitse kuma face NATA a gintse yake b yabo bb fallasa.
Abbiey yace "har kun qariso? Ummiey tace uhm ae xuwa yaxamemun dole tunda shuraem yakirani yamun bynin komae.
Wlh alhj bari kaji baxaka shigamun gida da YAR tsutunwaba sbd masifa ne , A dalilin yar tsutunwa wani masifane ba a gani ? Inah baxan lamuntaba dama dalilinda yasa kaga nazo don nasanarma ne bawae don duba yar tsintuwa ba ehee! Taqarishe mgnr ranta abace.
Abbiey yasauke a jiyan xuciya yace" wae hjy dakike ta wannan babatun wayace maki yar tsuntuwa ce? Kuma mgnr gida aedae naga gida nawane koh? To bari kiji kikiyayeni da wannan bnxar halayennaki.
Kae kuma yanuna shuraem " dakakirata ka sanar da ita ka fada mata don ta dake nine ko yah?
Shidae ya sunkuyar da kae like munafuki baece komaeba.
Hjy hapsat tace "to ae gaskiya ce inbanda masifa meye na dauko yar tsintuwa cikinmu ? nidae kam.....bata qarasa ba abbiey yace" hjy hapsat falyaqul khaeran au liyasmut plss! Daya dg cikin qannin Shuraem wato fadeela ta dubi ummiey tace"Ummiey don Allah kidena wannan halin wallahi bashi da kyau pls,cikin sanyin murya tayi maganar.
Hjy hapsat tadubeta tare da bude baki sae kace aunty asmeey idan tana bacci......fareeda tace"gsky ne ummiey abinda fadeela tace miki.
Pls ummiey kidena don allah.
Tuni Ummiey tahau latso ha waye tareda fashewa d kuka , aedama nasan Baku sona dama duk cikinku maesona shuraem ne,amma daga Ku har aeysha ba qaunata kukeba!ta cigaba tare da share hawaye.
Abbiey yace"wlh yayanki suna sonki gsky ce suke fada miki kekuma bakison gsky. Hjy hapsat bata sake mgn ba tafita fuuuu ko kan su fadeela batabiba
_Wannan kenan_
*PATEEMA XAHRA LAWAL*
[4/24, 8:07 PM] Zarah Bae: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*_A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*INTELLECTUπ
°οΈL WRITERS ASSOCIATION*
*_(Home of experts and talented writers, kawo gyara da cigaba ga al'uma shine fatanmu)_*
*I.W.A*
*RUBUTAWA:*
*PATEEMA XAHRA LAWAL*
π
Ώ:5-6
Asalinsu Alhj Basheer yan maradi ne dake qasar Nijar, Kasuwanci yakawo mahaepinsu qasar
Nigeria.
Allah dae yasa abincinshi yana Nigeria ne,shikenan.
Garin business dinshine na raquma yahadu da hajja agarin zaria.
Sunan hajja Asma'u su yan garin bauchi ne mahaepinsu kuma makiyayine,shima zama yakawo shi zaria nandai suka hadu da juna akayi magana ya auri hajja.
Shikuma sunanshi abdulbaseed,saide suna kiranshi da lamido,Watan hajja biyu a gidan miji tasamu ciki, alhamdulillah ranar wannan family sunkasance cikin farin ciki.
Dalilin hakane lamido yashirya don zuwa sanarma yan uwansa abun alkhaerin daya faru,tunda lamido yabar gida ba'asake jin labarinsa ba,ta dalilin hakan hajja ta Shiga damuwa matuqa don saeda tayi qaramin hauka.
Iyayenta sukazo suka dauketa suka maedata gabansu,ahaka akadunga raenon cikin tare da nunamasa so da qauna da kulawa.
After 8 month hajja tahaefi danta mai matuqar kyau da shiga rai,anyi suna nagani nafada SBD mahaipin hajja ita kadai ya mallaka matsayin diya don haka suka kasance cikin farin ciki da samun new baby,da lokacin suna yazago akasama yaro Basheer sunan mahaipin hajja.
*******
After 36 years.
Wani gida nahango a garin zaria anata shagalin biki daga gani kaekasan namasu haline,shiyasani leqawa Donna dauko rahoto. kai! Ashe bikine da gaske kuma naga wani matashi da bazaewuce 36 years ba da dressing irin na ango.
Idan idona ba Matsala yasamuba kaman biki ake don naji manyan mutane maza sunata miqama wani saurayi hannu tare da fadin"congrat Alhj Basheer.
Ashe Alhj Basheer yayi aure? Lallai jiya ba yauba.
Alhj Basheer dai yatare da amryarsa a zaria yar qwarbai.
Bayan ya girma ya fara karatu a A B U samaru yana karantar business administration byn yagama karatunsa ne yapita da sakamon first class,shine aka daukeshi scholarship qasar saudiyya,sannan anabashi albashinshi mai tsoka.
Dubara yayi irin namu na Fulani yafara business da qasar Kuwait-finest,Allah kuma yasama business din albarka sana'ar gishiri,kafin kace me har yazama wani Abu shine yayi aure tare da matansa ya gina gidansa a gaskiya layout.
Ya aure matansa maisuna hapsat yar gidan wani lecturer dake U P E wato(Nuhu bamalli poly technic zaria), hapsat halayyanta sai ahankali duk dah mahaipinta lecturer ne saidai bata task tare da mahepinnata ba,basu tare da mahaipiyanta sun rabu don haka tunda tataso take wajen mahaipiyarta a gyallesu,kuma tun tasowarta taga mahaipiyarta na sana'ar gwanjo.
Da tafara girma idonta yabude tafara take taken qin talaka da kuma temako,Sam bataso taga antemaki wani,don haka ne bata jituwa d uwarta da yayanta.
Saita koma hannun mahaipinta nan tacigaba da rayuwa, tahadu da Alhj Basheer sukayi aure kamar su hadiye juna don hapsat akwai iya soyayya.
*CIGABAN LABARI*
Jumaimah CE zaune a cikin bedroom da alamu sallah ta idar yana addou'o'i,addu'ah take but kuka take,tare da tunanin Amminta fadi take aranta"INA ammi na? Wani hali take ciki? A'ina zanganta ni jumaimah???
Wayyo Allah na ammi nah me qaunata,ya Allah yanuna mun me adduk Inda kike.
Tayi maganar tare da zubda tears masu zafi matuqah.
Batasan anshigo dakinba,saedai kawai taji anda fa mata kafada a firgice tajuyo tare da goge tears din.
Fareeda ce,ta dubeta tare da cewa maikyau meyafaru kuma?meya sameki ??
Tayi smile Wanda daka ganshi kasan yaqene kurum,tace"babu komai aunty.
Fareeda tace wane irin babau komai?bayan nazo nasameki kina goge tears?
Still murmushi tasakeyi tace "aunty Allah babu komai,fareeda tace toh shikenan kizo hajja nakira,kafinnan ga kayanan kisa koh?
Jumaimah tace toh aunty fareeda tnx.
Fareeda ta miqe ta fita.
Itakuma jumaimah tashiga badroom tare da sake watsa ruwa tafito tadauki kayan tasaka,Pakistan ne wando da veil din blue black ne,veil din yaji duwatsu pink,rigar kuma pink ce mai gajeren hannu tayi kyau matuqa,tasamu platshoe pink ta zira.
Gsky fadin irin kyanda tayi wasting time ne,waidama jumaimah haka takeda diri mai kyau da daukar hankali???
Bayan tagama abinda take tapito paloor.
Ai su hajja tsayawa sukai kallonta.
Hajja tace masha Allah jummy kinyi kyau(dayake haka hajja take cemata,cux tace sunanta wahala yake bata sosai),kinyimun kama da wata fuska saida narasa gane fuskar.
Fareeda da fadeela suka dubeta wow sis kinganki ne? Kinyi kyau matuqa like shonikha shoonah ta indiya,jumaimah ita dai banda murmushi babu abinda takeyi.
Tasamu daya daga cikin kujerun ta zauna.
Wajejen five fadeela tamiqe tace hajja bari nashiga kitchen,meza'a girkane?
Hajja tace "nibansaniba Ku girka abu medadi domin ko nace kuyi tuwo bayi zakuyiba.
Jumaimah tamiqe tare da cewa,aunty fadeela muje intayaki.
Bayan sushiga kitchen ne fadeela tace" nibanma San mezamu dafa ba,jumaimah tace,bari ni nayi aunty kizuba eyes naki kigani.
Idan babu damuwa muyi alalen shinkafa.
Fareeda ta dulalo ido cikin mamaki tace,alalen shikafa kuma jumaimah!?
Jumaimah tace"Eah aunty.
Fareeda tace anya kuwa jumaimah zaiyi dadi kuwa? Tace Eh mana aunty bari nayi.
Fareeda tace"dame-dame za'a buqata?
Jumaimah tace,ABIN BUKATA
Shinkafa ta tuwo
Kwai
Nama
Hanta
Attaruhu
Albasa
Magi
Gishiri
Curry
Main gyada.
Aunty fareeda tace,OK bari nakwaso miki kayayyakin mufara gyara na gyara koh?
Jumaimah tace"toh aunty.
Sukafara aiki bayan sukammala komai ne suka fara hada delicious food nasu, Wanda kafin kace mene, qamshi yagama bade gida.
A can paloor fareeda ce kecema hajja,ae hajja haka fadeela take idan tana girki qamshi ya dume gida,but da zata gama ko kare bazai iya Ciba.
Hajja tace, toh bagwanda ita tana ta6ukawa ba? Ke uwar mikikeyi bnda kici kikwanta kifara latse Latsen waya?
Fareeda tace,hajja ni kike gwasalewa ngd.
Hajja tayi banza da ita tare da shigewa bedroom dinta.
_Wae inah ya shuraaim ne_??
*****
Koda shuraaim ya isa gidansa dake G R A,kae gsky masha Allah gida yayi kyau,gini akeyi a wannan zamanin tamkar baza'a mutu ba.
Yayi horn megadi yazo ya bude masa gate,bayan shigane ya isa parking space tare da Adana motar ajerin sauran motocin.
Wata matashiyar mata nagani zaune a dayan kujerun dake paloor,tana rungume d wani yaro a hannunta,bazata wuce 26-27 years,fara ce tanada kyanta daidai na kwatance.
Koda shuraaim yaqaruso da sauri wajenta ya nupa tare da cewa"lafiya cweat N?meyasemi junior ne??
Ni'imah tace kaganshi husbeey tunda ka fita besake barinmu munyi sukuniba tayi mgnr tare da shafa sajen mijinnata,fuskarta dauke da murmushi tace, I love yhu my husbeey.
Murmushi shuraaim yayi yayi I love yhu my Ni'ima inasonki fiye da komai a rayuwata,Ke ta dabance a cikin mata.
Tayi dariya tare da cewa muje kayi wanka kazo kaci abinci koh?tunda Junior yayi bacci.
Shuraaim yace,yes ma muje.
Suka hau stairs din,sukaje bedroom nashi ita kuma ta wuce badroom tahada masa ruwan wanna tafito mai da towel tamiqa masa.
Yadubeta tare da murmushi saida point na kumatunshi ya lotsa cux shuraaim duk inda namiji yakai to shima yakai,babu qarya.
Cweat N bazaki tayani bane?yayi maganar tare da qoqarin kamo matannasa.
Cikin dariya ta zille Tayi hanyar fita,saida takai bakin qofa tace"bazan tayakaba salon kakuma sani inyi wani wankan?
Murmushi yayi tare da qoqarin cafko ta,a guje ta sakko daga kan stairs din tayi hanyar kitchen.
Dining taje tare da jera kayan abinci,sakwara tayi da miyar Ogun,dayar wermar din kuma papersoup ne da hanta sai kayan fruit data yayyanka masa a plate.
Alamun sakkowanshi taji dasauri tadaga kanta tare da kallon inda yake tahowa.
A ranta fadi take tubara kallah-masha Allah,mijina yafi nakowa,ta manta yazo saidai taji ana hura mata iska mai dadi a face,da Sauri tadawo DG tunaninta.
Yace"Cweat N tunanin mekikeyi ne?tayi dariya tace,mijina kenan. Godiya nakema Allah da yabani miji kaman ka,saidai matsalarka daya ce taqin talaka.
A take anan shuraaim yahade rai kaikace beta6a dariya ba yace"zakifara koh?wai meyasa ni'ima kin rainani ne?
Ni'ima tayi dariya tace"haba husbeey maida wuqar daga fadar gsky?to Allah yabaka haquri.
Kuma maganar raini dama tsakanin mata da miji akwaishi mana.
But kadena pls,tunda bakason gsky kayahaquri mijin ni'ima ita kadai.
Murmushin gefen baki yayi tare da cewa,yhu re not serious.
Waya cemiki kekadaice?
Aetuni ni'ima tasha mur,bata sake magana ba tayi saving nashi tare da ajemai abincin itama taja kujeran ta zauna.
Shuraaim yace"yaukuma baza'ayi feeding nawa bane? Ita dai bata ce cikankaba.
Da ya lura fushi take sai yadawo kusa da ita yace haba matar shuraaim Ke kadaice fah daga Ke bbu qari.
Murmushi tayi tare da yamutsa sumar kansa da ya kwanta yayi luff gunin ban sha'awa,yace ya babynah? Yayi maganar tare da shafa cikinta Dan 6 month yace,kinji koh yaji motsin daddyn shi yafara mutsi shima.
Dariya ni'ima tayi tare da cewa,oya zo nayi feeding naka don ni bacci nakeji da wuri yau.
Shuraaim yace OK ma.
Tana bashi abinci ta tambayeshi inda yaje don tajishi shiru,a take anan ya sanarmata da duk abinda yafaru,a ranta kuwa fadi take kai gaskiya ummiey tana abunda baidaceba,but a fili saita furta Allah sarki,Allah yabata lafiya.
Baice komaiba itama bata sake magana ba, tacigaba da feeding nashi sannan ta gyara wajen suka hau sama tare da shigewa bedroom, kowannensu bayan yayi brush sukayi alwalah.
Readers duk halayen shuraaim babu naqi sai qyamar talaka da yake,amma yanada temako sasai,qa'ida ne idan zazu kwanta saiya sasu sunyi alwala.
Ni'imah ta kwanta tare da Jan blancket tace nyte husbeey,Yace OK nyte.
Nizanyi aiki a laptop kinji matar shuraaim yayi mgnr tare da dajan hancinta.
*_Ur lovely Xahran kuce pan's_*
β€ππ
[4/24, 8:08 PM] Zarah Bae: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*_A DALILIN 'YAR TSUNTUWA_*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*INTELLECTUπ
°οΈL WRITERS ASSOCIATION*
*_(Home of experts and talented writers, kawo gyara da cigaba ga al'uma shine fatanmu)_*
*I.W.A*
*RUBUTAWA:*
*PATEEMA XAHRA LAWAL*
π
Ώ: 7-8
Jumaimah CE suka fito daga kitchen ita da fadeela,hannunsu riqe da warmers guda biyu tareda plate da spoons.
Suka aje a falo,fareeda tadubi fadeela tace" uhm sis Allah yasa kinyi mana abun arziqi.
Fadeela ita dai bata CE komaiba face nata dauke da smile, jumaimah tace,aunty kenan to baseki bude warmers din kigani ba. Fareeda tace "yanzu kuwa tamiqa hannu tare da qoqarin janyo daya daga cikin kulolin. Da sauri fadeela tajasu gabanta tare da cewa,lallaima yarinyar nan wlh bazaki budeba kijira hajja tazo tukuna.
Bayan hajja tazo sungama cin abinci hajja da fareeda babu abinda suke sai santi,hajja ta dubi jumaimah tace, jummy kewa yakoya miki wannan alalen shinkafar?
Jumaimah tayi murmushi tare da nodding kanta tace, hajja mommah na ta koyamun.
Hajja tace,oh nikuwa bamu tambayeki garin da kikeba. Koda anjima yaron nan zaizo yace ya tambayeki(reader's wai alhj basheer ne yaron) fareeda ta dubi hajja tace,kai gaskiya hajja abinda kike beda cewa abbiey dinnamu ne yaron?tayi maganar tare da murguda baki.
Hajja tamiqo mata bugu ta kauce,ai ke fareeda ja'irar yarinya CE kagamun ja'ira.
Sudai su jumaimah sai dariya suke,itako fareeda ta gudu daki da wayarta a hannu.
Aljanar waya kawai,hajja ta fada.
Hajja tajuyo kan jumaimah,jummy kinji abinda nace koh?
Eh hajja naji Allah yakaimu anjiman.
Suka amsa gaba dayansu da Ameen.
Before sallar isha'i abbiey yashigo gidan hajja suka gaisa.
Hajja wai ina yarannaki ne?
Suna daki yanzu haka basuji shigowarka bane daka gansu.
OK to shikenan bari naje masallaci sainadawo muyi magana akan yarinyar nan.
Hajja tace,toh adawo lafiya.
Abbiey ne zaune a falon hajja tare da su fareeda da jumaimah sai hajja,bayan sungama gaisheshine yadubi jumaimah yace,jumaimah zamuso jin labarinki sbd yakamata ace kina gaban iyayenki yanzu haka,sannan munason jin dalilin da yasa kika rabu da iyayenki,yadubi hajja yace,koba hakaba?
Gaskiya ne hajja ta fada.
To don haka kifadama tsakaninki da Allah gaskiya,wacece ke? Ina iyayenki?ke yar wani gari ce?
Duk ajere abbiey yayima jumaimah wannan tambayar?
Jumaimah taduqar da kai tare da cewa,
Asalina.
Ni haifaffiyar bauchi ce Abba na shine san turakin bauchi,sunanshi Alhj Habeeb Abdallah San turaki.
Kakana shine sarkin fadar bauchi,don haka ni yar sarauta ce ziryan.
Matan kakana biyu ne,da hajy sameera da hajy fateema, hajy sameera bata ta6a haihuwa ba.
Hajy fateema itace mahaifiyar Abba na,su biyu ne adakinsu shida qanwarsa Adda safiyya.
Mahaifina ya aure mahaifiyata ne,ita kuma haifaffiyar maradi ce saidai suna zaune a kano ita da iyayenta,kuma iyayenta ita kadai suka Haifa a duniya shiyasa suka dauki son duniya suka dora akanta.
Mahaifiyar mommah na yar Maiduguri ce kuma shuwa Arab ce, sunan mommah na maryam.
Anyi bikin mommah na da Abba na Wanda saida garin bauchi ya'amsa.
Alhamdulillah yan uwan Abba na suna son mommah na dai dai gwargwado.
Iyayenta kafin su haifeni saida suka dade shekara bakwai sannan mommah na tasamu ciki, kwatanta irin farin cikin da family dinnan sukayi wasting time ne,don har 'yar qwarya-qwaryan walima akayi.
After nine month mommah na tahaifeni,iyayenta suna sona matuqah Abba na jiyake kaman zehadiyeni don so,ranar suna yazagayo naci sunan kakata na wajen uba,but saisuka sakaya suna kirana da jumaimah.
Duk Inda zaka ga Abba na saika ganni,abinda kerabani dashi shan nono.
Inada seven years nayi saukar qur'ani, shekara ta goma amma saikace mai shekara sha wani Abu,
Rayuwar family namu abin sha'awa ne ga kowa,babu abinda ban iyaba don mommah na takoyamun saidai abinda ba'arasaba,munada yar aiki wacce tuntasowata gidan nasanta sosai komai mommah na ita take sawa,but ni jinina da nata Sam bai haduba tana nunamun kulawa but banagani Sam,mommah na tashamun fada akanta harta gaji,akwai wata rana data dungamun fada naje wajen Abba na ina kuka na fadamasa,haka yashigo yadungama mommah na fada yakuma ce zai sallami rabi a aiki da qyar mommah na tashawo Kansa yahaqura.
After six years.
Nadawo daga school watarana na cidda mommah na da Abba na suna fada Wanda tun tasowata banta ba ganinsu suna cacan bakiba sai ranar,koda nashigo falo tare da sallama suka juyo suna kallona,duk cikansu babu Wanda ya amsa.
Abinda na fahimata da iyayenta nawa shine kamar basuso nasan abinda yafaru tsakaninsu ba,kowanne daga cikinsu basu amsa sallamata ba,Abba na yayi hanyar part dinsa.
Itakuma mommah na anan tadurqushe tasaki kuka, da Sauri tare da sassarfa na yarda school bag dina