Showing 15001 words to 18000 words out of 79238 words

Chapter 6 - UBANA NE KO KISHIYATA

shi yake yi,haka zai kashe Rana daya ya zauna kawai yana yabon irin kyan da ta Kara sakamakon samun cikin nata,Wanda ita har mamaki take yi domin muni ta ga ta yi tare da kumbura Amman kullum Nameer kyau yake cewa tana masa,

Tabbas Nameer da Mama sunyi playing role me girma a rayuwar ta more especially ma lokacin cikin ta,domin duk wani kula da soyayya gata ta gani a gurin su,a haka har cikin nata ya shiga watan haihuwa,ba yanda mama bata yi da shi ba kan ya dawo da ita gurin ta zata fi kula da ita Amman Sam yace aa shi zai kula da Noor in sa,sunan da yake kiran ta da shi ke nan,

Suna zaune ranar Alhamis da safe yana matsa mata kafa yana mata hira akan in ta haihu bayan suna in sha Allah zai kai ta gida ta je ta ga family in ta,ba karamin dadi ta ji ba nan tayi ta murna tana she can't wait ta haihu,

Wannan daran haka suka raya shi cike da soyayya da shaukin juna,Wanda cikin dare naguda ya tashi mata gan ga gan ga,daukan ta yayi cak sai hospital, saida suka isa sannan ya samu ya kira mama,

Suna nan tsaye har asuba Amman Allah be yi ta sauka ba,har suna shirin shiga da ita tiyata cikin iko Na Allah sai ga kan jinjira a nan ta samu ta haife santaleliyar baby girl in ta fara me kyau da ita,in da ita kuwa Raa'isah ko shurawa bata yi ba tace ga garin ku nan rai yayi halin shi,

Ko da sakon mutuwar ta riski Nameer yankan jiki yayi ya fadi ya suma kwanan shi uku be San yanda kan shi yake ba,kafin ya farfado,

Da kyar da addua aka samu ya dawo cikin haiyacin sa domin kusan zare wa yayi,don ko kadan be yi tsakanin wai mutuwa Noor in shi za ta yi ba,ko ana gobe za ta mutu zama suka yi tare da tsara irin yanda zasu yi rayuwa tare da babyn su ashe rashin sani tafiya za tayi ba tare da ko ta san me ta haifa ba,babu ruwan Allah baya barin wani Dan wani ya ji dadi,Alhamdulillah Raa'isaah tayi mutuwar shahada,(ya Allah kar ka dauki ran mu sai kana farin ciki da mu),

Kwanan su 5 a Asibiti sannan aka sallame shi,gidan ta mama ta wuce da shi domin ganin lamarin Nameer in dai da ayoyin Allah,

A haka aka yanka wa yarinya rago tare da maida mata sunan mahaifiyar ta suna kiran ta da Haanan,Wanda Sam ba a yi taron suna ba sabida rasuwar da aka yi,


Da kyar da nasihohi aka samu Nameer ya dawo haiyacin sa domin ko kadan ya kasa jure rashin mahaifin shi da LOML a cikin shekara guda,


Tun da aka samu ya dawo hankalin shi ya kara komawa wani shiru shiru,kullum yana zaune shi kadai yana tunanin Raa'isaah,tare da daukan soyayyan duniya ya daura wa Haanan,ba ya shiri da abunda zai taba ta ko kadan,

Ba yanda ba ayi da shi akan ya kara aure ba,Anty Bilki har gida ta kawo masa tayin diyar ta Amrah kan ha aura ,Amman Sam ya nuna baya so,

Domin gani yake bare taba samun mata kamar Noor ba ta so shi tun bayi da komai Allah ne yi za ta more shi a yanzu da samu ke ta xuwa masa ba,saisa ya dagr duk wasu kudadan shi daga Maman sai Haanan yake wa spending,

Kwata kwata yaki bude zuciyar sa yau fiye da 2 years balle har ya sanya wata diya mace a ciki domin a cewar sa tun bayar rasuwar noor to be ga wata ya macen da ta yi masa ya aura ba,and da aka Dame shi yayi aure ko Dan angel in sa,shi he can take care of her alone, bare juri ganin ya auro mata tana cin uban Haanan in sa ba,ya sanya Sam be ma da raayin Kara auran,

..........Back to story

Har bakin mota Mama da Haanan suka rako shi sai kuka take tana mika masa hannu kan ya dauke ta ya tafi da ita,

Jin kukan nata yake har ranshi domin ya San Mama sam bara ta bashi Angel su tafi can uwa duniya kam,

Addu'oi sosai Na tsari da fatan saa mama tayi masa sannan suka rabu ya ja motar shi tare da barin gidan zuciyar shi Na zafi,don kukan da angel ke yi har ransa yake ji,

Sai da ya biya 44 yayi wa mujaheed sallama tare da daukan sauran abubuwan shi har mota mujaheed ya rako sa yana masa tsiya kan in ya je Bauchi pls ya duba mishi ya SEN da wannan mara ta idon yarinyar ta shi suke ciki,da toh kawai doc Nameer ya amsa shi domin shi miye hadin shi da Sen balle wata yar sa,shi da da xai je asibiti ko ina zai gan ta har ya San ya suke ciki oho, da haka ya shige motar shi tare da daukan hanyan Bauchin Yakubu,sai mu ce Allah ya kiyaye hanya Doc Nameer.....

Keep on sharing and commenting pls,

Ina matukar godia da irin kaunar da kuke nuna mun,Allah saka da Alkhairi,


Sai kuma zuwa Monday in Allah me komai me kowa ya so.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BEE)

.......

My what's app group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

Ina maraba da duk me son yin joining Amman in har kin San bara ki Na yin comment ba toh don Allah kar ki shiga,haka zalika don Allah maza kar su shiga,domin group in mata ne zallah kuma mafi yawan su matan aure ne🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

..........
Page eight

*********

Tafiya good five hours ne ya shigo da doctor Nameer cikin Bauchin Yakubu,ba karamin gajiya ya taro ba domin shi ya tuko motan da Kansa,it's been a while since da yayi long journey haka nan,

Tunda ya iso yake bin tsarin garin da kallo,shi ba kowa ya sani ba balle ya ce zai nufi gidan wani ya sauka,gashi yamma ta fara yi domin be yi iso wan wuri ba sabida tsaye tsayen da ya ringa yi a hanya,

Ganin be da option in da ya wuce ya nemi hotel ya kama,domin ya samu gurin kwana,Dan tsaki yayi tare da cewa tsiyan ka zo guri baka san kowa ba ke nan wlhy duk sai ka bi ka zama wani bako,

A ZARANDA HOTEL,ya yada zango inda ya shiga tare da biyan kudin dakin kwana uku, dole ya dan tsaya Na kwanakin kafin ya samar wa kansa,mahallin da zai zauna,domin Sam be kaunar zaman hotel,

A reception ya tsaya tare da biyan kudin daki Na kwana uku,aka ba shi key in dakin sannan masu aikin hotel suka dauko jakar kayan shi tare da nufar dakin Na shi da shi,

Godia yayi musu bayan sun aje sannan suka wuce,dakin ya bi da kallo,wow daki ne me kyau kamar mutum yana gida, domin komai akwai a ciki,gado kujera harda fridge,

Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya fada kan gadon,oh my god am damn tired wlhy,ya kare yana shafe goshi,so yake ya dan huta kafin ya samu yayi wanka ya sanya wani abu a cikin nashi ko zai samu gajiyar jikin shi ya bar shi,

Ringing in da wayar sa ke yi ne ya sanya ya bude idanun shi a hankali tare da janyo wayan domin ya San ba kowa bane ila Mama,

Saidai ganin bakuwar no ne ya sanya shi mamaki,har ya yanke be dauka ba,sai da aka kuma kira sannan ya dauka,

Hello brother ya ji muryan ta ya doki kunnan sa,a hankali yace shit ba dai yarinyar nan ba,

Haba Brother yanzu kana ji Na ka share ni,ta kare cike da shagwaba,gashin kan shi ya shafa sannan ya ce Amrah yaushe kika shigo Nigeria and ina Maman ki,

Hmmm ai Yaya Nayi fushi kana tafiya Ashe jirgin mu yana landing I wanted giving you a surprise ya sanya ban sanar da ku zan zo ba,saidai am not lucky Ashe ka tafi Bauchi ta kare a shagwabe,

Hmm Amrah Na tafi ban ma Dade da isowa ba ya amsa ta da kyar, ayya sorry brother Na Na san ba Wanda ka sani a Bauchi you will be so very lonely ko dai in zo ne,

Idanu ya zaro a kasan makoshi yace what,a fili kuma sai cewa yayi kee Amrah are you okay kuwa,an ce miki ko ina ne irin Manchester ehyeee taya za ki biyo ni Bauchi,

Hey common sweetheart nima dai wasa nake maka,ko kace Na zo am not coming ta kare tana dariya,

Tsaki yayi a hankali domin shi fa haukan wannan yarinyar ke hada ta da shi sam bata da kan gado,


Ina Mama shine abun da ya tambaye ta Jin tana son kamo wata shirmen nata daban,

Ga ta nan kusa da ni in bata,idanu ya zaro Jin wai mama Na gefen ta take wannan haukan sam rayuwar turai be yi ba wlhy,hello are you lost again ta tambaya tana fari da ido kamar yana ganin ta,

Bata shine abun da kawai ya ce da ita,ba musu kuwa ta mika wa mama wayan,

Sallama ya fara mata sannan ya gaida ta,ta amsa cike da kauna sannan ta tambaye shi ya hanya ya sauka lfy,wlhy Alhamdulillah mama saidai gajiya gaskia Bauchi da nisa,dan murmushi tayi sannan tace ai ka dade baka yi tafiya bane Babana ya sanya kake ganin nisan Na shi har haka,

Gaskia kam baki ji jiki Na ba wlhy mama kamar an mun duka,dariya ta Dan yi sannan tace haba dai son to waye zai buge ka din,shima dariyan ya dan yi sannan yace Ashe Amraah ta zo?

Eh wlhy kana fita ko 30 mints baka yi ba sai ga shigowar ta,basu ma dade da dawowa da Haanaan daga Havilla sun je shan ice cream ba,

Nan take yayi kicin kicin da fuska yace haba mama nawa Angel take da za a wani kaita shan ice cream in mura ya kama ta fa,gaskia a ce da ita kar ta kuma fitar mun da yarinya wani wai yawon shan ice cream,ya kare da iya kar gaskiar sa,

Baki mama ta bude tana mamaki irin wannan rashin kunya ta Nameer,sannan tace zan iya bata sai ka fada mata da kan ka,uban da ya fi kowa son yar sa,

Ayya Mama Na ga dai har yanzu Haanan baby ce ko 3 years fa bata yi ba,ai ice cream is not good for her health at all,ya kare a marairaice,

Hmmm son ke nan,ni kam a huta gajiya sai mun yi magana later hajiya Salma na kira na,da haka ta mika wa Amraah wayan tata,

Jin abun tace ne ya sanya shi kashe wayar da sauri domin Allah ya gani bayi da energy in tsayawa Jin abubuwan da wancan wawiyar yarinyar za ta ce masa,

Toilet ya fada kai tsaye bayan yayi placing order in abincin da zai ci,wanka yayi da ruwan zafi ya gasa jikin shi sosai yanda wahalan za ta warware sannan ya fito,

Shafa ya gama yi tare da combing in gashin shi, sannan ya sanya light ash in jallabiya a jikin shi,yana fesa turare yayi daidai da knocking in kofar dakin shi,

Ko da ya bude Waiter ne dauke da abincin da yayi order karba yayi tare da musu godia sannan ya koma daki,

A nutse ya zauna bayan yayi bismillah ya soma cin abincin shi cikin kwanciyar hankali, wow Ashe dai mutan Bauchi an iya abinci ya kare yana murmushi shi kadan sa,

Saida ya cinye abincin tas, yayi realizing ashe dai yana dauke da yunwa a cikin sa,a nan cikin dakin Na shi ya gabatar da Sallan Magrib da isha'i sabida rashin sanin masallaci da ke kusa,

Around 9 ya gama komai tare da hayewa kan gado ya janyo laptop in shi tare da kunna wani American movie ya shiga kallo,ganin idanun shi Na ya ji ne ya sanya shi rufe laptop in tare da yin Azkar in bacci ya ja blanket sai bacci,

.........Senator

Shigowan shi ke nan a matukar gajiye cikin part in shi domin ba karamin gajiya yayi a meeting in party da suka yi yau ba,babban rigan jikin shi ya cire tare da mikawa Saa'eed yana cewa kai wlhy am really tired,

Sannu yallabai ko dai sai an hada ma da tausa ne yau,aa Saa'eed in nayi wanka da ruwan dumi ma zan ji daidai,da haka suka kara sa shigowa cikin parlor in shi,

Ido waje da matukar mamaki yake kallon shi,Afzal ya kira sunan shi a Dan tsorace domin ba karamin mamakin ganin shi yayi ba Sam be dauka zai dawo Nigeria yau ba beside jiya jiyan nan suka yi waya ya sanya a tura masa kudi kan ba nan kusa zai dawo ba,

Cike da tsantsan farinciki Afzal ya taso tare da fadawa jikin SEN yana cewa Dad ya ka ga surprise ina?

Fito da shi yayi daga cikin jikin shi yace Why are you back Afzal?

Kallon Saa'eed Afzal yayi sannan yace Mal can you leave us alone,sorry sir shine abunda yace da sauri tare da ficewa daga part in yana mamakin me ya kawo Afzal gidan kuma,

Afzal why are you back, ina ce I told u not to come back until I'm done with things over here,

Fuskan yara Afzal yayi tare da narai narai da idanu kamar me shirin yin kuka yace but Daddy I have missed you ne,and kai ka ki bari Na in dawo,Na gaji da zama ni kadai a can USA and beside I thought you are done with things over here ne ai tunda kai da kan ka kace da ni I shouldn't panic za ka yi taking control in komai da komai, ya kare yana zumburo baki,

Yeah Na sani but am not done working out things yet,bara ka gane ba Afzaal abubuwa sun cabe da yawa wlhy,SEN ya kare tare da zama yana dafe goshin shi,

A kusa da shi ya zauna sannan ya dafa hannun shi cikin soft voice yace yeah Dad Na san you are doing all your best so relax pls don't be over stressing your self out,

Numfashi kawai SEN ya sauke ba tare da yace komai ba,domin shi kadai ya San irin halin da yake ciki a yanzu,

Duk shiru suka yi for so mints kafin can Afzaal yayi breaking shirun da tambayan,How is Nadeeya doing?

I hope she's coping well?

Hmmm Afzaal ke nan Nadeeya is not in a good shape at the moment, but Doc Bashir is trying his best,

Can we go and see her right now pls?

Aa Afzaal dare ya Riga da yayi yanzu, and ka ga yau ka dawo daga USA am sure akwai gajiya a jikin ka,and ni kai Na a gajiye nake ka dai bari gobe da safe sai mu je ka duba ta,bayi da yanda ya iya toh kawai ya ce da Sen sannan SEN ya wuce dakin shi domin watsa ruwa,

.........Doc Nameer

Tunda yayi asuba be koma bacci ba,wanka yayi bayan ya kammala Azkar in shi sannan ya fito ya shirya cikin black trouser and white shit Wanda ba karamin karban shi suka yi ba,

Breakfast in da yayi order ya zauna ya ci cikin kwanciyar hankali, sannan ya tattara duk wani abun bukatun sa ya dau car key in shi tare da rufo dakin ya sauko kasa da key in,

A reception in ya aje musu key,sannan yace da su ya fita sai ya dawo,Allah kiyaye suka mishi sannan ya fada motar shi,da taimakon Map location da yayi setting a wayan shi ya iso Asibitin da aka mishi transfer, inda yayi parking a inda ake parking motoci,bayan an nuna mishi fanin da yake wato fanin Psychiatric,

Shiru kawai yayi a cikin motan yana me kare wa building in asibitin kallo tare da mutanan da kai kawo a cikin asibitin, yayi kusan mintuna yana zaune shi fargaban fitowa ma yake ji,

Like ka je gurin da baka San kowa ba and ba wanda ya sanka ya fi komai ban haushi,be ma san ta ina zai fara ba ko wa zai fara samu ma oho, yayi kusan 10 mints a cikin motan yana ta nazari kafin can yayi shahada yana me buda kofar motan,bakin shi dauke da adduar ubangiji ya sanya ya fara a saa, Allah ya bashi ikon da zai amfanar da mutane daga ilimin da yayi masa,Allah ya Hana ni zalintar kowa kuma ka tsare kowa daga zalinta ta,shine addu'oin da yake bakin shi yayin da ya fito daga cikin motan...


Ina matukar godia da irin so da kaunar da kuke nuna mun,Allah ubangiji ya bar mu tare,

A cigaba da sharing and commenting pls,

Ina yi wa kowa fatan Alkhairi❤️🙏🏻.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BEE)

.......

My what's app group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin San ba sharhi bane zai kawo ki toh don Allah kar ki shiga, haka zalika maza don Allah kar suyi joining domin group in mata ne zallah🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su,contact me via:

08100046388

..........
Page nine

**********

Cike da takun nutsuwa fuskan shi Na kallon kasa har ya shigo cikin clinic in hannun shi dauke da takardu,

Mutane daban daban ke kai kawo,Wanda yawanci nurses ne da kuma doctors sai workers, sai kuma tsirarun masu jinya da suke sanye da uniform a jikin su,don du samu su sha iskan safiya tare da hasken ranar hantsi,

Da ido yake bin su da kallo abun tausayi ganin haukan da suke yi tuburan,adduar samun lafiya yake wa ko wannan su,

Hey Mr Handsome in da ya ji an ambata ne ya sanya shi ja ya tsaya cak,domin tabbas ya san da shi ake yi,and duk Wanda ya kira shi da wannan sunan most be one of his old school friends and mate,

Da mamaki ya juyo domin ganin waye haka,a tsaye ya ganshi yana zuba masa murmushi,

Shi din ma murmushin ya maiyar masa tare da bin shi da kallon mamaki,tabbas ya gane shi, course mate in shi ne Wanda zai iya ce wa ma suna mutunci ba laifi domin har auran shi ya zo, canza wayar da ya yi ne ya sanya shi losing in contact in shi,

Doc Habeeb long time no see,Nameer ya ce yana mika mashi hannu,

Ka bari kawai mr Handsome I have been

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login