Showing 39001 words to 42000 words out of 79238 words

Chapter 14 - UBANA NE KO KISHIYATA

zubewa a gaban Nameer in ya kama kafafunshi duk biyu,

Na roke ka da girman Allah ka rufa mun asiri kai ba mugu bane haramun ne saka sharri da sharri,kayi hakuri ka taimake ni kar ka sanar wa kowa koami,wlhy nayi kuskusre na kuma amsa laifi na,

Da mamaki Nameer ke bin shi da kallo yana kokarin jan kafar shi,doc Nameer in ka fada wa yan sanda wlhy a yari zan kare rayuwa ta shike nan tawa ta kare,ina da mata ina da yara da suka dogara da ni in har bana nan rayuwar su za ta daidaice,

Daidaice doc Bashir rayuwar Nadeeya da ka daidaitar fa,wannan hakki har ina za ka kai shi yarinya da hankalin ta ka dage sai ka hauka ta ita kuma fa me za ka ce akan wannan,

Cikin kuka Bashir yace wlhh nayi nadama Nameer Na yi danasani Na biye wa son zuciya Na aikata cuta wa baiwar Allahn da bata san komai ba,Amman tona mun asiri won't solve anything, kar ka manta ance duk Wanda ya rufa asirin wani Allah zai rufa nashi,

Bashir in har na rufa ma asiri rayuwar Nadeeya fa in bar ka ka cigaba da cutar da ita,kana tunanin Allah zai bar Ni ne ina ganin ana aikata zalunci akan ido na and Na gaza yin komai akai,me zan ce masa,

Wlhy in har ka rufa mun asiri nayi maka Alkawari zan zamo mutumin kirki ba zan Kara cutar kowa ba,I will be a change man,and Nadeeya what about her,

Nameer I promise you daga yau bazan kara mata injection ba,ka ga ni da kai sai mu hada force gurin neman maganin da xai yi curing in ta,ya kare yana cigaba da bashi hakuri,

Shiru Nameer yayi yana tunanin Anya ya yarda da shi kuwa,but why not kowa yana laifi and mutum in da aka fi so shine wanda zai gane laifin shi har ya zo neman afuwa, Allah da kanshi muna masa laifi ya yafe to shi waye da ba zai ba wa doc bashir second chance ba,

Cikin sanyin murya yace stop crying and begging me like a little boy,tashi I won't tell anyone anything,

Da sauri doc bashir ya dago yace are u serious, yeah I am miye riba Na in Na tona Na asiri,beside ni ba wa ni kai wa laifi ba,ita ya kamata ka nemi gafaran ta tunda har ka gane laifin ka and ka shirya canjawa Allah yafe mu baki daya,

But I want u to know one thing in har yaudara ta kake yi wlh bara tayi mana kyau ba daga ni har kai,

Da sauri Bashir yace you won't regret this I promise u,Na gode sosai doc Nameer Allah ya yi maka albarka, and am so sorry da irin abubuwan da nayi maka a baya,

Murmushi Nameer yayi sannan yace haba babu komai ai ya wuce,yanzu dai mu fuskanci yanda za mu warkar da baiwar Allahn nan,

To ba damuwa za muyi magana ai bari Na koma office ina Na gode fa, ya kare kamar zai kwanta wa Nameer a kasa,shi dai da ido yake bin shi yana mamakin yanda zuciyar mutun zai bushe sabida son abun duniya ya iya cutar da Dan uwan shi,no wonder mana ya Hana kowa zuwa kusa da ita,shege Ashe be kulla gaskia ba,dariya ya dan yi sannan yace Allah ka shirya mana zuriaar mu,

Doc Bashir kuwa cike da bacin rai da tsantsan tsanar Nameer ya dawo office in shi,Alhamdulillah ya samu yayi wa yaron wayo,Amman ba shakka sai ya muzanta Nameer a cikin asibitin nan yanda ya tozar ta shi sai ya Rama wlhyy, shegen yaro karami da shi sai kwarjinin bala'i,yanzu ya zama dole ya canza takun shi, domin yi wa Nadeeya alurai yanzu ma ya fara, (ni ko nace ba shakka ba ka samu be hada ka da hukuma ba,ai kace komai ma),


**************

Haka nan rayuwa ta cigaba da tafiya ba karamin taka tsan doc Bashir ke yi around Nameer ba,domin nuna mishi yayi eh fa da gasken gasken ya shiryu sannan ya canja,domin tun Randa abun ya faru ya bude wa doc Nameer kofa kan ze iya zuwa ganin Nadeeya duk sanda yake so,and ya nuna mishi ya daina bata injections in nan,he is even researching irin treatment in da zai yi curing in ta gaba daya,

Randa doc Nameer ya ga condition in Nadeeya sai da ta kusa mata kuka,shi sam ya ras why yake daukan damuwar yarinyar nan too personal ne,he wish da yana daa hali da ya warkar da ita, abun ya mata yawa ga hauka,ga rashin magana da rashin motsa jiki tana nan kwance kamar kayan wanki,sam shi be taba ganin irin case in Nadeeya ba,domin banda ido babu abunda take iya motsawa a jikin ta,

Nadeeya Na cikin halin da dole mutum ya tausaya mata,bata hmmm bare uhmm uhmm,saidai tayi ta bin mutum da idanu, at least in haukan ne kawai ai da sauki kana tafiya kana maganar ka,amman a halin da take ciki sai an daga sai an kwantar, banda hawaye ba abunda ke fita a idanun ta kullum kallo daya za ka mata ka gane she is in deep pain,

SEN gurin ta yake wuni in be da abun yi yayi ta kuka yana mata addu'ar samun sauki ke nan,in abun nashi kuma ya motsa ya gasa doc Bashir da zagi kan shi ya jefa yar shi cikin halin da take ciki,saida Alhaji Salis ya dage masa da nasihar karban kaddara kafin aka samu salama,


************ Doc bashir

Around Magrib yana kokarin hada kan komatsan shi ya je hotel in da suka yi da Kareematu za su hadu ya ji an shigo cikin office in nashi kai tsaye ba tare da neman izini ba,(Allah ka tsare mu da aikata zina domin shi zina kama rai Gare shi daga zaran ka fara to wlhy bari wahala yake maka,duk tsiyan da Kareematu tai wa Bashir ba shi ya Hana shi bin ga ya saukar da kai ba domin he is already addicted to her),

Dagowa yayi tare da zuba wa kofar ido domin ganin waye ne haka, cike da takun isa da takagama ya shigo cikin office in,

Da kallo doc Bashir ke bin shi yana kokarin so ya tuna a ina ya San face in nan, shade in idanun shi ya zare sannan yace ya aka yi ne Doc found it difficult to recall me,

Dan murmushi doc Bashir yayi sannan yace my god am so sorry Afzaal ko,

Baki Afzaal ya tabe sannan yace yeah Ashe baka manta Wanda ya taimake ka daga hannun SEN ba,

Dariya Bashir yayi tare da shafa kumatun shi don tuno Marin sen sannan yace have a seat mana ina zan na isa manta ka,shine ya dago ka cikin daran nan ai sa ya kira Na zo da kai Na gida,

Baki Afzaal ya kuma tabewa sannan yace Mal Bashir ke nan dadi na da kai son duniya, a tunanin ka kudi Daddy ya bani in kawo maka ko,

Da sauri Bashir yavr yeah in ba kudi ba miye zai kawo ka office ina cikin daran nan,

Zama Afzaal yayi tare da daura daya kan daya sanna yace I come to talk business ko in ce Na zo a Rama wa kura aniyar ta ne,

Zama shima Bashir in yayi sannan yace ban fahimci inda maganar taka ta dosa ba gaskia,

Dan dariya Afzaal yayi sannan yace bara ka fahimta ba daman ai,like I say business Na zo muyi ni da kai, sannan am willing nayi maka biya me tsoka, from 10 mil har abunda ya kai 50 mil ni me iya biyan ka ne in har za kayi abun da zan sanya ka,

Idanu Bashir ya zaro cike da rudewa ya ji kudi yace 50 mil fa,kai Afzaal wani aiki ne zan maka da za ka biya ni huge amount of money haka,

Zama Afzaal ya gyara sannan yace relax mana ba wani aiki bane me wahala, in har ka yarda za ka yi yanzun nan zan tura maka 50 mil cikin account in ka,

Da sauri Bashir yace fadi koma miye wlhy in har za ka bani wannan kudin ni ko zan iyaiya yi maka koma miye a take ma,

Kanshi ya shafa sannan yace well aiki ne me sauki amman zaka iya kallon shi kamar me wuya,

Afzaal in dai akan kudi ne nifa koma miye zan iya aikatawa kai dai fada mun kawai don Allah Na matsu Na ji karar credit alert,

Tashi Afzal yayi tare da kallon cikin idanun doc Bashir yace so nake a yau ba sai gobe ba ka KASHE MUN MATATA NADEEYA AUDU WAZIRI,

wani irin tsoro da jiri ne ya kama doc Bashir Wanda be ma san time in da ya mike ba,cike da rawar baki yace Afzaal kana da hankali kuwa Anya baka yi shaye shaye ba kafin ka shigo office ina,

Tsaki Afzaal ya ja sannan yace kana iyawa ko baka iyawa Na nemi wani,

Na shiga uku,wai kasan me kake fadi kuwa,kisan kai a hakan ma wai Matar ka Nadeeya audu waziri, wacece ita ma tukun Na,

Dariya ya so bai wa Afzaal ganin irin rudewar da yayi, sai ya dake yace yeah ka ji ni sarai Nadeeyar dai da ka sani yar gidan SEN Audu Waziri ita nake nufi, matata ce kuma so nake a yau ka kawo karshen numfashin ta ni kuma Na cika maka banki da kudi,

Shiru Bashir yayi yana me nazari shi kam be san a wani irin bala'i ya sanya kanshi ba,wani irin family ne haka me cike da dumbin secrets,for sure yasan Nadeeya matar aure ce Amman be dauka wannan bane mijin nata, shi sam be gane kan wanna family ba,at one hand uban ta mahaifi ke son a hauka Tata,and on the other hand wanna mutum da ke claiming mijin ta ke son a kashe ta,shi kam ya shiga uku, wannan samu baya fatan ya wuce shi, Amman in ya yarda ya ya kashe ta yace da Sen me,mil 50 ba karamin kudi bane shine abunda zuciyar shi ta raya mishi,

What do u say are u in or baka so Na nemi wani,goshi Bashir ya dafe yana me nazarin ya zaiyi wannan shine tsaka me wuya,

Cikin sanyin murya yace Amman Afzaal why keke so Na kashe ta,and baka tsoron SEN ya sani,

Dalili kake so ko kuma mil 50 in ka,beside in har ka yarda za ka yi kar ka damu zan ji da komai, by the way mutuwar be fi mata sauki da irin rayuwar da take leaving yanzu ba ita da vegetable miye maraba, kawai ka kashe ta,ka ga taimakon ta ma za ka yi kayi easing pain inta,

Zufa Bashir ya goge yana me Jin tsoro can kasan zuciyar shi while ta saman ran kuma na hango mishi rayuwar dadin da zai yi a kasar waje da yammatan shi turawa,

Kayi shiru Bashir bani da time fa,kasan bature yace time is money za kayi ne ko aa,

Yawu Bashir ya hadiye sannan yace tura mun kudin yanzu zan yi yaushe kake son a kashe ta,

Dan ihun murna Afzal ya sanya sannan yace ko kaifa,gobe nake so a tashi da kukan mutuwar ta,sannan ina so ka sanya mutuwar tayi looking kamar normal mutuwa, kar ka bada kofar zargin mu,and no matter what ko ta fashe kar ka kuskura ka ambaci suna Na,ka dai gane da kai Bashir ya amsa shi deep down yana ji abunda zai yi be dace ba, but yana bukatar kudin nan daga baya ya tuba,

A take Afzaal yayi mishi transfer in 55mil harda karin yin shiru in case in ta kwabe musu, tare da jaddada mishi kar ya sake a samu matsala, da haka suka rabu yana bashi tabbacin zai ji da komai a gurin SEN,

Har ya zo kofa sannan ya tsaya cak, dan dariya yayi sannan yace ka ji ni da hauka main abunda ya kawo ni ban yi ba,farar takarda ya zaro sannan yace nasan tana ji duk da tana cikin hauka kace da ita ni mijin ta Afzaal Na sake ta saki uku ga takardar ta,in an je lahira a nemi wani mijin domin bara ta mutu mun da jigilar aure Na akan ta ba,da gama fadin haka ya yarda takardar tare da ficewa daga office in yana Jin shi free kamar ya rabu da kaya ne,


Inda kasan anyi ruwa an dauke haka brain in docdoc Bashir da gangan jikin shi suka tsaya cak, shi kan shi bare iya misalta halin da yake ciki ba,tsoro ne aa miye ne nan take yaji cikin shi ta murda ya fada toilet in office in sai zawayi, yana yi yana tunanin taya zai fara kashe Nadeeya ta inda bara a gane shi bane, zuciyar shi ce ta raya mishi ya danna mata pillow kawai har sai ta daina numfashi shike nan ya fita y tafi wa ya sani, da wannan tunanin ya fito yana me Jin kwarin gwiwa, sai kace kan shi aka fara kisan kai, beside gaskiar Afzaal ne zai fi mata sauki da ta cigaba da irin rayuwar da take yi,haka ya yanke shawaran kashe wayar sa,don kar a Dame shi, zai jira zuwa cikin dare ya je ya danna mata pillow ya fito ya tafi abun shishi babu Wanda zai sani,

A haka ya zauna shi shi kadai kamar maye yana tunano irin pacakar da zai yi da kudin shi, Los Angeles zai fara zuwa ya dan huta kafin ya biya Abu Dhabi shima ya dan wataya,

Yana tunanen banzan shi har 12 na dare yayi, shi ba ga magriba ba balle isha,

cikin sanda kamar munafuki ya isa dakin Nadeeyar,yana jin babu ko digon tsoro a ranshi, burin shishi ya cika aikin ko ya samu ya ci kudin shi lafiya,

A kwance ya tarar da ita Wanda da alamu bacci take yi dariya ya sanya sannan yace Alhamdulillah ke ba magana kike ba balle kiyi ihu asiri na ya tonu

Pillow in da take kwance akwai akai ya zare Gare tare da cewa am so sorry fa zan kashe ki ba tare da kin min komai ba tsohon mijin ki ne Afzaal ya sanya yace na ce miki ya sake ki ga ma takardar ki nan kin ga sai ki mutu peacefully ya kare tare da aje mata takardar,sannan ya daura pillow in kan fuskan ta,

Forgive me if u can my dear, mil 55 ba karamin kudi bane yana kare hakan ya danna mata pillow in da karfi, inda Nadeeya dake bacci ta ji ta kasa numfashi ta hau mutsu mutsu,idanu ya zaro tare da dan sakin ihu tare da yarda pillow hannun sa sakamakon aluran da ya huda wuyan shi, a take ya zube a kasa sumamme......

A MUN AFUWA NA RASHIN POSTING DA BAN YI DA WURI BA, WWLHY WAYA KE BANI CIWON KAI TUN JIYA,

INA MATUKAR GODIA DA KAUNAR DA KUKE YI MUN, ALLAH UBANGIJI YA KARBI IBADUN MU SANNAN YA NUNA MANA BAYAN SALLAH DA RAI DA LAFIYA,

INA ME BARAN ADDUA A GUN KU, ALLAH YA BIYA MUN BUKATU NA NA ALKHAIRI SANNAN AKWAI MAHAIFIYAR AMINIYATA DA TA RASU GABANIN AZUMIN NAN KU TAIMAKA KU SANYA TAA CIKIN ADDU'OIN KU,

AKWAI MAHAIFIN KAWATA KUMA DAYA DAGA CIKIN GROUP MEMBERS INA RASUWA SHEKARAN JIYA SHIMA KU SANYA SHI A ADDU'A,

ALLAH YAYI RAHMA YA KUMA JI KAN DUK WANDA SUKA RIGA MU GIDAN GASKIA,IN NA MU YA ZO YA SANYA MU CIKA DA IMANI,

INA YI WA KOWA FATAN ALKHAIRI, ALLAH KUMA YA SA YANDA ZA'A DAUKI AZUMI DA MU MUNA MASU RAI DA LAFIYA YA SANYA A GAMA DA MU HAKA, UBANGIJI YA BIYA WA KOWA BUKATUN SU NA ALKHAIRI,

SAI KUMA BAYAN SALLAH IN ME KOWA ME KOMAI YA BAR MU A RAYE, ALLAH YA BAMU IKON AIKATA AIKIN ALKHAIRI A CIKIN WANNAN KWANA 30 IN.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)

........

My group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin san ba karanta book ina da comment bane zai kawo ki toh don Allah kiyi zaman ki ba sai kin shigo ba,haka zalika maza should stay away from my group domin Na mata ne zallah🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me via:

08100046388

...........
Page nineteen

***********

A razane doc Nameer ya dago domin sam be yi expecting ganin wani a wannan lokacin ba,caraf suka hada idanu da Doc Bashir,

Bura uba kai daman kai ne uban me ka aje a dakin nan da za ka zo dauka cikin daran Nan,ya kare yana nufo in da Nameer in ke tsaye,

Shiru doc Nameer yayi ba tare da ya kula shi ba domin gaba daya tunanin shi ya tsaya ne da kwalban dake rike a hannun shi,

Kwalan rigan shi Bashir ya cukumo,cike da bacin rai ya hau sababi,wato kai sam baka Jin magana ko,sau dubu nawa zan fada maka kayi staying away from Nadeeya ni ke handling case inta,Amman sam kunnan ka Na kashi ne,sabida ka maida mutane yan iska shine kake biyo wa dare kake shigowa dakin ta uban me kake mata,mara da'a mara tarbiya shege Wanda be da tausayi a cikin ranshi,

Irin kune mugayen doctors da ke taking advantage in patient kuke lalata da su a cikin dare in kowa ya tafi to Allah yau ya toni asiri ka Dan uban ka,kila kai ka jefa ta cikin wannan halin da take ciki aka zo za. a daura komai a kaina, ya kare har bakin shi Na kumfa,

Tasss Doc Nameer ya dauke doc bashir da mari, da mugun mamaki doc bashir ya dago ya kasa yarda wannan yaron ne ya mare shi,

Bakin shi har rawa yake gurin fadin kai ni ka mara,cike da tsantsan bacin rai doc Nameer yace an mare ka ko za ka Rama ne bismillah,

Tsoro ne ya kama doc bashir ganin inda idanun doc Nameer suka kada suka yi ja daga ganin kasan ran shi a matukar bace yake,

Cikin zafin rai yace sake mun Riga ko na yanke maka hannu yanzun nan wlhy kuma Na yanka banza babu abunda aka isa a mun,

Cikin sauri doc bashir ya cika mishi kwalan rigan domin sam be ga alamun wasa a tattare da doc Nameer in ba,daga haka Nameer be kuma cewa komai ba ya sanya kai tare da ficewa daga cikin dakin zuciyar shi Na tafarfasa bisa irin mugayen kalaman da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login