Showing 54001 words to 57000 words out of 79238 words
Kiran layin Sen da na Aminin Shi Kabiru domin Jin shin gaskia ne wannan labarin ko karya,ganin mutane na neman addaban rayuwar Shi da waya ya Sanya Shi kashe wayar tashi Baki daya,zai yi cifa da ita Kabiru ya amsa,
Da kyar ya samu ya Sanya Shi cikin mota suka dawo gida domin lokaci daya ya ga wata zazzabi ne from no where ta kama Sen,
A hanya ya Kira doc Akan ya dawo jikin ya motsa inda suka dawo suka samu ya Riga su isowa,
Da taimakon Saa"eed aka riko Sen tare da Shigo da Shi part in Shi nan kan kujera a parlor aka kwantar Shi,alura doc yayi mishi sannan ya shiga Sanya masa drip da kyar ya Bari ma aka Gama Sanya masa din he was insisting a bar Shi shi fa lafiyar shi kalau,sabida tashin hankalin da ke kan Shi ya ci ace ya dan samu bacci domin harda aluran bacci aka mishi Amman sam ya Bude idanu tangararas,
Da haka suka samu drip in ya kare Yana ta uban Mita,doc ya cire tare da mishi adduar samun sauki sannan ya yi ficewar Shi,
Cikin hanzari Sen ya mike sannan yace Kabiru na shiga uku wasa wasa batan yarinyar nan Yana son Zama serious fa,wai ina Nadeeya ta ne ya kare kamar zararre,
Sen don Allah Ka kwantar da hankalin Ka za a same ta ba dai an danka komai gurin Jabiru ba just trust him yaron yasan akin Shi,
Are you talking about trust I should trust who Wanda Ka kawo, don't forget Kabiru kai Ka kawo mun Bashir kace I should trust him with my daughter na yarda nayi trusting and now kana ganin abunda ke faruwa,
Can you stop blaming me for crying out loud na gani ba dole nayi maka ba akan sai kayi trusting Bashir kawo Shi nayi kace yayi maka kaima so ni miye nawa laifin a ciki,Yana kokarin bada amsa suka ji sallaman Alh Salis,
Saida suka gaisa sannan ya shiga jajantawa Sen wai garin yaya ma haka ta faru daman babu tsaro ne a cikin asibitin,
Sai da Sen ya sauke numfashi sannan ya shiga baiwa Abokin na Shi labarin da Doc Bashir in ya bashi sannan ya kare da sanar masa ya Sanya anyi arresting in su,
Goshi Alh Salis ya dafe sannan yace oh Allah mun gode maka masifu dai haka nan daga wannan sai wannan,ko ina ma yarinyar take yanzu oho,ko tana cikin wani hali sai Allah ubangiji ya sa tana hannu na gari,
Ka Bari dai Salis wlhy me hanani cin mutuncin likitocin nan sai Allah na rantse da girman Allah ko a dawo mun da yarinya ta ko kuma a ga babu dadi a cikin garin Bauchi nan,
Da sauri Alh Kabiru ya tsayar da Shi domin ya San halin Aminin nashi muddum ran Shi ya Baci toh Baya iya sanin abunda yake fada ma,kafin ya je ya saki ba yayi Barin zance,
Cikin kwantar masa da hankali yace duk komai zai wuce za a ganta Ka yarda da ni,Bari na Kira Shi na ji ya Ake ciki yanzu,da haka ya sanya waya tare da dannawa Jabiru Kira,
Ringing biyu ya dauka,cike da ladabi ya gaida Shi sannan ya ke sanar masa tun dazu yake ta Kiran layin Sen Baya shiga,dan tsaki Kabiru ya ja sannan yace ya Ake ciki an ganta kuwa,
Goshi Jabiru ya dafe sannan yace gaskia ranka ya Dade wannan suna da mugun taurin Kai har yanzu Basu ce komai ba na sanya a shiga a ladabtar da su dole sun suyi magana I promise you bara a kai zuwa gobe ba sai sun fada mana inda suka kai Nadeeya,ace wa Sen ya kwantar da hankalin Shi yar Shi kamar ta ma dawo gida ne,toh shike nan Ka turo mun da account details in Ka kar Ka mance da haka suka yi ending call in,
A can cell kuwa kafin zuwa yamma kamannin Kareematu da Bashir ya soma canza wa sabida irin bugun da suke ci,domin Jabiru cewa yayi sam kar a nuna musu sassauci a yi musu dukan da har sai ta Sanya su sun Fadi gaskia,
Kareematu tai kuka kamar ranta zai fita ta tsinewa Bashir ya fi kwando dubu,domin babu Abu mafi ciwo kamar a tuhume Ka da abunda Baka ma da masaniya a kanta,tayi nadaman zuwan ta, da ta sani for the first time in her life da ta ji maganar Abdul da Khairat inta kila da yanzu tana gida ta baje ta Sanya su yi Mata fifita,Amman sabida son zuciya Akan kudin da be taka kara ya karya ba ta jefa kanta a matsala,ita ba yi suke da makota ba balle tace za ta neme su su bada sheda Akan ta,Abdoul kuma bata ma San taya za ta soma sanar masa ba,domin tambayan shine tun farko miye hadin ta da Bashir tana matar aure upon all mutanan asibitin ya zabe ta tana karamar nurse wannan magana ko mara kai ya ji dole sense in Shi ya hasko masa wani Abu na daban......
Asaalamu alaikum
Ina fatan mun wayi gari Lafiya ubangiji ya sa haka ameen,
Ina matukar godia da sakon nin ku masu Kira duba ya jiki na masu mani addua ubangiji ya amsa ya kuma Saka da Alkhairi,Allah kuma ya bar zumunci,
Alhamdulilah jiki na Fara Jin sauki duk da har yanzu ina kwance,ina cigaba da baran adduo'in ku😔🙏🏻,ina kuma me Baku hakurin jina shiru da kuka yi komai yar lafiya ne, ubangiji ya kara mana lafiya da Nisan kwana me amfani,
Banyi alkwarin typing kullum ba domin ko nace Zan yi wahalar da kai na da Ku kawai Zan yi don ba fahimtar komai za kiyi ba Amman in sha Allah in har na warware za Ku ji ni,na gode sosai da kaunar Ku gare ni,
Ina yi wa kowa fatan Alkhairi🙏🏻
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA 💔💔
WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)
.........
My what's app group link
https://chat.whatsapp.com/FKZuWu1yj7VJ9L6izLqLhA
In har kin San ba karanta book ina da comment bane zai Shigo da ke,toh na hutar da ke ba sai kin Shigo ba, haka Maza don Allah stay away from my group domin na Mata ne xallah 🙏🏻,
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me via:
08100046388
...........
Page twenty-five
*********
Aboki na don Allah Ka zauna Ka san dai yanke hukunci cikin fushi regret kawai yake jawowa ko,so pls Ka zauna ran Ka ya sauka tukun na koma miye ma je,
Da wani irin kallo Sen ke bin Alh Kabiru da Shi sannan yace wai wani Zama ne kake son nayi ne,for crying loud wai Baka Jin me nake fada maka ne,Nadeeya ta fa aka nema aka Rasa and you are telling me to relax,are you for real,ya kare yana karkada kafa kamar me Shirin dambe,
Hey common na sani ni Kai na hankali na a tashe yake but fighting won't solve anything,you have to stay calm ko don health in Ka wat if muka je a halin yanzu ranka na Sama Ka je Ka kashe shin kamar yanda Ka ce kayi ruining image and reputation in Ka ne fa,and for your own information you are going to end your life in prison which mean Kai da mulkan jahar bauchi har abada,
Da sauri yace I reject it you better stop saying that kafin Yan Ameen su amsa,Odugwu yace in har na ga ban hau kujeran gwammna ba toh mutuwa nayi,ko ni na koma nace Bana so,and ya ce da ni I should rest ba Zan mutu ba har sai nayi 8 years a Kan mulki so you better stop saying such things,ya kare yana Sanya babban riga,
Murmushi Kabiru yayi sannan yace Nima Kai na ai zan so Ka hau wanga kujera domin muddum Ka hau toh Kaka ta ta yanke Saka,ni dai try to control your anger that all am saying,
Dariyar takaici Sen yayi sannan yace see who is talking about controlling temper,any way I won't blame you,Kai source in samun kudin Ka na tare da Kai sai sa kake mun duk wannan surutun,are u going ko in yi tafiya ta domin ban ga abunda zai Hana ni zuwa dubo where about in yarinya ta ba,
Sanin halin Aminin nashi ya Sanya Alh Kabiru saurin mikewa tare da cewa mu je AI abunda ya shafe Ka ni ya shafa, let's get going da haka suka fito tare da shigewa cikin mota,
************Doc Nameer
Saida ya tabbatar da Nadeeya ta koshi ya goge Mata baki sannan ya fito daga dakin,in har ya canka daidai kamar tayi fitsara and dole tana bukatan a canja Mata Kaya,Wanda Shi bare iya yi ba,Shi sam be san me ya shige Shi da ya dauko ta ya kawo ta gidan Shi ba tare da tunanin abubuwa da yawa ba,
Shi ba auran ta yayi ba a taya zai na bata cikakken kulawan da take bukata,sanann Shi ba Mata gare Shi ba balle ace ya Sanya ran za ta Kula da ita,and a halin da Ake ciki be Isa ya dauke ta ya Kai ta Kaduna ba ana tsakiyar gurmin nan,don ya san can ne kawai za ta samu Kula a gurin Mamah,
Shi yanzu yaya zai yi,ya Zama dole ne ya samo yar aiki Wanda za ta taimaka masa ta gyara masa Nadeeya ko yayi wa daya daga cikin nurses in magana,abun haushin shine ba kowa ya sani a garin Bauchi ba Banda Habeeb,Shi kuma Habeeb bakin Shi ya fi karfin Shi he is not that sure his secret is safe with him,da wannan nazarin ya fito daga gidan har ya iso hospital in Yana me tunanin mafita because is not good ya na barin ta haka,dole ya Nemo Wanda zata taya Shi Kula da ita,
*********Sen Rilwanu
Ko parking be bari an gama yi ba ya balle murfin Motan cikin sauri ya sauko Yana gyara babban rigan Shi da ke neman tatile shi,
Tafiya yake cike da sauri domin bayi da burin da wuce ya gan shi a office in Doc Bashir,ya ji daga bakin Shi ina diyar Shi,
Da sauri Alh Kabiru ya fito tare da mara mishi Baya yana kara kwantar mishi da hankali Kan in sha Allahu za a ganta,
Be tsaya amsa gaisuwa da maulan mutane ba domin ba Shi ne a gaban Shi ba,yau yar fake concern and attention da yake baiwa talakawan Shi,Wanda su kuma suka yi masa uzuri kasancewar yawanci labari ya bazu,ba laifin Shi bane duk Wanda ke matsayin Shi fiye da haka ma sai yayi,
Da karfi ya bugo kofar office in Doc Bashir ko tsaya wa sauraran abunda Doc Hanifa be yi ba,sai Alh Kabiru ne ya tsaya tayi mishi bayanin Kan Bashir fa yana isolated room,
Bashir shine abunda Sen yayi shouting at the top of his lungs,where the hell are u hiding you low life of a person,Jin shiru ya Sanya shi shiga dube dube,
Baya nan shine abunda Alh Kabiru ya fada yana me karasa shigowa office in,
Yana ina kasan be nan in Ka sanya ni bata lokaci na,ya kare kamar zai buge shi,
A ina Ka tsaya balle har nayi maka bayani in,nima isowar mun wata Doc ke sanar mun wai tun safe Yana isolated room be fita ko ina ba, that's good shine abunda Sen yace sanann ya juya cikin sauri yace let's go get him,
Cike da tafiyar sauri suka iso dakin inda suka tarar da Doc Bashir kwance magashiyan a Kan gado sai numfarfashi yake saukewa kamar wani me Shirin haiwuwa🤣,
Bashir shine abunda Sen ya fara fadi yana me zaro idanu,so you are here relaxing and having a fun time of your life bayan yarinya ta is lost ya kare yana bin Maltina da madaran ruwa da ya ga anyi mixing a cikin cup,
A zabure Doc Bashir ya mike yana furta na shiga uku na lalace Jameel don Allah ce da ni mafarki nake kamar muryan Sen nake ji,ya kare yana zazzaro idanu a kan Sen don son ya gaskata shin da gaske Sen in ne ko kuwa mafarkin da ya wuni yake yi yake kuma yi,
Karasowa Sen yayi tare da daga hannu ba tare da wata wata ba ya dauke shi da Mari me dankaran zafi sanann yace Dan uban ka ni ne nan,shege matsiyaci Wanda be gaji arziki ba yau sai na ci uwar Ka na ga gatan Ka a cikin garin Bauchi,har ni ce zan baka Amana Ka zo mun da maganar banza wai an ce ta,uwar Ka ce ta sace ta ko gidan uban Ka aka kaita,shege Wanda be iya cin arziki ba,
AI da sauri Jameel ya mike tare da barin dakin domin be dauka abunda Bashir ke ta tsoro ba ke nan,Ashe this man is very dangerous har haka a fuska sim sim kamar bare iya cize yatsa ba,Ashe shima ya iya hayaniya,gudun Kar a hada dashi shida babu abunda ya sani taimako ne kawai yayi wa Bashir ya sanya Shi ficewa daga dakin don har ga Allah wannan Mari ya tsorata Shi,
Kabiru ne yayi saurin riko Sen Yana cewa haba don Allah Ka bar Marin nan haka let's talk this is the 5th time da ka mare Shi ba,
Fincike jikin Shi Sen yayi sannan yace let go of me Kabiru,Dan Bura uban yaron nan a kwance na same Shi fa yana shan Maltina wato Shi har Yana da peace in da zai sha Maltina da madara while ba a san wani hali yarinya ta ke ciki ba,
Cike da galabaita Bashir ya dago tare da cewa na rantse da Allah Alh Kabiru ba wai fun time of my life nake having ba tun da garin Allah ya Waye na bude Ido na ga babu Nadeeya hankali na be kuma kwanciya ba,I tried all my very best na gano inda take but ban samu ba,
I have been fainting and using the toilet tun safe na sha drip ya Kai Leda nawa duk akan wanna yarinya amman sabida rashin godia da tunanin wannan mutumin zai zo ya hau Mari da duka na,haba is this fair am tired wlhy am not a piece of doll to u da zaka na duka na duk sanda Ka so am a fucking qualified doctor for crying out loud with a good qualification for your own information,ya kare Yana goge Jinin hancin Shi,
Baki Bude daga Sen har Kabiru ke kallon doc Bashir,Kabiru kana ko Jin me shegen yaron nan ke fada mun kuwa,bura uba ai wlhy duk lalacewar goma ta fi biyar,
Miye Doc dan ubanka who do u think are you da zan tsaya ina fada kana maida mun,ya kare tare da cikumo wuyan Bashir Yana kara dauke Shi da Mari,so mun Zama playing mate right,ka sace mun yarinya sanann Ka zo kana musanyan yawu da ni sabida wuyan Ka ya Isa yanka,
Wai miye riba na in na sace maka yarinya meye zanyi da ita,na ga duk wani kudi kana biya na don Kula da ita,why will I take a vegetable na Kai ta ina,Akan wani dalili ma,beside ai farinciki ya kamata kayi na ga daman neman Kai kake da diyar ta ka,so godia ya kamata kayi wa duk Wanda ya dauke ta,Shi aka Bari da dawainiya,
AI wani kukan kura Sen yayi tare da danko wuyan Bashir yace Kai dan iska karamin shege wlhy kayi kadan Ka yaba mun magana son ranka,ba a haifi Wanda zai ja da ni ba wlhy,Dan uwar Ka ni kake cewa neman Kai nake da Diya ta ya kare Yana Kara dauke Shi da Mari,
Na rantse da Allah Sen in Ka kuma taba ni sai na tabbatar da na Tona maka asiri duk duniya su san Kai ne Ka Sanya na haukatar maka da yarinyar Ka akan wani son zuciya taka,haba na gaji na gaji ni ba jaki bane kayi ta duka na kamar uban da ya kawo ni duniya Doc Bashir ya kare da dan Ihu......
Ayi mun afuwa wlhy har yanzu ba wani sauki na samu ba wannan ma da kyar na samu nayi Shi,😭🙏🏻,
Ina cigaba da baran adduo'in ku don Allah,am kind of sick😭😭,
Ina godia da kaunar Ku gare ni, ubangiji ya biya wa kowa bukatun Shi na Alkhairi,
In sha Allah in dai na ji Dana dama za Ku ji ni zuwa gobe,
Ina wa kowa fatan Alkhairi🥰❤️
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA 💔💔
WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)
.......
My what's app group link
https://chat.whatsapp.com/FKZuWu1yj7VJ9L6izLqLhA
In har kin san ba karanta book ina da comment bane zai Shigo da ke toh don Allah yi Zaman ki na gode ba sai kin Shigo ba,haka zalika Maza Don Allah Kar kuyi joining group Ina domin na matan aure ne zallah🙏🏻,
Ga masu son a tallata musu hajojin su should contact me via:
08100046388
...........
Page twenty- six
**********
Wata irin shegiyar dariya Sen ya sake har yana dafe ciki,Alh Kabiru na taya Shi,Wanda ya sanya doc Bashir wangale Baki yana ganin ikon Allah,
A tunanin Shi abunda ya fada zai Sanya hantan cikin Sen kadawa har ya firgita Shi ya haifar masa da tsoro Wanda zai Sanya Shi bashi hakuri Kan ya rufa mishi asiri,gudun Kar siyasar sa ta lalace,a karshe yayi amfani da daman Shi ya karbi makudan kudade a gurin shi,na rufin baki,amman sai ya ga sabanin haka, actually shi be ga abun dariya a maganar Shi ba da ya sanya wannan bayin Allahn ke dariya har haka,
Kujera Sen ya ja tare da Zama ya daura daya kan daya sannan ya tsagaita dariyar,
Alh Kabiru ni har yau mamakin talaka nake wlhy wato shi fa talaka bashi da abokin gaba da ya wuci me arziki,
Sam mutanan duniya saidai a bar su,Ka ga daga ka kawo Shi ya zo shima ya ci arziki, shine wai ni Rilwanu Audu Waziri yake wa empty threat,
Dan dariya ya kuma saki kafin yace wonder shall never end,me ma kake cewa,
Yauwa za Ka yi exposing na kan ni na sanya Ka haukatar da diya tah,yeah ni nace Ka hauka ta din amman dole nayi maka??
Kudi na maka offering Wanda son duniya irin naka Ka mance da matsayin so called