Showing 27001 words to 30000 words out of 79238 words

Chapter 10 - UBANA NE KO KISHIYATA

yake be an ce masa bata sani ba ne,sai a sannan yake gane Ashe ba mata da miji bane, baya so yayi zargi tunda haramun ne da sai yace suna neman banza ne shine yake nuna kishi a kan ta,tas tayi mishi sannan ta ce da shi kar ya kara kula ta,bata jira cewar sa ba ta fito daga office in har tana bangade doctor Nameer daga gani ranta bace yake,

Shi dai Allah ya kyauta ya ce tare da fitowa cikin haraban asibitin,kujera ya samu tare da zama yana kare wa majinya tan kallo yanda suke hauka tuburan abun tausayi,

Kamar ance kalli can ya hango ta zaune ta sanya fuskan ta cikin cinyoyin ta gashin kanta duk ya yi buju buju,be san me ya sa ba sai ya ji yana son ganin fuskan wannan baiwar Allahn, and although ya gan ta da uniform in mahaukata sai ya ga she look calm and worried to him,ganin har kusan 3 mints bata dago ba ya sanya shi Mike wa tare da fara nufan inda take zaune, hannun shi da aka kama ne ya tsayar da shi,yana juyowa kuwa ya ga Habeeb ne,

Haba Doc Nameer since ka shanya ni ina ta jiran ka,mu je ka ga gidan mana tun dazu mutumin sai kira Na yake yi,

Don Allah kayi hakuri Habeeb wlhy mancewa nayi,Amman bani 1 mint pls zan same ka a mota,

Wlhy babu mint in da zan ba ka wuce kawai mu tafi,da ka yarda za ka zauna a gida Na ai da shike nan ko,Na ga alama baka gaji da zaman hotel bane,

Na gaji man habeeb in da ban gaji ba taya zan ce ka nema mun gida,sabida Allah kuma sai Na bika gidan ka Na tare ai babu tsari,

Ko ma miye mu je ya kare yana Jan Nameer Wanda hankalin shi Na aman baiwar Allahn da ta sunkuyar da kai,babu in da be yi da Habeeb ba ya tsaya pls Amman ina saida ya sanya shi a mota hankalin shi ya kwanta,

To miye kake ta wani bata rai,don zan maka gata,habeeb ya kare yana kallon doc Nameer,

Ni fa ba bata rai nake ba,kace a ina ne aka samu gidan Fadami madan ne ko miye sunan area in,

Dariya Habeeb ya kwashe da shi sannan yace Aboki na baka da dama wlhy,yanzu Fadaman madan ne kake kira haka,kai wlhy suna yen unguwan nun kun nan akwai wahala su Bakaro,su Yakubu wanka,Bakin kura ne ko bakin zaki,ga wata ma wai Fadaman mada don Allah ji fa GRA ne kawai me sauki da dadin fada,

Dariya Habeeb ya kwashe da shi sannan yace ai in dai sunaye ne kadan ma ka ki,Na Kd in kun ma haka kuke da tarukucan sunayen unguwan ni,

Eh koma dai miye,gwara namu sau dubu da Na ku,shi dai Habeeb be ce komai ba domin sam musu da yan Kano da yan Kd akan garin su to ranka ne kawai zai baci,

A haka har suka iso fadaman mada layin Maman isa yuguda, nan Nameer ya fara bin unguwar da kallo,but Habeeb are u sure za a samu me yin masa kusa kuwa,

Kai dai da wannan masa taka akwai me yi cikin dare ne kawai suke sauke tukunya and masan su akwai dadi yanzu dai mu je ka ga gidan in ya maka to,


***********SEN

Around karfe 12 Na dare har ya fara gyangyadawa ya ji zoben hannun shi Na juyawa tare da Kara matse shi sai kuma ta sake shi sai ga wani Jan haske Na fita daga zoben, Wanda ya farkar da Sen tare da mikewa zaune,

Dariyan samun Nasara ya saki domin ga dukkan alamu sacrifice in da yayi ya karbu and Odugwu yayi farin ciki da shi,yesssss yace tare da shiga zubowa Odugwu kirari Na kusan 5 mints sannan ya ja barko ya kwanta zuciyar shi fess tunda ya baiwa Odugwu abunda ya ke so to tabbas shima soon zai ga result me kyau, nan take bacci ga dauke shi cike da mafarkin ya zamo gwamman jahar Bauchi.......

Ina wa kowa fatan Alkhairi and ina fatan anyi weekend lfy,Allah ya sa hakan ,Ameen.


Ina matukar Jin dadin support in da kuke bani,you guys are making me to go further wlhy,thank u so very much Allah kuma ya bar mu tare,


Sai kuma gobe in me kowa me komai ya sanya mun kai.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEYBEE)

......

My group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin san ba comment bane zai kawo ki to dan Allah kar ki shiga, haka zalika maza kar su shigo don Allah group in mata ne zallah🙏🏻,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

...........
Page sixteen

*********** Doctor Nameer


Haka wannan ranar Doc Nameer ya bata shi gurin tunanin ta wani hanya ne zai shiga cikin dakin Nadeeya,haka kawai he is so curious ya san halin da take ciki,

And abun haushin shine be san taya zai samu access to her ba,domin shi ba sanin pin code in yayi ba,and the only way da zai yi finding out shine through Bashir or Kareematu,Bashir kuma ya san ko mutuwa zai yi bare fada mishi ba domin bayi da ma gaskia,while Kareematu kuma ba sai na fada muku ba,haushin shi take ji already,

Yana kallon yanda suke ta kai kawo a dakin nata,har lokacin tashin shi yayi but sam he is not willing ya tafi gida,ko ba komai yana son Kara ganin ta,

A haka har Magriba tayi mishi a cikin hospital in wanda zan iya cewa tun da ya fara aiki be taba kai wa hakan ba,ganin be da wani way out ne ya sanya shi yin give up har ya soma hada kayan shi domin barin hospital in,


Yauwa Kawata don Allah taimake ni mana,Kareematu tace da Zaituna da ke kokarin kulle jakar ta,

Juyowa tayi ta kalli Kareematun da ta sha kwaliya har da su Jan baki,sai ina kuma shine abunda ta tambaye ta,

Ke dai Bari wlhy Alhaji Na ke waje yana jira Na yau ya shigo garin Bauchi da mun yi zan same shi a masaukin sa in Na tashi a gurin aiki,to sabida naci da rashin hakuri irin nashi shine saida ya biyo ni yana waje wai Na fito mu wuce,

Ke dai Kareema wlhy baki bin duniya a sannu,wai ke ko tsoron mijin ki ya kama ki ba kya ji,

Dan tsaki Kareematu tayi sannan tace ni dadi Na da ke kenan tsoro wlhy kin ga dare ya fara yi,da kike mun maganar mijina me Abdul yake da shi sabida Allah banda rabon yara da ke tsakanin mu,nayi kallan matar shi ne,da ni nace kar ya fita ya nema don sauke mun duk wasu responsibilities ina,tun da shi ya Gaza ai sai a taya shi ta kare tana kanne ido daya,

Hmmm Kawata wlhy baki da kyau,ko nayi wanka kuwa ta kare tana dauka jakan ta,

Yauwa har zan manta,ki taimake ni don Allah ki mika wa wancan mahaukaciyar abincin ta,tun Rana take hauka sai fashe fashe da Duke Duke take,kar Na tsaya kai mata ta batan lokaci da kwalliya Na,

Ah lalle Kareema wato ni ce bana son rai da lafiya ta ko shine za ki tura ni don ban yi kwalliya ba,

Dafa ta Kareematu tayi sannan tace common zaituna ta kin San duk hospital in nan banda kawa irin ki and da ke kadai Na yarda, wlhy Bashir sam be bari ana shiga gurin ta ne saisa zan tura ki,

Doke hannun ta zaituna tayi sannan tace ji iskanci to ni in ya kama ni fa,haba tawan bara ki iya taimako Na ba pls abinci kawai za ki kai mata,wlhy ni jira Na ake and ina bukatan kudi urgent wlhy,beside taya ma zai sani in ba ke kika sanar masa ba,nan dai ta kanenade ta da dadin baki harda mata Alkwarin bata kyautan 10k gobe da haka ta samu ta yarda za ta kai,

Pin cord in ta sanar mata sannan suka yi sallama akan sai sun hadu gobe za ta bata bayani,da haka suka rabu,

Abincin Zaituna ta hada akan tray sannan ta fito tana yan wakokin ta Na soyayya har ta iso kofar dakin,

A kan idanun Nameer ya ga wulgawan Kareematu Wanda ya tabbatar masa da ficewa za tayi,kamar shima zai fita sai ya hango Zaituna da tray a hannun ta ta nufi isolated room in da Nadeeya take,ganin hakan ya sanya ya bi ta a baya a baya yana me Jin farincikin haka kawai a cikin ranshi,

A Dan bayan ta ya labe kamar barawo tare da zuba wa madannin idanu,in da lucky him akan idon shi ta danna pin in,ganin kamar za ta juyo ya sanya shi saurin juyawa yana me Jin tausayin Nadeeyan domin yana iya juyo irin ihun da take yi at the top of her lungs kamar Wanda ake yanka ta sai kuma karan fashe fashe,a haka ya fita tare da fadawa motar shi,I have to see her again shine abunda ya fada wa kanshi tare da Jan motar,

Kai tsaye gida ya wuce in da yana isa ana kiran Magriba so tsayawa yayi tare da sauke farali,sannan ya shiga gida,

Kai tsaye toilet ya fada wanka yayi sannan ya fito ya hada coffee ya sha,sannan ya shirya in something light,

Laptop in shi ya janyo ya shiga yin research just to keep him busy(yo ba budurwa gare ka ba balle ka je hira ko kayi passing time,lonely soul,lol),

Around 9:00 ya mike tare da rufe laptop in car key in shi ya dauka tare da wallet in shi,ya fito daga cikin gidan,motar shi ya shiga tare da fitowa daga cikin gidan bayan ya rufe,

Kai tsaye Saje restaurant ya nufa Wanda ke opposite da Round about in Nasarawa,

Parking yayi tare da shiga,tun Randa Habeeb ya kawo shi gurin shike nan kuma ya haddace yana zuwa,domin ba karya abincin su akwai dadi,

Gaisawa suka yi da masu aikin gurin sannan suka taimbaye shi me za a kawo mishi,

Ce musu yayi take away yake so Na Sandwich da kuma rubber in ice cream, without waste of time kuwa suka hada mishi duk abunda ya bukata yayi payment sannan ya dauki ledan sai mota,

Kai tsaye Specialist ya koma,inda ya sanar wa watch man in mantuwa yayi zai dauki wani file ne,dake suna ganin mutuncin shi ya sanya without thinking twice suka bar shi ya wuce,

Saida yayi parking sannan ya fito, da ledan a hannun shi, yana tafe yana sanda kamar wani barawo har ya nufi kofar da Nadeeya ke ciki,

Idanu ya lumshe yana kokarin tuno numbers in da Zaituna ta danna dazu,4477 ya dannan ai kuwa sai ga kofa ta bude, wata nannauyar ajiyar zuciya ya sauke tare da kutsa kanshi cikin dakin bakin shi dauke da sallama,

A can kuryan daki ya hango ta jingine da jikin gado ta kife kanta a cinyan ta, tana ta shesshekan kuka,

Hey shine abunda yace da siririyar muryan shi,

A zabure ta dago idanun ta sun yi jawur vase in da ke gefen ta ta dauka tare da jefa masa,inda yayi saurin gaucewa saidai ya same shi a hannu,Wanda ya yi nasaran yanka shi har jini Na zuba,saidai yankan is not that deep,

Be ko yi gizo ba ya shiga takowa kusa da ita yana mamakin changing behavior nata,ihu take yi tana jefan shi da duk abunda hannun ta ke iya dauko wa Wanda bata samun shi sabida gaucewar da yake yi,

Har ya iso inda take tare da durkusa wa,hannun shi ya sanya tare da rufe mata baki domin ihun da take yi gudun kar ta tona musu asiri,


Shhhhhhh yace da ita yana me rike hannun nata,a hankali ya shiga hura mata iskan bakin shi yana fadin is okay calm down please,

Idanu ta zuba mishi kamar Wanda take gane me yake cewa,murmushi yake mata tare da fadin babu kyau violence and you look good jiya da muka hadu da kike dariya why the sudden change now,ya tambaye ta ba tare da yana expecting amsan ta ba,

Saida ya ga ta Dan nutsu sannan ya sake ta tare da kare mata kallo,she looks so pale and tired he is she has been crying tun safe ganin inda idanun ta suka kumbura,a hankali ya ke bin ta da kallo yanda gashin kanta duk ya cukurkude duk ta zama abun tausayi finger nails in ta duk sun fito kamar wata monster,

Caraf idanun shi ya sauka akan kafan ta da ke xubda jini,Wanda daga ganin Abu ta taka ya yanka ta,and ba a yi dressing in ciwon ba,tausayin ta ne ya kama shi kila abunda ya sanya take ta kuka da ihu ke nan,toh wai wani irin kula Bashir ke bata da har yake fadin ya fita a hanyan ta,Dan karaman tsaki ya ja tare da nufan inda first aid box yake a dakin ya dauko, gaba daya tayi gaja gaja da dakin don har ta TV in ta fasa shi,

A hankali ya tsunguna yana me Adduar Allah ya sa ta yarda ya gyara mata ciwon kar ya zamo miki,

Cike da nutsuwa ya kama tsintsiyar kafan nata, Wanda ta yi saurin janye kafan tare da kai mishi naushi inda ta same ki a kafada,ba tare da ya damu ba ya sake mata kafan yana murmushi domin ganin yau mugunta take ji,

Ledan da ya shigo da shi ya dauko, sanna ya dawo ya zauna kusa da ita,rubber in ice cream in ya bude tare da sanya spoon ya kai bakin shi,uhmmm dadi ya ce tare da lumshe idanu,

Da gefen ido take kallon shi ba tare da ta ce komai ba,ganin haka ya sanya ya mika mata rubber daya inda tayi saurin faucewa ta sanya hannu ta fara lakata tana sha,ganin hakan ne ya sanya shi saurin dawowa gurin kafan nata,

Cike da dabara ya shiga goge mata ciwon yana hura mata kafan da iskan bakin shi inda yayi nasaran cire glass in da ta taka, ba karamin tausayi ta bashi ba inda ita ko ko a jikin ta domin ko hawaye bata yi ba ice cream da sandwich in ta kawai take ci tana lashe baki da hannu abun tausayi, daga gani ta wuni da yunwa yau,

Saida ya gama sannan ya dawo kusa da ita ya zuba mata ido, inda take cin abincin ba karamin dariya take bashi ba,

Hannu ya mika mata wai akan ta samma sa inda ta noke kafada akan bara ta bayar ba,kai kawai ya girgiza sannan yace so you love ice cream, kamar daga sama ya ji ta ce more than anything ma kuwa,

Da mamaki ya dago ya kalle ta sai kuma ta kau da kai kamar ba ita tayi maganar ba babu yanda be yi da ita ta fadi me tace ba Amman Sam ta ki,sai ma cigaba da surutan haukan ta da tayi,

Haka ya tashi tare da gyara mata dakin tas in da ta fasa glasses in sannan ya zauna yana ta Jan ta da hira,inda ta ringa maintsinin shi tana Jan gashin shi,

Shi dai da ido kawai yake bin ta yana jan ta da hira har ta saki jiki da shi ta mika mishi sandwich in guda daya ba musu ya karba tare da gutaira sai ta sanya dariya tana tafa hannu,

Rayuwa ke nan,Allah yayi mana jarabawa me sauki a rayuwar nan,don Nadeeya kam haukan ta yayi nisa,

Haka Nameer daga cewa file zai zo dauka nan ya lallace a gurin Nadeeya suna ta shirme har kusan 12:30 Na dare sannan ya farga da dare yayi, lokacin ita ma bacci ya dauke ta,so blanket ya rufa mata tare da yi mata Azkar in bacci sannan ya fito,zuciyar shi cike da tausayin Nadeeyan,

A haka ya fito tare da creating excuse wa watch man in suka yi sallama ya nufo gida,wannan ranar haka ya kwana yana tunanin Nadeeyan Wanda Allah kadai ya san why ya kasa cire ta a cikin ran shi......


Ramadan is around the corner, so saura mana 2 pages in sha Allah sai kuma bayan sallah,

Ubangiji ya sanya mu riski Ramadan lfy Allah kuma ya karba mana ibadun mu,sannan ya sanya ya zama silan dace war mu,

Ina godia da kaunar da kuke nuna mun ina wa kowa fatan Alkhairi

Sai kuma Monday in sha Allah.
[6/21, 8:37 PM] My Best Best ❤️: 😭😔UBANA NE KO KISHIYA TA💔💔

WRITTEN AND STORY
BY
NERNAH MARYAM
(MARTEY BER)

........

My group link

https://chat.whatsapp.com/JYJvskgTzZICC4ksRfiMlK

In har kin San ba comment bane zai kawo ki to pls ki zauna kar ki shigo domin kar Na fidda ki ranki ya baci,haka ma maza should stay away from my group domin Na mata ne zallah,

Ga masu son a tallata musu hajojin su contact me via:

08100046388

...........
Page fourteen

************

Kwana biyu ke nan da tare wan Doc Nameer a gidan da ya kama,gida ne well furnished, me dauke da daku Na biyu,big parlor kitchen toilet da kuma gaban gida me dauke da parking space,

Gida ne me kyan gaske domin ba karamin kudi ya kashe ba Amman a ganin shi hakan ya fi masa kwanciyar hankali sabida wannan biyan kudin hotel in caca ya dauke shi,

Da Habeeb suka shiga kasuwa suka yo siyayyan kayan cefane domin dole yana bukata sabida Emergency, tsiya sosai Habeeb ke yi masa wai gidan gwauro tunda ya ki aure zaman kadaici ya kama shi,shi dai dariya kawai ya bi Habeeb in da shi kafin ya ce da shi aure ai nufi ne Na Allah,

Cike da kwanciyar hankali yake zuwa asibiti yayi aikin shi in an tashi ya dawo Gida abun shi,sometimes ya kan yi take away wani lokacin kuma ya daura abincin da kanshi,tun sanda ya yi wa sister Kareematu tas a office in shi bata kuma kallon in da yake ba,ko sun hadu haka za tayi ta cin chew gum tana wani wani Harare harare, yi yake kamar bata san abunda ta ke yi ba,and ya ga alaman doc Bashir ya dauke shi da gaba domin ko sallaman shi baya amsawa,

************* Zahra

Fitowan ta ke nan daga wanka,daure da towel a jikin ta,kallon ta kanwar Maman ta tayi sannan tace Anya Zahra kin gasu kuwa ni irin wannan wanka naku da Baba sam baku Dade wa,

Baki Zahra ta turo tana goge hannun ta tace haba

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login