Showing 24001 words to 27000 words out of 34029 words
ya kaita,sai kalle kalle take Mr president yace “zakiyi shopping, dawa dawa kikeson yima shopping cikin murna tace “Amma,kawu,Atine,Fiddausi,mermu,da Rahama”. Mr president yace “good my daughter”, yahadata da escort biyu shiya zauna suka tafi, tai siyayya sosai tasaima kowa abu, harta juyo zasu tafi idanunta suka sauka kan wani farin hadaddiyar jallabiya da farin hula,turo baki tayi tace” bari na saima badan halinkaba”, ta dauka tadau wani takalmi snickers baki irin wanda taga yana yawan sawa,takoma ta zabanmai turare mai kamshi duk tanayi tana turo baki, biyan kudin akayi suka juyo,ta kalli Mr president ahankali tace “daddy”,da sauri Mr president ya kalleta yace “yes daughter”,tace “ice cream da popcorn”, da kanshi ya komar da ita yasai mata dayawa, suna cikin mota tace “daddy ka tayani boye kayan,a asibiti vabu inda zan boye amma akwai wanda zan tafi dashi asibiti” yay mata murmushi yace to, park yakaita wanda akwai namomin daji taga dawisu ihu tayi taje ta shafa jikin dawisun bata taba jin dadin garin irin ranan ba, lokacin magrib tai salla agarden din da issha mai tai sallan ta Mr president sai kallon yanda take salla yake, karfe tara suka shiga mota dan komawa harbataso su koma saboda yanda Oliver yake tabata,tunanin maizai mata yau kawai take.
Amir aranan yakoyama Oliver abubuwa dayawa,ya koyamai wankan tsarki yafadamai abubuwan dakesa ayi wankan tsarki, yakoyamai alwala, yakoya mai suratul fatiha nanda nan Oliver ya iya haryama haddace, yakoya mai salla dan tare sukai magrib da issha,sallane dai bai gama iyawaba,Amir yace inyazo gobe zaikara koyamai, yakuma kara nunamai haramcin shan giya da zina,duk idan yana bukatan mace yajema matarshi,tunda yanzu yanada mata, Oliver yay alkawarin har abada yarabu da neman mata,Hiraj dinshi ta isheshi rayuwa. yana cikin kara nunamai illan zinan Mr president yafara shigowa Muhammad ganin baiga Eraj ba yace “dad ina… kafin yakara sa maganan Hiraj ta shigo soja na bayanta leda biyu a hannu, zama sukayi Eraj ta gaida Amir ya amsa ta gaida Oliver batare data kallai ba murmushi yayi yace “zaki sanine”. Bude jakan tayi ta dauko wasu kwalaye anyi musu ado baka ganin meke ciki, mika ma Mr president tayi tace “daddy dis is 4 u”, yakarba yace “tnx daughter”, ta mikamai na biyun “did is 4 mommy”,ya dade yana kallonta yanda takeda hankali ya karba, tajuya tabama Amir dayan ya karba yace yagode. Muhammad yabita da kallo yana cije lebe, Mr president da Amir suka musu sallama suka tafi, mirginowa Muhammad yayi ya daura kanshi abayanta yace “Shine kika fita baki tambayeni permission bako?my baby doll my own fa?” Ta tureshi ta mike tsaye tana turo baki “bandana ko dole ne?” Shima tasowa yayi yace” is dat so, haka kikace?” kamota yayi yace “kiban nawa kona miki ki…s…s da sauri tadau ledan ta mikamai tana turo mai baki gashi ni basai kayiba, karba yayi itakuma tadau kayan dazata sa ta shiga bayi tasa key tai wankan ta tasa wasu kayan, tana fitowa taji anrungumeta ahankali yace”thank u my baby doll I luv d gift”,tureshi tayi tajuyo zatamai masifa ganinshi tai da jallabiyan da hulan yay mai mugun kyau kaman balarabe, murmushi tayi kadan saikuma ta gimtse takoma bakin gadon ta zauna tana danna wayanta, kulle kofa yayi ya kashe wuta da sauri ta juyo maiyake nufi ne,jallabiyan jikinshi ya cire ya hayo gadon ahankali ya jawota ya kwantar da ita, Hijab din jikinta ya cire ya ajiye a gefe,boturan rigan sanyi jikinta ya balle, da sauri tarike hanunshi tace “Dr Oliver maihaka?infa doctors sukazo?leave me…..daura yatsan shi yayi akan lips dinta, saida yacire rigan sanyi ya ajiye agefe shima ya kwanta yarufe su da bargo, daura kanshi yayi akan kirjinta, yakamo hanunta yahada danashi, ahankali yace” hiraj kidena tsorona,am a Muslim, am ur husband and I luv u with all of my heart, Gobe za’a sallamemu,I will never hurt you”. Yace” Hiraj kina sona? “Shiru tayi jikinta narawa,cire kanshi yayi daga kirjinta ya maida kanshi kan filon da kanta ke kai,fuskokinsu na kallon juna,sunajin numfashin juna, hannunshi ya daura kan idanunta ahankali yafara aika mata dawasu irin sakonin soyayya.
Maman Abd Shakur😘
🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
45
Sakonnin soyayya Dr Muhammad ya aika mata adarenan da kyau,masu rikitarwa, saida yaji kukanta na yawa sanan ya kyaleta ya maida mata da kayan jikinta sanan ya rungumeta sukai bacci ahaka, tana sauke ajiyan xuciya, wani irin murna farinciki yakeji yau gashi ga Eraj a matsayin matarshi jiyake kaman yay tsalle ya ganshi a gida yafara angwancewa.
Karfe 5 na safe yatashi, kallon Eraj dake manne dashi yayi, hawayen sun bushe a idonta, kiss yama goshinta sanan ya mike yafada bayi wanka yayi yay brush yazo yay alwala kaman yanda Amir ya koyamai,dadduma ya shimfida ya zira jallabiyan shi yahau kan dadduman, salla yayi kaman yanda Amir yakoyamai dudda bai gama iyawaba,fatihan daya iya ita kadai yake karantawa akowace raka’a saida yagama yatashi yahau gadon, ahankali ya zura harshenshi cikin kunen Eraj, ihu zatayi ya taushe bakinta yana mata dariya yace “fear fear”, tureshi tayi ta maida idonta ta kulle dan kunya yake bata, ko kadan baida kunyama Oliver nan, dagata yayi ya dauketa ya direta abayi yace” yi alwala kizo kiyi salla kikoyamin karatu fatiha kadai na iya,inaso na iya d next one”, tace “nikafita”, juyawa yayi yafita yana mata dariya, key tasa tafada wanka.
Sai karfe 7 suka gama nass da falaq tamai har Ya iya, ajiye Alqur’an din tayi ta ninke dadduman, kujera taja ta zauna tana wasa da wayanta, ahankali taji yakirata “baby doll ” tai banza dashi, yace “ok nasan maganin ki”, sakkowa yay daga gadon zai kamata da gudu ta yarda wayan zata gudu ya damko hanunta,zama yayi akan gado ya daurata akan cinyanshi ya matseta sosai, ahankali tai kara “auchh,ka sakenni”, ya daga kanta da hanunshi yace “mewai tun safe kinki kallona,kinki kallon mijinki,kunyana kikeji ne?”,tai rau rau da ido ‘ka saken Ni’, juyo da fuskanta yayi yace “Hiraj “kadan tadaga idonta ta kallai murmushi yamata yahada pink lips dinshi da nata yana tsotsa, sai tureshi take amma ko gezau ita har mamakin karfin shi takeyi. Hannunshi yafara kaiwa bayan riganta yana kokarin zage mata zip, mutsu mutsu tafara, sukaji anyi knocking, saida ya zage zip din yana kokarin cire rigan yaji Mr president yace”son is ur daddy, anyi discharging namu yau”,jin yadan tsagaita yasa Eraj fizge jikinta ta fada bayi da gudu shikuma yabude kofa suka shigo. Eraj kuka tahauyi abayi wai haka akeyi a aure kodai haka Oliver yakeyi?itafa tagaji da wayanan abubuwan dayake mata, da sauri ta wanke fuskanta ta maida zip din riganta ta gyara gashinta da Oliver ya hargitsa sanan tabude kofa tafito, gaida Mr president da Amir tayi idon Muhammad na kanta.
Karfe 9 nasafe suka gama komi, suka shirya Eraj tasa hijab dinta Mr president da Amir suka fara fita ganin Oliver zai kamota yasa tafita da gudu tana daddy wait 4 me. Muhammad dariya yayi yakumaji dadi yanda tadau dad dinshi amatsayin babanta, gama sa kayanshi yayi yabi bayansu, shiga jirgin sukayi ganin mum din Oliver yasa Eraj tajuya da gudu tafito jikinta na rawa fadawa kirjin Oliver dake shugowa tayi tana haki jikinta na rawa daidai lokacin Mr president yabiyota waje yana mesa kika fito daughter?, kuka tafara takara rungume Muhammad tana kuka, tace “zata daken”,Muhammad da dukya rude ya rike fuskanta yace “wanene zai dakeki”?jikinta na rawa tace “mum”, dan dariya Mr president yayi yace “bazata miki komiba”, ya kalli Muhammad yace” ka shigo da ita ku gaishe da mum dinka” yakoma cikin jirgin.
Muhammad ya share mata hawaye yace “is ok baby less go babu abunda zata miki”,hanunta yarike suka shiga ciki, gaban mum dake karanta fashion magazine suka tsugunna Muhammad ya daura, hanunshi akan cinyanta lumshe idonta tayi azuciyanta tace I luv u my baby, but dole na nunama I hate ur choice. Ahankali Muhammad yace “morning mum”, ture hanunshi tayi tace “don’t ever touch me,and don’t ever call me ur mum”, hararan Eraj tayi da sauri Eraj ta sadda kanta kasa ta rike gefen rigan Muhammad gam, Mr president yace “kuje ku zauna”,tashi sukayi suka zauna Eraj tai shiru jirgin yatashi gyangyadi tafara Muhammad ya kwanto da ita a kirjinshi.
Karfe 4 suka sauka a Airport din kaduna,Mr president yaso dukansu suke gidansu Eraj amma mum tace batasan wanan ba, Muhammad Amir da Eraj ne suka sauka mota yazo suka shiga sai gidansu Eraj, yayinda Mr president yace “zaizo yaga iyayenta, amma suyi make sure anyi biki su dawo presidential Villa da zama.
Maman Abd Shakur😘
[2/15, 3:31 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
46
Tsaraba suka tsaya suka kara jidanma su Amma, banda wanda Eraj tasaimusu a Paris,a kofar gida sukayi parking Eraj ta sauko ahankali ta shigo gidan sadaf sadaf side dinsu tafara shiga,Amma na kwance akan dagowar kujera tana karatun wani dan karamin littafin tauheed, Eraj ta shigo bata jira komiba tafada kan Amma tana ihu Amma ‘I miss u Ammana’, saikuma kuka, Amma ta dagata tadan harareta ke lafiyanki zaki fadamin jiki haka, kara rungume Amma tayi, Amma ta dagota tace “saukan yaushe? ke kadaine?” ta girgizakai, Amma tace “tareda mijinki kike?” kallon Amma tayi batare data ce komiba, Amma tace “wuce ki shigo dashi shigo dasu ki kaisu parlon kawu”.
Muhammad sai kunyan Amma yake lokacin dayaga Amma, sun gaisa sosai sosai, Eraj taja hanun Fiddausi sai tsohuwar anguwarsu, gidansu Rahama suka kaimata tsaraba, basu dawoba sai bayan issha, Amma tai mata fada kaman zata cinyeta, fushi tayi ta shiga bayi tai wanka tasa shimi ta kwanta, Amma takoma falon kawu. Muhammad duk kunya yahanashi tambayan Eraj, Amir ne yay maganan biki inda Amma tace inta itane kar ayi komima yatafi da matarshi, Atine tace baza’ai hakaba ranan jumma’a mai zuwa ayi walima ran asabar akaimai matarshi kawu yay naam da hakan, Amir dai tunda ya kyalla ido a Fiddausi yaji ranshi yabiya, sai wuraren goma sukabar gidan Muhammad yakasa tafiya ya zauna a mota yay shiru. Amir yabude kofa yafita Muhammad yace” ina zaka?”yace “ina zuwa”, karo sukaci da Fiddausi murmushi tamai shima yamata yace “dan tayamu kiran Eraj mijinta nason magana da ita”, to tace takoma ciki,Eraj ce kadai adaki Amma na wurin atine ta taba Eraj mijinki na kiranki, Eraj tajuyo da masifanta tace “bazaniba to” daidai lokacin Amma ta shigo, Fiddausi tace” Amma kinga Eraj mijinta na kiranta wai bazata ba”, Amma tamata wani kallo da sauri ta sakko tasaka hijab taja hannu Fiddausi din suka fita, Amir ya tsaya suna fira da fido saboda yabama ma’auratan dama su gana, shiga motan tayi ta daure fuska,ko kala batace maiba kama kanshi yayi chan ya dago yay huci ya kalleta “ina kika je dazu”?tai shiru, janyota jikinshi yayi ya matseta saida tai yar kara “ina kikaje dazu”?ganin he is serious yasa tace “am sorry,bazan karaba”, rungumeta yayi ahankali yace “baby kibini muje gidanmu na GRA mu kwana, bazan iya kwana nikadai har nanda 1week ba plz,I need my wife kinji baby doll”, zame jikinta tayi tace “am sorry ni inason na kwana awurin Amma na”, sauke ajiyan zuciya yayi jawota jikinshi yakarayi saida ya aikamata da sakonin soyayya kala kala, sanan yadanji dama daman yanayin dayake cikin,da kyar ta kwace kanta tafito daga motan tawuce ciki, Amir yama Fiddausi sallama yawuce mota.
Tsawon kwana shidanan an gyara amarya Eraj sosai, tasha dilka tasha lallin,tasha gyara ciki da waje, ran jumma’a akai walima aranan Mr president da mukarabban shi sukazo,har daki ya shigo ya gaida Amma, da yamma yatafi yama jama’a kyauta kala kala ranan. yayinda Dr Muhammad da kyar yake iya bacci, ranan jumma’a, saboda yanayin dayake ciki,ba karamin wahala yakeba coping da rashin mace,dan abune wanda yasaba tunda, kullum da mace yake kwana, gashi kullum Amir namai wa’azin haramcin zina da shan giya. Zazzabi ne yarufeshi jikinshi yay zafi sosai, Amir dai baisan meke damunshi ba amma tunanin dayayi yasa yakawo mai ruwan lime da kyar yasha, sanan yasami bacci.
9:00Am na ranan asabar a gidansu Eraj tamai, shiryata akayi tai kyau sosai, kawu yakirasu ya musu wa’azi sosai, Eraj tasha kuka kaman idanunta zasu fito. kawu ya damkama Muhammad hanunta yace “ga matarka ku tafi amana, Allah yabaku zaman lpy”, haka Amma da kanta tasata a mota, Muhammad ya tsaya sukai sallama da Amir danshima ayau zai wuce sokoto, sanan yadawo mota ya kalli Eraj dake kuka tada motan yayi yaja sai Abuja.
Karfe 1 suka isa presidential Villa, hadadden party Mr president yahada musu, Eraj ta karbi gifts harta gaji,har aka tashi daga party wuraren 1 na dare basuga mum din Muhammad ba,Mr president shike komi, keys yaba Muhammad yace “ga keys din side dinku, kai my daughter ta kwanta tagaji”, ahankali Eraj ketafiya yana bude side dinsu aljannar duniya yahadu, shiga Eraj tayi kujeran falon ta kwanta akai sai bacci saboda wani mugun gajiya datayi,murmushi Muhammad yayi ya kullo kofa saida yaje yay wanka yasha coffee sanan ya dawo falon, daukanta yayi ya kwantar da ita kan gado, takalman kafanta yacire mata da gyalen kanta, kwanciya yayi ya jawota jikinshi sukai bacci ahaka batare daya mata komiba saboda gajiyan dayaga tayi.
Maman Abd Shakur😘
[2/15, 4:46 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
47
Karfe 8 yabude idonshi, da sauri ya zame Eraj dake kirjinshi yafada bayi wanka yayi yay alwala yafito, tashin Eraj yayi da kyar ta tashi, bayi ta shiga tai wanka ta dauro towel kanta na zubar da ruwa tafito, wani irin kallo yabita dashi, take yaji jikinshi yamai yarrr, kaya ta dauka takoma bayi tasa sanan tafito,riga da sket na atampha yellow da baki sun kamata sosai,yafito da figure 8 dinta sosai, batama shafa maiba ta zira hijab tazo gefenshi tai sallanta, bayan ta idar tai azkar ta tashi. zama tayi gaban mirror tana kwalliya, kasa daurewa yayi ya mike tsaye ya cire jallabiyan jikinshi yarage dagashi sai boxer, matsowa yayi kusa da inda take kwalliya, duk jikinta na rawa karbe janbakin dake hanunta yayi yana mata murmushi, dagata yayi ya dauketa chak ya daura kan gado, kuka sosai tafara “mezaka min?” Ahankali idanunshi sun koma ja yace “i want to make u mine, I luv u baby”, zatai magana yahada bakinta danashi yana tsotsa sosai, hanunshi yakai yazage zip din riganta ya cire mata, ya wurgar akasa yana kokarin cire bra jikinta sukaji alamun ansa key a kofar falo an bude, ba tsammani kawai sukaga mum tafado bedroom din,Eraj ta daura hannayenta akan kirjinta da sauri, Muhammad ya dauko jallabiyarshi ya daurama Eraj abaya ta rufe jikinta da sauri kanta akasa.
Mum bata damuba da yanayin data gansuba, zaunawa tayi akan kujeran gaban mirror, tai crossing leg tana kallonsu, tana girgixa hannu, Muhammad ahankali ya tashi yadau singlet dinshi yasa,da kyar yace” good morning mum”, wani mugun kallo tamai sanan ta dauke kanta, yakoma bakin gado ya zauna, dakama Eraj tsawa tayi tace” u are too big to greet me abi”? Eraj datagama rudewa tace “good morning mummy” tana kuka,Muhammad ya lumshe ido yanajin kukanta aranshi, Mum tai banza dasu ta kalli Muhammad tace” saboda ka auro shashashan nan shine kakai har lokacinan bakasan kazo ka gaida mum dinkaba ko?”.
Da sauri yace “mum yanzu muka… ” ta dakamai tsawa keep quiet!, “u are here busy romancing goat dinan, kai adole mai amarya, ka auri wanda tafini, kamanta da uwarka ko?” yay shiru, tace “well nazo nafada ma wani abu ne”, mikewa tsaye tayi tace” Oliver! Da sauri ya daga kanshi ya kalleta tace ” I! ur mother, forbid u 4rm sleeping with dis goat u call wife, Oliver na haneka da kusanta yarinyan nan, banason hada zuri’a da ita,idan ka kusanceta Jesus ya tsinema albarka Oliver”, da sauri Muhammad ya daga kai ya kalleta idonshi sunyi ja jijiyan kanshi ya bullo, Eraj ma da sauri ta kalleta, idanunta na fitar da ruwa, Oliver yace “plz mum don do dis to me”, cikin ihu tace “am not ur mother, d day u became a Muslim aranan katashi daga zama Dana”, rike nonuwanta tayi ta nunamai da sauri ya kawar da kanshi tace “wayanan kasha, duk randa na gano ka kusanci goat dinan saina daga makasu, Oliver I forbid u, na tsine maka inhar ka kusanceta, bazan taba son musulma a matar kaba, and dis is ur punishment Oliver na dawowa musulmi,idan kaga dama tell ur dad zan gamu dakai”.
takalli Eraj dake kuka sosai ta balla mata harara tace ” wuce mutafi kimin aiki”, jikinta na rawa dan mugun tsoron matar take ta mike jallabiyar ta fadi akasa, ahankali Muhammad ya mika mata riganta tasa da sauri mum tasakai tafita, Muhammad ya jawota jikinshi ya rungumeta ya share mata hawaye “stop crying my baby” kiss yamata abaki da sauri ta kwace kanta tabi bayan mum tana kuka.
Maman Abd Shakur😘
[2/18, 4:03 PM] Hafsat Abj: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
51
Ihun tsoro tayi tasa hannayenta tarufe kirjinta da sauri tana hawaye, wutan dakin taga ya kashe ya kunna musu A.C, cikin duhun da gudu tayi hanyar fita, fizgota yayi ya dauketa ya nakata akan gado, hayowa gadon yayi da zafi zafinshi yafara mata wasu irin abubuwa,ko ina yasamu yakema kiss, ya shafa nan ya shafa chan ya matseta sosai ajikinshi, kuka Eraj tafara harda na fitan hankali sai ihu takemai tana “mum Dr, mum tsinuwa”, ahankali ya tsayar da abunda yake mata, murya adishe yace “keep quiet” shiru tayi jikinta na rawa da kyar yace”baby doll, Amir yacemin ba’ama any mahaluki biyayya a wurin sabama mahalicci (ALLAH ),abunda mum tace karnayi sunna ne,hakkin junan mune wanda dole mu saukeshi, mubiyama kanmu bukata, banason na tauye miki hakki,banison ki tauyemin” Eraj