Showing 30001 words to 33000 words out of 34029 words
bashi amsaba, fizgota yayi yana huci,hannu yasa ya yaga rigan jikinta daga sama har kasa.
Maman Abd Shakur😘
🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
51
Ihun tsoro tayi tasa hannayenta tarufe kirjinta da sauri tana hawaye, wutan dakin taga ya kashe ya kunna musu A.C, cikin duhun da gudu tayi hanyar fita, fizgota yayi ya dauketa ya nakata akan gado, hayowa gadon yayi da zafi zafinshi yafara mata wasu irin abubuwa,ko ina yasamu yakema kiss, ya shafa nan ya shafa chan ya matseta sosai ajikinshi, kuka Eraj tafara harda na fitan hankali sai ihu takemai tana “mum Dr, mum tsinuwa”, ahankali ya tsayar da abunda yake mata, murya adishe yace “keep quiet” shiru tayi jikinta na rawa da kyar yace”baby doll, Amir yacemin ba’ama any mahaluki biyayya a wurin sabama mahalicci (ALLAH ),abunda mum tace karnayi sunna ne,hakkin junan mune wanda dole mu saukeshi, mubiyama kanmu bukata, banason na tauye miki hakki,banison ki tauyemin” Eraj tai shiru dan tasan maganar shi gaskiyane, matseta yakara yi ajikinshi sosai muryan shi takara kankancewa kaman tamai ciwo, yace” baby ki taimakamin, wlh I luv yhu,bazan iya hakura yauba,am suffering a lot, rabona da mace tun ranan dana fara ciwo”,ahankali yace” kinason na komama dabi’una na Dane?”ta girgiza kai tana matsar hawaye, yace” to kibarni na samu natsuwa,4 d 1st tym nasan nai aure,just cooperate”, bai jira maizata ceba yahada bakinshi da nata yana tsotsa, yacigaba da wasanni da ita sosai kaman mahaukaci, kokarin shigar ta yake Eraj zafin dataji yasa tai mugun ihu ta kaima duka abaya tare da fincike bakinshi daga nata, tureshi tayi ta mirgina tafadi akasa tana kuka,” kai wlh mugu ne baka da tausayi”, ta cigaba dajan jiki tana laluben hanyar kofa cikin duhu tana cemai mugu mara tausayi, Muhammad na kwance akan gado yana juyi sosai hawaye na kwarara, wani irin zuciya ta ciyoshi Eraj harta isa ta dinga wahalar dani haka, ita wacece?, tashi yayi akan gadon, saitin inda yakeji muryanta tana cemai mugu yayi azuciye, dagata yayi tafara tittirjewa tana ihu tana dukan kirjinshi “ka kyaleni wlh mugunta kakeyi min kai mugu ne”, yanda zuciya ta cishi yasa ya kifa mata wani wawan mari, hankadata kan gado yayi yafada kanta, kuka tafara tana kayakuri bazan karaba, baimasan tanayiba, wassanni yafara mata yana shafa kirjinta da hannu yana shan dayan, kokawa tafara yi dashi saboda yanda takeji ajikinta dayana mata hakan, saida yaga tagaji da kokawan, tagaji da fadan batada wani ragowan karfi, sanan yafara kokarin shiganta ta karfi, ya rirriketa, ihu tayi sosai tace “ka yakuri natuba”, ko sauraran ta baiyiba.
Chan takara sakin wani wawan ihu tace” Wlh natuba Oliver”,tacigaba da kuka kaman ranta zaifita, ihu tasake saki akaro na uku, sanan ta sauke ajiyan zuciya ahankali ta sume, Dr Muhammad baimasan wace duniya yake ba,yin abunshi yake kaman yasami wacce tasaba,dudda yagane wannanne na farko amma bai tausaya mataba,dan ta mugun batamai raiyau, kiran sallan dayaji ne yagane asubama tayi ashe, ahankali yagama abunda yakeyi yafadi gefenta shima asume.
Sheshekan kuka ne ya farkar dashi, kallon agogon dakin yayi yaga karfe tara na safe,ahankali ya juyo da kanshi ya saukesu kan Eraj dake kuka tana kallonshi, hararanta yayi ya tashi tsaye, da sauri Eraj ta kulle idonta, murmushi yay azuciyanshi yace “be expecting me later”, boxer dinshi ya dauka yasa yafita daga dakin batare daya kalletaba, kuka Eraj tafahe dashi tanajin wani irin mugun zafi kaman barkono akasanta.
Dakinshi ya shiga yay wanka yafito ya goge kanshi da towel ya zira jallabiyan shi yay salla, zama yayi bakin gado shikadai ke murmushi, filo ya dauka ya rungume saikuma yama filon kiss yace “I luv yhu my Hiraj, am ur 1st and will In sha Allah be ur last, Allah yakara min sonki da komima”, tunanin jiya kawai yake shekara da shekaru yayi yan mata dayawa bai tabajin wacce ta kamo kafan Eraj akomiba, saikuma ya daure fuska ya kalli filon yace” ina fushi da ita taban wahala sosai, sai anjima zamu shirya nabata magani”, kwanciya yayi akan gadon yanata juyi so yake yaje ya ganta amma kuma yanason yanuna mata fushin shi, saboda karta kara irin kuskuren, gashi kuma wani irin mugun sonta nakara shiganshi. da kyar bacci ya kwasai.
Eraj na kwance inda ya barta tanajin lema lema akasanta amma ko motsi takasa saboda azaba, wani haushi da tsoron shi takeji duka alokaci daya, tana wurin kwance bakinta yabushe saboda kishin ruwa, taji ya shigo, zama yayi abakin gadon yana share mata hawaye,ganin lebenta a bushe yasa ya dauko mata ruwa ya daura kanta akirjinshi yabata tasha sosai sanan ta cire kai, maidata yayi yatashi ya shiga bayi yahada mata ruwan zafi da salt, zuwa yayi ya dauketa zanin gadon data rufe jikinta dashi ya cire ya yar, ya kaita bayin, kuka take sosai dayana gasta ta kankameshi sosai, yana hura mata fuska, saida yagama ya samata kaya ya daurata a dadduma tai salla, ya kawo abinshi abaki yabata taci kadan, yabata magani da kyar tasha, zai mata allura tahana, daure fuska yayi yace” ki tsaya malama”, sai alokacin yamata magana tsayawa tayi yamata tanata kuka,tsoranshi takeji sosai bana wasaba, kwantar da ita yay a dadduman ya gyara gadon, yacire zanin gadon yasa wani, koda yagama yaga tamayi bacci tausayinta yaji yakamashi kwantar da ita yay akan gadon ya zauna gefenta yana shafa gashin goshinta.
Maman Abd Shakur😘
🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
52
Sai wuraren asr ta tashi, baya dakin. da kyar ta mike tsaye,ganin bazata iya tafiya ba yasa ta shiga bayin da rarrafe, hada ruwan zafi sosai tayi ta shiga kaman yanda taga yamata dazu, kuka ta dingayi ta dade sosai sanan tai normal wanka ta daura alwala tafito, wata armless top tasa iya guiwa pink, takama gashinta ta mulka turaren da Atine tabata ta zira hijab tai salla, tashi tayi takoma gado ta kwanta saboda zazzabin datakeji da sanyi ta lullube da bargo.
Shigowa dakin yay da sallaman shi yana sanye da 3quater blue, da bakar t shirt an rubuta finally got her ajiki, zama yayi abakin gadon ya shafa kanta yaji jikinta zafi, ahankali ya dagota ya rungumeta yace” my baby sorry kinji ko, naje duba dad ne baida lpy baifitaba, yace na gaidake Allah kara sauki”, ajiyan zuciya ta sauke, saikuma kukan shagwaba, hawayen ya share mata, yama bakinta kiss, idanunshi araunane ya kalleta yace “am sorry baby, banda intention din forcing dinki,but u push me, kiyakuri kinji kiyafemin”, kuka takara fashewa dashi ta fada kirjinshi, ya lumshe ido yana shafa bayanta yace “ya isa, kinga jikinki da zafi ko”, da kyar yasamu tai shiru, ya mugun tausaya mata dan yasan taji jiki sosai, ko matan bariki yana wahalar dasu balle Eraj dinshi karaman yarinya. Falo ya kaita ya zaunar da ita yace “kinajin yunwa?” ta girgixa maikai yace “ok”. zama yayi akasa Ya daura kanta akan cinyan shi tai lamo kamar yar baby, rike hanunta yayi yay mai kiss ya kalleta yace “my baby fadamin mai kikeso dazai saki farin ciki nasan,dan nabata miki rai jiya”, shiru tayi ta turo baki, shafa bakin yayi, yay yar dariya yace “zaki farako? ai yanzu nasan maganin rashin kunyar ki”, kuka tafaramai ya dagota yace “hoo baby case, yau nabani najama kaina”, ya langabar dakai yace “plz gimbiya just tell me maizai Saki murna?”.
Ahankali tace “ni inason fiddausi tazo,anyi hutun school”, yay shiru yana kallon dan bakinta, yace “kawu zai yarda?” Itama tai rau rau da ido tana yarfe hannu,” to ka rokeshi ni Wlh konama kuka”,dariya yayi sosai yace “my sweet Eraj kenan,ki dingamin magana ahaka kaman baby yana burgeni my sweet Baby doll ” tusa kanta tayi acinya saboda yanda yabata kunya, ahankali yace “uhmm jiyadai naga… dukan wasa ta kaimai tana kukan shagawaba ‘wlh karka fada’, hannun ya kama yana kallonta yace “kika daken to saina karayi yau da daddare”, jikinta ne yahau rawa ta rirrikeshi tana kuka tace “plz no Wlh bazan karaba” dariya yayi sosai yanda yaga tarude haka ya dinga tonanta tanamai kuka har lokacine magrib yayi yakaita tai alwala shima yay nashi yatafi masallaci.
Bayan sallan issha ya shigo da hadaddun kaji,da yogurt saida yadinga bata abaki sanan taci yabata magani tasha da kyar, dakinshi ya dauketa yakaita ya kwantar da ita kan bed dinshi yana mata wani irin kallo, kuka tafara rairai mai, kashe wutan yayi yazo ya kwanta, kwato da ita yayi yaji jikinta na rawa, kanta ya shafa ahankali yace “my baby babu abunda zan miki,just relax”, wasa da ita sosai yayi sai wajen dayan dare sanan yajishi daidai ya daura kanshi akan kirjinta ya hada hanunshi da nata sanan sukai bacci ahaka.
Maman Abd Shakur😘
[2/18, 12:25 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
53
Karfe 7 ta tashi tai wanka, jikinta yay sauki sosai dan batajin zafi kuma, kasancewar tai salla tun asuba yasa ta zauna gaban mirror kwaliyya tayi sosai, ta tashi ta bude wardrobe dinta dake cike da kaya, tunani take wani kaya zatasa, gani tayi kananun kaya duk sunfi yawa a wardrobe din,ahankali tai murmushi tace “my luv yafison English wears kenan” zaro wani black Jean 3quater ne da kadan Ya wuce guiwa tasa, taga wani hadadden top pink lumshe ido tayi dan pink is her best colour, daukoshi tayi tasa kayan sun kamata, figure 8 dinta yafito ras, ahankali takoma gaban mirror ta zauna tana kallon kanta yanda taga kusan rabin kirjinta awaje yasa taji bazata iya sa rigan ba, tashi tayi dan ta chanza daidai lokacin Dr Muhammad ya shigo dakin yana sanye cikin suit da alama fita zaiyi ya rike briefcase, baisan lokacin da briefcase din yafadi daga hanunshi ba, Eraj wanda ganinshi yasa tajuya baya da sauri, dan batason yaga yanda rigan ya bude kirjinta ta juyo da sauri jin karan faduwan abu, fadawa tayi a kirjinshi dan batasan yana bayantaba, yanda ya kankameta yana shinshina wuyanta yana shakan kamshin turaren yasa tadan tsorata, ahankali yafara kissing wuyanta, daukanta yayi ya kwantar kan gado,hakuri tafara bashi ganin irin abun shekaran jiya zai kara mata, Dr Muhammad bai sarara mata ba saida yasamu natsuwa irin wanda bai taba samuba tunda yake, daukanta yayi yamata wanka yaje yay nashi koda yaduba agogo yaga daya tayi na rana agurguje yay salla, ya dawo inda take kan gado yamata kiss a kumatu yace” baby ina zuwa yanzunan, ki tashi kisa kaya zan dawo anjima” da sauri da sauri sauri yafita yaja mota sai airport.
Da kyar ta lallaba tasa kayan, ta tabusar da gashinta tai salla, bacci takarayi saboda wani kasala da ciwon jikin datakeji Wlh inhar hakane aure nada wuya sosai,
Shigowa yayi dakin yana janye da trolley yace “zauna” ta zauna tana murmushi daki ya shiga ya ganta kan daduma tana bacci murmushi yayi yace lazy kawai, ahankali yake lasan bakinta bude ido tayi tana ganin shine ta mike da sauri dagata yayi yacire hijab din yaja hanunta suka fito falo ganin fiddausi yasa tasaki kara tafada jikinta tana murna suka kankame juna, murmushi yayi yakada kai yace “yarinta bazai taba barin Eraj ba” dakinshi yashiga.
Kwanan fiddausi biyu takoma, akwana biyun nan Eraj tare da fiddausi take kwana taki zuwa dakin Muhammad, yay fushi ya zuba mata ido, tadinga shan abubuwan da fiddausi takawo mata inji atine, aiko ranan da fiddausi ta tafi ta raina kanta dan Muhammad baya wasa da wanan, saida yafanshi kwana biyunshi cip da baiyiba. tun bata sababa harta zo tasaba da yanayin shi,tunda ta lura haka mijin nata yake kullum addu’an ta shine kar Allah yakawo ranan da 1st lady zata gane.
Maman Abd Shakur😘
[2/18, 1:18 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
54
Yau kimanin watansu uku da aure kenan, Eraj takara kyau da haske ta cika sosai tayi kiba, shida Dr yasan meke faruwa amma ya shareta bai fada mataba. Bangaren Dr Muhammad (Oliver ) yadage da karatun addini,yana zuwa wurin imam din villa yana mai karatu. Haryau mum daidai da digi bata tabajin son Eraj aranta ba,haushin ta takeji ta mayar mata da only son dinta musulmi, dudda ta lura Eraj nada kirki, batada rashin kunya, amma haushinan yahanata tasota, dudda matar danta datafi komi so a duniya ne, aiki ko sai wanda yakaru dazaran Mr president yafita xata kirata, Eraj tafara aiki kaman jaka bata taba nuna mata tagaji ba,haka kuma bata taba fadama Dr ba,dan tasan bakara min aikinshi ba yaje yay fada da mum dinshi kan ita.
Yau takama monday, misalin karfe 12 Eraj na falon mum tana moping sai zufa take, ta mugun gajiya danyau zazzabi takeji sosai dawani mugun ciwon mara, amai taji yazo mata da gudu ta shiga visitors toilet dake falon tayi tafito, tacigaba da moping din ahankali tana share zufa dan jiri jiri take gani, tass taji saukan mari a fuskanta ahankali ta dago kanta hawaye yacika idonta taga mum ne tana huci tace “are u blind kalli bayanki duk baki moping ba”, ahankali tadau bucket din tana ganin jiri tafara tafiya kafanta ne ya turgude tip kakeji ta xamiye tafadi, mum ta daura kafa daya kan daya tana “good 4 u, ki tashi ki cigaba da aiki kafin na kirga uku, dan kara miki zanyi”, Eraj dake mukurkusu akasa tanajin azaba tafara kokarin tashi daidai lokacin Dr da Mr president suka shigo dakin, arude Dr ya dagata yace “menene my baby?” Mr president yabi 1st lady dawani mugun kallo bata damuba cigaba da karanta magazine dinta, Eraj kuka tafashe dashi tarike rigan Muhammad sosai tana nishi da karfi, arude yasa hannu ya daga sket dinta yaga jini nabin kafanta da karfi yace “dad bl…..blo..lood… da sauri Mr president ya karasa wajen ya tsugunna, mum ajiye magazine din tayi jin ance blood tataso, Dr Muhammad daukanta yay kaman baby harya juya zaifita ya kalli mum yace “wlh mum if i lost my baby baxan taba yafemiki ba”, ya goge kwallanshi yafita, Mr president ya kalleta a wulakance yace “if I lost my grandson, just get ready to sign divorce papers, u are nothing but a wicked woman,shame on u Kristina” yay tsaki yabi Bayan Dr.
Bayan fitansu 1st lady tafara kuka kaman mahaukaciya, ahankali tafara” baby, little baby,am going to be a grandma”, saikuma ta share hawaye tana murmushi tace “my Oliver is going to be dad”, da sauri ta mike tabi bayansu.
Taimakon gaggawa Dr da wata likita mace suka bata Allah ya taimakesu cikin bai fitaba, fitowa daga dakin yayi Mr president yace “son cikin yafita” ahankali ya rungume Mr president yana murna yace “no dad bai fitaba, saura 7 month a haifamin baby… ganin mum tsaye tana murmushi yasa yasaki dad zaibar wajen da sauri tarike mai hannu tana girgizamai kai.
shafa kanshi tayi tace “son forgive me plz,nasan nama kaida matarka laifi”, ta share hawayen ta da sauri tace “amma yanzu komi yawuce tunda zan zama grandma zakuban baby ina muku rainon shi ko son”, hanunshi ya fizge yace “u are a joker mother, bazan taba bari kitabamin baby ba, ko kinmanta abunda kikace ne? Inda nai yanda kikace da haryanzu bamu samu cikiba,shine yanzu zakizo kina murna, don’t even think dat dan bazaki taba tabamin yaroba he isn’t ur grandson, kaman yanda kikace am not ur son”, yajuya yafita daga ward din yana huci, zataima Mr president magana yajuya yabi bayan danshi, ahankali ta sulale akasa tafashe da kuka,tace” son karkaban punishment dinan,wlh I luv my grandson plzzz”, da kyar ta mike dakin da Eraj take tabude ta shiga.
Maman Abd Shakur😘
[2/19, 12:16 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
55
Ahankali Eraj take bude ido,gani tayi 1st lady na kuka sosai, da kyar ta tashi zaune dukda tsoro nacinta da kyar tace “mummy menene kike kuka?” Mum ta tashi ta matso kusada ita, kan Eraj ta shafa tace “my daughter kiyafemin abubuwan danamiki, nasan am a bad person, banyi deserving forgiveness nakiba”, tana magana tana kuka, Eraj tarike hanunta tace “no mum,plz stop begging me, ni bakimin komiba”, mum ta rungumeta suka fashe da kuka, Dr Muhammad ne ya shigo yace “Eraj maihaka? Mekikeyi ajikinta?”, ahankali ta mikamai hannu yazo tahada hanunshi dana mum, tace “da baya fushi da mahaifiyarshi, muma munmata laifi munemi gafaranta,fushi Allah yana daga cikin fushin iyaye,munemi gafaranta tasamana albarka a aurenmu”, jikin Muhammad yay sanyi ahankali mum ta rungumeshi kuka, yakisa hannu ya rungumota, ya tsaya kallon Eraj,gyada mishi kai tayi, ahankali yasa hannu ya rungumeta shima, duka aka hadu aka shirya a wurin,aka yayyafema juna.
Kwananta uku aka sallamota.
Eraj nasamun kulawa sosai wurin mijinta, dad da mum, har rasa wanda yafi sonta cikinsu take kullum burinta shine suma su musulunta kosa samu rahamar ubangiji ranar gobe kiyama. Yayinda tunda tasamu ciki Dr Muhammad ke hanata sukuni, tana iyakan kokarinta tana bashi hakkinshi shima yana kula da ita sosai kaman kwai.
Ayaune 1 ga watan January 2016,Eraj cikinta yay girma sosai,banawasa ba, gashi taki bari amata scanning acewanta wai shishigi akema Allah,me dole sai anduba abunda ya hallita, abari ta haifoshi saisuga ko menene, hakanan Dr Muhammad yazubama gimbiyar ido. Tun safe Eraj kejin ciwon Mara, lokacin Dr na asibiti, mum ne tashigo dakin tace “my baby where are u? nakawo miki vegetable soup din dakikace grandson dina nason ci…kukan dataji yasa ta ajiye soup din a dining tayi bedroom din, tabude uwar daka taga Eraj ta kuka tarike cikinta, da sauri tabata kaya tasa tariketa tasa amota sai clinic, Eraj taci bakar wuya complete 24 hours tayi bata haihuba,gashidai tuntuni takai 9cm amma baby yaki fitowa kuma ba’a mata operation ba