Showing 3001 words to 6000 words out of 34029 words

Chapter 2 - KABILAR MU COMPLETE Hausa Novel

08 Oct 2024

3553

hudu tayi ta zaro ido tace “nabani Amma yau zatamin fada”, saukowa tayi daga gadon tasa takalman ta tayi hanyar fita,hartakai kofa ta hango katon sarkan cross dinshi akan table, murguda baki tayi tace “katon arne kawai, to wlh kabar ganin sarkan cross dinan naga uban me zakasa,yana wani sa sarkan cross angayama mu arna ne”, tai kwafa tadau sarkan ta tura a poket din gaban rigan makarantan ta. tajuya da gudu tabar office din, ajinsu taje ta dau jaka sai gida. Koda yafito yaga bata nan baiji dadiba yaso yacigaba da kallon kakkyawar fuskanshi, saida yagama komi ya shirya zai tafi gida yafara neman sarkan shi yasa yay yaga,amma yaga ba ita babu alamunta.babu abunda yazo ranshi sai Eraj, folding hanunshi yayi akirji yay murmushi yace “dolenki gobe kiban kayana if not”yay kwafa, car keys dinshi ya dauka yatafi gidan shashan cinsu.

Maman Abd Shakur 😘
[2/2, 12:50 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
6
Wuraren biyar takai gida saboda gidansu da nisa sosai da school, gashi school bus yariga yatafi gida. da sallama ta shiga gidan Amma ta daure fuska ‘daga ina kike?Tun dazu nake jiranki ki dawo na kaiki asibiti’, Da gudu tafada jikin Amma tana kuka,Amma ta rude tana kallon jikinta tace “maiya sameki?me akaimiki a school?”,cikin kuka tace “cikina ke ciwo shine aka ban magani akamin alluran bacci sai dazu na tashi……nan taba Amma labarin ciwon nata.
Amma tai murmushi ta shafa kanta ‘kidena kuka to,ba cuta bace,baiwa ce daga yanzu ki dinga kula da kanki,dukda nasan baki wasa da maza amma karki yarda ko hanunki namiji yataba,sanan duk randa kikaga ya tsaya saikiyi wankan tsarki kinji,ai an koya muku a islamiyya ko?Ta girgiza kai, ‘yauwa to, je kiyi wanka ki sa wasu kaya kizo kici abinci. Tashi tayi ta cire kayan tadau zani ta daura tafito ta tafi bayinsu donyin wanka.
Lpy suka kwanta wuraren taran dare ita da Amman ta,wuraren karfe biyun dare ciki yace bansan me bacci ba, yawani murda mata da sauri ta tashi ta zauna kan gado,wani irin mugum ciwo cikin ke mata kuka tafara tafara tashin Amma-Amma-Amman,ahankali Amma ta bude ido ta lalubo yar toculan su ta kunna ta haska fuskan Eraj taga hawaye shabe shabe harda majina arude Amma tace “Eraj menene?”,Da kyar ta hadiye kukan tace “Amma cikina zan mutu,ciwo yakemin Amma”,da sauri tahau jikin Amma tana kuka, Amma na jijjigata tana tofa mata addu’a.
Daidai lokacin Dr Oliver ya farka daga bacci shima ya daura hanunshi kan kirjinshi yana kokarin saita numfashin shi, juyo da kanshi yayi ya kalli karuwar dake kusa dashi a kwance tsaki yayi ya tashi ya fito sitting room ya zauna kan kujera ya daura kafafun shi akan table, lumshe idonshi yayi ya dafe kirjinshi ‘I can feel it,she is in pain ‘ bude idonshi yayi cike da damuwa yace’but meke damunta ko cikin ne?, kaman zaiyi kuka yace “my pretty angel sorry gobe inkinzo school zan baki drugs kisha,bazai kara miki ciwo ba”.
Ganin bacci yaki daukan shi har karfe 3:30,kuma yanaji ajikinshi har alokacin batai bacci ba tana cikin ciwo. tashi yayi ya dauko bible dinshi ya tsugunna ya daura hanunshi kan bibble din yana mata addu’oin su.
Hankalin Amma yatashi Eraj ta tasata agaba tana kuka tana mukurkusu,jitake kaman ta dauke mata ciwon, Amma ta dinga jijjigata tana shafa mata maran da hannu ahaka wuraren 5 din asuba bacci ya kwasheta cikin yadan lafa, Amma ta kwantar da ita ta lullubeta da bargo, sanan tamike tafita tai alwala dan gabatar da salla.
Dr Oliver a wurin shima bacci ya kwasheshi kanshi akan bibble.

Maman Abd Shakur 😘
[2/2, 12:57 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
7
Gari nayin haske Amma ta dauko kudin da M Rahama tabata aro tasa hijabi tafito kofar gida daidai lokacin school bus dinsu ya iso da sauri Mermu tafito ta gaida Amma,tace “Amma Eraj fa?bazata bane yau”, Amma tace “bata da lpy bazata samu daman zuwa ba,yanzu ma tana bacci”,Mermu tace “idan mun tashi zanzo nadubata”, Amma tace “koma bus kina batama sauran lokaci”,ta dagama Amma hannu ta shiga tafada ma driver yaja motan sukai gaba. Amma ta wuce inda zata wani babban pharmacy ta tafi alokaci bama su bude ba sai takwas haka Amma ta zauna har takwas tayi suka fito da sauri ta shiga tai bayanin matsalan, macen ta bata magunguna tamata bayanin duka Amma ta biya kudin 2,500 sauran chanjin tasiyo kayan tea da bread koda tadawo gida bata tashi ba kitchen ta shiga ta hada mata ruwan tea din dayasha kayan kamshi ta zuba a flask takai daki ta ajiye.
Karfe goma nasafe ta tashi,Amma ta taimaka mata tai wanka ta gyara kanta sanan tabata maganin tasha da kyar sanan tasha tea.
Sai wuraren 11 nasafe yakai clinic din saboda yanda makara,office dinshi ya shiga ya zauna babu wacce zuciyarshi keson gani sai Eraj, telephone din office din ya dauka yakira principal din makarantan ya dau wayan shiyafara gaida Dr Oliver good morning sir, bai tsaya amsa mai ba yace “inason gani student I dont know her name but naje class dinsu naga ss3 B take”, principal din ya mike yace “za’a nemo maka ita yanzu sir”,ya katse wayan da kanshi ya tafi SS3 B din, yace “wacece taga Dr Oliver last jiya?”,kowa ya nuna Mermu, ta zaro ido principal yace “biyoni”, tabi bayanshi har office din Dr Oliver, yay knocking Dr yace su shigo, kafanshi nakan table yana daddanna waya saida yagama bata lokacinshi sanan yadago kanshi ya kalli principal batare dayace komi ba,principal da sauri yace “sir gatanan itace?,so kake a zaneta kona koreta daga school din?”, Dr Oliver yadan tabe fuska ya nuna mishi hanyar kofa yace “no need u can go”,da sauri principal yafita. Mermu da sauri tace “good morning”, bai amsa mataba ya cigaba da danna wayanshi batare da ya dago kanshi ba yana danna wayan yace” where is ur friend?d sick one”. Mermu tace “batazo ba, bata da Lpy”, da sauri ya dago kanshi yace “wot? Bata da Lpy,are u sure waya fada miki batada lpy?”, Mermu tace “school bus mukaje daukan ta mum dinta tace bata da Lpy”, damuwa karara datagani afuskanshi yasa tafara tunani akwai wani abu akasa, ya mika mata paper yace rubutamin address dinsu, tadan kalleshi ya daure fuska hanunta na rawa ta rubutamai yace “u can go”, saida tafita daga office din yadau paper din yana kallon address din data rubutamai,yasa hannu ya shafa paper din’my pretty angel get well soon, idan ban ganki in two days ba I will not think twice zaki ganni ne agidanku.

Maman Abd Shakur 😘
[2/2, 1:03 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
8
Kwanan Eraj biyu bataso school ba, Mermu tazo ta dubata sau daya saboda gidansu nada nisa yayinda kullum Rahama tana gida. Ayan kwanakin biyu shan giyan shi yakaru, da shan taba, baya tunani komi sai Eraj. Yau Thursday har karfe goma yana jikin window tun safe baiga shigowanta daga get ba tsugunnawa yayi ya daura kanshi kan kujera idanunshi sunyi jajir, dukan kujeran yayi yamike tsaye yace”damn it”,ya rike kanshi ya fuzar da iska, kara dukan table din yayi yace “damn it,yauma batazo ba,I can take it anymore”, daukan kwalban origin yayi yarike yace “I swear idan bakizo ba gobe zan biki har gidanku,I can take it anymore, I need to see u”,daga kwalban yayi ya kurba, yace ahhhh,saboda dacin da giyan kedashi.

Yau takama Friday da wuri Eraj data warware ta shirya cikin kayan makaranta ta,da dan karamin farin hijab dinta iya wuya,tai kyau sosai saida manyan idanunta sun fada sai hakan yasa idanunta suka kara girma da kyau, school bus dinsu na zuwa ta goya jaka tace “Amma bye”, tafita da gudu amma tai murmushi ta dafe kanta amfa warke yanzu zata fara sani surutu.
Suna kaiwa makaranta alokacin Dr Oliver na jikin window dinshi yau yazo da sassafe hakanan,har zai zauna yaga wata school bus ta shigo tai parking dalibai nata fitowa, idanunshi ne suka sauka akan pretty angel dinshi ta fito, tsayawa tayi daidai kofan bus din batare data fito ba ta kulle idonta ta bude hannayenta ahankali tace “ooh school, I missed u,d head girl is back”, wani irin murna yakama shi baisan lokacin daya washe fararen hakoran shiba,yanda yaga ta tsaya ta kulle idonta ta bude hannayenta abun ya birgeshi sosai, wayanshi ya ciro daga aljihu ya dauketa hoto, Mermu ne ta tsaya abayan ta tace “dalla malama ki bani wuri kina wani surutai kinfa dawo kenan “,juyowa tayi tama Mermu gwalo ta sauka daga bus din da gudu tayi assembly ground, Mermu ma tabita da gudu, baisan maisu ke fadaba amma wani irin burgeshi tayi datake ma Mermu gwalo,dukan kafanshi yayi akasa yace “God! U are damn beautiful”.

Maman Abd Shakur😘
[2/2, 1:10 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
9
Kosa wa yayi ya ganta, sai girgiza kafanshi yake bayason ya katse mata karatu yasan yanzu tana class, haka ya dinga karkada kafa har 10:30 tayi aka kada break, ko gama ringa bell din bai bari anyi ba yadau waya ya kira principal yace “yarinyan da ka kiramin ranan,help me tell her to call her friend 4 me, principal yace “u mean d head girl?,Dr Oliver yace “I dont know her name just tell her my message”, principal yaje ajin lokacin suna surutu akai tsit saboda yanda ake tsoranshi ya kira Mermu yace “waye friend dinki da Dr ke nema?”,tace is head girl sir, kiran Eraj yayi tabi bayanshi tana ganin sun shiga clinic tace yau nabani, bata gama tsurewa ba saida tagan su agaban office din Dr Oliver tace nabani, nadau mai sarkan cross inama take,tai tunani tarasa inda tasashi.

Izini yabasu suka shiga office din,principal yace “sir koranta kakeso ayi ko hukun tata za’ayi?”,Eraj ta zaro ido jikinta na rawa, batare da yadago kanshi ba yace “none,u can go”,fita yayi ya kullo kofan Dr Oliver ya cigaba da danna laptop kaman ba shine ya kotsa ya ganta ba,saida tai kusan minti goma atsaye sanan ya kulle labtop din yafito daga kujeran shi yakaraso har gabanta ya tsaya tanajin saukan numfashin shi akanta da kamshin turaren shi da sauri ta dago kanta ta kallai, ta matsa baya yana binta har takai jikin bango ya matso gab da ita, ta sauke kanta kasa da sauri,yatsun shi biyu yasa Ya dago habar ta,adan tsorace ta daga kwayar idonta tana turamai baki alamu bataso yana taba ta, fuskan shi asake yace “where is my cross? “, shiru tayi batace komiba, yakara matsota sosai har jikinta na gogan nashi kadan, yace “ina cross dina?”, Fizge fuskanta tayi daga riketan dayayi ta juyar da kanta gefe tana zumburo baki, dan kwata kwata taman ta inda tasa, batasan me zatace mai ba, muryanshi taji yace”4 d last time kiban sarkana”, kara turo baki tayi taki magana,gani tayi ya ciro hanunshi na dama ya dagoshi sama, tama zaci wani abu zai dauka kawai gani tayi ya tura hanunshi cikin aljihun gaban rigan makarantan ta,bude baki tayi zatai ihu yasa dayan hanunshi ya kulle bakinta yana kallon kwayar idonta.

Maman Abd Shakur 😘
[2/3, 6:41 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
10
Jikinta ko ina rawa yake,idanunta suka ciko da hawaye tana kallonshi, lumshe idanunshi yayi, yakarasa tura hanun nashi cikin aljihun nata har hanunshi na gogan kirjinta dasuke acike,dauko sarkan cross dinshi yayi amma saikuma yaki fito da hanunshi daga aljihun idanunshi a lumshi,hawaye ke fita a idonta ya rufe mata baki gashi ya matse ta abango,jin hawaye na zubarmai ahannu ba kakkautawa yasa ya bude idonshi dasukayi jajir suka kankance ya daurasu akanta, yanda take hawayen ga jikinta na rawa yasa zuciyar shi tadan karaya kan abunda yay niyan yi,ciro hanunshi yayi daga aljihun ya bude mata baki, fashewa tayi da kuka da sauri ya jawota jikinshi ya rungumeta yana shafa bayanta ahankali,a kunnenta ya rada mata “mesa zaki daumun cross?kinason wani irinshi ne nakawo miki?”, Iya karfinta tasa ta turashi baya, ta fizge kanta daga jikinshi ta ballamai harara tace “never in ur lyf try to touch me,inba hakaba I will report to DOS.(director makarantan)”,ta ballamai harara,ta juya da gudu ta bude kofan tafita daga office din,zama yayi akan kujera yana tattausan murmushi,Idanunshi ne suka sauka kan dan karamin baje da akamai rubutu da gold ajiki, tashi yayi yazo kusa da abbun ya tsugunna, hannushi ya mika ya dau abun yana kallo,yaga anrubuta ERAJ IBRAHIM akasa ansa HEAD GIRL, ahankali yace “so dis is ur name”, kiss yama bajen sanan ya tura a aljihun shi, fita yayi yatafi Ward dan duba marasa lpy.
Karfe sha biyu aka tashesu,ta goya jakanta suna tafiya ahankali suna fira da Mermu amma zuciyan ta takasa manta abunda wanchan dan iskan arnen yamata, sunje daidai gaban clinic zasu wuce taji ance HERAJ HIBRAHIM da sauri ita da Mermu suka juya dan suga waye mai bata mata suna haka, ganin Dr Oliver yasa ta ballamai harara, tajuya taja hanun Mermu ta ruga da gudu dan gani take kaman zai kamota again, saida suka shiga bus Mermu tace “maisa kika harare shi,yakira ki kinki zuwa kinsan pc zai iya koranki idan yakai karanki wurenshi ko maiya hadaku?”,
Eraj tace”bakomi nidai kibar maganan,kawai bana sonshi
ne,baimun ba,banason arne”.

Tana komawa gida bayan taci abinci tai wanka ta zauna kusa da Amma tana mata kiso,ta lumshe ido tana tunanin nafada ma Amma,dan abun ya daure mata kai mezai sashi yasa hanunshi a aljihun gaban riganta maiyake nufi?,tana tsoron fadama Amma
kuma tai mata fada,Amma ta tabata ke Eraj mekike tunani bakiji nane?

Maman Abd Shakur😘


[2/3, 12:59 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
11
Tace “Amma bakomi, gyangyadi nake”, Amma tace “ran monday zanje gidan kawunki a zaria in Allah ya kaimu, idan kin dawo daga makaranta saikije gidansu Rahama dan banason ki zauna ke kadai agida, idan nadawo sainaje na dauko ki”,da sauri Eraj ta juyo tace “Amma dan Allah kije dani,nafa dade ban gansuba”,Amma ta daure fuska makarantan fa? kun kusa fara waec, karatu zaki dinga yi sosai yanzu ba lokacin zuwa yawo bane,nan da one week zaku fara, idan kin gama waec dinki sai kije hutu gidan. da gudu ta dane jikin Amma tana Murna.

Asabar da lahadi tayisu hankalinta kwance, yayinda Dr Oliver ya kara worse shi da kanshi yana mamakin kanshi yanzu bazai iya jurewa rashin ganin yarinyar na kwana biyu ba,so kawai yake ya ganta, yakasa samun natsuwa kullum saiya sha origin da daddare sanan yake iya bacci.

Yau monday karfe 8 Ya shigo school din ya zauna,kawai so yake ya ganta ko hankalinshi zai kwanta, tashi yayi ya tsaya gaban window shi, ya yaye labule yana hango school premises din, idanunshi ne suka sauka kan Eraj wanda take saukowa daga bene zata school store dauko map of earth, geography teacher dinsu yace ta dauko, da sauri yasaki labule yafito daga office dinshi ya doshi school premises din,yana zuwa daidai lokacin ta bude store din ta shiga, binta ciki yayi, bata ga map din a falon store dinba ta bude kofar uwar dakan ta shiga tana neman map din,wani daddedden kamshin turare ne ya daki hancinta da sauri ta sauke kwayar idonta kan kyawawan dark green snickers takalmin dake kafan shi,tadaga idonta sama kadan taga yana sanye cikin dark green pancoll trouser,takara daga idonta sama taga yana sanye cikin short sleeve black shirt, sai farin lab coat asama su,wanda ya tsayamai iya guiwa,ga wanan sarkan cross dinan a wuyanshi,sarkan cross din yasa taki daga fuskan ta ta kalli fuskanshi dan tagane kowaye. kokarin tsalle ta ciro map din da aka makala da kusa a jikin bango take, bai cemata komiba yana tsaye ya tusa hannayenshi acikin aljihun lab coat dinshi.
Tsawonta bai kai dauko map dinba,ganin wani table tayi yasha kura a wurin janyo table din tayi ta kakkabe da hanunta tahau kai ta tsaya zata ciro map din, kujeran da dama akarye take turgudewa kujeran tayi, Eraj tayi baya zata fadi ihu ta kwalla ‘wayyo Amma na’, jinta tayi tafada hanun Oliver, kallon shi tayi shima yabita da mayun idonshi yana mata dan murmushi ahankali yace “HIRAJ”, sa hanunta tayi masu kura ta tureshi ta sauka daga hanunshi da sauri tana tura baki,tana hararan shi, ta juya da sauri zata fita ya fizgo ta tafada kirjinshi ya rungumeta tsam ajikinshi,ahankali ya kwantar da kanshi akafadar ta yana shakan kamshinta, tureshi tayi amma ko gezau saima dada kankameta dayayi, dukan bayanshi ta dingayi da hanunta tana ‘let me go, let go off me Dr”, amma yaki sakinta, kuka tafashe dashi tai magana da hausa tace”nabani kodai wanan ba mutum bane,duk idan ya ganni yay ta tabani,wai menene ne?maiya hadani dakai?KABILAR MU ba dayaba,mekake nema awurina?”, kuka sosai take yi, ahankali yasa keta, ya ciro hanki shi yakai zai goge mata fuska, fizge hankin tayi tayar akasa tasa kafanta ta tattaka tana mai tsiw”I hate u,stupid, idiot man,wlh zan hadaka da DOS Yau,kuma Allah ya isa”, ta juya zata bar dakin murya chan kasa yace “HIRAJ”, cike da masifa ta juyo,damuwa karara a fuskanci yace “am sorry plz,karki fushi dani,dont hate me plz Hiraj”,wani mugun harara ta jefamai tace “I hate you with all my heart, nd stop mutilating my name, niba sunana Hiraj ba”, ta buga tsaki tafita, ganin wata daliba ta ruga da gudu tabar wajen,Eraj bata damuba takoma class tacema malamin tsawonta baikaiba aka tura wani namiji Ya dauko.

Jikinshi yay

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login