Showing 6001 words to 9000 words out of 34029 words

Chapter 3 - KABILAR MU COMPLETE Hausa Novel

08 Oct 2024

3552

sanyi yakoma office ya dafe kanshi yarasa meke mishi dadi, car keys dinshi ya dauka yabar school din gabaki daya yatafi gidan sha shancin su dake chan hanyar fita kaduna state wuraren Abuja road.

Maman Abd Shakur 😘
[2/3, 1:06 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
12
Koda aka tashi daga makaranta gidansu M Rahama Eraj ta wuce yanda Amma tafada mata.
Amma bata baro zaria da wuri ba saboda yanda kawu da matarshi suka riketa sai bayan sallan magrib ta iso kaduna, motan haya ta sauketa tabiya kudi mai motan yafito mata da katon ghana masgos da kawu ya hado mata kayayyaki da itace aciki,da kyar Amma ta iya rike ghana masgon ahannu saboda nauyinshi, saida ta duba titi taga babu wani mota mai tahowa sanan ta shiga titin, ahankali take tafiya saboda yanda jakar keda nauyi, bata ankaraba ta hango wani mai mashin ya taho da gudun bala’i kafin Amma tai yunkurin guduwa machine din ya kwasheta ta zube akasan titi jakar tayi gefe guda, Dr Oliver da akan idonshi akai komi ya paka motarshi gefen hanya yafito da sauri ranshi abace, Amma da kafanta da hanunta ke fitar da jini ya doshi wurin hanunshi yasa ya dagota sama yakaita wurin motarshi ya bude kofa ya zaunar da ita,jama’a dasuka tare mai machine din dan yayi niyar gudu wa suka iso wajen Dr Oliver baiyi wata wata ba ya dauke mai machine din da kyawawan mari biyu, mutane sukace karama dan iskan, cikin gwarancin hausan shi yace “kai wani irin mutum ne ka buge mata kuma zaka gudu”, mai machine yace “to ai tana ganina ta shigo hanya bata da ido ne”,Dr ya daki bakinshi ya fallamai mari ya ciro waya zai kira police Amma ahankali tace “plz ku kyaleshi suka sakeshi yatafi,Dr Oliver ya dauko ghana masgon yabude Booth yasa yaciro kayan aiki ya wanke ma Amma ciwon da na hanunta yana mata sannu, yay dressing dinsu Amma tace “thanks”, ta mike da kyar Dr yace let me drop u off ma,bazaki iya zuwa gida ahaka ba”, da kyar Amma ta shiga motan har kofar gida. tasauka ahankali take takawa tabude gidan ta shiga Dr ya dauko jakan yabita ciki ya ajiye mata a tsakar gida ya juya zai tafi Amma tace “young man” ya juyo ya kalleta tace “thanks a lot”, yace “u are welcome ma”, yakoma motanshi yabar anguwar daki Amma ta shiga tana mamakin dama akwai arna masu kirki aduniya.
Eraj ne tashigo gidan tana Amma kin dawo bakizo kin taho dani… magananta ya make lokacin dataga bandage akafar Amma da hanunta da sauri ta shigo tace Amma maiya sameki?Amma tace machine yabuge ni wani likita ya taimakamin yakawoni gida, Eraj tace “sannu Amma”, saikuma tafara kuka Amma tace “ai lafiyata kalau saiki dena kukan sarkin kuka”.

Maman Abd Shakur 😘
[2/3, 1:19 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
13
Washe garin ranan bataje makaranta ba, saboda ta kula da Amma. wuraren 8 Amma ta dauko dubu ukun da kawu ya bata ta bama Eraj tace “gashi yi maza ki kaima M Rahama”, Eraj ta karbi kudin tasa hijab ta fita, ko 5mins ba’a yiba wata da irin kayan makarantan su ta shigo gidan saidai ita babu hijab ajikinta arniya ce, Amma jin tafiya yasa tace “Eraj har yanzu baki tafi bako”. Yaye labulen taga anyi yarinya ta tsaya tana karema dakin kallo sanan tai tsaki ta yamutse fuska ta kalli Amma tace “anyway I only come to tell u kima yarki Eraj warning, cos she keeps getting in my way, naso abani head girl amma aka bama Eraj, yanzu kuma wanda nakeso shitake so,mezata yi da Christain?batun yauba nasan yarki yar iska ce”,tass taji saukan mari a fuskan ta, Amma “tace karki kara kiran yata yar iska”, yarinyar tace “dama gaskiya nada daci,baki yadda bako to gashi ki gani”,ta bude wayanta ta nunama Amma hotunan Eraj da Dr Oliver lokacin daya dauketa,da lokacin daya rungumeta saidai ba’a ganin fuskar Dr sosai, Amma ta mika mata wayan zuciyanta na tafarfasa tace mata “fitan min daga gida b4 I descend on u”, yarinyan tace “kidai mata magana,tafita daga harkan Christa, KABILAR MU badaya bane”, taima Amma tsaki tafita, Amma bataji haushin tsakin taba tunani take yaushe Eraj ta lallace?soyayya da arne?harma yana daukanta yana tabata,Eraj datasan ko menene aure bata saniba har yanzu yaushe tabaci?…. Eraj tai sallama ta shigo tana “Amma wacece nagani tafita yanzu da irin uniform dinmu daga school dinmu aka aiko..t …bata karasa maganan ba saboda wani wawan mari da Amma ta waska mata cike da fushi Amma tace “Eraj yaushe kika baci har namiji,arne ma 4 dat matter yake rikeki harya dauke ki ajikinshi,kuna soyayya, waya baki izinin soyayya? nawa kike,me kika sani game da rayuwa?”,Cikin rawan jiki, jikinta ko ina rawa yake dan tana mugun tsoron Amma intai fushi, tace” wlh Amma karyane, ni babu wanda yataba rikeni”,Amma ta bugi bakinta ta daka mata tsawa ni kikema karya to ta nunamin hoton ku keda mutumin lokacin daya dauke ki yakuma rungumeki”, sosai Eraj ke kuka tasan inta fadi gaskiya Amma bazata ce ba laifinta bane dukan tsiya zata mata, Amma tace “Answer me Eraj”, Eraj tace “Amma wlh karyane hala photo Edit ne,ni banason mutumin kuma Amma sau daya ne yataba rike min hannu lokacin da banda lpy a school shiyaban magani”, Amma takoma ta zauna batare da takara mata magana ba haka Eraj ta zauna a wurin tana kuka tana karajin tsanar Dr dukshi yaja mata dakuma wanda tazo gida ta tona mata asiri, tun safe kuka take har dare takicin abinci, Amma taki kulata ta shareta.

Da daddare Amma tasa meta a bakin kofa tace “wuce kije kici abinci kafin na saba miki da daddaren nan”, haka ta tashi tana kuka ta dauka taci kadan tai bacci a wurin.

Maman Abd Shakur 😘
[2/3, 1:28 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
14
Washe gari tana idar da sallan asuba tasa kanta acinyan Amma tana kuka sosai, ‘Amma wlh hannuna kadai yataba rikewa,dan Allah Amma ki yakuri bazan karaba”,Amma ta dagota ta share mata hawaye tace “shikenan I believe u,karki kara yarda wani namiji ya tabaki,Eraj kisamu ki gama makarantan nan lpy kinga ke ba kaman sauran dalibai dasuke biyan kudi bane, ke scholarship ce ki kula da kanki, kibi ka’idar makaranta karkije kiyi abunda za’a koreki, oya tashi kiyi wanka kafin school bus dinku yazo” da sauri tagama komi ta shirya ta tafi.

Suna second period wani students ya shigo yace “Dr Oliver is calling Eraj Ibrahim”,da sauri English teacher dake class din yace “mata go”,turo baki tayi tafita abakin ajin ta tsaya saida tadan dade sanan tafita takoma aji, yaron akaro nabiyu yakara dawowa malamin yasake cemata tatafi dadewa tayi a waje sanan ta dawo aji.
Dr Oliver ne ya shigo ajin da kanshi duka ajin harda English teacher din aka mike akace “good morning sir”, karaso wa yayi inda Eraj take ta turo baki ta juyar da kanta gefe murya chan kasa yace “less go hiraj”, ko kallonshi batayi ba, hannu yasa ya dauketa kaman karaman yarinya ya daurata akafadanshi kowa a aji yabisu da kallo, ihu Eraj take tana dukan bayanshi tana wuntsila kafa tana keep me down, amma yaki sakinta sunkai tsakiyan filin school din tayi wani tsalle tafado kasa har zata fadi ya rikota, kuka tafashe dashi tana dukan kirjinshi da hannayenta biyu tana ihu mainama ne?ka rabu dani, leave alone, leave me in peace,” duk inda tasamu dukanshi takeyi tana kuka sosai tana bubbuga kafa akasa kaman yarinya, jitayi an finciketa ankaita gefe da karfi, bude idonta tayi a masifan ce. taga director school dinsu ne jikinta ne yafara rawa sosai har wani girgiza take, director yace “kinsa waye wanan da kike dukanshi haka kuwa?,wacece ke?,kudin makaranta kike biya kome?”,ta girgiza kai,cikin kuka ta tabe baki tace “shinefa ya daukeni wlh dan iskane”, director Ya daga hannu zai mareta Dr yace “don’t! Dont slap her”, director yace “ok sir,but she must leave dis school today after roll scholarship ce”, Eraj takara fashewa da kuka tazo gaban Dr ta kama kunenta tace “am sorry plz,forgive me Dr”, Dr Oliver ya kalli director yace” u heard her, she apologize no need tabar school din,u can go sir”, director yace “alright Dr, as u wish”,ya kalli Eraj dake kuka yace “wuce kibishi naughty girl”, da gudu Eraj tayi hanyar clinic tana kuka, Dr Oliver yabi bayanta ta tsaya agaban office dinshi, zuwa yayi yabude office din yakama hannunta suka shiga ciki ya zaunar da ita kan kujera ya zauna akan table din gaban ta yana facing dinta har kafansu na gogan juna, ko kallonshi takiyi sai sheshekan kuka take, hanki yaciro daga aljihunshi ahankali yake goge mata kwallar, yasa hannu ya dago fuskanta ahankali yace “Hiraj”dago jajayen idonta tayi ta kallai hawaye na gangara cikinsu, shima hawaye taga yana gangara daga idonshi ahankali yace “I luv yhu Hijar”,yadau hanunta daya ya daura kan kirjinshi hawaye ya gangaro daga dayan idonshi yace”I luv yhu Hijar “.

Maman Abd Shakur 😘




[2/4, 8:31 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
15
Fincike hanunta tayi daga kirjinshi hankalinta atashe da tsananin bacin rai tace “baka da hankali dazakai tunanin zan taba sonka, I absolutely hate u Dr, bazan taba soyayya da wanda addinin mu ba daya ba,KABILAR MU ba daya dakai ba,bazan taba soyayya da Christian ba, much less u of all people”,tamai tsaki tajuya zata fita saboda wani tsana da haushin shi datakeji, yanzu in Amma taji arne yace yana sonta yazatayi.

Kamo hanunta taji yayi ya fizgota yafada kirjinshi, taji yanda kirjinshi ke bugawa da sauri saida ta tsorata, ta dago fuskanta ta kallai hawaye shabe shabe a idonshi kama fuskanta da hannayenshi yayi jikinshi har wani bari yake muryanshi na rawa yace”plz don do is to me Hiraj,dont hate me plz “,share hawayen daya zubomai daga ido yayi yace “look mu ajiye zancen addinin mu da KABILAR MU agefe,just marry me,inason ki dawo matana plz, ya kankameta a kirjinshi yana shafa bayanta. tureshi tayi tana dukanshi ta koina stop touching me,U are very stupid to tell me dat u luvs me, stupid idiot big 4 nothing fool, bana sonka is luv by force? ka kyaleni, ka rabu dani,let me bee”,duka take kaimai tako ina tana kuka,tace “kai wani irin wawa ne, jaki ,ka rabu dani don’t ever come near me, na tsaneka,I hate u Dr Oliver”, tasakai ta juya zata bar dakin jitayi ya fincikota a fusace yana huci yana kallonta kaman zaki, saida jikinta yafara rawa, yajata ya bude kofa ya hankadata Ya kullo kofa, da gudu ta mike tabar clinic din library din school din tatafi tana kuka.

Da kyar ya iya komawa seat ya zauna,phone dinshi ya dauka yayi dailing wani number, jinayi yace “transfer me to another hospital,banison wanan”, katse wayan yayi yadau car keys dinshi yabar makarantan gabaki daya, gidanshi dake cikin GRA kaduna yatafi gidan kaman aljannar duniya.
Bayi ya shiga direct ya kunna shower ya zauna a wurin ruwa na dukanshi, wani ihu yasaki Haaaoaa! Ya dafe kanshi yace “Jesus why?mesa zakasa nafara son wacce bata sona? bayan kasan heart dina baya daukan rejection. Ban taba wulakan ta maceba,I have never been disrespectful to women or lady’s,hasalima tausayin mata nakeji, na tsani naga mace na kuka ko wahala, but today she called me dan iska,And disrespectful, wot have I do wrong kawai dan natabata, dan nataba mace?,jiyake kaman ya fashe da kuka, Jesus help me plz,kacire min sonta daga raina, I can take it,bantaba son abu narasaba,bazan fara daga kantaba. Da kyar ya Mike tsaye saboda yanda kirjinshi kemai zafi dan har ciwo tajimai garin dukanshi wanka yayi yafito ya share jikinshi yasa white single da karamin gajeren wando ya feshe jikinshi da turare, kujera yahau ya kwanta. samun kanshi yayi da bude hoton ta daya dauka da kayan makarana, ahankali yasa yatsanshi yana shafa fuskanta ahankali yace”my Hiraj,my pretty angel”.

Maman Abd Shakur😘
[2/4, 9:13 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
16
Yana kwance inda yake yakasa tabuka komi gashi yanajin yunwa amma yama kasa tashi yaci. hoton Eraj kawai yake kallo, jiyayi an fizge wayan daga hanunshi da sauri ya dago kanshi yaga abokanshi ne su 4, Dave,David, Dan,da Daniel, yadan musu murmushi kadan yakomar da kanshi ya kwanta ya lumshe ido, Daniel daya karbi wayan yaga hoton yace “show!”, Ya yafuto sauran da hannu suka zo suka kalli hoton kowa da murmushi suka zazzauna. Dan ya tabashi yace “guy ba kulle ido zakayi ba tashi kabamu labarin who be dis babe?”, Oliver yay shiru, bai amsa musu ba, Dave yace”haa’aa na,guy tell us who she be, na ur new babe?”,da kyar ya juyo da kanshi ya kallesu yace “babu amfanin fada, she insulted me,she hate me, she dont want anything to do with me”,ya fuzar da iska.
Daniel da duk yafisu hankali da lura saisama Oliver yafi sonshi yace “guy u mean u really luv her, ko kawai u wan sleep with her “,
Cike da rashin kuzari Oliver ya girgiza kai yace” sonta nake, real luv,inason na aureta, I want to start a family with her,amma tace a’a”,nan dai da kyar ya basu labarin haduwar su da duk yanda abun yafaru.
Dave ciki da bacin rai yace”no way,ita takosan kokai waye dahar zata ma haka, nifa matsalana dayan arewa kenan kauyenci medan katabata,imagine sonta ma kake, ba abun tai murna bane tasan how many girls are dying 4 u”, Oliver yay shiru yana sauraran su.
Dan yace “ga shawara,bazan iya ganinka cikin wanan yanayin mu kyalekaba, why not ka daukota sleep with her koda ta karfi ne, kamata ciki kaga inhar taga tanada cikin ka batada any option she must accept you,dole ta aureka, koya kuka ce?”, dukansu sukece haka ne.
Dan murmushi yayi najin dadi, shawaran tamishi sosai gwara yamata ciki doleta ta ajiye wani addininsu agefe ta aureni.

Karfe 6 suka bar gidan, wayanshi ya dauka yay kira ko mint 5 ba ayiba wasu maza katti guda biyar suka shigo suka tsaya suka saramai sir! Ya dago kai Ya kallesu, paper da Mermu ta rubutamai address yabasu yace dis “address gidan da zaku shiga ku daukomi wata yarinya ne”, ya nuna musu pic dinta sukace angama sir. juyawa sukayi suka tafi, tun karfe 7 suke anguwar sukai parking motan su, misalin karfe taran dare lokacin anguwan yay shiru suka tafi gidan haurawa sukayi suka diddirko a tsakar gidan, Amma najin alamun tafiya tabude idonta ta kalli Eraj dake bacci da dan shiminta iya cinya, ta tofa mata addu’a tadau toculanta ta kunna ta sauko daga kan gadon, tana bude kofa taji an kama bakinta ance dont talk, jikinta rawa yake ta kasa ihu sun kulle mata baki, haska fuskan Amma sukayi daya daga cikinsu yace “she is not d one”, daya ya shiga dakin daga ciki yace “i found her”,daukan Eraj yayi ya sabata akafada, da sauri Eraj ta bude ido tana Amma su waye wana…bata karasa magana ba suka taushe mata baki tana wuntsila kafa tana kuka, haka aka fita da ita,wanda ya rike Amma Ya tusa mata abu abaki ya turata adaki ya kulle kofan ta waje yafita, mota suka shigar da Eraj,kiran Dr Oliver ne ya shigo wayan babban su, da sauri ya dauka yace we found her sir,we are coming now sir”. Shiga yayi sukaja motar sai gidan Dr Oliver.

Maman Abd Shakur😘


Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
17
Suna bude kofan afalo suka ajiyeta kan katafaren kujeran dakin, bakin kyallen da suka rufe mata fuska dashi suka cire mata daga fuska, ta zare idonta tana kalle kalle tana hawaye, tsummam bakinta suka cire sanan suka juya zasu bar dakin da gudu ta tashi zata bisu amma harsun fita sun kulle kofan.
Zama tayi akasan wajen tana kuka sosai, tasa hanunta cikin gashin kanta tana yamusawa, duk gashin ya barbaje abayanta da kafadunta,tun tana kuka da karfi harta farayi ahankali tana gyangyadi,ahankali ta sulale akasan tiles din falon bacci yay gaba da ita.
Cikin bacci taji kaman ana shafa mata gashin kanta bude idanunta tayi kadan kadan harta budesu duka, ta sauke su kan Oliver daya tsura mata ido yana tattausan murmushi, tashi tayi zaune da sauri tagan ta akan wani katafaren gado wanda tunda take bata taba ganin irinshi a duniya ba, juyo da kanta tayi ta daure fuska tana turo baki “dama kai kasa a daukoni ko?”, girgiza mata kai yayi yana murmushi, a zuciye tafada kanshi tana dukanshi da hanunta tana ‘wlh ka maidani gidanmu, ka maidani wurin Amma na,wai mena tsarema ne?kai wani irin dan iska ne?’,ganin dukan nata yaki tsaya wa yasa ya kama hannayen nata biyu ya rikesu gam, ya budesu yana kallonta yana murmushi ahankali,kokarin fisge hanunta take amma takasa, masifa tafara mai ka saken,ka sakemin hannu, jawota jikinshi yayi ya daurata akan cinyanshi tana kokarin tashi amma takasa saboda yanda ya riketa gam yana karema jikinta kallo. bakinshi yahada da nata yana tsotsa da zafi zafi, kokarin tashi take amma takasa, duk wani sliver dake bakinta saida ya zuke tas yahadiye,ahankali ya cika bakinta da nashi sliver ya danne hancin ta danashi, dolenta ta hadiye nashi,sakin bakin nata yayi yana mata tattausan murmushi, kuka tafashe dashi ‘wai kai wani irin mugu ne,mezaka samin miyau dinka abakina kasa nahadiye,kaida bakada tsarki jinin arnanci ajikinka’. tafashe da kuka sosai tace “wlh Allah ya isa,mugu azzalumi kawai”, saukowa tayi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login