Showing 15001 words to 18000 words out of 34029 words
abubuwan shi dayake yi a kwali ya kalli kofan ganin Eraj yasa yay mugun mamaki. Daure fuska yayi ya cigaba da abunda yakeyi, ahankali take daga kafa harta iso wurin table din jikinta na rawa,jinta abayanshi yasa yakasa abunda yake yi numfashin shi na neman daukewa, ajiye takardun dake hanunshi yayi ya juyo ya kalleta “hope all is well?,me kikazo yi a office Dina?baki da lpy ne ko allura kikeso?”
Girgiza mai kai tayi, ya tsaya yana kallonta, da kyar ta dago kanta ta kallai fuskanta araunane kaman zatai kuka tace”am sorry ta langabar dakai, forgive me plz bazan karaba kaji plz” kallonta yake jiyake kaman ya rungumeta ya kissing nata kullum inna ganta bana iya controlling kaina”,
Takara cewa a shagwabe “kaji plz”wanda ita harga Allah ba shagwaba bane haka take yi inhar tai laifi zata bada hakuri. Ahankali ya juya mata baya yace “u can go”, tafiya tafara yi harta kai bakin kofa ta juyo da sauri taga ya dauke kanshi ahankali tace “my mum tace tanason ganinka” da sauri ya juyo ya kalleta takara cewa “eh tana nemanka” ajuye abunda yakeyi yayi ya hau kan table yace “come” zuwa tayi gabanshi ta tsaya yace “u mean ur mum,ur own mother na nemana?”, girgiza mai kai tayi. Sai alokacin yasaki wani tattausan murmushi hanunshi yasa ya janyota tafada kirjinshi, jan hijab din jikinta yacire ya yar akan kujera yasa hanunshi abayanta ya matseta ajikinshi kanshi nakan kafadan ta, yace “soo dat means ur mum knows about me?”, Eraj dake kokarin kwace kanta cikin masifa tace “saken”, kara gyara mata mata kwanciya yayi akirjinshi yace “dat means u luv me kenan tunda harkin fadama mum dinki batuna” yakara matseta akirjinshi. yace “wowowo am glad we will soon get married, kin kusa xama mine”, murna yake kaman karamin yaro, tureshi tayi tace” ni ka saken babu kyau rikeni dakakeyi” ahankali yakara kankameta yace”uhm uhm, let me feel u”, haushi ne yacikata kaman ta dau wuka ta lumamai, kwata kwata ta manta da wa’azin Amma tace “ni ka saken dan iska kawai”, da sauri ya saketa yana kallon bakinta, kama bakinta tayi tana zaro ido, murmushi yamata kadan ya rike hanunta “I luv yhu, and I equally luv ur childish attitude,with ur silly behavior “, cikin masifa tace “nice yarinya?”Kanne mata ido yayi yace “yes u are, always behaving lyk a baby doll”,yana maganan yana murmushi dukanshi tafarayi tace” wlh am not a baby doll “tafashe mai da kuka,kallonta kawai yake yana murmushi aranshi yace I finally got u,kema nasan weak point dinki. Cikin lallashi yazo zai tabata yace”stop crying my baby doll”, cikin ihu tace “am not ur baby doll wlh zan zaneka fa”,zaro ido yayi yace “sorry my baby doll,karki zaneni” azuciye tazo zata kaimai duka ya cafke.
Maman Abd Shakur😘
Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
30
Cafke hanunta yayi yana kallon kwayar idonta yace “nizaki Zane?, ina wasa dake ne baby doll?,”fizge hanunta tayi tadau hijab dinta tasa tana share hawaye harza ta fita yace”baby doll zoki rubutamin address din house naku?”tadade kafin ta juyo tana turomai baki ta karbi paper da pen ta rubutamai tajuya riko hannunta yayi yace” I luv yhu baby doll,yaja kumatun ta plz yimin murmushi karki tafi da fushi na”, ya langabar dakai “plz na my baby doll”, zare ido tayi tana kallon window jikinta na rawa, da sauri ya kalli window shima, fizge hanunta tayi tagudu, saida takai bakin kofa tajuyo tamai gwalo tajuya da gudu tafita murmushi yayi yace “my pretty angel,u will soon be my wife,zan kama kine”.
Tana kaiwa gida tafada ma Amma tabashi hakuri, la’asar nayi Rahama tabiyo mata suka tafi haddan jumma’a.
Karfe 4 daidai Dr Oliver yay parking Jeep dinshi a kofar gidan,yay shiru yana tunani kaman nataba zuwa gidanan yadai Manta,ahankali ya kwankwasa gida,Amma tana zaune ta dunga mamaki wake kwankwasa gida, hijab tasa ta leko zauren,tana ganin Dr Oliver ta tunashi ahankali ta karasa Dr Oliver ya juyo jin alamun tafiya ganin Amma ya tunata da sauri yace “good evening ma”,Amma tai murmushi tace “young man ya kake?”, yace” ma, ya kafanki ya warke?” Amma tai murmushi tace “da sauki nagode da taimakon ka”, Dr ya shafa kai yace “actually nazo neman wani gidane a dis environment a lady mai suna Hiraj taban address wai nazo,bansan ko kisan hiraj ba”, Amma da sauri ta kallai tace “are u Dr Oliver?” yace “yes ma” mamaki ya dauketa tace “am Eraj’s mum, shigo”, yabi Amma ciki a tsakar gida ta shimfida mai tabarma ahankali ya zauna yana kallon gidan yanzu daman wanan gidan baby doll ke zama wani tausayin su yaji yakamashi, Amma ta dauko kujera ta zauna ta bashi ruwa mai sanyi na randa kadan yasha ya ajiye.
Kasa dago kanshi ya kalli Amma yayi yay shiru,muryan Amma yaji tace “inaso namaka tambaya biyu,ka amsamin su sincerely my first tambaya shine kanason yata son gaskiya ko son wasa?and secondly kanada any alaka da kidnapping dinta da akayi last two months?”.
Da sauri Oliver ya kalleta yaga ta daure fuska dukar da kanshi yayi ahankali yace “I really luv Hiraj ma,wlh with all my heart and and and” saikuma yay shiru amma cikin fada tace “kanada hannu a dauke yata?”
Girgiza kai yayi yace” yes ma,but am sorry wlh bazan karaba,karkice saboda haka bazaki ban itaba plz i beg u ma”, Ahankali Amma ta sassauta muryanta tace “how could u?I thought kai mutumin kirki ne, saboda yanda ka taimake ni ranan, mezaisa ka daukemin ya kanason ka nakasa mata rayuwa ne? Kasan ya uwa takeji idan aka dauke mata Ya?put urselve in my shoes, assuming kayi aure kanada yarinya mace wani yazo ya dauketa ta kwana a wajen shi hw would u feel?” A sanyaye ya girgiza kai, yace”I know, I made a big mistake but plz kiyafe min, don’t blame me, I was desperate, bansan mezan yiba, nariga nakamu da sonta on my own way nai tunanin daukota is d best saisa nai hakan but nai nadama”. Amma tace “Eraj bata taba fadamin kaine kai kidnapping nata ba,bata taba boyemin anything ba sai akanka, jiya tafada min labarin ka hakan yasa nai tunanin kanada hannu aciki,nasa takira min kai saboda na nunama baka kyautaba, but nayafe ma harga Allah, nasan u are a good person”. Ajiyan zuciya Dr ya sauke murya Chan kasa yace “mummy zaki ban hiraj na aura? Ina sonta Wlh”.
Kallonshi tayi nadan lokaci sanan tace “natura Eraj takiramin kai saboda akwai mahimmin abunda zan fadama”,ya daga kai ya kalli Amma, Amma tace “har abada bazaka iya samun auran Eraj ba saikana musulmi, wanan umarni ubangijin mu Allah ne. Musulma bata auren kirista saiya dawo musulmi, bazan iyabama kirista auran yata ba, sai in kadawo musulmi, shin zaka iya dawowa musulmi?”.
Maman Abd Shakur😘
[2/9, 9:38 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
31
Da sauri ya kalli Amma zaiyi magana saikuma yay shiru,Amma tace” u are free, kafadi abunda ke zuciyanka”. Ahankali yace “mommy ni mutum ne mai gaskiya,banason karya konai deceiving person,nafiso idan zanyi abu nayishi da gaskiya kuma saboda inason abun,mommy bazan iya zama Christian ba,iyayena,grandfathers my forefathers all are Christians ya zanyi ni nakoma Muslim,mommy kinason situation where by I will lie to you nakoma Muslim bayan na aureta nakoma Christian?” Muryanshi tafara rawa yace “mommy i am willing to go against my religion na auri musulma just 4 d sake of luv,mesa Eraj itama bazatai going against her religion ba ta auren, mubama zuciyan mu abunda take so”,hawaye ya zubo daga idonshi yace “mommy is not my fault nafara son wacce ba KABILAR MU dayaba, hakanan na tsinci kaina ciki plz mommy kibani Hiraj plz”.
Amma ya mugun bata tausayi, tace “abunda ka kasa ganewa kenan, bamu muka halicci kanmu ba,Allah shiya halicce mu,kuma ya halicce mune dan mu bauta mishi, bauta mishi kuma shine ta hanyar bin umarnin shi,da gujema abunda yahane mu”, Oliver ya dago jajayen idonshi ya kalli Amma, tace “nasan kanason yata,amma banbancin mu shine just because munaso mubama zuciyanmu abunda takeso bazaisa mu kauce ma Allah ba,yariga yahane mu da auren wanda ba musulmi ba just because Eraj na sonka bazaisa ta kaucema Allah ba”
Oliver ahankali yace “mommy convince me nadawo Muslim,show me,prove to me Islam is d best religion”.
Amma tace “ubangijin mu shine Allah ya aiko manzanni da dama daga cikinsu harda wanda kuka bautamawa prophet issa (Jesus ),annabin mu shine Muhammad (saw ) ….. da sauri Oliver ya katse ta yace “u mean Jesus ubagijin ku ya haliccai?” Amma tace “kwarai kuwa”, ganin Oliver is confuse yasa tace “mai Jesus haihuwan shi akayi,Jesus nacin abinci,yana wanka yana wanki yana komi da kowani mutum keyi, Allah ubangijin mu dayane,bai haifa ba’a haifeshiba, and babu wani mai kama dashi”, Oliver yace “Jesus na iya warkan da mutane dazaran ya shafa ciwon,and lastly Jesus was killed by d Jew,(Judah)”, Amma tai murmushi tace “Allah shine yabashi iko da baiwan warkan da mutane” takara murmushi tace “to inhar Jesus God ne da gaske taya shiya halicci mutane kuma mutanen daya halitta su iya kashe shi?” Oliver yay shiru maganan Amma na shiganshi.
Ahankali Amma tace” Oliver karabu da ita,bazan iya baka ba bawai dan na tsaneka ba saidan addininka, ina maka fatan alheri amma plz karabu damu duk lokacin dakake da any tambaya kazo kamin, nagode da kaunar yata dakake, zuciyar Oliver tai zafi sosai idanunshi suka fara fitar da ruwa kasa daurewa yayi yafashe da kuka yace” plz mommy don do dis,wlh zan iya rasa raina”,Amma ganin bazata iya juran ganin kato na kuka ba yasa tamike a sanyaye tace “am sorry, I have to give my little girl wot is best 4 her” daki tashiga ta zauna idan ace yaronan musulmi ne wlh zata bashi Eraj dan taga tsantsan sonshi aranta.
Oliver yasha kuka kaman yaro idonshi sun kumbura tashi yayi yafito da kyar yake iya tafiya,yana shiga zaure Eraj ta shigo turus tayi tana kallonshi ganin yanda ya koma,tadanji tsoro,shiru yayi yarike kirjinshi yana kallonta,ahankali ta matso gabanshi tace” menene”?idonta yakawo kwalla, hanunshi yasa ya share mata hawayen taji hanunshi zafi, ahankali tace “are u sick?”, girgiza mata kai yayi, ahankali ya rungumeta yana hawaye, kuka tafara ahankali tace “menene me akama?bakada lpy ne?”da kyar yace “dole na hakura dake I luv yhu Hiraj always remember dis koda na mutu,” dago kanta tayi ta kallai cikin kuka tace” bakada lpy ne?”,girgiza mata kai yayi, yasake ta yawuce yafita,binshi da gudu waje tayi harya shiga mota ta tsaya tana kuka “menene plz kafadamin meke damunka?”,kallonta yayi yace “I will always luv yhu” yaja motan yay gaba, durkushewa tayi tana kuka a wurin, tun a mota yafara aman jini, yana shiga gida ya kashe motan yafito yana tari, kira ya shigo wayanshi da kyar ya dauka ahankali yace “mother, ahankali yace”mum my liver, kodata,” moth…er bai karasa maganan ba yafadi akasa a tsakar gidan,wayan yafadi agefenshi, jini na fita daga bakinshi,da hanci.
Maman Abd Shakur😘
[2/10, 11:03 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
32
Daga ta dayan bangaren tace “son,my baby ciwonka yatashi ne?”,jin shiru yasa ta rude tace “my baby emme lule?(maike damunka,yimin magana?), jin shiru yasa ta katse wayan hankalinta atashe ta kalli bodyguards din dake tare da ita,tace” I want to see MR PRESIDENT right now”, daya daga cikinsu ya tsugunna yace “Ma’am Mr president na chamber”,cikin ihu tace “just go and called him goat, our only son is dying stupid “, tai tsaki da sauri bodyguard din yatafi, ko cikakkun minti biyar ba’a yiba saiga Mr president wani kakkyawan datiijo Oliver na kama dashi sosai, barinma wurin hasken fata, da sauri ya rike bakar matan dake kuka yace “my 1st lady wot happen to our son?”, tama kasa magana saboda yanda kuka yaci karfin ta, Juyo da kanshi yayi ya kalli bodygurds din da sauri suka bar garden din, Mr president ya rungumeta yana ‘tell me’, ahankali ta share hawayen idonta tace “it seems kaman ciwon kodanshi yatashi,muna magana naji kaman yama suma,son bayaji nasha fadamai yatafi da escort amma yaki,gashi yanzu he don’t know anybody a wurin dazai kaishi hospital,kuma babu kowa atare dashi”. Mr President yama fita damuwa yadai daure, ahankali yace “calm down don’t worry,komi zaiyi daidai I will handle d situation, yanzu zamuje kadunan”. cikin 2min suka arranging komi suka hau jet, 10min yakaisu kaduna daga Abuja, motoci kusan 20 sukai parking a airport din anajiran Mr President, ko gaisawa bai tsaya yayi ba da Gov kaduna state, suka shiga mota sai GRA, Mrs President remote din ya danna gate din gidan ya budu,aka shiga akai parking lokacin gari yay duhu dan wuraren 7:30 dare ne,sai dai hasken wuta kazaci ranane, 1st lady tafara fitowa da gudu tafada kan Oliver dake kwance akasa bayama numfashi tana kuka, Mr President yazo ya riketa,ya rungume idonshi yay ja, wani baturen Doctor wanda shine family doctor dinsu ya tsugunna yana duba Oliver daya koma yellow gabaki dayanshi, Ahankali Mr President yace “is he dead?” Dr din Ya girgixa kai yace “but 4 now dole muje asibiti dan mubashi kulawan gaggawa,he needs medical attention”, da sauri Gov kaduna yace” tunda dare yayi mukaishi clinic din gov house inyaso gobe kwa iya wucewa” Dr yace” good idea”, haka aka sashi a mota jikinshi yay sanyi sosai, mamarshi bata komi sai kuka.
Clinic din aka wuce dashi aka fara bashi taimakon gaggawa, Mr president, 1st lady, da Gov kaduna duk suna zaune sunyi shiru, har karfe goma suna zaune Dr baifito ba,alokacin Mr president yacema gwamna yaje ya kwanta da kyar ya tarda yatafi, Mr president yacigaba da lallashin matarshi ranan ahaka suka kwana,mum din Oliver idanunta suntum sun kumbura saboda kuka Oliver kadai yarage mata, batason rasashi kuma,president ma idanunshi sunyi mugun ja, sai wuraren 5 na asuba Dr din yafito, yakira Mr president suka bishi dakin, ganin Oliver sukayi oxygen a bakinshi,yanzu yellow dayayi yadan washe yana fitar da numfashi kadan kadan, da sauri mamarshi ta zauna kusa dashi ta rungume kanshi tana kuka ‘ son u have to fight 4 ur lyf, I need u, plz karka tafi kabarni, kaga kai kadai gareni’, tafashe da kuka’ my little boy dont leave ur mother all alone plz”,president yace” zai warke my son is a fighter,i know dat”, maman tace”in Jesus name”, baban yace “emen”.
Mr president yace “Dr meke damun Dana?” Dr yace “Mr president, sir is suffering from a disease called ALCOHOLIC HEPATITIS,saikuma ciwonshi nada chan dake damunshi wato LIVER STONES and yanada damuwa sosai atattare dashi” president yace” wot are u saying?wace irin damuwa bayan nasan babu abunda dana ya nema yarasa??”.
Maman Abd Shakur😘
[2/10, 12:21 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
33
Kafin likita yay magana Oliver yafara bankare bankare, yana wani irin nishi hanunshi yasa yana fizge fizge zai cire oxygen din bakinshi, Dr yay kanshi da gudu yana dubashi, da sauri yacire mai Oxygen din, Oliver ya cigaba da fizge Fizge yana ‘Hiraj marry me’, jini nafita daga bakinshi,’ I luv yhu’, Mr president ya dakama Dr tsawa ‘do something, my son is dying’, likita arude yace ‘I don’t know wot to do, nakasa gane wanan condition din’, da sauri Mr president ya saki mum din Oliver dake kuka yakarasa kusa da Oliver dake fizge Fizge ya rikemai hannu yace” my son be strong, meke damunka? is me ur dad,bude idonka ka ganni”, Oliver baimasan yana yiba Hiraj kawai yake furtawa, dad yakara kankame hanunshi yace” you luv Hiraj my son” gani yayi Oliver yadena fizge Fizgen ya tsaya chak idonshi arufe bai budesuba, ahankali ya girgiza kai, dad yace “u will marry her koma wacece”, ahankali ya bude idonshi dasukai ja ya kalli dad da kyar Ya iya bude bakinshi daya bushe sosai yace ” are u sure dad?”, baban ya girgiza kai hawaye yacika idonshi, mum tazo tarike dayar hanunshi tace “Oliver koma wacece zaka aureta,duty every parent ne subama yaransu abunda sukeso, kawai ka warke be strong my little boy”, takarasa maganan da kuka tace”karka mutu shine abunda banaso, kai kadai garemu plz don’t leave us,we promise zamu baka Hiraj,zamu nemota ka aura”, jini ya bulbulo ta bakinshi, da kyar ya zame hanunshi daga hannu dad yakai fuskan mum ya share mata hawaye yana girgiza mata kai, da sauri mum ta kama duka hannayen nashi tai musu kiss tace” I luv yhu my son, I luv yhu so very much”, hawaye ya gangaro daga idonshi bakinshi na rawa yakara cewa ‘mother Hiraj, kice mata tazo’, yana magana bakinshi na fitar da jini, dad yay sauri ya share hawayen shi yace” son don’t talk again kaji, get some rest”. Oliver da yanzu bakajin maganan shi yabude baki yana magana, da sauri baban yakai kunenshi bakin Oliver ahankali yaji Oliver na cewa” dad I want to see ur special adviser sultan of sokoto MALLAM MUHAMMAD KHALIL plz now dad Kafin na mutu,hurry up”, dad ya girgiza kai ‘don’t say dat plz son,bazaka mutu ba,yanzu zan kirashi’, jan mum yayi dake kuka sosai suka fita adakin, Dr yazo zaimai allura Oliver yace “saura lokaci kadan natafi karkamin alluran kabari nafara ganin Sultan, nakusa tafiya”, ahankali likitan yasaki alluran tafadi akasa.
Maman Abd Shakur😘
🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
34
Yaja kujera yazauna gaban Dr Oliver ahankali yace “sir u have to be strong, karka manta kai Dr ne,dad dinka yace sai nemoma hiraj sir, Dr Oliver da kyar ya bude baki yace “help me with