Showing 33001 words to 34029 words out of 34029 words
dan anga takai 9cm, Dr Muhammad yafi kowa rudewa,dan yama kasa komai wata likita ta karbai. da asussuba yana tare dasu mum da dad Amir daya fadamawa Tun jiya, ya iso da matarshi fiddausi, Amir yace “abashi ruwa a cup”, Muhammad yakawomai, addu’oi yayi aruwan duksu Mr president na kallonshi, yaba Muhammad yace “jekai bismillah kabata Tasha”, Muhammad na zuwa yabata ko minti daya Eraj data gama galabaita bata karaba tai wani nishi saiga kakkyawan namiji mai kama da ubanshi yafito, Muhammad yarike yana kuka, chan takara numfashi saiga wata mace tafito, Muhammad yakara rikewa yana hawaye, chan takara nishi na uku yafito namiji, Muhammad yamika ma nurse biyun dake hannushi, mikama Dr Muhammad hanunta tayi, ahankali yariketa, duka takai mishi tace “Wlh bazan kara yarda muyiba,dama haka haihuwan yake” ihu tayi ta cukuikuyeshi tace “Allaaaaaaah!, fus kakeji wani kakkyawan namiji yafito tare da placenta, ahankali Dr muhammad ya sulale akasa yasume warwas.
Nurse tai maza ta lullube yaran tasasu agadajen su,ta gyara mamansu da wurin tsaf, ruwa ta yayyafamai ya farfado ahankali yace “nurse da gaske QUADRUPLETS matana ta haifa ko mafarki ne?” Nurse ta girgixamai kai tace “yess sir, yara hudu matarka ta haifa”,wani ihu yayi yadau nurse din yadaga ta sama,tace” sir” da sauri ya ajiyeta yafita dakin da gudu dad yafara rungumewa saikuma yasakeshi yafara rawan Micheal Jackson, Amir yay shiru yana kallon yanda Muhammad ke rawa, dan yaga yana abu kaman OLIVER da, dad yace” menene Oliver?”, ihu yasakeyi ya fara jujjuya mum yana waka,sweet mother I no go ever forget d suffer wy u suffer 4 me”, sakin mum yayi ya rungume Amir yace “Amir Eraj give birth to QUADRUPLETS, yanzunan”, Amir yace “yi sujudu shukur,ba rawaba” da sauri yay sujjada awurin yana godema Allah, nurses suka taru awurin Dr Muhammad raba kudi kawai yake, ahankali mum ta matso kusada Amir tace “Amir I accept ur religion, tun jiya likitoci sunkasa sa ahaifi jikokina, na karanta Bible,namata addu’a amma bata haihuwa, daga zuwanka kai addu’anku ta haihu, is a miracle, it clearly shows dat ur religion is d best, plz kasani a addininku”, da sauri Mr president yace “me to Amir, I accept ur religion”, Dr Muhammad ihu yakarayi yay sujjada yace “Allah I luv yhu, I luv yhu Allah, thank yhu Allah, Allah thank yhu……yafashe da kuka sosai yace” nai alkawarin yin azumi 7 saboda wanan farin cikin dakabani yau Allah, wanan rahaman dakamin ya Allah, iyayena sun musulunta,matana ta haifamin 4 babies, ALHAMDULILLAH, ALLAHU AKBAR.
Maman Abd Shakur😘
[2/19, 12:16 PM] Aishat Muhammad: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
56
Ahankali Eraj ke bude idonta, taga 1st lady tadau kakkyawan jaririya mace, Mr president yadau namiji, Amir da fiddausi sundau wani namiji, sai taga Dr Muhammad dake gefenta ya rungume wani baby idanunshi a lumshe tabashi tayi tace “mijin ina baby dana Haifa?”,da sauri ya kalleta da murmushi yace “my baby doll kin tashi, just look at our fyn babies”, yamika ma Eraj daya, yatashi yakarbo sauran yana kawo mata binshi take da kallo tasaki baki tace “dukni na haifesu?”,Dr Muhammad yace “yes baby,ke kika haifesu”, ta zaro ido tadafe kirji tace “Ni” 1st lady tace “yess my daughter ” kuka tafashe dashi sosai, tace “na shiga uku ya zanyi dasu,” yaranne suka fara kuka mazan su uku, mace na hannun mum tana tsotsan hannu, Dr Muhammad da murmushi a fuskanshi yace “baby basu abincin su”, kwanciya tayi ta juyamai baya tana kuka, “wlh bazan iyaba”,kuka sosai, zaiyi magana mum tace da yarensu “kyaleta is normal, yarinyace gobe zata sakko”, daukan yaran tayi, Dr Muhammad yatafi yasiyo musu madara Friso gold, mum tahada musu suka farasha da yamma aka sallamesu.
Saida yaran sukai 2days sanan Eraj tabasu nono,shima dan Amma takira awaya tamata tatas,aiko tasha azaba, dan maza biyu mum ta daura mata kan kafa suka farasha, ihu tayi saboda zafi Dr Muhammad ya tsugunna yana hura mata nonon, harara ta ballamai dan fushi takedashi sosai, suna gamasha sukai bacci aka daura mata macen da dayan namijin, macen kadan tasha ta zare baki tana kallon Eraj, Dr Muhammad yatabata yace “look mai kama dani tana kallonki” ahankali ta daura idanunta kan yarinyar kakkyawace fara,kaman baturiya, duka yaran da Muhammad suke kama,take taji sonsu ya shiga ranta sosai. Professional nanis 4 mr president ya dauko masu kula da babies din,jikokin shugaban kasa, aranan Mr president da yanzu sunanshi ABBAKAR yay ma duniya declaring cewa yadawo musulmi,babu wanda yakai yan arewa murna, cewa shigaban kasa ya musulunta yayinda 1st lady ta dawo AISHAT.
Ranan suna anyi shagali ankashe kudi,har abokanan Muhammad nada Daniel, David,Dan,da Dave saida sukazo sunan, yaran sunci sunan TAUFEEQ,THARIQ,TALIB, TAUFEEQA,inda Fiddausi tabata nickname inteesar.
Eraj ne zaune adaki taci gayu ga yan hudunta, suna sanye cikin kaya na alfarma sunyi kyau,sun kara girma da haske. Dr ya shigo, kiss yamata yace” baby “, tace naam tana fari da ido, yace “abokina natun childhood, dan nijar ne, yazo min congrats, suna falo taso muje” rike hanunta yayi suka fito falon idanunta suka sauka kan HYDAR HUNTER da matarshi KHALEESAT, da yaronsu dan shekara four kakkyawa mai kama da baban HIDAYATULLAH, yanacin chocolate, khaleesat rungume Eraj tayi tace “nyc to meet u amaryan Dr Muhammad”, Eraj tace “likewise amaryan Hydar Hunter” Dr Muhammad da Hydar suka tabe baki sukace “waya cemuku bazamu karo aureba”, dariya dukansu sukayi sukace CHEERS TO DIS MOMENT OF HAPPINESS.
ALHAMDULILLAH.
SUBHANAKALLAHUMMA, WABIHAMDIK,NASHADU ANLAILAHA ILLA ANT,NASTAGFIRUK,WANATUBU ILAK.
Naso ace littafin KABILAR MU yafi haka yawa,amma narageshi ne saboda wasu dalilai nawa wanda some of u sunsan hakan.
Gaisuwa ta musamman gareku;
KHALEESAT; mata agidan hydar, ya ga hydar, kanwa ga hydar.
KAUSAR LOVE;my sweety potatoe, u belong to me, and I belong to u ooo.
YA BINT NA;Highly respected,honourable, sweety ND sweetest yaya ever.
Ina gaidaku.
Ummi aysha
Fiddausi sodangi.
Mrs Adams.
Zainab hamza.
Aisha zagi.
Da sauran group members Dina.
EPILOGUE
Turns to ALLAH,He never far away,put ur trust in him,raise ur hands and pray, Oh ya ALLAH, guide my steps don’t let me go astray, u are d only ONE,who show me d way nd guide me to d right path.
Aishat Muhammad AKA Maman Abdush-shakur.😘
Luv u my fans.