Showing 12001 words to 15000 words out of 34029 words
magana mutafi kiga” hall din suka shiga Eraj taga ko ina duhu kaman dare, hankadata ciki Mermu tayi da gudu tafito ta kulle kofan da key sanan tawuce tatafi, Eraj ta dinga dukan kofan tana ‘Mermu inane nan ina kika kawoni?’,kuka tafara dan tsoro ne yakamata da ranan Allah amma ace wuri duhu haka kaman kabari.
Hanunta taji ankama ihu tabude baki zatayi saitaji anrufe mata bakin, jikinta yafara rawa rungumeta taji anyi,ahankali taji ansa hannu an cire dan karamin hijabin makarantan dake jikinta, hannu taji anshafa kanta an tsaya a daidai inda tai parking gashinta da ribbon, ribbon din aka tumbuke gashin ta ya barbazu abayanta,kankame idonta tayi ta kullesu gam jikinta na rawa, ahankali taji anrada mata a kunne “I missed u my pretty angel”,taso tagane muryan da kamshin turaren amma tarasa a ina ta taba jin muryan da kamshin. Saukan light kiss taji abakinta murya chan kasa taji ance “open ur eyes”.
Maman Abd Shakur😘
[2/7, 10:36 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
23
Jikinta na rawa take bude idonta ahankali ganin hall tayi ko ina yaji flowers, wayansu manya manyan yellow flower taga anyi rubutu dasu a bango ansa Happy birthday Eraj. Kara kallon gaban hall din tayi taga anyi arranging red roses da red balloons ansa congratulations, arayuwanta tana mugun son balloons da sauri takarasa gaban hall din tadau balloon daya dataga anrubuta happy birthday Eraj, murmushi tayi ta rungume balloon din ta lumshe ido azuciyar ta tana dama wanan ne surprise din da Mermu tamin. Ahankali taji anrungumeta tabaya kwantar da kanshi yayi akafadan ta ” yace did u luv it?did u luv my surprise?”
Da sauri ta juyo bakinta na rawa tace” Dr…o..oli…ver.” murmushi yayi yakara rungumeta yace” common is me not a ghost”, yace” I missed u a lot my preety angel”, zame jikinta tayi daga nashi ta kalleshi ya kara kwarjini sosai, yakara haske saida ya rame idonshi yafada ciki kadan.
Hannunta yarike gam yamata murmushi ‘I missed u soo very much”,kwace hanunta takarayi tadanyi murmushi yake tanaja da baya hijab dinta ta dauka tasa ya kalleta yace” happy birthday day my luv”, kallonshi tayi batare datace mai komiba, tajuya tayi hanyar kofa fizgota yayi ya rumgumeta da karfin tsiya, duk iya kokarin ta na ganin ta fizge kanta takasa, ahankali takejin kirjinshi na bugawa da sauri jikinshi zafi da sauri tadago kanta ta kallai bakada lafiya ne? Murmushi yamata yakara kankameta yace “2 months without seeing u,ur smile, ur cry, do u know wot it means?kinsan ya nai coping da rashinki kuwa?, tureshi tayi tace” saken, zan tafi bude kofa dan idan da abunda ta tsana shine taji yana mata maganan soyayya, dafe kanshi yayi yace “plz dont go my luv”, juyowa tayi ta kallai zatai magana ya girgiza mata kai, hanunta yaja yakaita gaban hall din suka tsaya,ahankali taji wani tattausan kida yafara tashi saitaga hall din yay duhu, ko 2 min ba’ayiba taga an kunna wani dim blue light, taga wani hadadden cake agabanta anmishi ado da blue white, yamata kyau sosai, Dr yace “hip hip hip” da kanshi yace “hurray”, ahankali yace “my luv kashe wutan an make 1 wish”, kallonshi tayi ta hararai, ahankali yace” plz”,hura wutan tayi ta kulle ido ahankali tace “wish dina daya ne shine kadawo musulmi cos kanada good heart”dagowa tayi yatafa mata yana murmushi cake din ya yanka yakai bakinta yace “haaa”,kin bude bakinta tayi ya fizgota tafada kirjinshi yace “haa”, ta tura baki ka saken yace “haa nasa miki saina sakeki”,ahankali tabude bakinta ta gutsuri karami, ya cinye ragowan, gani tayi ya tsugunna gabanta ya ciro wani dan karamin akwati ja, ya bude wani karamin engagement ring yaciro, ahankali ya dago kai yaga itama shitake kallo rike hannunta daya yayi ya daura kanshi akan hanunta saukan hawayen shi taji akan hanunta,sharesu yayi da sauri sanan ya dago kanshi ya kalleta yace “will u marry me Hijar?”
Maman Abd Shakur😘
[2/8, 8:42 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
25
Zaro ido tayi ta zame hanunta tace”no bazan iya aurenka ba,and I don’t luv u,plz kadena min maganan so,I can’t luv u”,tana fadan haka ta juya da sauri tai hanyar kofa,mikewa yayi daga tsugunen dayake yana huci idonshi sunyi ja, binta yayi jitayi ya fizgota, ta juyo a tsorace tana kallonshi itama ta daure fuska danyau bazata sabuba me zaice ta aureshi, Allah kyauta koya dawo musulmi bazan aureshi ba, yamin kato dayawa,wlh yacika karfi,Ga muscle dinshi manya, kira kaman zaki a mummurde, nafison namiji mara kiba siriri kaman Ni. Daura hannayenshi yayi akafadanta yana girgizata’ mesa kikai rejecting dina Hiraj?,just bcus kinga ina sonki is dat d reason y u choose to make me suffer? Hijar don’t u have any tausayi? Mena miki dazaki tsane ni haka?why?’, yana maganan yana girgizata, shiru tayi tana turo baki,daka mata tsawa yayi yace “answer me Hiraj?”
Turo bakinta tayi ta kallai tace” to so dole ne?anayi so dole ne? ni karabu dani, bazan aureka ba,I will never marry u, get dat through ur head, baxan taba aurenka ba”,ahankali yace” but y?”, tace “cos ba addinin mu daya ba, addinina Islam prohibit,yahanani auran wanda ba musulmi ba,or I you expecting me to go against my religion?”,
Shima cikin fada yace “likewise nima addinina yahanani auran musulma, but i always follow my heart, ke nakeso neither my religion nor anybody will stop me 4rm marrying u”, Eraj ta dafe kanta cikin ihu da tsiwa tace “I will not marry u,I will never marry u Dr Oliver, Never!, inhar kanason ka aurene u have to become a Muslim, u have to convert, inba hakaba i will not, bazan taba auranka ba”.
Dr Oliver da zuciyarshi ke tafarfasa yace “damn it, damn both d Islam and d Christianity dat come our way”,yakara daga murya yace “fuck dem all”, yace “Hiraj I curse Islam, Hijar I curse ur religion, I curse it cos shiya hanani…sa…mun….ki”,bai karasa maganan ba saboda wani mari da Eraj ta kaimai a fuska mai raida Lpy, cikin fushi tace “kai waye dakake zagin addinina, who did u think u are Oliver!.
Ahankali Dr Oliver ke shafa inda ta marai yana kallonta da jajayen idonshi, kirjinshi na bugawa da sauri,Eraj hanunta tafara kallo cikeda tsoro tana dana sanin marinshi tanama kanta fada maisa tai hakan?bacin tasan inhar tanason ta komar dashi musulmi dole hakan tafaru,kumama ai ita tai provoking dinshi. ja da baya tafarayi jikinta na rawa,ahankali Oliver ke binta idanunshi sun juye kaman wanda yasha giya saboda bacin rai, saida takai jikin bango ta juya da sauri taga babu wurin guduwa kuma,juyowan dazatayi taci karo dashi yana numfashi da sauri sauri, cikin kuka tace” dan Allah karka daken, am sorry, wlh ba da gangan na mareka ba plz Dr”, jikinta rawa yake Oliver hanunshi yasa ya finciko wuyanta yana huci ‘kinsan koni waneni dakike da guts din daga hannu ki maren?”, kama kwalan rigan makaran tanta yayi yace” wot give u d right to raise ur Flirty hand on me?,kinsan koni wanene?who did u think u are?kinsan wani crime kikai committing yanzunan kuwa?”daka mata tsawa yayi yana jijjigata answer me Hiraj?”, ahankali Eraj ke girgiza mai kai tana kuka,jikinta har bari yake saboda tsoro.
Maman Abd Shakur😘
[2/9, 9:40 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
26
Yakara daka mata tsawa yana girgizata’ answer me’,tafashe da kuka,ahankali tace “yakuri bazan karaba, amma kaika zagin min addinina saisa na mareka”. Wani mugun kallo yabita dashi sanan ya saki kwalan riganta, janyota jikinshi yayi yana share mata hawaye,ahankali yace “kina sona?”,girgiza mai kai tayi tana shesshekan kuka, sakin ta yayi yace “OK, I will try as much as possible na yaki sonki daga raina”, yajuya kofan ya bude mata yana huci yace “zoki fita”, ahankali ta take tafiya jikinta nadan rawa gani take kaman zai bugeta,hartasa kafanta ta fita taji an fizgota,matseta yayi jikin kofan yafara kissing din bakinta,ta tureshi amma ko gezau, kafanta taji yay mata nauyi tai baya zata fadi,saishi ya fadi tafado akan kirjinshi, yaki sakinta tana dukan kirjinshi amma yaki sakinta,kirjinshi na bugawa da saurin bala’i,ahankali yasaki bakin nata wanda har lips dinta sunyi ja sundan kumbura saboda yanda ya zukesu, tureta daga kirjinshi yayi ya juyo fuska adaure yace”get out of here”,da sauri ta mike tai baya zata fadi ta rike bango,duk yana kallonta, ahankali tasake mikewa tana tafiya ahankali saida tafita sanan ta juyo ta daga murya tace”kuma ban yafeba,mugu”,da sauri ta juya tatafi tana kuka akan hanya ita wanan wani irin kaddara ne?gaskiya yau ko Amma zata kasheta dole tafada mata,dan bata da kowa and she can’t fight dis battle alone.
Kafin ta shiga gida ta tsaya ta share hawayen ta,ta shiga da sallama,Amma dake zaune tana duba Riyadus salihin ta amsata,tace”ya paper? “,Eraj tace “lpy lau Amma”, kayan makaranta tasoma cirewa Amma tabita da kallo kaman akwai abunda ke damunta,kawar da kanta tayi ganin tana cire bra dake jikinta, ta cigaba da karatun ta. Eraj tana gama kwabe kayan ko takan daukan wani kayan ko mayafi batayi ba,tazo gaban Amma ta tsugunna tace”Amma”,Amma ta juyo ta kalleta, daure fuska tayi “tashi kisa kaya,wai me matsalan ki Eraj, bakisan kunya bako, kinzo kin tsaya agabana haka ba kaya, come on tashi kisa kaya”,Eraj tace “Amma zafi fa nakeji ni”, Amma tace “dan zafi kikeji saiki zauna ahaka? Tashi kije kisa kaya kafin naci mutuncin ki,zamanin mu muna fara kirgan dangi iyayen mu suke dena ganin jikinmu, ko wanka farayi muke da kanmu abayi, amma keko narasa daga ina kika dauko dabi’anan,mara kunya”, tashi Eraj tayi tadauko shimi tasa tana share hawaye, hawa gado tayi ta kwanta,ga bakin cikin Dr gashi kuma daga dawowan ta Amma tahau mata fada, fashewa tayi da kuka sosai tama rasa inda zatasa kanta saboda bakin ciki, Amma ta ajiye littafin ta tashi ta zauna tana kallon Eraj din,ahankali tace” zonan Eraj”, tashi Eraj tayi tazo gaban ta tsugunna tana kuka, Amma ta daka mata tsawa yimin shiru!me aka miki? zaki tasani gaba kinamin kuka da rannan Nan?”,Eraj tace “bakomi”, Amma tace “tsabagen sangarta da shagwaba ko”, ta girgiza kai tana matsan hawaye, tashi ki bacemin daga gani,wuce kitchen ki dauko abincinki kici kizo inada magana dake.
Maman Abd Shakur😘
[2/9, 10:19 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
27
Abincin ta dauko,sinkafa da wake damai dayaji ne,Amma ta yanka tumatir da albasa aciki,ahankali takeci tana matsar kwalla kadan taci tamaida sauran kitchen hanunta ta wanke sanan takoma tsakar gidan ta zauna ta cigaba da kuka,Amma kyaleta tayi anan tasha kukan tai bacci sai wuraren 5 ta tashi dayake ran Alhamis ne ba islamiyya wanka ta shiga tayi, barin kayan tayi abayi tafito a haka har daki tana bude labule taga Amma ta balla mata harara, da gudu ta koma bayin tasa shimin sanan tafito ta dawo dakin,salla tafarayi sanan tadawo kusada Amma ta zauna ta daura kanta akan cinyan Amma.
Ahankali Amma tace” Eraj tashi muyi magana”,tashi Eraj tayi ta zauna, hanunta Amma ta rike tace “Eraj kawunki yazo yau,kuma yabarmin sako nabaki”, ta gyara zama tace “Eraj babanki tun kina 12 years ya rasu lokacin kina jss2,kawunki(kanin babanta) shiya cigaba da kula dake, haka yake aiki ya aiko min kudin abinci da kudin school dinki har kikai jsce kika samu scholarship a IDEAL INTERNATIONAL SCHOOL, har Allah yayi yau kika kammala”, Amma ta sauke ijiyan zuciya tace “Eraj i know ur dream,nason karanta human biology, nasan kinason karatu, kinason ki cigaba da karatu amma hakan baxai yu ba,dagani har kawunki bamu da kudin saki a university,kawunki kayan miya yake saidawa akasuwa,ga nashi yaran uku gaki dawanne zaiji?” Eraj kawunki yace kifito da miji aure zai miki, kuma i reason with him, rufin asirin mace shine tana dakin mijinta”, gaban Eraj yafadi ta zaro ido tana kallon Amma.
Amma tace “nasan bakida saurayi,amma daga yanzu duk Wanda zaizo karki korai wajen kawu zamu turashi a zaria,kuma kawu yana nemanki ki shirya gobe zan kaiki zaria zakije kiyi sati daya acahn”.
Eraj kuka sosai tahau yima Amma, tace “Amma wlh na yarda bazan shiga university dinba,amma wlh banison aure,dan Allah Amma karki bari kawu yamin aure, Ni wlh bazan bar gidanan ba,Allah kuwa”, yanda take kukan tana diddirewa yasa tabama Amma dariya, Amma tadanyi dariya kadan ta kamo hanunta tace “my baby amma ai kince kinason ki haihu ko?”, tace “eh”,Amma tace “to kinga ba gwara kiyi auren ba,kullum kina kawomin jikoki na ina wasu dasu”, ihu Eraj tafasa tace “wlh Amma bazan yardaba child abuse ne, a school ance idan kai aure dawuri kana yoyon fitsari da tsinkau-tsinkau, ni wlh Amma saina kai 22 years zanyi aure,tacigaba da kuka,ganin abun nata hauka ne dan har bubbuga kafa tanayi akasa yasa Amma tadau hijabin ta tace “natafi barka a makota”,Eraj ranan tasha kuka idanun sukai luhu luhu.
Maman Abd Shakur😘
[2/9, 11:08 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
28
……I hate u Dr Oliver, bazan taba auren kaba,bana sonka,bazan taba auren wanda ba musulmi ba”,don’t touch me,mugu kawai, am maka wulakan ci, duk abunda zakayi kayi, ka rabu dani, kafita daga rayuwa na, let me be,. wayyo Amma nabani yamutu naka sheshi…..firgigit ta farka daga mafarkin datake ta zauna tana ‘wayyo Amma’,na tana waige waige ganin Amma tayi kusa da ita tana kallonta, ta kankame Amma tana kuka, Amma ta tofa mata addu’a harta samu natsuwa, ahankali Amma ta cirota daga jikinta tace”mafarkin mekikayi?”, cikin kuka tace “Amma mafarki nayi wai wani arne yace yana sona, shine nace bani sonshi,na tsaneshi na zageshi, faduwa naga yayi akasa jini nafita daga hancin shi da kunenshi harda idonshi sainaga yamutu shine na dinga ihu ina kiranki”, Amma takara tofa mata addu’a tana share mata zufan datakeyi, saida takara natsuwa sanan amma tace” dakina mafarkin kinkira Dr Oliver, Eraj saida tadan tsorata taja baya tace “Amma da gaske na kira sanan?”, Amma ta girgiza mata kai,jikinta ne yahau rawa hakan Ya tabbatar ma da Amma tasan mai sunah kenan.
Kallonta tayi tace “Eraj waye Dr Oliver?”, jikinta yahau rawa, bakin har rawa yake tace” Amma ni bansanshi ba”, Amma tace “don’t u dare lie to me,cos kinsan zan san gaskiya”, matsowa kusa da Amma tayi tarike hanun Amma tace “Amma inna fada miki gaskiya bazaki daken ba?”, Amma ta jima tana kallonta sanan tace” eh”.
Ahankali Eraj tafadi ma Amma komi,saidai taboye ma Amma shiya dauketa,takuma boye mata yay kissing dinta yau,amma tafadi mata cewa yana riketa komi da komi. Amma ta kalli yar tata tace”how could u hide such an important issue 4rm me Eraj?” Eraj cikin kuka tace “tsoro nakeji Amma karki daken inkinji yana tabani yana rikemin hannu”.
Amma ta dade tana tunani sanan ta dago tace”abunda kika mishi yau bai daceba, Eraj kowani arne haka yake,amma ba’a gyara cikin fushi,dukda kuwa nasan he deserves d mari saboda addinin mu yazaga amma bahaka akeba. Eraj shin ba’a baki labari yabda annabi yasha zagi,cutarwa,da tsana da tsangwaba daga yahudawa ba har hakori saida suka ballama annabi inban mantaba, abu lahab saida ya zagi annabi yace”tabballaka ya Muhammad (tir dakai muhammad” saboda kawai yakirasu zuwa ga musulun ci zuwa ga bautar Allah.
Eraj nasan ke yarinya ce bakisan kan rayuwa ba amma ba ahaka zakaja ra’ayin kirista zuwa ga addinin islama ba koma wazai zaga,u have to be patient (hakuri)danshi annabi yay amfani dashi yajawo kirista a zamanin zuwa ga musulunci, dabi’u kyawawa nagari,amana,tausayi da kyauta,hakuri da juriya,yawan wa’azi, dasu ake jawo kirista kiga yafara sha’awan addinin mu, bawai da zagi ba ko Mari dan hakan zaisa yaji bayason addinin kuma yaga kaman mu musulmai bamu da kirki da good character,a zamanin annabi yahudawa dayawa sun kashe sahabban annabi amma daga karshe sukazo zasu musulunta annabi welcome dem with an open hands to our religion, baiyi rikoba,kojin haushin su nacewa sun kashemai sahabbai, sun zageshi da iddininshi ada ba. yanzu abunda nakeso dake gobe zakije school dinku ki bashi hakuri kuma kice mamarki na nason ganinshi”, Eraj tace “Amma inyamin wani abufa, koya zaneni,wlh tsoro nakeji”, Amma tai murmushi bazai miki komiba ninasan hakan, haka Amma ta dinga mata wa’azi har gari yawaye.
Maman Abd Shakur😘
[2/9, 1:08 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
29
Wuraren 9 na safe tasa doguwan riganta baki da ratsin ja da red stone wanda kawu yasai mata,dudda ya dade amma baiji jiki ba,sun mata kyau kuma rigan yadan kamata barinma ta gaban rigan. gyalen ta rolling akanta gashin gaban goshinta sun kwanta lub, tadau takalmin gayunta gani tayi ashe yama tsinke silipas tasaka tafito Amma na tsakar gida tace “Amma zan tafi”, wuce kije kisa hijabi daki takoma ta daura hijab asama iya guiwa sanan tama Amma sallama, Amma tace” nasan rashin kunyan ki saura kije kimai rashin kunya saina ballaki”,fitowa tayi tana zumbura baki adaidaita tatare tahau sai makarantan abakin gate mai adaidaita ya sauketa ta sauka ta shiga school din tana mai karanto addu’oi,clinic ta shiga gaban office dinshi ta tsaya tai knocking ahankali, Dr Oliver yana cikin hada stuff dinshi dan yariga yay applying an chanza mai clinic, yaji knocking kaman bazai amsa ba yay tsaki yace waiba nacema school dinan yau zanbar clinic dinan ba,shine zasu turo min patient again, tsaki yakara yi da kyar yace come in, ahankali ta turo kofan ta shiga ta maida ta rufe zuciyan ta cike da tsoro,tai shiru kanta akasa tana wasa da yatsun ta,jin anyi shiru yasa yadago kanshi daga arranging