Showing 21001 words to 24000 words out of 34029 words
fadin Hiraj Hiraj,Amma idanunta suka ciko da hawaye saboda tausayin Oliver, kawu da muryanshi ya dishi yace “Mr president addininmu ba dayaba,KABILAR MU badayaba”.. Mr president yace “dana yadawo musulmi, wlh ya musulunta,ga abokinshi ku tambayay”,ya mikama Amir wayan,ahankali Amir ya karba wayan yama su Amma bayanin komi,hakanan kawu yaji ya yarda da maganan Amir, Amma ta matukar tausayama Oliver, Mr president ya karbi wayan yace “plz abama maman yarinyan,Amma ta karba yace” madam ke uwace, kinsan yanda yaro yake inbaida lpy, plz kitaimaki dana, dazaran ya warke zamu dawo Nigeria sai ayi biki da shagali, amma yanzu kubari adaura auren ataho da ita”,hawaye ya tsiyayo daga idon Amma ta kalli kawu ya gyada mata kai tace” Mr president mun yarda”
Atake a wurin babban Malami da sauran jama’an dakin suka shaida daurin auren Dr Oliver da Eraj akan sadaki mafi karanci,inda kawu ya wakilci Eraj,dayan malamin ya wakilci Oliver.
Maman Abd Shakur😘
[2/12, 4:49 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
40
Director yace “ina Amaryan tamu?”Atine tace “sunje hadda itada yayanta”, haka suka baro falon, sukabar kawu da jama’an suna zaune ana jiran dawowan Eraj.
Ahankali Amma tasamu gefen gado ta zauna tai tagumi hankalinta atashe, Atine ta dafata ahankali tace “Amma karki damu wanan auren haka Allah ya kaddaro xai faru,kuma ina keda kanki kince yaron nasonta?,kisa aranki wanan auren auren alkairi ne Wanda zakiyi alfahari dashi nan gaba,Amma tai shiru tace “ya Eraj zataji yarinyar daketa murna tasamu scholarship zata zabi university datakeso taje,Eraj tasha fadamin batason aure yanzu, kwata kwata ban shiryata kan aure yanzu ba,batasan komiba gameda yanda ake kula da miji balle zaman takewan aure ba, auren da yarone kadai musulmi uwa arniya baba arne”. Atine tace “karkiyi tunanin haka, kima yarki fatan alheri abunda take bukata kenan”. Suna zaune duk sunyi shiru Atine tafito da sabon pink lase da bakin takalmi,sai bakin hijab iya ciki ta ajiye akan gado Amma tabita da kallo karfe sha biyu kawu ya shigo dakin yace “har yanzu bata isoba?”Amma tace eh,kawu yace “kodai naje na dauko tane… sallaman Eraj da fiddausi sukaji suka shigo dakin kawu yafita yace “kuyi sauri ku shiryata fa”. Eraj data bisu da kallo tace “Amma zamu fita da kawu ne?”ahankali Amma tace “eh”. Atine tajata takaita bayi saida tabata wasu magunguna tasha sanan tabata wasu tai tsarki dasu tamata wanka da ruwan turare, duk kunya yakamata mai Atine kemata wanka saikace yarinya, sai kallon Amma take,kayan akasa mata Atine tai mata ubansu kwalliya tai mugun kyau sanan tace “zauna da mamanki zata mini magana”, Atine taja hanun Fiddausi sukabar dakin.
Ahankali Amma tace” Eraj abu daya zan fada miki kima mijinki biyayya, yanzu ana jiranki kuma kinsan babu kyau shanya mutane amma in kukakai chan zan kiraki zan miki bayanin komi kinji my baby”, idonta yaciko da hawaye tace “Amma aure kuma?wayay aure”… Amma zatai magana kawu ya shigo yace “yauwa mutafi”,Eraj tafashe da kuka tace “wayey aure?” Amma tace “kece,share hawayenki zamuyi magana inkin kai,kima mijinki biyayya”, da sauri Atine tafito da karamin trolley taba Eraj tace “abubuwan ciki ki dingasha kullum magani ne kinjiko” tace to, tana kuka sosai tana kallon Amma da idanunta yacika da hawaye sosai. Waje suka fita kawu yasata a mota shima ya shiga ya zauna sauran jama’an suka shiga sukaja motan sai Airport. Amma tafashe da kuka tana Allah kareki my baby.
Eraj kuka sosai take a mota kawu na lallashinta, suna kaiwa Airport din kaduna already jirgi na musamman na jiranta, gabaki daya kanta a dode yake takasa gane komi, kawu har gaban jirgin ya kaita ta kankameshi tana hawaye kawu ina xaku kaini? Yace “paris, ki kula da mijinki baida lpy”, wata mata ne ta sauko daga jirgin ta duka ta gaida Eraj tace” u are welcome ma,aikina shine kula dake da bukatunki har mukai Paris, mu shiga ciki”,saida kawu yay kaman xai bugeta ne tawuce matar ta karbi trolley hanunta tarike hanun Eraj dake kuka kaman ranta xai fita suka shiga jirgin, agaban kawu da sauran jama’a jirgin ya daga sai Paris.
Eraj tai kuka har bacci yay gaba da ita. Alamun taping dinta ahankali taji anayi,bude idonta tayi taga matan namata murmushi tace”ma kin dade kina barci harmun iso”,tamika ma Eraj wasu kayan sanyi masu fitanannen kyau riga iya guiwa da wando,ringa pink da baki, wandon complete baki,tace “jekisa kayanan, dan akwai sanyi agarin”, Eraj ta shiga inda matan tanuna mata ta chanza kayan takara maida hijab dinta tafito,matar tai mata make up, tai kyau sosai tace” we are ready to go”,kama hanun Eraj tayi wani soja yazo yadau trolley din,wani babban Jeep ke jiransu, Eraj jin waje sanyi yasa ta kankame jikinta sojoji suka bude mata motan suka shiga sanan aka jazu.
Wani baban wuri tagani,ginin gabaki daya glass ne mai kama da madubi,achan wani bangare taga ansa ST MARGIN’S SPECIALIST HOSPITAL. Parka motan akayi aka bude musu suka fito,sojoji hudu agabansu hudu abayansu su suna tsakiya, kankame matan tayi tafara kuka sosai, tana” ina xaku kaini?”
Elevator taga sunshiga soja ya danna 17th floor, kawai taga abun yadagasu ihu tayi tarike mata tana kuka, matan ta rike ta tana lallashinta saida sukakai sanan suka fito, wani daki tagani sojoji kusa 20 agaban dakin sun tsaya kyam kaman basu motsi,dakin suka dosa, kara kankame matan tayi tana kuka me za amin?wlh ni bantaba yima sojoji rashin kunyaba”. Ahankali taga wani soja yabude musu kofar dakin matar adaidai nan ta tsaya tace” ma,anan aikina ya kare”, kullo kafan akayi Eraj tafashe da kuka tana bubbuga kofan ku budeni”…. ahankali taji ance “Hiraj”.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 7:44 AM] Aishat muhd: [2/14, 6:41 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
41
Juyowa tayi da sauri jin an ambaci sunanta,idanunta ne suka sauka kan Dr Oliver dake kwance kan wani makeken gado,an lullube duka jikinshi da bargo, hanunshi anyi fixing drip,idanunshi arufe, kama bakinta tayi jin wani irin kuka yataso mata,karasawa tayi gaban gadon ta tsaya tana kallonshi ya rame sosai,kuka tafashe dashi ta zauna kan kujeran gaban gadon takifa kanta tana kuka, wani irin tausayinshi taji yana shiganta.
Bude kofa taji anyi da sauri ta share hawayenta tajuya tana kallo mutane biyun dataga sun shigo, babban yay kama da Oliver sosai,dayan kuma taganshi ustaz ne, Mr president da murnanshi yace “welcome my daughter in-law”,sauke kanta tayi tana wasa da yatsun ta ahankali tace “ina wuni”,Mr president yace “kidena jin kunyana am ur dad”Amir ya karaso ya ajiye abunda kehanunshi agabanta yace”sannu da zuwa”kallonshi tayi da sauri jin yamata hausa, Mr president yace”bari mutafi tunda kinki sakewa, mayi hira gobe, yanzu kiyi bacci nasan kin gaji”Eraj ta girgiza kai, karaso wa yayi gaban gadon yama Oliver kiss a goshi, yace “gud nyt son,and wake up soon cos ur wife is here”ya juya yanama Eraj murmushi. Mr president yafara fita,Amir yajuya zai fita,cikin muryan kuka tace “mainake yi anan?me zaku kawoni wurin arne?”Amir juyowa yayi ya kalleta yace “wurin mijinki kikazo, ki kula dashi bakiga baida lpy ba, kuma ya musulunta tunba yauba”,da sauri Eraj ta kallai, ya gyada mata kai, wani kukan takara fashewa dashi ‘to wanene mijin nawa Ni?’ Murmushi Amir yayi yace “baga mijinki kusa dakeba”, tajuya ta kalli Oliver da sauri cike da mamaki. Amir yabude kofa xai fita yace “kici abinci sanan akwai dadduma Al qur’an da kayan sawa ajakan incase kina bukatan su”, yafita yajawo musu kofan.
Kallon Oliver take tana kuka ahankali tace “yanzu saida ka aureni ko?”zuciyarta tace bake kikace saiya musulunta zaki aurai ba, atsiwace tace “toni nacemai ina sonshi ne?”,kuka tacigaba dayi tana kallon fuskanshi yanda yarame yana sauke numfashi ahankali tausayi yabata sosai, haka taci kukan tafara bacci akujeran, tashi tayi tana gyangyadi chan karshen gadon taje ta kwanta ta kankame jikinta saboda sanyin datakeji ahaka bacci yay gaba da ita.
Karfe 5 daidai ta tashi,kallon Oliver tayi taga har yanzu yanda tabarshi haka yake, sauka tayi daga gadon wani kofa tagani budewa tayi taga bayine, wanka tayi tana rawan sanyi tai alwala tafito, cikin kayan da Amir ya ajiye mata ta dauko wata hadaddiyar doguwan riga golden brown sashi tayi da sauri tana kallon fuskan Oliver,tadau babban rigan sanyi tasa sanan tai sallolin dake kanta harda najiya da bacci ya kwasheta. bayan tagama ta dau Qur’an tafara karantawa, jin anbude kofan yasa tajuyo wata mata tagani bakace kakkyawa saidai tadan manyan ta,tana sanye da kayan sanyi, tadaure fuska tana kallon Eraj dake kallonta, matan cikin fada tace “are u Hiraj?” Hiraj tamike da sauri tana girgizana mata kai alamun eh, wani kakkyawan mari matan ta dauketa dashi,Eraj tarike kuncinta tana kuka maina miki?, matan tace “o bakima saniba”, wani marin takara kaima Eraj “ke kikasa dana yakoma muslim”, ta shake Eraj tana huci, Eraj tafara kakarin mutuwa, bude kofan sukaji ankarayi.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 7:42 AM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU 🌺🌸🌺
42
Mr president ne ya shigo da sauri yace “saketa”, taki sakin Eraj, wani kakkyawan mari ya sauke mata da sauri tasaki Eraj,Eraj takoma kusa da Oliver tana kuka sosai ta rirrikeshi, Mr president ya kalli matar cikin fushi yace “har akama yaronki aiki bakizo kin dubashi ba, saiyanzu dakikaji matar shi tazo shine zakizo ki kasheta ko,dama tunda na shiga bedroom dinki naga bakinan nai zargin kinanan, bakince ba danki bane tome yahadaki da matarshi?Wlh inhar nakara ganinki adakin nan saina saba miki wuce kifita”, duk magannan daya mata cikin yarensu ne da sauri tafita tana ma Eraj wani irin kallo.
Mr president ya matsa kusa da Eraj hanunshi yasa ya share mata hawaye yace” my daughter is ok, bazata karaba kinji kiyakuri,I will always protect u”, Eraj ta girgixa mai kai tana kuka, yace”no no no,to ai baniso kina kuka share hawayenki”, da sauri ta share yace “gud, oya fadamin mekikeso dan banason ganinki cikin damuwa, in son yatashi baxaiji dadi ba,tell me mekikeso?” ahankali tace” I want to talk to my mum”,Mr president yace “ok anjima zan taho miki da waya saiki magana da ita ko” ta girgiza kai. Yawuce yafita.
Karfe goman safe tana zaune kan kujeran gaban gadon tai shiru taji anbude kofa, Dr da Mr president da Amir suka shigo, duba Oliver ya shiga yi, bayan wasu lokaci Dr yacema Mr president ‘ur son is a fighter, kuma yanada good skin inda akamai dinki harya hade’, Mr president yace “wot a miracle tnx Dr once again”, Dr ya kalli Eraj dake binsu da kallo yace “welcome our madam, dont worry ur husband yaji sauki farfadowa kawai yarage, just be prayaful yakusa tashi” Ta dukar da kanta Dr yafita, Mr president yamika mata wani jaka, ahankali tasa hannu ta karba,tace “thank you”, yadanyi dariya baisan mesa takejin kunyan shiba, goshin Oliver ya shafa sanan ya juya yafita Amir ma haka dan bayason tamai wani tambaya.
wayace tagani hadaddiya sabuwa fill, iPhone ta gold,lamban Amma tasa takirata sun dade suna hira Amma ta warware mata komi sanan takara jaddada mata tadinga shan maganin da Atine tahada mata,dakuma yima mijinta biyayya inya warke, tace to ta kashe wayan. tabude jakan maganine birjik haka ta dauka tana sha da madara wani dadi wani ba dadi.
Kwanna Eraj 5 a asibitin dukta rame danko kadan batajin dadin garin,danma tana waya da Amma kullum datake kwantar mata da hankali, kullum Mr president da Amir suna xuwa tayata hira,Mr president babu abunda baya saimata na ciye ciye amma duk bata iyasha, idanunta sunyi zuru zuru kuka kam har ita kanta tagaji dayi,kullum saita tofama Oliver addu’a kaman yanda Amma ta koya mata.
Yaune takama rananta na 6 a garin,misalin karfe 4 narana tana sanye cikin riga da wando na sanyi red, sunmata kyau tasa dan kunne red,ta kama gashinta shima da red ribbon,sai kamshi turare take wanda tagani cikin maganin da Atine tahado mata, ta cire hijabi saboda taga suna knocking kafin ashigo. Tana zaune gaban gadon tana kallon Oliver hawaye ya zubo mata ta share da sauri,kamo hanunshi tayi ta rike tace “plz katashi ka kaini wurin Amma na, nagaji da garinan”, tafashe da kuka hawayen ta na zuba atafin hanun Oliver,sakin hanun tayi ta kifa kanta akan gadon tana kuka, ahankali hanunshi yafara motsi, zuciyarshi tafara aiki, bakinshi yafara rawa yana kokarin magana, yayinda Eraj ke kuka sosai tana nika tashi banason garinan plz Dr, muryanta yaji da kukanta na shiga kunenshi suna yawo aduka sasan jikinshi, ahankali yake bude idonshi har suka bude duka suka washe,juyo da kanshi yayi yaga Eraj takifa kanta a gadon tana kuka gashinta ya barbazu a gadon, ahankali yake daga hanunshi daura hanun yayi akanta murya chan kasa yace “my baby doll”, da sauri Eraj ta daga kanta, mikewa tsaye tayi taja baya,kara goge idanunta tayi tagadai tabbas Dr Oliver ne ke kallonta yana mata murmushi, bude hannayen shi yayi ya kalleta ahankali yace”give me a hug”,rike bakinta tayi hawaye na zuba tareda wani tattausan murmushi tanayi, ahankali take daga kafanta saida takai daidai bakin gadon muryanta na rawa tace “Dr Oli…….v..ver…., girgiza mata kai yayi yakara ware mata hannu “yace come to me my luv”, tsayawa tayi dan bazata iyaba, hanunshi yasa ya fixgota, tafada kirjinshi ya kankameta sosai,wani dadadden kamshi yaji yana tashi daga jikinta, da sauri yafara laluban bakinta.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 4:56 PM] Aishat muhd: [2/14, 3:32 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
43
Kama bakin yayi, baidamu da kusan 6 days baiyi brush ba, daddagewa tayi ta fizge jikinta tana maida numfashi,tana hararanshi, murmushi yamata yace”Oh baby doll am sorry, banyi brush ba”,ganin yana kokarin mikewa yana mata murmushi yasa ta matsa da baya da gudu,Ahankali yake tafiya ya shiga bayi yana kallonta, zama tayi kan kujera tana mamaki dama akwai wayanda zasuyi 6 days ba brush bakinsu baiyi wariba,tadaiji bakinshi gishiri gishiri, wata zuciyan tace “to ai shine dattin”, dariya tadanyi kadan Ahankali tace” dattin mijina ne bakomi”. Gyara gadon tayi sanan ta zauna, tana zaune taji yace “baby doll”murguda baki tayi tai shiru, yakara cewa “my baby doll” ahankali tace “uhm”,yace “help me with towel”, taturo baki tace”ni banganiba” daga cikin bayin yay murmushi yanda yaji tana amsamai,yay kwafa zaki Sanine, yace”plz my baby doll kiduba sanyi nakeji ba kaya ajikina”,dubawa tafara yi taduba cikin drawer gefen gadon taga towel dinshi harda kayanshi ma, daukan towel din tayi taje bakin bayin tace” gashi Ni” yace “shigo kibani” ta zaro ido tace “nidai kazo ka karba”, ahankali ya tako ya bude kofan ganin idonta yay akulle tana mikamai,kai hanunshi yayi kaman zai karbi towel din ya janyota tafado kirjinshi ya maida kofan ya rufe, yace “ni kikema rashin kunya, oya zo mukara wankan tare”, idonta arufe jikinta yafara rawa,ta kwalla ihu” ka saken mehaka?nifa ba matarka bace kadenamin hakan”, bakinta yaja yana dariya ahankali saboda aikin da akamai yace “lie- lie,dad promise zai auramin ke, tunda natashi na ganki nasan u are my wife”, kara matseta yayi ya sumbaci gefen wuyanta yace “am very happy Eraj u are now my wife, I promise to shower u with my luv”. Bakinshi yahada danata batasan lokacin da towel din hanunta yafadi akasaba, tama kasa tureshi, jikinta rawa kawai yake duk ya goge ruwan jikinshi akayanta, sakinta yayi yaja hannunta muje namiki wanka, kuka tafara “plz karkamin banaso”,yace “to bude idonki”,tace “uhm uhm”, yace “ok”, ruwa ya watsa mata ajiki, ihu tabude baki zatayi ya taushe bakin da nashi yana murmushi. Jin anbude kofan dakinsu yaji muryan dad yana ‘where are they?’ Yasa yasaketa itama jikinta yahau rawa ta rikemai hannu tana “shikenan kajamin za’ace banda kunya’, yasa hannunshi akan bakinta yace” jeki daukomin kaya”, tace “ni kunya nakeji”,yace “go kafin su shigo bayin nemanmu,meto ba mijinki kika kawoma towel ba”, juyawa tayi taci tuntube zata fadi ya riketa yace “God open ur eyes baby doll ni dodo ne wai, kinga zakije kijima kanki ciwo” saida takai bakin kofa sanan tabude idon nata tabude kofa tafita kanta akasa, Mr president da murnanshi yace “daughter ina son?” Ta sosa kai ‘yana wanka’, Mr president suka zauna yana murna, kaya ta dauka takoma bayin ajiyemai tayi abkin kofa tafito da sauri, Mr president wani son Eraj yaji yakara shiganshi yanda take kula da son.
saida yagama sa kayan 3quater da singlet yafito yana tafiya kadan kadan saboda aikin, Mr president yarikeshi ya rungumeshi yana murna, zaunar dashi yay abakin gado, Oliver ya gaisa da Amir, Mr President ya kalli Eraj dake zaune gefen gadon adan takure yace “daughter muje muyi shopping na kaiki yawo ko”,da sauri ta girgiza kai tana murna hijab ta daura akan jikakken rigan jikinta, tasa takalmi Ko kallon Oliver daketa binta da kallo batayi ba,tabi bayan Mr president suka fita.
Oliver ya sauke ajiyan zuciya ahankali yace “luv u baby doll”, ya kalli Amir yace “teach me about Islam, wot I need to know da sauransu”,Amir yace “kafin komi yakamata ka chanza suna sanan kai wankan tsarki”, Oliver yace “ya sunan last prophet daka cemin Allah yaturo?”Amir yace “Annabi Muhammad”. Oliver yace “dagayau sunana MUHAMMAD, I luv d name”.
Maman Abd Shakur😘
[2/14, 4:41 PM] Aishat muhd: 🌺🌸🌺KABILAR MU🌺🌸🌺
44
Lokacin da suka shiga elevator Eraj rike Mr president tayi tana kuka saboda tsoro,saida suka sauka tai shiru Mr president jiyayi yana jinta kamar yarda ya haifa hakanan yaji yana sonta, intana wasu abun yarinta saitasa yadinga tunawa da Olivier lokacin da tana kamanta kafin ta mutu, Mr president ganin tanata kalle kalle yasa yarike hanunta sojoji suka budemai mota ya shiga, itama ta shiga tana kalle kallen motan yanda yakeda kyau. Babban shopping mall din paris