Showing 18001 words to 21000 words out of 51341 words

Chapter 7 - DR AHMAD

19 Oct 2024

11187

yaran mu shiya sama nake zaune dasu ina ganin komai da suke yi sannan gudan kar ya zamto yaro b'ata gari inzo ina yin nadama bayan ya sanar dani matsalar sa."

Dr.Maijidda ta zare farin gilas d'in dake idanunta tare da furzar da iskar bakin ta gaba d'aya ta tattara hankalinta wajen Mama tana kallonta tace.

"Gaskiya ne naji duk abinda kika ce kuma na fahim ceki sosai, domin ko sati d'aya ba ayi ba dakawo min wani case na wani matashin yaro da yaima wata yarinya k'arama fyade, tabbas inda iyaye suna yin k'ok'ari wajan ganin sun kyauta tama yaran su to da tabbas an sami sauk'in yima yara da 'yan mata wannan mugun fyaden daya zama ruwan dare musam man ma ga k'ananun yara, k'aramin yaro me tashen balaga zai dinga nuna yana son aure kokuma ya fad'a da bakin shi sai dai kai tsaye iyaye za suce baza suyi mishi ba ko suce karatu zai yi wanda daga nan zai fara tunanin yanda zai yi yaga ya sami biyan bukatar shi kota halin yaya ne wanda wani zai yi tunanin lalata kannenshi kona 'yan uwa, yayin da wani zai yi tunanin fara biyama kanshi buk'ata da hannun shi. kun ga kenan ya kamata iyaye su dinga lura da yana yin da yaran su suke ciki ma'ana masu yawan bukatane ko kuwa akasin hakan to anan ne sai ayi tunanin wani shawara ya kamata abawa yaro ko yarinya,

Akwai yarinyar da mahaifiyarta ta kawomin ita tana bin maza kumafa duka duka bata wuce shekara sha uku ba, ashe, dana binciki yarinyar sai naga ashe tana cikin jinsi ne na masu yawan bukata sai dai tasami sakacin iyayenta.
sabida haka naji dad'in wannan lamari naku duk da muke cewa bamu san ana yima yara k'ananu aure da wuri to tabbas indai da zamu samu saukin lalata mana k'ananun yara da ake yi to tabbas da munso hakan sannan abinda dama bama so d'in shine kana da yarinya me shekara shabiyar kadauketa ka bawa babban mutun me kimanin shekaru hamsin ko arba'in aure aika ga da cutarwa, amma idan yarane zaku iya basu farin ciki tare da kula da karatunsu da zaman su."

Khadija ta kalla kamin tace "ina ga lalurar tasu sirrice muje in dubaki."

Ta idasa maganar tana murmushi suka shiga wani room.

Kan wani d'an gado dake cikin kuryar ofis d'in ta kwantar da ita, sosai ta dubata sannan tace su koma can.

kunya kamar zata kasheta sabida yanda taga dr.Maijidda ta bud'eta ko Mamanta bata yi mata haka ba,
zama tayi tare da yin rubuta akatinsu sannan ta kalli Mama tace "kadda ki damu hajiya bata da wata matsala ya kasa bud'a tane shi yasa yake tunanin ko bata da lafiya, to lafiyanta lau kawai haka yanayin halittarta yake dole sai ahankali wajen zai bude sannan kinga shima yarone akwai tausayi da imani atare dashi balle ya gwada mata karfi kinga ba kamar babban mutun ba, kila kuma idan yazo shigarta d'inne yake ganin tana kuka shine sai ya hakura, to komadai menene bata da wata matsala ajikinta, sai dai inaso ki turomin shi mijin nata."

Mama tayi murmushi kamin tace "aiko be jima da tafiya karatu ba, yana zaria sai dai idan ya dawo."

Murmushi itama dr. Maijidda tayi kamin tace "lallai aiko naji dad'in jin hakan sosai Allah ya bada sa,a itama lokacin ta k'ara girma da wayo, idan ya dawo sai ki turomin su, su taho tare yanda zan gane, itam khadijan tana karatun ko?"
"eh tana yi ai kullum tana zuwa yauma dan dai zamuzo wajan kine shi yasa bataje ba."

"Toh yayi kyau." kallon khadijan tayi kamin tace "kidin ga cin kayan marmari kinji ko? sannan kidin ga d'aurewa idan mijinki yazo miki daga wajan ya bud'e zaki daina jin zafi kinji ko?"

Sadda kanta kasa tayi tana murmushi kunya kamar ta nutse wajan.
itakanta Maman kunya takeji.
sallamarsu aka yi suka wuce gida.


Sai da suka tsaya Maman ta sai mata kayan marmari ribd'i guda sannan suka wuce gidan su khadijan.
sam Maman bata fad'i inda suka jeba haka itama khadijan sabida ganin k'annanta yasa ta manta.


DA DARE:.......








*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

*💗DR.AHMAD💗*

17

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*T*ana gama shirinta na barci ta d'auki wayarta ta rungume jira kawai ta keyi taji kiranshi domin tunda asbah da sukai waya be kuma kiraba gashi har dare yayi har tama fara bacci, can cikin bacci taji wayar nata ringing da sauri ta rarumi wayar ta latsa tana magagin barci tace.

"Hello..." ta furta kamar zata saka mishi kuka. gyara kwanciyar shi yayi tare da ture littattafan dake jikin shi idanun shi alumshe yake yayi shiru yana sauraron zazzakar muryarta.

"Ya Ahmad ina yini ya karatu?"

"Alhamdulillah babyna sai dai kewarki data dameni jinake kamar na zama tsuntsu kawai in ganni a k'irjinki, baby na kema kina kewata kuwa anya?"

Cikin shagwab"a tace mai

"Ina yi mana Yaya Ahmad."

"Kai anya zan yadda kuwa tunda gashinan har kinfara bacci niko ina tare da takardu a gabana gashi dana runtse idanuna ke kawai nake hangowa."

Cikin tausayawa tace,

"Ayya! yayana to kayi hakuri, amma nima ina cikin kewarka wallahi ka saba minfa da zama a jikin ka kasaba min da soyayyarka shi yasa yanzu nake wahala kwana biyu da tafiyarka ni bana iya barci sai yanzu dana d'an fara sabawa, kuma kaga Hafsat bata kwana a wajena sai wajan Mama take kwana ni kadai ke yin barci a gadon mu fa."

Yace "To ki kwantar da hankalinki kinji ko, dana samu lokaci zanzo in ganki koda kwana biyu ne kinji?"

"Uuhum."

Ta furta tare da kuma matse wayar ajikinta. Yace mata "yauwa kun ga likitan d'azu?" Khadija tace, "eh mana mun ganta wai kai shine kace akaini kuma ni lafiya ta lau gashi sai da ta bud'emin abuna ta kallarmin."

Dariya yayi kad'an kamin yace "to ai shi yasa nace kuje wajanta sabida macece me matukar k'ok'ari da jajir cewa akan aikinta, kuma kinga ita macece dole ita ya kamata ta duba kin, amma dai bata tab'amin abuna ba ko?"

Dariya itama tayi kamin tace "Kaji yayan nan wai abunka, aiko ta tab'a hadda wani abu tasaka ciki fa."

Wata muguwar kasalace ta sakko mishi lokacin da yaji abinda tace, kewar abun ta dabaibaye shi, ya jima yana kokawa da numfashin sa sannan yace mata,

"To me tace muku???!"

"Tace babu wata matsala wajan zai bud'e a hankali kuma innaji zafi na daina yi maka kuka wata rana zan daina jin zafin."

Murmushi yayi kamar wani babba shima kamin yace "aiko naji dad'in jin hakan bari na barki kiyi bacci sabida makaranta banda wasa baby na, saida safe I love you."

Kashe wayar yayi tare da zuba ma wayar idanun shi, addu'a yake Allah yaba shi juriyar zaman da zai yi sai dai yasan dole gobe ya tashi da azumi dan shi kadai ya san yanda ya keji ajikin shi. Tunanin shine ya yanke jin yanda abokin shi Hamza keta zabga numfashi a cikin toilet kamar me tarawa da mace, a tsorace ya fara kiran shi tare da komawa kusa da k'ofar band'akin dan gasgatawa nan ya fara furta kalmar,

"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, Hamza wai me kake yi haka da ba zaka fito ba?"

"Dallah malam Zan fito mana ka tsaya na gama mana karka samin ido fa daga had'uwar mu..!"

Yana fitowa wani kallon tuhuma Ahmad yabi Hamzan dashi, yayin da Hamzan ya kaud'a kanshi ga barin kallon shi domin a d'an zaman da sukai da Ahmad d'in ya fahimci be cikin irin matasan nan masu sakaka.

"Hamza me kayi yanzu a bayi? me ka ai kata?!"

Shiru Hamzan yayi masa kuma ya fara murzama jikin shi hannu Ahmad ya kalle shi yana cewa,

"Hamza be kamata a ce ina maka magana amma kana shareni ba domin gani nake a yanzu mun riga mun zama abokai kuma 'yan uwa dole in baka shawara kaima dole kabani sannan dole ne mu rufama junan mu asiri kadda ka manta wannan zaman da zamu yi Allah zai tambaye mu wata rana sabida haka dole mu sami abin fad'a, Hamza kasan ko cewa zina ce kake yi da hannuwanka, hannuwanka dake d'aura alwala sannan ka d'auki alkur'ani dasu kaci abinci dasu, sannan kazo kana yin zina dasu wannan wace irin k'azan tace Hamza?!"

Kana so Allah ya jarabceka da musibu kala-kala sanadiyyar wannan abun da kake aika tawa?"

Meyasa ba zaka d'auki maganar shugabammu ANNABI MUHAMMAD, S,A,W. ba inda ya bamu shawarar yin azumi matukar bamu da halin yin aure ba, Yes! yanzu ba duka iyayen mu ke yadda da muyi aure ba da wuri musamman idan suna so muyi karatu sai dai wani lokacin wannan ba gata bane ba sabida da yawa zaka ga matashi ko auren fari beyiba kai ko secondary school be gama ba amma sai kaji ance cutar HIV gareshi me yaja mishi kuma ina yasa meta? amsar itace wajan neman mata...! wasu kuma sai dai su dinga lalata k'ananun yara sabida rashin tausayi da imani, wasu kuma saisu dinga biyama kansu bukata da hannayensu kamar yadda kake yi yanzu, wanda yawan cin matasa yanzu abinda suke yi kenan sai dai wallahi kuskure ne babba suke aikatawa ba tare da sun sani ba, idanma sun sani toh sun take shi. Ka daina Hamza dan Allah ka daina Hamza idan sha'awa ta da meka ka d'auki azumi yunwa tana danne sha'awa sannan zaka sami lada kaga riba biyu kenan,

Amma idan baka dai naba to tabbas wata rana za kayi kuka da idanunka domin zaka had'u da masifa wacce tafi karfinka. kamar yawan mantuwa ko cushewar numfashi rashin haihuwa ko raunin gabanka wanda ba zaka iya tarawa da iyalin kaba nan gaba idan kayi aure, ko kuma makanta, sannan wannan abin da kake fitarwa ba duka yake fita ba duk lokacin daka ga ya fita to akwai saura, wanda ke tsaywa ajikin ka kuma bazai koma inda yake ba da can, zuwa gaba zai iya zama tsutsa kuma ya cutar da lafiyar ka sannan kuma idan yayi sanadiyyar mutuwarka kana ganin kana da abinda zaka gaya ma Allah?

Amsa shine babu domin ALLAH da kanshi yace bamu tab'a jarabtar bawa naba face sai naga zai iya d'auka, ma'ana ba zai jarab ceka da wani abu da yafi karfin kaba, UBANGIJI kenan gagara misali sarkin da bashi da d'a bare mata shi kad'aine kuma shine me duk wani abu da ka gani a duniya. sabida haka kasan kalar matakin da zaka d'auka amma wallahi ka guji sab'ama mahaliccinka domin zai iya kamaka ta lokacin da baka zata ba kuma bakai tunanina ba lokacin ne zaka yi nadama wacce bata da amfani...."

Hamza wanda jikin shi ya gama yin sanyi likis sannan ga kwalla da ta gama cika mishi ido, ya koma jikin Ahmad tare da rungume shi cikin jin dad'in yanda ya fahimtar dashi domin shi kam be tab'a tunanin haka ba, shi yasa ilmin addini ya keda dad'i.

"Na gode Ahmad na gode sosai tabbas ka cika aboki nagari na gode maka Allah ya barmu tare, sai yanzu na lura da abin da ke yawan saka ka azumi duk da bamu dad'e tare ba, insha Allah daga yau ba zan kuma ba Ahmad domin dama komai sai kasa kanka sannan zai tsaya maka a zuciya na gode sosai.."

Murmushin jin dad'i Ahmad yayi yana addu'ar Allah yasa ya dena sannan ya zame jikin shi daga na Hamza yana mai murmushi........









*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

*💗DR.AHMAD💗*

18

*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈

*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


_Wanan shafin nakune 'yan kungiyarmu ta *HASKE WRITER'S*, Allah ya k'ara basira da fasaha ya baku ikon Isar da sakwanni masu amfani_

Special thanks goas to,
Phatymah Zara
Miss Xoxo
Billy galadanci
Dota Hajja ce👈
*A dinga sassautawa Ahmad ahee!! kubarshi da Matar shi babu ruwanku*☺


*BAYAN WATA BIYU*

*A* bubuwa da dama sun faru cikin watannin nan ciki kuwa harda k'ara girman da khadija tayi da sauran abubuwa masu muhimmanci da Maman keta k'ok'arin ganin khadija ta kware akai musamman ta b'arangaran ibada da kuma muhimman cin mijinta a gareta.

Ahmad kuwa karatu ya keyi cikin nutsuwa domin samun cikar burin shi amatsayin shi na d'an talaka, kullum cikin kewar matarshi yake sai dai a wannan satin yake da k'udirin zuwa gareta domin shima ya fara gajiya da kukan da take mishi kukan yaki dawowa gare ta.

Yana jin tausayinta sai dai yana jin tausayin kanshi fiye da ita shi kadai ya san halin da yake ciki, sai yanzu ya tabbatar ma wa kanshi cewa daga gani jarabar yawan bukata zai yi tunda gashi yanzu ya fara kasa barci tunkafin ma shekarun shi su kuma ja.

Shirya kayan shi ya keyi a hankali tare da kallon Hamza wanda ke kwance ya nata kallon shi Ahmad d'in yace,

"Wato Hamza gaskiya idan naje gida sai nayi sati zan dawo sabida haka kai dai kawai ka adana min komai yanda zan fahimta idan na dawo."

Dariya Hamzan yayi kamin yace "nimafa ina ga binka zanyi wallahi in wuce gida domin ba zan iya zama a d'akin nan ba alhalin baka nan."

Duk suka yi dariya yana gama shiryawa suka fita, Sai da ya raka shi har tasha ya hau mota sannan sukai sallama ranshi cike da farin cikin yau zai kwana jikin babyn shi 'yar khadyn shi Matar shi abar alfaharin shi.


*****

"Khadija kifito kizo ki d'ora girkin mana rana tana kumayi nace zanyi kince a'a kuma kin shige d'aki kinyi shiru bake ba labari ki."

"Mama ganinan kaya nake can zawa."

Cikin riga da wando ta fito na kanti da Mama ta siyo mata wani zuwa da tayi caranci, zama tayi tare da fara kwabin d'anwake bayan ta d'ora ruwan tana yi suna fira, a inda Maman kebata labarukan ban dariya ita kuma sai kyakyatawa take yi.

Tana sakin d'anwaken tana aiken Aminu yaje ya kara siyo mata kanwa gidan malam ilu ta kara da cewa,

"Saura kuma ka kwance irin na rannan wallahi ba zan baka ba yau."

Da gudu ya bar gidan yana dariya Mama ma dariyar take yi musu.


A kwano d'aya suke cin abincin suna yi suna hira, Mama tace,

"Oh ni Habiba shike nan dai hafsat ta gujemu?"

"Uhunm Mama aini da haushima yayi min yawa ko maganar ta ban kuma yi ba."

Dariya suka kuma yi. sallama ya kuma yi a karo na biyu, da gudu Aminu ya tashi yai waje, aiko ihun murna ya saki tare da kankame yayan shi yana "ga ya Ahmad ga Ahmad sannu da zuwa."

Cikin farin ciki ya idasa cikin d'akin Maman zaune ya tadda su mamaki ya hanasu ko motsi musamman khadija wadda ta keji kamar tayi tsalle ta ganta ajikin shi domin tabbatar da cewa a gaskene ba mafarki ba.

Cikin mamaki Maman tace "ah wannan wace irin tafiya ce ta ba zata?" dariya yayi tare da shafa sumar kanshi wadda ta taru mai tsananin laushi yace "gani dai Mama kewar ku ce naji tana neman halakani shi yasa na gudo."

Dariya tayi kamin tace "Ai kuwa muma munyi kewarka babana ya karatun?"

"Alhamdulillah Mama komai lafiya lau wallahi."

"To madallah Khadija had'a mishi ruwan wanka yayi sai yaci abinci."

"To Mama."

Tsam ta mike tayi room d'insu ya bita da kallo jakar kayan shi ya bata, ledar kuma ya bawa Maman yace ga tsaraba.

Da kallo yabi d'akin yanda yaga ko ina kal-kal ta gyara ko ina sai kamshi ya keyi sai ta kuma birgeshi tare da k'ara shiga zuciyar shi sabida tsabtar ta.

Cikin jin dad'i yayi wankan koda ya fito har ta aje mishi abinci da ruwa. Yana cin d'anwaken yana kuma binta da wani mayen kallo yayin da ita kuma kunyarshi ta kamata dan haka sai tayi ta sunne kai daga karshe ma sai ta koma d'akin Mama, sai dai tana komawa Maman ta korota wai ya za'a yi ya dawo kuma shine zaki fito kibar shi. kunya ta hana ta magana ta fito ta koma d'akin ta tana ta sunne kai.

Hannu wanta ya kama tare da d'orata saman cinyar shi yana sunsunar wuyanta jiya keyi kamar ya lasheta sabida so yace,

"Babyna naga kamar baki yi murna da ganina ba ko na koma ne?"

kanta a k'asa tace,

"Nayi mana." bakin ta ya cafka ya fara tsotsa yana lumshe idanun shi lokaci guda jikin shi ya fara rawa da sauri yake lalubar jikinta sai dai rigar ta kamata sosai, d'an tsaki yaja kamin yace,

"Khadija ki cire rigar nan baki jin tayi miki kad'an ne?"

Cikin shagwab'a tace "a'a ni dai batayi min kad'an ba ya Ahmad."

'Daukarta yayi suka shige kuryar d'akin su kan gado ya ajiye ta sannan ya kwabemata rigar da kanshi gami da cire tashi shima yana yi yana romance d'inta kamar wani tsohon maye. Jin kamar zai cinyeta d'an yane ya sata tsorata tare da fara tureshi. muryarshi a shak'e yake furta,

"pleased khadija kadda muyi haka dake kiji tausayina mana please let me in.....!"

Shiru tayi mishi lokacin da take jin irin jagulatan da yake yi, lokaci guda tafara jin wani iri ajikinta domin Mama ba k'aramin gyara take yi mataba dan jin dad'in yaronta kawai.

Sai da yayi biji-biji da ita sannan ya sami nutsuwa, ita ko tayi lamo a jikin shi tana maida numfa shi, kirjinta ya zubama ido ganin yanda suka fara cikowa cikin kasala yace,

"Khadija kin fara girma inyeee."

Shiru tayi mishi tana lumshe ido, kuma gyara mata kwanciya yayi ajikin shi yana d'an bubbuga bayan ta kamin wani lokacin tayi bacci, sai da yaji numfashin ta ya fara sauka dai-dai sannan ya lallab'a ya kwantar da ita.
sai da yayi wanka sannan ya fita daga d'akin kasa had'a ido da Maman yayi shi yasa itama saita share shi.

"Mama zanje na rago sumata yanzu."

Tace "To a dawo lafiya babana."

Yana fita ta bishi da kallo tare da yin d'an murmushi tana girgiza kai.....









*MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

[2/20, 9:16 PM] ‪+234 803 328 3071‬: *💗💗DR AHMAD*💗💗

19-20


*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻‍♀

Edit by *Hajja ce*👈


*HASKE WRITER'S ASSO.....*💡
(Home of expert & perfect writer's)


*A*hmad kam be samu damar dawowa da wuri ba dan saida ya biya shagwan d'inkinsu na da, duk

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login