Showing 15001 words to 18000 words out of 51341 words
Karna gujeki aduk yanayin da zaki kasan ce."
Cikin jin dad'i ta k'arasa hayewa cinyar shi tare da dora kanta akan kafad'ar shi cikin sanyin murya tace mai "nima ina sonka sosai ya Ahmad kuma bazan gujeka bani ma gamu ga gadan Mu katifar Mu da duka kayan d'akin Mu..."
A hankali ya fara sumbatar lips d'inta tare da bayan kunnenta cikin wani irin salo na soyayya dajan hankali, wanda nan da nan ta fara mikewa ajikin shi tamkar mai junnu, sai da ya tsotseta son ranshi kamin yayi kokarin dai-daita nutsuwar shi yace mata "Babyna zan tafi karatufa na gaya miki yauma zan sake tuna miki."
"Allah ya kai mu, ina zaka je Yaya Ahmad?"
"Zanje zaria..."
Tashi zaune tayi daga jikin shi tana mitsike idanuwa kamin tace "to tare zamu tafi ko?"
"A'a haba babyna nida zanje karatu kuma yaushe zamu tafi tare! kuma ma aikin ga zamu din ga gaisawa daku a waya tunda zan sai muku waya kafin na tafi."
Wata uwar harara ta galla mishi kamin tace mai "Toh kuma yaushe ne tafiyar taka?"
Yace mata "jibi ne idan Allah ya kaimu."
Wani uban ihu ta saki kamin ta fara birgima ajikin shi ita wallahi bata yadda ba, lallashinta ya fara amma ina kuka take yi kamar wacce aka zanema jiki gashi tana kukan tanakai mishi duka ajikin shi.
Hankalin shi yai mummunan tashi wani mugun tausayinta ya kama shi sai dai a tunanin shi ba itace abar tausayi ba shine abin tausayi, sabida yanda ya saba da jikinta yake samun nutsuwa, ko bacci baya iyayi idan be d'an yi romance d'inta ba ya d'an lalubeta ya rage zafi da abinda ke damun shi, amma gashi zai tafi ya barta na tsawon watanni ba adadi.
Ji ya keyi kamar shima ya saka kukan, kokarin tashi ya keyi yaje sabida jin yanda Mama keta kwalamishi kira da alama kukan khadijan ne ya isheta take kiran shi.
Tana rike dashi tana kuka suka fita tsakaninta da Allah take kukan tare da cakumar shi kamar lokacin ne yace zai yi tafiyar.
"Tofha!!!" inji Mama lokacin da taga sun nufota a haka,
"innalillahi Babana mezan gani haka me kayi mata take wannan uban kukan haka?"
Muryarshi yayi a sanyaye rauni sosai cikin zuciyar shi domin ji yake kamar shima ya saka kukan, marairai cewa yayi kamin yace "Mama to kice ta sakeni mana kallifa kamar takama wani b'arawo."
Sauran kiris Maman tayi dariya lokacin da ta kuma kallon khadija d'in tayi kicin-kicin tare da turo bakinta.
"kinga khadija sakarshi saiki gayamin abinda yayi miki kinji ko zan hukuntashi yanda kike so da kaina."
Makale kafad'a tayi tanaci gaba da kukanta hadda bubbuga kafafu akasa alamar yau rigima hadda ta tsiya zata gwada musu.
"Toh kai gaya min mekai mata wai?"
"Allah Mama banyi mata komai ba waifa kawai dan nayi mata maganar tafiyar nan shine ta tada wannan darun, dan Allah ki lallasheta wallahi ban san yanda zanyi da itaba ni."
Cikin tausayawa Maman ta kamo khadijan jikinta kamin tace "jeki shirya muje gidan ku yau ammafa kiyi sauri."
Da sauri ta saki Ahmad d'in ta koma d'aki da sauri, shiko waje yayi har yana cin tun-tube.
Cikin dabara ta manya suka rinka lallashinta tare da gwada mata muhimmancin karatun da zai yi, sai gashi cikin ikon Allah ta fahimci nufinsu har ta sake suna hira. sai bayan sallar isha'i sannan suka baro gidan malam Mamuda, koda suka dawo har tayi shirin barci amma babu Ahmad babu labarinshi, ga wata irin kewarshi data dameta dan tariga ta saba da barci ajikin shi musamman wasannin da yake mata duk daren barcin su.
Yajima tsaye kofar gidansu hakanan dai yayi shahadar shigowa gidan d'akin Maman yaje sai dai tuni ta rufe kofarta, shi yasa ya nufi d'akinsu kai tsaye.
Sai da ya watsa ruwa sannan ya lallab'a ya rab'a gefenta ya kwanta tare da rungumota jikin shi, ajiyar zuciya ya sauke me k'arfi kamin ya fara shafarta domin bazai iya barciba matukar berage damuwar shiba.
Had'in kai tabashi sosai har saida ya samu nutsuwa sannan tafara yi mishi kukan zai tafi ya barta, alhalin yasan bata iya barci sai tare dashi. shi dai lallashi kawai yake yi sai dai a zuciyar shi tunanin yanda zai iya barinta ya keyi tabbas yasan yayi sabo da khadija da jikinta fiye da duk yanda zai misalta sai dai yasan karattun da zai yi shine rufin asirinsu baki d'aya.
kusan kwana yayi ajikinta ranar sam ya kasa barinta ta huta har wasu hawayen love yake mata, itama sai tafara jin tausayin shi, harta daina hana shi ko kuma yi mishi kukan duk da cewa ta gaji ga barci tana ji.
Sai da asuba sannan su kai wanka tare da sallah suka kwanta ko masallaci be fita ba ranar.
Sai goma saura na safe suka tashi shima ranace ta haske d'akin nasu ta window. da sauri ya kalli agogo innalillahi ya furta ganin goma yau babyn shi bata je makarantaba kuma ya san laifin shine.
Da kyar ya samu tatashi idanunta cike da barci yayin da shi kuma Ahmad ya bita da wani kallo na tsantsar sha'awa ji yake kamar ya cinyeta kozai sami nutsuwa. wani lokacin har mamakin kanshi ya keyi yanda yake likewa ajikinta sam be so ya daina matsarta sai dai ya san ba karamin kokari take yi da shiba.
Da kanshi ya amso musu abin karinsu sukaci nan d'akin su, sannan ya jata gado, bakinta ta turomishi cikin shagwab'a tace "Nagaji wallahi ko ina ciwo ya keyi kuma bangaida Mama ba gashi banje makaranta ba yau."
Shi kam tuni ya jima da fara laluban kirjinta kamin yace "na sani babyna amma kin san ina bukatarki sosai kinga gobe ne tafiyata ki daure dani yau kinji?!"
Shiru tayi mishi jin yanda yake jagulata sosai yau yasa niyyar shigarta domin dakan shi ya tsaya yayi nazarin ta inda ya dace ya shigeta ba tare daya tona musu sirrin suba. "innalillahi wa inna ilaihirraji'un." take furtawa da k'arfi jin zai bud'eta shiko tuni ya zama kurma banda tsuma babu abinda jikin shi keyi.
Jin kukanta Mama ta keyi har cikin bargonta shi yasa takasa zama cikin gidan ta d'auki mayafinta ta wuce yo musu cefane domin kota sami sukuni dama tajima da fahimtar wani abu na auratayya betab'a shiga tsakanin suba.
Rungume yake da ita yana jijjagata ita kuma kuka take mishi sosai domin betab'a mata irin wannan na yauba. wasu hawaye ne suka zuraro mishi najin tausayin k'ananun yaran da ake yima fyade wa'inda shekarunsu basu wuce biyar ba shin wane hali suke shiga idan hakan ta faru Allah sarki?"
Shifa karamin yaro ne tunda har yanzu be kai shekaru ashirin ba amma gashi ya kasa shigar matarshi ta dad'i shin inaga manyan maza masu shekaru 30-40-50 dake keta yaran da basu wuce shekaru 2-4-5 ba wannan wane irin rashin imani ne?
anya mutane sun san iyakar d'in bin zunubin da suke d'ibarma kansu kuwa?.... Wannan sai lahira lanar da babu wata inuwa sai ta Allah, ranar da baki bazaiyi magana ba ranar tonan silili sai kuma k'arb'ar sakamako d'an wuta ne ko d'an Aljanna allahu a'alamu.....
*MAMAN KHADIJA*🙇🏻♀
[2/19, 6:47 PM] +234 814 706 3320: *💗DR.AHMAD💗"
15
*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻♀
Edit by *Hajja ce*👈
*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)
A kai-A kai yake sauke ajiyar zuciya bayan yaji tayi shiru alamar tayi barci, lallab'awa yayi yaje yayi wanka tare da gyara jikin shi, sannan ya dawo gefenta ya zauna tare da zuba mata idanun shi.
Sai da yaji motsin Maman shi a tsakar gida sannan ya fita wajen.
Fuskar shi cike da annuri ya nufeta sai dai sam ya kasa had'a ido da ita.
Dakan shi yayi musu girki, har lokacin khadija bata ta shiba sai da akafara kiran sallar azahar sannan ya koma d'akin.
Tashin ta ya fara yi,cike da lallashi yayin da ita kuma taketa zuba mishi rigima da shagwab'a.
Dakan shi yaje ya had'a mata ruwan wanka sannan ya fito yace "jeki yi wankan kizo muci abinci ko bakijin yunwa ne?"
Zaninta a hannu ta mike ba tare data kalleshi ba, shiko bin ta yayi da wani mayen kallo kamin ya hadiye miyan bakin shi ya tura shi cikin makoshin shi.
Yana nan zaune harta fito, ta gama shirinta sannan ta juya zata fice yayi saurin cafkota yana murmishi, "haba babyna me yasa yau baki san yimin magana ba za kizoma ki gayamin menene ba? ko wani waje yana miki ciwo ne?"
"Allah ya Ahmad babu komai yunwa kawai nakeji sosai."
"Yauwa babyna to muje idanunki sunyi ja kema rigimace dake ko?"
Harararshi kawai tayi ba tare data tankamishi ba suka fita tare.sai da sukaci suka koshi sannan ya wuce masallaci itako khadija anan d'akin Maman tayi sallar ta tare da hayewa gadonta tayi kwanciyarta.
Ahmad be sami sukunin dawowa ba sai bayan isha'i. kusan agajiye ya dawo.wayace guda biyu ya fiddo daga aljihunshi masu kyau ammafa ba manya bane dai-dai siyen talaka dai.
Yace "Mama kinga wa inda aka samu dana saida waccan tawan sai ku d'auki d'aya nima na d'auki d'aya."
"A'a babana idan ka d'auki d'ayar sai ka kaima khadija gudan sabida sai tafi bukatar ka fiye dani sannan kaga har yanzu hankalinta be gama kwanciya da tafiyar ba kaga dole sai kaita aikin lallashi idan ina so mu gaisa sai ince takira min kai kajiko? kadda ka damu."
"To mama."
"Yauwa Allah yayi maka albarka yak'ara shiryar dakai da diyan musulmi baki d'aya, dan Allah babana. kayi abinda ya kaika kadda kabani kunya domin kasan akwai mutane da yawa dake bukatar ganin ka lallace kadda kabawa shed'an damar da zai zauna ajikinka babana, aure ka bukata kuma nayi maka kanada matarka duk lokacin da bukatarka ta bijiro maka to ka taho gareta babu wanda zai maka iyaka da ita,domin halal d'in kace, amma ban yadda kaje ga wata ba bayan matarka, ka d'aure ma ranka babana kasama ranka cewa karatun da za kayi shine rufin asirina dana ku dan Allah kayi abinda ya kaika kaji ko?"
jikin shi yayi wani irin mugun sanyi, jikinta ya lallab'a ya shige tare da rungumeta yana sauke ajiyar zuciya yana son Maman shi fiye da komai na duniya kuma kullun yana addu'ar kada Allah ya kawo ranar da zai sab'a mata. bayan shi tayi ta bubbugawa tana lallashin shi, saida taji yana neman yi mata barci ajiki sannan ta tashe shi "kai babana tashi kaje ka kwanta tunda goben da wuri zaka wuce sai da safe."
Zaune ya taddata ta zauna ta rafka wani uban tagumi sam bata ji shigowar shiba sai dai kawai taji zaman shi gefenta.
fad'awa tayi jikin shi tare da kankame shi tasaki kuka, "ya Ahmad shikenan yanzu gobe da safe zaka tafi ka barni! Allah kewarka kasheni zata yi."
Rungumeta yayi sosai yana shafar bayanta "kiyi hakuri kinji zanje inga yanayin makarantar sannan na dawo kinji, ki daina kuka inba haka ba to idan natafi bazan dawo ba, kuma kinga waya nan na siyo miki zamu dinga gaisawa kullum kinji ko??"
A hankali ya fara shafarta da lalubarta,nan da nan ta rik'e mishi hannu tare da marairaicewa kamar zata yi kuka "ya Ahmad dan Allah...."
Fuskarta ya rike da hannuwan shi duka yana kallon idanun ta shima marairai cewa yayi kamin yace "kiji tausayina mana yaune kadai fa,gobe baninan da gake sai hafsat zaku dinga kwana ki bari nayi sosai kinji kilama yau wajen ya bud'e idan nayi da yawa kinji baby Khady na."
Shiru tayi mishi tana kallon idanun shi da suka kankan ce sabida masifar sha'awrta dake damun shi.
Kusan kwanan zaune suka yi dan tunda ya samu ta hakura ta bashi kanta sai da yayi ya gamsu sannan, ya galabaitar da ita iyaka shikanshi sai da yaji a jiki balle ita.
Khadida kuwa tasha kuka wanda daga karshe ta furta bata ya feba cin zalin ta da yayi, sai dai yayi murmishi kawai yana jin kamar ya tsaga jikin shi ya sakata. tabbas yana son khadija fiye da yanda zai misalta.
kwanciya yayi gefenta yana maida numfashi har lokacin mamakin yanda akayi ya kasa shigarta sosai yake yi anya lafiyarta lau kuwa? tambayar da yayi ma kanshi kenan sai dai beda amsa sannan be san wanda zai tambaya ba balle ya bashi amsar. kuma shigewa tayi jikin shi tana yarfe hannunta wanda shima da kyar ta iya d'aga shi.
"wayyo ya Ahmad wallahi zafi na keji sosa yaji."
"Sorry baby na zai daina wajan kinji kiyi shiru hakan nan ki daina kukan zai daina zafin kinji?"
Da kyar ya samu tayi barci bayan sunyi wanka da salla da asuba kuka kawai take wai kadda ya tafi ya barta. lallab'awa yayi ya fice ya fara shirya kayan shi duk wani abu daya san zai bukata saida ya killace shi sannan ya d'auko kudi dubu biyu ya ajiye mata inda zata gani sannan ya aje mata wayar, lokacin da bakwai na safe tayi ai tuni ya gama kintsawa, agurguje yayi breakfast sannan yayima Maman sallama ya tafi tsoro ya keji kadda khadija ta tashi barci ta tasarmai da hankali.....
****
sai goma na safe khadija ta tashi wayyo Allah ta furta da karfi kamin tace "kwana biyu kenan banje makaranta ba inda ba adaina bugunaba aida nasha dirka wallahi."
jikinta ko ina ciwo ya keyi a haka tasamu tayi wanka sannan ta gasa jikinta, cikin ta kuwa kamar anyimata yasa sabida yunwa.
"Mama ina kwana?cewar khadija data fito daga d'aki.
"lafiya lau khadija ya kika tashi, ga abin karinki can a madafa kije ki d'auka."
Sai da taci ta koshi sannan ta tambayi Maman ina ya Ahmad?
"Aiko ya tafi tun da safe sai dai muyi mishi addu'ar Allah ya tsare kuma yabada sa'a."
kuka ta sakama Maman tana watsa kafafu wai ita wallahi ba zata yadda ba. da kyar da sud'in goshi Maman ta samu ta lallasheta sannan tayi shiru.
Sai bayan sallar isha'i sannan ya samu sukunin k'iransu a waya. sai a kayi sa'a dama wayar tana hannun khadija aiko kamar me jira tana d'agawa tasaka mishi kukan shagwab'a ya tafi be tashe taba.
Gyara kwanciyar shi yayi tare da lumshe manyan idanunshi yana murmushin jin yanda taketa zabgo mishi shagwab'a.
"Haba babyna ni dai ki kwantar da hankalinki kinji zamu dinga yin waya koda yaushe ko bakiso inyi karatu sosai in zama babban likita adinga kirana da *DR.AHMAD* mijin khadija?"
Dariya tayi hadda fad'awa saman gado dad'i ya kasheta. sun jima suna yin hira sannan yace "to ki kaima Mama wayar sai kizo ki kwanta kinga gobe da makaranta."
Tana mikama Mama wayar tayi mata saida safe ta shige d'akinta tare da rufewa.
"Mama kunyini lafiya ko ina Aminu?"
"Lafiya lau babana ka isa lafiya babu wata matsala ko?"
"Babu komai Mama naga kud'in da kika zuba min ajakata amma dai kamar sunyi min yawa tunda ga d'awainiyar gida."
"A'a babu komai akwai kud'i hannuna kai dai kayi abinda ya kaika dan Allah karatu sai da kud'i."
"To mama."
"Yauwa Mama nace ko zaki kai khadija wajan wannan dr.Maijidda d'in nan ta dubata inaga kamar bata da lafiya....!!!"
A kunya ce ya idasa maganar.
'Dan jim tayi kamin tace "To ai sai muje amma meke damunta ne kar muje na rasa abin fad'a?"
Kashe wayar yayi yana dariya, itama dariyar tayi kamin tace "ikon Allah kai babana ko, to idan Allah ya kaimu litinin mun buga sammako ai ko Allah yasa muganta........
*MAMAN KHADIJA*🙇🏻♀
[2/19, 6:50 PM] +234 814 706 3320: *💗DR.AHMAD💗*
16
*NA MAMAN KHADIJA*🙇🏻♀
Edit by *Hajja ce*👈
*HASKE WRITER'S ASSO....*💡
(Home of expert & perfect writer's)
*WASHE GARI:-*
kusan barcin wahala khadija tayi domin kuwa tsananin kewar mijinta ya dameta har kuka tayi domin ji tayi kamar tayi tsintsuwa ta ganta jikin shi haka tayi tayi, dakyar tasamu barci ya d'auketa. cikin shirinta na makaranta ta fito jakarta a hannu.
"Mama ina kwana? kun tashi lafiya?"
"Lafiya lau khadija ya kwanan kad'ai ci? ai anjima insha Allah zanje gidan na taho miki da hafsat sai ta dinga taya ki kwana."
A b'angaren Amadudu ma hakan take domin kusan kwana yayi juyi bisa katifar shi har sai da wanda suka kama d'aki tare dashi me suna hamza ya kaiga tambayar shi,
"Wai meke damun ka ne friend?"
Sai yayi mai murmushi kawai yace "kewar gida ce ta dame ni domin ban tab'a zuwa wani wajen na kwana ba."
Sai Suyi dariya kawai kowa da nashi tunanin.
BAYAN KWANA HUDU:
"Mama ina zamuje da kika ce kada nayi shirin makaranta?"
"Karki damu unguwa za muje amma dai kibari har muje, su kuma hafsat da Aminu in sun dawo nace suje gidanku sai mu biya tacan idan mun dawo mu taho dasu."
shiri tayi cikin wata riga da siket na atamfa koriya da farin hijabi da farin takalmi tayi kyau sosai kwalliyar ba tayi mata yawa ba.
'Yan canjinta ta saka cikin karamar jakarta tare da wayar da Ahmad ya bata.
Adai-daita suka hau zuwa wani prvt hosbital na dr.Maijidda sun tadda layi sosai. Siyan kati suka yi sannan suka bi layi kamar yadda su kaga ana yi.
Sai wajan sha d'aya na safe sannan layi yazo kansu, mamaki kamar zai kashe khadija tunda taga anzo asbt.tare suka shiga cikin ofis d'in suka zauna, bayan sun gaisa dr.Maijidda ta kallesu cike da kulawa tace,
"Hajiya yarinyar ce ba lafiya ko ke?"
A kunyace Mama tace,
"A'a yarinyar ce bata da lafiya sai dai nima kaina ban san meke damun taba, domin mijinta ne ya kirani awaya yace na kawota wajanki ki dubata wai bata da lafiya."
Da mamaki take kallon khadijan kamin ta maida kanta wajan Maman tace,
"Ban fahimci nufinki ba, wai wannan yarinyar ce keda aure?"
"Eh matar aure ce likita."
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un, haba baiwar Allah ku kuwa meya yaja muku aikata wannan abu? yaza a ce kamar wannan yarinyar tana da aure sabida Allah sai kace lokacin zamanin baya?"
Mama murmishi tayi sabida dama sai da tayi tunanin hakan sabida yanda ta jima da jin labarin wacece dr.Maijidda.
Labarin komai Mama tabata tun daga farko har karshe sannan ta d'ora da cewa,
"Munyi komai ne domin ganin mun kyautata rayuwar