Showing 30001 words to 33000 words out of 51341 words
amarya zainab kuwa burinta ya cika zata auri gwarzon namiji kamar Ahmad sam bata da damuwa, duk da cewa iyayenta sun raina arzikin shi Ahmad d'in da kuma kankantar shekarunsa da nata amma da yake diyar gatace shi yasa suka amince dashi domin suna sonta shi yasa suka amsa kuma suka bashi.
shirye-shirye suke yi sosai na bikin.
*****
Cikin ikon Allah su khadija suka fara jarabawa tafi daga secondary sosai tamanta da duk wata damuwa da take ciki, kuma dama shima Ahmad d'in ya samusu ido ita da Maman ta hidimar ginin shi kawai ya keyi domin gefen d'akin khadijan yasa ginin wani d'akin ciki da falo da toilet kamar dai na khadijan. Ana saura sati biyu biki suka gama jarabawan dan haka ana saura sati d'aya bikin Maman tace khadijan ta shirya zasu unguwa kuma ta d'ibi kaya, haka shima Aminu.
Charanci suka nufa batare da sanin shi Ahmad din ba sai dai kawai ya dawo gidan ya tadda babu kowa ga key din dakin khadija nan amma babu na kitchen balle na d'akin Maman.
Jiyai ranshi yayi mummunan b'aci musamman daya duba kayan khadijan yaga an d'iba da yawa, dama yana takaicin hanashi hakkinshi da take yi tun lokacin da taji batun auran shi wai yajira na amarya shine yanzu kuma zata fice bada saninshi ba.
*****
Komai da ake bukata na dangin amarya iyayen khadijane suka yishi duk da cewa ita mahaifiyar khadijan ba akan son ranta takeyin komaiba kawai dai tanabin umarnin shi mahaifin khadijan ne.
Ranar da aka d'aura auren, khadija kwana tayi kuka wanda daga karshe haddasu zazzabi da amaye-amaye ta dinga yi.
A bangaren amarya da ango kuwa burinsu ya cika dankuwa an d'aure aure lafiya kuma amarya ta tare a cikin d'akinta sai dai kamin danginta subar gidan saida rayukan su Ahmad din yayi mummunan b'aci dankuwa habaici da korafe korafe babu kalar wanda basu zubarba, atunanin su zainab ta wuce da ajin wannan gidan balle mutanen ciki.....
*MAMAN KHADIJA*ππ»ββ
[3/8, 11:20 PM] βͺ+234 805 777 9929β¬: *πDR.AHMADπ*
32
*NA MAMAN KHADIJA*ππ»ββ
Edit by *Hajja ce*π
*HASKE WRITER'S ASSO...*π‘
(Home of expert & perfect writer's)
*π€Toh Ahmad ya bani gurin jama'@, Ashe haka ake bin novel din? To Maman Khady na gaishe da duk wani mai karanta DR AHMAD Allah yasa mu amfana da abinda ke cikin shi ya yafe mana kura-kuran cikin Amin*π
INA 'YAN
HASKE FAN'S
HIKIMA WRITER'S
HUGUMA NOVEL
MUSHA KARATU na ybk2
HOME OF NOVEL na Xoxo
FEEDOHM Novell's
HAJJA CE novels grp?
*Duk ina mik'a gaisuwa a gareku naji comments d'inku Ahmad yace sai fa ya k'ara ahhee*π
*D*a kyar ya samu ya taushi zuciyar shi har ya samu nutsuwa, sannan ya shiga gidan bayan sawu ya d'auke.
Babu ko irin kunyar nan zainab ta rungumi mijinta tanajin farin cikin da bata tab'ajin irin shiba, sosai take kaunar Ahmad shiya sama ta yarda da auran shi a yanda yake duk da cewa tasan kwanannan shima zaiyi kud'in tunda ga aikinshi ya samu sannan da albashi me tsoka yana samu.
Rik'e k'ugunta yayi yana murmushi kamin yace,
"Amarya bakya laifi koda kin kashe angonki."
Bakinta ta hangame tare da fiddo da manyan idanunta tana dariya kamin tace,
"A'a bari fad'in hakan domin hakan ma bazai faruba."
Tana jikinshi ya zauna bakin gadon da ita kamin yabi d'akin da kallo gaskiya iyayenta sun narkamata dukiya domin ko kayan cikin falon abin kallone balle kuma na nan cikin bedroom d'in.
Kayan jikin shi ya rage itama haka sannan sukai alwala, kusan adaddafe ya samu sukai nafilar sabida yanda yake amatukar matse lallai bak'ara min hakuri yayi ba khadija ta azabtar dashi sai dai yasan ba laifinta bane laifin shine daya yimata kishiya alokacin da take tunanin zataji dad'in shi.
Bak'aramar wahala yaba zainab ba duk da cewa sam jikinta bekai rabin tsukewar na khadija ba amma yasan shine na farko daya fara saninta musamman yanda yaga tai gwale-gwale da ita har Allah ya isa tayi mishi kuka kam ai hadda majina lallai abin babbane, bata tashi k'ara gane kuren taba saida asuba dayakuma nemanta kusan da karfi yayi mata sabida gaddamar da tayi mishi shi kam ko ajikin shi domin har yanzu beji abin yakayi mishi yanda yake soba, ai saima ta godema Allah dayayi mata budaddan gaba domin sam ba irin na khadija bane khadija ta dabance duk lokacin da zai kusanceta sai sunsha wuya sannan zai sami hanya musamman idan sunjima basu had'u ba, itako zainab abud'e take domin inda zata hadu da jahilima zai iya cewa tasan wani namijin awaje to menene na damuwa? acewar Ahmad wanda ya fara gajiya da aikin lallashin zainab daya keyi, domin aranshima inda zata yarda toh kuwa da ya kuma.
*****
Da zazzabi ta tashi me zafin gaske Maman duk ta rud'e tunaninta ko duk dan auran da Ahmad d'in yayi ne.
"Sannu-sannu khadija muje ki gyara jikinki sai muje kiga likita kinji sannu nace ki daina sama kanki damuwa insha Allah komai zai wuce kinji?!"
Sai kusan Azahar sannan suka sami ganin likitan inda yayi ma khadijan tambayoyina gami da gwaje-gwaje inda daga karshe cikin ikon Allah saiga shi an tabbatar musu da cewar ciki na wata uku.
Mama tayi tsallen murna ta rungumi khadija ajikinta hadda hawayen farin ciki ashe da rabon taga jika itama,. Magunguna aka basu sannan suka yi gida cike da farin ciki da murna, Ammafa ab'angaren maman kawai, itakam khadija tsabar jin haushin Ahmad din data keyi yasa har cikin taji bata so.
Sosai Maman ta cigaba da kulawa da ita hakama tsoffin gidan abinda takeso shi suke mata, aiko nan da nan khadija tayi wani bul-bul da ita jikinta yayi laushi na musamman ga wani haske da tayi.
*****
Cikin kwanaki tara kadai zainab tafige ta lalace sabida tsabar jarabar Ahmad sam be barinta ta huta in dai yana gidan damma Allah yate maketa kullun yana zuwa aiki aida tuni tagama kad'ewa, abinda ke kuma bata ranta shine wani lokacin ko babu yaddarta da amincewarta yin abinshi ya keyi iyakaci dai taci wahala. sabida zullumi yasa duk ta rame gawani masifar tsoranshi da takeji kuma sai akayi rashin sa'a itasam bata da karfin sha'awa balle d'auriyar abin ita tunaninta tsabar zuba love kawai shine dan lashe lashe da tsotse-tsotse (romance) kawai na zamanin nan sai dagabaya tagane shirme ne kenan.
kwace yake saman gado amma ba barci yake yiba, ta shigo d'akin da sallama sai zuba kamshi ta keyi, wani mayataccen kallo yabita dashi, yayin da cikin zuciyar shi yake furta mace har mace amma babu dauriya, yanzu yanda taci gayun nan daya nuna yanaso zata fara kuka tare dajami shi Allah ya isa. idanun shi ya lumshe nan da nan wata kewar khadija ta lullubeshi jiya keyi kamar daya bud'e idanun shi kawai yaganta ajikin shi.
"Ahmad..!"
Zainab ta kirashi gyara kwamciyar shi yayi kamin yace mata,
"Uhumm ina jinki my zee."
Saida tayi d'an jim sannan tace,
"Cewa nayi dama ko wajan baban zakaje ko Allah zaisa asami su Maman su dawo hakanan gidan babu dad'i idan katafi aiki kuma kaga aikin ma yana min yawa dan Allah kace su dawo hakanan har yanzu bantab'a ganin Mama ba."
Murmushi yayi kamin yace,
"Zainabu abu me tagwayen suna kedai kawai kice kingaji dani ko?"
Sadda kanta k'asa kawai tayi amma aranta addu'a take yi Allah yasa ya amince inko ba hakaba gaskiya takusa tafiya gida domin jinsinta dana Ahmad dai baizo d'aya ba tabbas zai iya lahantata wataran.
Hannuwanta ya kamo ya rike yana kallon idanunta kamin yace,
"Nasan ina damunki zainab amma gaskiya sai dai kiyi hakuri domin tunkamin ki aureni saida na gaya miki wannan matsalar kuma kika amince daga khadija saike kune halal d'ina, ita khadijan ta gujeni kekuma kullum kuka da korafi ya kuke so inyi ne?
inje inbi na waje ko kuwa ya kikeso inyi? kusanfa daurewa na keyi zainab amma wallahi lokacin da kike bani naki sam be isata hasalima wani lokacin korafinki kesawa inji abin ya isheni alhalin bahaka bane, kid'an kara hakuri har khadija ta dawo nasan zaki sami sauki matsalata."
Wayar shi ya lalubo yauma kamar kullun number d'in arufe take besan meyasa khadija ta zabi ta azabtar dashi haka ba koda yake laifin Maman shine data d'orata akan hakan.
BAYAN WATA 'DAYA. khadija na zaune da Mama cikin kwanciyar hankali tasami nutswa sosai duk da cewa wani lokacin tana kewar mijinta amma tsabar kishi ke danne kewarta sabida tasan yana can yana cin soyayyar shi da amarya kilama yanzu yayi mata ciki dan tasan jarabar shi, tsaki taja afili kamin tace,
"Toh ma ina ruwana...!"
Mama dake gyangyad'i kusa da ita tace,
"Lafiyarki khadija?"
"Lafiya lau mama."
"To ai naji kina tsaki ne ke kadai yaka mata ki bud'e wayar nan yau domin mun kusa tafiya kinga makarantar su aminu ta tsaya sannan d'azu baba yayi min fad'a akan yaka mata in maidaki gidan ki."
Tun zuro bakinta tayi kamin tawuce dan lalubo wayar.
****
"kin san Allah zainab garama ki tsaya amma yau kota tsiya saina amshi hakkina kwana uku dai ai ya isheki hutu ina laifinama danaji tausayin ki."
"Dan Allah Ahmad kayi hakuri wallahi bana so bana son wannan abun haba kullum sai kace kaza."
Cewar zainab wadda ke kuka kamar wadda aka zane. tsaki yaja kamin ya cafkota jikin shi kusan da kokawa da komai yasami biyan bukata kuma saida ya kara sannan ya kyaleta, ya tashi ya bar d'akin, dakin khadijan ya nufa yana mamakin zainab anya batarasa aljanun dake sata kinshi kuwa ace abu kullun saida dambe duk irin son da take mishi?
Wayar khadijan ya fara nema kamar yadda ya saba kullun, aiko kawai yaji yau ta shiga jikin shi har wata rawa ya fara lokacin da yaji tana ringing, dauka khadijan tayi tare da sallama sam be tsaya amsawaba fatanshi kawai ta amshi sakon shi kamin taka she wayar cikin kakkausar murya yace,
"Kina jinako? Wallahi komai dare yau kidawo gida idan kika kuma k'ara kwana koda d'aya ne ban yafe mikiba khadija zaki kwana cikin tsinuwar Allah data mala'iku, kuma bazan taba yafe mikiba wallahi shawara tarage gareki ki dawo ko ki ci gaba da zama a inda kike....
*MAMAN KHADIJA*ππ»ββ
[3/8, 11:18 PM] βͺ+234 805 777 9929β¬: *πDR.AHMADπ*
33
*NA MAMAN KHADIJA*ππ»ββ
Edit by *Hajja ce*π
*HASKE WRITER'S ASSO...*π‘
(Home of expert & perfect writer's)
*K*allon-kallo sukai tsakanin Mama da ita khadijan domin dukan su sunji abunda Ahmad d'in yace, tsora ya kama khadija sosai dan haka nan da nan tafara hawaye.
"To maye nayin kuka kuma? kitashi ki shirya mutafi yau zai hadu da fishina wallahi tunda shi mugune tashi ki kintsa bari nima in gyara jikina idan munje gidan lafiya nayi wanka, bari ingayama baba maganar tafiyar tamu."
Sai wajan bayan la'asar sannan suka sami motar da zata yi malumfashi, Aminu sai murna ya keyi da tsallen yau za akoma gida domin dama ya gaji da tuwon da akeci kullum agidan sai dai idan khadija na sha'awar wani abu sannan ayi mata shima ya samu yaci.
Har wani tsallen dadi yayi tayi cikin d'akin domin yasan duk wuya yau zasu dawo fad'an Mama kuwa tayi zai bata hakuri, dakanshi ya tashi ya fara gyaran d'akin khadijan saida yaga komai yayi mai yanda ya keso sannan yafita masallaci, saida ya fara lekawa d'akin zainab tana kwance har lokacin tana barcin wahala, dariya yayi kamin yace,
"Raguwa kawai zumata ta kusa dawowa ai nima na huta da dambe dake."
Da cefanen shi me kyau ya shigo yace gashi zainabuna tashi ki gyarama su Mama suna hanya insha Allah, aiko da saurinta ta tashi hadda dariyar farin ciki,.
Girki me rai da lafiya ta shirya, shi kuma ya share gidan tsaf da wankin bayin tsakar gidan haka domin Ahmad gwanin tsaftane kuma har yanzu bashi da kiwar taya iyalinshi aikin gida. kamin magriba sun gama komai ta shige dakinta domin wanka da sallah shiko d'akin khadija ya shige domin shiryawa shima.
Sai bayan sallar isha'i' sannan suka shigo gidan sosai suka sauka da gajiya musannan khadija me yaron ciki domin mararta har wani k'ullewa tayi.Jin sallarmar su yasa zainab fitowa domin tararsu, shi kuma Ahmad be dawo daga masallaciba lokacin. daga Maman har khadijan babu wanda ya nuna mata wani abu domin ta taresu da murna da farinciki wanda daga karshema tace,
"Mama idan kun huta ga ruwan wanka can akan wuta sannanunku da hanya. Aminu babu maganako?"
Shi dai kallon rashin sani kawai yake binta dashi domin be santaba duk cikin danginsu, shiya sama ko magana ya kasa yi mata. Afakaice zainab ke kallon khadijan, lallai babu abinda zata iya nunama khadija sai zallar wayewa amma kyan jiki dana sura kam sai dai tabiyo bayanta,.
Khadija ce ta kalli Mama tace,
"Mama bari naje nayi wanka da sallah kila jikina ya saki ko ina ciwo ya kemin wallahi."
"To inkin gama ki fito sai muci abinci gaba d'aya anan kinji?"
cewar zainab wadda tabi khadijan da kallo tana yaba zallar kyawun surar da Allah yayi mata gashi kamar ciki ne a jikinta domin ya fito.
Kai tsaye d'akin khadijan ya nufa, nufinshi ya leka ya gani ko sun shigo, aikam yana shiga d'akin yaji motsin ruwa dadi kamar zai kasheshi ya nufi d'akin Maman zaman dirshan yayi gaban Maman yana gaisheta yayin da ita kuma ta amsa tana wani basar dashi d'innan, jiyayi jikin shi yayi sanyi ashe har yanzu bata gama hucewaba to balle kuma khadija.
Kallonshi tayi kamin tace,
"Naji sakonka wajan khadija ai shi yasa muka dawo kadda Allah ya tsine mana muduka tunda dai nice na d'auketa nasan tsinuwar haddani kayita ko?"
Bakinshi har rawa yake wajan bata hakuri tare da furta shiba nufinshi kenan ba amma dai tayi hakuri. Tattara shi tayi ta watsar taci gaba da lazuminta shi kuma ya fara hira da Aminu a haka zainab ta gabatar da kayan abincin kamin taje ta kira khadija wadda ke zaune akan kujera cikin falonta tana kallo acikin wayarta, da sallama ta shiga cikin d'akin kamin tace,
"kizo muci abinci."
khadija bata kalletaba tace,
"OK kije ganinan fitowa."
Ta jima sosai sannan tafi ta sai bula kamshi take yi.
KO kallon inda yake bata yiba tafara cin abincinta, yayin da shi kuma mamaki yaka mashi ganin yanda ta canza gaba d'aya kamar ba ita ba, kallonta yake yi kallo irinna kurillah. dukkansu saida suka farga da irin mayen kallon da yake bin khadijan dashi domin ko abincin sai dai kawai ya tsakura ya bari.
Maman ce tayi gyaran murya aiko ya d'ago ya kalleta wata uwar harara ta wurga mishi dan haka da sauri ya tashi ya nufi waje yana sosa sumar kanshi.
Kayan jikin shi kawai ya canza ya haye gadon zainab tare da kwanciya ya lumshe idanun shi khadija kawai ke gitta mishi gaskiya yayi kewarta ba karama ba sosai yake jinta ako,ina na jikin shi koda yake matace ta rufin asiri domin arayuwar shi bazai tab'a mance khadija da iyayen taba domin mutane ne da suka cancanci ya bawa a dai wannan zamanin da ake wanda kowa nashi ya sani.
"Mama zanje na kwanta saida safe.."
"To khadija Allah ya bamu alkhari sai da safe."
Ita ko zainab saida ta gyara inda akaci abincin sannan itama tayi mata sallama.
****
kirjinta ne yayi wata irin bugawa lokacin da ta hangeshi akan gadonta, turo bakinta tayi gaba kamin tace toh kuma kai Ahmad me kazoyi d'akina baga matar kaba can ta dawo ba?"
Dama dan yaji me zata ce ne dan haka da dariya ya bar d'akin.
Cikin b'arcin daya fara d'ibarta taji ana lalubarta dole tabud'e idanunta, ido biyu suka yi dashi wani mugun kallo tabi shi dashi kamin tace,
"lafiya..?!"
Wani marairai cewa yayi kamin yace,
"Haba mana babyna yaza kimin haka kin dai san nayi hakuri dame ko?"
Cikin jin wani haushin shi tace,
"Amma dai ya Ahmad idan kace haka kusan kaima Allah butulci ne kaida kai sabuwar amarya me zaka yi da tsohon abu kuma ma ni wallahi banso dan haka ka koma wajanta, naya femaka domin nasan gundurarka nayi tunda har ka k'ara aure alhalin babu ta inda nagaza maka..."
"A'a khady kadda kice haka wallahi baki tab'a gundura taba kuma bana fatan hakan har abada sabida nasami haihuwa yasa nayi auren nan badan bani sonki ba."
Kuka me sauti ta saki jin abinda yace wato sabida bata haihuwa zai mata kishiya kenan, jin sautin kukanta yasa shi tuna abinda yace innalillahi ya fara nanatawa cikin ranshi hartafara fitowa.
Cikin sanyin murya tace,
"Ya Ahmad kenan ba zaka iya hakuri da duk yadda kaddara ta zata zo mana nan gaba ba ko? niko inda nice nasan koda kaine baka haihuwar bazan iya guje maka ba domin nasan koda nayi niyyar aikata hakanma iyayena bazasu amince minba sai dai in dawwama dakai a haka to koma dai menene babu komai kuma na godema Allah tunda yanzu nasan irin zaman da kake yi dani dan haka dan Allah kata shi ka koma wajan matarka me haihuwa ni kuma ka barni inji da jikina domin banjin dadin jikin kuma nagaji babu wani abu dazan iya yi maka."
Rungumeta yayi sosai ajikin shi yana sauke numfashi jiyake ayanzu babu wanda zai iya hanashi kusantarta a yanda dai ya kejin kanshi haka, dan haka nan da nan ya fara gwadamata yanda yayi kewarta, irin kyarmar da ya kemata har saida ya bata mamaki domin kamar be taba samun mace ba.
Lokacin da tafiya tayi nisa kuwa tuni yasa kamata kukan dad'i dama ga ciki dan yakan k'arawa mace dadd'ano na musamman, gashi ko tudun cikin beji ba burin shi kawai ya samu nutsuwa a jikinta. itako kuka take yi na takaici da bakin cikin wulakancin da yayi mata take yi.
Iya kar gajiya ta gaji wanda yasa ta fara yakice shi daga jikinta amma yaci gaba da lik'e mata har saida ya sami nutsuwa dan kanshi babu kalar