Showing 3001 words to 6000 words out of 51341 words

Chapter 2 - DR AHMAD

19 Oct 2024

11100

gidan ya gaishe da Maman khadija d'in a kunya ce yabar zauren, yayin da malam Mamuda ya bishi da kallon kauna yana murmushi tare da godema Allah da samun siriki kamar Ahmad.(sai kace wani babba)


******

Dafaffar gyad'a ya gani a hanya ya tsaya ya siya sannan ya nufi gidan su yana mejin kunyar ganin khadijan.

Yajima tsaye yana kare mata kallo tun daga yatsun kafarta har zuwa gashin kanta tallabe kumatun shi yayi da hannu d'aya yana tunanin shiko me zaiji ajikin khadija wadda da alama ko kirgen dangima kila bata faraba shida ya kejin bukatar kasan cewa da mace.

_Abin da dariya koshi Ahmad d'in nawa yake da har yake raina wani.?_

Saida ya gaji da tsayuwa sannan yayi sallama ya shiga gidan sannun sukai mishi sannu shi kuma kai tsaye ya wuce d'akin Mama da ledar a hannunshi.

Zama yayi tare da furta "washhhhh Allah na....!"
kallon shi tayi kamin tace "sannu daga ina haka?" Yace,

"Mama wajan baba naje munyi magana dashi amma kuma yayi min maganar khadija Mama me zanji ajikin khadija dan Allah haba...?" idasa maganar yayi cike da yarinta da shagwab'a tare da nuna shifa babba yake SO. kauda kanta tayi ga barin kallon shi kamin tace "kayi hakuri da ita itama babu abinda ba zata iyaba indai ka lallab'ata kuma ka bata kulawa, gobe insha Allah zanje tsaranci in gayama dangin babanka."

Gyadar ya juye a kasa ba tare daya kula da maganar data yiba ya faraci itama faraci tayi tare da yin nazarin fuskarshi, Aminu da khadijan ta kwalama kira sai gasu sun shigo tare, Ahmad idanunshi basu tsaya ko inaba sai akan kirjin khadija aiko nan yaga abubuwan arziki sunfara futowa be san lokacin da murmushi ya kwace mishi ba cikin ranshi ya furya ikon Allah ashe ta fara (duk da yarinya ce sai dai tana da garin jiki hakan yasa kirji ya fara tasowa)

Suna cin gyadar suna hira yayin da shi kuma ya kafeta da idanun shi yana kallon duk wani motsi nata ba tare daya san da kallonshi da Maman shi keyi ba. yana d'aga idanun shi suka had'e dana Maman aiko nan da nan ya d'ibi gyadar a hunnshi ya fice yana dariya cike da kunya, shi kanshi be san yadda akai yake irin wad'and'an abubuwan ba.......








*MAMAN KHADIJA*๐Ÿ™‡๐Ÿปโ€โ™€

[2/15, 2:10 PM] โ€ช+234 810 918 3244โ€ฌ: *๐Ÿ’—DR.AHMAD๐Ÿ’—*

4

*NA MAMAN KHADIJA.*๐Ÿ™‡๐Ÿปโ€โ™€

Edit by *Hajja ce*๐Ÿ‘ˆ


*HASKE WRITERS ASSO.๐Ÿ’ก*
(Home of expert & perfect writer's)


Washe gari; juma'a kenan haka Mama ta shirya cikin zullumi gami da tunanin irin karb'ar da dangin mijin nata za suyi mata sai dai bakinta cike yake da addu'ar samun nasara.

"Kai Aminu idan Allah yasa ka dawo daga makaranta to kaje gidan su khadija ka zauna har in dawo kanaji nako?"

Ihun kuka ya saki kamin ya baje k'asa ya fara kukan shi wallahi sai ya bita.
Ahmad ya fito daga d'akin shi cikin shirin makaranta yace "Mama kije da shi dan Allah tun da yana so na san daga yau idan yaje ba zai kuma marmarin sake zuwaba."

Tare suka bar gidan inda Ahmad ya rike mukullin gidan a hannunshi ya rakasu har inda za su hau motar Tsaranci sannan ya wuce makaranta shi kuma.


Lafiya lau suka isa gidan ainihin iyayen mijin nata ta, aiko tsohuwar ta tarbeta da murna da farin ciki nan ta bata ruwa gamida abinci Aminu kawai yaci itako tace Alhamdulillahi.

"To habiba lafiya kuwa kike tafe yanzu ba zato ba tsammani?"

Mama tace "Eh inna lafiya lau wallahi dama nazo wajansu Yaya salisu ne."

"To madalla bari a sakko masallaci duk zaki gansu sun shigo ai gabaki d'ayan su."

Aiko kamar had'in baki bayan sallar juma'a sai gasu sunata shigowa duk wanda ya ganta sai kaga fuskar shi ta canza daga walwala zuwa rashinta. su bakwai ne duk maza kuma magidanta ne gabaki d'ayan su, fulanine sosai sabida cikin suma akwai wa inda har yanzu sukan tab'a kiwo.

Bayan gaishe gaishe da aka gabatar sai ta fara magana a d'add'are "Dama zuwa nayi akan maganar babana."
Alhaji salisu wanda da alama shine babba sabida jikinshi daya nuna hakan, yace "ke mufa ba shashashai bane in zaki gayamana meke tafe dake ki gaya mana in kuma shiru za kiyi saimu watse muna da abin yi."

Wani daga gefe yace "hala kulleshi akayi a prison?" Da sauri ta kalleshi tare da girgiza kai. wani ma yace to "kila shaye-shaye ya fara ko?" zuwa yanzu har idaunta sun fara cika da kwalla sabida yanda take ji suna jifan yaronta da mugun furuci sai kace ba 'ya'yan d'an uwansu ba.

Cikin alamun karayar zuciya tace "dama aure yake so shine nace bari nazo nagaya muku."
gaba d'ayan su suka d'auki salati sai kace sunji wani mugun abu ko wanne hannu rike da baki. kamin babban yace "tab ai Hamisu maganarka akan hanya take da kace shaye-shaye yake yo in ba haka ba yama za ayi ace kamar me sunan baba ya san me ake nufi da aure, koda yake wata kila ya dami yaran mutane da yimusu fyade shiyasa uwarshi ta keso ta aurar dashi kamin asirin shi ya tono. To maganar gaskiya wannan magana taki ta ban zace domin ko anan ruga kamar me sunan baba besan komaiba na danga ne da aure ba balle ku da kuke cikin binni, bama wannan ba wane dan iskan uba kike ganin zai d'auki yarinyar shi ya bashi yana a haka yaro jagal sannan babu cas! babu as! to ni dai amatsayi na babba na yanke hukunci babu ruwanmu da sha'anin yaranki sabida haka ki gama hutawa ki kama gaban ki kin daiji abin da nace ko?"

Kowanen su yana tofa albarkacin bakin sa suka bar d'akin sai ya zamana daga sirikar ta sai Aminu wanda ya shige jikin mahaifiyar shi ganin tana kuka.

"Kiyi hakuri habiba insha Allah wata rana sai labari ban san me ibrahim yayo ma 'yan uwan shiba da suka kulla ceshi da zuri'arshi alhalin gashi be raye shiko wannan babban kawai nasan dan kinki auran shine shi yasa yake miki wani abun, kije inkina da hali kimi shi auren sabida samun kwanciyar hankalinki ni dai bani da komai habiba dana temaka miki kuma kin dai san yaran nan ba suji magana ba dana tilasta musu kiyi hakuri kinji tashi ki karasa gidan naku."

Tana rike da hannun Aminu ta shiga zauren gidansu zaune ta tadda mahaifinta yana ta jan casbaha.
zubewa tayi gaban shi tare da sakami shi kuka domin dama habiba irin matan nan ne masu saurin kuka, "ashsha ashsha habiba daga ina haka da kuka?

Cikin kukan take magana "baba daga gidan su marigayi nake."

"To meya kai ki tunda kin san ba sonki suke yi ba shike nan ke kullun sai sun sakaki kuka Allah na gode maka da kaddarar daka jarabci d'iya ta da ita ina fatan ka share hawayenta wataran ka hanata zubar da hawayenta sai akan farin ciki Allah."

Aminu ya jawo jikin shi yana murmushi tare da cewa "kai d'an birni ina yayan ka ne yayan ka ya gujemu ko?"

A hankali aminu ya gai dashi sannan tsohon ya ci gaba da yi mai tambayoyi cikin wasa. saida yaga ta nutsu tabar kukan sannan ya tambayeta meya faru?

"Baba dama yayan Aminu ne yake bukatar aure shine nazo nagayama iyayen shi maza amma baka ga irin tozar cin da sukai minba."

Murmushi yayi irin nasu na manya kamin yace "gara da Allah ya kawoki domin kiwon da kike yi ma duk na sai dasu sabida yanda naga amfara yi musu d'auki d'aya d'aya sannan hatta gonakin ki biyu suma duk na had'a nakai ma me gari sabida hak kamin ki tafi za muje ki amshi abinki ki ajiye wajanki kin dai san halin ladidi baza tabar miki komai ba tunda tasan nakine ba nawaba."

Cikin nishad'i tace "To baba nagode sosai to amma da kuwa sonake nasai da gonakin duka."

"Aha'ah habiba baza kiyi haka ba kud'in kiyon ki sunada yawa sosai sannan sai ki saida gona d'aya ki had'a kud'in nasan har ragowa sai kinyi ita kuma d'ayar saiki ajiye sabida gaba Allah yayi miki albarka ya kuma albarkaci yaranki wataran sai labari habibi insha Allah wataran zaki yi dariya koda bayan raina ne zaki tuna maganata kinji ko kije ki gaida ladidin sai kizo muje wajan megarin a karb'o."

Mik'ewa tayi tashiga gurin tayi sallama tayi kusan goma sannan tafito kallon banza tayi mata kamin tace "nifa ban san ina barci atasheni lafiya?" Duk'awa habibi tayi tare da gaisheta sai dai ko kallon banza bata samu ba ta gaji da durkushenta ta fita wajan babanta tana sharar kwalla.


A kalla ta baro Tsaranci da kud'i masu tarin yawa domin dama inda Allah ya rufamata asiri kenan tana da kadarori. sai da magriba ta shiga gida a gajiye take sosai. Zaune ta tadda Ahmad ya zabga tagumi cike yake da zullumin yanda Maman zata dawo. Ruwan wanka yakai mata tare da ajiye na alwala gefe hankalin shi ya kwanta ganin yanda ta dawo da walwala.

Sai da tai sallar i'sha'i sannan taci abincin da Ahmad ya dafa shinkafa da miya hadda salad ya yanka๐Ÿ˜…tanaci tana murmushi sabida yanda taji dad'in girkin.
a haka ya shigo ya taddata. jakar data shigo da ita ta nunamishi alamar ya d'auko, zama yayi gefenta tare da bud'e jakar, ganin kud'in dake ciki yasa shi mekewa ba tare daya shirya ba cikin tsananin tsoro......












*MAMAN KHADIJA*๐Ÿ™‡๐Ÿปโ€โ™€
[2/15, 2:11 PM] โ€ช+234 810 918 3244โ€ฌ: *๐Ÿ’—DR.AHMAD๐Ÿ’—*

5

*NA MAMAN KHADIJA*.

Edit by *Hajja ce*๐Ÿ‘ˆ

*HASKE WRITER'S ASSO.*๐Ÿ’ก
(Home of expert & perfect writer's)


Cike da tuhuma yake kallonta, wannan dalilin ya sata binshi da kallo tare da cewa "Haba babana zauna mana sabida Allah ka wani tashi tsaye kana zaro min idanuwa..!!"

Ba tare data kuma kallon shi ba tace "kafin ka fara zargina ka tunga tuna cewar ni d'in mahaifiyar kace, gona ta d'aya na sai da d'ubu dari shidda da hamsin sauran kuma na shanaye nane da tumaki da awaki da zabbi da kaji na sune baba ya sai da sabida yanda mutane keta kame su."

A jiyar zuciya ya sauke sannan yace "To mama naga wannan ma na gona ne takar dun?"

"Eh d'ayar gona tace aika san biyune ko?"

"Yanzu kaje ka karamin babanku malam Mamuda kace mai ina son magana dashi."

Maida jakar yayi ya ajiye sannan ya fice bakin shi cike da adduar fatan alkhairi ga iyayen shi musamman uwa masha gwagwar maya komai da ruwanki.


Gaba d'aya ta kwashe kud'in kiwonta ta boye sai tabar kud'in gonar kad'ai. Tare suka shigo gidan sai dai Ahmad d'akin shi ya wuce. bayan sun gama gaisawa ne ta shai dami shi komai daya faru daga dangin baban Ahmad sannan ta mikamishi kud'in tace na gonarta ne d'aya ta saida. beyi mamakin dajin amsar dangin abokin nashi ba domin yasan su farin sani makuwa, sannan ya dora da cewa "amma dai daba kiyi saurin sai da gonaba sabida nima ina nan ina bakin kokarina, sannan na yanke hukunci ranar juma'a me zuwa za a d'aura musu auren a masallaci sabida nagaya ma liman ma d'azu, in yaso sai a tada musu gini acan wajan dakin shi aimusu d'aki ciki da falo da bayi sai kuma dan tsakar gida ko kamar babbar tabarma ne, tunda Allah yasa wannan gidan yana da girma sosai dole su zauna a gaban ki sabida dole sai da zuba musu idanu sabida yarinta na damun su duka biyun.

Cikin farin ciki ta Amsa da "Alhamdulillah malam hakan yayi Allah ya sanya Alkhairi acikin lamarin ya basu zaman lafiya mun gode sosa Allah ya saka da alkhari, yanzu sai ka tafi da kud'in wajan ka idan aka d'ibi na sadaki da sauran kayan aure sai a tadana damusu na ginin."

"Eh hakan yayi amma dai ki ajiye kud'in wajanki tukunna idan Allah ya kaimu gobe zanzo da awwalu magini sai yaga wajan. Tace to tana ta sanya albarka a haka suka yi sallama ya fita.


*******

Wanka yayi cikin wando da riga na kanti duk da basu wuce dubu biyu ba amma sun yimi shi kyau sosai ya gyara sumarshi tare da fesa turare, Maman shi ya nufa yana murmushi, itama murmishin ta keyi kamin tace "sai ina da yammacin nan kuma baba na?"

"kai mama harkin manta zan je wajan d'iyar ki?" dariya tayi kamin tace "to sai ka dawo ka gaishe ta da ummansu."

Ya jima tsaye kofar gidan ganin bega yaroba ya sashi yin shahada ya shiga gidan tare da sallama abakin shi. Maman khadija ta amsa tare da cewa.

"Ah Ahmad yaka toge a nan ka shiga mana tana nan ciki." sai da ya duk'a ya gaidata sannan ya wuce cikin d'akin kamar sabon munafiki sabida shi kanshi yasan yayi kankanta da zuwa tad'i amma ya zai yi dole ya kauda kunya ya rufawa kanshi asiri.

A jiyar zuciya ya saki lokacin daya jishi zaune akan kujerar cikin d'akin, fitowa tayi daga kuryar d'akin kallabinta a hannu tana murmushi, wata jar atamface jikinta riga da siket cif-cif da jikinta, fuskarta babu kwalliya ammafa tayi kyau a hakan domin khadija yarinya ce da Allah yayi ma baiwar da haiba.

"Ya Ahmad ina yini tun dazu baba ya hanani zuwa islamiyya wai zaka zo gidan Mu muyi hira."

Murmushi yayi kamin yace "eh gashima nazo." to ya Ahmad badai laifi nayi bako ko dai Amin yace nayi wani abun? Ta furta cikin shagwab'a, murmushi yayi yace "babu wani laifi kanwata hira kawai zamu yi kinji."

sai lokacin ta zauna gefen shi tare da dariya tace "kaji ya ahmad nice za kai fira dani aiko dana ji dad'i wallahi." ta furta cike da farin ciki.

A hankali yake janta da hira aiko nan da nan ta saki jiki dashi hadda shewa yau ga Ahmad yana fira da ita. yayin da farin ciki ya kama Maman ta dake tsakar gida tana aiki Allah ya gani da zuciya d'aya take kaunar Ahmad sosai dama takema d'iyarta fatan samun shi ko da ya girma sai gashi Allah ya amince da hakan tun kafin aje ko ina.

"khadija zaki iya aurena? wata irin dariya tayi kamin tace kai ya ahamd zan iya mana idan na girma." murmushi yayi tare da kwaso alewoyin dake cikin aljihunshi ya mika mata kamin yace "To shike nan na gode amshi wannan kishi sai ki ajiye ma su hafsat sauran idan sun dawo ki basu."


*****

lafiyayyen kayan gyaran ciki na mata Maman ta ke bata tare da kayan itatuwa masu saurin bin jiki sannan da kayan gyara na gar-gajiyar mu wa inda suke masu matukar amfani ba irin na yan zuba da anadai sha ne kawai. kullun cikin gyaranta take ciki da bai tamkar wata budurwa, tuni khadija ta canza jikinta har wani sulbi ya keyi sabida wankan madara da lalle ga farfesun kaji dana kayan cikin tunkiya da take ci kullun sai tacisu sau hud'u a yini khadija sarkin son dad'i itakan tayi farin ciki da wannan sauyi da aka samu agidan ko tambayar dalilima taka sayi sabida kadda dad'i ya wuceta.

"Wai kai Ahmad da gaske aure za kayi kaiko me zai jamaka?" Gashin girarsh ya sosa da yatsa sannan yace "bukatar hakan na keyi Usman ni dai nagaya maka ranar juma'a ne ababban masallaci ne sai ka gayama sauran abokanmu suma su zo."

Cikin mamaki Usman yace "ikon Allah Ahmad aurefa kace! to ya zakai da karatunka gashi bawata sana'ar kirki gareka ba domin shi d'inki wani lokacin bawani samu ake yiba kuma ma ka duba shekarunka mana duka duka nawa kake??"

"Karka damu Usman komai ba zai gagre niba da yardar Allah." cike da wani mamakin Usman yace "To kai idan sha'awace ke damun ka baga 'yan dabaru nan ba da gayu keyi, haba mana guy ya zaka kashe yarintar ka wajan yin wani aure."

"humm Usman kenan duk wata da bara da mutun zai yi domin biyan bukatar shi in dai har ba zai iya hakuri yayi azumi ba to wallahi haramun ne domin duk zina ce ni kuma da hankalina ajikina ba zan samab'ama ubangijina gaskiya, gashi kuma iyayena sun bani goyan baya da inje in kwaso musu abin kunya da ciwan zuciya."

"Kaga ni Zan wuce ka sanar dasu hydar kar suce anyi basu ji ba sai anjima."


*****

Da gudu ta shigo gidan tana kuka, kai tsaye d'akin Ahmad d'in ta fad'a ko sallama ta gaza yi.
Maman Ahmad ta bita da kallo tare da dafe kirji tana jan innalillahi a cikin zuciyar ta.

A firgice ya lalubi jallabiyar shi ya saka kamin ya dai-dai ta nutsuwar shi ya kamota tare da zaunar da ita gefen gadon shi yana kallon ta.

"Yi shiru mana khadija gaya min menene meya faru?" Cikin sheshshekar kuka tace "wai baba ne yace jibi za adaura mana aure dakai a masallaci kuma ban girma ba."

Idanu ya tsura mata yana jin yanda zuciyar shi ta tsananta bugawa, hannun shi yasa ya goge mata hawayen kamin yace "Toh kiyi shiru muyi magana mana a'ah." shiru tayi tana sauke ajiyar zuciya yace "yauwa koke fa bakya sona ne khadija?" Sadda kanta k'asa tayi kamin tace "Ya Ahmad ba haka nake nufiba kaga dai inaso naita zuwa makaranta kuma ka ganni 'yar mitsila dani ban gama girma ba." Ta fad'a a shagwab'e tana tsuke baki,
a jiyar zuciya ya sauke jin cewa ba kin shi take yiba hannuwanta ya kama ya rike yana murzawa jin jikin ta yayi da wani irin laushi duk da cewa yasan shima nashi jikin haka yake amma sai yaji nata karshene domin har wani zufa-zufa ne ke tsatsowa daga jikin nata "ki kwantar da hankalin ki kinji ko? koda munyi auren zaki din ga zuwa makaranta nima aikin ga ina zuwa ko duk inda kike son zuwa zan rakaki tunda nan wajan Mama zaki dawo idan angama gyara miki d'akin ki ko??"

kai ta d'aga mishi tana murmushi kamin suci gaba da hira.

Gin sautin dariyar ta yasa hankalin Mama kwanciya sannan taci gaba da ayyukan ta.


******

"Yanzu sabida Allah saratu da hankalinki da komai kika yadda a yima yarinya k'arama kamar khadija aure? Aurefa ba bawaba ne wallahi koda ake ganin Ahmad yaro ne kina tunanin ba zai illata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login