Showing 108001 words to 111000 words out of 121890 words

Chapter 37 - DR KHALEEL Complete Hausa Novel

14 Oct 2024

19256

usual da fara'arsa
ya tare su snn suka gabatar masa da
abinda ya kawo su kan cewa sun xo
neman auren Ashfah, Abba ya dan yi
shiru snn yana kallon Najeeb yace
"ita ta ce ka turo koh?" Najeeb ya
girgixa kai da sauri yacec"A'a Dad,
hasalima ni bata taba kulani ba wllh
shi yasa na ce bari in xo neman ixini
a gida" Abokanan dad din nasa suka
tsaya kallonsa da mmki don ba hka
ya fadi masu ba, Ca yyi yarinyar tace
ya turo manyansa in ji babanta, Abba
ya dan yi murmushi yace "gskya ne"
maida dubansa yyi ga bakin nasa
yace "to xancen gskya 'ya ta karatu
take ynxu, kuma sae ta gama xan
bada aurenta kuyi hkuri dob Allah,
kae in kaga kana sonta xaka iya jiran
ta gama, saura mata shekara uku
idan Allah ya yrda" mikewa abokan
dad din Najeeb suka yi kowa ransa a
bace, bbu wani kwakkwaran sallama
suka fice daga falon, Najeeb kam
kasa tashi yyi, ya marairaice ma
Abban yace "wllh dad xan bari tayi
karatunta baxan hanata ba" Abba
yace "to ni bnyi niyar aurar da ita
ynxu ba sae nn da shekara uku,"
mikewa Najeeb yyi jiki ba kwari yyi
masa sallama ya fita daga falon.
108......
Dayz went by followed by month,
wasa wasa yau cikin Ashnaah ya cika
wata shidda da sati biyu cif ynxu
kam bbu wani laulayi sae nauyin da
tayi, tayi garau abunta cikinta ya fito
ssae but bata da kwanciyar hnkli
kullum cikin tunani da xubda hawaye
take, hkn yasa bata kumari, bbu
abinda ke sa Khaleel farin ciki sae
idan ya tuna cikin yan biyunsa
Ashnaah ke dauke da, sae dae har
lkcn bbu wani improvement daga
parent dinsu maxa gaba daya barin
ma Ashnaah, duk da dad din Khaleel
baya nuna mata komae yana mata
kmr ynda xae yi ma Rukayya kuma
yana tausayinta, Khaleel kam baya
samun fuskarsa, amma duk da hka
bae hanasa shigowa gidansa ba, har
lkcn gidan Al-ameen suke xaune, lkci
lkci Al-ameen din ya kan kawo masu
xiyara da Maryam, ko mgnr neman
aiki Khaleel baya yi duk da ynda
frnds dinsa na arxiki suka damu ko
wannensu na kkrin ganin yyi masa
hanyar samun aiki amma Khaleel bae
damu ba don har lkcn kwalinsa na
gun dad dinsa, lkci lkci Najeeb kan
kawo masu ziyara kuma yana
taimakon abokin nasa ssae da
foodstuffs, kuma yawanci duk shi ke
siyo masu lafiyayyun kayan babies
masu tsada, tun Khaleel na nuna
masa baya so har ya gaji ya daina ya
kyalesa kawae. Yau Sunday Ashnaah
na kwance gefen Khaleel dake kallon
football, jin tayi lamo jikinsa ya sa ya
juya yana kallonta yace "ya dae wife"
tayi shiru bata ce komae ba, hkn
yasa ya ajiye remote din hannunsa
ya dagota da damuwa don kusan ko
da wani lkci bata da aikin yi sae
tunane tunane yasan ta fara knn
tunda tun da ta tashi bata yi ba, ya
rungumeta a hnkli ya lumshe ido
yace "wat again wife" ta kwantar da
kanta kan kirjinsa a sanyaye hawaye
na bin kuncinta tace "doctor ka kai ni
in gaida Abbana yau," shiru Khaleel
yyi bae ce komae ba, a hnkli tace "ka
ji?" A sanyaye yace "toh ki shirya mu
je wife"
Karfe sha daya da rabi Ashnaah ta
gama shirinta ta sa hijab dinta har
kasa ta sakko downstairs ta samesa
ta ce ta gama. Makullin motarsa
kawae ya dauka don shi ma ya shirya
suka fita daga gidan, sae kallon ynda
take sa hannu cikin hijab dinta tana
kare cikin jikinta take wae kunya, don
Ashnaah akwae kunya ba kadan ba,
dariya ma take basa duk lkcn da ya
ga tana hka, barin idan sun je
gidansu, sae da suka kama hanya
snn ya juya yana kallonta ya ga duk
tayi sanyi, lkci daya ya mayar da
dubansa ga titi, a hnkli yace "me xa
mu siya ma Abba wife?" Ta girgixa
kai hawaye ya shiga xarya a kuncinta
tace "bbu komae, gaishesa kawae
nake son xuwa yi" shiru yyi bae ce
komae ba, can yace "to momy fa?"
Nn ma ta girgixa masa kai tace "A'a
ka bar shi kawae" bae kuma ce mata
komae ba har suka isa kofar gidansu
wajajen Karfe sha biyu na rana yyi
parkin yana kallonta, bude motar yyi
ya fito ya xagaya ya bude mata ya
taimaka mata ta fito. Hawaye ta shiga
yi a sanyaye ta nufi gate dinsu yana
biye da ita a baya.
Nasan ba lallai ne ku iya gama
karanta wnn ba har sae da rana
tsabar yawan shi. Amma idan kun
gama sae ku sanar da in ci gaba don
ban san kanku ya dau xafi. Gud
Mrnin Anties nd Momies.
[8:50PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
109....
A hankali Ashnaah ta murda kofar shiga falonsu duk da ta ga motar Abbanta a parkin space din gidan amma ta dake, a rufe taji kofar falon, hkn yasa ta dan yi jim snn ta danna bell jiki ba kwari ta dan koma baya, Khaleel kam kasa karaso balconyn yyi ya tsaya daga kasa, ba a dau lkci ba aka bude kofar falon, Ashnaah da gabanta yyi mugun faduwa tayi baya da sauri, Ashfah ce ta bude kofar, kasa cewa komae Ashfah tayi sae kallonsu take da mmki, Ashnaah tayi karfin halin yin murmushi tace "sister" Ashfah ta kasa amsawa ta dalilin tambayar da Abbansu dake xaune a falo ya jefo mata na cewa "waye?" Ta juya tana kallonsa ta kasa ba sa amsa, mikewa Abba yyi ya karaso bakin kofar yana ce ma Ashfah halan bakya ji na ne, kallo daya yyi ma Ashnaah ya juya ya bar gurin, Ba Ashnaahr ba har abinda ke cikinta na tabbata sae da suka tsorata, Ashfah ta sakar mata murmushi bayan Abba ya bar wajen tace "shigo mana sister" can ciki tayi mgnr kmr me gudun kadda Abbansu ya ji ta, Ashnaah ta juya tana kallon Khaleel snn ta shiga falon a sanyaye, Ashfah ta kalli Khaleel din shi ma tace "ka shigo mana" murmushi yyi mata duk da bae yi niyar shiga ba ya shigo da confident din xae yi toleratin duk wani rashin mutuncin da Abbansu xae yi masa, Ashnaah bata ga Abbanta a falo ba, hkn yasa ta nufi sama dakin momynta, momy ta mike da mugun mmki tana kallonta, kuka Ashnaah ta fashe da ta silale nn kasan dakin, momy ta karaso da sauri ta dagota tana tambayarta daga ina take kuma me ya faru, da kyar Ashnaah ta saida kukan ganin ynda hnklin momynta ya tashi, a sanyaye tace "daga gida nake momy" momy tace "mijin naki fa" Ashnaah ta sunkuyar da kai tace "tare muke, na xo gaida abba na ne ko baxae amsa min ba" tana fadin hka ta kuma fashewa da kuka, momy ta sauke ajiyar xuciya cike da tausayinta tace "to ya isa ki daina wnn kukan, in ma bae amsa ba kansa"
Abba kam dakinsa ya koma ya dauki makullin mota ya sauko falo fuskar nn tasa a daure, Khaleel da ke xaune falon tun da ya kallesa sau daya bae bari sun sake hada ido ba, Abba ya karaso cikin falon ya kwashi wayoyinsa dake kan centre table, Khaleel ya sakko har kasa ya gaishesa, ba tare da ya kallesa ba ya amsa har da tambayarsa ya aiki snn ya fice daga falon gaba daya, fitar motarsa momy ta ji ta tabe baki, ta kalli Ashnaah da ke shirin binsa dakinsa tace "to gashi ya fice, kar ki damun kanki Allah ya ga nufin ki" Ashnaah ta gyada mata kai tana kkrin mayar da hawayen da ke neman xubo mata ta koma ta xauna, momy kuma ta sauka downstairs suka gaisa da Khaleel, ranar ce rana ta farko da ta fara ganinsa shi ma hka ranan ya fara ganinta, Ashfah ta kawo masa ruwa ta ajiye masa yace ya gode, ko minti sha biyar ba ayi da fitar abba ba ya kira momy, da kmr baxata daga ba sae kuma ta daga, bbu yabo bbu fallasa ya fara mgna "kina ji na koh, to wllh na kuskura na dawo gidana naga yarinyar nn duk abinda nayi mata ita ta siyar ma kanta, maxa maxa ta bar min gida in ma ke kika gayyato ta kar ran ku ya bace daga ke har ita" momy ta tabe baki ta ajiye wayar, ko kadan bata nuna ma Ashnaah Abbanta ne ya kira ba amma ta gane, ko minti biyar bata kara ba ta mike a sanyaye tace "xa mu tafi momy" momy ta bata addu'o'in da xata dinga yi ta mata gdya snn suka wuce. Har suka isa gida bata ce komae ba hka ma Khaleel, through out ranan rasa gane kanta yyi ga shi ta ki cin komae sae kwanciya. Yana dawowa daga mosque bayan sllhn isha ya xauna gefenta da damuwa yace "plss wife, ki daina daga min hnkli don Allah" a sanyaye ya karashe mgnr, Ashnaah ta mike xaune bata ce komai ba, ya dauko abincin da ya karbo mata a gida yace "ga abinci Ummi tace a kawo maki" ta kalli abincin snn ta mike da kyar tace "xan wanke baki" bayi ta nufa ya bi ta da kallo cike da tausayinta ko minti daya ba ayi da shiganta ba ta fasa wani ihu, ya mike da sauri yana tambayarta me ya faru a rude ya shiga bayin.

Wnn kam nasan har gobe ba lallai ne wasu su gama karanta shi ba tsabar yawa, all the same in kun gama goben koh da rana ne ku sanar da ni in daura plss..
[8:51PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
110.....
A durkushe Khaleel ya sameta a bayin, ya karaso da sauri shi ma ya durkusa yace "me ya faru" cikin kuka tana yarfe hannu tace "faduwa nayi" da damuwa yace "faduwa kuma? Garin ya?" Kin basa amsa tayi sae kuka take, ya dagota yana kallonta yace "ta ya kika fadi?" Ta girgixa masa kai tace "ni ma bn sani ba" kama hannunta yyi suka fita daga bayin ya xaunar da ita gefen gado yace "ki gaya min ta ynda kika fadi mana wife? Kuma me ya fadar da ke?" Ta share hawayen fuskarta tace "bn sani ba na xubar da ruwa sae na xame" yace "to ina ke maki ciwo ynxu?" Ta kalli kafarta tace "kafata amma ya daina ynxu" ya dudduba mata kafar snn ya Mike ya dagota a hnkli suka koma bayin, ya taimaka mata ta wanke bakin snn suka fito ya xuba mata abincin ta karba ta fara ci a hnkli. Da daddare ya fita ya siyo mata magunguna ta sha ganin sae complain take masa kafarta na ciwo, tana gama sha bacci ya dauketa, shi ma ya gama abinda xae yi ya kwanta. Can cikin dare kukanta ya tashe shi, ya mike xaune yana kallonta yace "me ya faru kuma?" Sanin wani lkcn hka take sa shi gaba cikin dare tai ta yi masa kuka ba dalili, da kyar ta iya bude baki tace "Cikina ke man ciwo da mara" ya sakko daga kan gadon ya dawo inda take yace "ciki kuma?" Gyada masa kai kawae tayi, yace "ki gaya min plss wife, ta ya kika fadi?" Cikin kuka tace "ni bn sani ba, kawae na ga na fadi ne" Khaleel ya girgixa kai da damuwa ya dagota yana mata sannu, hka ta hanasu bacci daren ranan sae kuka take ita cikin ta na ciwo, da asuba yana idar da sllhn ya tafi hsptl da ita ko scan ne ayi mata tun da bae san ta ynda ta buge ba, Karfe sha biyu saura suka dawo gida da Najeeb, suna shigowa falo ta kwanta kan kujera nn da nn bacci ya dauketa, Khaleel ya ajiye ledan magungunan hannunsa kan table ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujerar, Najeeb yace "she wil b alryt frnd in'sha Allah," Khaleel ya gyada masa kai kawae bae ce komae ba. Sae kusan Karfe biyu Ashnaah ta tashi, Khaleel da ke xaune har lkcn a falon ya dawo gefenta ya dagota yana kallonta yace "sannu wife, ya cikin ya daina?" Gyada masa kai tayi kawae, ya cire mata hijab din jikinta yace "gobe xa mu je a gyara kwanciyar bby koh?" Ta hade rae sae kuma ta fashe da kuka tace "ni dae bna so, irin na daxu xa ayi min" ya girgixa Kai yace "A'a wife wnn daban" mikewa yyi ya dagota yace "mu je sama ki sha tea"
Sae da aka kusa sati biyu Ashnaah ta samu saukin ciwon cikin, ta dawo nml sae dae me, kwata kwata Khaleel ya kasa gane kanta shirunta ya fi na ko wani lkci, abinci sae yyi da gske da ita take ci, idan ya tambayeta abin da ke damunta sae tace Abbanta, hkn yakan sa yaji tausayinta ssae, kullum yyi sllh sae yyi mata addu'an Allah ya daidaita ta da mahaifinta ko hnklinta xae kwanta, kusan duk kwana biyu sae ya kira mata momynta sun gaisa hkn ya lura na sa ta farin ciki, duk lkcn da ya ga mood dinta da kyau ya kan kai ta can gidansu gun umminsa ta wuni, wani lkcn su dawo ranan ko kuma Washegari, ana hka har watan haihuwarta ya tsaya. Yau Sunday tana kwance idonta biyu sae dae tayi xurfi cikin tunanin da take Khaleel ya shigo dakin rike da abincin da ya je gida ya karbo mata, juyawa tayi tana kallonsa ya sakar mata murmushi ya dawo kusa da ita ya xauna ya dagota yace "sannu da kwanciya wife, nace ki dan dinga motsa jikin ki ba kya ji koh" shiru tayi bata ce masa komae ba ya tsura mata ido, tayi masa wani mugun kyau ga hasken da ta kara, wara masa manyan idonta tayi ganin ynda yake kallonta sae kuma ta sunkuyar da kanta tana murmushi, shi ma murmushin yyi ya rungumota a hnkli yace "I've a surprise for yhu wife" dago kai tayi tana kallonsa, ya fiddo wasu takardu a aljihunsa ya mika mata yana murmushi, ta karba ta shiga budewa, idonta ya sauka kan receipt da admission lettern ta da ta taba xubarwa da ddewa farkon fara remedial dinta, dago kai tayi da mmki tana kallonsa tace "ina ka ga wnn?" Yyi mata murmushi yace "ran da kika xubar da su ranan na tsince su?" Ta wara ido tana kallonsa, yyi yar dariya ya rungumeta ya lumshe ido yace "su nayi niyar baki ranan da kika mareni, I helped yhu pick them" hawaye ne ya cika idonta a hnkli tace "to ka yafe ni plss" dago kae yyi da sauri yana kallonta yace "kuka kuma? Haba bbyna ae dat day was the happiest day of my life wllh, baxan taba mance ranan ba wife, nd beside its nt ur fault its mine, I caused everything," Ashnaah ta kwanta kan kirjinsa a hnkli tace "ni dae ka yafe min duk abinda nayi maka tun daga farkon haduwar mu har xuwa yau" rungumeta yyi a sanyaye yace "ni ma ki yafe min wife" tayi murmushi hawaye na bin kuncinta shi ma sae ya samu kansa da xubda hawayen, a hnkli yace "kin san me yasa na kawo maki wife?" Ta girgixa Kai, yana shafa gashin kanta murya can kasa yace "today mark a year da haduwar mu, yau shekara daya da tsintar takardun nn da nayi" murmushi tayi yace "I love yhu" a hnkli tace "I love yhu more"
Da daddaren ranan ta dame shi tana son ya kai ta gun momynta ta gaisheta, bae mata musu ba yace su shirya to su je. Karfe takwas da rabi suka isa kofar gidansu, sae a snn gabanta ya fara faduwa ta dae dake ta fito daga motar, Khaleel na kallonta a hnkli yace "amma Abba baya nn koh?" Ta girgixa kai tace "ni ma bn sani ba." Yace "to ki shiga xan jira ki a nn" ta gyada masa kai ta nufi gate dinsu

101......
A bude Ashnaah ta samu falonsu, ta tura a hnkli ta shiga, Abba na xaune yana kallon news kallo daya yyi mata ya dauke kai, gabanta ya fadi, ta dake ta karasa inda yake a sanyaye, duk da ynda cikinta yyi mata nauyi hkn bae hanata dukawa har kasa ta gaishesa ba, har ta cire ran amsawarsa sae kuma taji yace "lfya lau" rasa abun cewa tayi kanta a kasa, kmr a mafarki taji yace "ya jiki" ta dago kae da kyar tana kallonsa hawaye ya shiga bin kuncinta a hnkli tace "da sauki" jin bae kuma cewa komae ba yasa ta Mike da kyar ta juya ta nufi sama, momy tayi mmkin ganinta daren, ta kuma ji ddin ganinta, Ashnaah ta dde suna hira da momynta da Ashfah har kusan tara snn momy tace ta bar mijinta fa a waje, Ashnaah tace "ynxu xan tafi momy" momy tace "amma Abbanku baya falo koh?" Ashnaah ta dan yi shiru snn a hnkli tace "na gansa kuma na gaishesa ya amsa" sae kuma ta fara hawaye a sanyaye tace "kila ya yafe min momy, ke ma ki yafe min duk abinda nayi maki don Allah" kuka ne ya ci karfinta, hawaye ya shiga bin kuncin momy ta rungumeta tace "ni ba ki min komae ba Fateema, kuma na yafe maki duniya da lahira, Allah ya sauke ki lfya" Ashnaah ta gyada mata kai hawaye na ci gaba da bin kuncinta a sanyaye tace "Ameen momyna ngd, xan iya xuwa gaida inna don Allah" momy tace "tana katsina ae Fateema" mikewa Ashnaah tayi tana share hawayen fuskarta tace "to xan tafi momyna sae mun yi waya" Ashfah da ita ma ke hawayen ta mike don raka yar uwartata momy na biye da su a baya, falon Abba Ashnaah ta nufa ta duka kanta a kasa a hnkli tace "sae da safe Abba" Abba ya gyada mata kai yace "Allah ya tashe mu lfya" Ashfah na kallonsa a sanyaye tace "xan rakata waje Abba" kai kawae Abba ya gyada mata ta juya da sauri ta bi bayan yar uwar tata, har bakin mota ta rakata suka gaisa da Khaleel snn tayi masu sae sa safe Ashnaah ta daga mata hannu tana murmushi suka bar anguwar, Khaleel ya kalleta bayan sun hau kan titi yace "yhu seem Happy wife" Ashnaah ta dan yi murmushi a hnkli tace "Abbana ya amsa gaisuwana yau" Khaleel yyi murmushin jin ddi yace "Ma'sha Allah, am also happy for yhu wife" tana kallonsa tace "thank yhu, ka kai ni in gaida dad mana" ya dan yi shiru sae kuma a hnkli yace "toh wife" tayi murmushi tace "amma

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login