Showing 3001 words to 6000 words out of 121890 words

Chapter 2 - DR KHALEEL Complete Hausa Novel

14 Oct 2024

16457

"takardun makarantar ki?" Ashnaah kmr xata yi kuka tace "eh mana" inna tace "barawo ne ya sace su ko ya aka yi?" Ashnaah tace "eh mana, kuma gashi ni ynxu bn san me xan ce a makaranta ba, ga kuma Abba ma ban san me xan ce masa ba" inna tace "to wa ke ta wani Abba can, ynxu kawae gobe in shirya in rakaki makarantar in yi ma masu makarantar bayani," Ashnaah ta xaro ido ta kwashe da dariya tace "Allah ya tsareni, ance maki makarantar ta yara ce kuma snn ba a bari tsofaffi su shiga, ynxu dae abinda nake so dake kawae ke ce xaki ce ma Abba kina kwalema sae kika bude jakar makaranta ta kiga takardu sun yi yawa sae kika kwashe kika xubar kuma masu kwasan shara suka xo suka xubar kinga ae baxae iya cewa komae ba sae ya tafi makaranta yasa a min sabo," inna tace "ae wnn abu me sauki ne Allah ya kawo sa" Ashnaah tayi murmushi tace "shi yasa nake son ki inna."
[10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
6.....
Khaleel ya ajiye pen din hannunsa yana kallon mahaifin Zeenah dake xaune gabansa yace "ka kwantar da hankalin ka sir, in'sha Allah ur dota will b alryt but nt until yhu give her wat her heart desires" Alhajin yace "nt at all, ni ban tada hankali na ba ae, just dat aure ne dae sae na mata ko ta ki ko ta so, sae dae in mutuwa tayi" Khaleel yyi shiru yana kallonsa, can dae yace "duk da halin da take cikin ynxu Alhaji" Alhajin yace "kwarae kuwa" yana kai wa nn ya mike ya fice yana cewa "to in ta mutun ma uwarta dake xugata tayi asara ba ni ba" Murmushi Khaleel yyi ya daga kafada ya ci gaba da abinda yake. Karfe shidda saura na yamma Khaleel ya rufe office dinsa rike da suit dinsa ya nufi ward din da patient din tasa take, tana xaune tayi jigum, wata matashiyar mata na yanka mata fruit ya karaso cikin dakin yana kallonta yace ya jikin?" Kai kawae ta gyada masa, matar dake yanka mata fruits tace "sae dae fa kirjin nn tace bae daina ba, kan ma ynxu take ce min ya fara mata ciwo," yace "ae dama ba lkci daya ciwon kirjin xae daina ba, anjima xa a shigo mata allura a kuma bata drugs, Allah ya sauwake" yana kai wa nn ya fice daga dakin, last floor ya haura ya nufi wani office, ya kwankwasa kofa aka masa ixinin shigo wa ya bude kofar ya shiga da sallamarsa, yana xaune kan daya daga lafiyayyun kujerun office dinsa rike da jarida a hannu, Ameesha kuma na xaune kan office chair dinsa tana danna laptop, Khaleel ya gaishesa cike da ladabi, ya amsa tare da cewa "yhu re off knn" Khaleel yace "eh dad amma kila in dawo can da daddare," juyawa yyi yana kallon Ameesha yace "baki tafi gida ba dama" Ameesha ta rufe laptop din gabanta tace "dama kai nake jira Dr, drop me" Dakewa Khaleel yyi tare da kirkiro murmushi yace "ni cikin gari na nufa ynxu driver ya kai ki kawae" kmr xatayi kuka tace "plss mana" bata jira me xae ce ba ta mike da sauri ta dauki dan farin mayafinta tayi roll dinsa kan farin uniform din jikinta snn ta figi Jakarta ta dauki laptop dinta tace 'bye dad sae ka dawo" Abban nata yace "yau dae ba aiki kika xo yi ba pretty," juyawa Khaleel yyi ran sa a bace ya fice daga office din, yana gaba tana biye da shi a baya da sauri yake tafiyar tasa, hkn yasa ta kirasa kmr xata yi kuka, ya xabga mata wani mugun harara ya karasa parking space Inda motar sa yake, Sosae jikinta yyi sanyi ta shiga binsa a sanyaye, yana isa gun motar sa ya saka hannu xae Ciro makullin mota a aljihu yaji takardu, fito dasu yyi yana kallo da dan mamaki sae a snn ya tunasu receipt din daxu da ya tsinta, yyi tsaki ya cukuikuye su ya jefar, Ameesha da ke tsaye dan nesa da shi tace "kasan me ya Khaleel, na manta xan tafi gun frnd dita ka tafi kawae" tana kai wa nn ta juya da sauri ta nufi gate, ya bita da kallo snn ya kauda kansa ya bude motarsa xae shiga idonsa ya sauka kan takardun da ya jefar, karasawa yyi ya duka ya kwashi takardun kuma snn ya shiga motarsa ya tada ya fice daga asibitin bayan an bude masa gate, a hankali yake tukin har ya iso Ameesha dake tsaye bakin titi tana jiran abun hawa yyi parking ya xuge glass yace "shigo mu je" xata yi magana ya daura yatsunsa kan lips dinsa alamar kar tace komae, a hankali ta bude motar ta shiga ya ja motar suka bar wajen.
[10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
7.....
Karfe hudu saura na yamma Khaleel yyi parking motarsa dae dae gun da aka masa gyara jiya da safe, masu gyaran motar suka karaso ya fito suka gaisa suna tambayarsa ko gyaran ne bae yi ba still, Khaleel ya fito da takardun hannunsa xae yi magana knn ya hangota ta fito daga wani mota da yyi parkin gefen titi, tana gyara mayafin dake kafadarta rike da jakarta ta kulle kofar motan, kallonta kawae Khaleel yake ko kiftawa baya yi, wani hadadden guy ne ya fito daga bangaren maxaunin driver, ita ko tuni ta fara tafiya saman layin, sunanta ya shiga kira ta juya a dan fusace tace "don Allah kar ka jawo min attention nn ni dae, nace maka sae gobe" tana kae wa nn ta yi gaba, yyi murmushi yana shafa sajensa, Khaleel yyi tsaki ya juya yana kallon kanikawan dake jiran jin me ya kawo sa yace "xan dawo gobe ma dae" yana kai wa nn ya shige motarsa ya bar gun. Ashnaah ta gama fesa turarenta na biyar snn ta dauki mayafinta ta yafa ta juya tana kallon inna da ta saki baki tana kallonta tace "inna gidan kawata xan tafi ynxu, ko da Allah xae kawo Abba kar fa kice masa na dawo daga sch fa" inna tace "to da magariban nn xaki gidan kawa Takwara" Ashnaah ta hade rae tace "karfe biyar ne magariba inna, ni dae na tafi ba dde wa xan yi ba" tana kai wa nn ta fice, dae dae bakin kofa suka ci karo da Abbanta, gabanta yyi mugun faduwa yana kallonta yace "ina xa ki?" Ta fara Kame kame, ya daka mata tsawa ta juya ta koma ciki da sauri, Abba ya shigo falon yana mata mugun kallo yace "wa ke dawo dake gida kusan kullum a mota Fateemah?" Ta tsorata ssae cikin rawan murya tace "ni Abba?" Inna ta mike tsaye a fusace tace wani munafukin ya gaya maka hka, ohh jita jitan Mara su aikin yin yan unguwan nn xaka dauka ko, to ko ma wani magulmacin ya gaya maka ka koma kace masa baxae taba albarka ba a rayuwa indae har jikata xae kafa ma ido." Abba ya kirgo dubu goma ya ajiye mata yace " ni xuwa gobe xan tafi Abuja kila inyi wata daya ko ma fin hka" ya juya yana kallon Ashnaah yace "ki same ni gida anjima" yana kai wa nn yyi ma mahaifiyarsa sallama ya fice, Ashnaah ta fashe da kuka ta xube kasa, inna tace "meye abin kuka, ae bbu Inda xa ki," Ashnaah ta mike tana ci gaba da rusa kuka ta shige daki. Washegari da sassafe Ashnaah ta gama shirin makaranta ta bar gida, sae da ta fara biyawa gidan Abbanta don amsa kiran sa, yana breakfast ta shigo gidan, hkn yasa ta nufi dakin momynta, ta sameta xaune ta gaisheta, bbu yabo bbu fallasa ta amsa, Khadija ce ta shigo dakin da shirin makaranta ta ce "lah Ashnaah yaushe kika xo?" Ashnaah tace ynxu, Khadija tace "Mami ni xan tafi" Ashnaah tace "jirani mu Fita tare" Abba na gama break fst Ashnaah ta tafi falo tare da Khadija, Abba na rufe jakar laptop dinsa da xae yi tafiya da, Khadija ya kalla yace je kira min Mamarku, ta juya ta koma sama suka sakko tare da ita, suka shigo falon suka xauna, tuni gaban Ashnaah ya fara bugawa don bata san me Abbanta xae gaya mata ba, dama kullum ita cikin laifi take gashi an samu Wanda ya kuma kawo masa gulmanta, ta juya ta
kalli 'yar uwarta dake kallonta ta galla mata Harara ta dauke kanta.
[10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
8.....
Kujera ya ja kusa da gadon da take kai ya xauna yana kallonta, hawayen da ya ki tsaya mata kawae take share wa, yace "to ki bani dalilin da yasa baki son Wanda ake son hada ki da," da kmr baxata ce masa komae ba sae kuma ta tsayar da kukan da take murya can kasa tace "sbda nasan ba sbda Allah yake so na ba," Khaleel ya kau da kai yana murmushi yace "to sbda me yake son ki" kin cewa komae tayi sae wani sabon hawayen da ta shiga yi, yace "ki daina stressin kan ki da kuka" bata ce komae ba sae kokarin daina kukan da tayi, yana kallonta yace "yaushe ne bikin naku?" A raunane tace "saura sati uku" Khaleel yyi shiru yana kallonta snn yace "amma mijin naki ya xo duba ki kuwa?" Cikin kuka tace "ni ba mijina bne kuma ban gansa ba wae yana Egypt" Khaleel xae yi magana aka bude kofa Ameesha ta shigo rike da faranti silver Mae dauke da allurori da wasu magunguna, da fara'arta t karaso kusa da gadon tana cewa "ya jikin Zeenah?" Zeenah ta dan yi murmushi tace "da sauki" ko kadan Ameesha bata lura da cewa Khaleel bane xaune kusa da ita don yyi backin kofar ne, ya juya yana kallonta yace "Ashe baki tafi ba" da sauri Ameesha ta juya tana kallon Inda yake da mamaki, juyawa tayi tana kallon Zeenah, snn ta kuma kallonsa, kirkiran murmushi kawae tayi tace "uhm ban tafi ba," tana kai wa nn ta ajiye farantin hannunta ta juya ta fice da sauri, Khaleel ya bi ta da kallo, snn ya ci gaba da yi ma Zeenah tambayoyin da yake mata, ba shi ya bar dakin ba sae kusan karfe shidda na yamma bayan ya kira wata nurse ta yi mata alluran da Ameesha ta shigo da ta bata magungunan ma. Khaleel na Fita haraban asibitin ya ga motar Ameesha, duk a tunaninsa wucewa tayi, yyi tsaki a xuciyarsa yace kin gamu da wahala yarinya ko kadan mata marasu class basa burgesa gashi har yau bae hadu da mace mai class irin Nasa ba, gun motarsa ya nufa ya bude ya shiga ya tada ya bar asibitin. Sae dae ya fara yin maghrib a hanya snn ya iso gida, bbu kowa falonsu sae TV dake aiki, ya na haurawa sama suka kusan cin karo da Meenah tayi baya da sauri ta bi gefensa xata wuce ya fixgota yace "me ya kawo ki gidan nn" duk da ta tsorata amma bata nuna masa ba ta dake tace "wnn kuma naga ae ba matsalarka bace ya Khaleel" matse ta yyi a bango tayi yar kara hkn yasa ya saketa da sauri ya buge mata baki snn ya shige dakinsa, tace "Allah ya Isar min, mugu kawae" tana kai wa nn ta sauka kasa da sauri. Khaleel na kwance dakin mum dinsa da daddare, tace dama ina son muyi wata magana Khaleel, Khaleel ya Mike xaune yace " ina ji Ummi," sae da ta gama abinda take snn ta juya tana kallonsa tace "kan Ameesha ce Khaleel, kai ma kan ka kasan irin son da take maka ba sae na gaya maka ba dae ko" nn da nn Khaleel ya hade rae yana kallonta yace "so na kuma Ummi," ta hararesa snn ta ci gaba da maganarta,"daxu ta xo ta same ni tana kuka......" Mikewa Khaleel yyi ransa a bace yace "tace miki me Ummi, ni fa wllh bana sonta, bata kuma kai matsayin in so ta ba, me xanyi da macen da bata da aji" yana kai wa nn yace sae da safe Ummi, snn ya fice daga dakin. Yana komawa daki ya shiga Neman layinta ransa a bace amma duk bae samu ba, hkn ya kuma bata masa rae, kulle dakinsa yyi da makulli snn ya dauki makullin fridge dinsa ya bude ya Ciro wine ya xuba a cup ya shanye nn take,sae da yyi hkn kusan sauri uku snn ya fada kan gado yyi ruf da ciki ya lumshe ido, mikewa yyi bayan kmr minti biyar ganin bacci na son daukesa ya shiga bayi ya wanke bakin sa snn ya fito ya isa kusa da bedside lamp xae kashe ya ga takardun da ya ajiye tun shekaranjiya a gurin, dauka yyi yana kallonsu, lkci daya fuskar Ashnaah ta dawo masa, xaunawa yyi yana rewinding din abinda ya gani shekaranjiya, wallet dinsa ya dauka ya linkesu ya saka su ciki don kar ya manta gobe. Washegari karfe biyu da rabi ya bar office ya nufi cikin gari, ba gun masu gyaran mota ba yyi parkin dis tym around, gama parkin dinsa ke da wuya ya Hangota tana fitowa daga layin nasu da hijab dinta har kasa, fitowa yyi daga motar ya tsaya dai dai inda yasan xata bi har ta karaso snn yace "Hey minti biyu" juyawa tayi da dara daran idonta tana kallonsa, shi ko ya hade rae don tunda yake bae taba tsayar da mace ba, kai hasali ma bae taba fara yi ma macen da bae sani ba mgna, ta wani hade rae tana masa mugun kallo daga sama xuwa kasa tace "da wa kke"
[10/14, 3:26 PM] ‪+234 806 484 7850‬: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
9.....
Da mamaki Khaleel ke kallonta, ya karyar da kai yana mata wani irin kallo yana nuna ta yace "da wnn abun nake" wani matsiyacin kallo tayi masa ta ja tsaki tace "kan ka ake ji" xata canxa hanya ya kuma shan gabanta, a fusace tace "dalla Malam ka bani hanya in wuce ko kana hauka ne" ya wara ido yace "ni din ke hauka," tsaki tayi ta juya a fusace xata koma Inda ta fito ya fixgota da karfi yace "ni kika ce ma mahaukaci?" Bae rufe baki ba ta sauke masa mari, ya sake ta a hankali yana kallonta da mugun mamaki, tuni kallo ya dawo Kansu, tana hararansa tace "kadan ka gani" juyawa tayi abunta da sauri ta bar gun ta koma gida. A fusace ta shigo gida ta cire hijab din jikinta ta jefar kan kujera, inna tace "me ya faru kuma" labarta ma inna abun da ya faru tayi inna tace "kin min dae dae da hudu kika yi masa Marin ma" a guje Khaleel ya shigo compound dinsu da motarsa ya bar sa nn tsakiyar gidan ya fito ya rufe motar ba tare da ya sa mata key ba ya shige gida, dakinsa ya nufa ya fada kan gado yyi rub da ciki ya rumtse ido xuciyarsa na ci gaba da tafarfasa, bayan minti goma da shigowarsa aka bude kofar dakin a hankali, ya bude idonsa da sauri ya juya don ganin wnda ya shigo masa, Ameesha ce ta shigo dakin da sallamarta ya Mike tsaye da sauri ya karasa Inda take ya fixgota a fusace yace "wae ke me ke kawo ki gidanmu" a dan tsorace tace "ni gun Ummi nake xuwa ya Khaleel," Mari ya xabga mata yana huci yace "kike ce mata me?" Bae jira me xata ce masa ba ya tura ta da karfi, ya nufi bathroom, sae a snn ya ji sanyi a ransa, xuciyarsa ya daina masa xugin da yake masa da, shower ya sakar ma kansa a bathroom, bayan minti kusan ashirin ya fito yana goge gashin kansa da towel ya xauna kan gado fuskar nn tasa bbu annuri, ya bude fridge dinsa ya Ciro wine dinsa ya kulle kofar dakinsa snn ya kafa kwalban a baki, sae da ya kusan shanyewa snn ya ajiye kwalban ya dafe kansa, ya kai minti goma a hka snn ya juya ya fada kan gado sae bacci. Ba shi ya tashi ba sae kusan magrib, shima Ummi ce ke ta buga masa kofa tana kiran sunansa, ya mike xaune yana kallon agogo, tashi yyi ya dauke kwalban wine din da yasha ya mayar cikin fridge snn ya bude mata kofar. Karfe takwas da kusan rabi Khaleel ya sakko downstairs sanye da jallabiya milk colour yana rike da makullin motarsa ya karaso cikin falo yace ma Ummi dake binsa da kallo "xan je gidan su Ameesha Ummi sae na dawo" tayi masa Allah ya kiyaye snn ya Fita. Tuki yake amma bbu abinda ke masa yawo a kai sae abinda ya faru daxu, yyi murmushin mugunta yana shafa sajensa yace "Amazing" Mai gadi ya sa yyi masa sallama da Ameesha, duk da ya shiga compound din nasu, mai gadin ya dawo yace ya bada sakon, horn aka yi mai gadi ya bude da sauri sae ga Mahaifin Ameesha ya shigo, Khaleel bae ji ddin hkn ba, amma dae ya fito suka gaisa da Boss din nasa, Alhajin yace "ya baka shiga ba Khaleel sae kace wani bako" Khaleel yyi murmushi yace "ae tana fitowa Abba" komawa yyi cikin mota bayan wucewar aminin dad din nasa, amma wnn karan back seat ya shiga, a hankali take tafiyar har ta karaso gun motar snn ta tsaya, ya bude motar yana kallonta ta dauke kai, da gninta kasan ta ci kuka, wayarsa ya shiga ring ya duba ya ga Abbanta ke kiransa, ya daga, Abban nata yace"khaleel ka dan je clinic ka dauko mata magani don Allah wae cikinta ke ciwo." Khaleel ya kuma kallonta snn yace "to Abba." Ya kashe wayar.


~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login