Showing 105001 words to 108000 words out of 121890 words

Chapter 36 - DR KHALEEL Complete Hausa Novel

14 Oct 2024

16459

murmushi yyi ya mike ya fita dakin, sae ga shi ya dawo rike da plate din wainar da miya a wani bowl, dauke kanta tayi da sauri ya karaso yace "baxa ki yi amae ba wife, dan kadan xa ki ci" a hnkli ta dago kanta tana kallon abincin, ya sakko da ita kasa yace "toh ci kadan ba da yawa ba" ta dan leka miyan ta dauke kai tace "ni hka xan ci bbu miya" yace "to dauka ki ci" daukan daya yyi ya kai mata baki ta karba ta shiga ci a hnkli, tun da ta fara laulayi sae ranan ta sa abinci baki, wayarsa ya dauka jin ana kiransa ya ga Zeenat ce, ya dauka tace ga ta a kofar gida, Rukayya ya kira yace ta je ta shigo da ita, Ashnaah tace "wacece?" Ya ajiye wayar hannunsa yace "Zeenat ce xa ta xo gaishe ki wae" ta hade rae tace "me ya same ni?" Yi yyi kmr bae ji ta ba, sae kuma yace "momy ta kira ki daxu kina bacci na dauka" Ashnaah tace "wace momy" ya daga manyan idonsa yana kallonta yace "ur mum" shiru tayi tana kallonsa, a hnkli tace "me kace mata?" Ba tare da ya kalleta ba yace "na ce kina bacci" wayarsa ya dauka ya mika mata yace "gashi ki kirata" ba musu ta karbi wayar a sanyaye, ya mike ya fita daga dakin, bugu biyu momy ta dauka, Ashnaah tayi mata sallama tare da gaisheta, momy tace "kina lfya fateema? Ya jikin?" Ashnaah tace "da sauki momy, kin kira daxu ina bacci" momy tace "ehh, kina dae cin abinci koh?" Ashnaah ta gyada mata kai tace "ina ci momy, Ashfah fa?" Momy tace "dama ita ce ke damuna tana son xuwa gun ki, shine nace Bari in kira in gaya maki ki tura mata address" a sanyaye Ashnaah tace "Abba fa momy?" Momy ta dan yi shiru snn tace "baya nn, yana Abuja" Ashnaah tace "toh xan turo mata address din ta nmbrta" sallama suka yi Ashnaah ta ajiye wayar Khaleel, jikinta a Sanyaye, duk lkcn da ta tuna kalaman Abbanta na karshe a kanta sae ta ji hnklinta ya tashi, bata fatan Allah ya dauki ranta bata yi reconcile da Abbanta ba ya yafe Mata, da koh ta bani a rayuwa, hawaye ne ya shiga sakko Mata, dai dai nn Khaleel ya shigo dakin, karasowa yyi inda take da sauri ganin hawaye fuskarta da damuwa yace "me ya faru wife, momy ta ji haushi na daga kiranta koh?, am vry srry I won't do dat again" girgixa masa kai tayi tana hawaye a hnkli tace "bata ce komae ba, Abbana nake tunani" Khaleel ya dan sauke ajiyar xuciya yace "kar ki damu wife, wataran sae lbri, kuma In'sha Allah duk xa mu gama da iyayen mu lfya" gyada masa kae kawae tayi, yace "to share fuskar ki, kin ga Zeenat ta xo gaishe ki" lkci daya Ashnaah ta hade rae tace "wae gaisuwar me xata xo ta min," Khaleel yyi shiru snn yyi murmushi, Ashnaah tace "bana son gaisuwar, ta wani xo wajen ka ta fake da cewar ni ta xo gaisarwa meye hadi na da ita, ina ta san ni ko kuma na Santa, kawae ta xo wajen ka ta wani ce ta xo gaishe ni" fashewa da kuka tayi, Khaleel ya danne dariyarsa yace "Haba bby meye abun kuka a nn, ba sae in bar gidan ba idan ta gama gaishe ki ta yi wucewarta" Ashnaah ta galla masa harara ya mike yana dariya ya fita, bin sa tayi da kallo lkci daya ta ji haushin kanta, share hawayen fuskarta ta shiga yi a hnkli, y will she show she cares dat much abou him, he is d cause of everythin she is goin through, me yasa son sa ya shigeta lkci daya bayan duk wahalan da ta sha a hannunsa, girgixa kai tayi ta tura wainan gabanta cike da jin haushin kanta, dae dae nn Zeenat ta shigo dakin da sallama rike da flask a hannunta da ledan fruit, Ashnaah ta sunkuyar da kai da sauri, Zeenat ta karaso gabanta tana murmushi tace "sannu Fateema, ya jikin" Ashnaah ta kasa yi mata abinda tayi niya, ta dago kanta ta dan kirkiri murmushi tace "da sauki, Alhmdllh," Zeenat ta ce "toh Allah ya kara lfya, ga kunu na yo maki" Ashnaah tace "to ngdd Allah ya saka da alkhairi" Mintin Zeenat goma a dakin ta mike tace "xa ta koma" Ashnaah ta kuma yi mata gdya snn tace bari ta rakata falo, duk ynda Zeenat ta so tayi xamanta ta bar rakiyan kn yadda Ashnaah ta yi suka sauko har falo, Zeenat na kallon Rukayya dake kallo a falon tace "doctor fa Rukayya?" Rukayya tace "ya fita wllh" Ashnaah na jin hka ta juya ta nufi sama, Zeenat tace "to idan ya dawo ki ce masa na tafi" Rukayya tace to, snn suka yi sallama ta fita, sae a snn hnklin Ashnaah ya kwanta ta koma sama, Karfe biyu saura Rukayya tayi ma yayanta da Ashnaah sallama ta wuce gida. Da yamma Karfe hudu da rabi Khaleel ya sa Ashnaah ta shirya suka tafi can gidansu tun da Abbansa na Abuja. Suna gidan har kusan Karfe shidda sae ga Abba ya dawo daga Abuja, ba karamin tashi hnklin khaleel yyi ba don bae taba xaton dawowan dad din nasa a lkcn ba, toh da wani idon ma xae kalli mahaifin nasa, da ma bae shigo da motarsa cikin gidan bne, ita kanta Ummi bata so dawowan mai gidan nata ba a lkcn sanin ita kanta sae ranta ya baci, ae kam hka ya faru don ko da ta je yi masa sannu da xuwa shareta yyi, ta bar masa dakinsa kawae, tana dawowa bedroom dinta Khaleel da ke xaune ya rike kansa ya mike da sauri yace "Ummi xa mu tafi" Ummi ya galla masa harara tace "tana baccin xa ku tafi" ya juya yana kallon Ashnaah da ke bacci tun shigowar su gidan, a hnkli yace "tashin ta xan yi Ummi" Ummi tace "bbu inda xa ku sae ta tashi" kasa mata musu yyi ya koma ya xauna, ita kuma ta ci gaba da abinda take, a hnkli yace "xan iya xuwa gaida dad Ummi" girgixa masa kai tayi ba tare da ta kallesa ba tace "A'a kar ka je" bae kuma ce mata komae ba har aka kira sllhn Magrib snn ya mike ya shiga bathroom dinta yyi alwala ya ce ya tafi masallaci, Khaleel bae nufi masallacin da yasan xae hadu da dad dinsa ba, kuma ana idar da sllh ya dawo gida don ma kar su hadu bakin gate. Da kyar ya iya cin shinkafar da Ummi tayi masa ranan bayan ya dawo daga sllhn isha, Karfe takwas da kusan rabi Ashnaah ta tashi, Ummi ta kawo mata kunun da tayi mata, ta mike ta nufi bayi ta kuskure bakinta snn ta dawo ta dauki kunun tana sha, Karfe tara Khaleel ya shiga dakin rukayya yace ta duba masa falo ko dad na nn don xa su koma gida ne, ta dawo tace baya falo, komawa dakin umminsa yyi yace da ita xa su wuce gida, Ashnaah ta Mike ta dauki hijab din da Rukayya ta bata ta sa snn suka yi ma Ummi sae da safe, Ummi tayi masu Allah ya kiyaye suka fita daga dakin tana gaba yana biye da ita a baya, ido hudu Khaleel yyi da dad dinsa da sakkowansa falon knn yana cin fruit a kan centre table, Khaleel ya dauke kansa da sauri ya kasa ci gaba da tafiyar ya tsaya stairs din karshe, Ashnaah ta juya tana kallonsa, ita ma jikinta yyi sanyi, ta karasa falon a sanyaye ta isa inda dad din yake ta durkusa kasa ta gaishesa kanta a sunkuye, dago kai yyi yana kallonta, ya ajiye fork din hannunsa yana dan murmushi yace "lfya lau, kun xo lfya?" Ta dago Kai tace "lfya lau Abba," dad yace "to madallah, ashe kuna ciki nayi xaton kun tafi ne" ta girgixa kai tace "ba mu tafi ba" Dad yace "to yyi kyau, ya jikin naki?" Tace "da sauki Abba" yace "to Allah ya sauwake, ko xa ki ci kankanan ne in dibar maki" tayi murmushi tace "Aa nagode Abba" dad yace "A'a bari a debar maki dae" murmushi ta kuma yi bata ce komae ba don sae taji kankanan ya bata sha'awa, dad ya dauki wani plate ya shiga deban mata kankanan snn ya sa mata toothpick ya mika mata, a kunyace ta karba tare da yi masa gdya, yace "tashi ki koma kujera toh" kin tashi tayi ta shiga cin fruit din nn inda take, sae ta ji ina ma Abbanta ne hka, tunanin hka ya sa kwalla ya taru a idonta.
[8:48PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar 106..... Juyawa Khaleel yyi ya bar sa wajen a tsaye ya koma kan kujera ya xauna, Najeeb ya runtse ido ya bude yana girgixa kai lkci daya ya share gumin da ke karyo masa ya dawo gefen Khaleel yana kallonsa boldly yace "wat if I claim being the one dat wrote dat divorce content?" Khaleel ya dago ido yana kallonsa, can yyi tsaki ya girgixa kai hade da tabe baki yace "go ahead mana, if yhu think dat will make yhu get her, u will only end up ruining matters, dat is addin salt to injury" Khaleel yyi murmushin da bae yi niyya ba yana kallon abokin nasa, lallai ya yrda Najeeb ya rikice kan Ashfah, Najeeb ya fuxa iska yace "it sound meaningless nd annoying ryt?" Mikewa Khaleel yyi yace "ka ga ka tafi gida ka bar min hauka a nn don Allah, in ka dawo nml koh xuwa anjima da daddare sae ka dawo let get a soln" Khaleel na kai wa nn ya dauki wayarsa ya nufi sama, Najeeb ya bi sa da kallo jikinsa yyi sanyi ssae, ya dafe kansa, yes! yasan no matter wat Khaleel baxae taba yrda shi ya rubuta takardan da ya tarwatse farin cikinsa ba ko jikinsa xae xama kunnuwa ne gaba daya, but hw is he goin to proof dat to him. Karfe takwas da rabi na dare Najeeb ya dawo gidan, Khaleel na kwance falo kan doguwar kujera yana kallon kwallo, yana ganinsa ya mike xaune, Najeeb ya karaso ya xauna yana kallonsa, Khaleel yace "kae da nace ana magrib ka xo malam, to gashi har sun yi bacci har fa nayi mata mgna daxu ta amince xata saurareka" Najeeb kwalalo ido yace "don Allah Khaleel, wllh daga clinic nake shi yasa bn xo da wuri ba, plss ka tashe ta mana" Khaleel yace "A'a ka dae xo gobe da safe xae fi" Najeeb yyi shiru bae ce komae ba, ba don ransa ya so ba ya mike yyi masa sallama ya fice, Khaleel ya bi sa da kallo har ya fita snn yyi dariya. Mikewa Khaleel yyi ya nufi sama yyi sallama ya shiga dakin da su Ashnaah su ke, Ashfah ce xaune kan darduma tana shafa'i da wutr, Ashnaah kuma tana bayi tana wanka, Khaleel ya rasa gane Ashnaah ce xaune kan darduman ko ba ita ba don hijab din Ashnaahr ce, ya dae yi assure din kansa ita ce, tsaye yyi bakin kofa yana jiran ta idar, dae dae nn Ashnaah ta fito daga wanka daure da towel, kallo daya yyi mata ya juya da sauri tare da cewa "oh srry sister" ya fice daga dakin, Ashnaah ta fashe da dariya har da kyakyatawa, Ashfah na idar da sllh tace "wae ba kin fi ni tsayi ba da haske" Ashnaah dake dariya har lkcn tace "gane min hanya, ko da yake mu ryt frm tym ba a iya banbance mu" Hijab Ashnaah ta sa tace ma yar uwarta tana xuwa snn ta fita, falo ta samesa xaune, ta kuma fashewa da dariya, ya mike yana kallonta da mmki, ta karaso tace "daga ynxu idan kana son sanin wacece fateema tsayin mu kawae xaka kalla," Khaleel ya sauke ajiyar xuciya ya jawota jikinsa yace "OK wife" xaunawa yyi kan kujera ya xaunar da ita kan kafarsa ta shiga kkrin mikewa da sauri ya rungumeta yace "kin ga kin dan fara samun sauki ynxu ko wife, bbyn nn nawa na son ki dayawa baya son wahalar da ke, just a month nd two wk fa yhu re gettin beta," Ashnaah ta galla masa harara tace "ko ba better ba, don kawae ina daurewa koh," kmr xata masa kuka ta karashe mgnr, Khaleel ya shiga kkrin cire hijab din jikinta a hnkli yace "to yi hkuri bbyna yhu re nt gettin beta" ta xaro ido ta rike da sauri tace "tawul kadae ne fa jikina" sake mata hijab din yyi ya shiga dagawa daga kasa a hnkli yana kallon santala santalan kafafuwanta, ya lumshe ido ya daura lips dinsa kan wuyanta murya can kasa kmr me rada yace "wife ki dan tausaya min yau mana, I i need yhu badly" Ashnaah ta hade rae ta fara kkrin tashi daga kafarsa ya rikota da sauri a hnkli yace "to kiyi hkuri wife, I won't again na bari" Karfe sha daya Ashfah ta ishe Ashnaah ta fi gun mijinta ta bar ta ta fara jin bacci, da kyar Ashnaah ta fita daga dakin ba dan ta so ba da sunan xata dawo idan tayi masa sae da safe. Dakin da tasan xata samesa ta shiga, kwance ta samesa yyi rub da ciki kan gado idonsa lumshe kmr me bacci
[8:50PM, 12/1/2016] A H💥: ~Dr Khaleel~ By Khaleesat Haiydar
107.....
Ashnaah ta karaso gefensa ta xauna
tana kallonsa tace "re yhu sleepn" a
hnkli ya bude manyan idonsa da
suka sauya kala yana kallonta, ta
mike tace "came to say gudnt" shiru
yyi bae ce komae ba har lkcn idonsa
na kanta, hade rae tayi ganin hka ta
juya xata bar dakin ya mike xaune ya
rikota da sauri ya dawo da ita ya
xaunar gefensa, cikin wata
kasalalliyar murya yace "am srry wife,
me kika ce?" Kmr xata yi kuka tace
"ba ka ma ji abinda nace ba koh"
lumshe ido yyi ya rungumota a hnkli
yace "wllh bn ji ba bby" shiru tayi
bata ce komae ba kanta na kirjinsa,
sun kusa minti goma a hka can dae
ta dago tana kallon agogo ta ga sha
daya ya kusa, ta shiga kkrin mikewa
tace "xan tafi in kwanta sae da safe"
kin saketa yyi, tace "don Allah ka
kyaleni in je in kwanta" da kyar ya iya
bude baki yace "baki tausayina ko
wife?" Ta xaro ido xata yi mgna ya
saka bakinsa cikin nata, ssae ta
tsorata kmr ranan ya fara kiss dinta,
ta fara neman kwace kanta amma ta
kasa, hkn yasa ta sakar masa kuka
jikinta na bari tana cewa ya bata so,
Khaleel bae sarara mata ba duk da
ynda ya ga ta rude daren nn har sae
da ya kai ga cimma burinsa, bbu
abinda take sae aikin kuka tana
neman tashi ta bar masa dakin
amma ya ki saketa, wani mugun
haushinsa kawae take ji a lkcn duk
da ta dan sha wahala amma ba kmr
na farko ba, bbu irin lallashin da bae
mata ba amma kamar 'da da
tunxurata yake, ta gaji da kukan
wajen Karfe daya bacci ya dauketa,
can wajen Karfe uku ta farka ta Mike
xaune da kyar ta dalilin xaxxabi da ke
jikinta ga wani tashin xuciya da ta ke
ji, kkrin sauka daga kan gadon ta
shiga yi ya rikota da sauri ta fixge
hannunta da karfi ta sauka, gabanta
ya shiga faduwa tana tsoron kadda ta
kasa tafiya yau ma, amma sae ta ji
bata ji xafi ba, ta fice daga dakin da
sauri, kasa shiga dakinta tayi ta nufi
downstairs don ta ga akwae bayi, nn
tayi wankan ta ta fito ta sa hijab xata
koma dakinta, xaune ta gansa a
falon, ta kauda kai da sauri ta nufi
sama ya mike ya bi ta, kuka ta saki ta
ki ci gaba da tafiyan, tsayawa yyi
inda yake, cikin kuka tace "ni wllh ka
kyaleni bana so" shiru yyi yana
kallonta, a hnkli yace "kiyi hkuri wife,
am srry" juyawa tayi ta haura sama
da sauri, tana shiga dakin ta kwanta
gefen yar uwarta nn da nn bacci ya
dauketa.
Washegari da safe Ashfah ta gama
shirin tafiya wae tana da lecture, don
takaici Ashnaah da ke kwance ga
xaxxabin da ya sa ta gaba ga ciwon
mara bata ko kalleta ba bare ta tanka
mata, Ashfah ta karaso gefen gadon
tace "kin ji sister, xan tafi" ba tare da
Ashnaah ta kalleta ba tace "Allah ya
tsare" Ashfah ta mike tace "Ameen,
Allah ya kara lfya sae mun yi waya"
Ashnaah bata tanka ta ba har ta fice,
Ashfah tayi murmushi kawae ta
sauka downstairs abun ta, falo ta
samu Khaleel, ta karaso cikin falon
tace "sae anjima ni xan tafi" Khaleel
ya daga kai yana kallonta yace "da
safe hka sister, baki yi breakfast ba
ae" Ashfah tace "bana breakfast da
safe sae eleven, ina da lecture ne"
Khaleel ya mike yace "OK, bari in
dauko makulli in ajiye ki" tace "A'a
wlh ka bar shi xan samu napep idan
na fita" bae saurareta ba ya nufi
sama ya dauko makullin motarsa ya
shiga bedroom da Ashnaah take,
xaune ya sameta tsakiyar gado ta
hade kai da gwiwa tana kuka, ya
karaso kusa da ita yana kallonta bata
jira me xae ce ba ta mike ta shige
bayi ta kulle kofar, ya dan yi
murmushi ya juya ya fita daga dakin,
a hanya yake ce ma Ashfah ta bar
Ashnaah tana ta kuka, Ashfah tayi
murmushi tace "wae baxan tafi ba ga
shi yau Abbanmu xae dawo, kuma
bae san na tafi ko ina ba" Khaleel
yace "gskya ne" har kofar gidansu ya
ajiye ta ya bata dubu biyar tare da
cewa ta gaida masa momy ta karba
da kyar snn ta shiga gida yyi reverse
ya bar anguwar, a tare suka yi parkin
da Najeeb a kofar gida, Khaleel ya
rike kai yana dariya har Najeeb ya
fito daga motarsa snn shi ma ya fito,
Najeeb yace "Allah ya sa sun tashi"
Khaleel ya fashe da dariya yace
"ynzun nn na mayar da ita gida, ko
karyawa ta ki yi wae tana da lecture,
lkci daya mood din Najeeb ya canxa
yace "ya xa ka min hka Khaleel?"
Khaleel yace "its nt my fault frnd"
juyawa Najeeb yyi ya shige motarsa
ya fixgeta a guje ya bar anguwar
Khaleel ya bi sa da kallo yana
murmushi. Washegari Asabar ba tare
da Najeeb ya Bari Khaleel ya sa ni ba
ya lallaba abokanan dad dinsa shi
ma ya bisu xuwa can gidansu
Ashnaah don ganin Abbanta, Abba
na gida a lkcn, as

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login