Showing 21001 words to 24000 words out of 40828 words
fito daga cell ba leka office ba"
Falon ta Shiga ta zauna wayarta ne ya fara kara d'agawa tayi tace"hello baby ya dai"
Komai akace naji tace"eh toh mu had'u 8:pm a saftec hotel"
Kallonta yayi a ranshi yace"ko dawa take waya?amma ai na fasa mata waya jiya ina ta samu wani dan nasan tun jiya bata fita ba balle nayi tunani ta siyo wani,hmmm ina nan wallahi ba indan zaki"
'Bangaren minal ko tun jiya da Abdul ya fad'a mata ya kusan aure ta ratsa nutsuwa tace"toh me ke damu na ne?meyasa na damu dan zaiyi aure?ko wacece oho,koma wacece in na kama su tare sai na ci uwarta wallahi"
Shima Abdul a nashi bangaren hakane dan tun ranar da ta fita a mortar shi ya shiga damuwa
yace"toh meyasa na damu da masifafiyar yarinyar nan"
'Bangaren mahmud ko tun ran da ya kori Abida ya fara sabon shirin sato IKLAS dan biyar bukatanshi
Abida ko tana shirin kashe IKLAS,
Abida ne ke driving a titi sai ta hango zaliha,parking tayi ta kalleta da kyau
Tace"ai wanan nurse zaliha ne,dama bata mutu ba?amma ai biggi fad'a mun ya kashe ta"waya ta ciro ta kira biggi
Tace"dama Baku kashe zaliha ba kuka cemun ta mutu"
Biggi yace"gaskiya da muka je kashe ta an samu Matsala dan kanwata muka kashe ita kuma ta gudu ta kofar baya bamu lura da ba ita muka kashe sai da police suka yi bincike aka ce zainab ne ta mutu ba zaliha ba kin San suna da kama sosai,ni kuma gudun karki hana mu sauran kud'i mu nace miki ta mutu"
Tace"what kasan abinda kake fad'a kuwa zaliha ita kad'ai ta San ni ba kashe nuratu kuma tana da shaida,yau nike son ku nimo mun ita Ku kashe ta
Zaliha ko na ganin Abida sai ta fara gudu Abida ko tayi saurin shiga motar ta fara bin ta,zaliha na kokari sallake titi kawai sai wani motar ya buge ta da sauri Abba ya fito ya d'auke ta ya saka a mota sai asibiti
Dariya Abida tayi tace"nasan bazata rayu ba dan ba karamin buguwa tayi ba amma zan aika asibiti a karasa ta
'Bangaren IKLAS ko
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ4β£9β£&5β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
'Bangaren IKLAS ko karfe 7:40 bayan ta gama sallah tayi wanka tayi kwaliya cikin jeans da top tayi kyau sosai Jaka ta d'auka ta sauko
RAYHAN ko tun safe ko fita bai yi ba dan gani yake da ya fita zata bar gida ko sallah a gida tayi
Tana saukowa ta kama hanyar kofa ta murd'a kofan taji shi a rufe
RAYHAN da ke zaune yayi kamar bai gan ta ba ya
cigaba da waka
Tace"please ina makullin kofar nan?"
Yace"oho?"
Tace"ban gane oho ba dan Allah ka bani ana jirana"
Yace"wa ke jiran ki kuma ina zaki da wanan lokacin?jifa kayan jikin ki"
Tace"ina ruwan ka da kayar jikina?kai dai bude mun kofa in fita"
Yace"wallahi bazan bude ba"
Dawowa tayi ta zauna,wayar ta ne yayi kara
Tana kokari d'aukawa ya fizgewa wayar yace"waye ke kiran ki ne?"kallon wayar yayi yaga an rubuta my heart
Yace"haba sweery yanzu da aure a kan ki kike kula wani meyasa kike mun haka ne?"
Tace"kai kasan wanan ko ka manta ni yar iska ce kariya mai zuwa kwanan gida?yanzu ma nan zani ai"
Sungunawa yayi yace"please ki yafe mun nayu kuskure yanzu na gane kuma na yarda dake matata"
Tace"ni kuma bana son ka na tsane ka "
Cikin tashin hankali yace"toh in baki sona meyasa kika ceto ni?neyasa baki barni naje prison ba?ai da kin barni a can tunda baki sona,da nafi samun kwanciyar hankali da wanan azabtar dani da kike yi,so nawa zan fad'a miki na tuba ne?IKRAY ki kalli kwayar ido na ki ce baki sona"
Kallon shi tayi tace"bana sonka"
A hankali ya zauna a kasa tiles yayi dariyar da yafi ciwo zafi yace"wai bata sona na shiga uku"
Ba karamin tsorata IKLAS tayi da yanayi Shiba dan jikin rawa yake gashi sai tsorutai yake, a zuciyar ta tace"na shiga uku"
Da k'yar ya mike ya tafi bedroom d'inshi ya kwanta ya rufe kan shi da bargo sai fad'i IKRAY bata sona, ta tsane ni,ta kalli kwayar idona tace bata sona zazzabi ne mai zafi ya rufe shi ga kirjin shi sai bugawa yake haka yayi ta surutai har barcin wahala yayi awon gaba dashi
Itako zama tayi tana kuka tace"yi hakuri mijina wallahi ina son ka har cikin zuciyata"
'Bagaren zaliha ko general hospital ya kaita kuma duk sanda Abida tabi su taga asibiti da aka kaita sanan ta bar wurin"
Bayan barin Abida da awa d'aya Abba ne gaban Dr yace"gaskiya alhaji muyi kokari dan ganin ta farfado amma hakan bai samu ba"
Abba yace"toh likita miye shawara ka ne?"
Yace"eh toh ya kamata a kaita specialist"
Abba yace"toh me ake jira?ai kudi ba matsala bane"
Nan dai aka fara shirye-shiye kai zaliha specialist
'Bangaren Abdul kuwa kowani lokaci cikin tunanin minal yace"toh miyasa nike yawar tuna masifafiyar yariyar nan ne?"wani zuciya yace kodai sota kake ne? "Girgiza kai yayi yace" Allah ya kiyaye bazan iya auren masifafiya ba"
IKLAS ko ranan a falo ta kwana,misalin karfe 7:am ta farka da k'yar ta mike zuwa d'aki tayi sallah dan ta makara bayan ta gama sallah ta dawo falo fa gyra kicin ta je ta had'a breakfast zama tayi a dining tana jiran fitowar RAYHAN amma shiru tace"toh ko lafiya?ko dai ya fita ne?"
Abinci ta fara ci har ta gama bai fito ba
Misalin karfe 4:pm hankali IKLAS ya fara tashi kofar d'akin RAYHAN ta je ta murd'a kofa ta ji shi a rufe
Tace"ina gani fita yayi da wanan tunanin taje ta zauna ta cigaba da kallo
Shiko RAYHAN yana nan lulube da bargo ko motsin kirki baya iyayi
Yace......
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we the best among the rest.
Dedicated to my fans nagode da addu'oin ku gare ni Allah ya barmu tare
π
Ώ5β£1β£&5β£2β£
Bismillahi Ramanir Rahim
Yace"lailla na yarda bata sona a ce yini d'aya ban tashi ba amma ta kasa zuwa dubani"wayar shi ya jawo yayi dialling noban IMRAN bugu biyu ya d'aga
Bayan minti talatin da kiran IMRAN,sai ga shi yayi sallama hijabi tasa ta bude me kofa
Bayan sun gaisa tace"gashi ba ya nan"
Yace" yana ciki shi ya kirani baya jin dadi"
Tace"ok"
Suna shiga IMRAN ya buga kofa
Yace"R M D bude mana IMRAN ne"
Da k'yar RAYHAN ya tashi yana jin jiri ai yana bud'e kofa ya fad'i kasa sume
IMRAN yace"subhanaallah"itako IKLAS ihu tayi
Asibiti suka kai shi IKLAS ta kasa tsaye ta kasa zaune
Bayan awa d'aya sai ga likita ya fito ya kalli IMRAN muje office d'ina muyi magana"
Da gudu IKLAS ta bi bayan su zama tayi IMRAN na tsaye Dr yace"Ku suwaye ne a wajen shi"
IMRAN yace"ni abokin shi ne wanan kuma matar shi"
Dr yace"toh madallah a iya bincike da mukayi ya nuna RAYHAN na da hawan jini ga yunwa dan rabon shi da abinci tun jiya"
Kallon IKLAS yayi yace"madam ya kamata ayi ta kula da shi ana bashi abinci akan lokaci dan yana gab da samun ulcer"
Jiki sanyaye tace"toh zan kiyaye"
IMRAN yace"Dr zamu iya ganin shi?"
Yace"eh amma a samo me abinci"
Fita suka yi direct word d'in da RAYHAN suka je"
A kwance suka same shi IMRAN yace"ya jikin?" Baiyi magana ba da kai ya amsa
IKLAS tace"ya jikin ne?"
Ko kallonta beyi ba ya juya mata baya
Kallon IMRAN tayi tace"bari inje gida in had'o me abinci ya ci"
IMRAN yace"toh sai kin dawo"
Bayan fitar ta IMRAN ya kalli RAYHAN yace"wai me ke faruwa ne tsakanin ka da madam ne?ko har yanzu bata yafe maka bane?"
RAYHAN yace"IMRAN rayuwata ta zo karshe IKRAY bata sona,IMRAN ka rike matar ka hanu biyu biyu kafin karasa damar ka"(domin jin labarin IMRAN Ku biyo ni a novel d'ina na gaba IMRAN)
IMRAN yace"ai inda nine ai da an wuce wurin dan da tuni na shaho kanta"
RAYHAN yace"ta yaya"
IMRAN yace"hmm ai dole tana da weakness da kayi kokarin sanin weakness d'inta,kuma ni naga alamun tana sonka dan tun a kotu naga haka kuma da kake cell kullum sai ta je wajen abokan ka niman shaidu wallahi tana sonka "
Ajiyar zuciya RAYHAN ya sauke yace"Allah yasa"
Bayan awa d'aya sai ga IKLAS ta shigo da baske d'in abinci
IMRAN ya basu wuri,d'ibo abincin tayi a plate ta mika me,kin amsa yayi yace"bans son taimakon ki"
Yace"ka ci dan Allah Dr yace ka ci abinci"
Ihu yayi mata yace"ina ruwan ki dani ko mutuwa nayi"
Ajiye abinci yayi ta bar d'akin,zama tayi a waje tana kuka
Shiko Abdul ya kira a waya ya taho me da abinci
Bayan kwana uku IKLAS ne da plate d'in abinci tace"please ka ci wanan abinci waje ba zai kosar da kai ba"
Ko kallonta beyi ba ya bude ledar take away ya fara ci,fita tayi ta zauna tana kuka duk laifin su anty EESHA take gani kusan ance mata da miji sai Allah
Wasa-wasa San da RAYHAN yayi sati biyu a asibiti ya jinya,yau Dr ya cikin sati biyun nan RAYHAN baya kula ta kuma ko tayi me magana baya amsawa,yau Dr ya sallame shi
IKLAS ne zaune tayi tagumi tace"gobe inshallah zani gidan anty EESHA ayita ta kare"
Kiran su minal da islam tayi tace"su had'u a gidan anty EESHA karfe 11:am
'Bangaren abida ko da dare ta aika biggi asibiti a kashe zaliha said dai suna zuwa suka gan wayam"
Kiranta suka yi suka fad'a mata basu gan zaliha ba
Dariya tayi tace".....
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gougeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
Dedicated to RUKKAYA (maman mama)
π
Ώ5β£3β£&5β£4β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Abida tayi dariya tace"nasan baza ta rayu ba dan ba karamin buguwa tayi ba"
RAYHAN ne ya shigo ya falon da sallama IKLAS na ganin shi tace"abinci na dining"
Yace"a koshe nike"
Tace"yi hakuri ka ci ko kad'ai me kasan likita yace kayi ta cin abinci akan lokaci"
Yace" toh ina ruwan ki da lafiyata?ai ko mutuwa nayi baki da asara tunda kina da wanda kike so,kinga sai ki ji dadin yin auren shi"
Tace"ba haka ban......"katseta yayi dacewa bana son jin komai,haurawa sama yayi ya barta tsaye
Zama tayi ta fara kuka,shiko juyowa yayi ya gan ta tana kuka
Yace" toh miye damuwarta ne?kodai tana sona ne?yau zan gwada ta"
D'akin shi ya Shiga sai gashi ya dawo da wayar shi a hanun,saukowa yayi ya gan ta zaune tayi tagumi
Wayarshi ya kara a kunni yace"IMRAN ni aure zan kara"da ssuri ta kalleshi,shima satar kallonta yayi amma sai ya basar
Yace"eh toh gobe zamu had'u wara haka wato 8:pm ka raka ni wajen ta"
Da gudu IKLAS ta haura saman bene tana kaiwa d'akin ta'ta kwanta a gado ta saki kuka tana cewa"nashi uku R M D aure zai kara wallahi kun cuce ni da kuka ce na rama"
Shiko mamaki ne ya kamashi ganin kishi karara a kwayar idonta
'Bangaren zaliha kuwa ta fara samun sauki dan ta farfado amma bata magana
Haka IKLAS tayi ta kuka har barcin wahala ya kwashe ta,gari na wayewa da asuba ta farka ta gyra gida ta had'a breakfast amma ko ci batayi ba ta d'auki makulli da jakar ta,ta kama hanyar gidan EESHA dama nawal na wajen ummi
Shiko bai farka ba sai missalin 9:30 dan baya samun barcin dare kasancewar shi mai kaifin sha'awa sai yayi ta fama da ciwon mara dan kullum da sha'awar IKLAS yake kwana
Fitowa yayi ya zauna kujera falo,yana tasa idon ganin ta amma shiru
Bayan wasu lokuta yace"lafiya wiffy bata tashi yau da wuri ba? Kallon falon yayi ya gan alamun an gyra ya kalli dining area ya ga an jera abinci tashi yayi ya je ya zauna ya ci abinci amma har ya gama bai gan fitowar ta ba
Yace"bari dai in dubo ta"
Zuwa d'akin ta yayi ya duba amma bata nan,gaban shine ya fad'i yace"toh ina taje ne?"
Anty EESHA na ganin IKLAS tace"lafiya da sassafen nan?"
IKLAS tace"wallahi kun cuce ni,mijina baya sona kuma ko abincina baya ci,yanzu ma aure zai kara,kuma sauran kad'an awan jini ya kashe shi saboda ni"yi maganan ne kamar zatayi kuka
Dariya EESHA tayi zatayi magana sai ga minal tayi sallama,bayan zuwan minal da minti goma sai ga Islam ta shigo
EESHA tace"toh maddala yanzu ya kike so ayi ne?"
Tace "ni so nike in yi rayuwa da mijina kamar kowa in nuna me so shima ya nuna mun so wallahi anty na gaji da ganin shi cikin wahala da kunci"
Minal tace"wai maike faruwa ne"
Nan IKLAS ta kwashe komai ta fad'a mata
Minal tace"wai maiyasa maza munafukai ne?ki duba fa Abdul ma aure zaiyi saboda munafunci"kallonta sukayi sai faman masifa takeyi
Islam tace"ke minal kin fiya masifa,haka kike so Abdul ya so ki?"
Tace"ni nagaya miki inaso ya soni"
Islam tace"ki bar yaudarar kanki dan kin dad'e da fad'awa tarko son Abdul"
Ai a fusace ta mike tace"ni?Allah ya kiyyaye in so shi,ni dai nasan ina tausayin shi kar yan mata su yaudare shi"
EESHA ta kalli IKLAS tace kina amfani da magungunan dana baki?"
Tace"eh ina sha"
EESHA tace"toh in kije yau ku sasanta kuma kar ki ji tsoran ma'amala dashi,nasan da zafi amma ki daure"rufe fuska IKLAS tayi tace"anty kina bani kunya"
Murmushi tayi sai gashi ta had'o mata kayan mata ingantatu
Tace"gashi kisha"karba tayi ta shanye
Race"bari inyi miki had'i kaza kici Ku barmun gida kafin farsha ya dawo"
Minal tace"ai ba sai kin kore mu ba"
Kallonta tayi tace"saura kiyi ta nunawa Abdul kina sonsa kamar ba mace ba"
RAYHAN ko hankalin shi ya gama tashi yace"mai wiffy ke nufi da wanan fitar da tayi ne?Allah yasa ba wajen saurayin taje ba"
Missalin karfe 3:40 IKLAS ta bar gidan EESHA bayan ta bata shawarwarin zaman aure
karge 4:30 ta isa gida da sallama ta shiga falon a zaune ta hangoshi,
Yana ganin ta ya taso da sauri karasawa yayi yace"daga ina kike?"
Tace"daga gidan anty EESHA yi hakuri na fita bada izinin ka ba,kuma na barka da yunwa ko"
Ajiyar zuciya ya sauke yace"wiffy amma kisan babu kyau ko?toh maiyasa kika fita bada izini na ba"kuka ta fashe dashi
Yace"subhannallah wiffy mai ya faru ne?"
Tace"toh ba kai bane ka ce zaka kara aure ba"
Rike mata hanun yayi wani irin shock suka ji da sauri ya sake suka kalli juna murmushi suka sakarwa juna
Rike hanun yayi kuma ya ja ta zuwa wajen kujera ya zauna sanan ya a zata saman cinyar shi
Kallon fuskarta yayi yace"wiffy kin yafe mun laifukan da nayi miki?wallahi nayi nadama ki taimaki rayuwata matata,ko da kad'an ne ki soni,nasan baki sona amma zan koya miki inda zaki soni"yana maganan ne kamar wanda zaiyi kuka
Rufe mai baki tayi tace"na dade da yafe maka mijina,maganar in soka kuma na dad'e ina sonka tun bansan ka ba nike sonka"da Sauri ya kalleta
Tace"eh haka ne tun ina jin murya ka a radio,wallahi na dade ina sonka kaine farin cikin na baka san halin dana Shiva bane da kake police custody"
Dariya yayi yace"Ashe dai ana sona aka wahalal dani,toh gaya min sheka nawa kika d'auka kina sona?"
Toro baki tayi tace"shekara uk...."
Bata karasa ba ya cafke bakin,ya fara sosa kwantar da ita yayi a kujera ya fara romancing d'ita,bude zip d'in rigar ta yayi ya saka hanun ya fara wasa dana shanun ta duk ya fita hayacinshi
Murzata yake yi San ranshi,kuka ta fashe dashi amma bai masan tana yi ba
Bayan minti 30 ya sake ta yana mai da numfashi,itako sai faman kuka takeyi kallonta yayi a ranshi yace"hmmm zaki yi mai dalili anjima"a zahiri kuma jawota yayi yace"wiffy mai yasa kike kuka ne ko baki sona ne?"
Girgizs kai tayi tace"wallahi zafi nono na keyi"dariya ta bashi amma sai ya had'a fuska yace"ki shirya bayan isha'i zamu tafi outing
Ganin ya had'e rai tace"toh"
'Bangaren Mahmud kuwa
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:43] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.
Dedicated to Fatima goni
π
Ώ5β£5β£&5β£6β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Bangaren Mahmud kuwa ya samu labarin Abida na niman kashe IKLAS kallon mugu yayi yace"so nike ku kashe mun ita kafin ta kashe IKLAS"abinda Mahmud bai sani ba bakin Abida d'aya da mugu dan ba karamin son Abida yakeyi ba
Murmushi mugu yayi a ranshi yace"sai dai kai ka mutu"
Bayan sallah isha'i IKLAS ta shirya cikin jallabiya ta fito a falo ta tarar dashi
Tace"na shiya"
Kallonta yayi yace"wiffy kin yi kyau sosai"
Dariya tayi tace"kai ma kayi kyau"kissing d'inta yayi a goshi ya kama hanunta suka fita
Tuki yake yana kallonta yace"wiffy shine kike ta wahalal da zuciyata, meyasa kika kusa zautar dani,saura kad'an zuciyata ya buga"
Murmushi tayi tace"toh ai nima ka azabtar dani wanda yafi damuna shine dukar da kayi mun har sanda na kwanta asibiti"tayi maganan ne tana hawaye
Parking yayi gefen titi,ya lashe mata hawayen fuskarta yace"wiffy bana son wanan kukan wallahi ko lokacin da nike miki wanan abubuwa in naga kina kuka zuciyata ciwo yake mun amma a lokacin ba d'au soyyaya bane,sai daga baya na gane ko wanan dukar da nayi miki kishine,Dan Allah ki yace mun na tuba inshaallah wanan idanun baza su kara zuban hawaye ba sai na farin ciki"
Rungume shi tayi tace"nagode mijina"
Shiko jin boobs d'inta a jikin shi ya sa shi shiga wani yanayi a ran shi yace"yariyar nan na niman fitina fa"(nace IKLAS kin had'u da jaraba)
Tace"yana ji kayi shiru"bai iya magana ba
Yace"urmmm"jan ta yayi gefe yace"baby kina son ki haukatani da wanan runguma ki bari in munje gida sai kiyi mun wadda yafi wanan"kashe mata ido yayi ya ja mota
Wani mall suka je suka yi siyyaya daganan