Showing 9001 words to 12000 words out of 40828 words
home hotel
RAYHAN ne zaune a falo sai ga Abida ta shigo tace"RAYHAN alan dai matar ka yan biyu ne?"
Yace"no me kika gani ne?"
Tace"yanzu naga matar nan me kama da ita a fell at home dana je booking room har na bi ta d'akin da ta shiga 202"
Ba tare da yayi magana ba ya d'auki key ya bar gidan
IKLAS na shiga d'aki ta fara Kiran sunan minal
Ga mamakin ta sai taga mahmud ya fito a toilet d'aure da towel
Kafin tace wani abu ya rungumeta dai-dai nan RAYHAN ya toro kofa
Shiga yayi yaja hanun IKLAS ya fita da ita
Mota ya kaita ya sakata ciki
Suna kaiwa gida ya......
Team IKLAS kuyi hakuri wata rana sai labari
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FURUMπ
πG.W.F.π
Home of gougeous,intellingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ2β£1β£&2β£2β£
Suna kaiwa gida RAYHAN ya jawo ta sai falo wurgi yayi da ita ta fad'i kanta ya bugi bango
Tace"dun Allah kayi hakuri wallahi ba abinda kake tunani bane"
Ciro belt yayi ya fara zane ta tana ihu har sai da ta sume
Yace"shegiya yar iska no wonder na sane ki ashe ba haka kawai da dalili"ture ta yayi ya fita ko damuwa be yi da halin da take ciki
Minal ne a kwance a lab ta ci kuka ta gaji ta hakura ta kwanta dan dare yayi
'Bagaren mahmud da Abida murna suke yau RAYHAN zai saki IKLAS
Washe gari around 7:am cleaner ya bude lab ya ga minal kwance
Tana ji an bude kofa dagudu ta fita ko sauraren cleaner batayi ba
Taxi ta tare ta shiga sai gida
Tana shiga ta gan IKLAS kwance a kasa a sume ihu tayi ta fita ta nimo taimako aka kai ta asibiti
Bayan kwana uku cikin ikon Allah IKLAS ta samu lafiya bayan ta sha ruwa uku
'Bangaren Abida kuwa tana kwance parlour RAYHAN ya sauko yace"ke yaushe zaki wuce ai na ga an gama seminar bakin garin sun fara tafiya nasan yanzu zaki samu room a hotel
Tace"yi hakuri nasan na takura ka inshaallahu zan tafi anjima
Abida a ranta tace"sai na lashi zumar ka kafin in wuce"
on 7/3/2019 Misalin karfe 4:pm Abida ta shirya cikin wani shegiyar short gown da shi da babu duk d'aya,ta shiga bedroom d'in RAYHAN yana kwance hayewa gadon tayi tafara romancing d'inshi
Cikin barci ya ji kamar ana tab'a shi da sauri ya farka ya gan Abida tana kokarin kissing d'in shi ai da sauri ya mike ya sinka mata mari da d'auke mata ji na wasu mintuna
Belt ya d'auko ya fara zane ta ihu take tana cewa"RAYHAN dun Allah kayi hakuri bazan kara ba wallahi son ka nikeyi shiyasa"
Ko sauraren ta be yi ba ya cigaba da zane ta sanda ya had'a mata jinin da majina ya ja ta waje yayi wurgi da ita
Ya nuna ta da yatsa yace"daga yau kar na kara ganin ki kusa dani dan natseneki mazinaciya"
Tashi tayi da k'yar tace"dun Allah ka soni babban burina ka aureni"
Dariya yayi yace"Allah ya kiyaye in auri kariya irinki wallahi na ratse da mahalici na banzan aure ki ba koda mu biyu muka rage a duniya"
Kallonshi tayi taga babu alaman wasa a idonshi kuma ga tsanar ta a kwayar idonshi
Tura ta yayi zai kulle kofa tace"toh ka bari in d'auki kayana ka ga kamar a sirara nike ga mutane sun fara taruwa"
Yace"dama kunya kike dashi ki bar nan kafin na hallaka ki"
Shigewa yayi ya barta tsaye tace"wallahi sai na d'au fansa abin da kayi mun inda ka wulakanta ni a idon duniya toh nima sai na wulakanta ka yanzu ban yadar damu da ka aure ni ba dan nasan haka ba zai faru ba dan nagani a kwayar idonka"
Yana shiga ya zauna sai ga kiran ummi ya shigo wayar shi yana d'agawa
tace"bawa IKLAS wayan kuma bana san kace baka gida"
Yace"ummi ai ke bari mu gaisa ko?"
Tace" kana haukane?ka gaugauta bawa IKLAS ways inma baka gida kaje yanzu na baka minti 30"
IKLAS ne zaune a gadon asibiti minal tace"yau sai kin fad'a mun gaskiyar abin da ke damun ki"
Kuka IKLAS ta fashe dashi ta kwashe komai ta fad'a mata harda dukan da yayi mata
Ai cikin kukan tausauyin ta minal ta sinka mata mari guda biyu lafiyayyu ta jijjiga ta
Tace"akan wani dalili zaki bari namiji yayi miki wanan wulakanci IKLAS you are a disgrace to womanhood IKLAS ko sai kuka takeyi
Wasu mata biyu nagani a ward din suna bawa marasa lafiya taimako d'aya tasaka hijabi har kasa d'aya kuma tayi rolling da babban mayafi sai kallon minal suke inda take ta masifa
Mai hijabin tace wa mai gyalen wancan kamar minal muje mu ga me ke sata wanan masifan
Suna zuwa minal ta rungumo mai hijabin tace"lah anty EESHA (na littfin EESHA)me ya kawo ku lagos? "
Eesha tace"samimar nazo da farsha itama kairat da sadiq (Auran wata d'aya na anty pheena)
Minal tace"toh ina yaya farhan yake yanzu nan?"
Ita dai IKLAS sai kallon su take
EESHA tace"ai suna hotel yau ma zamu koma muka ce bari mu zo mu taimakawa marasa lafiya kafin mu koma Minna,amma meke faruwa ne naga kina ta fama fad'a haka?
Minal tace"hmmm nan ta kwashe komai da ta sani ta gaya mata"
Anty kairat tayi murmushi tace"ke haka kike da hakuri kika bari namiji na gara ki toh in barci kike ki farka"
Minal zatayi magana sai wayan ta yayi kara ta d'auka tace"islam wai menene kike faman damuna ne?"
Islam tace"yi hakuri nakira layi IKLAS ne amma baya shiga shiyasa na kira inji ko lafiya"
Minal tace"munafuka Inda yayan ki ya kashe ta da zaki San ba lafiya ba"
Islam tace"me ya farune?dun Allah bata wayan"
tsaki tayi Kashe wayan
EESHA ta kalli IKLAS tace" ke wawiya ce kamar wanda bata da gata zaki tsaya namiji ya wulakanta ki bama shi kad'ai ba har tsohuwar budurwar shi"
KAIRAT tace "kalle ni nan san da na tashi tsaye muka shirya da mijins kai inta kaice miki sanda yayi jinya a asibiti na saurare shi"
EESHA tace"kalle ni nan baka rami daru mukayi da farsha ba kafin ya sauke girmar kanshi toh yau inki cika mace nayi challenging ki da ki nunawa RAYHAN ke cikkaiyar ya macece mai ji da kanta,ki nuna me shiru da kikeyi ba tsoro bane ladabi ne kawai da biyyaya iyaye
Da sauri IKLAS ta kalleta EESHA tace"yau ina son ki bani aron wanan IKLAS d'in mai hakuri da kawaici zan aike ta wani wuri mai nisa nikuma zan baki wata sabuwar IKLAS mai rashin mutunci da sanin yancin IKLAS da bazata d'auki raini a wajen RAYHAN ba balle wata abida"
IKLAS rai ya b'aci tace"anty EESHA ni IKLAS nayi alkawari bazan tab'a d'aukan rainin a wajen ko wani d'an namiji ba enough"
KAIRAT tace"good"
EESHA tace"yaushe zaku dawo minna?"
Minal tace"nan da 2month"
EESHA tace"toh da kun shigo ku nime ni"
KAIRAT tace"ga card d'ina inki na niman Karin bayani inji kira"
Godiya IKLAS tayi musu sanan suka rabu
Masu karatu toh ya za a kare ga EESHA da KAIRAT sun shiga lamarin
Niko nace RAYHAN you are in bunch of trouble
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FURUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,intellingent, and expert writers,we are the best among the rest.
Note:jiya ansamu confusion wajen number har wasu suna gani kamar mistake nayi toh ba mistake bane dan page biyu na toro 19/20 /21/22 in baki karanta 19 20 ba ki koma baya ki karanta dan zatayi miki amfani nan gaba kuma kuyi ta lura da inda Nike sa date dan kar ku rud'e a nan gaba(π€£π€£π€£π€£)I laugh in China)ππAyish ta tayani dariya
π
Ώ2β£3β£&2β£4β£
Bayan tafiyar su EESHA sai ga Abida ta shigo asibiti direct wajen IKLAS tayi
Tace"ke ya jiki dan nasan ki daku wanan kad'an daga sharri na kenan"
Harararta minal tayi tace" ai ta Allah bata ki ba yar iskar banza yar iska wofi"
Abida ta nuna minal da yatsa tace"ke bada ke nike magana ba da wanan yar iska nike yi"
Kallon IKLAS tayi ta nuna ta da yatsa tace"ke dun uban ki ina magana kin share ni"
Ai a fusace IKLAS ta mike ta kama hanun abida ta juya shi baya ta matse mata wuya wanda sanadiyar haka Abida ta kasa numfashi
Tace"ke karamar yar iska ce wallahi dan ni nafi karfin ki kariya mara aji dan wallahi ni nafi karfin inyi using cheap trick dan inyi miki sharri,kuma daga yau karki kara zagin ubana"
Cikin azaba Abida tace"sake ni toh"
Tureta IKLAS tayi ta fad'i minal ko sai kallon mamaki take yiwa IKLAS a ran ta tace"dama mai hakuri bai iya fushi ba
Mikewa Abida tayi tace" ni kika wulakanta haka?toh wallahi sai nayi miki abin da har ki mutu bazaki mantawa ba"
IKLAS tace"karya kike yi,ba abin da zaki iya yi mun mahalici na bayi mun ba,ni sunana IKLAS wato (kadaita Allah)wanda shi kad'ai nike bauta me ba mutum ba"
Abida zatayi magana IKLAS ta katse ta dacewa"hey lower your voice before i cutoff your tongue"
Mamaki ne ya kama Abida cikin mamaki tace"wallahi sai nayi sanadiyar kashe miki aure sai na zama sanadiyar zamar dake karamar bazawara,ai dama ba son ki yake ba"
Dariyar rainin hankali IKLAS tayi tace"nikuma nayi miki alkawari sai na wulakanta ki a idon duniya irin wulakanci da kowa sai ya guje ki,mutane su tsene ki wallahi sai nayi sanadiyar shiryuwar ki,maganan baya sona kuma na baki nan da wata d'aya kacal RAYHAN zai so ni irin son da wani namiji ba taba yi wa y'a mace ba"
Abida tace"nikuma kafin lokacin na tarwasa farin cikin ku daga ke har shi"
IKLAS tace"hmmm a lokacin karshen ki zai zo,dan lokacin zaki fara fuskanta kalubale"
Abida na Baron asibitin ta kira Mahmud a waya tace"ni nafasa auren RAYHAN dan nasan bazai taba aurena ba,amma sai na tarwasa rayuwarshi sai na kunyata shi a idon duniya"
Mahmud yace"komai zaki yi mai kiyi amma karki kuskura ki tab'a IKLAS"
Tsaki tayi ta katse wayar
'Bangaren RAYHAN ko tun lokacin da ummi ta kira shi tace ya baiwa IKLAS yake niman ta amma shiru yaje gidan da ya barta bata nan ya koma hotel shiru ga ummi tasa shi gaba sai ya baiwa IKLAS waya wanda karshe kashe way an yayi
Ganin dare yayi ne ya fara tsorata tunani yake yi yanayin da ya barta ko mutuwa tayi
Haka yayi ta yawo a gari har dare yayi ya dawo gidanta ya kwana
Washe gari ya kama monday ranar likita ta sallami IKLAS
Direct gida ta tafi dan minal daga asibiti ta tafi school kasancewar tana da test
Tana shiga ta gan shi kwance a parlour
Confidently ta shiga ciki tayi kamar bata ganshi ba har zata haura sama ta ji yace"ke zo nan"
Ko kallon inda yake batayi ba ta cigaba da tafiya
Yace"ke ba dake nike ba?"
Still bats juya ba tashi yayi da gudu ya haura matakala ya janyo ta
Yace..........
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FURUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.
π
Ώ2β£5β£&2β£6β£
Yace"ke bada ke nike magana ba"
Kallonshi tayi a wulakance tace"ai sunana bake bane kuma banga dalilin dayasa zaka kirani ba malam"
Mamaki ne ya kama shi cikin mamaki yace"hmmm lallaui kam wuyar ki ta isa yanka,wato iskanci ki ya kai har kwanan gida kike zuwa ko"
Tace"eh ina ruwan ka ku jikina nike rabawa a waje ai ba damuwar ka bane"
Yace"toh wallahi baki isa ba ni kike gayawa magana?"
Tace"an gayama sai ka d'au mataki"
Tsaki tayi ta juya zata wuce ya jawo ta har ya d'aga hanu zai mareta
Ta rike hanun shi girgiza kanta tayi tace"ba wacce ka sani bane domin wacan wanda ka saba zalunta ta dade da mutuwa wanan sabuwa ce wallahi inka yi kuskuren tab'a ni sai nayi sanadin da iyayen ka zasu sltsine ma dan sai na gayawa Abba wulakancin da kayi min daga farko har karshe wanan alkawali ne"
Sake me hanun tayi,ta shige bedroom d'inta
Jiki a sanyaye ya sauko ya zauna a parlour yana mamaki gut d'inta how come tayi growing wings suddenly
Kara wayanshi ne ya dawo dashi daga duniyar tunani
Dubawa yayi ya ga ummi ne ya d'aga
Ummi tace"wai yaushe na zama sa'ar wasa ka tun jiya nace ka bawa IKLAS waya inji murya yar mutane shine kake tayi mun wasa da hankali"
Yace"yi hakuri ummi na bari in kai mata"
Haurawa sama yayi ya shiga bedroom d'inta amma bai ganta ba har zai fita yaji motsin ta abayi zama yayi a bakin gado yana jiran ta sai hira yake da ummi a waya wanda rabe masifa take time
Bayan minti 7 sai ga ta ta fito daure da karamin pink towel ko guiwa bai rufe mata ba ta kama dogon gashin ta a gefe
Tana fitowa har zata koma sai kawai ta basar tayi kamar bata ganshi ba ta zauna gaban mirrow ta cigaba da harkar gabanta
Shiko tun da tafito ya kafe ta da ido
Jin shiru ummi tace"hello!hello!!hello!!!
A firgice yace"na'am abb..urmmm ummi ina ji"a rude yayi maganan dan bakaramin tafiya da imanin shi tayi ba
Ummi tace"wai me ke damun ka ne?ba ma IKLAS wayar ko har yanzu wanka takeyi?"
Yace"ta gama bari in bata"
Tashi yayi jiki a mace ya saka wayar a hands free ya bata
Bayan sun gaisa ummi tace"ba sai matsala ko?in akwai abin da yake yi miki ki sanar dani"
Kallonshi tayi ta wasa mai harara tace"bakomai sai dai yace zaiyi tafiya ya barni ni kad'ai nikuma tsoro nike ji ummi"ta karashe maganan tana toro baki dan ummi ta shagwab'ata
Kallonta yayi ta kashe mai ido d'aya
Ummi tace"bashi wayar"
IKLAS tace"ai yana jin ki ummi"
Ummi tace"toh madallah,ashe dama baka da hankali?zaka tafi ka barta ita kad'ai a garin da bata San kowa ba,toh wallahi in ka tafi ka barta sai sab'a ma sha-shasha banza kawai wanda baya kishin iyalin shi"
Kallonta yayi ido jawur yace"ummi ki yi hakuri bazan kara ba"
Bayan sun ida wayan yace"ke wai yaushe kika raina ni har kika nimar had'a ni da iyaye na"
Tsaki tayi ta mike har zata ratsa shi ya ruko ta yace"how dare you walk out on me"
Tace"it because I don't have your fucking darm time fool"
Ai a fusace yace"are you calling me a fool?"
Tace"of cause that is a better name for you"
Belt yake kokarin cirewa
Ta rike mai hanun tace"don't bother yourself dan kana taba ni zan kira daddy in sanar dashi,kuma nasan kasan sauran"
Shiru yayi cikin takaici ya bar d'akin"
Yana fita ta d'auki waya ta kira Islam hira sukayi
Islam tace"gaskiya anty minal akwai fad'a ko da yike ban ga laifi ta ba laifin yaya ne"
Dariya IKLAS tayi tace"hmmm ai d'azu muga gama daru da yaya ki,"kwashe komai tayi ta fad'awa Islam
Islam tace"good haka zaki yi ta threatening nashi in yayi miki Abu kice zaki tona biggest secret d'inshi abun da ya dade ya boyewa"
IKLAS tace"wani secret kenan please gayamun"
Islam tace "zan fad'a miki amma ba yanzu ba"
Ki dai ki nuna me kinsan komai nashi kuma zaki fad'a ma abba "
IKLAS tace"toh nagode"
Suna ida wayar ta kira minal
Minal tace "bazan dawo da wuri ba yau may be a hostel zan kwana ma"
IKLAS tace"toh sai kin dawo"
'Bagaren RAYHAN yana fita wani bedroom ya shiga a bakin gado ya zauna ya dafe Mara yace"Ashe sama haka yariyar nan take da kyau surar "
Itako IKLAS ko shiri tayi cikin burnshot da top ta sauko direct kicin taje ta dafa indomie mai lafiya ta zauna parlour tana ci
Fitowa yayi ya zauna yana kallonta can anjima yace"ina abinci na?"
Tace" ban dafa da kai ba"
Yace"ke naga taken taken iskancin ki.ya fara yawa fa"
Ko magana batayi ba har ta gama ta d'auki plate ta kai kicin ta dawo ta zauna tayi crossing leg ta canja channel
Music channel ta kai sai bin wakar takeyi
Shiko yunwa ta dame shi gashi tun da ya gan indomie nan ta shiga ranshi
Tashi yayi ya je kicin amma ya bude tunkuya yaga babu komai kicin d'inma kamar ba a yi girki ciki ba
Fitowa yayi yace
Maman
Noorul
Hudahββ
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: ππππ
IKLAS
ππππ
By maman noorul
Hudah
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
πG.W.F.π
Home of gorgeous,interllingent,and expert writer,we are the best among the rest.
Dedicated to maman fati(anty shamsiya) nagode da kaunar da kike nuna mun Allah ya bar mu tare (amin)
π
Ώ2β£9β£&3β£0β£
Bismillahir Rahmanir Rahim
Ga mama kin shi sai ya gan ta fara yaga kayan jikin ta
Kafin yayi magana ya ji ta fara ihu tana jan rigar jikin shi har botton d'in gaban rigar shi biyu sun zube kasa
Mari ya wanka mata dai-dai nan mutane suka shigo office d'n
Abida ta fashe da kuka tana cewa Ku taimake ni wallahi fyad'e yake son yimun tun d'azu yake ta duka na"
Mutane suka kalleshi suka ce mai gida ba girman ka bane
Shiko shiru yayi ya kasa magana
Wata daga cikin staff taja Abida waje ta cire hijabin jikinta ta bata RAYHAN ma waje ya fito dan yiwa mutane bayanin abin da ya faru kawai sai yan jarida suka rufe shi da tambayoyi Wanda wasu yan gidan tv ke nunawa live
Wani daga cikin su yace"RAYHAN ko zaka iya sanan damu abin da yaja hankali ka jikin Abida har kake kokarin yi mata fyad'e?"
Shiru yayi yana kallon ikon Allah
Wata reporter ne gefen su da camera man yana kwashe ta tace"RAYHAN Mohammed d'ahiru mai dala yayi yukuri yiwa Abida nasir fyad'e wanda da kyar ta sira dan da taki amincewa ya rufe ta da du ka wanda ga shaidu sun nuna kokuwa sukayi,ni Amina musa zan kawu muku