Showing 6001 words to 9000 words out of 40828 words

Chapter 3 - IKLAS BOOK COMPLETE DOCUMENT BY Maman Noorul

21 Aug 2025

197

tana cin abinci karasowa yayi yaja dogon gashin ta da karfi Kara ta sake


Yace"ubanwa yace ki ci abinci kafin ki gama aiki?eh"


Tace"yi hakuri wallahi na tuba" tura ta yayi ta fad'i ta fasa goshi


Amma ko kallonta beyi ba ya zauna ya cigaba da cin abinci shi hankali kwance


Tashi tayi da k'yar ga yunwa ga azaba da kanta keyi taje waje ta fara aiki


Tana gamawa ta koma d'aki tayi treating ciwon tasa plasta


Saukowa tayi ta zauna a dining dan cin abinci sai dai tana bude warmer taga wayam ya cinye dan RAYHAN baya wasa da abinci


Kicin ta shiga ta had'a tea ta fito tana sha tana tuna gatan da take dashi a gidansu kawai sai ta fashe da kuka


Bayan sati biyu da bikin su tana zaune tana kukan da ta saba sai taji sallama islam da nawal


Tashi tayi ta shiga bathroom ta wanke fuska tayi kwalliya ta sauko ta ba su abin sha


Islam ta kalleta tace"ummi tace a kawo miki nawal dan ta dame mu da a kawo ta wajen mummy ta


Dariya IKLAS tayi tace"Allah sarki kallon nawal dake zaune a cinyata tayi tace"nima nayi missing d'iki my daughter"


Islam tace"anty me ya same ki a goshi ne haka?"


Murmushi tayi tace"fad'iwa nayi wallahi"


Islam tace"hmnm ina yaya?"


Tace"yaje aiki"


Tace"sis inlaw ina so ki sani ni ba wanda zaki boyewa Abu bane nasan halin yaya infact ko ummi bazata gaya mun halin shi ba hakan yasa na san secret d'in shi ba don ya gaya mun ba saboda psychology nike karanta I read human behavior
Pls ki fad'a mun gaskiya wani irin zama kuke da yaya?"


Kuka IKLAS ta fashe da shi tace"wallahi zama kunci da rashin yanci"


nan ta kwashe komai ta fad'a mata


Ajiyar zuciya ta sauke tace"ya kamata ki sanar a raba auren dan wallahi baya son ki kuma hakan dayake yi yana yi ne dan ki gaji kice ya sake ki"


IKLAS tace"ni bazan iya kunyatar da mahaifina ba dan daddy yayi mun komai a rayuta bani da hanyar da zan saka miki sai dai inyi me biyyaya ko da hakan zai zama ajalina ne"


Islam tace"kina fa cutuwa kuma ai ba laifin ki bane wallahi zan fad'awa abba halin da kike ciki"


Hakuri IKLAS ta fara bata tana kuka akan kar ta sanar da abba


Da k'yar islam ta yarda


Suna cikin fira sai ga wayan minal ya shigo


Nan take Sanar mata gobe zata tafi Lagos state university yin wani course dan dama medicine ta karanta


IKLAS tace"Allah taimaka"




Hakan rayuwa ta cigaba Wanda yanzu Satan IKLAS biyu da aure sai dai ba canji tsakanin ta Dan ba karami azabtar da ita RAYHAN ke yi ba


"Bagare d'aya IKLAS ta shaku da nawal dan ji take kamar ita ta haife ta wulakanci da RAYHAN ke yi mata be sa ta rage ta da komai ba


Tana zaune akayi mata email akan ta samu admission yin wani course a lagos dama sai tayi course d'in kafin ayi calling d'in ta to bar domin zama cikkeken barrister


Nan ta sanar da Abba da daddy,


Daddy yace"kome Abba ya yanke dai-dai ne,


Abba yace" ya amince taje amma bazatayi aiki ba kuma tare zasu je da RAYHAN daga nan ya ta kula da kamfanoni su na can har ta gama course amma za a bar nawal da ummi


Mahmud ne tsaye da wani tantiri wai sunan shi mugu


Mugu yace"mai gida wata ta kawo mana hoton yariyar da ka ce mu sato wai mu kashe ta




Da sauri mahmud yace".......








Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fan
Pls share


[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FURUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest


Dedicated to maman noorul hudah fans group da IKLAS fans chambers ina yin Ku irin sosai d'in nan


πŸ…Ώ1⃣5⃣&1⃣6⃣


Mahmud yace"what!ko wacece ita Ku kamo min ita, sanan gobe nike son ku sato min IKLAS in huta da ita kafin in kashe mata aure in aure ta"


Mugu yace"an gama mai gida zuwa yamma za mu kawo maka abida ai batasan mu san ka ba"


A nan take mugu ya kira abida a waya yace"mata su had'u karfe 6:pm na yamma akwai matsala"


Ya kalli mahmud yace"toh mai gida an gama"


RAYHAN ne gaban madubi ya gama shirin shi na zuwa FM studio ya d'auko wanan abun bakin ya saka wanan abun na baki


IKLAS ne zaune a palour tare da nawal ta koya mata karatu al-Qurani mai girman sai wasa suke ya fito


yace"je ciki ki shirya nawal zan kaita wajen ummi "


Da sauri ta kalleshi jin murya R M D tana mamakin murya katse ta yayi da cewa"kiyi sauri shegiya kin kafe ni da ido me kama da aljana mutum sai shegen kyau bala'i


Nawal tace"lah daddy na zagi sai na fad'awa abba"


Da gudu ta tashi jiki na rawa ta haura sama taje ta kwaso kayan nawal ta mika me fisga yayi yace"karfe 10:pm jirgin mu zai tashi in kin ga dama ki shirya"


Tace"toh"


Yana fita ta fara tunanin murya shi a ranta tace"ko shine R M D?kai bashi bane R M D ya iya soyyaya kuma kullum yake baiwa mutane shawara akan suyi biyyaya ga iyayen su,kila dan nayi kwana biyu ban ji murya shi bane shiyasa murya RAYHAN ke mun kama da na R M D"


Kunna radio tayi ta fara sauraren daddalin masoya dai-dai R M D na sanar da fans d'inshi zasu ji shi shiru na d'an wasu kwanaki zaiyi tafiya zuwa wani aiki"


'Bangaren Abida kuwa tun karfe shida na yamma mugu da yaran shi suka d'aure ta
Sai misalin karfe tara Mahmud yazo kallonta yayi yace"akan wani dalili kika ce a kashe IKLAS?"


Hararan shi tayi tace"baka kai na fad'a ma sirrin zuciyata ba"


Mari ya bata san da bakin ta yayi jini ya kalli mugu yace"kuyi ta hutawa da ita har sai ta fad'a mu Ku dalilin son kashe IKLAS"


Dariya ta kece dashi tace"me kuke jira ai dama a matse nike hope dai kuna lasting dan ko so goma ne bai isa na"


"So goma?"ugu da Mahmud suka had'a baki


Dariya tayi tace" ashe ku kanana yan iskane"


Mahmud yace"mugu kwance ta"


Bayan mugu ya kwanceta Mahmud yace"Abida nasir ko?gagarariya wanda iyayen ta suka tsine mata shiyasa take zama ita kad'ai tun oxford ta fad'a tarkon soyyaya RAYHAN amma baya kulata saboda bata da kamun kai,a shekaru biyar da suka wuce ta kashe matar shi nuratu ta sanadiyar alura wanda a hankali yayi ta aiki bayan kwana uku da haihuwa ta bar duniya kuma ta bar jaririyar ne saboda nan gaba zata yi mata amfani,kin kasance babban a harkar lesbianism dan kene chairlady a lesbian palace"kallon fuskarta da ya cika da mamaki yayi yace"in cigaba ne kafin nasa a kamo ki nasa yarana suyi bincike akan ki wanda cikin awa d'aya aka kawo min kundin ki"


Mama ki ne ya kama Abida dan mahmud ya gama sanin sirrin ta


Mahmud yace"dont be surprise baby motive d'aya muke dashi shine:inason IKLAS ke kuma kina son RAYHAN"kashe mata ido yayi


Ya duba agogo 11:45 yace"kuje gida RAYHAN ku d'auko mun IKLAS dan baya nan yana yana gidan radio"


Abida tace"gidan radio kuma me ya je yi gidan radio"


Dariya yayi yace"ke da masoyin ki baki san activities d'inshi ba?toh RAYHAN shine R M D"


Tace"kuje bayan ya huta da ita nima zan latsa dan tayi mun yariyar akwai kyau"


Mugu yace"toh"sanan suka bar d'akin


Zama Mahmud yayi ya d'auko juice ya zuba a cup ya saka desire tablet yasha


Abida tace"yanzu dan rangonci in zaka yi sex sai ka sha wanan laillai kai yarone"


Shiru yayi Dan burin shi kawai akawo me IKLAS


Bayan awa biyu da tafiya su mugu said gasu sun dawo babu IKLAS


Mari yayi mugu yace"ina take?"


Mugu yace"a binciken da mukayi ance sun tafi lagos law school shi kuma ya zai kula da kamfanoni maihaifin shi har ta gama course d'inta


A take mahmud ya kira wani me yi me investigation ya tura me hoton IKLAS yace"yana son yasan duo wani motsi NATA


Abida tace"ya naga kana murna? bayan sun tafi"


Yace"saboda aiki ya zo mun da sauki ki shirya zuwa Lagos ya kama mu dan a can za a fara wasan"


Murmushi tayi tace"na gano bakin zaren"


Kallonta yayi yace"zo toh in rage zafi da koddaden jikin ki daya sha bilicin nasan ba dadi zan ji"


Karasowa tayi jiki na rawa ta rungume shi a gaban su mugu su kayi abin da zasu Wanda ba karami wuya Mahmud yasha ba amma bata gamsu ba karshe ma mugu sanda ya latsa




Niko maman noorul hudah nace yanzu za a fara wasan


Sai dai zan dakata kwana biyu da comment d'in ku yayi mun kad'an


May be baku jin dad'i labarin ne






Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FURUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


πŸ…Ώ1⃣7⃣&1⃣8⃣


Bismillahir Ramanir Rahim


'Bangaren IKLAS ko suna kaiwa airport RAYHAN yace"kar ta ma nuna ta sanshi


Haka ko akayi da suka sauka a lagos ya tare taxi ta zo zata shiga


Yace"common tashi a nan da sauri ta tare wani mai taxi tashi tace ya bi motar su


Suna kaiwa wani gida ya kai ta yace"a nan zaki zauna kuma karki kuskura ki fad'awa kowa a gida ke kadai kike zama


Shiru tayi tana kallonshi,saukan mari taji a fuskar ta yace" kina hauka ne ina magana kin yi shiru,bazaki yi kneel down ba"


Da sauri tayi knell down ta fashe da kuka cikin kuka tace"yi hakuri dun Allah"


Yace"kice yi hakuri master daga yau kiyi ta kira na master because you are just a slave"


Tace"yi hakuri master"


Kud'in ya worga mata mai yawa yace"gashi duk shekarar da kika gama course d'inki ki sanar dani"ya bar gidan


Tashi tayi ta zauna a kujera ta sha kuka wayanta ta d'auka tayi dialling noban minal amma har ta yanke bata d'aga ba


A fili tace"kila tayi barci" dan 12:am tayi


Tashi tayi ta koma bedroom ta kwanta amma tsoro ta hana ta barci kuka ta fashe dashi tana kiran daddy ta


Tashi tayi tashiga toilet tayi alwala ta fara gabatar da nafiloli tana gayawa Allah damuwar ta


Gari na wayewa bayan ta gama waya da many da daddy yace"ba dai wani matsala ko?ina RAYHAN d'in?"


Tace"ya tafi office"


Yace"toh Allah ya taimaka,ayi karatu yar baba"


Tace"inshaallahu"


Bayan ta gama waya da daddy ummi ta kirata tace"RAYHAN na kula dake inda ya kamata ko?"


Tace"eh ummi ya tafi office"


Nan dai sukayi fira daga karshe tayi suka yi sallama


Islam da ke zaune kusa da ummi lokacin da suke waya ta tashi tashiga bedroom


Number IKLAS ta kira tana d'agawa


Islam tace"anty ina yaya?"


IKLAS tace"ya je office"


Islam tace"you can fool other but not me dan ko yaya baya fooling dina so tell me the truht"


Kuka IKLAS ta fashe dashi ta kwashe inda sukayi ta sanar da ita


Islam tace"enough zan sanar da abba a san abinyi"


IKLAS tace"ki manta ki yi mun alkawari cewa zaki rike sirri na?"


Islam tace"but"


IKLAS ta katseta dacewa"babu but pls"


Hira suka IKLAS tace"a ba nawal waya"


Islam tace"taje school,pls anty ki kira minal ku zauna tare"


Tace"toh"sanan suka yi sallama


Islam tace"Allah ya kawo ranan da yaya zai soki,wallahi sai ya gane bashi da wayau wanan alkawarine"


'Bangaren IKLAS ko ta gama waya da Islam minal ta kirata dan ta ga miss call


Minal tace"ya dai har kin shigo ne?"


IKLAS tace"eh jiya na shigo,ina kike yanzu"


tace ina hostel"


IKLAS tace"ki had'a kayan ki kizo mu zauna tare"


Ihu minal tayi tace"yanzu kuwa bani address"


Abida ne zaune a cinyar Mahmud dan yanzu da Mahmud da mugu har da yaranshi tana muamala dasu amma tafi son mugu dan dashi take gamsuwa


Yanzu Mahmud ya daina sex da ita dan tana irritating dinshi


Kallon Mahmud tayi tace"mudex yaushe zamu lagos?karfa yariyar nan ta samu ciki ka ga yanzu watan su d'aya da tafiya"


Mahmud yayi dariya yace"baki da hakuri matsala dake kenan,ki d'au ni wawane ?toh babu komai daya taba shiga tsakanin su na auratayya infact baya sonta dan yanzu haka ita kad'ai ya bari yayi tafiyarsa yanzu haka tana zama da minal childhood friend d'inta"


Abida tace"ban gane baya sonta ba?a gaba na yayi ta nuna mata so ranar bikin su"


Mahmud yayi dariya yace"har yanzu da sauran ki yayi dan yayi ne saboda kar mutane suyi zargin shi,sai dai IKLAS na mutuwar son RAYHAN tun shekaru uku da suka wuce batare da ta gan shi ba muryarshi kawai take ji"


Abida ta zaro ido tace"toh ka ga zata iya canja shi dan ya sota tunda tana son shi"


Mahmud ya ja sigarin hanun shi yace"ai ita IKLAS bata san shine R M D ba dan yana basaja kar maihaifinshi ya gane murya shi siyo wani abun canja voice a kasan waje shi yake sakawa kafin yaje studio"


Abida tace"perfect game"


Yace"yanzu lokaci yayi da zamu ruguza wanan auren"


IKLAS ko cikin wata d'aya har tayi kiba saboda kwanciya hankali


Kuma RAYHAN be nima ta kuma yana garin Lagos sai dai in an tambaye shi ita ya bada wani excuse


Itama haka kullum sai tayi ways mutanen gida da nawal


Islam kullum Islam ta kira ta ji ko RAYHA ya nime ta amma kullum amsan d'aya ne a'ah


Minal ko ta shantake dan bata san wainar da ake tuyawa ba bata masan IKLAS tare suka zo da RAYHAN ba sai dai talura bata taba ganin sunyi waya ba


Haka rayuwa ta cigaba da tafiya yau watan su IKLAS hudu a Lagos kuma RAYHAN be nime ta ba


A yau ranar talata 3/3/2019 Abida suka sauka garin Lagos






Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FURUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to PHENA marubuciya yan biyu


πŸ…Ώ1⃣9⃣&2⃣0⃣


Direct hotel suka kama nan Mahmud ya Sara masu plans da inda zasu tafiyar da komai batare da sun sha wahala ba


Dare nayi Abida tayi kwaliya ta fito da troley ta tsaya bakin hanya


RAYHAN ne a mota yana tuki cikin kwanciya hankali,ji yayi ya buge mutum


Fitowa yayi ya duba kawai sai ya ga abida ne d'aukan ta yayi ya shigar da ita mota sai wani clinic


Nan aka bata gado Dr yace"zata farka nan da 1hr.


Bayan awa d'aya ta farka Dr yace"tana bukatar hutu zasu iya tafiya"


Suna fitowa RAYHAN yace"iam sorry wallahy ban kula bane"


Murmushi tayi tace"ba komai"


Yace"yanzu ina kikayi in sauke ki"


Tace"sauka na kenan a garin nan kuma na zaga hotels duk a cike yake pls ko zaka iya kai ni gidan ku wajen matar ka gobe sai in tafi"


Shiru yayi na d'an lokaci itako addu'a take a ranta allah yasa ya yadar


Can anjima yace"muje"


Gidan shi ya kaita ya nuna mata d'aki a downstairs


Kallonshi tayi tace"ina madam mu gaisa"


Gabanshi ne ya fad'i dan har ga Allah ya manta da wata madam


Yace"ai tana minna "


Tace"Allah sarki naga watane d'azu kamar ita a wani hotel na ma d'auka tare kuke ashe ba ita bane gaskiya sunyi kama"


Kallonshi tayi dan ganin reaction d'inshi


Yace"wani hotel kenan?"


Tace"fell at home hotel"


Batare da yayi magana ba ya haura sama


Wayanta ta ciro a bag tayi dialling number Mahmud


Yana d'agawa tace"plan 1 executed,an samo kawar mina l kuwa?"


Yace"eh gobe zata aiwatar da aikin mu bata kud'in mai yawa"


Tace"good everything is going as plan"


RAYHAN na shiga bedroom d'inshi ya zauna a bakin gado


Yace"wato yariyar nan iskanci take yi harda zuwa hotel hmmm zan kamata ne"


'Bangaren IKLAS ko kullum cikin addu'a da azumin Monday and thursday akan Allah ya gyara lamarin ta


Washe gari IKLAS ta shirya zuwa school


Tace"minal ke bazaki je school bane?"


Minal tace"sai 4pm evening lecture nike dashi yau a hostel zan kwana dan ina da test gobe da safe"


IKLAS tace"nima 4 zan gama zan same ki a school sai mu kwana tare dan wallahi bazan iya kwana ni d'aya a gidan nan ba"


Minal tace"toh"


Da misalin karfe 4:30 IKLAS ta tafi makaranta su minal a wani gindi bishiya ta gan minal zaune


Tace"minal baku yi lecture bane?"


Minal tace"lecturer be zo ba"


Zama tayi suka fara fira suna zaune sai ga Abida tazo


Abida tace"ke dan ubanki bana ce ki fita harkan RAYHAN ba"


Kallonta IKLAS tayi amma batayi magana ba


Abida tace" dan ubanki ina yi miki magana kinyi shiru ni sarar ki ne"


Tsaki IKLAS tayi amma batayi magana ba


Minal ko sai kallon Abida take tana mamaki karfin halinta


D'aga hannu Abida tayi zata mari IKLAS minal tayi saurin rike mata hannun yace"kina hauka ne?koko akwai abinda kike sha?da ita da mijin ta zaki wani zo kina mata kashedi"


Abida tace"ke wacece zaki sa baki wallahi sai nayi sanadiya b'ata miki rayuwa yau d'inan ba gobe ba"


IKLAS ne ta rike minal tace "minal ya isa haka ba abinda zata iya yi miki da Allah be yi miki ba kuma komai ya faru dake haka Allah ya kaddara"


Minal sai masifa take tayi


Misallin karfe 6:pm RAYHAN yaje gidan da ya bar IKLAS amma ya ga ba kowa


Yace"da gaske iskanci takeyi kenan"fita yayi ya bar gidan


'Bangaren su IKLAS kuwa bayan tafiyar Abida kawar minal zee tazo


Tace"minal ana niman ki a lab"


Minal tace"da yamma nan lafiya ko?dan naga 5pm ake kullewa gashi yanzu 6:pm tayi"


Zee tace"toh nidai lecturer yace"a kira ki"


Tashi tayi tace"IKLAS bari inje yanzu zan dawo"


IKLAS tace"OK"


Minal nashiga lab taji an kulle ta waje ihu tafarayi amma ina babu wanda ya taimaka mata
IKLAS na zaune sai ga zee ta zo da gudu tace"wallahi an tafi da minal"


Cikin tashin hankali IKLAS tace"waye ya tafi da ita?"


Zee tace"wanan matan da sukayi sainsa yanzu nan"


Kafin IKLAS ta karayin magana wayan dake hanun ta yayi kara harda kamar bazata duba sakon ba kawai sai ta gan number minal


Sako ne kamar haka:IKLAS pls ki taimake ni gani sun kawoni fell at home hotel room 202 pls ki taimakamun"


Cikin rawar jiki IKLAS ta shiga taxi tace"fell at

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login