Showing 18001 words to 21000 words out of 40828 words

Chapter 7 - IKLAS BOOK COMPLETE DOCUMENT BY Maman Noorul

21 Aug 2025

198

tafi da ita gidansu wanan yana nuna mana tsakani da Allah take son jinin ka dan da wata ce ma ko kallonta bazatayi ba tunda tana fushi da ubanta dun Allah ka rike ta da amana,amma abin da ke d'aure mun kai ina IKLAS taje ne har Abida ta kwana gidan Ku"


Gaban shine ya fad'i amna ya dake yace"ai a lokacin ta tafi hostel ne"


Ummi tace"OK toh Ku kiyyaye gaba"


Abida na juyowa bayan ta gama wanke fuska kawai sai tagan IKLAS a gaban ta IKLAS tasa mata kafa ta fad'i kasa


Tace" that is where you belong to,iam here to warn you to stay away from my husband"


Abida tayi dariya wanda da k'yar tayi shi tace"you humiliatad me and you have to pay for a price for that,wallahi sai na kwa da ke a doron kasa kamar inda na kawar da ta farko "


IKLAS tace"ni kuma sai nayi sanadiyar ajalin ki inshaallahu" nan ta juya ta bar ta zaune


IKLAS tunanin maganar Abida takeyi tace"me take nufi da ta farko kodai ita ta kashe maman nawal?no ai ance wajen haihu ta mutu"


Dawowa tayi tace"ummi bari in tafi gidan mamy in d'auko nawal"


Ummi tace"toh RAYHAN shigo mu tafi tare"




Ai da sauri yace"ummi ni matata zan bi"


Ummi tayi murmushi ta shige mota da Islam


Minal ko na gefe tana ta zazzagawa Abdul rashin mutunci wai ai dashi aka had'a baki aka yiwa aminiyanta wulakanci


Shiko Abdu l said kallon ta yake IKLAS ne ta karaso race"minal ni zan tafi gidan mamy ko zaki zo in rage miki hanya?tunda baki zo da mota ba"


Minal tace"je ki wanan munafikin zai kai ni"


Murmushi IKLAS tayi ta ja mota dan already RAYHAN ya baje a gaban mota


Basu yi tafiya mai nisa ba IKLAS tayi parking a gefen titi tace......






Pls kuyi hakuri da spellings error ko mistake bana samu lokaci editing ne








Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


πŸ…Ώ4⃣1⃣&4⃣2⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Tace"fitar min daga mota"


Kallinta yayi yace"meyasa?"


Tace"saboda bana son ganin ka"


Yace"ni mijin kike gayawa haka?look my IKRAY please let baygone be baygone let forget about the past and start a new new life"


A fusace tace"ai said get the hell out of my car"


Yana so yayi magana ta katseshi dacewa"now"


Ya bude kofa zai fita tace"kana ji?"


Ya juyo ya kallaeta tace"ina son kafin in dawo ka rubuta mun takarda saki na dan tunda bama son juna gomma mu rabu"


Yace"inji wa yace ni bana sonki?"


Tace"kai da bakin ka ko ka manta ne a mota ranar kamun bikin mu kace ni da kai na zan nimi ka sake ni toh lokaci yayi"


Zaiyi magana tace"pls banison tsurutu kafin indawo ka rubuta mun takarda na please in ba haka ba zan kai ka kara kotu"


Fita yayi jiki a sanyaye itako taja mota ta bar wurin


Hanun yasa a kai yace"na Shiga uku yau na ga illar rashin biyyaya meyasa tun farko na wulakanta ta?hmmm wallahi ko za a kashe ni ba zan sake ta ba"


'Bangaren minal ko Abdul ya kaita gida har zai ganin taki fita a mota yasa yace"mu kawo gidan"


Tace"eh na sani ban dai gan daman fita bane ko kana da abin yi?"


Yace"no na isa?ai ban isa ba"


Kallonshi tayi tace budurwan ka nawa"


Cikin jin haushi da mamakin tambayar a ran shi yace"niko Allah ya had'a ni da masifaffiya kome zatayi da yan matana oho"


Tace"da kai fa nike fa"


Yace"su uku ne"


Ai ihu tayi tace"what?"


Yace"menene?


Tace"ba komai shawara zan baka,ka daina kula mata dan baka isa yin budurwa ba kaga mu mata bamu da alkawari kar su zo suyi betraying d'in ka"


Kallonta yayi daga sama yace"toh umma"


Tace"in banda abinka,kai guda nawane da zaka fara budurwa"


Dariya ma taso ta bashi ga takaicin maganan ta na cewa shi guda nawane


Har zata fita ta dawo ta kalleshi tace"karka bari na kama ka da budurwa"


Yace"toh umma"


Tace"Allah ya maka albarka a je gida a huta"


Tana fita a motar yace"lallai ma yariyar nan ta rainani wato ma yaro ta d'auke ni amma me take nufi da kar in kula mata?"




IKLAS na Shiga gida mamy tace"kai IKLAS kinyi kokari a kotu ai mun gani a tv amma wanan abida anyi sinnaniya yariya amma naji dadi da Allah tons asirinta"


Murmushi IKLAS tayi tace"mamy ina nawal?"


Tace"tana ciki ai tun d'azu take kuka wai sai an kaita wajen mummy da daddy ta"


Shiga d'aki ta tayi tace"nawal ina kike ne?"


Nawal dake b'oye bayan labule ta fara dariya IKLAS tace"oh baby ni ake boyewa"


Nawal tafito ta rungumeta


Nawal tace"mummy ina daddy na ba kince yau zai dawo ba?"


Tace"eh daddy ki ya dawo yana gida yanzu haka"


Nawal ta kwaso takalmin ta tace"mummy mu tafi gida"


Tace"toh"


RAYHAN ne gaban Abba sai faman fad'a yake yi yace"ashe dama ban isa da kai ba?ince karkayi abu amma San da kayi"fad'a yayi me sosai tare da nuna b'acin ran shi ya kuma yi me kashedi yace"wallahi in ka kara janyowa kanka masifa toh ba ruwana da kai,in ba dan an gode yariyar nan ta tsaya maka ba da yanzu kana gidan yari dan sauran lauyoyin kin tsayama suka yi sha-shasha kawai"


Hakuri RAYHAN ya bashi da nuna me yayi nadama


Daga karshe Abba ya hakura


Abba yace"jeki gida ka same iyalin ka kwana biyu basu gan ka ba




D'akin ummi ya je ya zauna nasiha tayi me sanan ya ci abinci


'Bangaren Abida kuwa bayan ta bar kotu gidan Mahmud ta je


Mahmud yace"ashe ke wawiya ne?meya na tare ta a titi kiyi mata magana baki san by doing dat kin yi challenging d'in ta bane gashi yanzu instead of ki raba su kin had'a su"




Tace "ai ban tab'a experting zata yi winning barrister Aisha ba"


Mahmud yace"ki bar mun gida yanzu dan baki da amfani a wajena yanzu"


Kallonshi tayi tace"haba Mahmud dan na fad'i so d'aya zaka Kore ni yanzu fa bani da wajen zuwa dan an Kore ni a wajen aiki kuma sanin Lanka ne babu Wanda zai taimake ni balle a bani aiki"




Yace"wanan damuwar ki ne banawa ba"korar kare mahmud yayiwa Abida


Tana barin gidan mugu ya taimake ta zuwa gidan shi




IKLAS na barin gidan mamy gidan anty EESHA taje kiran minal tayi tace sameta a gidan nan ta kira Islam ma




Islam na zuwa ba da dadewa ba minal tazo ba tare da b'ata lokaci ba suka fara ba shawarwari EESHA tace"dole ne ma a gasa RAYHAN"Islam tace"ai ya zama dole tunda bai da muntunci"




Harararta Minal tayi tace"kamar da gaske"


Islam tayi murmushi dan yanzu ta fara gane halin minal tace"hmmm ke dai ki fita fad'a wallahi"




Anty EESHA ta kalli IKLAS tace"karki bari yasan weakness d'in ki meaning karki bari yasan kina son sh"


Nan dai suka ci gaba da hira kafin suka bar gidan




IKLAS na kaiwa gida ta sami RAYHAN a palour dagudu nawal taje ta rungumeshi




Kallon IKLAS yayi yace......




















Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeuos,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to Hassana Mohammed Bana aka hassy looks


Naga korafin ku akan ina sa turanci diyawa a novel dina please kuyi hakuri zan gyra ko da dai bana jin hausa sosai amma zan yi kokari in rage


πŸ…Ώ4⃣3⃣&4⃣4⃣


Bismillahir Ramanir Rahim


Yace"IKRAY sannu da dawowa"


Nawal ne ta rungume shi tace"daddy oyoyo,ina kaje baka dawo ba mummy kullum sai tayi ta kuka"


IKLAS a ranta tace"ka ji yariya da tunan asiri"amma a fili tace"nawal muje kiyi wanka"


Nawal tace"toh mummy"


Haurawa suka yi suka barshi tsaye


Yace"kodai tana sona ne?kila saboda ta tausaya min ne"


Shigar su IKLAS bada dadewa ba sai gata ta dawo


Tace"ina sako na?"


Yace"dun Allah IKRAY zauna muyi magana mu fahimci juna"


Tace"babu wani fahimtar ka da zanyi ka dai bani takarda na"


Yace"na roke ki dan soyyayar ki da ma'aiki ki taimaka min"


Zama tayi tace"ina jin ka"


Yace"IKRAY ki taimaka min ki yafe min abubuwa dana yi miki a baya wallah......"


Katse shi tayi da cewa"wanne daga cikin laifin ka zan yafe ma?ruwan daka wasa mun a titi makarantar mu?koko kulle ni da kayi a police station? dan na taimaki yarka koko jamun gashi da kayi a mota ranan kamu mun kodai wulakanci da kayi mun a lagos?wanda sanadiyar sharin da tsohuwar budurwa ka tayi mun kayi mun duka da sanda nayi jinya a asibiti,kuka ta fashe dashi"


Ya rike mata hanun yace"dun Allah ki yafe mun wallahi nayi nadama kuma na yafe kuskurena kiyi hakuri yanzu ina son ki har cikin zuciyata"


Dariya tayi tace"kana sona?karya kake yi dan kai da bakin ka kace mun bazaka tab'a sona"


Yace"dun Allah ki manta baya mu gina sabon rayuwa"


Tace"ni dama ba sonka nikeyi ba ina da Wanda nike so biyyaya ce tasa nike ta bin ka sau da kafa,kuma karka d'auka na taimake ka ne dan inason ka ne,na taimaka ma ne dan na tsani zalunci kuma ko waye ke cikin wanan halin zan taimaka me"


Shiru yayi idanun shi sunyi jawur yace"yanzu IKRAY a gabana kike gaya mun kina da wanda kike so ki tuna fa akwai aurena akanki"


Tace"miye wani IKRA? Sunana ba IKRAY bane kuma ai shiyasa nace ka sauwake mun inje in same shi"


Yace"gaskiya bazan iya sauwake miki ba kuma ni ba wai dan kin taimakeni nike sonki ba na dade ina sonki tun a lagos na fara sonki amma a lokacin bagane so bane na d'au sha'awa ce kawai a ranan da nike shirin fad'a miki ranan wanan abin ya faru"


Tashi tayi tace"toh tunda kace bazaka sake ni ba ka zauna cikin shiri dan ni bazan tab'a sonka ba"


Kicin tashiga tayi girgi ta jera a dining,haurawa tayi sama tayi wanka ta shirya cikin riga jeans da top tayi bala'i yin kyau ko d'ankwali bata d'aura ba tayi parking dogon gashinta


D'akin nawal taje zaune ta hango ta saman gado tana wasa da teddy tace"baby zo muje muyi dinner"


Saukowa sukayi suka zauna a dinning suka fara cin abinci


Suna zaune sai gashi ya sauko karasowa yayi
Ya ja kujera ya zauna


Nawal tace"daddy muci abinci mana"


Ai da sauri IKLAS tace"daddy baya jin yunwa ya koshi"


Kallonta yayi ta harrare shi bayan nawal ta koshi tace"mummy barci nike ji"


Tace"toh je d'aki ki kwanta"


Bayan nawal ta tafi yace"IKRAY ina abinci na?"


Tace"ban dafa da kai ba"


Yace"yanzu harda abinci ma baza ki tausaya ki bani ba kwanana nawa banci abinci kirki ba"


Ko kallonshi batayi ba ta tashi ta dawo palour ta zauna tana kallo


Zama yayi a ranshi yace"nasan zansha fama amma inshaallahu zan jure dan ni na jawowa kai na"


'Bangaren minal ko tana kwance a d'akin ta agogo ta duba taga 8:pm tace ko ina yake yanzu?ko me ta tuna naga ta tashi da sauri wayar ta ta d'auka tayi dialling number Abdul


Tace"ina kake?




Bata jira mai zai ce, ba tace"kazo ina niman ka yanzu"


Yace"to umma"


Abdul dake zaune yana kallo ta kira shi tsaki yayi bayan sun gama waya,da kamar baza shiba sai kawai ya mike ya d'auki makulli mota




Yana zuwa ya......












Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to RUKKAYA admin GORGEOUS WRITERS FORUM ina yin ki irin sosai d'in nan


πŸ…Ώ4⃣5⃣&4⃣6⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Abdul na kaiwa kofar gidansu minal ya kirata awa,fitowa tayi tashiga motar batayi magana ba


Shima bai yi magana ba bayan wasu lokaci Abdul yace"yaya kin kirani kuma kiyi shiru"


Tace"haka naga dama,wai ma daga ina kake?"


Kallonta yayi daga sama zuwa kasa yace"gidan budurwar da zan aura"


Tace"what kana nufi kana nufi ka kusan aure kenan ?"


Yace"eh nan da wata biyu inshaallah"


Tsaki tayi ta fita a mota ta shige gida


IKALAS ne zaune a kujera tana kallon india film shiko RAYHAN ya zauna a kasa yayi tagumi yana kallonta,yi tayi kamar bata gan shi ba ta cigaba da kallonta


Matsowa yayi kusa da ita yace"my destiny"


Kallonshi tayi ta harrashi


Yace"dan allah dan soyyayar ki da ma'aiki dan Allah ba dan ni ba ki tausaya min kibani abinci in ci"


Tsaki tayi ta mike kicin ta je sai gashi ta fito da abinci a tray da ruwan sha,palour taje dai-dai inda yake zaune ta ajiye abinci


Tace"kar kayi kuskuren d'aukan wanan a matsayin so ko na tausaya maka,nayi ne dan kawai ka had'a ni da allah "


Shiru yayi ya fara cin abincin


Zama tayi can anjima wayarta tayi kara d'aukawa tayi tace"salamu alaikum ya ruhi na"




Da sauri ya ajiye cukalin abinci ya kalleta


Itako ko kallonshi batayi ba ta cigaba da wayar


Tace"eh wallahi baby ya ki saki na ni wallahi na kosa ya sakeni in dawo muyi aura"




Kome akace naji tace"eh sweet heart"


Ai a zafafe ya mike ya fisge wayar ya worga kasa ji kake tas kara fashewar waya


Yace"haba IKRAY me nayi miki kike niman kashe ni tun kwana na be kare ba eh? Ko Allah muka yiwa laifi muka roke shi gafara ai yana yafe mana balle mutum,wai ma in tambaye ki dawa kike waya?"


A fusace tace"da mijin da zan aura in ka sak....."maganan ta makale ne sakamako buge mata baki da yayi


Kuka ta fashe dashi tana cewa"mugu kawai"


Rufe bakin ta yayi da hanun shi yace"please kiyi hakuri kuskure ne dan Allah ki yafe mun wallahi kishi ne ya sani yin haka"


Tace"ni ka kyale ni,wallahi sai ka sake ni,ni bazan iya cigaba zama da kai ba,ka sake ni ko in gayawa Abba gaskiya nasan zai bi min hakkina"


Ai da sauri ya sunguna kasa yace"kiyi mun rai ki rufa mun asiri karki bari kowa yasan irin zama da mukayi a baya,wallahi abba zai iya tsine mun kuma zai iya sani sakin ki dole wallahi bazan iya rayuwa babu ke ba please ki taimaka mun"


Kokari tafiya take son yi amma ya rike mata kara


Tace"dan allah ka sake mun kafa barci nike ji"


Yace"sai kin hakura"


Tace"naji sake ni in je in kwanta"


Sake mata kafar yayi da gudu ta haura sama ta barshi sugune


D'akin nawal ta je ta tofa mata addu'a sanan ta dawo d'akinta ta kwanta tana murna tace"ashe R M D yana sona nagodewa Allah da yasa nayiwa iyayena biyyaya gashi sanadiyar haka Allah ya bani wanda nike so,wanda ban taba tunanin samun shi cikin sauki ba"


Shima d'akin shi ya je ya kwanta duk tunanin ya bi ya dame shi gawani irin sha'wa dake damun shi


Dafe maranshi yayi yace"rashin biyyaya da yarda da kaddara be yi ba,da a yau nayi wa iyaye na biyyaya da yanzu ina kwance da matata,da yau bana cikin halin da nike ciki,da a yau ban shiga masifar dana shiga ba,ya Allah ka yafe mun na tuba"


Yace"ni RAYHAN ina jan hankali yan mata da samari da suyiwa iyayen su biyyaya koda kuwa basa son abinda suka zab'a musu,yau gashi sanadin rashin biyyaya na fad'a a masifa,in badan matata ta taimake ni ba da ina nan rufe a prison akan laifin da ban ji bangani dan"


Nima dai gashi sanadi biyyaya Allah ya sharewa IKLAS hawaye ta samu abinda ta Dade tana Nina
(Allah kasa mu dace)amin


Haka ya dinga fama da ciwon Mara da k'yar ya mike yaje ya had'o lipton da lemun sami yasha da k'yar barci yayi awon gaba dashi


Itako IKLAS barcin ta tayi hankalin kwance


Gari na wayewa ta had'a breakfast ta gyra gida tayiwa nawal shirin school ta had'a ta da driver


Ta koma bedroom dan yi wanka


Shiko yana zaune a parlour Islam tayi sallama bude mata yayi


Bayan sun gaisa tace"yaya ina anty"


Yace"tana ciki bari in kira ta"


Haurawa yayi,tana fitowa ta ganshi zaune a gado yana jiranta tace"ya dai?"


Yace"Islam ne tazo dan Allah ki taimaka karki bari tagane abin dake tsakanin mu"


Tace"saboda me za a boye mata gaskiya?"


Yace"dan Allah Islam na da saurin gane abu please ki rufa mun asiri"


Tace"zaka iya tafiya zansa kaya"fita yayi yana addu'a Allah yasa kar tayi wani abun da zaisa Islam ta gane irin zama da sukeyi"




Bayan minti biyar sai ga IKLAS ta sauko tace"......












Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[3/18, 00:42] Hubeey Kn 2: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
IKLAS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah


🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟
🌟G.W.F🌟


Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we the best among the rest.




Dedicatad to MARYAM (amarya mai nikab)


πŸ…Ώ4⃣7⃣&4⃣8⃣


Bismillahir Rahmanir Rahim


Tace"yau Islam ne a gidan mu"


Murmushi Islam tayi tace"makaranta zani ummi ta aiko ni nan"


Yace"toh sannu da zuwa"


Kallon RAYHAN tayi tace"honey ashe ka fito?"


Yace"eh nafito wiffy"


Zama tayi a cinyar shi ta turo baki cikin shagwqb'a tace"shine kayi wanka baka jirani munyi tare ba?"


Kallonta yayi dan ta sashi cikin wani yanayi yama ratsa me zai ce


Yace"urnmmn"


Islam ko dariya ya cika mata ciki a ranta tace"kad'an ka gani d'an raini wayo"


IKLAS tace"muje dining muyi breakfast"tashi suka yi sai dining


A kafarshi ta zauna yana feeding nata sai shagwab'a takeyi me


Bayan sun gama breakfast d'akin IKLAS suka shiga ta bata sanko dan ummi ta aiko ta tayi tace"gaskiya kin burgeni wallahi har na tausaya me"


Harararta tayi tace"ashe dai da gaskiyar minal"


Tace"bahaka bane ai ni ban ce kar hukunta shi ba,cewa nayi ya ban tausayi ai dole ne ma a hukun ta shi dai-dai abinda ya aikata"


IKLAS tace"nima wallahi in tausayin shi,amma in na tuna da abubuwa da yayi mun a baya sai in ji bazan iya yafe mai yanzu ba"


Islam tace"yau zan ni zan d'auko nawal a school a can gida zata yi weekend,kin gan zaki samu damar gasa shi"


Tace"eh haka za ayi"


Bayan IKLAS ta dawo daga rakiyar Isam tana shiga falo taga RAYHAN zaune yana kallon sunna TV a ranta tace"shi baya zuwa aiki ne kuma?tunda ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login