Showing 12001 words to 15000 words out of 89000 words

Chapter 5 - ANEESAH Complete Hausa Novel

14 Oct 2024

3122

shiru
kanwata," ta dago a raunane tana kallonsa a
hankali tace "to me xance," yace "to ya sunanki,"
ta sunkuyar da kai tace Aneesah mukhtar, yace "i
mean yhur real name," ta dan yi shiru snn tace
"fateemah Muktar," yyi murmushi yace "nyc name,
momyna knn, but y re yhu nt in sch, kuma parent
dinki fa?"
Like · Report · Just now
Write a
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Khaleesat Haiydar
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 17..... Meenah ta dafe kuncinta tana kallonsa da mamaki, "yaya ka mareni??" ya fixogta ya watsa mata wani marin yace "an mareki don uwarki, nxt tym idan na sa ki abu baxa ki manta ba," ya cillar da ita cikin tsawa yace "bace min kar na taka ki," ta mike tsaye ta fasa ihu ta haye sama da gudu tana kuka tana kiran momynta, Haiydar ya juya yana kallon Aneesar dake tsaye a wajen har lkcn ya kashe mata ido yace "ya dai kanwata kin ga mun rama ko," ta juya da sauri ta bar wajen ta shige kitchen ya bi bayanta, yana shiga kitchen din yace "kanwata ki hada min lunch dina ki ajiye kan dinnin din nan, sae ki shiga bedroom dina xamu yi magana, ranar bamu gama ba mum ta dawo" ta xaro ido tace "A'a ni mun gama magana kuma Hajiya ma ta kusan dawowa ynxu," yyi shiru yana kallon cikin idonta ta sunkuyar da kanta da sauri ya karaso gabanta ya tsaya, ya dago kanta a hankali yana kallon fuskarta, murya can ciki yace "yhu're a damsel Aneesah," ta kauda kanta da sauri ya juya ya bar kitchen din ta shiga yin abunda ya sa ta. Sae da yyi wanka yyi sllh, yyi shiga cikin kanan kaya snn ya sauko falon, har lkcn meenah ta cika masu gida da kuka tana yi tana kiran momynta, ya tabe baki ya shige kitchen din bai ganta ba yasan tana garden, ya karasa cikin garden din ya jingina jikin kofa yana kallonta, tana xaune ta tsura ma sararin samaniya ido, jikinta ya bata ana kallonta ta juya da sauri suka hada ido ta kauda kanta tace "na xuba maka abincin," yyi murmushi yace "ohk xo ki gani," ta mike ta bisa a baya har suka shiga kitchen din, yace "xo mu ci oya," ta xaro ido tare da girgixa masa kai tace "aa ni naci nawa," ta juya xata bar kitchen din yyi saurin fixgota har tana neman fadawa kansa, yace "ai baki isa ba idan baxaki ci ba to kwashi abincinki nima baxan ci ba," kmr ko da yaushe hka Haiydar yyi forcin dinta yana bata abincin, har da hawayenta, har dae suka gama ci snn ya mike ya bar kitchen din yana dariya, ta bishi da harara snn ta mike ta shiga gyara table din, ta gama wanke kwanukan knn Hajiya da sumy suka shigo gidan, Hajiya ta rude jin kukan meenah tun daga waje ta shigo falon da sauri tana cewa "me ya faru meenah ta," meenah na jin muryar uwarta ta sauko da gudu ta xube kasa tana ci gaba da rusan kukanta, Hajiya ta rikice ta shiga tambayanta menene, cikin kuka tace "Haiydar ne ya dinga mari na bn san me nayi masa ba," Hajiyar ta gintse fuska tana kallon sama tace "baki yi masa kmai ba ya dinga marinki," tace "eh" hajiya ta shiga kwala masa kira a fusace, ya sako yana kallnta yce "sannu da dawo wa," bata damu da amsa masa ba cikin fada tce "me meenah tayi maka xaka mareta Aliyu ni fa wllh baxan dauki wnn ba, so kke ka illata mata fuskar ko me, wnn ai mugunta ce, ni gskya idan takura ma 'ya yana xaka yi ka tattara ka koma gidan ka kawae, ka dinga xuwa kana kawo mana xiyara," ya sa kafa yyi ball da meenar da har lkcn ke xube a kasan tiles yace "don uwarki na mareki din, ke wacece da baxan mara ba ohh ashe bbu ddi," ya juya a fusace yana kallon uwartasa yace "duk kin bi kin lalata yara basu da aiki sae na lalaci da iskanci, wnn wni irin abu ne, ita 'yar gidan uban wacece da ban isa na sata aiki tayi ba, kuma ta iya sa wani yyi, ni bama sae kince na koma gida na ba xan koma don baxan iya ci gaba da xama a gidan nn ina kallon tabarar da yaran nn ke yi ba,tunda na dawo bn ga shegen da ya dauki buta ko sau daya da sunan xae yi sllh ba, idan basa gaban t.v suna gidan party," tunda ya fara magana Hajiya tayi tsit ta marairaice fuska tana kallnsa can ganin ba shiru xae yi ba se dada tona ma 'ya yanta asiri da xe tayi yasa tace "to kayi hkri Aliyu ban san laifi tayi maka ba, ke kuma meenah me ya kai ki yi ma yayanki fitsara, meyasa ba ki jin magana," meenah ta xumburo baki taki cewa komai, yyi tsaki ya haye sama, sae a nn meenah ta mike cikin tsawa ta shiga kwala ma Aneesah kira, Aneesah dake kitchen ta fito da sauri ta durkushe gabansu tace "ga ta," "don ubanki ki je ki kwashe duk kayan da kika wanke min ki sake wankesu don basu fita ba," Haiydar ya sauko kasa cikin tsawa yace "ae baki isa ba don uwarki, kmr yanda ban isa na sa ki ki yi ba, to karya ki ke ki sa wani yyi," ya kalle Aneesar dake durkushe har lkcn gabnsu yace "ke tashi ki fita daga falon nn, kar kuma ki sake yin wani aikin har ki bar gidan nn yau, Aneesah ta kasa tashi daga inda take ya daka mata tsawa nace ki fita, ta mike a hankali ta bar falon shi kuma ya haye sama, cikin kuka meenah tace "momy kina jinsa ko salon shegiyar yarinyar nn ta rainani, wllh sae ta sake wanke min kayana," Hajiya tace "ke kiyi hkuri ki wankesu a washin machine meenah, ki rufa mana asiri ki rufa ma kanki asiri idan ba so kike ya xane ki ba yau kinsan kadan da aikinsa,tunda yace kar tayi komai yau to ya muka iya, sumy ke je ki ki xuba mana abinci a kan dinnin bana son jaraban Aliyu ku barsa kawae yau yanda kuka gansa kar yaci ubanku" sumy tace "tab wllh ban iya ba," ranar dae dole hajiya ta xuxxuba masu abincin, don har Aneesah ta koma gida bata yi komai ba.
Like · 1 · Report · 15 minutes ago
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 16.... Ammi ta mike da sauri ta fixgo yusuf tayi masa rankwashi cikin fada tace "kana da hankali kuwa xaka jefi babanka," yusuf yace "eh, kuma idan na girma ma dukan tsiya xan mashi wnn ba babana bne," Aneesah tayi saurin kamo shi kar Ammi ta dokesa tunda dae gskya ya fada, baffan ya bude kofar hannunsa har lkcn na goshinsa yana kallon yusuf din yace "ni xaka duka idan ka girma ko," yusuf yace "eh, idan har baka daina ma Ammina ihu ba," ya gyada kai ya fice daga gidan ba tare da ya sake cewa komai ba, Aneesah ta rungume yusuf tace "yauwa kanina shi yasa nake son ka," nn fada ya dawo kanta, Ammi ta dinga mata fada wae basu da respect tunda ubansu suke ma fitsara daga ita har yusuf, Aneesah ta mike ta wanke hannunta ta dauro alwala, taxo tayi slln isha snn ta jawo kaninta suka kwanta. Washegari Ammi ta dinga fushi da ita da yusuf, ita dae bata san me tayi ba kuma har ga Allah taji ddin abinda yusuf yyi, ta xauna gaban Ammi ta marairaice murya tace "don Allah kiyi hakuri Ammi, kin ga fa jiya bayan kinyi bacci nayi ma yusuf fada Ammi," hka Aneesah ta dinga ba Amminta hakuri ta kira yusuf ma ya bata hakuri snn Ammi ta sauko, ta shirya yusuf ya wuce sch, ita kuma ta kama hanyar gidan aikinta, hka ma Ammi don gidan da take ma aiki sun dawo, ranar through out bata ga Haiydar ba sae taji wani iri, yau Monday tana isa breakfast ta fara hada masu ganin karfe takwas ya kusa sbda pretty mai xuwa makaranta don duk sauran sun gama ita ma a Higher institution take, har lkcn 'yan gidan basu tashi ba, tana cikin wanke wanke taji mutum a bayanta ta juya da sauri, yana sanye cikin bakin suit da tie yyi kyau sosai ga briefcase a hannunsa kamshin turarensa ya gauraye ko ina, ta tsura masa ido tana kallonsa yau kwana biyu knn bata gansa ba, ya sakar mata murmushi yace "Gud mrnin," ta kauda kanta tace "ina kwana," ya gyada mata kai ya dawo gabanta ya tsaya "ke kin karya ne," ta juya bata sake tanka masa ba ta ci gaba da abinda take yi, ya juyo da ita yace "me kika hada na break," tace "suna can dinnin" yace "to debo min nawa ki kawo nn," ya fadi yana nuna mata dinnin din kitchen, tace "to ai bn san yanda kke hada tean ba," "ki hada yanda kike tunanin ya kamata amma kar ki cika min suger, jez cube biyu yyi," tace "uhmm" snn ta fice daga kitchen taje hado masa nasa tean a kan table, ko da ta dawo kitchen din yana xaune kan dinning, yace "to hado min coffee plss," ta hado masa ta ajiye gabansa xata wuce ya fixgota ya xaunar kan kujera yace "ni bana break a gida ran monday, amma yau sbda ke xan yi don tare nake son mu ci," xata yi magana ya sa mata dankali a baki yace "kar ki ce min komai" hka Haiydar ya tilasta ta suka ci duk abinda ta kawo masa a tare, tean ma kanta yasa ta hado ma don coffee kawae ya sha, gabanta ya dinga faduwa kar Hajiya ta sauko ta gansu a hka, ta marairaice fuska kmr xata yi kuka tace "wllh na koshi, na fa karya a gida" ya mike yana kallonta ya kashe mata ido yace " ai de kin ci, sae na dawo, kiyi min ginger drink kanwata," ta gyada masa kai kawae, ya kalli agogon hannunsa ya bi ta garden ya tafi garage xabar motar da xae fita da. Tana gama gyara inda suka yi break din Hajiya ta sauko tare da pretty dake cewa "momy yayana ya wuce ne, wae fa da droppin dina nake son yyi tunda driver baya nn," hajiyar tace "nima wllh ko sallama bai yi min ba bby," ki karya sae nasa sumy ta ajiye ki tunda har ynxu tsoran drivin kike yi, Aneesah ta risina ta gaida su, snn ta hau sama ta gyara masu dakunansu ta wanke bathroom, tana gamawa suka tula mata kayan wanki ta wanke, ba ita ta gama wankin nn ba sae kusan karfe biyu, bbu kowa gidan duk sun fita, ta shiga kitchen a gajiye don ta girka masu abinci kafin su dawo, karfe uku saura ta gama girkin ta jera masu kan table, ta tuna Haiydar yace tayi masa ginger drink, ta koma kitchen da sauri ta shiga hada masa drink din, tana gama hada drink din ta xuba cikin jug ta saka cikin fridge snn ta juya xata bar kitchen din ta gansa jingine jikin kofa yana kallonta, yyi murmushi yace "sannu da aiki kanwata," ta gyada masa kai ta gaishesa ta fice daga kitchen din, shima ya fito ya haye sama ganin meenah a falon tsaye tana ma Aneesahn magana cikin gadara, "ke meyasa xaki hada min wanki da fararen kayana," Aneesah tace "Aa su na fara wanke wa, bn hada su da komai ba," meenah ta kai mata mari tace "karya kike munafuka, ki tabbatar kin sake wanke min su kafin ki bar gidan nn yau," tana kai wnn ta haye sama tana xage xage, Aneesah ta bi ta da kallo hawaye na bin kuncinta, ganin Haiydar na saukowa yasa ta juya da sauri xata bar wajen ya kirata, ta tsaya har ya karaso kusa da ita yace "me kika yi mata?" tayi shiru bata ce masa komai ba, ya kwala ma Meenar kira ta sauko tana kallonsa tace "gani," ya hade rae yana kallonta yace "me nace kiyi min jiya kafin na dawo," ta yatsine fuska tace "oho na manta," ya kai mata tagwayen m[truncated by WhatsApp]
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 18...... Yau friday karfe takwas da rabi Aneesah ta isa gidan aikinta don ma daurewa kawae tayi bata wani jin ddi, jin muryar Hajiyar a falo da 'ya yanta yasa ta kasa shiga ciki xuciyarta ya dinga bugawa, ganin dada bata ma kanta lkci take yi tsaye a verendan yasa tayi shahada tana karanto addu'a a xuciyarta ta shiga falon da sallamarta a sanyaye, Hajiyar na xaune sumy na kwance kan kafarta, meenah na goga abu a fuskarta madubi na hannunta, shi ko Haiydar na xaune kan dinnin yana rubutu pretty na kusa dashi, ta durkusa a sanyaye ta shiga gaida Hajiyar gabanta na faduwa, cikin tsawa tace "yanxu kike xuwa min aiki sbda kin raina ni ko? Xaki gane kuranki yau wllh wllh," a raunane ta fara ce mata bata da lfya ne, Hajiya ta mike tsaye ta yo kanta a fusace kmr me shirin dukanta tace "baki da lafiya? Ni kike gaya ma baki da lfya. ina ruwana da rashin lafiyarki ko ni na daura maki don uwarki," ganin Haka yasa Haiydar ya shigo falon ya nemi guri ya xauna yana kallon momyn tasa yace "yauwa mum maganar da nace xamuyi daxu," ya juya yana kallon Aneesar dake hawaye yace "ke tashi ki ba mutane wuri," ta kalle hajiyar da har lkcin ke tsaye kanta, hajiyar ta daka mata tsawa "don uwarki ba da ke yake ba xaki xuba ma mutane tula tulan idanuwa kmr tulu, mayya kawae" ta mike a sanyaye ta bar falon tayi hanyar kitchen, Hajiyr ta koma ta xauna tace "yauwa ina jin ka son, wacce magana ce xamu yi," ya dan yatsina fuska ya mike tsaye yace "ko kuma bari ma sae xuwa anjima, ynxu ina busy ne, ya koma dinnin din ya ci gaba da abinda yake ," sumy tayi tsaki a hankali tace "dan rainin wayo kawae," Hajiyar tace "ke baki da kunya ko, ynxu idan ya ji ki ya doke ki ki bara min baki kmr speaker ko," sumy ta mike tana bubbuga kafa ita an mata fada ta haye sama da shirin xuwa tayi kuka, Hajiyar ta bita da sauri tana cewa "lahh, to meye abun kuka nn sumy," meenah ta bi su a baya, suna haurawa sama Haiydar ya mike ya ba pretty laptop dinsa ta kai daki snn ta gyara masa dakinsa, tana hayewa sama yyi hanyar kitchen ya tar da ita tana fere dankali, ya durkusa gabanta cike da tausayi yace "me ya same ki Aneesah," ta girgixa kai bata ce komai ba, ya daura hannu a goshinta ya ji xafi yace "subhanallahi, wat's wrong Aneesah," nn ma taki ce masa komai sai hawayen da ta ke yi, ya tsura mata ido cike da tausayi ya kasa cewa komai, can ya mike tsaye yace "ruwan tea kawae xaki dafa masu, nothin more, ki bar dankalin nn," ta girgixa masa kai tace "xan yi dukka," ya hade rae yace "am givin yhu instructns, nt options" a hankali ta mike tsaye tana kallonsa yace "yea," yana tsaye kitchen din tayi duk abinda yace mata, ta jera masu kan dinnin, suna fitowa yin break kuwa duk suka tsaya da mamaki suna kallon ruwan lipton da bread sae kayan tean da ta ajiye masu da blue band kan table din, bbu kwae bbu potatoe, bbu plantain, bbu dan farfesu, cikin tsawa Hajiyar tace "uban meye wnn nake gani hka a nn," gaban Aneesah dake tsaye wajen ya dinga bugawa ta rasa me xata ce mata, Haiydar ya sauko daga sama sanye da farar shadda ya karaso dinning din ya xauna, ya jawo kofi ya fara xuba ruwan lipton a ciki, ya daga kai da mamaki kmr gske yana kallonsu yace "ya aka yi mum," Hajiyar da ta bude baki har lkcn tana kallon Aneesah da ta kasa dago kanta tace "ka duba abinda shegiyar yarinyar nn ta mana yau Haiydar," yace "ooh ai ni nace tayi hka don sauri nake yi xan fita kuma ina son na karya kafin na fita, naga soye soyen xae bata min lkci, yau guda don baku ci dankali da kwae ba sae ku tsaya kmr wasu sojoji," meenah cikin fushi tace "to yaya mu ina ruwanmu da fitarka, ba sae ka shiga kitchen ka hado tean ka ka fito ka bar ta tai mana soye soyen mu ba, don xaka fita kuma mu baxa mu ci abinda muka saba ci ba," yyi mata wani mugun kallo yace "ehh baxa ku ci ba don uwarki, ki shiga kitchen din ki soya mana idan dankali da kwae kike son ci, ko ke ba mace bace," sumy ta fashe da kuka tace "wllh baxan sha tea gaya ba kmr wata almajira," meenah ma ta fashe da kuka tace "nima wllh," suka bar dinning din suka haye sama, Hajiya ta sauke ajiyar xuciya tace "Haiydar tunda suna so da baka hanata yi ba, sae ta hada maka tean ka kawae tayi mana soye soyen mu," ya dago yana kallonta yace "ynxun ma naga dae bae baci ba ae mum, tunda har ni suke gaya ma maganar bnxa to wllh bbu abinda xata soya masu yau a gidan nn, su shiga kitchen su yi da kansu tunda su mata ne kuma aure xasuyi," pretty ta ja kujera ta xauna ta shiga hada tean ta, Hajiya bata sake ce masa komai ba ta haye sama tana hararar Aneesah. Ya juya a hankali yana kallon Aneesar ta juya da sauri ta shige kitchen, bayan kmr minti talatin suna xaune a falo shi da pretty yana nuna mata abu a wayarsa Hajiya ta sauko, ta kallesa da mamaki tace "A'ah fitar knn Haiydar," yace "A'a sae xuwa anjima, na fasa ynxu kam,"
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login