Showing 81001 words to 84000 words out of 89000 words

Chapter 28 - ANEESAH Complete Hausa Novel

14 Oct 2024

3118

kamo hannunta
suka koma kan dinin din ya xaunar da ita kujeran
dake gefen wanda yake, snn ya shiga xuba mata
shinkafa da miyar yace "kin gaji ko? Dana sani da
cefanen da driver yyi da siyo mana kawae yyi a
eatry," ita dai bata ce masa komai ba, ya juya
yana kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri, a
hankali ya dago kanta yace "ki daena sama kanki
damuwa Aneesah," hawaye ya ciko idonta ya
sakala hannu a wuyarta yace "xa fa muyi fada
kanwata bana son wnn unnecessary kukan naki,
kullum baki da aiki sae na kuka, dnt wrry kanwata
Hydar na fitowa xaki ga Amminki," a hankali tace
"yayana yaushe xae fito?" Mujaheed yyi shiru kmr
baxae ce mata komai ba sae kuma ya sauke ajiyar
xuciya yace "ran monday," tace "yau thursday," ya
gyada mata kai kawae snn ya shiga bata abinci
tana karba a baki, tace "kai baxa ka ci ba?" yace
"sae kanwata ta koshi," tayi murmushi ta dauki
cokali tace "aa ni xan ci da kaina kai ka ci naka,"
ya tsura mata ido ta rufe fuskarta da sauri tana
murmushi, shima yyi murmushin yace "to kanwata
an gama," snn ya fara cin abincin, ganin ta daina ci
ne ya sa yace "ya dae kanwata," tace "na koshi,"
yace "da gske," ta gyada masa kai ta dauki
newspapern dake kan dinnin din tana dubawa, bae
sake ce mata komai ba ya ci gaba da cin
Abincinsa, wayarsa tayi ring ya dauka yana duba
mai kiransa, ya daga yana murmushi yace "ya
akayi son," yyi dariya yace "ba hka bane wllh,
abubuwa ne suka sha min kai ga ta nn ku gaisa,"
Mujaheed ya mika ma Aneesah dake kallonsa
wayar ta ki karba tace "wanene," yace "Mudatheer,"
ta karba da sauri tace "da gske," tana kara wa a
kunne tace "uhm yau ka tuna dani Mudatheer,"
Mudatheer yyi dariya yace "'yar birni ashe kin
koma birni," Aneesah tayi dariya tace "kaji da shi,
ya gida ya aiki," yace "lfya 'yar birni," ganin yanda
Aneesah ke ta fira tana dariya da Mudatheer ne
yasa Mujaheed ya karbe wayarsa yace "xan kiraka
ltr Mudatheer," snn ya kashe wayar, Aneesah ta
hade rae tace "magana fa yake min yayana ka
karbe," Mujaheed ya harareta bae ce komai ba ya
mike ya bar dinnin din ya ja dogon tsaki snn ya
haye sama, hkn yyi mugun bata ma Aneesah rae
tayi ta xama a dinnin din har maghrib, ya sauko
xae wuce masallaci yace "ke yarinyar nn banga
alamar ma kin yi sllhr Azahar ba bare la'asar yau,
ko baki sllh ne?" ko kallonsa Aneesah bata yi ba
ya fita xuwa masallaci, ko da ya dawo a balcony
ya ganta xaune, yace "me kike yi a nn kanwata?" ta
mike tsaye tace "ka barni ni kadae tsoro nake ji,"
ya kamo hannunta suka shiga falo yace "tsoran me
kanwata?" bata ce masa komai ba suka haura
sama, yace "to je kiyi sllh ni wanka xanyi, ko da
gsken bakya yi" ta girgixa kai kmr xata yi kuka
tace "aa ni dae tsoro nake ji ni kadae," yace "wae
tsoron me?" bata ce masa komai ba ya ja ta suka
shiga dakinsa yace "to je kiyi alwalan ki fito ina
jiranki," ta shiga ta yi ta fito ya nuna mata darduma
snn ya shiga wanka, ko da ya fito tana xaune kan
darduma ta idar da sllh ya xauna kan gado yana
kallonta yace "xakiyi wankan ne? Don fita xamuyi,"
ba tare da ta kallesa ba tace "baxan yi ba," yace
"to je ki canxa kayanki, xamu fita ne," tace "bbu
kaya a nn," yace "oh hka ne," to tashi muje can
gidan ki dauko kaya, bata yi musu ba ta shiga
gaba yana biye da ita a baya suka shiga mota
suka kama hanyar dayan gidan, a kofar gida yyi
parkin snn suka fito mai gadi ya bude masu gate
suka shiga ta dauki abinda xata dauka a gidan snn
suka fito, abun mamaki sae su ka ga Abdul tsaye
kofar gidan yana jiransu ashe tun daxu yake
anguwar bae san takamaiman gidan da suke ba
sae ga su sun shigo anguwar dae dae lkcn da
yake shirin komawa gida don ya gaji, ya bi
bayansu da motasa da sauri ya ajiye motar kusa
da nasu ya fito ya tsaya kusa da gate yana tunanin
abun yi, suna fitowa Aneesah ce ta fara yin ido
hudu da shi ta kwala ihu ta fada kan Mujaheed da
ya rude yana tambayarta lfya, ta shiga nuna masa
Abdul jikinta na rawa, Mujaheed ya juya da sauri
yana kallonsa yyi kansa ya shake sa snn ya buga
sa da bango yace "don ubanka me ya kawo ka nn
me kke nema daga gare mu?" Abdul ya girgixa kai
yace "wllh wllh ni ba cutar ku xanyi ba, don Allah
ka saurareni, ni dae nasan nasan yarinyar can, ka
tambayeta kaji, kawae manta inda na santa nayi
ne" dae dae nn mota tayi parkin kofar gidan,
Mujaheed ya sake Abdul ya tsura ma motar ido
motar gidansu Hydar ne, yace "ya salam."
Like · Reply · Report · 6 minute[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: leesah Haiydar 79.....
Mujaheed ya bude gate da sauri ya tura Aneesah
da ta tsaya kallon motar ita ma ya kullo gate din,
aka bude motar pretty ta fito, Mujaheed ya kirkiro
murmushi yana kallonta yace "bbyn yayanta ce a
gidan namu yau?" ta hade rae bata ce masa
komai ba ta gaida Abdul ya amsa absent-
mindedly, Mujaheed yace "ya gidan pretty daga
ina hka da nyt dinnan?" ta hararesa tace "wae
don kar naga budurwar taka shine kke wani tura
ta cikin gate ko?" ya wara ido yace "wa? ni din,
har da sharri ko bby," bata sake ce masa komai
ba tayi hanyar gate din xata shiga ya rikota yace
"bbu kowa ciki fa," pretty ta galla masa harara ta
fixge hannunta ta bude gate din ta shige ciki
abinta ya sauke ajiyar xuciya tare da sakin
murmushi ya bi ta da kallo, ya juya yana kallon
Abdul yace "bani nmbrka xamuyi waya ltr sae ka
gaya min meye hadinka da yarinyar nn," Abdul ya
basa complimentary card dinsa yyi masa gdya,
Mujaheed yace "xan kira ka anjima," Abdul yace
"ok" snn ya shiga motarsa yyi reverse yana kare
ma gidan kallo, Mujaheed yyi murmushi yace "sae
kuma ka sake ganin mu ae, amma fa kamr yana
da brain disorder," ya daga kafada ya shiga gidan
yana tunanin taya xa ayi yace bae gane Aneesah
ba amma kuma ya santa idan ba juya masa brain
aka yi ba, Aneesah kam Har lkcn tana tsakar
gidan a tsaye tana kuka a hankali jin muryar
pretty, ynxu sbda ita fa aka saka mata yayanta
da take ji da a gidan yari, tana jin shigowarta tayi
hanyar balcony da sauri xata shiga falo,
Mujaheed da ya shigo gidan bayan ya sallami
Abdul ya kalli pretty dake tsaye tana bin Aneesah
da kallo yace "mu shiga ciki kanwata," ta girgixa
kai tace "dama wucewa xanyi ne nace bari na
tsaya na gaida ka, sae da safe," ta juya xata
wuce yyi saurin kamo hannunta yace "ae baki isa
ba sae kin shiga ciki kuma har girki ma sae kin
min," bae jira mai xata ce ba ya ja ta suka shiga
gidan, Aneesah na xaune falo ta hade kai da
gwiwa tana kuka, ya sake pretty ya karasa kusa
da ita ya durkusa yace "meye na kuka Aneesah,
pretty ce tashi ku gaisa," Aneesah ta dago kai
tana kallon pretty da ta tsaya da mamaki tana
kallon Aneesah ta girgixa kai cikin rashin fahimta
tace "ya Mujaheed, wacece wnn," Mujaheed yace
"Aneesah" ta fashe da kuka tana kallonsu,
Mujaheed ya mike ya kamo hannunta yace "ni
bance ki min kuka ba Zainab, kar ki damu tunda
muka ga Aneesah, yayanki xae fito idan Allah ya
yrda, daxun nn ma muka je gunsa," pretty tace
"da ita?" Mujaheed ya gyada mata kai yace
"amma fa bance ki ce ma su Hajiya komai ba,
duk da nasan baxa ma ki fada ba," ta gyada
masa kai tace "nasani," snn ta xauna gaban
Aneesah tana kallonta, Aneesah ta dago kai tana
kallonta ita ma, pretty tayi murmushi tace
"Aneesah," ita ma murmushin tayi bata ce mata
komai ba. Pretty tana kallon Mujaheed tace "yaya
tare kuke a nn?" Mujaheed yace "ko xaki dinga
taya mu kwana ne? Dama gata kullum cikin tsoro
take" tace "ku biyu fa kadae yaya" ya galla mata
harara yace "to me ya faru?" tayi murmushi ta
canxa xancen tace "aa ni baxan taya ku ba," yace
"kira mum kice mata xaki kwana a nn," ya fadi
hkn ne don ya san bbu ruwan Hajiyar ko kadan
baxata damu ba da yake ita gantalalliya ce,
pretty tayi murmushi ta girgixa kai tace "fushi
take dani ae baxata ma daga kiran ba na sani,"
Mujaheed yace "to shknn, gobe kya xo ki taya mu
kwana amma a wancan gidan ba wnn ba," hira
suka dinga yi har kusan karfe goma, ita dae
Aneesah sae dae tayi murmushi bata ce masu
komai, da xolaya pretty tace "wllh wnn amaryar
yayan nawa ta cika jin kunya," Mujaheed ya juya
yana kallonta yace "waye yayan naki? Hka yace
maki amaryarsa ce" pretty ta tsaya kallonsa bata
ce komai ba ya dan yi tsaki ya mike tsaye yace
"ynxu xaki koma gida ne ko ko, don xamu tafi
gida ne," pretty bata ce komai ba ta tashi tsaye
snn tace "ehh ynxu xan wuce," Mujaheed ya juya
yana kallon Aneesah yace "kanwata tashi mu
wuce nasan kin fara jin bacci ynxu," ita dae bata
ce masa komai ba ta mike ya kama hannunta,
pretty na gabansu suka fita gate. Sae da ya raka
pretty har gida snn ya fito suka yi sallama ita ma
ta leka mota tayi ma Aneesah sallama snn ta
shiga da motarta ciki bayan mai gadi ya bude
mata gate, shi ko yyi reverse suka kama hanyar
gida, suna isa gida yace "dama gidansu
Mudatheer xamu daxu, kinga ynxu dare yyi sae
gobe," cikin murna Aneesah tace "da gske? Amma
kuma yace min shi dan kano ne ae," Mujaheed
bae tanka ta ba ya haura sama ta bi bayansa da
sauri, ya juya yana kallonta bayan sun shiga daki
yace "kije ki kwanta kanwata ni bacci nake ji," ta
bata fuska tace "ni kadae xan kwana?" ya bude
baki yana kallonta yace "to da ke dawa xaki
kwana?" ta marairaice masa tace "ni wllh tsoro
nake ji ynxu," yyi shiru yana kallonta snn yace
"ajinki nawa a islamiyya?" ta wara ido tace "ni
nayi sauka tun yaushe," ya gyada kai ya matso
kusa da ita ya kamo hannunta yace "iyye, to naji
xaki kwana nn amma kwana xakiyi kina sllh, ni
kuma nayi baccina, don baxan iya bacci kina
bacci ba, amma idan kina ta sllh tsaf xanyi
baccina,"
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 80...... Mujaheed ya tura kofar dakin a hankali ya shigo yana kalln Aneesah yace "ke fa nake jira kanwata baki shirya ba har ynxu," bata ce masa kmai ba kuma bata kallesa ba ya karaso gefen gadon ya xauna yana kallonta yace "am tokn Aneesah," ta juya masa baya tace "bbu inda xa ni," ya xaga yana kallonta yace "haba kanwata hw many tyms xan baki hkuri, nace kiyi hkuri kin ki" ta fashe da kuka tace "ni nace maka ka kyaleni bbu inda xanje," yyi shiru yana kallnta snn yce "kada Allah yasa kije din" ya mike ya bar dakin ta bisa da kallo ta fada kan gadon ta fashe da wani kukan, throughout ranar bata fito ba shima bae shiga dakin ba, iyaka lkcn sllh na yi tayi alwala tayi sllh ta koma ta kwanta, har sae da yamma snn ya budo kofar dakin ya shigo ya ajiye mata ledan abinci ya fice, bata ko juya ba bare ta kalli ledan da ya ajiye mata, tana xaune kan darduma ta idar da sllhn Maghrib ya shigo dakin ya xauna kan gado yana kallnta, ta mike ta dauke darduman ta linke snn ta xaga xatayi kwanciyrta kan gado ya riko hannunta, "haba Aneesah wae me yasa kke min hka ne, meyasa kka cika taurin kai hka ne," ta fixge hannunta tana shirin fashewa da kuka, ya xaunar da ita gefensa yace "don Allah kiyi hkuri ki ci abinci, nace mki daga yau...." aka turo kofan dakin pretty ta shigo suka daga kai suna kallnta, Mujaheed yyi murmushi yace "sae ynxu bby, tuntuni nake kiranki baki xo ba har sae da ta huce," pretty ta dan yi murmushi tace "Hajiya ce bata barni na fito ba," ta karaso ciki ta xauna gefen Aneesah, Aneesah tayi murmushi tace "ya gidan," pretty tace "lfya lau," Mujaheed yace "to kuci abincin tare xan je gun abokina dake nn kusa," pretty kadae ta amsa masa, Aneesah ta bi sa da kallo, ya kashe mata ido ta dan yi tsaki ta hararesa ta kauda kai, yyi dariya ya fice, pretty ta xamo kasa a hankali hawaye ya cika idonta, amma in har hka ne Mujaheed bae ma yayanta adalci ba, ita kuma Aneesah bata yi masa halacci ba, Aneesah ma ta sauko kasa ta jawo abincin tace "in xuba maki," pretty ta girgixa mata kai kawae, ita ko ta xuba nata ta fara ci. Ranan tare Aneesah suka kwanta da pretty don Mujaheed yace dole sae ta kwana sbda Aneesah, can cikin dare kmr jiya tayi mafarkin su bala sun sake biyota, bata yi ihu kmr jiya ba sbda pretty, ta toshe bakinta da sauri tana kuka, ta mike ta bude kofar dakin tayi hanyar dakin Mujaheed, ta tura kofar dakin yana xaune kan gadonsa coffee a gabansa kan table, ya dago da sauri yana kallonta ta karaso cikin dakin yace "ya akayi kanwata bakiyi bacci ba," ta durkushe gabansa hawaye na ci gaba da xuba a idonta tana kallonsa tace "yayana ni tsoro suke bani kullum," ya sauka kasa ya xauna dan nisa da ita yace "ya isa kanwata ke ce bakya addu'a," ta girgixa masa kai tace "wllh ina yi," ya jawo bargon saman gadon ya shimfida mata nn kasa ya dauko filo ya ajiye mata yace "to yi kwanciyarki a nn kanwata" bata yi masa musu ba ta kwanta ya dauko wani bargon ya lullubata da shi, tace "yayana meyasa baka yi bacci ba," yace "tunaninki ne ya hanani bacci kanwata," ta wara ido tace "ni?" ya gyada mata kai yace "ina son ki da yawa kanwata," bata ce komai ba ta gyara kwanciyarta ya matso kusa da ita yace "baxa ki ce min kina sona ba," tayi murmushi bata ce komai ba yace "i luv yhu Aneesah," xata rufe fuskarta da bargon ya rike yace "kema ki ce min hka plss" ta girgixa kai tace "baxan iya ba," ya sake mata bargon a hankali bae ce komai ba ya koma inda yake ya xauna, can bayan ya manta yaji tace "i luv yhu 2 yayana," don farin ciki ma rasa me xae ce mata yyi. Washegari da pretty ta fahimce dakinsa Aneesah ta kwana hkn yasa ta kuka ssae don tausayin yayanta da irin halin da ya shiga sbda son Aneesah, taji wani irin haushin Aneesar da ma Mujaheed, ita kam bata goyi bayan yayanta ya auri Aneesah ba kuma, ko sllma bata masu ba ta bar gidan Yau Monday Aneesah ta tashi da fargaban xuwa kotu, knn fa yau baffanta da Hajiyarsu ya Hydar da kowa ma xae ganta, kila ma har da Amminta, Mujaheed ya shigo dakin yace "kanwata xaki bata min lkci mana," tace "yayana jiya da kaje gun ya Hydar me yace maka?" yyi mata mugun harara yace "ban sani ba, idan kinga dama kiyi maxa ki shirya" yana gama fadin hka ya bar mata dakin, ta bi sa da kallo, idan da sabo ta fara sabawa da saurin fushin Mujaheed idan ta kawo masa maganar wani namijin, ko da ya dawo dakin ta gama shirinta gudun masifarsa, tace "yayana to ni tsoro nake ji, bn san me baffa xae min idan ya gan ni ba da hajiyarsu ya Hydar," yace "duk bbu abinda suka isa su maki, shi baffan daga can ma xa a kama sa na sani," Aneesah tace "to Ammina fa," yace "kila ki ganta yau, xo muje muyi break" bata yi masa musu ba ya ja ta suka sauko downstairs suka karya, karfe tara saura suka bar gida, gabanta ya dinga faduwa tace "yayana ni fa tsoro nake ji," yace "kiyi ta addu'a kanwata, snn banda karya a kotu duk abinda aka tambayeki iya gskyarki xaki fadi" ta gyada masa kai kmr xa tayi kuka, ya dinga mata hira don ta kwantar da hankalinta har suka isa kotun.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 81.... Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah bayan ya gama parkin yace "kar ki damu kanwata ba ynxu xaki shigo ba, sae an nemeki," ta xaro ido tace "wa xae neme ni?" Mujaheed yace "idan lkcn yyi xaki gani," ya kunna mata A.c ya sa mata karatun qur'ani, ya fita daga motar ya kulle, ta bi sa da kallo har ya shiga kotun, ohh ita fateemah ta ga lyf, tana ta xaune cikin motar tana bin duk wanda ta gani da kallo, wata katuwar mota tayi parkin Hajiya tafito cikin shiga ta alfarma da kawayenta har hudu kmr ba dan ta ke kulle a kurkuku ba, motar dake bayan tasu su meenah da pretty ne a ciki ta bi su da kallo har suka shiga kotun gaba daya, bayan shigarsu da kmr minti goma sae ga motar baffanta da abokansa suka shiga kotun suna ta surutu, can sae ga Hajiya zuwaira da nata kawayen, hka Aneesah ta dinga bin mutane dake ta shiga kotun da kallo tun daga kan 'yan uwa xuwa kan su karere, ta san ixuwa ynxu kam kotu ta cika tam, Abdul ne kadae bata gani ba, can sae ga motar gidan yari ta shigo haraban kotun tana kallo aka fito da Hydar, ya rame amma ba ssae ba, sae dai yyi haske bbu abinda ya ragu a kyansa, ta bi sa da kallon tausayi hawaye ya cika idonta har aka shiga da shi kotun 'yan sanda kusan biyar na biye da shi a baya, ta fashe da wani matsanancin kukan da bata san dalilinsa ba. Su oga Baffa sae surutu ake da abokanansa cikin kotun yana buga kirji yana fadin irin hukuncin da xa a yanke ma Hydar idan bae fito masa da 'yarsa ba don ga uwarta can hawan jini ya kamata ya sa an fita da ita waje tana karban treatment, Mujaheed da hankalinsa duk yana gun baffa duk da ba kallonsa yake ba, ya dinga murmushi yana buga kafa, Hajiya kam ko a jikinta don tasan tunda Mujaheed yana nn yau dole sae an yi bail dinn danta, don Mujaheed ba wasa ba, ba dan ba dan ba sae tace ma yafi Hydar iya aikinsa don Hydar slowly yake yin abunsa shi

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login