Showing 84001 words to 87000 words out of 93060 words

Wan jima suna waya kafin su ka yi sallama.
Aunty Sophia sosai bacci ya Wauketa a ward Win da Nailarh take,nurse Win dake kula da ita ne ta shigo ward tashinta tayi daga bacci ta sanar da ita Dr yace a bar Nailarh haka ta koma Wakinta,ba dan ta so ba ta tashi, kissing forehead Win Nailarh tayi kafin su ka fice.

*ABUJA NIGERIA*

 amma gaskiya abun nan ya bani mamaki da haushi,Irfan ya rasa wa zai so sai Noor Fisabilillahi,to wai ma mi ya gani a jikinta da har yayi sha'awar Aurenta,yarinyar da kwata kwata bata da tarbiyya mom Maryam ta faWa rai a Sace, ajiyar zuciya mom ta sauke  ni ba ma duk wannan ba,Hajiya Fatilah kin san halinta,kwata kwata bata da mutunci,ina tsoron duk wani abu da zai hanani zaman lafiya,anyi na Naeem ya wuce gaskiya yanzu bazan iya Waukar tashin hankalin dana Wauka lokacin Auren Naeem ba
 ni wallahi da ki ka kira kina faWaman ban Wau maganar mai mahimmanci ba sai da yallaSai ya dawo yake faWa man,haba dan Allah sai kace Idanun Irfan Win rufewa su ka yi ,ga ?a?an arzi?i ya rasa wacce zai so sai Noor
 dama ya san bazan amince ba bai taSa faWa man ba,sai dai ya samu iyayenshi ya faWa masu
 ya san zaki hanashi ne,amma duk da haka ya kamata ayima tufkar hanci tun kafin maganar ta kai ga Abbah dan Noor ba mace da zai sha'awar zaman Aure da ita ba ne
 babu yanda ban nunama janar ba amma ya?i fahimtata,saima gani yake saboda ?ata yasa na?i amincewa
 shi dama bazai ?i amincewa ba saboda ?ar Wan uwan shi ce,kuma duk abunda za kice gani zaiyi kin ?i ?an uwanshi,amma maganar gaskiya Irfan baiyima kanshi zaSi na gari ba
 ni yanzu tashin hankalina abunda zai biyo baya idan fatilah ta sani
 karki wani tashi hankalinki, mata ta hana maki zaman lafiya,in sha Allah ma wannan Auren bazai yiwu ba,zan ga Irfan Win ne

*Tashin sense Irfan da Noor wane irin rayuwa ne wannan kowa baya farin ciki da Auren ku?*

A kishingiWe take saman rug carpet da ke katafaren parlorn ta,shigar alfarma ce a jikimta kamar koda yaushe, fuskarta tasha makeup kamar wata amarya,hannunta ri?e da fork tana shan fruit salad,time to time take sakin murmushi kamar wata zautatta,bakomai ke sata nishaWin nan ba sai time Win da su ka Sata ita da barrister hashim, wani irin shau?i take ji, ji take inama ace sun dawwama a lokacin,ta ?osa komai yazo ?arshe su kasance a inuwa Waya,tundaga main parlor Winta taji ana kwaWa sallama kamar tashin hankali.
zambur ta mi?e tana dafe saitin zuciyarta dan ba?aramin tashi hankalinta yayi ba, mom Fatilah ce tare da mom halima da ?anwar mom Fatilah hajiya zainab su ka faWo parlorn kamar an jehosu, da sauri mamy taja baya tana faWin
 innahu min sulemanu wanna innahu bismillahi, ku kuma daga Ina haka abu kamar tashin duniya?
 wallahi yau tashin duniyar ne ma za'ayi hajiya zainab ta faWa, gwalo ido mamy tayi waje jin furucin hajiya zainab
 Auzubillahi, mi yafaru?
 miyema bai faru ba, zuwa za kiyi muje part Win waccan dangin sheWan Win, yau wallahi sai mun nuna mata tantagaryar rashin mutunci a cewar mom halima
 yo ni naga jaraba,shegun ?a?anta kowane mai tashen balaga daya ta so sai ya li?e ma ?a?an mu dan mi baza taje can danginta ta nema masu Aure ba sai ?a?an mu saboda son zuciya a cewar mom Fatilah
 to fa mi zulaihart Win tayi ne wai? mamy ta faWa
 ok bama ki san mi tayi ba a cewar hajiya zainab
 A'a ban sani ba
 idan munje can za kiji mom halima ta faWa, da sauri mamy ta nufi mayafinta dake kan sofa ta rufe gashin attachment Win dake kanta tana faWin  ai ko dan naga yanda fuskar ?ar banza zatayi naje, muje mutanena ku nuna mata bakin rijiya ba wajen wasan makahu bane
 wallahi yau sai ta yaba ma aya za?inta hajiya zainab ta faWa, ficewa su ka yi daga part Win kamar za su tashi sama...

*A dai yi a sannu mamy*
 please sister Yumnah ki faWa man, wallahi ina so na sani ne amma ba dan wani abu ba Nainarh ta faWa tana kallon Yumnah dake mata dariya
 saifa kin faWaman dalili,sannan zan faWa maki
 kawai dan kinga na damu da na sani ne ki ke jaman aji tun jiya tun jiya take fama da ita ta faWa mata waye amma sai ja mata aji take wai ta gano da kanta
yar dariya Yumnah tayi
 na tambayeki miye dalilin da yasa ki ke son ki sani kin?i faWaman gaskiya
 haba Yumnah kema kin san babu wani dalili dayasa nake son sanin waye
 ban yarda ba dan ina lure dake
 shikenan tunda haka za kice,banama son ki faWa man,zan tambayi dady shi na san bazai ?i faWa man ba,ke kuma kar Allah yasa ki faWa man ta faWa yayinda take sauka daga saman bed Win
 yanzu ke sai ki tambayi dady?
 sosaima kuwa Nainarh ta faWa tana murguWa mata baki
 lallai abun naki azimun ne juya mata ido Nainarh tayi tana nufar dressing room Win su,da sauri Yumnah ta jawo hannunta
 sorry,kema kin san zan faWa maki,kawai ina son ganin react Winki ne,ai ban san haka ki ka damu ba fisge hannunta tayi  ni sakar man hannu,banaso ki ri?e kayanki da sauri Yumnah ta sauka daga saman bed Win tana kamo hannunta  sorry zan faWa maki ba sai kin tambayi dady ba tsuke fuska Nainarh tayi  nace maki bana so
 ke wallahi sai kin saurareni,dallah can kawai Yumnah ta faWa tana murguWa mata baki, murmushi Nainarh ta saki ganin yanda Yumnah ta murguWa mata baki,jan hannunta Yumnah tayi,cikin Wakin su ka nufa,zama Nainarh tayi kan bed, laptop Winta dake ajiye saman Nightstand dake chaji ta jawo,kunnata tayi,zubama laptop Win ido su ka yi harta gama searching, murmushi Yumnah ta saki lokacin da tayi ido biyu da photonshi dake wallpaper system Win,hannu tasa tana shafa kyakkyawar fuskarshi,kissing hannuta tayi tana shafa lips Winshi,da mamaki Nainarh ke kallonta ta rasa mike damun Yumnah duk ta buWe system Winta sai tayi haka,ita dai in ba idanunta ne basa gani sosai ba kamar ba musulmi ba,shiru dai tayi ba tace komai ba tana kallon Yumnah,gallery Winta ta shiga,turama Nainarh system Win tayi yayin da ta shiga wata folder,zuba ma system Win ido tayi har ya gama loading,fotunanshi ta gani kamar an jehosu harda na part Win dady dama wasu daban,saurin kallon Yumnah tayi, murmushi ta sakar mata tana Wage mata gira Waya
 kin san waye? girgiza mata kai tayi alamar bata sani ba,yar dariya Yumnah tayi
 to wannan ba kowa bane face shalelen dady ya SAM kenan bata yi mamakin jin cewa SAM ne,dan tunda taga photo a part Win dady da yanda Yumnah ke ja mata aji ta fara zargin shine,sai gashi zarginta ya tabbata
 ya SAM ta furta a hankali,jinjina mata kai Yumnah tayi,wani irin ?ayataccen murmushi ne ya bayyana a fuskarta ba tare da ta shiryama hakan ba,kallonta kawai Yumnah take ba tun yau ba take zargin akwai wani abu a zuciyar Nainarh game da yayan nata dan kusan kullum ne sai tayi mata maganar shi,maida dubanta tayi kan system Win,a hankali ta Waura hannunta kan keyboard Win kamar mai tsoron taSawa,cikin photo Waya ta shiga,Waya bayan Waya ta shiga kallon pics Win,zuba mata ido Yumnah tayi tana sakin murmushi,sosai ta shagala da kallon pics Win wasu a cikin mota aka Waukeshi,wasu yana a cikin jirgi wasu a gym room ne,mafi yawan photo an Wauke su ne ba tare da sanin shi ba,duk kyan photon babu wanda aka Wauka yana dariya,fuskarshi a Waure take sai dai hakan bai Soye kyawun fuskarshi ba.
saurin janye system Win Yumnah tayi tana faWin  kallon ya isa haka baby,karki cinyeshi mu shige su da sauri ta kalli Yumnah can kuma ta saki murmushi tana kifa kanta saman pillow,dariya Yumnah ta saki tana le?a fuskar Nainarh
 wai kunya ki ka ji sake Soye fuskarta tayi da pillown,hakan da tayi ba ?aramin sa Yumnah nishaWi tayi ba,dan sosai take mata dariya tana ?o?arin zame pillown data cusa fuskarta,dariya take itama Nainarh tana sake Soye fuskarta a jikin pillown.
hayaniya su kaji sama sama da yake ?ofar bedroom Win a buWe take,da sauri Nainarh ta Wago tana kallon Yumnah,sauka Yumnah tayi daga saman bed Win tana nufar ?ofar fita,da sauri itama Nainarh ta sauka daga saman bed Win tana bin bayanta,turus su ka tsaya a parlorn mom suna kallon su mom fatilah daketa fama Wura ashar kamar wasu maguzawa,mom da mom Maryam na tsaye bakin ?ofar bedroom Win mom su na kallon su
 ehe warning nake bige maki,tun wuri Irfan ya fita harkar ?ata, idan har ta hanyar halak ki ka haifesa ba shege ne shi ba daga yau ya rabu da ?ata,inba ma jaraba ba ko wane shege daya ta so bashi wacce zai ma?alemawa sai ?a?an mu,idan abun arzi?i ne dan mi bazasu nemi danginki ba sai ?a?an mu,to wallahi tun wuri ya fita safgar ?ata dan ban haifama wani ?aton banza dangin nasara masu jan kunne dangin sheWan ?ata ba ehe,?ata tsarkakakkiya ce gaba da baya,babu ta idan take da abun faWe,jinin musulunci ce gaba da baya ba sabbin tuba ba tunda mom fatilah ta fara zazzaga rashin mutuncinta babu wanda yace mata ?ala daga mom har mom Maryam da mamaki ya gama kasheta,jikin Nainarh duk ya yayi sanyi,wani irin tausayin mom ne ya rufeta, Yumnah tuni ?walla sun cika idanunta dama ta san dole hakan ta faru muddin mom fatilah ta san da maganar soyayyar Irfan da Noor
 idan ba so ake mu shuka rashin mutuncin da har a koma ma Allah ba'a manta damu ba to tun wuri
yaje can ya nemi wata,amma ba ?ar mu ba hijaya Zainab ta faWa tana wani jijjiga jiki
 wallahi har gobe takaicin haWa zuri'a nake da wannan dangin sheWan Win,dan da yanda zanyi da wallahi ba'ayi Auren Nafisat da Naeem ba,har gobe Adu'ar abunda zai tsige wannan tsinanniyar igiyar Auren nake mom Halima ta faWa cike da takaici
 wallahi ke ki ka so,Ni ba'ayi Wan iskan da zaiyi man wannan ba,dan wallahi ko ubanta bai isa ba bare wani can ?anin ubanta da ko kallon banza bai ishe ni ba a cewar mom fatilah, kwashewa mamy tayi da wata ?ar iskar dariya tana guWa kamar zata fasa parlorn
 musluncin rahama ne ta faWa tana wani rausaya kai
 duk kun gama ?a?an malamai jikokin malamai,mahaddata Alqur'ani,masu tafiya harrufa na zuba? mom Maryam ta faWa,kyaSe baki MOM halima tayi A'a uwar mu ke muke jira Hajiya Zainab ta faWa,tsawa mom maryam ta daka mata rai a Sace  kee dakata tsaya matsayinki da yayarki nake dan ke baki isa nayin dake,dan ko kallon banza baki ishe ni ba shewa su ka yi kamar wasu karuwai suna tafa hannu, girgiza kai Nainarh tayi a ranta tana faWin  tayama Noor za tayi tarbiyya bayan mahaifiyarta ma ba ita gareta ba,sai yanzu ta fahimci ta inda rayuwar Noor Win ta samu matsala,tausayi ma uncle mutallaf da Ubaid su ka bata dan ance mace ta gari jarice amma su kam ba suyi dace ba
 da ku ka zo kuna cika ma mutane kunne da hayaniya sai kace wasu ?an dandi, a haka Musluncin da ku ke i?arari yake?,inji dai duk wannan hauragiyar da haukan kuna yi ne akan Noor,to me Noor Win take dashi da har namijin arzi?i zaiyi fatan kasancewarta uwar ?a?anshi,mi Noor Win take dashi banda tsagwaron rashin tarbiyya da jahilinci??? mom Maryam ta faWa tana bin su da idanu
 ke Hajiya Maryam tsaya matsayinki,ba dake muke magana ba da ita muke,kuma da ki ke magana,idan har bata da tarbiyya mi yasa Wan naku ya ma?ale mata,yaje ya nemi mai tarbiyya mana???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? a cewar mom Halima, murmushi mom Maryam ta saki tana girgiza kanta  bari ku ji na faWa maku,babu wacce a cikin ku ta kai matsayin da Zulaihart za tayi musayar baki da ita,Aure tsakanin Noor da Irfan tun kafin zuciyarki ta raya maki kizo kiyi rashin mutunci ki sake tabbatar ma da Uwarshi ba'a baki tarbiyya a gida ba bare har kiba taki ?ar tayi ma tufkar hanci,ki sani tasan darajar Wanta baza ta so abunda zai ruguzar rayuwar shi ba,Noor ba Macen arzi?i bace da za'a so haWa ala?a da ita,dan haka ku tattara ?afafuwan ku kufuce ku ba mutane wuri
 kan bala'i lallai Hajiya Maryam,ke har kin isa ki faWama mana haka,idan ba macen arzi?i bace uban mi yasa Wan nata ya ma?ale mata,wato an baki kin tada kai har kinyi ?warin shiga gaba, wallahi kinji kunya a cewar mom Halima
 wannan ku ta shafa,mara tarbiyyar ?ar ku dai bata gurbi anan sai ku ?ara gaba,gayyar tsiya
carb Mamy tace  shishshigi shiga dangin miji da gana masgo,shi Wan naku da ku ke cika baki tarbiyyar gareshi,yaron da duk daran Allah yana yawan mashaya,kullum idon shi akan tsiranci yake,ko da yake ba ba?on abu bane a wajen Uwarshi bare shi tunda mamy ta fara magana gaban mom ya faWi ta rasa miyasa duk wani abu ya haWasu saita danganta Irfan da yawan mashaya abun yana Waga mata hankali,juyawa Yumnah tayi da gudu tana fashewa da wani sabon kuka
 ko kwana yake a cikin kwalbar giya ba mashaya ba,?arku dai nan ?walelenta,tai makon da aka yi ma na baya bazata samu ba mom Maryam ta faWa,wani irin mugun Saci ran mom Halima yayi wato da ?a?an su take
Sosai su ka shiga musayar baki kamar zasu kaima juna duka, maganganu su mom Fatilah ke faWa ma mom amma ?ala batace masu ba mom maryam ke aikin maida masu da maratani, Nainarh tausayi ma su ka bata su duka,kowa na ?o?arin ganin ya kare nashi, kowa i?irarin nasha nada tarbiyya yake, to ita dai a iya fahimtarta da Noor da Irfan Win bataga wani wanda yafi wani tarbiyya ba amma suna cecekuce da junansu, a ganinta barinsu su Aure juna kamar rufin asirinsu ne baki Waya dan tayi imani kaf a cikin iyayen su babuwanda yasan kalar soyayya da su ke.
 da ki ke tada jijiyoyin wuya mi yasa ke baki haifa mata mai tarbiyyar ba, kinga ai da sai ki bashi ?arewa shigema uwarshi faWa mom fatila ta faWa tana kallon mom Maryam, ?ar dariya mom Maryam tayi  mai tarbiyya dai sai mai tarbiyya, dan haka kija gayyar tsiyar ki ku ba mutane wuri ko wallahi nasa ayi waje da ku mom maryam ta faWa
 ke har kin isa kisa a fitar damu, karki manta yanda yake gidan mijinta haka yake gidan mijina, ke kinyi kaWa kisa a fitar damu wallahi mamy ta faWa tana huci
 dallah jacan kilaki kawai mom Maryam ta faWa tana aikama mamy da harara,da mugun gudu mamy tayo kanta dan ranta ba ?aramin Saci yayi da kalaman mom Maryam ba,bata ?arasa gareta ba a dalilin muguwar tsawar da aka daka masu,babu ?an hanjin cikin wanda basu kaWa ba a cikin su dan Nainarh barin wajen tayi ta nufi wurin Yumnah,gaba Waya su ka kai dubansu ga dady, uncle Mustafa, uncle hashim,ya Naeem da ya Adnan da sun Wan jima da shigowa parlorn,kusan rabi da kwatar faWan a kunen su,kallo Waya mom tayima dady ya kafeta da idanu ta nufi bedroom Winta,juyawa mom Maryam tayi zata bita,wata irin gigitacer tsayawa wacce tafi ta Wazu uncle Mustafa ya dakata mata
 zo ki wuce kafin ranki ya Saci
 zan Wau jakana ne tsawa ya sake daka  i said get out ?ofar fita kawai ta nufa ba tare da ta Wauko jakar ba.
murmushin mugunta su mamy su ka saki dan hakan da Uncle Mustafa yayi ba ?aramin daWi su kaji ba,tsuke fuska yayi fiye da Wazu yana kallon su mamy  U,what are u waiting for,get out before i deal with you da sauri sumi sumi su ka nufi ?ofar fita dan ba ?aramin shakkarshi su ke ba ko mom fatilah dake cika bakin ko uban Noor bai isaba bare wani can ?anin ubanta ta faWa ne kawai dan ba'a gabanshi bane ba,yanzun ma Adu'a take Allah yasa baiji lokacin da tace hakan ba dan ba su kaWai ba hatta ?an uwanshi shakkarshi su ke,kallon dady yayi, tsantsan Sacin rai ne kwance a fuskarshi,haka su ya Naeem babu wanda ranshi bai Saci da wannan abun da su mamy su ka yi ba,kallon ya Adnan uncle Mustafa yayi yace ya Wauko mashi jakan mom Maryam dake Wakin mom,da to ya amsa mashi yana nufar bedroom Win mom,fitowa yayi da jakan a hannu,amsa uncle Mustafa yayi,ficewa kawai yayi without saying anything,dan rashin a Sace yake,a parking space ya samu mom Maryam jingine jikin motarshi sai wani cika take tana batsewa,tun daga nesa ya shiga aika mata harara,yana isowa driver seat ya buWe ya shige without looking at her,jefa jakatar dake hannunshi back seat yayi,front seat mom Maryam ta zo buWe sai?ara Waure fuska take ganin ko kallon inda take baiyi ba,key yayi ma motar su ka fice daga gidan,tsit motan tayi can dai yayi breakin silet Win
 dama abunda ke kawo ki gidan ya Tahir kenan ko?
wani kallo tayi mashi da kamar baza tace komai ba sai kuma tace  shine zaka wula?antani gaban wann...
 abunda na tambayeki kenan? ya faWa babu alamun wasa
 to dan mi suna ci mata matuncin na?i shigar mata,dan kawai sunga bata da son fitina kallonta uncle Mustafa yayi  ke me son fita ko? murmushi ta sakar mashi  ni bazan iya zuba ido a wula?anta ta a idona ba
 da kyau,idan na ri?a ki zaki san bazaki zuba ido a wula?anta ta ba ?ar dariya kawai tayi without saying anything to him.
uncle Hashim ma sallama yayi ma

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login