Showing 57001 words to 60000 words out of 93060 words

iso


yamutse fuska tayi tana zuro ?afarta da nufin fitowa ringing Win wayarta ne ya dakatar da ita,jawo wayar tayi tana duba sunan mai kiran nata Sweetheart shine sunan daya bayyana a screen Win.


picking call Win tayi haWi da kara wayar a kunnenta,fitowa ta yi su ka nufi cikin inda containers su ke,cike da shagwaSa take waya da mahaifiyar ta ta data kira dan taji ya abun yake tafiya.


a gaban wani ?aton container ship dake bakin ruwa, trucks na jidar containers su ka tsaya, Nailarh na can bayan su tana waya,nuna ma Joseph containers Win su da trucks su ka Wauka har guda biyar yayi.


jinjina kai Joseph Win yayi
 aikin ka yayi kyau,fatan kayi waya da Madam?
 eh tun kafin ma ku ?araso ta kira ni
 ok good,muje ko Joseph ya faWa yana nufar Nailarh harta kammala wayar.


Juyawa tayi ta koma inda su kayi parking,motar ta shiga security daya buWe mata ya rufe door Win,sallama Joseph yayi ma in charge Win ya shige motar shi, a jere su ka fice daga port Win trucks Win containers Win su na biye da su...


A jere su ka fice daga port Win trucks Win containers Win su na biye da su, wata hanya su ka Wauka daban, tafiya su kayi mai Wan nisa kafin su ka iso wani ?aton orphanage, daga yana yin ginin zaka san cewa bana ?ana nan mutane bane,yanada girma sosai.


horn su kayi a bakin gate Win, can cikin bacci masu gadin orphanage Win su ka ji ?arar horn Win, ba suyi mamakin jin horn da tsohun dare nan ba saboda mamallakan orphanage Win sun saba yi masu shigar dare irin haka.


Waya daga cikin securitys Win ne ya le?o ta ?ar ?ofar dake jikin gate Win,kallo Waya yayi ma motocin ya fahimci ko su waye, a hanzarce ya koma ciki, gate Win ne ya shiga zugewa zuwa gefe guda, da gudu motocin su ka danna kai zuwa cikin orphanage Win,da sauri securitys Win su ka shiga motocin dake bakin gate Win su ka bi bayan motocin.


wasu irin gine gine na zamani su ka shiga wucewa ba laifi Orphanage Win yanada girma sosai, a bakin wasu manya manyan store har guda biyar su ka yi parking,fitowa su ka shiga yi daga cikin motocin su, wani matashin saurayi ne ya fito daga motar Joseph tun Wazu sai yanzu ya fito,black American ne, neck Win shi yasha zanen tattoo kallo Waya zaka mashi ka gane ri?a?en Wan duniya ne.



motar da Nailarh ke ciki Joseph ya nufo, back seat ya buWe mata, fitowa tayi a dai dai lokacin da securitys Win ke ?arasowa, da sauri su ka nufeta, gaishe da ita su ka shigayi cikin girmamawa, ko arzi?in kallo basu samu daga gareta ba, trucks Win ta nufa umarnin a buWe su ta bada,fitowa drivers Win su ka shigayi,kowace truk mutum uku ne su ka fito daga cikinta, babu Sata lokaci su ka shiga buWe bayan truck Win, wasu irin tarin kwalaye ne a bayan truck Win, da hannu tayima Joseph alama da ya zo, da sauri ya nufo in da take, wayarta ta mi?a mashi,da sauri yasa hannu ya amsa,video ya shiga Waukar kayan.


truck Wayace ba'a buWe ba kallon drivers Win tayi  wannan fa? ta tambaya tana nuna masu truck Win, Joseph ne yayi saurin faWin
 ina tunanin itace wacce madam tace kar a shiga da ita

cike da bada umarni ta furta  ku buWeta da sauri Joseph yace  ba kuji ana magana a hanzarce su ka shiga buWe truck Win, wani irin mummunan faWuwa gabanta yayi a lokacin da tayi arba da abunda batayi tunanin gani ba, da tsantsar mamaki take kallon matasan ?an mata da samari dake bayan truck Win an rufe masu bakunansu yayinda hannayen su ke a Waure.



da sauri Joseph ya sauke wayar ?asa, da mugum mamaki tashiga kallon drivers Win kafinta sauke idanunta akan Joseph, cike da tuhuma ta furta miye wannan? babu wanda ya iya buWe baki a cikin su ya bata amsa, suma sun shiga ruWan, sunyi matu?ar mamakin ganin yaran, wata irin gigitacciyar tsawa ta daka masu kamar ba Nailarh ba.


 tambayar ku nake miye wannan, ina aka samu wannan yaran??
Waya daga cikin drivers Win ne yayi ?arfin halin bata amsa  mu ma bamu sani ba kawai dai mun samu truk Win a cikin jadawalin da miss m... kasa ?arasawa yayi saboda tsawar data daka mashi, bashi da tayima tsawar ba hatta Joseph sai da ?an hanjin cikinsa su ka kaWa.


gaba Waya fuskarta ta rikiWe da tsantsar Sacin rai, a fusace ta buWe baki da nufin magana amma sai ringing Win wayarta ya dakatar da ita, da saurin Joseph ya mi?a mata wayar, picking call Win tayi ba tare da ta ko duba sunan mai kiran nata ba.


muryar mahaifiyarta ce ta daki dodon kunnenta daga cikin wayar  hello baby har kun kammala saurin maida kiran tayi zuwa video call, back camera ta kunna ta saita wayar dai dai inda truck Win take.


 momy wannan container ta waye? ta faWa ranta a matu?ar Sace, a kwance take saman hammock chair a bakin beach daga Ita sai bra da wani matsiyacin pant mai igiya gefe da gefe kusan rabin mazaunanta a waje,ta rufe idonta da ba?in shade hannunta a ri?e da coconut drink tana sha.


cike da bariki irin bata fahimci mi Nailarh take nufi ba tace  wace container baby?
 wacce idanunki su ka nuna maki ta bata amsa dai dai da tambayarta dan ba ?aramin Saci ranta yayi da ganin yaran ba.
 sorry baby na manta banyi maki bayani ba,marayu ne basu da gata, gashi suna fama da wata lalura na turo su nan ne saboda suna bu?atar emergency treatment


maida front camera tayi tana jifar mahaifiyarta ta da wani kallon rainin wayao
 amma momy kwata kwata yaran nan basuyi kama da patient ba kama suke da wanda a kayi kidnapping, momy ina ki ka samo yaran nan? ta kai ?arshen maganar babu alamun wasa


 baby kin fi kowa sanin mahaifiyarki ko dabba bazata iya sacewa ba bare mutum, ki yarda da ni yaran nan taimakonsu kawai nake son yi
 idan taimakonsu ki ke son yi mi yasa baki turosu a Flight ba amma ki ka turo su a container bakunan su a rufe,mi hakan yake nufi?

 ki yarda da ni baby taimakonsu nayi ta faWa cike da shagwaSa kamar bada ?arta take magana ba

 gaskiya banji daWin yanda ki ka sa aka Waure su ba,kamar wasu dabbobi
 sorry baby na amshi laifin hakan bazai sake faruwa ba, sorry ta faWa tana Wan kama kunnenta, tsaki Nailarh taja tana rejecting kiran.


umarni ta bada akan su fito da yaran bayan ta tura securitys Win orphanage Win sun kira doctors Win dake hospital Win orphanage Win, Waya bayan Waya su ka shiga fito da yaran sai layi su ke kamar za su kifa ?asa da alama wani abun aka basu wanda ya gusar masu da hankalin su.



doctors da nurses dake Wauke da stretcher ( gadon Waukar marasa lafiya) su ka ?araso wasu sun su sai hamma suke da alama daga bacci su ke, cike da girmamawa su ka shiga gaishe da Nailarh bata wani amsa masu ba ta bada umarnin a Wauki yaran, babu Sata lokaci su ka shiga Waukar yaran a gadon Waukar marasa lafiya suna nufar hospital Win, bayan su Nailarh tabi, ganin haka ne yasa Joseph bin bayan su.



cikin gaggawa likitocin su ka shiga ba yaran emergency treatment dan ganin sun dawo cikin hayyacin su, sun shafe awanni da yawa suna abu Waya sai da ?yar su ka samu yaran suka farfaWo amma sun gagara gane ta?amaimai abunda ke damun yaran.



kallon Nailar dake zaune saman waiting chair Joseph yayi, idanunta a lumshe bacci ne sosai a idonta amma saboda san ta san mike damun yaran ta?i tafiya gida, cike da tausasa murya joseph yace  boss ya kamata ki tafi gida ki huta
 bazan tafi ba sai na san abunda ke damun yaran nan
 am sorry boss, da dai kin tafi har yanzu bincike doctors ke yi kuma na san idan suka gama bincike har gida za su kawo maki result Win

 kana ba kanka wahala Joseph babu in da zan tafi bansan abunda ke damunsu ba
lallashinta ya shiga yi shida securitys Win amma babu wanda ta saurara a cikin su sai ma cewa tayi idan ba so suke suyi ta aikin su ba to karsu sake mata magana.


ganin dai da gaske ba amincewa za tayi ba ne yasa Joseph yanke shawarar kiran mahaifiyarta, number mahaifiyarta ya shiga dannanama kira amma ba tayi picking ba, canza akalar kiran yayi ga Aunty sophia, baiwar Allah tunda Nailarh ta fita bata rintsa ba, ta kasa zaune ta kasa tsaye hankalinta duk a tashe yake saboda inda Nailarh ta tafi, kiran Joseph na shiga wayarta har sai da gabanta ya faWin, jiki na rawa tayi picking ko da ya sanar da ita dalilin kira ba ?aramin kwanciya hankalin ta yayi ba.


 please bata wayar ta faWa, da sauri ya mi?a mata wayar boss miss sophia na son magana dake a hankali ta buWe ido tana jifanshi da harara, saurin sadda kanshi yayi ?asa, kauda fuska tayi gefe ba tare da ta amshi wayar ba, kara wayar yayi a kunnenshi  ta?i karSar wayar ya faWa
 sata a speaker shine kawai abunda Aunty sophia ta faWa,ok ya furta yana sa wayar a speaker
 hello baby kina jina? Aunty sophia ta faWa


da wata kalar kasalalliyar muryar ta wanda bacci ke neman fin ?arfinshi ta furata  Aunty sopei 
 baby mi yasa baki son ki dawo gidan, kin san yanda hankali na ya tashi da fitar da ki ka yi, tunda ki ka fita ko bacci na kasa yi please ki dawo gida


 zan dawo Aunty sopei kawai ina son na san abunda ke damun yaran
 karki damu har gida doctor zai kawo maki result Win su kuma nayi maki al?awarin tare da ni zamu zo duba su idan doctors sun kallama bin cike amma yanzu ki dawo gida
 shikenan sai na dawo
 yawwa ko ke fa keda na sanki babu ruwanki da shiga abunda bai shafeki ba?
 ke ki ka fara koyaman damuwa da damuwar mutane murmushi Aunty sophia ta saki da alama taji daWin maganar Nailarh.



 sai kin dawo da ok ta amsa mata, rejecting kiran Joseph yayi yana sauke ajiyar zuciya, harara Nailarh ta watsa mashi murmushi kawai ya saki, tashi tayi ta le?a Wakin da yaran suke kafin ta nufi ?ofar fita,har inda motocin su suke doctors Win suka rakata kafin sukayi mata sallama.


a guje motocin su ka fice daga orphanage Win, tun a hanya su ka rabu da su Joseph su kuma suka kama hanyar gida, Nailarh bata san sun iso gida ba saboda tun a moto bacci yayi awana gaba da ita, sai da Aunty sophia tasheta tukun ta san sun ?araso,fitowa tayi su ka nufi cikin gidan, direct bedroom Winta Aunty sophia ta nufa da ita, suna shiga ta faWa kan bed ko takalman dake ?afarta bata cire ba.



murmushi kawai Aunty sophia ta saki, da kanta ta shiga rage mata kayana jikinta, rigar suit Winta ta zame mata haWe da earring Winta da wristwatch tukun ta zame mata takalman ?afarta, idanunta ta sauke akan gun Win dake suke a ?ugunta har zata wuce sai kuma tasa gefen suit Winta ta zame gun Win, a cikin rigar ta naWeta,dressing room Winta ta nufa, maida komai tayi a mazauninshi, a saman locker ta ajiye mata gun Win saboda bata san password Win locker ba kuma Nailar tafi amfani da eye I D, ficewa tayi daga dressing room Win ta koma bedroom Win, gyara mata kwanciya tayi kafin ta fice daga Waki baki Waya.



*ABUJA NIGERIA*


Nainarh da yumnah ne suka fito daga bedroom Win mom,less ne a jikin yumnah Winkin bubu ta yafa mayafi saman kanta yayinda Nainarh ke sanye da riga da skirt na atamfa hijab ne a jikinta saSanin yumnah dake da gyale, hannunsu ri?e da na su Ammar, Aman da jamala da alama fita za suyi.


Part Win dady su ka nufa,da sallama a bakin suka shiga a parlor su ka sameshi shida mamy,ciki suka ?arasa, kallo Waya mamy tayi masu ta Wauke kai dady kuwa da fara'a sa yake kallon su, a saman rug carpet su ka zauna cike da girmamawa su ka gaishe da su dady kawai ya amsa masu amma mamy yi tayi kamar ma bata san da zaman su a parlorn ba.


 my friends sai ina haka? dady ya faWa yana kallon su Ammar, Aman ne ya bashi amsa da
 gidan papah Waure fuska dady yayi  shine za ku fita ba tare da ni ba, kodai mun dai abotar ne ban sani ba? jamal ne yayi saurin cewa  A'a ka tambayi Aunty Nainarh idan tace aje da kai shikenan gaba Wayan su suka kai duban su ga Nainarh da
kwata kwata hankalinta baya kansu tunda su ka shigo idanunta suka sauka akan wani ?aton photo dake manne a bango,sosai ta shagala da kallon photon, tayi mamakin ranar da su ka shigo bata ganshi ba tunanin ta fara yi to kodai ba'a jima da sashi ba.



Wan taSo ta yumnah tayi  dady na magana da sauri ta kai dubanta ga dady  Aunty Nainarh jamal yace sai kin amince za'a tafi dani, za kuje dani kuwa? saurin sadda kai ?asa tayi tana sakin murmushi, murmushi shima dadyn ya saki yana le?a fuskarta  idan na fahimta wannan shirun alamace ta ba'a zuwa dani da sauri ta Wago tana faWin  A'a dady zamuje da kai


 wasa nake maku sai kun dawo ina gaishe da mutanen gidan
tashi yumnah tayi tana kama hannun Nainarh
 za su ji in sha Allah, ku tashi mu tafi sallama su kayi masu suka fice, taSe baki mamy tayi tana kallon dady  wai ni kam Janar da sanenka wannan yarinyar take zaune a gidan nan?
 wace yarinya kenan dady ya faWa yana kai duban shi gareta dan bai fahimci akan wa take magana ba


 wacce su ka fita yanzu da yumnah
 wai kina magana ne akan Nainarh
 ni ban ma san sunanta ba amma ita nake nufi
 da sani na take zaune gidan akwai matsala ne?
 ni gaskiya bana son zamanta a gidan nan
 miye matsalar ki da zamanta a gidan yarinyar da ba'a kanki take ba



 kamarya miye matsalata, gidan mijina ne fa,kawai sai mu zuba ma zulaihart ido tayi ta yin abunda taga dama, hakanan zata kwaso mana yarinya idan ta cutar damu fa?? tunda ta fara magana dady ya kafeta da ido tsantsar mamaki ne akan fuskarshi ko miye abun masifa kamar wacce ke jiran mutane
 ni gaskiya bana son zamanta gidan
 ta kawo duk wanda zata kawo gidan mijinta ne kuma gidan ?a?an tanada ?ancin ajiye duk wanda ta so


 haba Janar wai miyasa kullum kake fifita zulaihart a kaina ne, komai tayi dai dai ne a wajenka amma ni kuskure Waya zanyi ka Wau mataki a kaina ta faWa rai a Sace,mamaki ya?i Waukewa akan fuskar dady lamarin mamy har tsoro yake bashi
 ni gaskiya bana son zamanta a gidan
 to sai mi dan baki son zamanta a gidan, naga ba'a kanki take ba kuma gida gidana ne kuma ni na amince da zamanta dan haka bana son na sake jin kinyi tari akan Nainarh, idan ba haka ba ranki ne zai Saci


 hakama za kace,kenan Zulaihart tafini?

rai a Sace dady yace
 Zulaihart tafiki komai mabaruka, ko ?afarta baki kama ba, dan Zulaihart ban taSa bata umarni ta saSa man ba, Zulaihart bata man rashin kunya kamar yanda ki ke man,Zulaihart bata sa'insa dani,nayi mata cin mutuncin mafi muni a rayuwa amma haka nan tayi ha?uri dani take zaune da ni har kawo yanzu duk da a ?asarta da Al'adarta bata saba ganin irin haka ba sannan ki sani Zulaihart ta fiki ha?uri mabaruka


wani irin ?ululun ba?in ciki ne ya tokare zuciyar mamy, idan da abunda ta tsana a rayuwa taji ana yabo mom musamman dady abun na Sata mata rai, rai a Sace ta fice daga part Win gaba Waya, da kallo kawai dady ya bita.



Su Yumnah suna fita daga part Win dady ficewa su kayi daga gidan baki Waya,suna fitowa motar ya Naeem na kunno kai cikin parking space Win, Wan dakatawa su kayi, daidaita parking ya Naeem yayi, kusan a tare aka buWe car doors Win su fito,ya Naeem ne ya fito daga driver seat yayinda ya Adanan ya fito daga front seat.


Uniform ne a jikin ya Naeem yayinda ya Adnan ke sanye da suit back color, da gudu su Ammar su ka nufe su, hugging Win ya Naeem su kayi Sata fuska ya Adnan yayi kamar ?aramin yaro yana faWin
 abun ?ar haka ce ya Naeem kawai ku ka sani, shikenan nima ai ga Autar dady nan ya faWa yana buWema Yumnah hannayen shi, da sauri ta nufeshi tana sakin dariya, faWawa tayi jikinshi tana hugging Win shi.



murmushi Nainarh dake tsaye ta saki, yaran mom na matu?ar burgeta Irfan ne kawai take ganinshi daban a cikin su kamar ya banbanta da su.


 dady mun fara gaishe da second father ne fa Aman ya faWa yana turo baki
 ba wani nan, bana dai yi daku, da Autar dady nake yi

 ku rabu dashi kishi ne kawai ya Naeem ya faWa yana basu hannunshi suka tafa
 sai ina haka? Ya Adnan ya faWa lokacin da

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login