Showing 39001 words to 42000 words out of 93060 words

pajamas Win shi white color masu fatsi fatsin ba?i,feshe jikin shi yayi da perfume Win shi masu ?amshi,bed Win shi ya haye yayi kwanciyar shi bayan ya kashe light Win Wakin.


wayar dake kan nightstand ya Wauka,dialing wata number yayi,bugu biyu a kayi picking call Win,kara wayar yayi a kunne,in low voice yake waya yanda ko kusa dashi ka tsaya bazaka iya jin abunda yake cewa ba,idan ka shigo Wakin sai ka rantse da Allah bacci yake.

barrister kenan ko matashin saurayi bazai gwada mashi iya kashe murya idan yana waya ba.



*Big daddy's House*



 ko fa mi za kice sai dai kice amma yau sai kin fita dinning kinyin dinner tare da kowa na gidan nan,na gaji da wanna ?unshi kan naki da ki ke


 please Yumnah ki fahimta mana,bana jin yunwa ne ba wai ban son fita ba
 to naji,muje ni ki raka ni koda ba kici komai ba ai za ki gaisa da mom da dady,kuma zaki rage wanann yawan tunane tunanen da kike

duk yanda ta so zille ma Yumnah akan ta ?yaleta Yumnah ta?i bata dama dan dole ta mi?e,hijab Winta dake saman bed Win ta Wauka,zurawa tayi a jikinta

 muje to ta faWa tana kallon Yumnah
 ko ke fa,amma wannan hijab Win da ki ka sa saikace wacce zataje gaban sirikai, dinning fa zamu je ba wani waje ba


 ni dai haka zanje
 ai saiki ta tafiya haka yumnah ta faWa tana jan hannunta su ka fice.



Mom da dady ka Wai su ka samu a dinning Win, Ishrat na daga tsaye tana serving Win su,bakin su Wauke da sallama su ka ?arasa cikin dinning room Win,zama su kayi saman chairs yayinda su ke gaishe da dady da mom.


murmushi dady yayi yana kai duban shi ga Nainarh,cikin kulawa su ka amsa masu gaisuwar da su kayi dady na faWin


 Wiyata kinyi wuyar gani,tun ranar da muka dawo daga wajen mahaifiyar ki ban sake saki a idona ba,ina fatan dai lafiya?

 lafiya lau dady Nainarh ta faWa tana du?ar da kanta ?asa
 yanzu ma fa da ?yar na samu ta fito,kullum tana Waki daga kuka sai tunani Yumnah ta faWa tana kallon Nainarh data sadda kai ?asa.


 wai haka Wiyata? shiru Nainarh tayi tana wasa da gefen hijab Winta

 ki dai na sa damuwa a ranki kinji, mahaifiyar ki zata dawo gareki,in sha Allah asirin wanda su ka kashe mahaifinki zai tonu

 in sha Allah Nainarh ta faWa
 bana son kina sa damuwa a ranki kinji ko,ke da ma ki ke da wata mahaifiyar a kusa dake miye na sa damuwa a ranki dady ya faWa yana nuna mom da tunda su ka shigo dinning Win ta kafe Nainarh da ido ko ?yaftawa ba tayi dan duk maganar da dady ke yi bata sani ba hankalin ta baya wajen.


 zulaihart! dady ya kira sunanta,Wan saurin kallon dadyn tayi
 lafiya ki ka kafe ?ar taki da kallo murmushi mom ta saki
 wani lokaci sai nake ganin tana man kama da ?ar uwata,sai dai ita bata kai ta kazar kazar ba Nainarh ta cika sanyi mom ta faWa tana sake kai dubanta ga Nainarh data sadda kai ta sauraron su.


 nima na jima ina ganin kamaninta da Carol, da ace ban san mahaifiyar ta ba kuma a ce Carol ta taSa Aure da babu abunda zai hana nace ?arta ce

murmushi mom ta saki  nima ina yawan faWama mahaifiyar ta haka,wani lokacin idan nace haka sai tace dan kawai ina son Nainarh ne yasa nake ganin kamanin su


 ta iya yiwuwa dadyn ya faWa, Yumnah da Nainarh dai na jin su,fa'iza ce ta shigo dinning room Win,tsaye tayi tana ri?e ?ugu fuskarta a turSune
 shine yau aka rasa wanda zai kirani ko? ta faWa tana sake tsuke fuska.


 sorry Aunty Fa'iza nayi tunanin a part Win mamy za kiyi dinner shiyyasa ban kira ki ba Yumnah ta faWa tana Wan kama kunnenta alamar sorry

 nima ayi man Afuwa na rashin faWa maki da banyi ba Ishrat ta faWa wacce ke serving Win Yumnah da Nainarh,Waya daga cikin kujerun Fa'iza ta nufa ta zauna.


 ni dama na san ai kun rigada kun gama rainani gidan nan murmushi kawai dady da mom su ka saki.


gaishe da su dady fa'iza tayi, murmushi dady yayi yana faWin
 ai da nayi tunanin baki gannu ba
Wan murmushi tayi tana sosa ?eyar ta.



serving Win ta itama Ishrat tayi kafin ta bar dinning Win,tsit wurin yayi ba wanda ya sake magana.


mom ta fara tashi kafin dady ya mi?e yana kallon Yumnah yace  Autar mom ina fatan baki manta gobe juma'a ba?
 ban manta da gyaran part Win shalelen dady ba,gobe tunda safe zansa a gyara shi
 good,haka ne son ji,sai da safe ku

har haWa baki suke wajen furta good night,jinjina masu kai dadyn yayi yana fice daga dinning room Win.


suma basu wani jimaba su ka tashi, Ishrat ta zo tare da su munirat su ka kwashe kayan da su kaci abinci su ka gyara wajen tsaf.


part Win mamy Fa'iza ta nufa sai da safe Yumnah da Nainarh su kayi mata suma suna nufar bedroom Win su.



Toilet Nainarh ta shiga tayi brush haWe da alwala,kusan kullum za tayi bacci sai tayi Alwala abun ya zame mata jiki.


tana fitowa Yumnah na shiga,wanka tayi haWe da Alwala kafin tayi brush,lokacin data fito har Nainarh ta kwanta, dressing room Win ta ta nufa, pajamas ta zura a jikinta kafin ta dawo bedroom Win.


kashe light Win Wakin tayi,kwanciya tayi tana jan duvet ta rufe jikinta.

 yau ba wayar kenan? Nainarh ta faWa
 tun Wazu mu kayi waya sai gobe kuma
 Allah ya nuna mana goben lafiya da Ameen Yumnah ta amsa.



Wan shiru su kayi kafin Nainarh ta juyo tana fuskantar Yumnah
 wai wacece Carol da naji mom na faWin muna kama?
 ?anwar mom ce Yumnah ta bata amsa,gyaWa kai kawai Nainarh tayi tana juya mata baya...
_*Ep 17_18*_


*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*d'=ؘ?=ؘ?

______________________________



*Washe Gari*



A zaune suke saman sallaya da alama basu jima da kammala sallah ba,tashi Nainarh tayi,hijab Win dake jikinta ta cire ta linke ta nufi bed,kwanciya tayi tana Wan jan blanket ta rufe rabin jikinta.


yumnah na daga zaune har gari ya Wan fara haske,tashi tayi itama ta cire hijab Win dake jikinta, toilet ta shiga,bata fi five minutes ba ta fito, dressing room Winta ta nufa,kayan jikinta ta canza zuwa gwon mai hannun armless,low bun tayi ma kanta da ?aramin ribbon,mayafi ta Wauka ta yafa saman kanta sannan ta fice daga Wakin ta koma bedroom Win, Nainarh na nan kwance kamar yanda ta barta.


wayarta dake ajiye saman nightstand ta Wauka ?ofar fita ta nufa,tashi Nainarh tayi zaune  sister Yumnah sai ina haka da safe? juyowa Yumnah tayi

 wai da ba bacci ki ke ba?
 kwance kawai nake,baccin ne ya?i zuwa
 ok part Win dady zanje na Wauko key,za ayi gyaran part Win shalelen dady ne,tunda kin tashi sai ki zo muje



 A'a sai kin dawo
 wannan ne kuma baki isa ba,ki tashi kawai mu tafi abunda yasa ban tasheki ba nayi tunanin bacci kike,ta so mu tafi gari na waye wa bana son mu makara zuwa gidan Abbah

saukowa Nainarh tayi daga saman bed Win,hijab Winta ta Wauka,ficewa su kayi daga Wakin.


direct sama su ka nufa zuwa part Win dady,a Parlor su ka same shi zaune saman sofa da Qur'an a hannunshi yana karatu,ciki suka ?arasa suna mashi sallama Wagowa kawai yayi ya kalle su ba tare da ya katse karatun da yake ba, bedroom Win shi Yumnah ta nufa Nainarh kuma ta zauna kan Waya daga cikin sofas Win,shiru tayi tana sauraran yanda dady ke furta ko wane harafi cikin ilimi,sai da ya kai aya tukun ya kai dubanshi gareta.


fuskar shi Wauke da murmushi yace  Wiyata yau kece a part Win na murmushi Nainarh tayi tana Wan rissinar da kai tace
 ina kwana dady,an tashi lafiya
 lafiya lau Alhmdllh,fatan kema kina tashi lafiya
 lafiya lau ta bashi amsa
 masha Allah, Yumnah ta hanaki bacci ko?



murmushi tayi tana faWin  A'a dady da kaina na tashi
 ai nayi tunanin ita ta taso ki
girgiza kai Nainarh tayi fuskarta Wauke da murmushi,fitowa Yumnah tayi hannunta ri?e da key's,wurin su ta ?araso.


 dady ka tashi lafiya? ta faWa yayinda take ?arasowa inda yake side hug tayi mashi, kissing forehead Winta yayi fuskarshi Wauke da murmushi
 lafiya lau,fatan kema kina tashi lafiya?


 lafiya lau dady, key's Win part Win Autan ka na Wauko za'aje a gyara murmushi dady yayi yana dungure mata kai
 zaki sani idan yaji ki ne murmushi Yumnah tayi
 taya zai sani,shida yana can
 ai zai dawo kuma zan faWa mashi ne


 Allah ya Amince,nima nayi kewarsa na ?osa naga ya zo
 in sha Allah,yana nan zuwa
 Allah ya kawo shi lafiya da Ameen dadyn ya amsa,tashi Yumnah tayi tana kallon Nainarh

 muje,dady sai mungama
 yawwa Nainarh harda sabon part Win yau ku shiga ku gyara shi
 dama yau ko bakace a gyara ba sai na shiga naga abun da ka zubama shalelen naka bayan wanda kayi mashi

 zaki kuwa gani,amma fa karki ta kallo dayawa bana son a cinye mashi kyau tun mai shi bai gani ba

 karka damu dady,amma fa idan yafi nawa kyau tam ta faWa tana jinjina mashi kai
murmushi dadyn ya saki yana faWin dan Allah kisa su gyara da kyau kin ji
 in sha Allah ta faWa suna ficewa daga part Win.




staircase Win dake can Wan gefe da part Win dady su ka nufa,hawa su kayi zuwa can floor Win ?arshe.

 ina so su kammala gyarannan da wuri dan mu samu zuwa part Win Abbah a kan lokaci Yumnah ta faWa dai dai time Win da su ke kawo bakin wata ?ar madaidaiciyar ?ofa ta glass.


wasu madannai Yumnah ta danna a jikin ?ofar
 ina tajin ana faWin Abbah da part Win shi,yayan dady ne?
 granfa Win mu ne, mahaifin su dady,duk ranar Friday gaba Waya family Win mu a can muke wuni,tundaga safe har dare a can muke lunch da dinner

jinjina kai Nainarh tayi a lokacin da ?ofar ke buWewa, wani irin katafaren parlorn ne su ka shigo,launikan dake cikin parlorn Royal blue, light brown and white color ne, an ?awatashi da manya manyan sofas set biyu na gani na faWa masu matu?ar taushi da daWin zama,sai throw pillows dake kan ko wace sofa, daga tsakiyar parlorn round glass table ne an jera flower vase masu matu?ar kyau, daga saman ceiling Win wasu irin crystal chandeliers ne masu girman gaske , sai faskekiyar flat creen tv mai matu?ar girma sai kayan sauti dake gefe da gefen tv, sparkling floor lamps ne ajiye a ?asa suna bada haske mai launika daban daban, ga dogayen curtains zagaye da parlorn an zuge su,daga can bakin glass wall wanda daga nan kana iya hangen main entrance Win shigowa part Win daga compound Win gidan,armchairs ne guda biyu ajiye daga tsakiyar su Wan madaidaicin glass table ne,idan ka kalli ?asan parlorn zaka Wauka mirror ne yanda yake Waukar ido dan kana iya kallon kanka tsab.



Daga cikin parlorn kana iya hangen katafaren dinning room, wanda aka ?awatashi da haWaWen dinning table,?yataccen glass table ne mai mazaunin mutum shidda,wasu haWaWun chairs ne kewaye da table Win,daga saman ceilling Win dinning room Win ?aton bulb ne ya haskaka ko ina na dinning room Win,ga wata irin zungureriyar floor lamp.


cikin parlorn su ka ?arasa Yumnah na gaba yayinda Nainarh ke biye da ita tana ?arema parlorn kallo,tayi mamakin wannan part Win wanene dan yafi ko wane part dake gidan haWuwa da tsaruwa duk da ba ko ina na gidan ta sani ba,wayar landline dake ajiye cikin parlorn Yumnah ta nufa, number kitchen ta kira,daga can Waya Sangaren a kayi picking call Win.



 na buWe part Win ku nake jira Yumnah ta faWa tana rejecting ba tare da ta tsaya jin amsar da za'a bata ba,wata ?ofa Yumnah ta nufa ganin haka ne yasa Nainarh binta a baya,nan ma wani parlorn ne su ka shigo wanda yafi na farkon haWuwa,komai na cikin shi blue White and gold color ne,glass door ne guda biyu a jere sai wasu corridor guda biyu dake hannu dama da hagu can Wan nesa da ?ofafin,wanda na hannun hagu ya kasance gym room ne Wayan kuma wani part ne mai zaman kanshi.



Waya daga cikin ?ofofin dake jere Yumnah ta nufa tun kafin ta ?arasa ?ofar ta shiga zugewa da kanta,cikin Wakin ta kunna kai Nainarh na biye da ita a baya,wani irin haWaWen bedroom ne su ka shigo komai na cikin shi black,white and gold color ne, bedroom Win yana Wauke da Royal bed mai matu?ar Waukar hankali,bed Win a shimfiWe yake da tausassan bedsheet ga ?aton blanket mai gashi gashi a jikin shi,gefe da gefen gadon nightstand ne mai Wauke da bedside lamp,daga gaban gadon Ottoman table ne color Waya da bed Win,?asan Wakin shimfiWe yake da rug carpet mai taushi,wani irin ?ayataccen dressing mirror ne a cikin Wakin daga gaban shi stool ne mai taushin gaske.


cikin Wakin su ka ?arasa,dogayen curtains Win dake a sake Yumnah ta shiga zugewa,kafin ta nufi wata ?ofa wacce nake kyautata zaton dressing room ne mai haWe da bathroom, buWe ?ofar tayi,shiga ciki tayi ta bar Nainarh nan tsaye tana ?arema bedroom Win kallo ba?aramin tafiya yayi da ita ba duk da babu wasu kaya a cikin shi.



fitowa Yumnah tayi  gyaran ma bazai Wauki wani lokaci ba saboda babu datti da yawa jinjina kai Nainarh tayi  eh gaskiya babu wani datti sosai
 haka ne muje na duba sauran Wakunan kafin su Ishrat Win su ?araso da to Nainarh ta amsa mata,ficewa su kayi daga Wakin,?ofar dake kusa da wacce su ka fito su ka nufa itama ta glass ce kamar wacce su ka fito.


Nan ma wani bedroom Win ne su ka shigo kusan duk abun da ke cikin wacan a kwaishe a nan banbancin color ne kawai shi wannan red and white color ne saSanin wacan,mamaki gaba Waya ya kashe Nainarh yanzu duk mutum Waya keda wanann part Win kuma ba zaune yake a ciki ba, zata so ganin wannan shalelen dady.


curtains Win shi kawai Yumnah ta zuge ta duba dressing room da toilet Kamar dai yanda tayi a wacan bedroom Win kafin su ka fice, corridor Win dake hannun daman?ofofin su ka nufa,?ofofi ne guda biyu a wurin na glass daga in da su ke tsaye suna iya hangen komai dake ciki.


tura ?ofar su kayi su ka shiga ciki,wani irin azabebben parlorn ne su ka shigo wanda ya doke gaba Waya falukan dake part Win,yafi su komai nesa ba kusa furniture's Win dake ciki ma kwata kwata ba irin tsarin su Waya da waWancan ba,komi na cikin parlorn white color ne da ratsin gold,daga cikin parlorn kana iya hangen bedroom da swimming pool Win dake part Win ta hanyar glass wall dake mamaye da part Win gaba Waya.


bedroom Win Yumnah ta nufa tana faWin  gaskiya na fara kishi da shalelen dady murmushin Nainarh ta saki tana biye da ita ba tare da tace mata ?alla ba sai raba ido take a parlorn kamar ba'a niger ba,kusan suman tsaye Nainarh da Yumnah su kayi a yayin da su kayi arba da makeken bedroom Win da su ka shigo,ri?e ?ugu Yumnah tayi tana jinjina kai alamar mamaki tunda aka gina wannan sabon bata taSa shigowa ba sai yau da dadyn yace su shiga a gyara,gaba Waya bedroom Win a mamaye yake da glass wall.



bedroom Win yana da girma sosai dan tsab za'a iya gidan parlorn, bedroom, kitchen da toilet wadatattu a cikin shi,
wani irin makeken king size bed ne daga can Wan saman stape,a shimfiWe yake da bedsheet mai taushi gaske da blanket kafi mage taushi,gefe da gefen shi nightstand ne,bed Win kusan rabi da kwatar shi a cike yake da pillows ?asan bed Win na fitar da wani kalar haske,daga can gefen bed Win sofa ce mai masifar kyau color Waya da gadon itama ?asanta na fitar da haske kalar na bed Win.



daga cikin Wakin kana iya hangen haWaWen gym room dake can Sangaren hagu na Wakin,wasu irin expensive machines ne a cikin shi kamar a gym center,sai toilet da shima kana hangen komai dake cikin sa.


daga Sangaren dama sliding door ne wacce idan aka buWe ta ?ar baranda ce,cuddler chairs ne guda biyu ajiye a wurin daga tsakiyar su round glass table ne ajiye.


jinjina kai Yumnah ta shiga yi tsarin part Win ba ?aramin tafiya yayi da ita ba,wayar dake hannunta ta dannan, video ta shiga Waukar part Win,tundaga parlor har zuwa wannan yar barandar,babu in da bata Wauka ba har toilet tukun su ka fice daga part Win su ka koma parlorn na biyu da su ka shigo.




tsaf tsaf yake part Win saboda yawan gyarawa da ake duk da ba mai zama,Waya daga cikin sofas Win su ka nufa su ka zauna,daga cikin parlorn suna hange parlorn da su ka fara shigowa ta hanyar glass wall dake mamaye da parlorn.



basu jima da zama ba Ishrat ta shigo tare da wasu masu aiki su biyar haWi da ita su shidda kenan hannunsu Wauke da mop da tsintsiya da detergent,in da su Nainarh su ke suka ?araso,cikin girmamawa su ka gaishe da su,amsa masu su kayi Yumnah na faWin  yawwa Ishrat sai kun mai da hankali,ki fara nuna masu in da za'a fara gyarawa,yau har sabon part Win dady yace a gyara


gyaWa mata kai Ishrat Win tayi,kasa masu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login