Showing 81001 words to 84000 words out of 93060 words

shiga, ko last zuwanmu da tayi one week a ICU ai na shiga, Why are you stopping me now?
 haka ne, time Win he's not around,but now babu tayanda zan kai ki wajenta,be patient
na san data farka ke zata fara nema
 I'm really not happy. If you don't let me to see her, I'll take her to orphanage even if u don't discharge her.
 I'm sorry ma'am, he did that because of her health
 miye haWinshi da ita da har zai hana mu relatives nata kula da ita
 nothing, he's just so kind,as long as he is in the hospital duk wani patient dake bu?atar special care shike kula dashi ko nurses baya bari
 wai miye ala?arshi da Hospital Win ne ma Wan zaro ido dr daniel yayi yana kallonta  he's our CEO and he's the CMO of the entire USA,it's his hospital jin jina kai kawai tayi tana lumshe ido without saying anything
 ma'am u need to have some rest, ki tafi gida zuwa anjima sai ki dawo ko gobe,na san zuwa lokacin ta farka
 no bazan iya tafiya na bar Sophia ba, please ko ita ku bari taga Nailarh kunga halinda ta shiga saboda ita
 i will do something, but kina bu?atar hutu, dan da yiwuwar saina auna BP Winki dan zaiyi wuya ace jininki bai hau ba
 no need Dr,bari na koma wajen sophia gyaWa mata kai kawai yayi, ficewa tayi daga Wakin zuwa ward Win da Aunty sophia take ciki, samunta tayi harta koma bacci, gefen bed Win ta nufa ta zauna,sannu Nurse Win dake wurin tayi mata, jinjina mata kai kawai tayi.
Su luna ne su ka shigo su biyu hannunsu Wauke da madaidaitan basket, tunda aka fito da Nailarh daga Emergency ward su ka koma gida tunda an hana kowa shiga inda take, besket Win hannunsu su ka ajiye, sannu su ka yima Mrs Malika,jinjina masu kai kawai tayi, sofa dake cikin Wakin su ka nufa su ka zauna, jugum su ka yi kamar masu zaman makoki.


*ABUJA NIGERIA*

Magana yake amma ta?i Waga ido ta kalleshi balle yasa ran zata tanka mashi akan maganar da yake, shiru yayi yana kallonta,mug Win tea data haWa mashi ta mi?a mashi,?in amsar mug Win yayi yana bin fuskarta da ido,kallonshi tayi,ajiyar zuciya ya sauke yana amsar mug Win ya ajiyeshi saman Table Win dake kusa dashi, kamo hannunta yayi cikin nashi  mi yasa nake magana ki ka yi shiru?
 mi ka ke so nace, hukunci ne da ku ka yanke kaida ?an uwanka ni kuma miye nawa a ciki
 akan Auren Wannaki ki ke faWin haka?
 to ?allaSai mi zance, kun riga da kun gama yanke hukunci
 sai kisa mashi albarka kamar yanda ki ka yima sauran ?an uwanshi ajiyar zuciya ta sauke tana kallonshi  I won't hide it from you but honestly speaking I am not happy with this relationship hasalima Wiyata nake mashi sha'awar Aure ba Noor ba
 nima nayi wannan tunanin barrister, amma da wanan maganar ta zo sai na barshi a haka Allah ya ?addara,ha?uri kawai za muyi
 gaskiya banyi farin cikin da haWin nan ba, da da yanda za ai a fasa shi gaskiya dana so murza hannunta dake cikin nashi yayi
 mi yasa zaki ce haka barrister, ki sa mashi Albarka kamar yanda ki ka sa ma ?an uawanshi, karki zamo uwa mai tauye farin cikin ?a?anta
 bazaka gane bane yallaSai, kasan cewa fatilah ba ?aunata take ba, she hates me completely,a gaskiya a wannan yanayin banason abunda zai tada man hankali,ka fi kowa sanin yanda akayi bikin Naeem, wane irin tashin hanlali ne ban fuskanta ba daga wajen hajiya Halima?, har yau na kasa manta cin mutuncin da tayi man, kawai na amince da Auren ne saboda Abbah, dan Allah kafin maganar nan ta kai gareshi ku dakatar da ita tuni hawaye sun cika idonta duk wani abu da zai haWata da su mamy a yanzu ba ?aunar shi take ba
 c'mom Zulaihart mi yasa za kiyi wannan tunanin, karki manta ba ita keda alhakin bada Auren Noor ba,ko ubanta bai isa ya hana wannan haWin ba, Mustafa keda alhakin bada Aurenta kin kuwa san bazai taSa hana Irfan ba fashewa tayi da kuka  haba yallaSai ka gane mana, mutanen nan fa ba sona su ke ba, miyasa kullum ku ke son haWa ala?a tsakanina da su jawota yayi zuwa jikinshi, zaunar da ita yayi kan laps Win shi  ya isa haka miye na ku ka to,adu'a za kiyi mashi kisa mashi Albarka in sha Allah babu abunda zai faru sai Alkairi
 haka kawai yara suyita ja man abun magana, dan mi zasu ma?ale sai ?a?an su, su ka Wai ne ?a?a da bazasu nemi wasu ba hannu yasa ya shiga goge mata hawayen dake zuba
 ba nace ya isa haka ba, kiyi ha?uri in sha Allah babu abunda zai faru sai Alkairi, kuma yaran nan dan?on zumunci su ke ?ara mana,Don't forget that they are also my kids,my brothers kids, kuma idan dan saboda ?arki ne bazaki amince ba karki manta ba shi kaWai bane Wanki, sai kiba yayansa saurin kallonshi tayi  wa kenan ka ke nufi?
 Wana mana ko bazaki bashi ba?
 tab ni gaskiya bazan ba SAM ba, yaronda ko mu ba mutuncin mu yake gani ba shi zanba ?ata, gaskiya A'a, to in bashi ma tayaya yaronda ma baya tare dani
 he will come back ai
 ni gaskiya bazan bashi ba koda yana so
 to shikenan sai kiba Naeem ko Adnan
 Allah ya kiyaye ?ata ta Auri mai mata dady baisan sanda ya saki dariya ba jin furicin mom
 ke nan bazaki iya ba mai mata ?arki ba?
 koda kuwa yana so, haka kawai da ?ananun shekarunta a hana mata zaman lafiya
 to ai shikenan, yanzu dai kin ha?ura da maganar Auren Irfan Win ko? turo baki tayi kamar ?aramar yarinya  idan hakan Alkairi ne Allah ya tabbatar, idan kuma akasin haka ne shima ina fatan ya kasance Alkairi dariya dady ya saki yan jan dogon hancinta  That's why I'm proud of u because of ur patience, i love u my baby katte
 ni karka sake kirana da wannan sunan zaro ido dady yayi yana ri?e baki ki rufa mana asiri idan ba so ki ke momy tace rashin kunyata ta kai har na canza maki sunan data sa maki, ko so ki ke tace na dawo mata da ?arta? dariya su ka saki gaba Wayan su
 momy, i luv her dady ya faWa, murmushi mom ta saki, wayar dady ce ta fara ringing tashi mom tayi ta mi?o mashi ita, duba sunan mai kiran nashi yayi, saurin nuna mata screen Win yayi, my friend ta gani,zaro ido tayi, murmushi dady ya saki yana picking call Win  hello, how are u on the other hand na cikin wayar yace  am fine my friend,long time,how is ur family?
 they are fine,guess what? dady ya faWa yana kallon mom
 what? na cikin wayar ya faWa, murmushi dady ya saki
 I'm with ur daughter
 really, please give her the phone murmushi ya sake saki yana mi?a ma mom wayar
 hello uncle
 hi katte,how are u, where's my children??
 they fine,how was mom Natasha and james?
 their all fine kallon dady tayi tana canza harshe zuwa Spanish,yanyin fuskarta ne ya canza zuwa tsantsar damuwa  El t?o SAM todav?a no cree que volver??, su padre estaba muy preocupado
_Uncle har yanzu SAM bai amince zai dawo ba, mahaifin shi ya damu sosai_ ajiyar zuciya ya sauke
 ?l todav?a no est? de acuerdo, pero intentar? que venga a su fiesta de cumplea?os
_Har yanzu bai amince ba, amma zan yi kokarin sa shi ya zo da birthday Win shi_
 okay,El t?o Irfan se casar?
_shikenan,uncle Irfan zaiyi Aure_
 cuando! pero por qu? no me lo dijiste?
_yaushe,amma miyasa baki sanar dani ba?_
 Ahora he's padre que me lo dice,but uncle, no me gusta la chica con la que se va a casar, pero ?l no me entiende
_yanzu dadyn shi ke sanar dani,amma uncle bana son yarinyar da zai Aura,amma ya?i ya fahimce ni_
 Por qu? no la amas?Qui?n se casar??
_mi yasa baki sonta, wacece zai Aura_
 t?o es hija de su hermano menor, sabes que no todas las esposas de su hermano menor me aman, ella mother no me ama.
_Uncle  yar kaninsa ce, ka sani ba duka matan kanensa ke so na ba, mahaifiyarta ba ta so na._
 Irfan la ama y ella lo ama?
_irfan Win yana sonta,itama tana sonshi?_
 si se aman, solo que a su madre no le agradamos
_eh suna son juna, mahaifiyarta ce kawai bata sona ni da Irfan_ murmushi Uncle ya saki
 No es nada, es la boda de Naeem y dices que su madre no te ama, y se casaron y viven felices, no te preocupes, esto tambi?n estar? bien
_karki damu,lokacin Auren Naeem ma haka ki ka ce mahaifiyarta bata sonki,kuma sunyi Auren suna zaune lafiya,karki damu shima wannan lafiya za'ayi_ turo baki tayi jin abunda uncle Winta yace
 uncle por qu? siempre apoyas a Tahir?
_uncle mi yasa ko wane time ka ke goyan bayan Tahir ne?_ kallonta dady yayi jin ta ambaci sunanshi
 No lo apoyo, c?lmate y todo ir? bien
_ba goyan bayansa nake ba,ki kwantar da hankalin ki komai zai tafi dai dai_ ?ar dariya yayi cikin hausar sa da sai a hankali yace  ke da nake so ki samar ma SAM mata anan turo baki kawai tayi tana kallon dady without saying anything,zuba mata ido dady yayi har su ka kammala wayar, sallama tayi mashi tana mi?ama dady wayar, kara wayar yayi a kunnenshi cike da zolaya yace  wato abun ?ar wariyar launin fata ce, shi ne za ku canza man yare dan kar naji abunda ku ke faWa ko?? dariya Uncle Jonas ya saki, cikin hausarshi da bata gama daidaita ba yace  baruwana laifin matarka ne ita ta fara dariya dadyn ya saki, sun Wan jima suna waya kafin su ka yi sallama, kallon mom dady yayi
 maganar mi ki ka yi mashi?
 i talk to him about SAM and Irfan's marriage
 shine sai kin canza harshe dan kar naji
 ai kaine ka ?i ka koyi spanish
 it's too hard, that's why murmushi kawai mom Win tayi.

*UNITED STATEd'*


_*Las Vegas (Nevada)*_

Around 10pm Miss Malika ta koma gida, saboda jikinta daya rikice dan sosai jininta hau,Dr Daniel ya so ya bata gado amma tace A'a, magunguna kawai ya bata,da baza ta tafin ba ma sai dai dan ganin har time Win Nailarh bata farka ba ne yasa ta tafi, Aunty sophia ma har time Win bacci take.
bayan tafiyar Miss Malika da 30 Minutes Aunty sophia ta farka,luna na kan sofa tana bacci,da sauri Nures Win dake kula da ita ta nufo bed Win ganin tana shirin sauka
 sorry,how do u feel now? kallonta Aunty Sophia tayi  Nailarh,Please take me to her place,I want to see her ajiyar zuciya nurse Win ta sauke kafin tace ok,ficewa tayi daga ward Win,bayan kamar five minutes sai gata ta dawo.
kallon Aunty Sophia tayi
 we can go kamar jira take tace haka,da sauri ta shiga ?o?arin sauka daga saman bed Win, taimaka mata tayi ta sauko,slippers Win dake bakin bed ta zura a ?afarta,ficewa su ka yi daga ward Win, direct office Win doctor Daniel su ka nufa.
A bakin ?ofa su ka tsaya,nocking nurse Win tayi kafin aka basu iznin shiga,tura ?ofar tayi ta shiga Aunty Sophia na biye da ita,a zaune su ka samu Dr Daniel yana duba wasu files dake gabanshi,cikin office Win su ka ?arasa,sallamar nurse Win yayi,ficewa tayi daga office Win,kallon Aunty Sophia yayi da tsantsar kulawa yace  how do u feel now?
 am feeling better, please Dr I need to see her jinjina mata kai yayi kafin,ya Wauki landline Win dake ajiye kan table Win shi,wasu numbobi yayi dialing,kara wayar yayi a kunne bayan anyi picking,alfarma ya shiga nema kan a bar ta taga Nailarh,Aunty Sophia dai na kallonshi,can ya katse wayar,mi?ewa yayi yana faWin we can go
Ficewa su ka yi daga office Win zuwa ward Win da Nailarh take,Ward Win tsit yake baka ganin gifcin kowa sai na nurses jefi jefi,da kallo kawai Aunty Sophia ke bin wurin,a bakin ?ofar wani Waki su ka tsaya, nocking Dr yayi kafin aka bashi iznin,?ofar ya nuna ma Aunty Sophia yana barin wajen.
tsaye tayi ta kasa shiga sai kallon ?ofar take,rabinta glass ne kana iya hangen cikin Wakin,Wan le?a cikin tayi,ba komai yasa ta kasa shiga ba sai fargabar halin da za ta ga Nailarh,a hankali ta shiga bin Wakin da kallon kafin ta sauke idonta a kan Nailarh dake kwace,yana daga tsaye bakin bed Win ya Wan rissinar da kanshi saitin fuskarta,still face mask ne a fuskarshi,sosai ya zuba mata ido kafin ya Wan lumshe idonshi yana motsi da bakinshi kamar mai shirin furta wani abu,can ya buWe idonshi,tafukan hannayenshi ya kai saitin ba?in shi,da alama Adu'a yayi mata kafin ya shafa mata a fuska,still da oxgyen a hancinta,Aunty Sophia dai na tsaye da tsantsar mamaki take kallonshi,to miye hakan yake ma Nailarh.
a hankali ya Wago da kanshi yana kallon ?ofar jin anyi nocking kuma ba'a shigo ba,da sauri Aunty Sophia ta turo ?ofar ta shigo,tashi yayi daga bakin bed Win ya nufi
Ventilator machine,cikin Wakin ta ?arasa,a bakin bed Win Nailarh ta tsaya,wani irin tausayin Nailarh ne ya rufeta,tuni hawaye sun cika idonta,saurin kamo hannun Nailarh tayi cikin nata,hannunta Waya ta kai ta shafa fuskar Nailarh, muryar shi ta tsinkaya a cikin kunnenta how was ur body,I hope u feel better now?? ya furta without looking at her dubanta ta kai gareshi,haka nan muryarshi tayi mata kama da wacce ta sani,a hankali tace  am feel better jin jina kanshi yayi,kafin ya Wauki wa su pepars ya fice daga Wakin baki Waya,da kallo kawai Aunty Sophia ta bishi har ya fice,dubanta ta kai ga Nailarh dake fitar da numfashi a hankali,kwantar da kanta tayi saitin kanta tana jin wani iri a zuciyarta,ji take inama zata iya yaye mata ciwan,cike da tausayi take kallon Nailarh har bacci ya sake Waukarta ba tare da ta sani ba.
Miss malika lokacin data koma gida,wanka ta samu tayi da ?yar chefs su ka samu tasa ma cikinta wani abu kafin tasha magani,kwanciya tayi duk da ta san da wuya bacci ya Wauketa,hakanan dai ta kwanta ta lumshe idonta,wani iri take ji a zuciyarta ga tsanar wannan bawan Allah da tayi mata kane kane a ?ahon zuciya,tun tana hospital ta bada umarnin a kawo mata shi ko a ina yake ,har yanzu ba taji feedback daga gare su ba,ta Wau alwashin sai tayi mashi azaba mai raWaWi saboda halin da ya jefa Nailarh a ciki,sosai ta lula duniyar tunani, ringing Win wayarta ne ya dawo da ita daga duniyar tunani, ajiyar zuciya ta sauke tana Wan jan tsaki dan a yanda take bata jin zata iya waya da kowa,jawo wajar tayi da nufin rejecting amma ganin sunan mai kiran nata ne yasa ta fasa, picking call Win tayi tana Wan tsuke fuska,kara wayar tayi a kunne ba tare da tace ?omai ba,on the other hand na cikin wayar yace  hello wife Waure fuska tayi don't ever call me with that name again
ajiyar zuciya ya sauke
 i know u are angry with me,am so sorry,where is my baby? rai Sace tace  which baby,dama kana da baby ban sani ba?
 u know who I mean,where is Nailarh tsaki taja  Nailarh da baka damu da ita ba ko wa?
 am sorry Malika,U know I love her and I care for her
 a yaushe ka ke son nata,tunda kayi ma US ?aura ka taSa kira dai dai da rana Waya kace naba Nailarh ko ka tambayi lafiyarta?
 am sorry Malika,kinfi kowa sanin yanda Nailarh ke treating Wina, Nailarh Bata so na Bata san gani na a tare dake,Ni kuma da shekaruna da matsayina bazan zauna yarinya ?arama ?ar cikina na treating Wina like that ba
 Nailarh yarinya ce danmi zaka biyeta?
 to ai kema harda laifinki,kema nunawa ki ke tafini a wajenki,kulawar da ki ke bata tafi ?arfin ta uwa da ?a
 kaima ai kanada wanda ka nuna sunfini mahimmanci a rayuwarka,tunda na bar Australia baka sake Waga waya ka kirani ba almost 5 days kenan,kana can wurin matarka wacce duniya ta shida Aure tsakanin ku
 ba haka bane Malika,ni ban fifita kowa sama dake ba
 haka ne mana,ko dan babu ?a?a tsakanin mu yasa baka Wauke ni da mahimmanci ba
 ko Waya Malika,kiyi ha?uri na san nayi kuskure amma na maki al?awari hakan bazata sake faruwa ba,yanzu ina Nailarh ina son magana da ita
 she in serious sick, she had an attack
 what,attack ya faWa cikin tsantsar tashi hankalinki,Waga mashi kai tayi kamar yana gabanta amma taya hakan ta faru? kaf ta kwashe abunda ya faru a N R T da yanke jikin da Nailarh tayi ta faWi ta faWa mashi
 zan shigo US Win next week,Ina mata fatan samun lafiya
 mi yasa sai next week,kai da nayi tunanin zaka ce gobe
 akwai wani Wan issue ne nan da ya ri?e ni,kiyi ha?uri zan shigo next week Win
 shikenan
 yanzu a wane hali Nailarh take ciki?
 har yanzu bata farka ba
 ok idan ta farka let me know
 ok I will let u know sun

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login