Showing 3001 words to 6000 words out of 93060 words

bal?is miyasa za kice haka bana jin daWi kina faWin haka sai naga kamar na takura maki ne ba da son ranki ki kayi ba jin abun da laatifa tace yasa balqis cewa  ni baki takura man ba, dan nayi niyya ne yasa na zo

 shikenan sai kin dawo amma dan Allah? kar kice ma dady ni na nace kizo please

 zance mashi ni nayi niyya ba ke ki ka sani ba,amma kin tabbata zaki cika man al?awari na?

 nagode ?anwata sai kin dawo karki damu

 ok sai na dawo bal?is Win ta faWa tana rejecting kiran iska ta fesar daga bakinta,wayarta ta shiga shafawa tana kallon wallpaper wayar tana sakin murmushi,sai sakin murmushi take tana aikin shafa wayar, matso da wayar tayi zuwa fuskarta kissing screen Win wayar tayi tana faWin

 am eager to see u my hero,i miss u

tana cikin?wannan shau?in? taji hayaniya tayi yawa ga kuma jiniyar motocin security Army's? da yake glass Win motar da take ciki na gaba a buWe yake,tsaki taja tana faWin

 i hate this sound gaskiya Aunty latifa baki kyauta man ba ta faWa tana Wan jan tsaki, nocking Win ?ofar motar taji anyi da sauri ta juya tana kallon mai yin nocking Win ranta a haWe tace  what?

 sorry dama cewa zanyi ki fito ga BARRISTER ZULAIHAT nan ta ?araso ya mutsa fuska tayi tana faWin ok

fitowa tayi daga motar sai wani sa hannu take tana kare fuskanta saboda zafin rana.

wasu jibga jibgan motacin sojoji ne ke shigowa cikin court Win? gaba Waya sun cika court Win da ?arar jiniyar su yayin da tsakiyar su wasu expensive? bullet proof latest car ne masu nufashi guda biyu fara da ba?a.

Anan compound Win court Win su kayi parking,security Army's? ne suka fara fitowa daga cikin motacin su hannuwan su ri?e da manyan bindigu ga wasu soke a ?ugun su.


farar motar su ka nufa, wani jibgegen security guard ne ya buWe back seat Win motar.


wata kyakyawar baturiyar mata ce ta fito daga back seat Win a ?alla zata kai kimanin shekara 50 a duniya, kyakyawa ce ajin farko ?ar gayu kai tsaye idan ka kalleta ba zaka ce tayi waWannan shekarun ba a duniya,sanye take da fararen flat pant suit? a jikinta ta yafa farin mayafi a kanta,tana da dara daran idanu farare wanda cikin su ya kasacen Ash ne a manne su ke da farin medical glasse,fuskarta Wauke take da ni'imceccen murmushi.




5?O?5?N?5?_?5?_?5?V?5?`?5?a?5?R?5?_? 5?g?5?b?5?Y?5?N?5?V?!5?N?5?a? 5?X?5?R?5?[?5?N?5?[? 5?S?5?V?5?_?5?`?5?a? 5?d?5?V?5?S?5?R? 5?\?5?S? 5?a?!5?R? 5?S?5?\?5?_?5?Z?5?R?5?_? 5?]?5?_?5?R?5?`?5?V?5?Q?5?R?5?[?5?a? 5?\?5?S? 5?[?5?V?5?T?5?R?5?_?5?V?5?N?,5?d?5?N?5?P?5?P?5?R? 5?Z?5?b?5?a?5?N?5?[?5?R? 5?X?5?R?5?Z?5?N? 5?Y?5?N?5?X?5?N?5?O?5?V? 5?Q?5?N? 5?Y?5?N?5?b?5?f?5?N?5?_? 5?N?5?Y?'5?b?5?Z?5?Z?5?N?!.



daga front seat na motar security guard ce ta fito hannunta ri?e da black coat da white hand bag sai briefcase rataye a ?afaWar ta wanda nake kyautata zaton na barrister ne.

wani daga cikin security guard Win ne ya buWe back seat Win ba?ar motar dake bayan wacce barrister zulaihat ta fito,?an mata ne guda biyu su ka fito, dukan su ba?ar abayace a jikinsu anyi mata aiki da golding stones sai she?i da Waukar ido su ke, sunyi roling da glenta,fuskar Waya sanye take da ni?ab,Wayar kuwa sunglasses ne manne a? fuskarta dake Wauke? da fara'a,hannunta ri?e da ?ar madaidaiciyar bag ta company Gucci golding color,tana matu?ar kama da barrister zulaihat kamar an tsaga kara.



cikin tafiyar ?asaita balqis ta ?araso wurin su tana sakin murmushi,tana isowa hugging Win barrister tayi tana faWin  good morning mom raba jikin su barrister tayi fuskarta Wauke da murmushi tace
 morning balqis, yau kece da kanki? murmushi balqis tayi tana faWin  ayyuka ne su ka yima Aunty laatifa yawa shine tace nazo nayi attending wannan shari'ar dan bata so tayi missing

 good,laatifa ba dai aiki ba barrister ta faWa,?an matan nan ne suka ?araso wurin su, mai ni?ab Win ce ta gaishe da balqis yi tayi kamar bata san da ita take ba,saima kyauda kai da tayi tana kallon gefe, yamutse fuska mai kama da barrister tayi tana faWin  Abun ma yar haka ce ko Aunty balqis murmushi balqis tayi kamar ba ita ba tana faWin
 miye kuma yumnah shagwaSa bubbuga ?afa wacce aka kira da yumnah? ta shiga yi tana turo baki da faWin
 mom kina jin Aunty balqis ko, ba zata daina ce man haka ba
 bana cike da wannan shiritar taki yumnah,balqis nayi ciki

barrister ta faWa tana yin gaba, bin bayanta yumnah da wannan budurwar dake sanye da ni?ab su kayi yummah na cigaba da shagwaSarta? security guard Win? na biye da su.

murmushi kawai balqis tayi tana komawa wurin aikinta.


Yan jarida na ta so suyi magana da barrister amma security guard Win ta sun ?i ba su dama,amma saboda ?wa?wa irinta ?an jarida ana ture su amma suna jefoma barrister tambayoyi.



A bakin ?ofar office Winta security
su ka tsaya macen dake Wuke da jakarta da rigarta ce ka Wai ta shiga ciki sauran securitys Win kuma su ka zagaye office Win yanda ko ?uda bai isa ya gitta ba tare da sun ?wamushe shi ba.


Wani irin haWaWen office ne naji da faWa, yasha expensive desk da leather chair's masu shegen kyau ,barrister zulaihat kujerarta ta nufa ta zauna,akan desk Winta securityn ta ajiye mata hand bag Winta? sannan ta rataya mata coat Winta jikin office suit hanger,wasu files ta ciro daga cikin briefcase Winta ta shiga dubasu tana ?arasa haWa hujjojine kafin lokacin shiga court Win yayi.?


saman sofa dake cikin office Win yumnah su ka nufa su ka zauna sai a lokacin ne Wayar ta yaye ni?ab Win dake fuskar ta, masha Allah na furta da ganin kyakyawar fuskar matashiyar budurwar wacce a shekaru bazata wuce sha tara ko ashirin ba kusan sa'anni ne da yumnah.

damuwace ?arara akan fuskarta, murmushi yumnah tayi tana faWin
 yanzu dan Allah da ki ka cire wannan abun ba kiji daWi ba? kallon yumnah kawai matashiyar tayi ba tare da tace komai ba
 zaki fara wannan shirun naki ko, mom kiyi mata magana mana ta saki jiki da ni ko dan taga na damu da ita yumnah ta faWa tana wani Sata fuska, girgiza kai kawai barrister tayi tana cigaba da aikin dake gabanta ba tare da tace ma yumnah komai ba.



 mom kema shirun zaki man? ta faWa tana turo baki kamar zata fashe da kuka

 yumnah wai miyasa ke baki san lokacin da mutum ke son magana da lokacin da bai so ba, baki san halin da take ciki bane zaki dameta?

a hankali ta kama kunnenta tana faWin  sorry mom, zama da damuwa bashi ke maganin matsala ba, that's why nake son ta Wan saki jikinta kallon matashiyar tayi tace

 sorry NAINARH idan na takura maki, inaso ki saki jiki ne kawai

murmushi wacce aka kira da nainarh ta saki
 karki damu baki takura man ba, nagode da kulawar ki a gare ni

martanin murmushi yumnah ta mayar mata tana buWe hand bag Win data shigo da ita, ciro wayarta ?irar iPhone 14 pro max tayi dialing wata number,waya ta shiga yi cike da shagwaSa.



mi?ewa barrister tayi da sauri security ta matso? tana harharWa files Win dake kan desk Win? tana maidawa cikin briefcase, ganin haka ne yasa su yumnah mi?ewa da sauri nainarh na maida ni?ab Winta tana Waurawa, kallon su barrister tayi tace  ina zaku? yumnah tace  mom ba time yayi ba
 eh, ku zauna anan duk yanda shari'ar tayi za kuji du?ar da kai nainarh tayi alamar ba haka taso ba


matsowa barrister tayi ta dafa kafaWar  sorry nainarh ba dan wani abu yasa nace ku zauna nan ba sai dan tsoron abun da zai biyo baya acikin court, nan sai kin fi samun tsaro

 shikenan mom,amma ba za'a neme ni ba? nainarh ta faWa
 babu mai neman ki, idan yiwuwar hakan ma ta taso za'a zo a tafi dake ne, fatana dai ki kwantar da hankalin ki gyaWa mata kai kawai tayi.


Komawa su kayi su ka zauna barrister kuma su ka fice,security tunda su ka ji alamun buWe ?ofar office Win su ka gyara tsayuwar su tana fitowa su ka nufi cikin court Win har lokacin yan jarida basu daina binta da jefo mata tambayoyi.





ciki su ka ?arasa security guard biyu ne suka shiga cikin court room haWi da macen sauran su ka tsaya a waje, lokacin da su ka shiga court room Win a cike take,duk wani mai ruwa tsaki ya hallara suna zaune a mazaunin su yan jarida sun saita kamarorin su jiran a fara kawai su ke, balqis na daga zaune saman chair daga can baya,Attorney tables? da aka tanada domin su ta nufa zama tayi security na ajiye mata briefcase Winta daga gefenta su ka tsaya,gaishe da ita attorneys? Win su ka shigayi tana amsa masu cikin kulawa , mutum biyu ne a cikin su ko kallon in da take ba suyi ba,wata macece da wani namiji,fuskar ko wanen su a haWe take kamar an aiko masu da sa?on mutuwa, namijin ya jingina da head board Win chair Win da yake zaune hannunshi ri?e da ?wallon wasan chess yana wasa da ita saman desk,murmushi saki? tana faWin  good morning BARRISTER? HASHIM sai a time Win ya juyo masha Allah na faWa kyakyawa ne na gaske fatar jikinshi chocolate color ce, kallonta yayi? da wasu lumsassun idanuwanshi, kallo Waya yayi mata ya Wauke kai yana faWin  morning kamar irin anyi mashi dolen nan,girgiza kai kawai tayi tana buWe briefcase Winta ta fito da files da laptop Winta dake ciki......
_*Episode 3_4*_



*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*d'=ؘ?=ؘ?


_________________________



Prison officers ne su ka shigo su biyu sai mata guda biyu ma'aikatan prison sun sako wata mata a tsakiyar su yayinda police maza gudu biyar ke a bayan su kowanen su ri?e yake da bindigar sa,uniform Win prison ne a jikin matar inda a gaban rigarta aka rubuta number 106 da farin fenti black Win hulace a kanta,hannunta a sanye yake da handcuff, kanta a du?e yake har su ka ?arasa cikin court Win, kusa da brisster zulaihat matar ta zauna yayin da police Win su ka tsaya a bayan su.

?us ?us ne ya fara tashi a cikin court room Win wasu na tausaya ma matar yayin da wasu ke kiranta da munafuka in sha Allah asirinta sai ya tonu.

shiru su kayi sun kafe juna da ido kowa na so yayi ma Wan uwansa magana amma ya kasa daga brisster har mata,?walla ne ya taru idon matar da sauri brisster ta mi?a mata handkerchief tana faWin  karki kiyi kuka, in sha Allah yau gaskiya za tayi halinta ? jinjina mata kai matar tayi tana goge hawayen dake zuba a idonta, brisster ma dauriya kawai take amma itama kukan take son yi kawai ta daure ne dan karta ?ara karyama matar zuciya.

A hankali matar tace  ina nainarh?
 suna office Wina ita da yumnah, na hanata shigowa nan ne dan ban san wani abu ya faru da ita jinjina kai kawai matar tayi da ka ganta ka san tana cikin matsananciyar damuwa.

Waya daga cikin prison offices Win ne? yace  hajiya za mu iya tafiya? mi?ewa matar tayi su ka nufi in da aka tanada domin zaman su,zama tayi matan su ka sata a tsakiya.

mi?ewa su kayi gaba Wayan su saboda shigowar al?ali,saida al?ali ya zauna tukun suma suka zauna,bayan koto tayi tsit, mi?ewa judicial Assister yayi ya gabatar da ?ara bayan ya kammala ne al?ali ya bu?aci da lawyer masu ?ara ya fito.

Cikin ?warewar aiki clerk yake typing duk wani abu da ake furtawa a cikin court kama daga sunaye mutane har zuwa yanda shari'ar ke tafiya ga DAR (digital Audio recording ) box a gefenshi tana Waukar komai.

mi?ewa tsaye brisster hashim yayi wasu files dake gabanshi ya Wauka yana ajiye chess ball Win dake hannunshi, fitowa yayi daga inda yake zaune yana wani gyara zaman coat Win dake jikinshi,papers Win dake hannunshi ya mi?ama judicial Assister, juyawa yayi ya mi?ama al?ali.

 my lord wannan rahoton gawar marigayi ne wanda ?wararon likitoci su ka gudanar tare da horoton cctv camera dake gidan shi, sai bincike da ?an sanda su ka gudanar akan shatin hannun hajiya Asma'u da aka samu a jikin bindigar da aka kashe marigayi da duk wasu wayoyi daya amsa kafin faruwar abun,sai sunayen witness

yana gama faWa ya koma mazauninshi ya zauna yana Waukar ball Win shi ya cigaba da juyata saman table.

mi?ewa mom tayi cikin ta?on kamala ta fito tsakiyar court,Wan rissinar da kai tayi tana kallon al?ali alamar girmamawa, jinjina mata kai al?alin yayi,takardar dake hannunta ta mi?ama judicial Assister tana faWin
"my lord wannan sune jadawalin shedo da nayi ma court al?awarin kawowa"

tashi judicial Assister Win yayi ya mi?ama al?ali takardar, amsa al?alin yayi yana Waukar glass Win shi ya manna a ido, ya Wan Wauki tsawan lokaci yana duba duka takardun harda wanda brisster hashim ya bada kafin yace zaki iya tafiya godiya tayi mashi tana komawa ta zauna.

 idan malam Aisha tana kusa ta matso gaban koto Al?ali ya faWa, a hankali matar ta mi?e daga cikin mutanen dake zaune saman chair, jikinta sai rawa yake daga ganin yana yinta bata cikin natsuwarta,?arasowa tayi ta tsaya a cikin witness stand, tashi mom tayi ta nufi in da matar ta tsaya.

?an jarida nan su ka fara Waukar komai, tasowa balqis tayi ta dawo inda mutane su ke hannunta ri?e da abun magana,juyawa tayi saitin da attorney su ke karab idanunta su ka haWu da na brisster hashim wani Wan iskan kallo ya watsa mata wanda yasa ?an hanjin cikinta kaWawa ita kaWai ta san ma'anar wannan kallon daya watsa mata , da sauri ta du?ar da kai tana juyawa ta bar wurin da sauri, gyaWa kai yayi yana maida hankalinshi ga Al?ali.


Rantsuwa Al?ali ya fara sa Aisha tayi akan zata faWin gaskiya, kafin ya Waura da cewa  court na san sanin cikaken tarihin ki?
kasa magana tayi saboda wani irin rawa da jikinta yake har sai da Al?ali ya sake magana  kina Sata ma koto lokaci" da ido mom tayi mata alama data kwantar da hankalin ta, magana ta fara cikin rawa rawar murya dake nuna rashin natsuwarta

 suna na Aisha Usman shekaruna 42 ni ?ar asalin garin faskari ce dake jahara katsina,nazo Abuja ne ta dalilin wata ?anwar mahaifiyata itace sanadiyyar fara aikina a gidan marigayi


 malama Aisha tsawan wane lokaci ki ka san marigayi da matar shi hajiya Asma'u?

 tsawan shekara goma sha biyar
 ko zaki iya faWa ma court yanda zamantakewar gidan take tsakaninki da masu gidan?

 mutanene masu karamci da san al'ummah ko da kuwa ya kasance na ?asa da su ne, duk tsawan shekarun dana Wauka tare da su basu taSa nuna man cewa wai ni ?asa nake da su ba, hajiya Asma'u ta Wauke ni tamkar ?awarta kuma ?ar uwarta,haka marigayi tamkar ?ar uwarshi ta jini haka ya Wauke ni

?an rubuce rubuce Al?ali yayi kafin ya Wago yana faWin  ko zaki iya bama court labarin yanda kisan marigayi ya.... tun kafin Al?ali ya ?arasa magana tayi saurin ?atse shi jikinta na rawa tace  wallahi ni ban san komai a game da kisan marigayi....

desk Al?ali ya buga yana faWin  nan court ce, ki san yanda zaki ri?a magana, laifi ne Al?ali na magana ka tari numfashin shi, ki kiyaye

 tuba nake ta faWa

tunda Al?ali ya fara magana gaban matar nan ke faWuwa, tama kasa Wagowa ta kalli Al?alin ko mutanen dake cikin court Win,brisster hashim kuwa da wannan matar tunda Al?ali ya fara gabatar da ?ara ya mida hankalin shi kan Al?ali ko motsin kirki ba yayi ?wallon chess Win dake hannunshi ma ajiyeta yayi.

tambayar Al?ali ya sake jefa mata, kawai sai gani a kayi tafashe da kuka abun yayi matu?ar Waurema brisster kai hajiya Asma'u kuwa jikinta sanyi yayi zuciyarta ta karaya, ta san da wahala ta ?ubuta, Aisha ka Waice shedar da take ganin zata iya taimakawa wajen faWar gaskiya.

wicked side smile brisster hashim ya saki, yana kallon macen dake kusa da shi su ka?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kashe ma juna ido, da yawan brisster's Win dake wurin sun jin daWin yanda abun ke tafiya ?alilan ne abun ya taSa zuciyar su.

sai da ta gama kukan mai isarta tukun Al?ali yace koto na saurarenki

 wallahi ni ban san komai ba, hasalima bana garin abun ya far.....

da sauri brisster zulaihat ta tari numfashin matar tana faWin
 my lord!, shaidata ta shiga halin ruWani, tana tsoron magana a gaban court sabo....

da sauri matar tace  babu ruWanin da na shiga, kuma ba wai ina jin tsoro ba ne , gaskiya ce nake faWa, bana nan abun ya faru matar ta faWa with full confidence,mamaki kamar ya kashe mom, saboda Aisha tana Abuja komai ya faru amma a gaban koto tace bata nan, brisster hashim har ?ara gyara zama yake abun yana tafiya yanda yake so.

 laifi ne katse shaida yayin bada amsar da Al?ali ya tambaye shi, brisster ki kiye

 tuba nake ta faWa

 ina ki ka je a lokacin da abun ya faru? Al?ali ya jefa mata tambaya

 naje garin mu domin duba jikin Wana da ke fama da ciwan daji ( cancer ), kuma hajiya Asma'u da kanta ta bani izinin tafiya ita da mijinta
 A ranar yaushe ki kayi tafiyar?

 na tafi garin mu ranar laraba a washe garin ranar Alhamis nake samun labarin abun da ya faru

 mi yasa baki dawo ba da ki ka samun labarin abun da ya faru da ubangidan na ki?
 saboda lalurar Wana, jikinshi ne yayi tsanani shiyyasa ban samu damar zuwa ba


?an rubuce rubuce Al?ali yayi kafin yace  zaki iya komawa ki zauna, kotu za tayi bincike akan bayanan da ki ka bata, lawyer masu ?ara ko kana da tambayoyin da za kayi ma malam Aisha

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login